Showing 24001 words to 27000 words out of 96827 words
kunya kwanaki da ita Aka saka muku ranar???"mik'ewa tsaye yyi yana tab'e baki yace"kunyi tambaya kun bama
kanku Amsa to me yarage kuma?"wai kana nufin sonta kakeyi?"tsaki yaja yace"kaga junuid ? bansan irin wa'annan maganganun banzan kafi kowa sani"Abinda nasani kawai zanyi Aure"ina sonta bani sonta bakuda damuwa da hakan"daga yayi gaba yabar musu k'amshin tu
rarensa.....Ajiyar zuciya junuid yayi yace"garama ya Auri preety da wannan yarinyar"sbd preety batada wayo"wannan kuwa tanada wayo zata iya rabamu dashi mudena Amfana da dukiyarsa"nima dai Abinda nake tunani kenan"saidai mudena masa zancen
kasan shi beda k
yau idan Aka tab'osa"cewar tj suna tashi suka bar gidan...
**********
Duk'e take gaban wani mushurikin boka"yanata bugun k'asa"can yad'ago kansa yana kallon ta da jajayen idanuwansa yace"wannan Aure bbu gudu bbu ja da baya sai Anyi shi"matsawar
zaki hana tofa har ranki zaki iya rasawa..... innalillahi wa....ke dakata! ba'a kira mana sunan Allah Anan"to Amma boka bbu yadda zakayi?"babufa yarinya"ko ina zakije zasuci kud'inki ne"saidai yanzun idan kin koma gida zaki tarar da Abin mamaki"muma nan da
kika gani munsan gaskiya Amma muke dannewa"idan kinga munyi Aiki Ansamu nassara dama can haka Allah yarubuta"bana yin Aiki sai nayi duba naga za'aci nassara ko kuwa???"jikin goggo Luba Asanyaye ta tashi ta nufi gida....saidai Abin tashin hankali tana zuwa
tasami Asiya nasir yakorota da cewar be sonta be k'aunarta, shi ummulkhairy yakeso"ta yayama harta zama matarsa?"gashi saki 2 yamata harda yaron ciki Ajikinta na wata biyu"sai Amaye Amaye takeyi...hankalin goggo Luba idan yayi dubu tashe yake"saidai dayake
bak'ar zuciya ce da ita bata sadudaba "saima tunanin take gobe taje wajen wani boka Ayi Aikin da Asiya zata koma d'akinta"gashi nasir bbu kunya yazo har tsakar gidan yayi rashin mutunci da jefa mata takardar saki yace"sun cucesa Allah ya isa shi ummulkhai
ry yakeso"ummu da mama na d'aki suna jin komai"hjy yaya na tsakar gidan tana tsinewa nasir Albarka"lokacin goggo luba na yawon bin bokaye"bayan lafawar komai ne tadawo gidan......
