Showing 42001 words to 45000 words out of 96827 words
daya kalletaba yace"ina kwana?"lafiya qlau Abdallah ya office d'in?"Alhmdllh"sai sannan hafsat tace"ina kwananku?"ummu ce kawai ta Amsa"Abdallah yajata suka mik'e tsaye suke nufi part d'in daddy"daddy na sanye da jallabiya yana zaune kan kujera da farin
glass Asaman fuskarsa yana karanta jarida"ya Amsa sallamar tasu yana murmushi"ummu ta duk'a har k'asa ta gaishesa"ya Amsa mata cike da kulawa yana tambayarta bbu dai wata matsala?"ta Amsa da Eh"sai sannan shima Abdallah ya gaishesa"dg bisani daddy yace"ma
sha Allah! Ayita hak'uri da yanayin zaman tare y'ata kuma kiyita biyayya dan Allah"kaima Abdallah ka kasance me Adalci da kyautata mata"duk suka Amsa da insha Allah"suna k'ok'arin tashi daddy yajawo wani kwali gefensa ya zaro rafar y'an 1k ya mik'ama Abda
llah yana fad'in gashi ka rik'e mata"juyowa ummu tayi ta girgiza kanta tana fad'in dan Allah daddy Abars.... ba'a mayar da Alkhairi y'ata"daddy yakatseta yana bama Abdallah kud'in"Atare suka masa godiya suka fita"sbd umma balki taga kud'in yasaka Abdallah
barinsu a hannunsa be bata ba"dan yasan data gani tasan kyauta daddy yayima ummu"yana wannan tunanin ummu tace"yaya Abdallah inane d'akin baby ka rakani??"ta fad'a Ahankali sadda suke isowa main parlour"shirin office zanyi ki bari tazo Ai"nidai dan Allah k
a nunamun in baraka jirani ba"ta fad'a tana b'ata fuska"beyi mgn ba yanuna mata k'ofar d'akin sa'ada da hannunsa"zare hannunta dg cikin nasa tayi ta nufi bakin k'ofar d'akin tana yimata knocking"shi kuma ya zauna gefen kujera"sa'ada tazo ta bud'e k'ofar t
ana d'aure da towel da Alama dg wanka ta fito"ihun murna tayi ta rungume ummu suna dariya"Abdallah yabisu da kallo yana mamakin irin shakuwar tasu"yana jin sa'ada na cewa"Anty ina zakije?"ni dake shirin zuwa na gaidoku keda yaya??"nan muka zo baby"ko yanzu
n bata b'aci ba inkin gama shiryawa saiki zo ko?"tunda week end"to Anty zakimun kitson ?"zan miki mana"to ki shigo kiga d'akina mana"yaya Abdallah gaya can yana jirana zamu wuce"sai sannan sa'ada ta lek'o tana fad'in sweet heart"harara ya ballah mata yana
fad'in sai yanzun kika tuna dani?"kai yaya mgn mukeyi fa da Anty"baby kyalesa jeki shirya ina jiranki"dg haka ummu tabaro k'ofar d'akin"ta kalli gefen dasu umma balki suke taga gaba d'aya su suke kallo"d'an murmushi tayi tace"sai Anjimanku"madallah mungode
"dg haka ummu ta nufi k'ofa sbd har Abdallah yatashi yafita"sadda ta fito yamata nisa ta tab'e baki tana fad'in saime dan baka jirani ba?"da wannan tunanin ta iso part d'in nasu"ta sami big man yayi d'aid'aya saman 3seeter yana danna waya ga TV na Aiki"be
Amsa sallamar taba yana danna waya fuskarsa Ad'aure yadubeta zata wuce d'aki sai cewa"yayi yaka mata kidinga tsafta"na lura ba kullum kike wanka ba"hmm! naji banayi kai tunda kanayi me ruwanka da bana yi malam?"sannan ni bana gayya dan Allah ka tashi ka ko
