Showing 30001 words to 33000 words out of 96827 words

Chapter 11 - AUREN YARJEJENIYA COMPLETE

ta fito"jerawa sukayi"Abdallah yasak'alo hannunsa gefen k'ugunta ya rungumota"subahanallahi! gaskiya bazan iyaba"mlm ka cikani kasan dai bbu k.....K! wlh ki kama kanki"An fad'a miki nima Ason raina na mik

i hakane?"da zakice mun bbu kyau"wato ga wanda be san Addini bako??"matsalata dake kanan gidadanci da k'auyanci"yafad'a cikin b'acin rai"saidai Ahankali yake maganar"nidai bafa haka nake nufi ba"tsaki yaja

bece komaiba"hakan yayi daidai da isowar friends n

asa dasu sa'ada da dangin Ammi dasu Anty wasilah"Adole big man yak'ak'aro fara'ar dole"itama ummu tana d'an smile"saidai gaba d'aya wani iri takeji Ajikinta sbd irin yadda suka shigema juna"dan ita bata tab'a barin ko hannunta wani namiji ya rik'e ba"flowe

rs ne da turaruka aka dinga watso musu"wasu kuma na musu lik'i na y'an 1k har suka shiga cikin hall d'in"sai k'arar kid'an music ke tashi"ga cake Ajiye gefe dazasu yanka"bayan sun zauna sannan mutane suka cigaba da shigowa suna zama"sai pics da vedio ake m

usu"preety na zaune gefe tana kallon komai kamar ta kurma Ihu haka ta dingaji"lokacin da MC yafara magana tayi sauri ta tashi ta fita"kamal yafito yabada tarihin Ango da k'arshen turanci"hakama lawisa"bayan Angama Aka buk'aci couples su fito su yanka cake

"cikin nutsuwa suka taso"yana rik'e da hannun ta guda"kamar Ance ummu ta kalli gefen damarta"saiga goggo luba da Asiya da mariya zaune kan kujeru sunata kallonsu"Aranta tace"da Azo Abasu labari gara suzo su gani kenan"da gangan ta zame k'afarta kamar zata

fad'i"tasaki k'aramar k'ara"da hanzari Abdallah ya fisgo hannun ta dake cikin nasa ta fad'o Ajikinsa ya rungumeta"Aka saki tafi"Adaidai saitin kunnansa ummu ta sakar masa zazzafan mintsini"yaja kwafa murya can k'asa yace"gobe idan Ance kimun haka wlh da la

da baza kiyiba"danma kin samu na taimaka miki"Aida na bari kinsha k'asa"yak'are maganar yana janyeta dg jikinsa"wanda duk Abinda yafaru kan idon mutane"Aminu da umar kuwa sunji dad'in ganin hakan domin suna ganin Abdallah na matuk'ar son yayarsu....



cikin nutsuwa suka iso gaban Inda cake d'in yake" Abdallah ya d'auki y'ar wuk'ar ya'aza hannunsa"itama ummu ta Aza nata suka yanka"Aka hau musu tafi"shine yafara bata cikin mugunta"sannan dazata bashi ya ciji yatsanta manununiya"kamar tayi Ihu tadai d'au

re"bayan sun gama yankawa"suka nufi filin rawa"Abdallah beyiba itama haka sunadai tsaye ya rik'e hannun ta mutane sun rufu Anata musu lik'i harda doulers"sun jima Aciki filin rawar sannan suka koma suka zauna"akya fara service d'in Abinci"wanda layi Ake bi

komai mutum keso ya d'auki plate yakai Azuba masa"ummu data hango yanda goggo luba da zuri'arta ke cin Abincin saida taji kamar tayi kuka sbd kunya"fans d'in AUREN YARJEJENIYA kuwa suna dg zaune Aka kamusu komai.....bayan Angama ciye ciye aka fara pics wa

nda Abdallah besoba"da haka taro yatashi lafiya"kowa na kallon Abdallah da ummu Amatsayin masoya"sai bayan ta gaisa da turawan da sukazo sannan suka shige mota"duk yadda Abdallah yaso yatak'aleta da suyi fad'a kin biye masa tayi"kamal nagama parking ko sal

lama bata masa ba tayi wuf ta bud'e k'ofar ta fice"Abdallah yatab'e baki bece komaiba"sbd leemart na zaune gefen kamal"shima kamal beyi mgn ba yaja motar sukayi gaba"ummu kuwa cikin gidansu lawisa ta wuce sbd Acan zata kwana.....

