Showing 33001 words to 36000 words out of 58120 words

Chapter 12 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

13

a raina na kuma yi alƙwarin zan baka

farin ciki da zai mantar da kai dukkan damuwar dake kake ciki. Tun lokacin

ɗ

auko su twins da kunnena na ji wayar da kuke yi da Big Daddy yana umartaka akan kar ka kuskura ka kawo ‘ya’yan nan cikin gidanka, bayan nan na duba wayarka na ga irin maganganun da

kuke yi da shi, duk ai bata ni da iyayena da yake yi duk nagani, har lokacin da ya sanar da kai lallai ka ƙara aure, Turaki naga message

ɗ

in da ya ce Bana son wannan yarinyar da kake aure, naga

message

ɗ

in da idona, duk irin maganganun na ƙi da yake fa

ɗ

i

a kaina nagan su Turaki, na za

ɓ

i na

ɓ

oye duk wata damuwa ta sabida naga yanda shi kanshi kake tirje masa kake nuna masa son da kake min, da muhimmanci na, shi ya sa na za

ɓ

i na baka farin ciki na mantar da kai duk wata damuwa a rayuwa. Dan haka ni a yanzu n

a gaji na gwammaci na kawo maka ƙarshen komai, tunda har ka biyewa son zuciya kaima, ka za

ɓ

i ka cutar da ni, ka karya dukkan yarda da amanar da na baka, ka ci amanar yarda, wallahi Turaki ko ganinka bana son yi, ko wata muryarka ko wani abu da ya shafeka,

ka rabu da ni dan Allah ka sake ni.”

“Wallahi Habibty bazan iya sakin ki ba, bazan iya rabuwa dake ba, bazan iya rayuwa da wata ba idan bake ba, ina son ki.”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(18).

“Sai ka yi ta son nawa, amma

dai zama da kai ni Nana na gama shi har abada.”

Ina fa

ɗ

in haka na fito daga

ɗ

akin, na shiga ban

ɗ

aki na fashe da wani irin kuka mai ta

ɓ

a zuciya na zallan tausayin kai na, me na yi ne da duk aka tsane ni a rayuwa, ko dan ina son rayuwar aure shi ya sa ba

na dacewa, ko ya aka yi ne? Haka na yi ta faman tunani kala kala a cikin toilet

ɗ

in nan, daga ƙarshe na watsa ruwa na fito, a lokacin da na fito baya nan, kuma ya fita da twins a raina na ce. ‘Wallahi sai ka dawo da su.’ Wata doguwar riga na sake

ɗ

auka cin

kayan Hajiya na sanya, dole sai naje na kwashe kayana duka a gidan Turaki sabida nasami na sawa, kuma idan babu kayana a gidan sai nafi ƙoƙari wajen cire Turaki a raina, sabida a yanzu babban burina shine na cire Turaki a raina, na fuskanci sabuwar rayuwa

na manta da duk abinda ya faru da ni a baya, tabbas a yanzu lokacin kuka ya wuce min, lokacin shiga ciwon damuwa ya wuce min, lokaci ne da zan miƙi tsaye na tsaya da ƙafafuna na fuskanci gaskiyyar cewa ni macece, kuma rauni na shine rashin haihuwa, sai da

i banzan ta

ɓ

a bari wannan raunin nawa ya zama ajalina ba, na gama yarda da maza, namiji ya gama yi min SARTSE.

Sai da na yi sallar la’asar sannan na fito falo, har lokacin su twins basu dawo ba, na kalli Hajiya na ce.

“Ina son zanje na kwaso dukkan

kayana dake gidan Turaki.”

“Auren ya ƙare ne?”

“Eyh Hajiya ya ƙare, bazan iya zama da Turaki ba ya cutar da zuciyata.”

“Tom Nana, amma dai ki ƙara nazari,karki cutar da kanki da saninki, idan kika yi haƙuri komai zai daidaita, idan kuma kin haƙura

ne Allah Ya baki wanda yafi shi alheri.”