ma sashenka"tunda dai kanada parlourn ka"zamanka nan wajen inba fitinah ba bbu Abinda zaka tado"ta k'are
maganar zata shiga d'aki"bazan tashiba kizo ki maidani idan zaki iya y'ar rainin hankali"juyowa tayi ta banko masa harara tana fad'in Allah yakiyaye na
d'auki k'ato kamar ka....ke waye k'aton?"yafad'a Aharzuk'e yana tashi tsaye"ummu ta masa gwalo tana fad'in kai mana"beyi mgn ba yabiyota"ta zura Aguje"saidai tana banko k'ofar taga bbu key Ajiki"asukwane ta shige bath room ta banko k'ofar ta murza key"Abd
allah daya shigo yaja tsaki yana fad'in banza matsoraciya"yak'are maganar yana zaro kud'inta da daddy yabata ya Ajiye mata gefen bed yafita dg cikin d'akin"key yasakawa k'ofar main parlour ya wuce samansa....ummu kuwa wanka tayi ta fito"haka nan taji yau t
ana jinta cikin nishad'i"kud'in ta lura dasu daya Ajiye mata"saita d'auka tajawo lokar bed side drower tasaka"tana k'ok'arin nufar gaban mirror taji knocking"Ajiyar zuciya tasaki sbd dama Atsorace take sbd tsoron kar Abdallah yashigo yamata wata mugunta"ra
nta yabata kuma sa'ada ce"hijab tasaka samqn jikinta ta fito tazo ta bud'e mata k'ofar tana fad'in sai yanzun?"wlh waya mukayi da yaya sadeeq shiyasa"murmushi kawai ummu tayi ta gyara sa'ada ta shigo "ita kuma ta rufe k'ofar tana fad'in bara na sakq kaya s
ai muyi break fast d'in"dato ta Amsa ta nufi bed room d'in ta.....
zaune suke suna break fast d'in gaba d'aya ummu ta shagala sunata firansu itada sa'ada suna dariya"sam bataji ko motsin sakkowar Abdallah k'asan ba"saidai kawai taji mayataccen k'
amshin turarensa"tayi saurin d'aure fuska"big man dake lura da ita yatab'e baki yana fad'in magulmaciya! sa'ada ta kallesa Azatonta da ita yake"cikin shagwab'a tace"yaya gulmar me nayi maka?"bayan ni dama can bana gulmar kowa kuma Anty ummu ta nunamun illa
r yi da mutane"wanda nake dashi yasan kansa"yafad'a cikin cool voice yana d'aukar wayarsa da kamal ke kira"ya shirya cikin k'ananun kayan da sukayi mugun karb'an choco skin nashi"Allah yatsare! cewar sa'ada"ya gyad'a mata kansa ya fita"ummu kuwa be isheta
kallo ba sbd tasan maganar da yayi da ita yake"be jima da fitaba suna zaune a parlourn sadeeq yayi knocking aka bashi izinin shigowa"sa'ada dai nutsuwa tayi koma kallonsa batayi ba"ummu ce ta Amsa sallamar tasa suka gaisa yana satar kallon gefen da sa'ada
ke zaune yace"dama Anty yaya yace"ki bada key d'in motarki za'a mata service Azuba mai"kuma zan dinga koya miki driving duk week end"cike da mamaki ummu ta Amsa dato"ta mik'e tsaye ta wuce d'aki"dama motar na haraban gidan a Ajiye"parlourn yayi saura dg ba
by sai sadeeq"Ahankali sa'ada tace"nima zan bita Akoya dani pls yaya sadeeq?"na zata baby bakima lura dani ba?"nafa ganka kuma d'azun Ai mun gaisa ko?"wancan gaisawar ta waya daban itama wannan daban"saidai idan jan Ajinku na mata zakimun ko?"tana k'ok'ari
n mgn ummu ta fito dg cikin d'akin ta mik'a masa key d'in ya Amsa yafita....