haka rayuwar taci gaba da lulawa "kwanci tashi da dare yayi dandanan
sai gari ya waye" tunda ummu da Abdallah sukaje gidan Ammi basu koma had'uwa ba"ko waya basuyi"tun sauran sati 3 biki goggo murja takai ummu maiduguri"Aka fara yimata gyaran jiki dana fata da gashi"da koya mata dubarun iya zama da miji"sati biyu kacal tay
i Acan tafara k'ok'arin dawowa sbd biki yarage saura kwana8"kuma kamal yakirata zaizo ranar friday yaka mata invitation cards da Abinda zata buk'ata itada k'awayenta"dan ya tambayeta ta waya dame dame zasuyi?"tace itafa bbu komai sbd ba Auren dindin bane"s
aida taga beji dad'i ba sannan tace"yini da wa'azi kad'ai zasuyi "dama lawisa ta fiddo Anko tun sauran wata d'aya tanata nunawa friends nasu"dukda ummu bataso fito da Ankon ba haka dai ta hak'ura tabarta sbd lawisa ta wuce komai Awajenta"gyaran jiki aka m
ata na Asali"wanda ya zauna Ajikinta sosai"fatarta ta k'ara haske da yellow da taushi da sulb'i"gashinta yak'ara tsawo da bak'i"duk Inda ta zauna ta tashi sai Anji k'amshin jikinta"gaba d'aya ummu tausayin kanta takeyi sbd ganin Anata wahalar da ita da wan
i gyare gyare"bayan tasan irin kalar Auren daza tayi..... Ayau Friday tun wajen k'arfe 7na safe ummu da k'anwar mama suka baro garin maiduguri da dumbun kayan gyaran jiki da turarukan wuta da ummu zatayi Amfani dasu Agidanta"tayi kamar Aljannah sbd kyau"ya
yinda kuma Anan yau za'a kawo lefen ummu"mama da umman lawisa da goggo murja sunyi busy Anata shirye shiryen tarban bak'i"wanda gidansu lawisa ma za'a tarbesu.... Ango kuwa tamkar bashine Angon ba"zaka d'auka kamal shine Angon"sbd hidimar dayakeyi"dashi da
Ammi da Anty wasilah suka shirya lefe"kuma Ammi tace"bbu taron da za'a yi kamal da Abdallah da sa'ada zasuje su kai lefen"wanda Abdallah yasha Alwashin bbu Inda zashi"kayan Angunci ma saida sukayi fad'a da kamal daya d'inko masa kala 10 sbd yana gaba da k
ayanmu na al'ada"zai iya shekara be saka shadda ba"dan dg sallar idi sai sallar idi yake saka manyan kaya"ga preety da k'awayenta keta zugata datayi sake zai Auri wata duk ta tashi hankalinta"tun yana biris da ita har yafara jin tausayinta yana bata
baki"y
anzun haka kamal yatsara harda dinner za'a yi yyinda Abdallah besani ba"umma balki kuwa taso Ace itace zata had'a lefe sbd ta yagi rabonta cikin kud'in had'o lefen sai hakan be faruba"kuma Akace Abdallah da kansa zai kai lefe ba'a taro"saidai dukda haka da
ma tayi kutu kutun data bama daddy shawara Ai su fara zama Anan gidan kar Abdallah yayi nisa da gida"idan sun haihu suka yaye Abinda suka Haifa saisu Amsa su kuma su koma gidansu"kasancewar tasan daddy nada son yara Aikuwa ya Amsa da shawaranta cikin jin
dad'i....
wajen k'arfe 3 na yamma su ummu suka iso gida....
✍
️
Adinga sharhi gaskiya ko arage yawan pages
😩😎
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki
turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤
🔥
❤
🔥
*AUREN YARJEJENIYA*
❤
🔥
❤
🔥
*19&20*
........wajen k'arfe 3 na y
amma su ummu suka iso gida"tun daga soro sukejin k'amshi na girki na tashi Agidan"ga sabon fenti Ana tayi tun dg k'ofar gidan har cikin soro"ummu taji wani irin tausayin iyayen nata"gaba d'aya yanzun sai taji Auren yafitar mata Arai....goggo luba da Asiya
na zaune tsakar gidan ko wace da cikinta"uwar cikinta wata na biyar yake"y'ar kuma ukku garesa har yafara turowa"ummu daketa kwad'a sallama ta dubesu taji sun bata tausayi" saidai tasan son zuciya ne yakawosu ga hakan"mahmood Autah yayi ihun murna yazo ya
