Showing 33001 words to 36000 words out of 96827 words

Chapter 12 - AUREN YARJEJENIYA COMPLETE

k'asashen waje yau zasu tafi k'asarsu da k'arfe 2pm"so nan zasuzo ku gaisa"ki tabbatar kin musu snacks da dambu

n kaji"sannan kiyi musu friend rice sbd itace nake ganin zasu iya ci"banida matsala Agidana tun kafin zuwanki komai na buk'ata Akwai"fita zanyi muddin nadawo nasamu part d'ina ba yanda nakeso ba kema kinsan

sauran.....iya abinda yafad'a kenan yanufi k'ofa"

inaso kasani d'an Adam ba Abin wulakantawa bane"kuma bbu wanda baya yin kuskure Arayuwarsa"zalinci da cutarwa da tsoratarwar dakamun sbd ka fini k'arfi kaje kaida Allah"duk Abinda kace nayi zanyi muddin be taka shari'a ba"Amma bazan tab'a Aikata Abinda nas

an ba dole bane koda zaka kasheni....yatsina fuska yayi batare daya juyo ya kalle taba yace "okay yanzun sauri nakeyi idan nadawo zanyi lokacinki"k'aramar marar kunya kawai"dg haka yasakai yafice"ita kuma ta share hawayenta ta sauka dg samqn bed d'in"sabon

towel ta d'akko ta tsane ruwan ta shanyashi samqn k'ofar bayin"kafin ta gyara samqn bed d'in"sannan ta shige toilet tayi brush ta kama ruwa"saima sannan taduba taga jinin yakusa d'aukewa"dama 7days takeyi"fitowa tayi tasaka hijab iya gwiwa sannan ta fito

main parlour"key d'in dake jikin k'ofar ta murza tana k'arema parlourn kallo tana mamakin irin dukiyar da aka kashe masa"saidai hakan be burge taba zaman lafiya da kwanciyar hankali yafi zama cikin daula ko wace irice indai bbu kwanciyar hankali"da wannan

tunanin ta haye upstairs d'in"tun dg bed room d'in har parlourn bbu Abinda yayi na Azo Agani na datti kawai y'an kaude kaude ne zatayi"Amma yaketa kumfar bakin Azo Agyara"batare data damu da kayan more rayuwar dake shashen ba taci gaba da Aikinta cikin han

zari"saida ta gama da parlourn sannan ta dawo bed room d'in"tana gyara samqn bed ta lura da wasu Abubuwa cikin takarda da kwalba samqn bed side drower"saida ta gama gyara samqn bed d'in sannan tazo ta fara dubawa......zaro ido tayi tana fad'in innalillahi

wa inna ilaihir raju'un! shaye shaye mutum nan yakeyi ne ko kuwa ina yasamu kayen shaye shaye ni ummu?? ta fad'a da mamaki"kafin taja tsaki ta nufi bath room ta zubar tayi ploshing nasu"tasaka takardan da kwalban cikin dustbin"bayan ta gama ta d'akko borne

r da turarukan wutar datazo dasu gidan ta turare masa bed room da parlourn sa"sannan taje ta k'ara gyara main parlour shima ta turare"sai wajen 8:30 tashiga wanka"bayan ta fito ta shirya cikin sabuwar gownt ta Atamfa super"batayi make up ba"powder kawai da

kwalli ta shafa"Amma ba k'aramin kyau tayi ba"tana taje dogon gashinta taji knocking"fitowa tayi bant d'in na hannunta saita yafo d'an kwalin samqn kanta"taku d'aya idan tayi sai mazaunanta sun juya sbd d'inkin yakama mata jiki sosai"waye ne?"nice Anty"d'

an murmushi tayi ta b'udema sa'ada k'ofar"ta shigo rik'e da basket Ahannunta ta rungume ummu tana fad'in oyoyo Anty nah"murmushi ummu tayi tace"baby kin tashi lafiya?"lafiya qlau"ta fad'a tana cikata"Ahankali tace"kinyi kyau sai k'amshi kikeyi kamar yaya"y