“Amin Hajiya, amma na haƙura.”

“To yanzu kece zaki kwaso kayan? Ko Ra’is zaki sanya.”

“Sai dai muje da Ra’is

ɗ

in, iyakacin kayan sawa ne zan kwaso, sauran inaga duk nasane.”

“To babu damuwa, sai ki kira

shi ki sanar masa.”

“Hatta wayata tana can Hajiya, sai dai ki bani taki.”

Ba ta ce komai ba ta miƙomin wayarta, na buga lambar Ra’is ya

ɗ

auka, yana

ɗ

agawa na ce.

“Kazo gida ina nemanka.”

“Wane gidan?”

“Gidan ubana.”

Na fa

ɗ

a tare da kashe

wayar, na ajiye ta a gefe na kwanta akan kujerar da nake zaune, sai gab da magariba ya shigo gidan, kallo

ɗ

aya na masa na

ɗ

auke kai, Hajiya ta ce.

“Gashinan yazo kuma kin

ɗ

auke kai.”

“Kaina ne ki yi min ciwo.”

Na fa

ɗ

a, Hajiya ta ce.

“Gidan miji

nta zaka kai ta, zata kwaso kayanta.”

“Tam.”

Ya fa

ɗ

a kawai tare da miƙewa ya fice, nima na miƙe adaddafe na bi bayansa muka yi waje, ina shiga mota na ce.

“Allah Sarki rayuwa, kamar jiya mukaje kwaso kaya gidan Sardauna, wai gashi yau zamuje gidan

Turaki.”

Tafiya muke ba wanda ya ce da wani ƙala, har muka isa ƙofar gidan, zai shiga da motar na ce.

“Ka barta anan mana?”

“A’a mu shiga dai.”

Ya yi hon me gadi ya bu

ɗ

e masa muka shiga, muna shiga na fito na yi

ɓ

angaren da yake nawa, komai ya

na nan yanda na barshi jiya, jaka ta na fara

ɗ

auka na duba wayata da komai nawa a ciki, na

ɗ

auka na nunawa Ra’is jakunkunan da na dawo dasu na ce.

“Kaga wa

ɗ

an nan.”

Ya

ɗ

auka ni kuma na yi ciki, na sauke akwati na zuba kayana duka, sannna na sauke wat

a na fara zuba kayansu twins, sai da na cika su duka sannan na fito da su falo, Ra’is yaja ya fita. Ina shirin fita na ji an shigo part

ɗ

in nawa, an buga ƙofa fa ƙarfi.

“Wai wace ke? Me kike ji da shi? Wace irin macece ke mai sonki?”

Kamar bazan wai

go ba, na waigo dai na sauke idona akan wata yarinya da bazata wuce sa’a ta ba, na kai idona saitin idanunta na ga sunyi ja alamun ta ci kuka ta gode Allah,

ɗ

auke idona na yi daga kallonta na nemi hanya zan fita, ta sa hannu ta riƙe ni ta jawo ni baya, cik

in wani irin zafin rai na sa hannu na

ɗ

auke wata wani zazzafan mari, ina wuci na ce.

“Ko da wasa karki kuskura ki sake kai hannu jikina, ni ba sa’arki ba ce.”

Kamar jira take ta fashe da kuka, cikik kuka ta ce.

“Me kike taƙama da shi? Da kike azab

tar da rayuwar aurena, idan bazaki zauna da kishiya ba karki zauna

ɗ

in, amma ki ƙyale min miji dan Allah, tun aurenmu har yau ban ta

ɓ

a samun kalma ko

ɗ

aya daga bakinsa ba, ranar da kika dawo ina sa ran komai zai ƙare, amma kika ƙara hargitsa komai.”