rungume ummu"umma da mama suka fito dg cikin d'akin suna musu sannu da zuwa"yayinda goggo luba kejin kamar ta had'iyi zuciya ta mutu sbd bak'in ciki"gashi mlm rufa'i yayi bala'in juya mata baya yanzun Agidan"goggo ina wuni??"cewar ummu tana rik'e da hannun
mahmood"da k'yar ta Amsa da lafiya qlau tana binta da wani irin kallo kamar zata cinyeta" sbd ganin yadda ta canza cikin k'ank'anin lokaci"tubarakallah masha Allah y'ata"lallai kin fito sak Amaryar ki"yanzun kuwa k'awarki ta fita tazo baku isoba"cewar umm
an lawisa"Eh umma munyi waya da ita muna cikin nafef yanzun zatazo Ai"ina yininku umma ??"lafiya qlau ya hanya?"Alhmdllh"muje ciki ko?"umma tafad'a duk suna shiga d'akin mama"shima parlourn yayi gwanin kyau An canza yadin kujeru da sabbin labulaye"zama umm
u tayi sukaci Abinci suka huta"umma da goggo murja duk suka d'auki Abinda Aka had'a suka tafi dashi gidansu lawisa"lokacin Anata kiran sallar la'asar"d'akin yarage daga ummu sai mama sai bak'uwa Anty Aysha da sukazo tare da ummu"mama ta kalleta tace"dukda
sunce basu buk'atar komai munyi miki kayan kitchen"sannan zamu shirya miki d'aki guda sbd gudun gori wata ran"ummu na k'ok'arin mgn wayarta tayi ringing"saida taji fad'uwar gaba dataga kamal ne"jikinta Asanyaye ta d'auka tana masa sallama"ya Amsa yana fad'
in ran Amaryar mu
yadad'e"tayi d'an murmushi had'e da cewa tare da naka"ina wuni?"lafiya qlau"dama Anjima kad'an wajen 5 pm zamuzo nida sweetie d'inki mu kawo kaya dg nan zamuyi mgn"sbd bamusan wata Al'ada da kansa zaizo yakawo"dato ta Amsa tana masa kwata
ncen layin gidansu lawisa Inda Anan zasuje su sameta"bayan sun gama wayar ta sanar ma mama"kasancewar ba sallah takeyi bah sai kawai ta shige wanka"bayan ta fito ta shirya cikin lafaya purple colour me tsadar gske irinta y'an meduguri"tasaka bak'ar t shirt
me dogon hannu daga ciki"bataso yin make up ba"Amma Anty Aysha da lawisa data shigo yanzun suka tursasata saida tayi"ita kuwa Aranta fata takeyi Allah yasa kar Azo da big man"sosai tayi wani irin mugun kyau kamar Aljannah"lawisa na kallonta tace"masha All
ah mrs Abdallah! harara ta gallah mata tana fad'in tun kafin Ad'aura?"insha Allah Ai za'a d'aura d'in"irin wannan kyau haka"karma mu fita wani ya tsaidaki....ummu na k'ok'arin mgn kiran mubashshir ya shigo cikin wayarta"haka nan taji k'irjinta yabuga"ta da
ure tayi sallama bayan ta d'aga" daga d'ayan b'angaren mubashshir yace"my sweet heart ina nan waje ki fito zamuyi mgn five minutes pls"ka manta me yace maka A last time?"kidai zo pls"batace komaiba ta kashe wayar"lawisa ta kalleta tana fad'in waye?"mubashs
hir ne"tab'e baki tayi tace"kinga biyar saura minti 25 gashi idan munje zan gyara parlourn bak'i mu tarbesu Acan"to Akan me zai wani zo yab'ata mana lokaci?"muje naji meye mintina 5 yace na bashi"wanene?"cewar Anty Aysha"Amm telana ne"cewar ummu...suna bar
in d'akin"lokacin da suka fito tsakar gidan Asiyace zaune kawai"suna fitowa soro lawisa tace"zan tsaya dg gefe kuyi mgn Amma karki jima"saidai kuma in har da wata mgn yazo miki game da fasa Auren nan karma ki saurareshi"bema isaba k'awata yamaida iyayena k
'ananun mutane"cewar ummu suna fitowa layin"mubashshir na zaune kan mashin nasa roba roba"tunda ya hango ummu yatsareta da ido"shi yau sai yaga tafi koda yaushe kyau da tsari da komai"tun kafin ta iso k'amshin turaren jikinta yafara isowa hancinsa"sallama