Washe gari

✍

️

wann

an book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300

Vip grp 1000

via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya ki

ka fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*AUREN YARJEJENIYA*

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*23&24*

........washe gari misalin k'arfe 12:00 pm dubban jama'a suka shaida gagarumin d'aurin Auren *Abdallah mohd jibo & ummulkhairy rufa'i* Akan sadaki naira dubu

d'ari biyar"d'aurin Auren da Aka d'aura Ababban masallacin Anguwar tudun wada"wanda bbu masaka tsinke sbd taruwar jama'a"Ango na gefen Amininsa yaci wankan shadda sky blue da Akayima Aiki da blue d'in zare! Hmm big man saima yafi kyau Akayanmu na hausawa"

y'an jarida nata k'ok'arin yimasa tambayoyi yabasar"marok'a nata wasashi da masa kirari"saidai kawai yaji kamal yace"yabaka kyautar mashin ,yabaka kyautar dubu kaza"kusan Akan mutum 5 yana yin haka"can Abdallah ya ballah masa harara yana fad'in malam duk w

anda kakoma yima kyauta da sunan injini kaine zaka biyasa wlh"dariya kamal yadin gayi"yayinda daddy bakinsa yak'i rufuwa sbd farin cikin d'aura Auren Abdallah"manyan mutane nata yimasa Allah yasa Alkhairi"Anyi pics shida Abokansa dasu daddy sannan suka nu

fi wajen reception"Acikin gidan daddy kuma umma balki ta shirya taron yini"wanda Aranta bak'in cikin Auren takeyi"Amma sbd tayi suna wajen daddy da danginsa saita nuna son Auren takeyi tanata hidima"daddy kuwa yabata manyan kud'ad'e sbd Aci Asha kowa yaji

dad'i"saida ta wafci Abinda ta gadama sannan tayi Amfani da sauran kud'in...part d'in Amarya Aljannar duniya"dg bayan gidan Aka gina musu b'angaren su kuma harda get"fad'in tsaruwarsa b'ata bakine"dan yafi cikin gidan kyau da tsari da komai"daka shigo main

parlour"gefen upstairs dining area ne"daga gefe kuma kitchen ne"sai gefen dama d'akunan bacci biyu ne kowane da toilet Aciki"parlourn ma Akwai toilet"sai up stairs Anan parlourn Abdallah da bed room d'insa yake"komai na cikin gidan coffee brown ne"gaba d'

aya komai dg waje aka kawosa"d'aki guda ne kawai Aka shiryawa ummu dg gidansu"sai kayan kitchen"dama kuma Abdallah be kaiga zuba kayan kitchen d'in ba"saida Akayi jere shekaran jiya yagani"hakan yasa yafasa"gudan d'akin kuma kayan dubai ne had'add'u masu m

asifar tsada"Abin saidai wanda yagani"Ana gama reception Abdallah ya sallami friends nasa"turawan kuwa sai gobe zasu tafi"silalewa yayi kamal be koma sanin Inda yakeba.... sa'ada kuwa tana gidan Ammi itada leemart sbd Ammin itama taro takeyi"

