Showing 39001 words to 42000 words out of 96827 words

Chapter 14 - AUREN YARJEJENIYA COMPLETE

ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❀

‍

πŸ”₯

❀

‍

πŸ”₯

*AUREN YARJEJENIYA*

❀

‍

πŸ”₯

❀

‍

πŸ”₯

*29&30*

........Girgiza kansa big man yayi ya kalleta sama da k'asa yatab'e baki"yaja k'aramin tsaki yana fad'in bazan sake kiba tunda

sakin kike da buk'ata"saidai zan baki zab'i biyu ko kizo ta Arzik'i ki canzo mun kayan nan ko kuwa wlh na miki Abinda harki rabu dani bazaki manta ba" zab'i yarage naki"Ada nace zan fisge towel naki"saidai na fasa sbd bazan iya bak'in gani ba"ummu bata ta

nkashiba tana share hawayenta"shi kuwa wayarsa yad'aga da preety keta faman kiransa tun d'azun"hands free yasaka wayar beyi mgn ba"cikin k'asa da murya had'e da karairaya preety ke fad'in hellow baby nah"d'an yamutsa fuska yayi yace"my preety ykk ?"lafiya

qlau Amma kewarka yamun yawa"tunda kayi Auren nan shikenan ka manta dani ko?"shiru yayi yana sauraron ta idanuwansa Alumshe ya kwantar da kansa jikin bango"baby kamun shiru ko kuna tare da matar taka ne??"tsaki yaja ya bud'e lumsassun idanuwansa yakashe wa

yar"yanufi k'ofa "ummu ta kece da dariya tana fad'in na tausayawa wannan wahalallliyar yarinyar wlh, da take wannan rawar kan da zumud'in Akanka"bayan Banga Alamar ka cika namiji ba"yana jinta be tankataba yabar d'akin da nufin zasu had'u"ita kuma tasaki A

jiyar zuciya ta tashi ta nufi wajen ward rope ta d'akko sabuwar Atamfa riga da siket tasaka"tana rik'e da d'an kwalin ta fito da nufin taje ta canzo masa kayan sbd tsoron masifarsa"tana k'ok'arin shiga bed room d'in nasa shi kuma yana k'ok'arin fitowa hard

a belt hannunsa.....kusan cin karo sukayi"tayi baya da sauri tana d'aure fuska"shi kuma yaja tsaki yana binta da kallon k'asan ido yace"k'aramar marar kunyar k'arya"aida kin bari nazo ta haka kawai zan tabbar ke babbar marar kunya ce"karka koma jifata da i

rin wannan kalmar"idan nakoma fa?"yafad'a Afusace yana tunkarota"sai sannan ta lura da belt d'in dake hannunsa"gabanta yafad'i Amma saita dake tana fad'in koma miye zan iyayi akan jifata da irin wannan kalmar da kakeyi"dan Allah ki d'auki matafin yanzun ki

njiko?"zakizo ki wuce kosai kinja na makara??"kana bani mamaki wl.... k'aramar k'ara tasaki sbd ganin yakoma nufota"Aguje ta shige cikin bed room d'in"saidai ashe ya zuba shower jall k'asa kan tiles sbd idan tashigo ta taka"Aikuwa tana Aza k'afarta ta tafi

suuuuuuuuuu! jikake timmmm"k'ururummm.....ta saki k'arar Azaba tana dafe kanta"big man daya biyo bayanta yasaki wata iriyar dariyar mugunta wacce bata tab'a ganin yayi irin taba"sannu ko?"yanzun kin yadda na cika namijin ko kuwa sai nayi reping naki sanna

n zaki yarda??"yafad'a cikin rainin hankali yana d'age kafad'a irin ko Ajikinsa da fad'uwar da tayi"ummu na dafe da gefen goshinta"hawaye na zuba samqn fuskarta"babban yatsan k'afarta na mata zugi"ga goshin yayi fushi daga gefe"saidai dataji ya Ambaci kalm

ar reping tsoro yaka mata"da k'yar ta samu ta tashi tsaye"batace masa komai ba ta rab'a gefen da bbu shower jall d'in ta fita"shi kuma ransa fari k'ar ya