tamasa "ya Amsa suka gaisa"ummu ta dubesa tana fad'in ina sauraronka sauri nakeyi"saurin naki yafini mahinmanci?"hmm! kai rannan saurin naka yafini mahinmanci da har ka kasa jiranah da mukaje gold stone ka tafi?"saidai na fito nasamu wayam baka nan"yanzun
ba wannan ba"na shawo kan mahaifina ya Amince muyi Aure d....bakin Alk'alami ya bushe mubashshir! saidai kayi hak'uri mu jira lokacin dazai sakeni sai muyi Aure"sbd biki yau saura kwana8 kaga bbu zancen fasawa" bazan maida iyayena k'ananun mutane ba....um
mu pls ki fahimci ceni mana"jikinah yana bani kar in yadda inyi sake ki Auri wan....kaga sai Anjima"ta fad'a tayi gaba"yayi tagumi yana binsu da kallo itada lawisa har suka b'acewa ganinsa...bayan ta gama yiwa lawisa bayani taja tsaki tana fad'in daga shi
har shid'in duk bana sonsu na tsanesu"ni kuma wannan lusarin mubashshir d'in nafi tsana"da zaizo yadawo da hannun Agogo baya"idanma yakoma kiranki karki sake ki koma d'auka"ta k'are maganar tana jan tsaki"har suka iso gidansu lawisa mita takeyi"tare da umm
u suka gyara parlourn bak'i cikin hanzari suka turare sa"suka jera snacks da dambun kaji samqn center table da drinks masu sanyi"lokacin k'arfe 5:4 pm"rufe k'ofar parlourn sukayi suka wuce cikin gida"sai wajen k'arfe 5:15 big man da kamal da sa'ada suka is
o k'ofar gidan su lawisa"wanda big man Azatonsa nanne gidansu ummu"kuma kamal be sanar masa ba nan bane gidansu"daga wajen get d'in gidan sukayi parking"kamal ya fito dg cikin motar yaje ya sanarwa me gadi zasu shigo da kayan lefen"ya Amsa da to"kasancewar
dama Ansan da zuwansu"body guards d'in Abdallah sune suka dinga d'akko Akwatunan har dozing 2 suka shigo dasu sunata Ajiyewa"key d'in sabuwar motar da Aka had'o da ita yana hannun kamal"sai bayan Angama shiga da kayan sannan kamal yakira ummu yasanar mata
gasu
nan"tunda suka gama wayar da kamal jikinta ke rawa tana jin fad'uwar gaba"lawisa ta fito haraban gidan sbd ta shigo dasu....big man kuwa yana zaune back sit shida sa'ada yana mata warning da babbar murya"saida kamal yamasa knocking sannan suka fito y
anata shan k'amshi dan beso zuwa ba"saida yaga ran Ammi zai b'aci sannan ya yadda yabiyosu"yaci wankan k'ananun kaya sabbi dal"yayi wani irin mugun kyau"musammun sbd gyaran fuskan da Aka masa yak'ara fitowa da kyawun fuskar tasa"kamal nata y'ar dariya yana
rik'e da ledoji biyu da Alama cards d'in ne Aciki"Ajere suka shigo cikin gidan"sai Akayi sa'a lawisa kuma na k'arasowa"da sauri sa'ada tace"Anty ummul khairy! ba ita bace" yanzun zaki ganta"cewar lawisa tana musu sannu da zuwa"wanda kamal ne kawai ya Amsa
"Abdallah kuwa d'auke kansa yayima"ina ita gimbiyar ne babbar k'awarmu?"tana ciki yanzun idan nagama yi muku iso zan shigo muku da ita"dakin kyauta kuwa"batace komaiba ta rik'e hannun sa'ada suna gaisawa suna nufar parlourn bak'i" wanda da k'yar Abdallah y
a Amsa gaisuwarta"suna isowa bakin k'ofar ta bud'e tace"ku shiga ciki pls ina zuwa"zan biki dan... baby! Abdallah yakira sa'ada bbu Alamar wasa samqn fuskarsa"lawisa batayi mgn ba ta juya Aranta tana tunanin dole ummu ta had'a da kissa wajen zama da wannan
gadararren mutumin"bakin get ta nufa tayiwa me gadi mgn yasaka masu bama flowers ruwa su shiga ciki da kayan"bayan ta sanar masa ta wuce cikin gidan"ummu na zaune a bed room d'in umma tana tunani"tana ganin lawisa tace"harda wannan mr arrogant d'in Akazo?