***********
haka rayuwar ummu da Abdallah taci gaba da wakana Acikin wannan gida"idan yaga dama yasakata kuka da muguntar daya saba yimata"idan kuma yaga dama ya k'yalet
a"tana k'ok'arin kyautata masa dashi da sa'ada harma da Ammi"kamal kuwa tana jimawa bata ganshiba"part d'in umma balki kuma duk bayan sati 1 Abdallah na rakata suje su gaisheta"Aminu da umar da mahmood wata juma'a sun kawo mata ziyara"saidai har sukazo suk
a tafi basuga Abdallah ba"Ahaka ummu ta kwashi wata ukku Agidan"wanda tunda tazo bata tab'a fita ko ina ba"ba kuma sbd Abdallah ya hanata ba"tanayin waya da mama taji lafiyarta"yayinda jama'ar gidansu ke yada mgn wai ummu tak'i zuwa taga mahaifiyarta"itada
i mama saidai tayi murmushi"domin tasan iyawa mutum sai Allah"kwanaki sunce batayin Aike miye miye"taci gaba da yi musu
Aike da duk Abinda take da Hali"yanzun kuma ana cewa tak'i zuwa"wanda ta tabbatar idan yawan zuwan takeyi sai wata ran Ance yaji tayi k
o kuma mijin yagaji da ita...yanzun haka bikin lawisa da nura yaga bato"naira dubu d'ari d'in da daddy yabama ummu kwanaki sune ta Aiki sa'ada da saitin jug me kyau da tsada takaima lawisa har gida wai gudunmuwarta"Anko kuma dayake tana samun kud'i wajen d
addy duk idan sunje gaishesa sai yabata kud'i"sune ciki ta siya musu Anko na yini itada mama"sannan tayi musu na ranar dinner itada sa'ada"sosai ummu ke yiwa mama Aike da duk Abinda take da hali"Abdallah kuwa tunda tazo gidan sisinshi bata tab'a rik'ewa ba
"saidai komai na Amfani dajin dad'in rayuwa zai jibge mata akitchen.... ummu ta k'ara kyau"haske,da shek'i da y'ar k'iba Acikin wata ukku kacal....jiya laraba Akayi wa'azi, yau Alhamis kuma Akeyin dinner"sai gobe kuma Ake yin yini"to jiyan ummu batajeba s
bd meyiwa sa'ada lalle tazo tayi mata"yau kuma tun wajen 12:0 pm ta gama girkinta sbd sa'ada zata rakata shagon da ake mata kitso"idan tadawo sai su shirya su tafi wajen dinner d'in da babyn"dukda sa'ada na skul sai k'arfe 1 :30 take dawowa"ummu nata jera
komai samqn dining table"ga break fast d'in Abdallah dabaiyiba tasan yana hanya tunda Abin yazamar masa ibada dole sai 12 yakeyin break fast"bata gama wannan tunanin ba yashigo cikin parlourn"Agadarence yayi sallamar yanata wani shan k'amshi"ummu ta dubesa
tana cewa" yauwa yaya Abdallah dan Allah bani number d'in sadeeq"banza yamata yawuce ta gabanta ya zauna kan kujerun dake gaban dining table d'in"tanama k'ok'arin tafiya taji Amon muryarsa yana fad'in kiyi me da ita?"kanta ak'asa tace"dama zan bashi key d
'in motata ne Azuba mata mai"ina zakije?"yak'are maganar yana kallon hannayenta da suka sha lalle ja da bak'i"tamkar ta gaya masa bak'ar mgn saita fasa tace"wajen bikin lawisa kasan yau dinner gobe yini"wajen kitso yanzun idan na shirya zan fara zuwa saina
dawo muyi shir...duk da izinin waye zaki fita?"yakatseta cikin daka tsawa"gabanta yafad'i ta kallesa suka had'a ido ya wurgo mata harara"ta d'auke kanta tace"kaifa kace mun bakada damuwa duk Inda nakeso naje"kuma wlh tunda nazo gidan nan ban tab'a zuwa ko