duba ya matsa jikin ward rope ya d'akko wasu k'ananun kayan yasaka"bayan yagama yima jikinsa wanka da

turare yagyara lallausan suman saman kansa"saidai yarasa meyasa zuciyarsa ke ganin be kyautaba ga Abinda yayima ummu"duk sadda zaici zalin nata saiyayi tunanin be kyau taba"kuma gashi ita bata tab'a cutar dashi ba"da wannan tunanin ya sakko down stairs"yas

ami inna uwani da ummu zaune kan carpet tana ja mata babban d'an yatsanta na k'afa da Alama targad'e tayi"kallo d'aya yamusu ya d'auke kansa"yanufi k'ofa"inna uwani ta gaishesa ya maido mata gaisuwar"dukda tsohuwar ta d'an fahimci Akwai wata y'ar matsala t

sakanin ummu da Abdallah Amma bata tambaya ba sbd ganin ba huruminta bane"sai sannu takema ummu harta gama fidda mata targad'en"Ahankali ummun tayi mata kwatancen gidan Ammi"inna uwani tace tasan gidan"500 na nafef tabata ta had'a mata komai tace"taje taka

ima Ammi"bayan fitar inna uwanin"ta zauna tayi shiru"kallo d'aya zaka mata kasan tana cikin damuwa"saidai tasha Alwashin insha Allah zata fita harkansa" bazata dinga biye masa ba"yafitar mata da jini kwanaki yanzun yayi sanadin datayi targad'e....tana wann

an tunanin sa'ada ta shigo parlourn"tasha gayunta cikin leshi d'inkin fited gownt pink colour"tanata k'amshi harda make up saman fuskarta"da fara'a ta shigo cikin parlourn saidai yanda taga ummu da yanda goshinta yayi fushi yasaka jikinta yin sanyi"Anty la

fiya?"bigewa kikayi ne?"Eh sa'ada harda targad'e Amma an kamamun"wayyo Allah sannu Anty ummu"ta fad'a tana kallon idanuwanta ta fahimci kuka tayi"yauwa sai ina irin wannan gayu haka?"bbu ko ina Anty nan dai nazo"zan Aikeki gidanmu dan Allah?"to shikenan Ai

nasan gidan"Inda kika sani gidansu lawisa ne"mu layi na gaba gida me dakali da fenti brown colour shine gidan mu"to shikenan bara ataso masjeed sai driver yakaini"wane driver d'in?"wanda yaya Abdallah ya d'aukar mun duk Inda zanje yana kaini da motata day

a siyamun"inafa so na dinga driving Amma wai yaya yace nayi k'aranta sai nayi SSCE"kinyi k'aranta yanzun gsky gara dai nan gaba"yanzun tashi muyi sallah naga k'arfe 1:45 pm Antaso masallaci"dato sa'ada ta Amsa"kasancewar tanada Alwalah sai kawai tasaka hi

jab tayi sallarta"bayan sun gama sa'ada ta fito bakin get tasanarwa me gadi Inda zasuje"ya Amsa dato"ita kuma tadawo ciki ta Amshi sak'on"bayan fitarta inna uwani tadawo da fara'a tana fad'in hjy tana gaidaki sai godiya da sakq miki Albarka takeyi"tabani d

ubu 2 wlh"gaskiya kinyi sa'ar sarkuwa me kirki"murmushi ummu tayi batace komaiba"sbd ita dai tunda taga Ammi taji sonta da k'aunarta"tasan Abdallah ba halin ta bane yabiyo"can yakwaso mugun hakinsa...tashi tayi ta had'ama inna uwani Abincinta ta bata ta ta

fi gida"ita kuwa damuwa tasaka bata iya cin Abincin..... Abdallah kuwa yana fita a parking lot suka had'u da daddy" kowa zai shiga mota yatafi masjeed sallar juma'a"dukda sun gaisa d'azun da safe saida Abdallah yaje gefensa yakoma gaishesa"daddyn ya Amsa