Kal

mar mijina da ta ce ta haifar min da wani zafi a cikin zuciyata, na kama ƙofa na bu

ɗ

e na fita, ina fita na tarar da Ra’is yana zuba kayan a cikin mota. Na bu

ɗ

e motar na shiga shi kuma ya tsaya yana ci gaba da zuba akwatin a motar, daidai lokacin Turaki ya

shigo da motarsa, na ha

ɗ

e rai kaman ban ganshi ba Ra’is ya ƙarasa kusa dashi yana fa

ɗ

in.

“Yaya Turaki barka da dawowa.”

Hannu ya miƙa masa yana fa

ɗ

in.

“Barka Ra’is me ya faru?.”

“Na rako ta ne ta kwaso kayanta.”

Na sa hannu na zuge glass

ɗ

in

motar, sabida ma na daina jin me suke cewa, sai dai ina ganinsu suna magana, ina ganin Turaki ya tunkaro motar na ha

ɗ

e rai gaba

ɗ

aya, ya fara buga glass

ɗ

in amma na yi banza da shi kamar bangani ba. Sai da Ra’is ya bu

ɗ

e mai motar da key

ɗ

in hannunsa ya sh

igo, kafin ya ƙarasa shigowa na ce.

“Dan Allah Turaki karka

ɓ

ata lokacinka anan, kaje matarka na buƙatarka, ka rabu da ni da rayuwata dan Allah, a yanzu ka wuce a rayuwata kazama tarihi, dan haka ka rabu da ni na fuskanci sabuwar rayuwata dan Allah.”

“Amma ki sani Nana bazan ta

ɓ

a rabuwa dake ba, bazan ta

ɓ

a sakin ki ba.”

“Ai idan kafi ƙarfina baka fi ƙarfin hukuma ba, dan haka zan shigar da kai ƙara.”

Ina fa

ɗ

in haka na ce da Ra’is.

“Zaka shigo ne ko na fitar ma daga mota?”

Simsim ya shigo y

a tada motar muka tafi, har muka isa gida bance masa komai ba, ina shiga gida na kama kunnen twins na mur

ɗ

e suka fara kuka, suna kuka na ce musu.

“Duk ranar da kuka sake kuka ƙarabin Turaki wallahi sai na zane ku, dan ubanku baku da wata alaƙa da shi,

ba ubanka ba ne shi.”

“Kin ha

ɗ

a kanki da aiki, dan ba abinda zasu gane.”

Hajiya ta fa

ɗ

a, ni miƙe na ce.

“Yau da gobe zasu gane, in sha Allah gobe zan sanya su a makaranta, nima litinin zan komai aiki.”

“Ai idan kika ga kina yi min yawo a gidan

nan to wallahi mijinki ya sake ki, amma bazaiyu kizo kina min yawo a gida ba da aure akanki.”

“Ni Hajiya idan yaƙi sakina, kawai zan shigar da shi ƙara.”

“Wace irin ƙara kuma?”

“Kotu mana Hajiya, alƙali zai iya raba auren.”

“Amma kuwa da anyi s

hari’ar da ba a ta

ɓ

a sokuwa shari’a irin ta ba, da mutane sun yi miki kallom jahila, sabida babu wacca ta ta

ɓ

a zuwa kotu raba aure akan anyi mata kishiya sai akanki, Nana karki yi abinda duniya zata zage ki mana.”

“Hajiya wai kinsan yanzu zuwan mu amary

ar ta shi zata yi min rashin kunya, aikuwa na

ɗ

auke ta da lafiyayyen mari, wai na rabu da mijinta.”

“Mijinta mana, tun da a yanzu ta fiki iko akan shi, dan ita gida

ɗ

aya suke zaune.”

Na yi tsaki, na tuna kalaman ƙarya da yaudara irin na Turaki, wai n

i ka

ɗ

ai yake so, kai namiji mugun hallita, namiji mugun irin.

“Ni dai Hajiya zan koma aikina, kuma zan shigar da ƙara kotu a raba mana auren, dan ni bazan iya zama da shi da wata matar ba, kuma tana haihuwa ni bana haihuwa, kema kinsan wannan zaman ai

ba adalci a ciki, ni aure ma na yi wanda zan iya, Allah Ya bani lada.”