anama ina?"yafita tun d'azun"to gashi inji umma balki"dukda dai nasan yaya becin Abinda yafito dg hannunta"haka nima bana ci"yanzun nike shiga kitchen na girka Abinda nakeso me d'an sauri"sbd yanzun yasallami kukunsa dake mana girki nadashi"karki damu dg y

anzun saiki dinga cin Abinci Anan ko?"shi kuma wannan kije kibama masu gadi"Amma idan sun cinye su kawo kayan nan"idan na wanke sai Amaida mata"to Anty bara naje nakai musu Anjima wajen k'arfe 10 am zan dawo ko Akwai Aikin dazan tayaki"dato kawai ummu ta A

msa"sa'ada ta juya tafita"ita kuma ta rufe k'ofar ta zauna parlourn....sa'ada na bakin get motar Abdallah ta shigo cikin gidan"yana dg zaune a back sit ya hangota wajen masu gadi tsaye da basket zata basu"bayan ya fito dg cikin motar yasanarwa driver yakir

ata"tsaye yayi harta iso gefensa tana murmushi tace"sweet heart Anty ummu ta shirya tayi kyau sosai"da gaske?"Allah kuwa"miye kikeyi Acan?"dama umma balki tabani Abin break fast wai nakai muku"shine Anty tace"nakaiwa masu gadi"tab'e baki yayi yace"hakan sh

ine daidai"dg yanzun takoma baki wani aybu ki kamana kice na hana karki sake ki karb'a"dato ta Amsa"yabud'e boot d'in motar ya d'akko basket d'in da

Ammi ta shiryo musu break fast Aciki"sa'ada ta d'auka tana fad'in bara nakai maka yaya"dato ya Amsa bayan y

a rufe boot d'in motar suka nufi part d'in ummu.....

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300

Vip grp 1000

via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan k

ika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*AUREN YARJEJENIYA*

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*25&26*

........ sa'ada nata masa surutu har suka iso part d'in"yasaka key yabud'e k'ofar suka shigo cikin

parlourn"ummu na zaune kan kujera harta d'aura d'an kwalin"tana waya da mama"tunda taji motsin za'a shigo tafara k'ok'arin yima mama sallama"batare data kallesuba ta k'ak'aro fara'ar dole ta Amsa sallamar sa'ada"big man ya zauna Agefenta"saida ta d'an mats

a"sa'ada ta Ajiye basket d'in samqn center table tana fad'in Anty gashi nan inji Ammi"to mungude sosai baby"Amma ina zakije?"ta fad'a sbd ganin sa'ada d'in ta juya"zanje na shirya ne"to break fast d'infa?"saina dawo Anty"kinsan yaya yakoyamun k'in k'ari da

wuri"ta fad'a tana k'ok'arin fita"sai sannan ummu tasaci kallonsa ya banko mata harara"ta tab'e baki tana kauda kanta"shi kuma yaja tsaki yana k'arewa parlourn kallo"yayi tas yanata k'amshin turarukan wuta"yamutsa fuska yayi kamar Ammasa tilas yace"kina n

ufin nan kin gyara parlourn nan?"na gyara mana"sam beyiba"batace komaiba saima tashi tayi ta koma kan 1seeter" dogayen k'afafuwan sa yamik'e samqn center table d'in yana girgizasu "ya d'auki remote d'in tv cikin shan k'amshi yace"ke zonan! jitayi dama taba

r masa parlourn tun d'azun"ta d'auki kusan second 10 kafin ta taso ta duk'a gefensa"ba k'aramin fashewa kansa yyi ba"saida yamula yasha Iska kafin yace"tsarina bana break fast sai 12:pm,lunch 4 0:pm dinner 8:0 pm"kema kuma dole haka zaki dingayi"sbd haka s

aiki tashi kije kitchen ki fara Aikin Abinda zaki tanadarwa bak'in ki"saidai kafin nan kije ki had'amun ruwan wanka ki fiddomun kayan dazan saka da kuma takalmi"duk yana maganar ne cikin izzah da shan k'amshi"batare data kallesaba tace"to shikenan"yayi mam

aki sosai da batayi musu ba Amma be nunaba ko A fuska"kuma Aransa yaji dad'in yadda take nuna damuwa da sa'ada"mik'ewa tsaye tayi cikin nutsuwa ta nufi upstairs"bema kalletaba yaja tsaki sbd ganin mbc 2 suna wani American firm guy d'in nata romancing d'in