fuska bbu walwala yana fad'in Abdallah meyasa baka jin maganata?"subahanallahi! Daddy menayi?"kusan kwana7 kenan da zuwan iyalin taka gidan nan baka tab'a cewa tazo ta gaida bilkiba"kayi hak'uri daddy gobe zan rakota saita gaisheku dama inada niyar idan ta

cika sati saita fito"shikenan Allah yayi muku Albarka yabaku zuri'a ta gari"kasa mgn yayi domin itama Ammi duk idan yaje gaisheta irin wannan addu'ar take musu"da wannan tunanin yanufi motarsa driver ya bud'e masa back sit ya shiga aka nufi babban masallac

in juma'a dashi....koda Aka taso dg masjeed d'in kamal yabiyosa wai zaizo yaci girkin Amarya"Abdallah dai bai tankashiba sbd shi office zaima je"koda suka shigo mota kamal yaga hanyar da sukayi be damu ba"saidai Abin mamaki da suka iso comparny d'in Abdall

ah"suka sami su junuid cikin office d'in Abdallah zazzaune"dukda Anan cikin camparny d'in suke Aiki Amma hakan ba

daidai bane ga doka"Abdallah kuwa ko a fuska bema nuna musu komai ba"saidai sun kama kansu sunata rawar jiki"shi kuwa zama yayi kan kujera yak

ira mutanan da zasuyi mgn dasu dama sbd su yazo yanzun"babu jumawa suka iso"bayan sunzo sun gama mgn da mutanan ya kira sakatarensa da cleaner d'in dake gyara office d'in yagoge duk yabasu takardar sallama"sosai kamal yaji dad'in hakan"dama ka'idar Abdalla

h ce idan kayi laifi bazai sanar maka laifin dakayi ba, zai koreka kaine da kanka zaka gano laifinka"idan kuma yayi kora ko sama da k'asa zasu had'u baya maida mutum"junuid da tj sun tsorata sosai da korar mutum biyu da Abdallah yayi wanda sunsan suma dana

su laifin"saidai suna ganin kamar bazai iya korar suba sbd suna Abokansa.....kamal be gama mamaki ba saida Abdallah yagama zamansa zasu tafi sai cewa sukayi zasu biyosu suje suci girkin Amarya"nanma be tanka musu ba"suka nufo gidan atare dasu.....



mama na zaune tsakar gidan tayi shimfid'a k'ofar d'akinta"tana lazimi sbd tana gama salla ta fito tsakar gidan"ta shirya cikin jar Atamfa Riga da zani"yayinda goggo luba ke zaune Riga daban zani daban duk sun k'ode"ga tsohon ciki"itama Asiyar tana kwance

samqn tabarma da Alama yunwa ke damunta"uwar na daka kanzo da Alama shine zasuci"dan yau mlm rufa'i"500 ce yabama luba yace"suyi kalaci ita kad'ai ta rage masa"saida ta gama yada masa mgn kan cewa"wai sunan ya Aurar da diya gidan me kud'i Amma bbu kama bbu

Alama" kud'in kashewa ya gagaresa da Abincin dazai ciyar da iyalansa"mama najinta ga lokacin tayi dai murmushi bata tanka musu ba"ita bema bata komai ba dukda girkintane yabata hak'uri"ita kuwa bata damu ba"tanada kayan Abinci da Aminu yasiya mata iya k'a

rfinsa"sannan umar yasiya mata kayan tea batada damuwa"shiyasa idan kazo gidan yanzun zaka d'auka Luba itace gora"idan ka jerasu kuwa tofa za'a d'auka Luba ta girmi mama"sbd duk lubar ta lalace jiki bbu gyara"kimanin kwana 7 kenan da Auren ummu kullum sai

goggo luba ta yadawa mama haibaici"basuga Alamar y'arta na Auren me kud'i ba"ita tayi nata habaicin hjy yaya ma idan ta shigo tayi nata habaicin"mama dai bata tankasu hidimar gabanta takeyi....mamar nata lazimi tana jiran shigowar mahmood Autah sbd ta Aike

