Showing 54001 words to 57000 words out of 58120 words

Chapter 19 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

4

ran su ya so

ba suka yi anan, wajen ƙarfe takwas Turaki ya dawo, kana ganinsa ka san a gajiye yake, sannu na yi masa sannan ba shiga na ha

ɗ

a masa ruwan wanka, bayan ya yi ya c

i abinci na tanbaye shi jikin Big daddy ya ce.

“Habibty wai kin san yana halin wannan jinyar yake magana akan ki, wai ki yi masa alfarama ki yafe masa, ashe abinda ya ja fa

ɗ

uwar ta shi Lamrah ce ta ce masa mugun halin sa yaja musu baƙin jini sunƙi auruw

a, sannan ta fa

ɗ

a masa kin hana ƙaninki aurenta, sabida mugun halinsa. Mama Amina ma ta ce Allah Ya isa abinda ya yi wa ‘ya’aynsa, ƙarshe ma ta bar masa gidan shine abinda ya faru ya ka shi ga fa

ɗ

uwar, daman kowa ya gaji da halinsa ina jin Hajiya Falmata w

ai Allah Yasa ya mutu, ko zai bawa mazajen su damar da zasu juta kasuwanci suma, shima duk ya ha

ɗ

a ya riƙe komai.”

Duk jikina ya yi sanyi, na ce.

“Habiby ba wai dan wani abu na hana Ra’is auren Lamrah ba, kawai ina tsoron halin mahaifinta ne kaga yan

da ni kaina nake fama da shi.”

“Hakane Habibty, amma ayi afuwa yanzu a halin da yake ciki ma me zai iya? Ki yi haƙuri dan Allah.”

“Amaryarka ta dawo fa, sannan ina so gobe zanje asibiti naga likita dan Allah bana jin da

ɗ

i.”

“Tom sai muje na kaiki,

bari na je wajen amarya.”

“Tom Alhaji.”

Legendspen

08129553971.

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(31)

RUFEWA.

Tun da Turaki ya fita na tashi na shiga

ɗ

akin sh twins na tarar har sunyi bacci, na gyara musu kwanciyarsu na lullu

ɓ

e su, na koma

ɗ

aki na

kwanta, daman ban saka ran dawowar sa ba sai da safe. Washe gari ma Turaki bai shigo ba har su twins suka tafi makaranta, sai wajen tara ya shigo bayan mun gaisa na nuna masa email din da aka yi min jiya, bayan ya gama karantawa sannan ya ce.

“Habibty w

annan babbar dama ce a gareki, aikin NGO’s da Chaina kinsan wannan ba ƙaramin aiki ba ne, kuma za a sami ci gaba da sauƙin abubuwa da yawa a ƙasar nan,

masu fama da wa

ɗ

an nan cuttukan zasu sami sauƙi da rangwami, in dai har wannan aikin ba zai kawo miki ci

kas a aikin da kuma shagonki ba to ina bayanki, amma ki yi shawara da ‘yan gidanku.”

“Yan gidan mu kuma? Akwai wanda zanyi shawara da shi da ya wuce kai ne?”

“Nufina ki sanar da su suma, ni dai ina goyan bayan yin wannan aikin Habibty sosai da sosai.



“Bari na shirya muje asibitin, daga nan sai na duba big Daddy na wuce gidan Hajiya kafin su twins su dawo, amma yanzu bari na shiga na ga Aiman.”

“Toh shikenan Habibty.”

Sai da na shirya har jakata na

ɗ

auka sannan na shiga part

ɗ

in, karo na fark

o da na shiga part

ɗ

in Laila tun zuwanta gidan, a wani ya tsine take amsa gaisuwar tawa, na duba Aiman na fito abuna, ina fitowa na tarar da Turaki ya fito muka shiga mota muka je asibiti, tare da shi muka shiga ganin likitan, banji kunyarsa ba na ce.



Daman jiya ne bayan na yi amai haka da tashin zuciya na gwada test strip kuma ya ba ni possitve shine na ce zan zo nan a gwada ni da komai da komai.”