yarinyar"ya yatsina fuska yakashe tv d'in ya mik'e tsaye shima yanufi upstairs d'in"yana tura k'ofar parlourn k'amshin turarukan wuta me dad'i yadaki hancinsa"ya lumshe ido yana k'arema ko ina kallo yaga komai yayi"tura k'ofar bed room d'in yayi"shima nan

komai k'al"yanufi gaban dressing mirror yayi tsaye"Adaidai nan ummu ta fito daga cikin bath room d'in.....gabanta yayi mugun fad'uwa"ta dafe k'irji tana maida numfashi"ya juyo ta gallah masa harara tana fad'in kabani tsoro"koda yana d'akinka ne kayi sallam

a sai naji ko?"kina koyamun yadda zanyi ne?dan Allah ki tsaya na iso nan saiki harareni da hujja ko?"banza ta masa ta nufi k'ofa"kina nufin idan zan buk'aci wani abu saina kiraki kome?"Amma dai kasan bazanyi

zaune cikin d'akin ba bayan kana ciki kuma kana

bath room?"okay sbd ga d'an iskan na wanka bazaki iya zama ba??"yah salam! dan Allah ka dinga kyautata zato"nifa ba haka nake nufi ba"ta fad'a tana b'ata fuska"yatab'e baki yana fad'in idan na shiga kizo ki fiddo mun Abinda kikasan zan buk'ata"nima bason k

asancewa tare dake nakeyi ba balle kimun wani iyayi"yafad'a yana k'ok'arin zare jallabiyar jikinsa da sauri ta fice dg cikin d'akin"parlourn ta zauna ta d'auki mintina 5 sannan tadawo cikin bed room d'in"directly wajen ward rope ta tsakkiya me mudubi ta b

ud'e.....masha Allahu! shine Abinda ta furta tana tsare tulin surutunsa da ido"k'ananun kaya sunkai kala d'ari"jallabiyoyi layinsu daban dasu best da boxers"sai shaddoji basufi baka 20 ba yadi kala 10"wato yana gaba da sanya kayan hausawa kenan?"sannu Ahan

kali zai koyi sakasu"ta k'are maganar Ahankali tana fito masa da suit bak'ak'e"ta rufe ward rope d'in tana tunanin Allah yasa kar yace basuyiba"ward d'in gefe ta duba Anan taga tulun Agoguna da zobbansa na Azurfa"bak'ar Agogo ta fata ta fiddo masa"sannan t

a duba showglass d'insa ta takalmi da socks "suma bak'ak'e ta fiddo"takalmin k'al suke hakan yasa bata goge ba"takalmin ta Ajiye masa gefen mirror"kayan kuma ta Aza gefen bed"saidai bata fiddo vest da boxer ba"Ahankali ta fita dg cikin d'akin"ta sakko down

stairs"ta duba basket d'in"duk Abinda tasan tanaso ta zauna ta zuba taci ta k'oshi"lokacin data gama break fast d'in k'arfe 9:15 am"parlourn ta zauna tana k'ok'arin kiran lawisa"bugu 3 ta d'auka tana fad'in Amarya bakya laifi"hmm !baki gajiya k'awata"ya g

ajiyarku keda su ummah?"gajiya Alhamdllh tabi lafiya"najiki shiru har yanzun baki zoba?"kanki guda k'awata?"ko k'arfe 12 bata yiba zanje gidan mutane da safe"balle wannan mijin naki ba kirki garesaba"munji bbu komai nan gaba zaiyi k'irkin"dan Allah kizo wa

jen 10 sbd zanyiwa friends nasa girki"yanata mun masifa nayi nagama da k'arfe 12 zasu iso"kinga so nake zuwa 10 am mu shiga kitchen"idan da matemaki zanyi sauri"Amma ni kad'ai zan iya kai 1 pm ma ban gama ba"okay insha Allah zuwa 10 d'in zan iso Allah yasa