sa yayo mata cefane tayi musu girkinsu.... Ahaka sa'ada tayi sallama cikin nutsuwa ta shigo tsakar gidan"tana rik'e da babban kwandon a hannunta guda"gudan hannun nata kuma kular da Aka zubo kunun Ayar ne"Amsa sallamar tata mama tayi"su goggo luba kuwa kal

lon sa'ada da kamshinta ke kai musu ziyara sukeyi bbu ko k'iftawa"ina wuninku?"lafiya qlau y'an mata"dama dan Allah ina mama ?"Anty ummu ce ta Aiko ni"mama na murmushi tace"gani nan taso muje dg ciki"bbu musu sa'ada ta d'akko kayan ta cire takalminta tabiy

o mama parlourn ta"sosai ta yaba da tsabtar mamasbd parlourn fes yake yanata k'amshin turarukan wuta"zama tayi suka gaisa tabata sak'on inji ummu"mama tayi godiya ta d'auka ta wuce ciki ta juye"humra da turaren kaya masu kyau na y'an meduguri ta had'o ma s

a'ada ta dawo parlourn ta bata"Aikuwa ta Amsa tanata zuba godiya"saadar ta Amshi kwandon sukayi sallama ta fita...goggo luba idan ranta yayi dubu bace yake ,domin boka yasanar mata Ai ummu zata manta da mahaifiyarta bazata dinga taimaka mata ba"Amma gashi

taga An shigo da Abin duniya An wuce d'aka....bata gama wannan tunanin ba taji muryar mama na fad'in kai Alhamdllh! Allah Abin godiya"yau na tabbatar da y'ata na Aure cikin kwanciyar hankali" masu wani korafi batayi Aike ba kuma sai Acigaba dayi kar Afasa"

iya Abinda nasani idan fitsari banzane kaza tayi mugani.....sosai maganganun mama suka soki zuciyar goggo luba"Ahaka babah yashigo gidan yadawo dg masallaci"bakinsa duk yabushe"da Alama ba k'aramar yunwa yakejiba"mama ta fito tsakar gidan tana fad'in mlm k

adawo?"nadawo hajara"sannu da zuwa"ga tabarma nan zauna naka maka

Abinci"kinyi girki kenan?"ah ah dg gidan ummu dai aka kamana Abincin Amarya"to to masha Allah"yafad'a yana k'ok'arin zama"goggo luba ta tab'e baki tana cigaba da dakan k'anzonta"yayinda Asiy

a dake kwance tasaka rai da cin Abincin gidan ummun"plate ne me kyau mama ta zubo masa Abincin ciki"sannan ta zubo masa miyar daban tacika uban naman kaji"tazo gabansa ta Ajiye"take k'amshin miyar yakaima Asiya da goggo luba ziyara"mama kuwa d'akin ta koma

ta zubo kunun Ayar cup guda babba tazo ta Ajiye masa"sannan ta koma tazuba Abincin cikin plate na roba da miya gefe da kunun Ayar cup guda ta fito tana kiran mariya"tana isowa gabanta ta mik'a mata tana fad'in kaima ummanku na gidan yayarkune ummu"jikin m

ariya na kirma ta Amshe"mlm rufa'i kuwa ba baka sai kunne lodawa cikinsa kawai yakeyi yana cizge k'ashi....lolx"mama kuwa d'akin ta koma ta zuba a plate tabama mahmood yakaima hjy yaya sbd tasan muddin ba'a kaiba sai tayi tsogumi.....goggo luba kuwa bbu ku

nya ta Amshe ta d'an ciccirama yara ta zubawa Asiya A marfin kwano ta tasa sauran gabanta tanaci hannu baka hannu k'warya"Asiya nata surutai ta Amsa sbd ta raina kason da uwar tasu tayi"kije mlm yak'ara miki mana"cewar goggo luba tana kallon Asiya dake sid