“Kai Ma sha Allah congratulations Hajiya, amma yanzu kina likita ba zaki iya gwada kanki wa

ɗ

an nan abub

uwan ba.” 

Na yi nurmushi na ce.

“To ai mu

ɓ

angaren Pharmacy ne ko?”

“Duk da hakan dai, bari na ha

ɗ

aki da nurse ta yi miki.”

Juyawa na yi na kalli Turaki, na ga yanda ya ha

ɗ

a hannaye biyu yana kallona, na yi murmushi na ce. 

“Habiby nima jiy

a na gwada.”

“Hhhhm.”

“Allah fa.”

A daidai lokacin kuma nurse

ɗ

in da zata gwada ta shigo, muka fita na bata duk wani abu da yakamata, sakamakon asibitin ya nuna cikin wata biyu ne, sai kawai ganin Turaki mu ka yi ya zube a ƙasa yana sujjada tare d

a godiya ga Allah, ni kaina sai na ji

wata ƙwalla a idona, karo na farko da na ga Turaki ya zubar da hawaye, tun bayan lokacin da nake ciwo a gidan Sardauna. 

Daga nan muka wuce duba Big Daddy, lokacin da na ga yanda Big Daddy ya canja ya koma kamar wat

a hallitar ta daban sai da na tsorota, fuskarshi ta mammaule, can ys kumbura can ya sace,  ga bakinsa ya murgu

ɗ

e, duk masu jinyar kallo

ɗ

aya zaka yi musu ka san a gajiye suke, wasu ma ba dan Allah suke ba, dan su Hajiya Falamta da Maman Sardauna duk babu s

u a wajen. Cikin gur

ɗ

a

ɗɗ

iyar hausar sa ya ce.

“Nana, ki yafe min dan Allah.”

“Me ka yi min?”

Na fa

ɗ

a, dan ni na fara tsorata da kowa wai Nsns yafe masa.

“Ina neman alfarma a wajenki, ki yi wa Allah ki bar

ɗ

an uwanki ya auri yarinya ta, wallahi

na tuba daga abubuwan da na aikata, na ƙyama ce ki sabida baki da arziƙi irin namu, wanda gashi a yanzu bai yi min komai ba, tin da bai hanani kwanciya jinya ba, na aikata son zuciya ga ‘yan uwana da ‘ya’yansu, sabida kawai ina ƙyamar ki na yi wa mijinki a

ure dan Allah ki yafe min.”

“Ni ba abinda ka yi min, kuma in sha Allah Ra’is zai auri Lamrah, wannan kuma tskaninka da ‘yan uwanka da ‘ya’yansu babu abinda zai shafe ni.”

“Nana, ni na bawa Sardauna shawarar Lalata miki mahaifa, ni na

ɗ

ora shi a kan t

sarin da zai hanaki haihuwa, sabida bana so ki haifi

ɗ

a ya fito a zuri’ar mu.”

A take na ji wani hawaye ya zubo a idona, wani irin abun me zafi ya tsaya a raina, ba tare da na ji kunyar wani ko nauyi ba na ce.

“Ko zan yafe maka komai wallahi bazan ya

fe wannan abun ba, sabida ka cutar da rayuwata.”

Ina fa

ɗ

in haka na fice, kwata kwata banji ma zan yafe wa wani Big Daddy ba, Turaki ya biyo ni yana kirana, na yi banza da shi dan wallahi bazsn yafe wa Big daddy ba, ai ba ubana ba ne.

“Ki tsaya na kai

ki gidan Hajiyar Mana.”

“Zan hau mashin.”

Na fa

ɗ

a, dan kar ma mu shiga mota ya ce zai karanta min sharrinsu na ‘ya’ya maza yasa na yafe masa. 

“Ba cewa zanyi ki yafe masa ba Habibty, ni kaina bazan bari ki yafe masa ba wallahi, kawai ki tsaya na

kai ki.”