"bakida kirki wlh"hardashi mana"ga kayan nan za'a shigo dasu"masha Allah! kaya kam Abinda ke kaya"Akwati 24 ne"dukda banduba kayan ba"Amma su kansu Akwatunan Abin kallone"24 fa kikace lausy?"wai kin manta wa zaki Aura ne kike mamaki"?shiru ummu tayi"yanzun
ki tashi muje kar suyita jira"in bacin sbd cards d'in da bazan ma komaba"da munje na Amsa zan dawo"saidai k'anwarsa nada kirki dason mutane"da zata biyoni naji yamata tsawa"ki nuna mata kulawa sbd tanata tambayarki"damafa shine mugu Agidan su" Amma wlh Am
minsa nada kirki daya kaini na gaisheta kwanaki"wai big man d'in ne mugu?"Eh mana" kinsan irin muguntar dayake mun ne?"ko rannan wlh saida yasani kuka"shiyasa idan Akayi Auren rufe k'ofar d'akina zanyi tunda bbu ruwan kowa da kowa"ta fad'a tana tashi tsaye
ta k'ara gyara lifayar dake jikinta suka fito"lawisa nata murmushi tana fatan Allah yasa soyayya me zafi ta shiga tsakanin Abdallah da ummu"..... Ab'angaren su big man kuwa"sa'ada k'in shiga parlourn tayi ta tsaya jiran isowar ummu sbd su shiga atare"bbu
laifi mutumin naku ya yaba da tsabtar tasu Azuciyarsa"suka zauna gefen kujera"Ahh kace dai Ana murnan zuwanka Abokina tunda gama Abin kusa da baki nan Anshirya mana"cewar kamal cikin tsokana"yamutsa fuska big man yayi yana wani hura hanci yace"matsalata da
kai Acici ne" da lafiya ake cin komai"kuma wlh kafini ci kake mun wani sharri"to nidai bazanci komai ba Anan kaima bazaka ciba"wannan kuma kayi babban sab'o wlh"kaima nasan kanaso kana kaiwa kasuwa sbd nasan kaji k'amshin girkin nasu"Amma wlh kaji na rants
e sai naci har nayi guzuri"dg k'arshe na lura yau da y'an shan k'amshi ka tashi "to kagadai da sa'ada muka zo"idan kasaki wata b'araka zata sanarwa Ammi"look kamal! wai yazaka maidani kamar wani k'aramin yaro"tajima bata sanar da wani Abuba"itama hukuncin
laifinta na nan idan mun koma gida"yafad'a yana jan tsaki" yaci gaba da cewa karfa yarinya taga nazo nan kanta yafashe tayi zaton takai wata har ta wani jamun Aji"dan wulak'anci zamuzo muyi zaune Amma shiru bbu kowaccensu"haba big man! dan Allah ka koyi h
ak'uri da juriya mana"kajira zasu zo mana"tunda mune ke nema dole muyi biyayya.... what?"cewar big man da k'arfi"kamal yadinga dariya sbd dama yasan saiya k'ular dashi"doguwar tsuka yaja yana duba wrist watch d'in dake d'aure A
hannunsa adak'ile yace"tashi
muje banga macen data isa na mata irin wannan jiran ba wlh"kamal na k'ok'arin mgn ummu ta shigo rik'e da hannun sa'ada"murmushi shimfid'e Asaman kyakykyawar fuskar ta"lawisa na biye dasu"cikin sanyin muryarta tayi sallama"k'amshin turarenta ya had'u dana
big man da kuma wanda Aka turare parlourn dashi yabada wani sabon nau'in k'amshi daban"kamal ya Amsa sallamarta yana fad'in masha Allah A ransa yana tunanin k'aryar Abdallah ya rayu da kamar wannan macen Ace ko sha'awarta beji ba"in har bemajin zai sota