inaba"harda gida nakeso dg nan naje na gaida su mama....Ada kenan yanzun na janye wannan zancen saida Amincewa ta zaki fita"dan girman Allah karkamun haka yaya Abdallah lawisa ta wuce komai Awajena kaima ka sani"ban kyautaba idan nak'i zuwa bikinta dan Al
lah ka....kina wahalar da kanki ne Amma bbu Inda zakije"idan kuma zaki iya fita ga hanya nan"wai ka manta irin AUREN da mukayi dakai ne?"tsaki yaja yana fad'in bansaniba"ko kin d'auka bansan menakeyi ba ko kuwa jahili kika d'aukeni?"Allah bbu ruwansa da ir
in Auren da mukayi"tunda dai na biya sadaki An shafa fatiha zance yak'are dole kimun biyayya"idan kuma tsinuwar mala'iku da b'acin ranki ta hanyar hukuntaki kikafi buk'ata kije ga hanya nan"yak'are maganar yana bud'e warmers d'in"ummu kuwa Aguje ta nufi d'
aki tana gunjin kuka"shed'an na tunzurata kawai taje ta kwana gidansu lawisa idan Antaso dg wajen dinner"washe gari Akayi yini ta kwana gidansu"saita kirashi yabata takardarta"tuna kuma yadda iyayenta da mutane zasu fassara rabuwarta dashi wata ukku da aur
e yasaka taji fad'uwar gaba"gaba d'aya ta rasa mafita"tafi Awa guda tana kuka"idanuwanta sunyi jajir"dg k'arshe ta shiga bathroom tayi wanka ta fito ta kabbara sallar Azahar"bayan ta gama ta shirya cikin sabuwar dubai Abaya"ta fito parlourn ta zauna tayi t
agumi"Ahaka sa'ada tayi knocking"batare data tambayi waye ba ta bud'e k'ofar"kallo d'aya sa'ada tayiwa idanuwanta gabanta yafad'i"ta shigo tana fad'in Anty harkin shirya??"bbu zancen tafiya sa'ada yayanki ya hanani zuwa bikin Aminiyata, wacce nakashe na ru
fe da ita bbu me ji"wacce ta fiyemun wasu dg cikin y'an uwana na jini....sai kuma ta fashe da wani
irin kuka me cin rai"innalillahi wa inna ilaihir raju'un"gaskiya yaya Abdallah be kyautaba"me kika masa dazaiyi miki haka?"ni kaina asanina dake nasan kuna A
bota sosai da ita"dan Allah ki dena kukan nan"bara na kira Ammi nasanar mata nasan zata mishi mgn"ah ah baby ki rufan Asiri dan Allah karki sanar mata"nasan bazai bari ba"shiru sa'ada tayi tana jin tausayin ummu Aranta"can kuma sa'adan ta fara janta da fir
a har k'arfe 3:16 tayi"sa'ada ce kawai tayi lunch ita cewa tayi ta k'oshi"wajen k'arfe 3:30 pm Abdallah da kamal suka shigo cikin parlourn"sa'ada ce ta Amsa sallamar kamal ta gaidashi"ummu kanta Ak'asa itama ta gaidashi"yanayin yadda yaji muryar ta da yan
da tak'i yarda ta d'ago kanta ta kallesa ya tabbar masa da cewa Akwai Abinda yafaru"dining area suka wuce suka zauna shida Abdallah"sa'ada kuwa tanaji kamar taje ta yiwa Abdallah mgn kozai bar ummu taje"lura da hakan da ummu tayi yasakata cewa baby zanje c
iki na kwanta kafin la'asar ta ida"kema kije wancan d'akin ki kwanta"zanje dai gida Anty Anjiman zan dawo"kanta kawai ummu ta gyad'a mata ta tashi ta nufi d'aki"itama sa'ada ta fita"wanda Abdallah yayi mamakin k'in kulasa da sa'ada tayi"Aransa yace"wato sb
d ta gaya mata na hanata fita shine itama takejin haushina kenan??.... Abdallah! kamal yakira sunansa bbu Alamar wasa ko zolaya samqn fuskarsa"d'aure fuska yayi yadubesa beyi mgn ba"kaji tsoron Allah! kaji tsoron Allah!! Ai kasan kai nake tsoro ba Allah ba