Jin abinda ya fa

ɗ

a ya sa na tsaya, ya

ɗ

auko motar muka tafi, a gida ma ban fa

ɗ

awa Hajiya ba sabida naga Lamrah tana shirin zam surikarta hakan zai iya

ɓ

ata ta, sai kawai na sanar da ita zance samun ciki da kuma aikin gidauniya da ƙasar Chaina,

ina gidan Yaya Rumaisa ta zo itama na fa

ɗ

a mata komai ciki da aikin, amma na ce ni banajin yin aikin.

“Amma baki da hankali, to maza ki kar

ɓ

a Nana, wannan aikin zai baki

ɗ

aukaka ki zama wata a ƙasa, zaki sami lada, xa a girmamaki da iyayenki.”

“Hakan

e kuma, kinga idan na shiga sai na shiga da niyar Allah Ya kai ladan ga Alhaji.”

“Yawwa ko ke fa.”

Da daddare Turaki ya zo ya

ɗ

auke ni mu ka koma gida, nasanar da shi na amince da aikin, a daren muka tsara reply muka tura musu aka yi sa’a cikin daren

suka dawo da amsa, suka sanar da ni zanyi baƙi ‘yan ƙasar zamu tattauna da su ds komai da komai. Tun daga wannan ranar ban sake zuwa asibiti ba kuma Turaki ma bai ce na je ba, a haka mu ka yi wannan zaman da ‘yan chaina ni da Turaki da Yaya Ridwan, aka ba

da takardar contract nasa hannu a kai na shekara goma, sannan idan na ga da halin ƙarawa sai na ƙara, su suna son yi abun ne babu iyaka, ko da wani ya gaji wani ya

ɗ

ora. 

Cikin ƙanƙanin lokaci muka fara gabatar da aikin gidauniyar, sabida irin rabo da

ayyukan da gidauniyar ke yi cikin ƙanƙanin lokaci aka santa, abu kamar wasa na fara samun mabiya a shafina na facebook da instgaram har da X ma. Big daddy sai da  ya yi jinyar wata biyu a asibiti sannan aka dawo da shi gida, bayan an dawo da shi aka sanya

bikin Ra’is da Lamrah, duka wannan dukiyar da Big Daddy yake ji da ita, yana ji yana gani aka mayar da kasuwanci da juya dukiyar ga ‘yan uwansa. Laila bata fuskanci ina da ciki ba, sai da cikin ya kai wata shida, sabida gaba

ɗ

aya Laila ta canja ko ganin ta

ma ba ayi, ba fita biki ba fita suna, tana ta faman jinyar Aiman, sabida wasu irin cututtuka da yake yi, daga wannan sai wannan, gaba

ɗ

aya ta fita hayyacinta ta rame ta yi baƙi huluƙ, duk da tana da masu aiki har biyu, amma dai ita ce uwa jinya akanta tak

e. Ranar da Allah Yasa ta ga cikin na shiga duba Aiman ne sabida rashin lafiyar da yake yi

kwana biyu, tun da na shiga take kallona, har dai ta kasa ha

ɗ

iye abinda ke ranta ta ce.

“Nana ciki ne dake?”

“Eyh, Laila.”

Na bata amsa, ta sake kallona san

nna ta ce.

“Uhmmm sannu, ashe kina haihuwa.”

“To gashinan dai kinga ni, samu da rashi ai na Allah ne.”

“Nagani kam, yanzu gashi na samu yanda na gama cika baki, amma yazo da lalurar da ta zaunar da ni waje

ɗ

aya, sai na ji daman ban haife shi ba.”

“A’a Laila, kar ki ƙara tafka wani kuskuren dan Allah, ki yo haƙuri ki ci gaba da jinyar shi Allah Ya baki lada, ya kuma baki wasu a gaba.”

“Amin na gode.”

