Showing 21001 words to 24000 words out of 96827 words

Chapter 8 - AUREN YARJEJENIYA COMPLETE

hakan wayarta tayi ringing"d

uba wayar tayi taga bak'uwar number ce"haka nan taji k'irjinta yabuga! sai gab da zata tsinke ta d'auka"tana k'ok'arin sallama taji dakakkiyar muryarsa cikin fad'a yace"sai yanzun kikaga damar d'auka?"idan nakoma kiranki tayi ringing sau 3 baki d'auka ba s

ai ranki yab'aci"shiru tayi dan ita batayi seving number nasaba dama"tunda ta kirashi rannan yak'i d'auka bata koma bi takan number saba....baki jine?"jikinta Asanyaye tace"ina ji"ina wuni??"banaso! na rasa me kika maidani?"Amma kiyi lokacinki ne"kina inam

a yanzun?"ina wajen saloon! ya d'auki kusan second 10 kafin yace"dokata data zama wajibi kibi shine idan nakiraki kiyi maza ki d'auka"sannan karki sake ki kashemun waya koda wasa sai idan nine nakashe"dukdama bakida Ajin dazan kiraki sai tayi dalili kamar

irin haka kiga kirana...jin tayi shiru yakoma hassalashi"cikin zafin rai yace bakiji ne?

naji Amma bi bai zama dole ba ko?"Akanme zaka kirani kanamun fad'a sai kace wata y'ar ka?"ta fada itama cikin masifa sbd yakaita bango"uhmm dani kike zancen"idan kin g

adama ki sameni a office Akwai Inda zamuje"kamar yaya?"kamar yadda kikaji?"gaskiya bazan iya zuwa ba"sbd bansan Inda shi office d'in naka yake ba"sannan Amatsayina na y'a mace wlh nafi k'arfin zuwa na sami namiji Inda yake"kuma relacxer ce samqn kaina An

shaf....ina ruwana da wani An shafa miki?"yakatseta cikin zafin zuciya"kina nufin zuwan ne bazakiyi ba kome?"Eh gaskiya"kaine yaka mata kazo nan sai mu wuce koma inane idan Angama mun retouching d'in"tsaki yaja yace"inane wajen saloon d'in?"maryam saloon n

e"bece komaiba yakashe wayar"ta tab'e baki tana kallon madam data shigo"sanin halinsa zai iya yimata wulak'ancin daya gadama yasaka tace Awanke mata"Ana wankewar ne takira mama ta sanar mata zasuje Anguwa ita dashi daga wajen saloon d'in"fad'an ta kama kan

ta ta rik'e mutuncin kanta mama ta mata sannan ta yanke wayar.....bayan Angama busar da gashin Aka fara gyara mata"Ana gyarawar ne Text message nashi ya shigo cikin wayarta"ta fara dubawa kamar haka" *muddin kika bari na shigo ciki zakiyi mamakin irin hu

kuncin da zan miki* girgiza kanta tayi kafin tabi kiransa"sai gab da zata tsinke yad'aga yak'i mgn"hellow kana jina?"bansani ba"dan Allah kayi hak'uri Ankusan.....K! kin isa najiraki ne? kii bar.....kashe wayar tayi"ta kalli madam cikin harshen turanci tac

e"Abarshi madam sauri nakeyi"dg haka ta zaro 2k tabata"ta d'auki band ta d'aure gashin"ta rataye hand bag nata tana yane kanta da mayafin bak'ar jallabiyar dake jikinta me Adon stones"ta nufi k'ofa da sauri"kusan cin karo sukayi dashi"shi zai shigo ita zat

a fita"tayi baya da sauri"ya maka mata harara yana jan tsaki"tayi k'asa da kanta k'amshin turarensa na dukar mata hanci"beyi mgn ba yayi gaba cike da isa"tabiyo bayansa tana k'are masa kallo sbd ya juya baya"suit ne bak'ak'e Ajikinsa"yau yafi kullum yimata

kyau"ganin zai juyo yasaka ta d'auke kanta da sauri"body guards nasa suka bud'e masa back sit ya shiga"ummu ta matso tana hangosa ciki"baraki shigoba ko saina fito na shigo dake ne?"b'ata fuska tayi tace"to ina zamuje ne?"kinsan Allah kika bari na fito sa

ina saki kuka?"Akanme zakiyita b'ata mun time kina kuma sani surutu ?" batayi mgn ba ta shigo ciki ta takure jikinta ko kallo be ishetaba"office zamu fara zuwa dg nan zamuje ku gaisa da Ammi nah"wlh kikayi wani shirme ko nuna wata b'araka sai ranki yab'aci