masu gadi su barni na shigo"yaya bilal yakawoki mana"to shikenan"ummu na k'ok'arin kashe wayar sa'ada ta shigo parlourn"tasha gayunta cikin doguwar riga ta lace lemon green"ta yafa siririn mayafi"duk wanda yasan big man yakalleta yasan jininsa ce ita sbd

yanayin da sukeyi kuma itama tanada kyau"baby kin dawo?"Eh Anty"yaya sadeeq yana gaidaki"waye haka nan?"yayan Anty leemart ne"okay ina Amsawa"kinsan ko Anty? yaya sadeeq yana ji dani"dana nuna bana son Abu zai dena"kuma yace nice babbar k'anwarsa"murmushi

ummu tayi tace"ya kyauta sosai"Amma kamata yayi gabansa ki rage surutu"shima yayanki kinsan besan yawan surutu"balle kin fara zama budurwa"ita kuma budurwa nuna Aji da kamun kai aka santa dashi"komai kiyi cikin nutsuwa kina jina?"sa'ada tayi shiru Alamar t

unani sai kuma tace to Anty zanyi duk Abinda kikace"yauwa babyn mu"yanzun ki had'a tea ki zuba Abinda kikeso saiki ci ko?"kona had'a miki?"ah ah Anty zan had'a da kaina"to shikenan"dg haka sukayi shiru" sa'ada ta had'a tea ta zuba Abinda zata buk'ata ta za

una tana break fast"big man yasakko down stairs d'in da Alamar rashin mutunci samqn fuskarsa"yana sanye da kayan data fiddo masa"Amma ganin sa'ada saiya had'iye masifar daya fito da ita"ummu na lura dashi murmushi yasub'uce mata ta kauda kanta"yakafeta da

ido yana jifarta da kallon zamu had'u...my hand some harka gama saka kayan?"ta fad'a tana kallon dagayen k'afafuwansa jajir kamar baya taka k'asa"baki gogemun takalmin ba"sannan.... kidai taso muje ciki! gabanta yafad'i"ta marairaice fuska gun cewa "gafa b

aby nan tana break fast na barta ita kad'ai??"yana k'ok'arin mgn sa'ada tace"bbu komai Anty kije wajen yayan mana"big man yasaki murmushin mugunta yace"hakane baby tazo tayi Aikin

yayanki ko?"murmushi tayi batace komaiba"dama be Ida sakkowa k'asan ba saiya

juya ya koma"ummu kuwa kamar tayi kuka ta tashi ta haye upstairs d'in"Atsorace ta bud'e k'ofar parlourn ta lek'o kanta"bbu kowa hakan yasa ta shigo.....hucin numfashinsa taji Abayanta"Ashe labewa yayi"Atsorace taja da baya"yaja tsaki yana nufota"ta zaro i

do tana fad'in dan Allah kayi hak'uri nadena wlh"sbd ganin gadan gadan yana biyota"ke Ai marar mutunci sbd ganin sa'ada harda yimun dariya ko?"ah ah wlh"kafad'amun me zanyi? sai nayi"yatab'e baki yana fad'in ki biyoni inkin gadama"dg haka yabud'e k'ofar be

d room d'in yashiga"jikinta Asanyaye ta biyosa Abaya"kin fito mun da kaya bbu handkcheef"sannan baki goge takalmi ba"kayan babu turare"baki fitomun da vest da boxer ba"tana dg tsaye jikin k'ofar yayinda shi kuma yana zaune gefen bed yana dannah waya"ina Ab

inda zan goge takalmin?"sannan gaskiya bazan fito da vest d'in da wancan ba"dariya taso tabashi"Afili saiya koma had'e rai yana fad'in shiyasa nace ke bak'auya ce"ni bbu Abinda zan baki ki goge kisaka d'an kwalinki mana"and last one karki yarda na koma yi

miki mgn"batace komaiba sbd itama surutun ya isheta"gefen mirror d'in ta tsaya jikinta nata kirma sbd bata saba kad'aicewa itada namiji ba"shiyasa duk sai tajita Atakure"turaruka kusan kala 3 ta d'akko tazo ta duk'a ina zan fesa??"na riga na saka ki mayarm