'e marfin kwanon"mlm kuwa yakusan gamawa"saidai kafin Asiya tayi mgn mama ta fito rik'e da wani d'an bowl data zubo soyen naman ragon ciki ta Ajiye masa gabansa tana fad'in ga wannan mlm"kice abu dai dayawa hajara?"to Allah ya Amfana yamata Albarka"Allah y

abasu zaman lafiya"mama na murmushi ta Amsa da Ameen"goggo luba Aranta tace"wato harda soye shine mu munafukar bata bamu ba??"Allah kad'ai yasan me y'ar ta Aiko mata dashi kenan.....mama dai batasan tanayiba ,wandama tabasu sbd Allah da hakk'in ganin ido y

asaka tabasu Amma badan sbd halin suba"mlm dan Allah sammin tsoka biyu na sama bakina"kasan me ciki da....tsaki baba yaja yana fad'in bazan bayarba y'ar bak'in ciki"dg haka yace"hajara zoki kwashe kayan nan"yafad'a yana zaro leda bak'a dg cikin Aljihun ri

garsa yajuye naman ya d'aure yamayar Aljihu"ya mik'e tsaye yanufi d'akinsa yana gyatsa"mama kuwa na murmushi ta kwashe kayan ta shige d'aki"Jim kad'an saiga mariya wai Asiya tace"dan Allah tabata tsokar nama 2"mama ta kalleta tace"yak'are"dg haka mariyar t

a fita dg cikin d'akin.....

Ummu na zaune a parlourn tana kallon Arewa 24"sa'ada tayi knocking"ta tashi tana tambayar waye?"bayan taji muryar sa'ada ta bud'e mata k'ofar"da murna ta shigo parlourn tana nunawa ummu kyautar da mama tayi mata"d'an mu

rmushi tayi tace"kin gode baby"kije kimayar da kayan kitchen kixo kici Abinci"dato ta Amsa ita kuma ta zauna kan kujera tana tunanin tabbas sai goggo luba taji zafin Abincin datakai gidan"bayan kuma da ita za'a ci"ta girgiza kanta kawai"sa'ada kuwa bayan t

a zubo Abincin da kunun Ayar tadawo k'asa kan carpet ta zauna suna fira da ummu tana ci.... Ahaka Abdallah yasaka key yabud'e k'ofar yashigo"su kamal na dg waje"kamal yakafe saiya shigo yasanarwa ummu zasu shigo sbd haka shari'a tace"fuskarsa Ad'aure yashi

go"Atake ummu tadena dariyar datakeyi ta kauda kanta gefe tana jin fad'uwar gaba"saidai sa'ada ce kawai ta Amsa sallamarsa tayi masa sannu da zuwa"wanda rashin tankasa da ummu tayi yatabbatar ma da sa'ada Abdallah nada Alak'a da bigewar datayi"baby tashi k

ije kicema su kamal su shigo"dato ta Amsa"shi kuma ya haye upstars"batare daya bi takan ummu datayi bala'in d'auke masa kai ba"ummu kuwa d'an kwalinta ta gyara ta mik'e tsaye da k'yar zata tafi kenan taji sallamar su kamal"sunkuyadda da kanta k'asa tayi ta

Amsa sallamar tasu"kamal na murmushi yace"ranki yadad'e Amaryar mu"tana murmushi tace"yaya kamal ka koma nayi fushi"tuba nakeyi hjy ummu"Abubuwan ne sai Ahankali kuma ina bama Abokina sak'on ya gaida mun ke"hakane yana fad'amun" ina wuni yasu hjy??"lafiy

a qlau suke"yafad'a yana lura da

k'urman dake samqn goshinta da idanuwanta da sukayi jaa"ya girgiza kansa yana tunanin yaushe Abdallah zai dena cutar da ita??"sai kuma yatab'e baki sbd ganin su tj sun nufi dining area"wanda basu tanka ummu ba sbd ganin yad

da ta nuna bata damu dasu ba ta kamal kawai takeyi"to yanzun dai nazo naci girkinki kuma na goge laifina ko?ka kyauta sosai"hakan yayi daidai da sakkowar big man down stairs d'in"kamal yajefesa da kallon tuhuma"shi kuwa koma had'e rai yayi yaja kujerah ya