Ab'anga

ren Amarya ummu kuwa tun wajen 11 am me make up datazo har nan gida ta tsantsara mata kwalliya ta musammun"bayan ta gama mata"ta shirya cikin shadda giznah light pink"An mata Aiki da blue d'in zare"sosai ta fito Amaryarta"uwar Amarya ma ta shirya cikin sab

on leshi"gidan cike yake da bak'i y'an me duguri da kuma dangin mahaifin ummu"sai k'awayen ummu"tun wajen k'arfe 12 k'irjinta ke bugawa har su babah suka shigo da me photo"Aka kama bud'a hakan ya tabbatar ma da ummu cewa ta zama matar Abdallah"sosai gabant

a ke fad'uwa tana jin kamar tayi kuka"haka dai ta daure Akayi musu photo da mutane"goggo luba ta dai tursasa kanta tayi wanka ta shirya Amma bata shiga photo ba"kuma bata shiga cikin sabgar komi"mama kuwa bata damu ba"dan tamafi buk'atar hakan"saidai komai

da aka dafa na biki An d'iba An bata"dan mama bata jiran baba"kusan dubu d'ari biyar danginta suka had'a mata"babah kuwa da k'yar yabada dubu d'ari biyu sbd bedashi"sune Aka had'a da kud'in sadaki dana neman Aure Aketa hidimar komai"sai wajen k'arfe 3 umm

u ta canza kaya zuwa leshi"kuma Alokacin kowa yasaka Anko"Amma banda goggo luba da zuri'arta"burunta Afara zancen kai Amarya sbd tabi taga gidan dan Akwai y'an binne binne da boka yabata tayi Agidan Amarya"wai Auren bazai jimaba za'a sakota kamar yadda Aka

sako Asiya"hidima tayi domin komai Anyishi

waja waja"sbd naira dubu d'ari biyar kamal yabama lawisa su sayi komai na buk'ata da zasu bama mutanansu"wanda Asali million guda yabada ummu tace"sunyi yawa dubu d'ari biyar yayi"wanda hakan ya tabbatar ma kamal

batada son Abin duniya"Inda watace Amsa zatayi ko tace Ak'ara tunda tasan Abdallah nada kud'i.....

Bayan sallar magrib motocin d'aukar Amarya suka iso k'ofar gidan su lawisa sbd Acan da marece Akaje da ummu Aka shiryata cikin lifaya green"sai k'amsh

i takeyi"taci uban kuka kamar ranta zai fita"goggo murja da umman lawisa da yayar babanta sune rik'e da ita suka sakata cikin motar da Aka nuna itace Amarya zata shiga"bayan ta shiga suma suka shiga suka sakata tsakkiya"yayinda lawisa ta zauna gefen me zam

an banza"kamal ya shigo driver sit ya gaida manyan yaja motar yana jin yanda ummu ke shashshekar kuka.... Aransa kuma yana tunanin ina big man yashige wayoyinsa duk Akashe? kuma ba'asan ina yajeba"da wannan tunanin suka iso katafaren gidan Alh mohd jibo"ga

ban ummu ya tsananta fad'uwa"duk Addu'ar data zo mata Abaki yi takeyi"sai bayan mutane sun fara shiga ciki sannan Aka fito da ita"saida Aka tabbatar tayi Addu'o in daya kamata sannan ta shiga da k'afar dama cikin gidan"kai tsaye babban parlourn gidan suka

nufa"Anan ne masu marabar Amarya suka taru"duk dangin Ammi da dangin daddy ne"umma balki nabin dangin Ammi da kallon banza"sa'ada ma na zaune gefe tanata murnan zuwan ummu gidan"bayan y'an gaishe gaishe Aka bud'e taro da addu'a"kafin Abada Amanar ummu"umm

a balki ta tab'e baki sbd bata d'auka ba"su umma na lura da ita"yayinda dangin Ammi dana daddy sukace sun d'auka Ai y'arsu ce"dg haka Aka nufi sashen ummu da ita"wanda Anan cikin gidan daddy duk mutane nata k'auyanci"saida sukaga sashen ummu sannan sukayi

k'auyanci me dalili"duk hange hangen goggo luba na taduba Inda zatayi binne binne bata ganiba"ko ina shafe da tiles"haraban gidan kuma bbu dama ko ina ga haske ga jama'a"haka dai ta hak'ura tana shan Alwashin zata canza shiri"dan bazata sab'uba ummu ta Aur