"zaki nuna musu kina sona sosai.... murmushi tayi Aranta tace"meyasa yake da girman kan nuna yace yana son wata ne?"bakiji menace ba?"naji Amma ka fad'i naka saura nima na fad'i nawa"muddin kamun tsawa ko fad'a gabansu nima bbu ruwana Allah kuwa....yana k'

ok'arin mgn driver ya shigo yafara jansu"motar ta d'auki shiru"can ta d'ago kanta ta saci kallonsa Aikuwa suka had'a ido"koma tamke fuska yayi cike da basarwa ya d'auke kansa"ta duba wayarta k'arfe 4:51 pm"Ahankali tace" dan Allah karmu wuce 6 duk Inda zam

uje"sbd mama ta hanani kai magrib Awaje"banza yamata yak'i mgn"sai tayi shiru tana tunanin Allah yasa idan Anyi Auren karya dinga shiga harkanta"doguwar tsuka yaja yana fad'in sau nawa zance ki dena kirana irin wannan lokacin preety??"tab'e baki tayi ta sa

ci kallonsa taga yakara wayar Agefen kunnansa"sosai ummu tayi mamakin rashin zuciya irin na preety"karki yarda na koma kamaki kina kallona"ni kuwa me zan kallah Anan?"tak'are maganar tamkar fira sukeyi"parking driver yayi yafita da sauri"Abdallah ya matso

yana fad'in maimaitamun Abinda kikace"da sauri ta matsa zata bud'e k'ofar"karki fita nace"nidai dan Allah ka matsa mana"shareta yayi ya finciko hannunta da k'arfi suka fita ta b'angaren da Aka bud'e masa"k'ok'arin saita kanta tayi"saidai taji kunyar rik'e

mata hannun da yayi"jerawa sukayi suka shige cikin k'ofar glass data

bud'e"murya can k'asa kamar meyin maganar Arzik'i tace"nidai Acikamun hannuna gaskiya sbd bbu kyau kasani"ta k'are maganar tana son k'wace hannun"k'aramar k'ara tasaki sbd yadda ya murza

yatsun hannunta ya murd'asu cike da mugunta"Adaidai sadda suka ida shigowa cikin camparny d'in"kowa na harkan gabansa"saidai duk wanda ya gansu saiya gaida Abdallah cikin kuma girmamawa"Abin yabama ummu mamaki"sbd ganin har dattijai da suka haifesa girmama

shi sukeyi"sosai jikinta yayi sanyi"lokacin da suka haye steps d'in dazai sadaka da office nashi yace"office nawa zamuje saura kimun wani k'auyanci"banza ta masa"sbd itace kawai tasan zafin datakeji ga yatsun hannunta"shine yatura k'ofar suka shiga da sall

ama"PA d'insa na zaune yana rubuce rubuce sai wasu maza su ukku dake zaune kan kujera"ko ina yake zama sai Anji k'amshin turarensa?"cewar ummu Aranta tana yiwa office d'in kallon second 5"fad'in kyawunsa da tsaruwarsa b'ata bakine"ga sanyin AC gwanin dad'i

"itadai sunku yadda kanta Ak'asa tayi"Abdallah ya d'aga musu hannu sbd sannu da zuwan da suke masa"wajen kujerar dayake zama yanufa da ummu"fuskarsa Asake yace"zoki zauna nan minti 10 na gama Abinda zanyi saimu wuce?"juya idanuwanta tayi ta zauna Ahankali

tace"nidai kar yamma tayifa ko?"bara tayiba zamuje"yafad'a yana k'ok'arin zama kan wata kujera "cikin harshen turanci ya nunata yana fad'in itace wacce zan Aura nan bada jimawa ba"da sauri suka fara gaisheta cikin girmamawa"ta Amsa Amutunce"kujerar nata lu