“Ki dai dage da addu’a, haihuwar nan fa ba cewa aka yi bazaki yi ta ba, zaki haihu kawai ta yi jinkiri ne, amma duk kin sakawa ranki bazaki haihu ba, itama fa matar da ya aura babu t

abbacin zata haihu anan kusa, ka

ɗ

an daga hukuncin ubangiji dan shi ba ayi masa dole kuma kin sani.”

Na yi shiru, ina tuna son zuciya da zalunci irin na

ɗ

a namiji, ko kuma na ce irin na

ɗ

an Adam, dan ba iya maza ke da son zuciya ba, ko da ace ina haihuwa

Turaki yazo zai ƙara aure ba zanji da

ɗ

i ba, amma kuma me ya sa a lokacin Sardauna banji komai ba? Ko da yake banso Sardauna ba a baya, kamar yanda na so Turaki, amma ya yi min wannan mummunar sakayyar, hhhm

ɗ

an Adam.

Legendspen

08129553971

SARTSE

BOOK 3

Sayyid.

(19).

Bayan kwana uku da zuwa gidan Turaki na kwaso kayana, amma ba Turaki babu takardar saki, twins ma ranar da na

ɗ

auke sun zan kai su makaranta wata school Bus tazo

ɗ

aukansu, wai Babansu ya sa su a makaranta, har makaranta naje muka

yi magana da shugaban makarantar

na ce a fa

ɗ

im ku

ɗ

in zan basu sai su mayar masa amma suka ce su ba haka ba, ta dole na ƙyalesu na dawo na ci gaba da zaman jiran takardar sakina amma shiru har kwana uku, dagaske dai Turaki dai dagske yake bazai sake ni ba

kenan, Hajiya kuma ta dage wai babu inda zanje da aure a kaina, amma duk da haka na yi niyar gobe littinin duk abinda zai faru sai dau ya faru amma sai na fita wajen aiki, idan ma ba haka ba ni kawai zance kotu na shigar da ƙara, ina cikin wannan tunanin n

a ji wayata tana ƙara, na kai hannu na

ɗ

auka naga lamba ba suna, na

ɗ

aga nasa handsfree aka fara magana.

“Dan Allah dan Annabi idan ba kya son Turaki wallahi ni ina son sa, dan Allah ki rabu da mijina ya yi rayuwa cikin farin ciki.”

Wani abu ya tsaya

min a rai, ‘Na rabu da shi? Riƙe shi na yi ko me?.’ Na ja tsaki na kashe wayar tare da dannawa lambar block, nu na fara gajiya da wannan yarinyar gaba

ɗ

aya, wani mugun haushinta nake ji, musaaman idanta fa

ɗ

i kalma mijina idan ta fa

ɗ

a sai na ji duk duniyar

ta yi min zafi, ni Turaki zai rainawa hankali kenan? Yana can yana rayuwa da yarinya shine zai zo yana yi min wannan shirmen, maza mayaudara ne ko mahaukaciya aka aura masa biyan buƙatarsa zai yi da ita indai zata ba shi abinda yake so, shine zai raina min

hankali, ko da yake yarinyar ma ni banga marabarta da mahaukaciya ba, a take na tuna lokacin da Turaki ya ce zai yi duk wani abu da zai sani farin ciki, nasan so yake ya ji na ce ya sake ta sabida bani da hankali ko me? Ai dukkan yarda ta ƙare a tsakanina

da Turaki tun ya gwada auren wannan to babu shakka nan gaba ka

ɗ

an ma zai sake auren wata, ba ma abinda zai kaini na ce ya sake ta ya yi ya zama da ita, idan ya ga dama ma ya jere mata hudu, bayan shekara

ɗ

aya ya cire su ya sake zuba wasu hu

ɗ

un shi ya ga d

ama, ni dai nagama yarda da karatun maza.