i me kud'i y'ay'an ta na tulke Agida harda bazawara....kowa son barka yakeyi da ganin wannan gida"masu k'auyanci nayi har zuwa isha'i sannan kowa ya watse"kamal dama yasanarwa lawisa karsu tafi itada sa'ada sai big man yadawo tukum"saita kirashi yamaida it

a gida"bed sheet lawisa ta shimfid'a samqn bed d'in"sannan suka gyara parlourn itada sa'ada"kafin suyi sallar isha'i"dan ita ummu bata sallah har yanzun"tana zaune gefen gadon tayitagumi"tana tunanin wane irin kalar rashin mutunci mutumin nan zai mata yau

??"ko kuwa k'ilan bazai kulataba?.... ringing d'in wayar lawisa yakatse mata tunani"taji gabanta yafad'i sadda lawisa ke d'aga wayar tana cewa gata nan"da kallo kawai tabita batayi mgn ba lawisa na murmushi tace"Amarya ga Angonki nan yadawo zan wuce gida"k

ai haba lausy?"to zaman me zanyi?"goben zakizo pls?"in sha Allah! to shikenan nagode sosai k'awata Allah yabar zumunci"karki damu bbu godiya tsakaninmu"baby taso muje yanzun yayanki zaizo"wai kina nufin itama tafiyar zatayi??"lawisa batayi mgn ba takama h

annun sa'ada suka fita dg cikin bed room d'in dukda kuwa ummu na tsaidasu....Amain parlour suka sami uban gayyar tsaye da kamal da Alama mgn sukeyi yana yiwa kamal musu"sbd su duka fuskokinsu bbu walwala"yaci wankan sabbin k'ananun kaya"yayi kyau har yagaj

i"lawisa Aranta tace me Ak'idar turawa kana Anguncinma bazaka saka kayan Al'adar ba hausheba....lawisa kije gani nan zuwa"cewar kamal"dato ta Amsa ko kallon gefen da big man ke tsaye bata yiba"sbd itama bata son wannan d'aga kan dayakeyi shiyasa sai yazama

dole take gaidashi"sa'ada ta kallesa tace"sweet heart saida safe ka kulamun da Anty nah zanzo da safen na gaidaku ko?"kansa kawai ya gyad'a mata suka fita suda lawisa"kamal yatab'e baki yana nuna ledar dake k'asa kan carpet yace"gashi nan idan

kaga dama k

a d'auka kabata"idan bazaka bataba kayi yadda kakeso"na rasa wace irin tsana kakeyiwa yarinyar nan??"yanzun yadace kaje wajen preety Ayau?"kaga kamal ! ta yaya zaka tasani gaba kanamun surutai wai?"kasan dai ba'a tursasani?"sbd haka ni bbu Abinda zan kai m

ata"idan kadamu taci shiga da kanka kabata mana"preety kuma itace taje Inda nake tasameni"yanzun haka na yanke shawaran ko shekara guda ne mukayi zan saketa na Auri preety"kamal ya girgiza kansa yana fad'in nifa Aganina ko watannima zaka iya yi saika saket

a"dg haka yabud'e k'ofar ya fita be koma cewa komai ba"big man yatab'e baki ya d'auki ledar yana dubawa"kazace gashashshiya da fresh milk da ruwa faro masu sanyi"murmushin mugunta yasaki yana rik'e da ledar yafita"masu gadi yaje yabama kafin yadawo yarufe

gidan"kai tsaye part nasa yanufa"kusan mintinansa 50 Aciki kafin ya sakko down stairs d'in yasha sabon wanka da milk d'in jallabiya Ajikinsa yanata zabga k'amshi"yau har wani fari ya k'ara"sai yayi tamkar black America"yanata yatsina fuska yana wannan shan

k'amshi yanufi bed room d'in ummu da nan ne yake zaton tana ciki....ummu kuwa ganin har hour guda tacika be shigo ba"sai hankalinta yad'an kwanta tayi zaton bazai shigo ba"dama da wankan ta"doguwar rigar bacci ta tashi ta d'akko cikin kayanta na gida"bay