Daga haka na fita, a yanzu na rage zuwa wajen aiki dan ma ina tunanim ajiye aikim zanyi sab

ida yanda babban shagona na kayan sawa yake da

ɗ

a shahara a jihar jigawa dan ba ma iya dutse ba, tin da na fara aiki da wannan gidauniyar cinikin shagon nawa ya ƙara da kaso 50 cikin

ɗ

ari, kullum cikin order kaya ake shagon, ni da ba zama nake ba, amma kuma

komai yana zuwa cikin waya ta, shiga da fitar ku

ɗ

i. Kuma ban kasance mai sa ido akai ba, tun da nasan masu kula da shagon suna ƙoƙari akai, kuma rashim sa idon da na yi musu shi yake ƙara musu amana, sannan na yarda da wani abu a tsarin rayuwa mussaman ta

kasuwance, duk kularka sai ancuceka, dole sai wani ya yi ku

ɗ

i da kai, dan haka kasance mai adalci da kyautata mu’amala, ka kuma miƙawa Allah ragamar kula da komai. 

Cikina yana wata takwas aka yi bikin Lamrah da Ra’is, bawani biki ne aka yi na shagali

ba mussaman mu anamu gidan, amma

ɓ

angarensu Mama Amina sunyi shagalinsu ba ruwansu da jinyar Big Daddy, sun yi gagarumim biki cikin gidan, dan ranar da aka kai amaryar ma da daddare sai da Mama Amina ta ha

ɗ

a mana Family night, wai kowa yazo ya ci ya sha ya

wuce gajiya, gaba

ɗ

aya sai a shagalin bikin na ga Sardauna, ya canja gaba

ɗ

aya, ya rame ya yi wani kala, kuma a yanzu baya tafiya da ƙafarsa sai a kaken guragu yake tafiya, yan dai miƙewa ya yi sallah, kuma zai iya zama a kujera, amma tafiya ce ba zai iya

ba. Kasancewar suna da arziƙi suka siya masa wani irin keke mai rai da lafiya, wanda ba ruwanka da mai turaka kai za ka yi

komai da kan ka. An cikin Family night

ɗ

in aja jiyo hayaniya da Surutai a sama

ɗ

akin Big Daddy, da sauri sauri muka nufi saman, muna

shiga muka tarar da Sardauna zaune kan kekensa kusa da Big Daddy

ɗ

in, yana kuka yana cewa.

“Big Daddy bazan ta

ɓ

a yafe maka ba, duk wani mugun abubuwa da kasa ni na aikata, kai ne kasa na zama mugu a cikin ahalin nan, kasan na dinga ha

ɗ

a fa

ɗ

a a tsakanin

matan gidan, duk sabida kar azo yi maka magana akan ku

ɗ

a

ɗ

en da kake cinyewa, duk wani abu da ya faru da ni na sakayya kai ne ka ja min, na yi dana sanin kasancewa a tare da kai.”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(32)

Ƙ

ARSHE.

Gab

a

ɗ

aya

ɗ

akin ya yi shiru, kowa yana bin Sardauna da ido, big Daddy kuma sai buga ƙafa yake shine abinda yasa muka ƙara, alamun yana som ya yi magana amma bakin rufe, sai zubar da hawaye yake, Sardauna ya ci gaba ea cewa.

“A yanzu nasan gaskiyyar cewar n

i ba

ɗ

an wannan gida ba ne, ban da alaƙa ta kusa ko ta nesa daku, dukkanin abinda kuka yi min na gode, Allah Yasaka muku da alheri, kuma ina neman yafiyarku bisa ga haka. Duk wani abu naku da yake wajena na ha

ɗ

e su na ajiye, zan tafi na je na yi rayuwa bab

u kowa babu komai, domin ita ce rayuwar da takamace ni, ba iya haƙƙin Nana bane akaina, akwai manya haƙƙi da yawa a kaina, na raba zumunci, na ƙulla shari kala kala, duk a bisa hu

ɗ

ubar wannan mutumin da yake kwance, ya kaini waje da yawa na shaida zir akan

abina ban gani ba, kuma bansani ba, ta ina rayuwa zata bar mu? Ina neman afuwarku dan Allah, wannan shine ganinku da ni na ƙarshe a rayuwa ku yafe ni.”

Gaba

ɗ

aya jikin kowa ya yi sanyi, hawaye suka wanke fuskokin mutane, Mama ta ce. 