?"ni bance ba Abokina"ina gaya maka gaskiya sbd bakasan me gobe zata haifar ba"look kamal! Akanme zaka dinga mun irin wannan zaurancen?ka fito fili kayi mgn ba nok'e nok'e ba"yafad'a yana k'ok'arin
zuba Abincin"me kayiwa ummu??"cikin zafin rai yace"ban s
aniba" dama kallonta kakeyi idan kazo harka lura tanada damuwa ne ko kuwa kiranka tayi ta kamaka k'arata???"Allah yabaka hak'uri miye Abin tada jijiyar wuya?"tun ranar dinner naku rabon danayi waya da ita kenan baka isa na maka k'arya ba"kallo dakake mgn b
ana yimata kallon da shari'a bata yadda dashi ba"nasan duk idan nazo gidan cikin raha muke gaisawa Amma yanzun banga hakaba"nasan kuma halinka ba dad'in zama dakai takeji ba"shiyasa na tambaya"tab'e baki big man yayi yace"to meye damuwar ka ko ruwanka da i
dan tana cikin damuwa??"d'an murmushi kamal yasaki domin wani abu daya fara hangowa"Amma Afili sai yace"karka fassaramun mgn idan bazaka fad'i me kamataba shikenan"tsaki Abdallah yaja cikin gadara yace"Anguwa zataje na hanata zuwa"Akanme?"Akan nina gadama"
wai kamanta irin AUREN da kukayi ne?"bansaniba"koma miye na hana"shine taketa wannan fushi da koke koke"kasan k'awartata d'in na itace zatayi Aure....wai lawisa?"oho musu"gaskiya bakada kirki big man kuma baka kyautaba"kai kamanta yadda Akayita hidima da i
ta wajen bikinku??"d'age kafad'a yayi yace"su yadama Amma baratajeba"to meyasa ka hanata zuwa??"kaga kamal ka k'yaleni da surutun nan naka naci Abinci"kwantar da murya kamal yayi yana rok'onsa Alfarma da had'ashi da Allah da nuna masa idan batajeba batayim
a Abotarsu Adalciba"yaduba yaga idan shine yatashi Aure sai big man yak'i shiga hidimar komai kuma lafiyarsa qlau bbu wani uzuri me girma" Ai dole yaji zafin Abin Aransa"sai bayan yagama jan Ajinsa sannan yace"shikenan na Amince taje yau da kuma gobe d'in"
kuma baby barata rakata taba"to shikenan kaje kasanar mata tunda kagama cin Abincin dan Allah"cewar kamal shima yana zuba nasa Abincin"big man bece komaiba ya mik'e tsaye yanata wani ciccin magani yanufi bed room d'in ummu"kamal yayi murmushi yana fad'in m
ace kawai ce zatayi mana maganinka big man"saidai jikina yayi sanyi danaga sauyi kad'an Atare dakai"naso naga sauyin fin haka tsawon wata ukku da Aurenku"Allah yasa hasashena gaskiya ne..... Ahankali yatura k'ofar d'akin ya shiga"ummu dake kwance samqn bed
tana tunani ta juyo suka had'a ido"d'auke kanta tayi batace komaiba"kwanciyar ta mecece
yanzun da la'asar??"iya Abinda yafad'a kenan kamar an masa tilas yanata kallonta"cikin fusata ta juyo tana fad'in ina ruwanka da kwanciyata??"okay shikenan dama nazo n
ace miki ki shirya zan baki Aron motata kije da ita"(motar million 40)"Amma na fasa yafad'a yana juyawa zai fita"da sauri ta diro dg samqn bed d'in cikin second 2 takai bakin k'ofar d'akin ta rik'e gefen rigar sa"murya a marairaice tace"dan Allah kayi hak'
uri yaya Abdallah zanje"kuma nidai da motata zan tafi"juyowa yayi suka had'a ido"sunku yadda kanta k'asa tayi bata cika rigarsa data rik'e ba"yatab'e baki yace"ke kika sani koma Ak'afa zakije dama taimaka miki nayi tunda sadeeq na skul exams yakeyi"yau da