un da kaya"sannan dallah kimun sauri"batace komaiba ta duk'a gefen takalmin ta zare d'an kwalin kanta tafara gogesu dg sama"Azuciyarta tana jin zafin irin wannan wulak'anci dayake mata"big man kamar Ance yad'ago kansa ya kalleta"idanuwansa suka sauka samqn

dogon farin wuyan ta dake jajir har zuwa saman kanta"cikin second 5 yak'are ma gashin kanta kallo yana mamakin tsayinsa"domin yadda ya kallesa ya tabbatar masa da cewa ba attached bane nata ne"sai kuma yaja tsaki sbd ganin to ina ruwansa?"juyowa tayi ta A

jiye masa takalmin tana yafa d'an kwalinta"saida ta nufi k'ofa kafin tace"Anyi maka Abu bbu godiya"sannan ni nayi break fast d'ina sbd ban Ari Ak'idar turawa na Azama kaina ba"idan katashi kayi Abinka kai kad....ganin yana k'ok'arin zai tashi Azatonta biyo

ta zaiyi saita zunduma da gudu"yaja tsaki yana fad'in matsoraciyar banza"dani kike zancen sai kinsan kin gayan magana"yana fad'in hakan yazura takaminsa sawu ciki bak'ak'e"kafin ya tsaya gaban mirror d'in yana taje suman kansa zuwa lallausan zagayayyen saj

ensa"yad'an yatsina fuska sbd office zai d'an je sai kuma yaje masaukin da bak'insa suke yatafo dasu nan"wayarsa k'arama ya d'auka ya lalubo number d'in kamal yakira"saidai data fara ringing sai Akashe" kusan sau biyu ana kashewa"wata iriyar tsuka yaja yan

a fad'in ni kamal zai kashewa waya sbd yarinyar nan?"kwafa yaja yabaro d'akin"koda ya sakko down stairs"bbu kowa sai motsin sa'ada da ummu dayaji A kitchen"bebi takan suba yafita"be jima da fitaba tafara bak'i y'an zuwa biki dabasu kaiga tafiya gidaba"kasa

ncewar sa'ada na nan duk wanda yazo zata sanarwa ummu wanene shi"kuma zata cika gabansa da drinks da Abin motsa baki"sbd cikin kayan garan datazo dasu gidan harda "dubulan ,cincin,Alkaki da nakiya"Ahaka itama lawisa ta iso"bata jima ba innah uwani me Aiki

itama ta iso"danda nan suka kwab'a cake sukayi"sannan Akayi meat pie da dambun kaji"sai wajen sha biyu saura Aka Aza friend rice d'in"lokacin sun jera komai dining area"har coslow An had'a"an kuma k'ara gyara parlourn"lawisa ta dubi ummu tace"kije sharp s

harp ki watsa ruwa ki canza kaya ko dubai Abaya kisaka tunda bak'in turawane"kuma idan yazo zai d'aukeki me tsabta"bawai yadawo yasameki da kayan daya fita yabarki dasu ba"ni zan tsaya nan harta ida"ita kuma baby naga Ai tana parlour ko?"Eh tana can"bara

naje d'in to"dg haka ta fita"cikin mintina 15 ummu ta shiga wanka ta fito"tana sakq kaya wayarta tayi ringing"tana dubawa taga sunan *Azzalimu* tayi d'an murmushi ta d'aga wayar"K ! kina

nufin saina shigo na kiraki ne sannan kizo ku gaisa?"kun shigo ne ?"b

ansani ba"kaifa matsalata dakai kenan komai fad'a fad'a"to bazan zoba d'in"Ai na Ajiye muku komai samqn dining table"tana fad'in hakan takashe wayar"Abdallah da tun 12:10 pm suka shigo gidan shida Abokansa" kusan su 12 in hardashi da kamal su 14 kenan"shin

e yatafi bed room nasa ya d'auki wayarsa yayi kiranta"ransa ab'ace ya sakko down stairs d'in"ga yunwa yanaji sbd beyi break fast ba"Aikuwa yasamu kamal nata seving nasu suna shagwali"turawan cikinsu na magana da turanci"sa'ada kuma na'ajiye musu tray data

jero ruwa da lemummuka na kwali A sama"Abokina Amarya ta iya girki sosai kayi dace"cewar wani bature cikin harshen turanci"big man yayi murmushi yaje yaduba basket d'in yazuba Abinda zai butak'ata"yayi zamansa gefe yana break fast nasa"suna hararan juna sh

ida kamal"yayinda sauran ke fira suna cin snacks da drinks"can kuma sa'ada ta shigo da dray d'in Abinci ta Ajiye musu"cikin mintina 30 duk suka yi han'ian suna yaba girkin ummu"sai surutunsu Akeji"lawisa dai da sa'ada suna kitchen d'in suna zaune suna fira