an tasaka ta kashe wutar d'akin tayi addu'a ta kwanta"saidai tabar dum night kunne dake samqn bed side drower"wayarta Ahannunta tanata danne danne"gashi bbu key jikin k'ofar data rufe"tana wannan tunanin big man yaturo k'ofar da k'arfi yashigo batare daya

rufe ba"dogayen tsuka yadinga ja yana kunnah hasken d'akin batare da yayi sallama ba....da hanzari ta tashi zaune hantar cikinta na kad'awa"ta jawo mayafi dake gefenta ta rufe jikinta dashi"k'afarsa guda me takalmi slifas ya Aza gefen gaban gadon yayi bal

a'in had'e rai yana binta da wani irin mugun kallo"sai yaji tamkar sannan ne ta maresa.....wani irin mugun shakkarsa da tsoronsa taji wanda bata tab'a jiba"Amma sai tayi jarumta ta dake bata nuna ba"K! sakko k'asa ki duk'a zanyi mgn"banganeba?"ta fad'a cik

in tsiwa"tsaki yaja yanufo gefen bed d'in"da sauri ta sauka"dukda haka saida ya finciko hannunta guda ya turata samqn bed d'in da k'arfi"ta fad'a kanta yabugi gaban gadon"tasaki k'arar Azaba"cikin daka tsawa yace"bazaki sakko k'asan ba?"batayi mgn ba tana

dafe da kanta ta sakko k'asan ta duk'a gabansa"hawaye masu zafi suka wanke mata fuskarta"k'amshin turarukan jikinta yadaki hancinsa"ya yatsina fuska yakoma nesa da ita sosai"ya d'auki kusan mintina 3 kafin cikin dakakkiyar muryarsa yace"inaso ki bude kunnu

wanki kiji dokokina da sharud'd'ana"dan Atsarina bana maimaita mgn"kin d'auka bazan shigoba shine har kin kashe haske kinbi lafiyar gado kega Amarya ko??"sai kuma yayi shiru yakama wani irin murmushi yana kallonta"saida yayi me isarsa yaci gaba da cewa"ina

so kisani ba hutu kikazo yiba Agida"sannan na yadda munyi wannan AUREN ne dake harda dalilin son na sai taki na koya miki yadda mace ke girmama namiji"idan naga kin saitu sai kiyi ta kanki"dokata ta farko bana son k'azanta"me Aiki guda na d'auka tana miki

share share da wanke wanke"shima dan kar Ace kamata gidana bbu me Aiki"dukda bana tsoron ta mutane Amma ta hakanma za'a gane manufar Auren mu"shiyasa na d'auki me Aiki"Amma part d'ina wajibi ki gyara sbd me Aiki nina samu"duk ranar da kikayi kuskuran k'in

gyarawa wlh saikin gane bakida wayo"sai abu na biyu girki"bana wasa da cikina"saidai inada manyan dokoki ga Abinda zanci"fatana Allah yasa kinma iya girkin"ko kuwa brain d'in bbu komai sai raina mutane da musu tsiwa?"to bari kiji sai kin wanke hannu sannan

kifara Azamun girkin da zanci"idan girki beyi dad'i ba zan tsareki ki cinye ki kuma biyani kud'ina sbd bazanyi Asara ba"idan kinsan baki iyaba garama zuwa safe kisanar mun"sai Abu na gaba ban Amince da kikamun gayyar

friends naki Agidana ba zan iya musu k

orar kare nagansu"sai Abu na gaba duk wani danginah dazaizo nan gidan kika nuna musu bakya sona sai kin sani"sai zancen fita bbu Abinda yadameni da rayuwarki kije Inda kika gadama saidai bbu maganar zuwa wajen Aiki da kamal yamun zancen"dan Abin kunyane ka

mata Ace matata na Aiki A wannan local skul d'in"idan kin fita dg gidan nan zakiyi Aikinki"Amma banda nan"sai Abu na gaba yimun sannu da zuwa da kamun duk Abinda zan buk'ata yazama dole Agareki"bbu zancen ki gaisheni daga tsaye ko mikamun abu dg tsaye"ki t