lawa da ita ga sanyi AC na kaimata"nace su ummu ba sabonba..."cikin harshen turanci taji sunata mgn game da kayan da suke k'erawa"Abin mamaki 10 minit na cika Abdallah ya kalleta tashi muje sarkin rigima"tamkar tayi dariya Aranta tace"d'an duniya ne mutumi

n nan wlh"k'in mgn tayi ta kauda kanta"sudai sunata kallonsu suna mamakinsa sbd sun sanshi beda wargi"matsowa yayi gab da ita"ya sunkuyo da kansa Adaidai saitin gefen fuskarta"k'irjinta ya buga! sbd har hucin numfashinsa da k'amshin mouth frishner d'insa t

anaji murya can k'asa yace"K! wlh ki tashi kona b'ata miki rai"kinji dad'in kujera me laushi kinyi zaune ko?"dallah malam ka matsa ko wlh nayi maka Abinda baka tunani"to bissimilah idan zaki iya"yafad'a yana kamo hannunta yafara murd'e mata shi da k'arfi"d

uk yadda taso ta d'aure kar tayi Ihu saida tasaki k'aramar k'ara"gashi sunyi gab da juna"motsi kad'an idan tayi jikinsu zai iya gugar juna"dan girman Allah ka matsa"beyi mgn yaja tsaki yana d'ago kansa"hakan yasa ta mik'e tsaye"Ashe duk sunma fita"wlh kaid

a Allah cin zalin nawa da kakeyi"sannan rik'emun hannu.....maganar ta mak'ale mata sbd ganin ya juyo Afusace"ta rintse ido sbd ta zata marinta zaiyi"bazan miki komai ba yanzun sai lokaci me zuwa"banganeba?"ta fad'a tana bud'e ido"beyi mgn ba yanufi k'ofa"

hakan yasa itama tabiyosa Abaya"saida ta fito sannan ya rufe k'ofar ya fisgi hannunta batace masa komai ba suka jero suna tafiya"suna fitowa waje bakin titi suka sami tj da junuid tsaye gefen motocin Abdallah"da wani irin mugun mamaki suke kallon Abdallah

da ummu da kuma hannayensu"sannan suka kalli junansu"ummu Aranta tace"banzaye zan nuna muku ni macece yanzun"tj ne yayi k'arfin halin mgn wajen cewa"big man dama kana ciki ne?munzo d'azun Akace ka fita" yatsina fuska yayi yace"Eh yanzun ma zamu koma fita"t

o shikenan Ai saimu yi rakkiya ko? b'ata fuska ummu tayi ta dubi Abdallah dake k'ok'arin musu mgn

cikin sanyin muryarta tace"nidai bana buk'atar wasu su rakamu mu kad'ai nakeso muje"kuma ka bud'emun k'ofar na shiga mana"ta k'are maganar tana kallonsa tana

juya idanuwanta"kasa mgn Abdallah yayi gashi kan idon mutanene harda body guards nasa"Amamakin su tj sukaga yace"shikenan muje na bud'e miki"dg haka yabud'e k'ofar back sit ta shiga"yana k'ok'arin yayiwa su tj mgn tajawo hannunta dake cikin nasa"kawai saiy

a shigo be kulasu tj ba"yana

shigowa ya rufe k'ofar ya ballah mata harara yana fad'in wlh sai kinsan kinsani Aiki"d'an murmushi tayi ta tab'e baki tace"zan koma saka wanima Akaro na biyu"kak'iyi nima wlh na baka mamaki.....