kuma gobe"kawai na Amince kije"to shikenan nagode kabani key d'in na fita da ita pls"bece komaiba yazaro key d'in dg Aljihun wondonsa yamik'a mata yafita"lokacin kuma harma kamal yagama cin Abincin yana waje yana jiransa"shima saiya fita sbd Anata kiran s
allar la'asar"ummu kuwa cikin farin ciki tayi sallah tafara shiri"d'inkin material ne pink tasaka gownt"ta d'aura d'an kwalin"tasaka mayafi da hand bag da takalmi duk pink"ba k'aramin kyau tayiba"wayarta ta d'auka ta kira sa'ada tasanar mata tasaka nata An
kon ta fito su wuce"bayan sun gama wayar ta d'an fesa turare"ta tsurawa kyakykyawar fuskarta ido ta cikin mirror d'in"ita kanta masha Allah take fad'i"tasan yau tabani da kallo wajen y'an gidansu musammun idan sukaga yanda ta sauya"key d'in motar ta d'auka
ta fito main parlour hakan yayi daidai da shigowar sa'ada"ta kalleta tana dariya tace"Anya Anty yaya idan yaganki zai bari ki fita wasu su kalle masa ke??"irin wannan kyau haka masha Allah"kema ba dg
baya ba baby"mutafi kar muyi latti"to Amma sai namiki p
hoto awayarki ta snapchat"ummu batayi mgn ba suka fita"tasaka key ta rufe k'ofar" kafin ta mik'ama sa'ada wayarta"tana k'ok'arin yi mata mgn ta hango Abdallah dake nufo sashen......
✍
️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp
300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤
🔥
*AUREN YARJEJENIY
A*
❤
🔥
*33&34*
........wani irin fad'uwar gaba ummu taji wanda batasan dalilin jinsaba"haka dai ta mik'ama sa'ada wayar"batare data koma kallon big man dake nufo suba....tunda yadoso Inda suke ya tsurawa saman farar kyakykyawar fuskar ummu ido zuw
a kan k'afafuwanta"saidai fuskar nan tasa bbu fara'a ko kad'an"sa'ada na ganinsa ta nufesa tana fad'in yaya! yatsina fuska yayi ya kauda kansa" sbd fushi yakeyi da ita d'azun batayi masa mgn ba"bakin k'ofar yanufa bayan ya wuce ta gefen ummu datayi k'asa
da kanta"sa'ada ta biyosa tana fad'in wayyo sweet heart menayi maka?"tafad'a tana k'ok'arin hugging nasa"saidai kallon daya Aiko mata dashi yasaka ta dakata tana turo baki"sai kuma ta kallesa tace"bansan laifin menayi maka ba yaya Abdallah"Amma nidai kayi
hak'uri tafiya zamuyi kuma banida kud'in lik'i....muje ciki ki Amsa"iya Abinda yafad'a kenan yana bud'e k'ofar da key ya shiga"itadai ummu na tsaye gefe tana
jinsu"Anty muje wajen yaya Abdallah"yanzun Ai ya kyauta tunda yabarki ko?"kije ke kad'ai zan jirak
i Anan....bata rufe bakiba Abdallah yaturo k'ofar yafito"rafar y'an d'ari biyar guda 2 ya mik'o ma sa'ada yana kallon gefen da ummu take cikin nutsatstsiyar muryarsa yace"karki bari ku wuce 8 pm"bejira cewar taba yashige ciki"sa'ada kuwa duka kud'in ta mik
'ama ummu tana fad'in gashi Anty inji yaya"banganeba baby?"kefa kad'ai yaba"ah ah wlh mu biyu ne yaba mawa ki Amsa dan Allah Anty kar muyi jayayya dake"ummu batayi mgn ba sbd dama bata fito da wasu kud'i ba"rafa guda ta Amsa ta saka jaka"ita kuma sa'ada ta
saka gudar a hand bag nata"kafin tafara yiwa ummu zafafan pics kuma style's masu kyau"tana fad'in kinyi post a status"bana aza pics nawa a status baby"muje kinga biyar saura"kuma ta sanar mun k'arfe 6 za'a tafi zuwa 8 Antashi"ta k'are maganar suna jerawa s
uka nufi parking lot"da mamaki sa'ada ke kallon ummu dake