Showing 21001 words to 24000 words out of 58120 words
Sardauna ya
riƙe min hannun katamau yasa suka fara
ƙ
oƙarin ƙwace ni, da ƙyar aka fusge hannuna daga jikin Sardauna. Ana ƙwacewa na miƙe na fice ina haki sai kace wacca ta yi tseren gudu, ina fita na ga Turaki ya ha
ɗ
e rai, na nufo shi ya yi gaba ya ƙyale ni, nima na bi
bayan shi na tadda shi a mota, har muka isa gida bai ce dani ci kanki ba, duk yanda na so na yi magana da shi amma yaƙi, da na matsa masa ma ya hau fa
ɗ
a, ta inda yake shiga bata nan yake shiga ba.
“Kinji da
ɗ
i ko ya riƙe miki hannu, shine daman abinda k
ike so to ya riƙe.”
“Haba Habiby, ya za ayi na so ya riƙe min hannu? Kana ganin fa yanda aka yi da shi.”
“Tun da ya farka yake kiran sunanki, yake wasu maganganu wai yana sonki, kinji zafin da nake ji? Na fa
ɗ
a musu rasuwar Hajja, na ce musu akano ne,
amma daga dawowarki shine kin kwashi ƙafa kin tafi, daman hankalinki yana kansa ko? To gashinan kingan shi ya ganki, ya ce yana sonki, ya ta
ɓ
a miki hannu, sai kuma me ya rage? Ko so kike kema ki ce kina son sa? Daman ba yau kika saba fa
ɗ
a ba.”
“Haba Tu
raki! Me na yi duk da zaka dinga fa
ɗ
an wa
ɗ
an nan maganganun? Nasan halin da yake ciki? Komai fa
ɓ
oye min kake? Dan shi naje wajen? Na je ne fa dan ka ci abinci, kwana nawa bana ganinka, nasani kana ci ko baka ci, shine naje amma kake min wannan abun, dan y
a ce yana sona to sai me? Sai aka yi me? Ni son sa nake? Me ya sa kake min haka ne?”
“Ni kike fa
ɗ
awa wa
ɗ
an nan maganganun? Ni kike wa magana da tsawa haka?”
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(11).
“Ni ba wani abu da na fa
ɗ
a maka,
kaine gaba
ɗ
aya ka rufe ido, ta inda kake shiga bata nan kake fita ba, da ace tun a farko ka fa
ɗ
a min komai ai da bazan je ba, amma ka rufe komai, nasan me yake faruwa?”
“To yanzu ai kinje kingane sai kuma me?”
“Hhhhm.”
Na fa
ɗ
a tare da ficewa dag
a
ɗ
akin na koma wani
ɗ
akin, gaba
ɗ
aya Turaki ba shi da uziri akan al’amarin Sardauna, ni da ba son sardauna nake ba, ba wani abu
ba, ko magana ba yi nake da shi ba, amma gaba
ɗ
aya ba iya yin uzuri akan abubuwan da suka ha
ɗ
ani da shi, ni gwanda ma mu tashi
mu bar gidan kowa ya huta, bani da wata alaƙa da zata sake ha
ɗ
ani da shi. A daren ba nemi Turaki ba shima kuma bai nemeni ba, washe gari ma da sassafe ya shirya ya fita, duk da haka ni ban wani damu ba, yanda yake fushi nima haka nake yin nawa fushin, har
rana ba muyi waya ba, ƙarshe ma asibitin ya kwana, wannan ita ce rana ta farko tun auren mu da muka ta
ɓ
a yini tun safe har dare har kwana ma wani bai nemi wani ba, amma dai still haka na jure na ce naji na gani, dan banyi komai ba bazan
ɗ
auki laifi ba wall
ahi, mu yi ta fushin har atashi duniya, sai dai tun kwana na
ɗ
aya, da na biyu na ji bazan iya ba kwata kwata, ina zaune a
ɗ
aki na rasa me yake min da
ɗ
i, gashi tun da ya zo sau
ɗ
aya bai sake zuwa ba, waya ta na
ɗ
auka na danna lambarsa, sai dai har ta gama k
ukanta bai
ɗ
auka ba, takaici ya isheni da haushin kaina, me ma ya sa na kira shi, ba fushi muke ba mu yi ta yi.
Wajen minti 20 sannan ya kira ni, kamar ba zan
ɗ
auka ba dai na
ɗ
auka, na kuma yi shiru bayan na
ɗ
auka.
“Hello, salamu alaikum.”
“Wa’al
aika salam.”
Na fa
ɗ
a murya ciki-ciki, sai kuma na ce.
“Bansan na danna kiran ba.”
“Tom.”
Kawai na ji ance, sannan aka kashe wayar. ‘Hhhm.’ Na sauke ajiyar zuciya na ce.
“Lallaima Turaki, ya yi abinda ya ga dama, dan yaga yana jinya shine zai
zo min da wannan salon to daidai nake da shi.”
Da yamma lis na sake shiryawa zan tafi asibiti, ina ƙoƙarin fita nagan shi ya shigo, na matsa ma ya wuce ni kuma na nufi ƙofa.
“Ina zaki?”
Ba tare da na juyo ba na ce.
“Zanje asibiti mana, ko an s
allameshi ne?”
“Asibiti kuma Nana?”
“Eyh asibiti.”
“To adawo lafiya, Allah Ya tsare.”
Na ce. “Amin.” Na nufi hanyar fita, aikuwa ya yi sauri ya jawo ni.
“Wai Habibty mene haka?”
“Me na yi? Naga kaine ka daina sona, ka za
ɓ
i zama a asibiti
da Sardauna ka watsar dani, to nima ba sai na koma asibitin ba.”