✍

️

wannan book d'in nakudine i

dan kina buk'atar siya serious normal grp 300

Vip grp 1000

via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya is

a ban yafe miki ba

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*AUREN YARJEJENIYA*

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*17&18*

.......Wani irin kallo yaj efeta dashi wanda ta ita kanta ta kasa fassara wane iri ne?"yana tab'e baki cike da shan k'amshi yace"bana zaton ke y'ar haka dake har zaki iya bani wani

mamaki"saidai muddin kika koma k'ok'arin yin makamancin Abinda kikayi yanzun nine kawai nasan meye zan miki"yak'are maganar yana rejecting d'in kiran junuid yaja tsaki"ummu ta tab'e baki tak'i yin mgn"Aranta kuma tasha Alwashin sai tayi sanadin rabashi das

u tj tunda ba mutanan Arzik'i bane su....tana wannan tunanin driver ya shigo yafara jan motar"ita kuma tana wasa da yatsun hannunta"yayinda uban gayyar yayi shiru yana tunani miye Amfanin kiransa da junuid yayi,bayan yanzun sun ganshi??.... ringing d'in wa

yar ummu yakatse masa tunani"ya yamutsa fuska yana fad'in karki d'agamun waya Anan Adameni da surutu marar Amfani"bata kulashiba ta d'aga sbd ganin lawisa ce"da mamaki yake kallonta tana wayar"beyi mgn ba yamatso sosai dab da ita"sam ummu bata Ankaraba sa

ida taji yasaka k'afarsa me takalmi sawu ciki yatake mata yatsun k'afa da k'arfi"cike da Azaba ta saki wayar tana kallon k'afar"ta dubesa"da sauri ta d'auke kanta tana takure jikinta Awaje guda"gashi dama can k'arshe take zaune bbu sauran space d'in da zat

a matsa"big man kuwa ko Ajikinsa be janye k'afar saba"kashe wayarta tayi tana rintse ido sbd zafin dakeji yana ratsata"Ahankali ta yadda shine kawai zai iya jin Abinda take fad'a batare data bud'e idon ba tace"duk zalin nawa da kakeci na barka da All....ba

ta k'arasa mgn ba"taji yatsunsa biyu saman lips nata yanata d'allarsu"ta doke masa hannu da sauri sadda ta bud'e idanuwanta"batasan sadda hawaye suka zubo mata ba....duk ranar da kikamun laifi na hukuntaki kikace kin barni da Allah zakiga Abinda yafi wanna

n"yak'are maganar tamkar meyin rad'a yana janye k'afar sa dg samqn tata"shiru tayi tak'i mgn ta b'oye fuskarta da mayafinta tana shashshekar kuka Ahankali"kimun shiru tun kafin ranki yab'aci"ko kuwa kinaso idan munje Ammi ta fahimci kinyi kuka?"nanma shiru

tayi"ta share hawayenta"motar ta d'auki shiru"suna isowa get man yabud'e musu get suka shiga"Amma motar da body guards nasa suke ciki dg waje sukayi parking"bayan driver yafita ta d'ago kanta batare data kallesaba ta fita dg cikin motar"ta tsaya ta k'ara

gyara rolling d'in dake samqn kanta"shikuwa fuska ad'aure ya fito ya tsaya gefenta"Adak'ile yace"Atsarina bana maimaita mgn"idan kunne yaji gangar jiki ya tsira"daga haka yayi gaba cikin basarwa yana tafiya cike da kasaita"me gadi da masu bawa flowers ruwa

nata d'ago masa hannu"ummu kuwa gabanta keta fad'uwa"Aranta tana fatan Allah yasa y'an gidan nasu sunada kirki ba irin

halinsa gare suba"sbd Azatonta gidansu ne sukazo"da hanzari tabi bayan sa"ta samesa tsaye bakin k'ofar shiga parlourn gidan"ya zura hann

unsa guda cikin Aljihun wondonsa"kyakykyawar fuskar nan tasa Ad'aure....sosai taji ta daburce"ga wani uban kwarjini daya mata"sai taji kamar ta koma"saidai bata yarda takoma kallon saba"zo muje!"yafad'a yana mik'a mata hannunsa Alamar tazo"togewa tayi ciki

n marairaice murya tana fad'in"bbu kyaufa dan Allah"sannan idan muka shiga kana rik'e da hannuna dame za'a fassara hakan??kuma bayan haka ni ina jin kunya ko?"wai yaushe zaki dena mun musu ne?"iye?"sai kuma yaja tsaki yanufi k'ofa"ta biyosa tana magana k'a

sa k'asa bemajin me take fad'a"murd'a handle d'in k'ofar yayi yashigo da sallama Ahankali"Ammi dake zaune kan kujera bata Amsaba saima harara data tarbesa da ita"yasaki d'an murmushi domin hakan ya tabbatar masa da cewar taji Abinda yafaru"fuskarta ta fad'