tofa dole ko yaya yaji sha'awar ta Akwana Atashi....haba Amaryar mu irin wannan shanyawa haka"durling d'inki duk yayi fushi sbd Ak'agare yake yayi Arba dake"yafad'a yana murmushin mugunta sbd yasan ya kai big man mak'ura" yasaci kallon sa yaga yayi mugun
had'e rai"ummu kuwa kasa mgn tayi ta zauna gefen lawisa ta zaunar da sa'ada tana fad'in sannunka da zuwa"yauwa ya kuke ya shirye shiryen biki?? Alhamdllh"ga card d'in da Abinda zaku iya buk'ata"cewar kamal"to shikenan muna godiya"cewar lawisa ta taso ta Am
sa da hannu biyu ta fita dg cikin parlourn"ummu kuwa hankalinta na wajen sa'ada suna mgn k'asa k'asa suna y'ar dariya"sosai Abdallah ya tsargu da dariyarsu"yaji haushin ko in kulan da ummu ta nuna Akansa" gashi gaban wannan parrot d'in sa'ada d'in"saidai y
a Ayyanah Aransa muddin bata kulashiba wlh tayi kad'an ya kulata....be gama wannan tunanin ba yaji sa'ada na fad'in dama laifin da yayan ya miki kenan?"Eh mana"cewar ummu tana sakkowa k'asa ta fara k'ok'arin zuba Abinda suka jera kan center table"Abdallah
kuwa kallon zamu had'u dake yajefawa sa'ada yana cigaba da danne danne Awaya"Amma Azahiri duk yana Ankare da komai"kamal dai murmushi yayi beyi mgn ba"lemo exotic na kwali ta zuba cups 3 ta mik'a ma kamal da sa'ada"kafin ta bud'e sauran warmers d'in"k'amsh
in dambun naman yadaki hancinsu ta zuba musu cikin plates ta zuba spoon" kowa ta mik'a masa nasa"ta d'auki na Abdallah tana k'ak'aro fara'ar dole yayinda bugun zuciyarta ke tsananta bugawa"ta kuma k'udurta Aranta sai yaci wannan dambun naman duk zafin kan
nasa"dan tasan zai iya cewa bazai ciba....dukda ummu najin kunyar kamal Amma haka ta d'aure ta zauna gefen Abdallah dake lura da ita ta wutsiyar ido"ta wani marairaice murya ta kallesa tana fad'in haba my hand some irin wannan fushi haka"kasan yanayin hidi
ma"ina rok'on Amun Afuwa kaji??..... d'an sassauta murya yayi yad'ago kansa suka had'a ido da ita"Atare gabansu yafad'i"dan Allah fa nace?"shikenan na hak'ura"kamal tamkar yayi dariya k'asan zuciyarsa yana jin dad'in zuwan da akayi da sa'ada" sbd yasan dan
ganin ta yasaka suke wannan pretending d'in....indai da gaske ka hak'ura to kasha mana"ta fad'a tana nufar bakinsa tafara k'ok'arin bashi lemon"saidai bata yadda ta kalli cikin idon saba"sa'ada ta dinga murmushi tace"kunyi kyau yaya"dama haka Anty nah ke
ji dakai??"harara ya Aiko mata da ita"ta d'auke kanta tana b'ata fuska"Abdallah kuwa bisa tilas ya shanye lemon"suna had'a ido ummu ta ballah masa harara ta masa gwalo"be kulataba yabarta sbd ganin basu kad'ai bane "Ajiye cup d'in tayi sbd yasha fin rabi"k
'ok'arin motsa dambun naman ta farayi yayi saurin cewa"no sai Anjima ba yanzun ba"nidai yanzun nakeso ko spoon biyu kayi"ki barshi zuwa Anjiman mana"yafad'a yana take mata k'afarta me uban laushi.....wani iri taji "sbd shima tashi k'afar nada taushi da gum
i kasancewar bada takalmi yashigo cikin parlourn ba"sunkuyowa tayi