"inna uwani na wanke wanke"suna kuma jiyo muryar mazan"sai cewa suke Abdallah yaje ya fiddo musu Amarya"gashi ummu tak'i zuwa"can yadubesu yana fad'in kattin banza kuyi k'asa da murya karku furgitamun mata da wannan muryoyin naku"suka dinga masa dariya"dg

k'arshe Abdallah ya mik'e tsaye yanufi bed room d'in ummu sbd yanuna mata bata isa tak'i zuwa kiran saba"zaije yafito da ita ta k'arfin tsiya.....tura k'ofar yayi yashiga"tana zaune gefen bed tana mgn ta chat da shugabar makarantar datake koyawa"d'ago kant

a tayi suka had'a ido dashi"gabanta yafad'i tayi k'asa da kanta tana neman mayafin dubai Abayar dake jikinta"saidai ganin yatun karota yasaka tayi saurin mik'ewa tsaye"kanta bbu d'an kwali"gashin kanta datayi parking dg tsakkiyar kanta yanata raito"wai dan

Allah meyasa kakemun haka?"bansaniba k'aramar marar kunya"dama kinsan d'azun inada haushinki shine yanzun kika koma wani?"yafad'a yana zare mata manyan idanuwansa"ita kuwa kauda kanta tayi ta matsa jekin window tana fad'in ni bbu ruwana dakai da bak'in na

ka"haka kikace ?"Eh d'in"d'an murmushi yayi yanufeta"tasaki k'aramar k'ara"ya yatsina fuska be fasa nufotaba"pls zanje wlh"banza yamata ya Ida isowa gabanta"ya rik'e hannun ta guda"saidai tak'i yarda su had'a Ido"kin rainani k'arshe ko?"to zanyi maganinki

"zuwa ku gaisa kuma ki d'auka kinma riga kinje"yak'are maganar yana jan tsaki ya fisgo hannun nata daya rik'e"tafara turjewa"tsaki yaja yana fad'in bazakije ba?"toni kacikani mana fisabilillahi"bazan cika d'inba"yafad'a yana fisgota da k'arfi"tasaki k'ara"

ya duk'a ya d'auki mayafin rigar jikinta ungo yafa muje"hararar hannunsa da yamik'o mayafin tayi"ki tabbatar saina saki kuka Anjima da dare bayan tafiyar kowa"yak'are maganar yana yafa mata mayafin da hannunsa guda"ita kuma tanata turashi"saida yagama yafa

mata mayafin sannan yaja hannunta suka fito dg cikin d'akin"suna fitowa taji muryar su"nutsuwa tayi kanta ak'asa"Abdallah yak'ak'aro fara'ar dole yana yasak'alo hannunsa gefen k'ugunta ta kwanto da kanta agefen kafad'arsa"kamal yabisu da kallo sbd ba k'ar

amin kyau suka masa ba"saiya gansu kamar masoya"Abdallah yamatso da fuskarsa saitin tata yana fad'in wlh kika mun k'auyanci sai kin sani"rintse idanuwanta tayi da k'arfi sbd jin tsikar jikinta na tashi sakamakon gemunsa daya shafo k'asan wuyanta da gefen f

uskarta"ga hucin numfashinsa na sauka gefen hancinta irin wannan soyewa haka Abokina?"cewar kamal da gayya"Abdallah ya janye fuskarsa suka k'araso cikin parlourn"tana d'an murmushi ta musu sannu da zuwa"kafin su zauna kan kujera yana rik'e da hannun ta ta

gaidasu tana kallon yadda duk suka b'ata parlourn"sai godiya suke mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login