abbatar gobe da safe kinzo kin gaidani kin gyaramun d'aki nah be fore 7 am"sannan kin had'amun ruwan wanka"kin fitomun da kayan sawa"sannan kin fito da takalmin dazai shiga da kayan kin goge kin fito mun da duk Abinda zan buk'ata"muddin kika karyamun doka

wlh kiyi kuka da kanki da Abinda zan miki dan beda kyau"kuma ta wannan dokokin ne zakisan mace k'asa take da namiji"zancen marinah dakikayi mutane da yawa sun fassarashi da Abinda sukaga dama"saidai irin wannan hukuncin dana yanke miki shine daidai dake b

azan marekiba"saidai Inda naso zan iya datse miki hannun da kika mareni dashi bbu Abinda kuma zai faru"Amma sbd ki kafa tarihin kin mari mutum kamata yasaka na barki.....iya nan yayi shiru"ummu kuwa da tsantsar mamaki take saurarensa tama kasa mgn"Azuciya

rta tace"lallai tawa tasameni ni ummu"na tabka babban kuskure dana yadda na Auri mutumin nan.....kinji ko bakiji ba??"yafad'a Atsawace"kanta Ak'asa tace naji"yaja tsaki yafita dg cikin d'akin kamar zai tashi sama batare daya rufe k'ofar ba"ta kife kanta Ak

'asa tana rera wani irin kuka me cin rai"tana jin tausayin kanta"tafi mintina 30 tana kuka"kafin ta tashi ta shige toilet ta wanke fuskarta ta kama ruwa sannan ta fito"rufe k'ofar tayi takashe hasken d'akin sannan tayi bissimilah ta hau samqn bed d'in ta k

wanta tanata sakin Ajiyar zuciya"tajima tana tunani da juye juye sai wajen k'arfe 12 bacci barawo yasaceta......washe gari misalin k'arfe 6:45 am"Abdallah ya shigo cikin parlourn dawowarsa kenan dg masallaci yajima Acan sai yanzun yadawo"upstairs d'in ya h

aye yashige parlourn sa"bega Alamar An gyaraba hakama bed room"yaduba time bakwai saura"kasancewar dama nemanta da fitinah yakeyi kawai saiya sakko down stairs d'in"yanata d'aure fuska ya murd'a handle d'in k'ofar d'akin yatsaya dg bakin k'ofar yana hangot

a"tana kwance samqn bed dg tsakkiya"ta rufe jikinta da blanket sbd sanyin AC dana Asuba"murmushin mugunta yasaki yakoma parlourn sa"yabud'e k'aramin fridge ya d'akko ruwa masu masifar sanyi"tun kafin ya iso d'akin ya b'alle murfin Ahankali ya shigo cikin d

'akin yanufi gefen bed d'in ya janye blanket d'in kad'an"Adaidai saitin wuyanta yafara zuba mata ruwan sanyin......A razane ummu ta farka tana kurma ihu"ita Azatonta wani abu ne"saidai kawai taga mutum duk'e gabanta fuskarsa Asake yana Ida juye mata ruwan"

ta murgina gefe da sauri tana rawar sanyi"sauk'inta rigar bama mai fidda tsiraici bace saidai ta lafe Ajikinta...ta fashe da wani irin kukan tausayin kanta.... kad'an kika gani ,kuma kuka bakima faraba yarinya matuk'ar kina bujuremun"kinzo kinata sharar ba

cci bakije kinyi Aikin dana sakaki bako?"to wlh daga yau ki tabbatar kafin nadawo masallaci kin gama gyara part nawa"idan nazo na koma bacci na farka kizo ki tabbar dana shirya sanan ki koma gyara d'akin"zancen break fast nasan Ammi zata Aiko dashi"bance k

i Amshi duk Abinda yafito dg hannun matar daddy ba"sai Abu na k'arshe kimayi gaggawar Aza girki zuwa 12 kin gama sbd friends nawa da sukazo daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login