zauna"ummu kuwa d'akinta ta shige sa'ada ta biyota"hakan yasa kamal dake tsaye shima yanufi dining area d'in yaja kujera ya zauna"kaine zakayi seving namu"cewar tj yana kallon big man"saida ya d'auki kusan second 10 yana yamutsa fuska yace"dabaku ci Abinci

n ba"dg haka yayi shiru yana duba warmers d'in"sam irin wannan Abincin na gargajiya be burgesa"dandai gasu zaune yakejin zaici ko kad'an ne"Amma in bacin suna wajen da saita sani....wow! Ina son Alkubus sosai"cewar kamal"Abdallah beyi mgn ba"Alkubus biyu w

ainar farar shinkafa biyu yazuba da miya Agefe"yayi bissimilah yafara ci kuma da cokali"yayinda su kuma kowane da kansa yazu bama kansa"sai gashi su ukkun sunata santi"Abdallah kuwa besan lokacin daya k'ara zubawa ba"kunnansa be tsinkeba saida yasha kunun

Ayar dayaji kayan had'i"k'at sukayiwa cikinsu lokacin Anata kiran sallar la'asar"kamal nata yabama ummu da mata godiya"yayinda su tj kejin inama kullum Anan suke cin Abinci"kasancewar disgi halin Abdallah ne bbu wani kunya ya kalli su tj yace"kattin banza

sai ku tashi kuje kuyi salla

h"dukda nasan kai junuid bakayinta kan lokaci"dg haka yamik'e tsaye yana kallon kamal yace"jirani na fito mu wuce"dato ya Amsa duk suka fita Atare"wanda junuid yaji haushin maganar da Abdallah ya gaya masa gabansu kamal…....

✍

️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300

Vip grp 1000

via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kik

a siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❀

‍

πŸ”₯

❀

‍

πŸ”₯

*AUREN YARJEJENIYA*

❀

‍

πŸ”₯

❀

‍

πŸ”₯

*31&32*

....... cike da mugunta Abdallah ke rik'e da hannun ummun"sun jero idan kagansu zaka d'auka irin masoyan nan ne su masu bala'in son junan su"gashi

hijab d'in jikin nata yamata kyau sosai"tsayinta iya kafad'arsa ne"suna k'ok'arin shiga babban parlourn gidan ummu tace"yaya Abdallah ka cikani kasan da kunya ko?"shiyasa nace ke bak'auya ce Ai"Eh naji d'an birni"ka cikani kona had'aka da daddy d'in yasin

"murmushi yasub'uce masa yana fad'in kurarin banza kamar zata iya"nasan ko had'a ido dashi bazaki iyaba"canza topic d'in tayi da cewa wai jiya kaci d'an waken??"ta fad'a tana sakin murmushi me sauti"hmm! nidai ko?"dani kike zancen"Ai nasan sbd dama ki b'at

a mun rai kikayi mun Abinci da mai da yaji"ummu bata sami damar mgn ba suka shigo cikin parlourn"umma balki da hafsat na hakimce

samqn kujeru na Alfarma"sai masu Aiki dake jera break fast a dining area"ummu tayi sallama cikin siririyar muryarta"umma balki

ta d'ago kanta ta kallesu gabanta na fad'uwa"saidai ta kasa d'auke idanuwanta kan hannayensu dake rik'e da juna"sai yau tak'ara kallon ummu sosai"ta tabbatar dama Abdallah sai mace me kyau irinsa zai iya Aure...lura da yayi ummu zata iya d'ukawa ta gaishe

da wannan makiran matar yasaka ya sanya gudan hannunsa yadafa gefen kafad'arta ya manna bakinsa saitin kunnanta yana fad'in kinsan Allah kika duk'a kika gaisheta saina b'ata miki rai"itadai batayi mgn ba d'an murmushi tasaki"hafsat ta tab'e baki tana kauda

kanta dg barin kallon su"umma balki kuwa murmushin yak'e tayi tana Amsa sallamar tasu"tana fad'in maraba da y'ata"ummu ta Amsa suka zauna gefen kujera ga k'ugunta gana Abdallah"kan ummu Ak'asa tace"umma ina kwana?"lafiya qlau y'ata yakuke?"Alhmdllh"batare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login