ad'a da fara'a tana Amsa sallamar ummul khairy"Aranta tana maimaita kalmar masha Allah! sosai taji yarinyar ta burgeta sosai data nuna ita me tarbiyya ce" sbd duk Abinda suke fad'a yanzun taji tunda gefen taga take zaune... sannunki da zuwa y'ata"maraba d

ake"ummu na murmushi kanta Ak'asa ta k'araso ciki ta duk'a k'asa kan carpet Ahankali tace"Ammi ina wuni??"lafiya qlau ya mutan gidan?"suna nan lafiya"masha Allah tashi ki zauna kinjiko?"bbu musu ta tashi ta zauna gefen kujera tana rissinar da kanta k'asa"y

ayinda uban gayyar yayi zaune yana danna waya tamkar babushi cikin parlourn" dama yau zatazo shine baka sanarmun ba"kuma zuwan marece Abdallah??" tamkar yak'i mgn sai kuma yace"nida bakiyi maraba daniba Ammi sai ita kawai kika damu da ita" hmm! kishi kakey

i da ita kenan?"to bari kaji"yanzun Andena yayinka"yayinta Akeyi itada sa'ada"ummu kuwa takama murmushi har fararen jerarrun hakoranta suka bayyana"tana mamakinsa ta d'auka ko Agidan ma baya sakewa da kowa"Ammi na dariya tace"kin ganshi yana kishi daku ko?

"d'ago kanta ummu tayi ta kallesa ya zabga mata harara yana nuna mata kansa"wai dashi take?"da sauri ta gyad'a masa kanta tana murgud'a masa baki"yaja kwafa kawai"Ammi dake lura dasu ta tashi tsaye ta nufi cikin kitchen tana murmushi"K! bakiji warning d'in

dana miki ba ko?"wai dan Allah miye na wani damuwa?"kaida ba'a maraba dakai fa"kaje kawai dg waje idan nagama zamana ka maidani gida"sosai yake kallonta da mamaki"Aransa yace"sbd kinga Ammi kike mun haka kamar wani driver naki?"Afili kuwa sai gimtse fuska

yayi yace"kiyi yadda kikeso yanzun kafin mu fita ki Amshi hukuncin laifinki"shiru tayi dan tasha Alwashin bazata bisaba nafef zata hau"dan bata shirya jurewa mugunyarsa Akantaba.....zabura tayi zata tashi sbd ganin ya zauna gefenta"gashi batasan wace kal

ar mugunta zai mataba"saidai tana k'ok'arin tashin Ammi ta fito rik'e da tray Ahannunta" da sauri ummu ta mik'e tsaye tana fad'in sannu Ammi dakin kirani na d'akko miki"ta fad'a tana Amsar tray d'in batare data yadda ta kallo Ammin ba"Ammi na murmushi ta m

ik'a mata tace"kusha ruwa y'ata kinjiko?"Abdallah kuwa har ransa Abinda ummu tayi yaji dad'i"Amma miskilin ko'a fuska be nuna ba saima danna waya yakeyi kamar besan meke faruwa ba"lemo ne da ruwa da snacks"ruwan kawai ummu ta zuba tasha tana duba time shid

da saura kwata"Ammi kuwa d'akinta ta wuce"batare data kallesaba tace"shidda saura yanzun dan Allah zan tafi"tashi ki tafi yafad'a cikin gatse"Aikuwa ta tashi tsaye da nufin ta tafi d'in"dukda taso tayiwa Ammin sallama"saidai tana tashi Ammin na fitowa dg c

ikin bed room nata tana rik'e da ledar shopping"badai tafiyaba?"kan ummu Ak'asa tace"Eh magrib ta kusane"hakane gsky"Amma ruwa kawai zakisha?"Ak'oshe nake"shikenan y'ata ina godiya da ziyara kinji?"d'an murmushi tayi"ungo kai ka rik'e mata"harda wata d'awa

iniya?"dan Allah Abar....kar muyi haka dake ummulkhairy"ki Amsa

kinjiko?"Agaida mutanan gidan"ta Amsa dato tanata zuba godiya"Abdallah ya mik'e tsaye yanata cin magani yace"Ammi ita ta Amshi kayanta mana"kallon da Ammin ta masa yasaka ba shiri ya matso zai