“Sardauna ba ni

na haife ka ba, amma ni ce na raine ka wajena ka girima ka taso, ko baka da alaƙa da wannan ahalin ni kana da alaƙa da ni, sabida nono na ka sha, dan haka ba zaka je ko ina ba kana tare da ni, tabbas ka aikata abubuwa da yawa amma rayuwa ta gaya ma gaskiy

ya kuma ka yi tuba irin tuban da Allah Yake so, dan Allah Sardauna ka zauna tare da ni.”

Ya girgiza kai, ya ce.

“Mama, kin soni, son da ko uwar da ta haife ni shi za ta yi min, kinyi ƙoƙari akaina baki ta

ɓ

a nuna min ƙyama ba ko wani abu, amma na kasa

miki sakayya mai kyau, bazan iya ci gaba da zama dake ba ina kallonki ina tuna mugayen abubuwan da na yi miki, tabbas a yanzu lokaci ne da zan girbi abinda na shuka.”

Ba yanda ba ayi da Sardauna ba amma ya ce shi tafiya zai yi, ta dole aka ƙyale shi ya

tafi. Haka muka koma gida gaba

ɗ

aya jikinmu ya yi sanyi ƙalau, washe gari da safe kuma aka tashi da labarin mutuwar Big Daddy, zuciyarsa ta buga. 

Bayan sati guda da mutuwar Big Daddy aka fara raba dukkanin wani abu na family da yake wajenshi, komai ak

a raba shi sai babban kamfinsu guda

ɗ

aya shine aka bari aka ci gaba da juya shi, raywa kenan duk abinda ya da

ɗ

e yana ƙullawa ya ƙare, duniyar kuma ya tafi ya barta. 

Bayan Shekara biyar. 

Rayuwa ta sauya abubuwa da yawa sun faru, a cikin shekara biya

r Allah Ya azurce ni da haihuwar yara maza guda biyu, mai sunan Alhaji ne farko wanda muke kiran shi Abhi, sai bayan shekara uku na haifi wani namijin da aka sanya sanya masa sunan mahaifin Turaki, wanda a yanzu yake da shekara biyu, Abhi kuma shekarar biy

ar, sai su Twins shekara takwas takwas. Aimam sai da ya yi shekara bakwai yana jinya sannan Allah Ya

ɗ

auki ransa, mutuwar Aiman ta yi matuƙar ta

ɓ

a Laila, wanda ta dinga abubuwa tana surutai har da cewa ni na kashe mata shi har sai da Turaki ya sake sakinta

, wanda da ƙyar na sa shi ya yi dawo da ita, ya nuna mata cewar alfarmata ke riƙe da ita a gidan, wanda a lokacin ta yarda da hakan, ta yarda alfarmata ke riƙe da ita tun da ita a yanzu babu

ɗ

a ba wani abu, ta dole ta fara biyayya a gareni, ni kuma na yard

a a a raina Turaki jarumi ne a cikin jarumai, na yarda da shi fiye da zato, na yarda da shi da dukkan rayuwata. A zuwa wannan lokacin Gidauniyar mu ta kafu ta yi ƙarfi sosai da sosai, akaf arewacin nigeria babu inda ba a san da Mr’s Abubakar Turaki ba, shi

ne sunan da nake amfani da shi a ko ina, har da kafafen sada zumunta da nake da tarihin mabiya, na mai da Hajiya aikin Hajji da ku

ɗ

i na kaina, na kuma kai Yaya Radiya da Yaya Rumaisa Umara hara sau biyu, Ra’is da Yaya Ridwan kam duk da kansu sukaje kuma su

ka kai Hajiya da sauran ‘yan gidan. Haka kasuwancina na bu

ɗ

e manyan shagona a garuruwa daban daban, ciki har da kano da Abuja, kuda

ɗ

e nake samu ta hanyar kasuwancin gashi har empowerment matar gwamna ta

ɗ

ora

ni akai na nawa mata jari, bisa irin ƙoƙari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login