Kwantawa na yi na fara hasaso rayuwata, tun daga lokacin da na fara ha

ɗ

uwa da Sardauna,

ɓ

acewa ganina da ya yi, da irin wahalal da na sha, sannan zuwa sa na biyu bayan mun dawo daga makaranta, da kuma ha

ɗ

uwar m

u da shi da Hajiya ta aike ni, irin soyayyar da ya nuna min har ta kai ga na aure shi, irin

ɓ

oyayyiyar azabtarwa da ya yi min, wauta da na nuna a rayuwar auren har da zuwa gidansu Bilkisu, sai kuma na yi shiru a fili na ce.

“Yanzu duk suna ina? Bilkisu

ta girbi abinda ta shuka, Islaha ma ta girba, shima Sardaunan yana kan girba.”

Sai kuma hawaye ya fara zuba a fuskata, cikin kuka na fara cewa.

“Na

ɗ

auka da ƙuncin da na shiga a gidan Sardauna na gama, na yi tunanin aure na da Turaki bu

ɗ

ewar dauwama

mmen farin ciki ne a rayuwata, amma ashe ba haka ba ne? Ni dai bana son rayuwata ta ƙara shan wahala, ina son hutu, ina son sauƙi a rayuwa, ina son na ji da

ɗ

i ko ya ne, Allah na tuba.”

Na kifa kaina da katakon gado na ci gaba da raira kuka na, ina yi in

a shar

ɓ

ar hawaye ina ta tuna abubuwa marasa da

ɗ

i da yawa a rayuwata, ƙalubale da na sha tun haihuwata nake shan wahala wajen Hajja kakata, na girma na zo na fa

ɗ

a tarkon Sardauna, haka na yi ta kuka na babu mai ce min Nana daina, har bacci ya

ɗ

auke ni.

Washe gari da safe na tashi na yi aikina na gida, bayan na shirya su twins sun tafi makaranta, nima na hau nawa shirin tafiya ofis

ɗ

in, Hajiya na kallona bata ce min komai ba har nagama shirina, na zo yi mata sallama.

“Nana, wai kina ganin hakan ya dac

e? A addinan ce fa hakan bai kamata ba, idan da aurensa akanki bai kamata ki fita ko ina ba, ba tare da kin nemi izini wajensa ba.”

“Nasani Hajiya, amma zanje kotu ne na shigar da ƙara.”

“Nana bazaki ji shawara ba ko?”

“Hajiya ki yi haƙuri dan All

ah.”

Na fa

ɗ

a tare da ficewa, sai da na fara zuwa kotu na nemi lawyer ma shigar da ƙara ta akan ina so mijina ya sake ni, akan dalilin na daina son sa kuma bazan iya zama da shi ba, daga nan na wuce wajen aiki. Nan ma ban wani jima ba na tashi na dawo gi

da, sai dai ko da aka kai takardar sammaci wai Turaki baya ƙasar ma baki

ɗ

aya, na shiga tashin hankali sosai, me Turaki yake nufi? So yake ya barni na yi ta gantali da aurensa a kaina ko me? Haka na yi ta zaman

ɓ

acin rai, sabida kar nasami matsala da wajen

aikin yasa Hajiya ta barni na ci gaba da zuwa, ana wannan yanayin na yi wata biyu cif a zaune a gida da auren Turaki akaina, ina zaune ni ba mai aure ba, ni ba marar aure ba. Sai da aka yi wata uku sannam aka nemeni a kotu akan wanda na shigar da ƙarar sa

ya dawo gari kotu tana nemana, domin yin zaman farko. Ba kunya ranar da za ayi zaman farko na shirya tsaf, ban nemi kowa a gidanmu ba na shirya na tafi kotu, kafin ƙarasowar alƙali ina zuane daga gefe Turaki yana zaune a gefe sai kallona yake, ni kuwa na

ɗ

auke kaina, kamar ma bansa an hallice shi a wajen ba, sai dai abinda yake ta yi min yawo a zuciya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login