Amshi ledar"tamkar zaiyi kuka yace"kinafa gani Ammi dariya takemun"ummu kuwa rufe bakinta tayi ta dena masa dariyar"Ammi na murmushi ta mik'a masa ledar tana fad'in miye Amfanin ka inba ka rik'e mata d'inba?"Amsar ledar yayi ya gallah mata harara yana fad

'in zaki sani yarinya"dg haka yayi bakin k'ofar da sauri"Ammi ta girgiza kanta tana tunanin yaushe Abdallah zai canza?"kiyita hak'uri da halayensa ummul khairy Ahankali zaki canzashi kinjiko?"Agaida mutanan gidan"dato ta Amsa jikinta Asanyaye ta fita"domin

ta fahimci mahaifiyarsa mutuniyar Arzik'i ce kuma batasan wane irin Aure zasuyi ba?"duk sai taji wani iri"bata san ta fitoba saida taji motsin mutum gefenta" Atsorace ta kallesa"yayi bala'in had'e rai yana yatsina fuska ya mik'o mata ledar yak'i mgn"itama

batayi mgn ba ta Amsa"sai kawai yaja tsaki ya nufi wajen da sukayi parking"ita kuwa bakin get directly ta nufa da sauri"sai bayan ta fita sannan big man da har yashiga mota ya lura bata biyosa ba"tsaki yaja yana dubawa kozai hangota"driver yasanar masa Ai

ta fita ta get"shigo muje"iya Abinda Abdallah yafad'a kenan"tare da jan kwafa Aransa sbd shine yasan irin hukuncin dazai yanke mata idan tashigo gidansa"dan yafahimci raini ya shiga tsakaninsu da ita"dole kuma yayi maganin fidda rainin daya shiga tsakanins

u.....ummu kuwa tana fitowa taga wani me Adaidai da wata Aciki"ta tsaidashi da sauri"bayan ya tsaya ta sanar masa Inda zai kaita"yace nan gaba kad'an zaima sauke matar"da sauri ta shigo ciki tana sakin Ajiyar zuciya"saida suka fara tafiya sannan ta duba ci

kin ledar taga turaruka ne masu kyau da tsada na jiki dana kaya"tayi murmushin jin dad'i"sai wajen shidda da rabi ta iso gida.....

big man kuwa suna isowa gida yafito dg cikin mota"Amamakinsa ya hango su tj zaune kan resting chairs a compound d'in

gidan da Alama shi suke jira"tsaki yaja dama cikin haushi yake sbd Abinda ummu ta masa"saidai yarasa meyasa suketa son bibiyarsa kodai kud'i suke sone?? yatambayi kansa yana cigaba da tafiya"driver na biye dashi da brief case nasa daya d'akko masa....tj ya

dubi junuid yana fad'in gashi nan ma yadawo"sonake naji Abinda mukaji gaskiya ne dg bakinsa"in kuwa gaskiya ne to Aljannar yarinyar nan Asiri ta masa"junuid yace"tabbas Asiri ne tj"kanafa gani y'ar iskar yarinyar nan ta hanashi kulamu"sannan tasaka yabud'e

mata k'ofar mota ta shiga" kasanfa yadda ya tsaneta"yadda nasan halinsa inba iyayensaba waye ya isa yasakashi koya hanashi...shiru sukayi sbd ganin zai wuce ta gefensu"big man wajenka fa mukazo"tamkar bazai kula suba"sai kuma yatsaya yana fad'in menene?"A

gajiye nake kunsan bansan takura ko?"pls kazo ka zauna muyi mgn"bece komaiba yanufi wajensu"yayinda driver ya mik'a masa brief case nasa yabar wajen"cikin gundura big man yace"5 minit na baku kuyi maganarku inada Abinyi! yafad'a cikin shan k'amshi....dama

wani labari mukaji me ban mamaki"wai An saka maka rana kusan sati 2 kenan Amma bamuda labari duk yadda muke dakai"sannan yarinyar nan data maka rashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login