“Lallai, baki ga abinda kika yi ba kenan?”
“To ai kai…”
“Ya wuce Habibty, amma kar a sake, na ji ba da
ɗ
i.”
“Tom.”
“Ba a sallame shi ba, sun tafi babbban aisibitin Delhi na ƙasa
r indiya, ciwon na shi sai addu’a kawai.”
“To Allah Ya bashi lafiya, Allah Yasa kaffara ne.”
“Amin Habibty, na yi kewarki.”
“Bawani nan,
ɗ
azu wai ka kashe min waya.”
“To kin ce ba ni zaki kira ba, shi ya sa. Wait wai wama zaki kira?”
“Mijina
na fa
ɗ
a.”
Daidai lokacin twins suka fito daga
ɗ
aki, suna ganinsa suka tawo da gudu suna fa
ɗ
in.
“Papa, papa.”
Ya tsugunna ya
ɗ
auke su duka, suka miƙe tsaye ya ce.
“Yau dai zamune shan ice cream, amma yanzu wanka zanyi na kwanta.”
“Habiby ba
a bacci da yamma fa.”
“To ni dai sai na yi, yanda nagajin nan.”
“Amma ana kiran magariba zan tashe ka.”
“Na yarda.”
Ya fa
ɗ
a tare da shiga ciki, sai dai ya yi wanka ya ci abinci kafin ya kwanta aka yi magariba, sai bayan
magariba ya kwanta. Ba
shi ya tashi ba sai wajen goma saura, lokacin twins ma sunyi bacci.
“Habibty bamu fita ba.”
Kallonsa na yi, sannan na ce.
“Sai bayan isha ka ce ai.”
“Yanzu ƙarfe nawa?”
“Bakwai saura.”
“Yawwa, shirya twins din bari na yi wanka.”
“Tom.”
Na fa
ɗ
a duka ban
ɗ
auke idona daga kan laptop
ɗ
ita ba, bare ma na kalle shi.
Ya miƙe ya sauka daga kan gadon, ya
ɗ
au wayarsa ya duba.
“Kai Habibty, goma saura fa.”
Sai a lokacin na tsayar da laptop
ɗ
in na ce.
“Kai ka ce kar na tashe ka fa,
zaka tashi da kanka.”
“Amma da kika 8 ma ai sai ki tasheni.”
“A’a gwanda ka huta, ni ka ga yanzu zanyi nawa baccin.”
Na fa
ɗ
a tare da kashe laptop
ɗ
in, na ajiye ta gefe na kwanta.
“Zaki ga bacci kuwa, bara na yi sallah. Idan na dinga tsalle a ga
don sai kin farka dan kanki.”
Na yi dariya na ce.
“Ta
ɓ
, bari na tafi
ɗ
akin can.”
“A’a dan Allah, yi baccin ki anan.”
Na yi murmushi na kwanta, washe gari da safe tare muka yi aikin komai da Turaki, har na tafi asibiti na barshi gida, wai shi b
a zai fita ba yau hutawa zai yi. Wajen ƙarfe uku ya zo asibitin namu ya
ɗ
auke ni, wai zamuje mu fara duba kayan da zamu sanya a sabon gidanmu, haka muka yini daga wancan shagon zuwa wancan, sai bayan magariba muka dawo gida.
Bayan sati biyu.
Shirye
shiryen tashinmu ya yi nisa, kullum cikin siyayya kayan sabon gida muke, mu siya wancan mu siya wancan, ga kuma tafiyar mu tana gabatowa, shirye- shirye sunyi nisa sosai. Haka shima sabon gidan aikin duk ya yi nisa, saura ka
ɗ
an agama, pary
ɗ
in da Turaki ya
ke cewa ba zamu zauna ba, shima har nan ake aikin ya yi fes kamar a yanzu za a zauna, kayan gado na duk
ɗ
aukan su ya yi ya kai su wani company aka yi musu ciko suka bamu sababbi, haka ma kujerun suma aka kai musu, da ba ayi niyar canjawa ba amma ganin sauƙ
i campany yasa muka bada su aka yi cikon, hatta twins suma sai da aka yi musu sababbin kayan
ɗ
aki, mussaman wa
ɗ
ancan na yara ne, wa
ɗ
annan kuma da aka sanya musu ba lallai acanja musu bar sukai shekaru 20, sabida gadon ma na ‘yan mata aka sanya musu, har da
mudubi.
Cikin ƙanƙanin lokaci aka gama gyara sabon gida, aka sanya komai, sannan muka koma aka yi gagarumar walimar tarewar mu, gida ya amsa gida ya ci uban gida, tun daga gidan Sardauna na farko da na zauna, da part
ɗ
insa na wancan gidan da muka tash
i, da part
ɗ
in da muka zauna da Turaki, yau kuma ga wannan gidan shima mun dawo, Allah Ya zaunar. Rayuwar mu a sabon gida ta fara tafiya cikin farin ciki, Turaki ya ƙara ninki na kulawa da yake ba ni a wannan gidan, sai na ji kamar sabon gidan nan ya kasan
ce wata sabuwar duniya ta farin ciki, ƙaunar gidan ta cika min zuciyata.
Ga wani irin son Turaki da yake ƙara kama zuciyata, nutsuwa ta shegi ne da kwanciyar hankali, bani da wata damuwa a yanzu, ga soyayyar dangin miji. Babu gidan da basayi na babu gi
dan basa so na, har da gidansu Islaha ma, dan ciwon Sardauna da kuma al’amarin Bilkisu ya yi matuƙar ta da musu hankali. Tun daga nan suka kama hanyar gaskiyya, haka Hajiyar Sardauna, daman ita ba mai hayaniya ba ce, kawai dai bata zumunci da Maman Turaki
da Mama Amina, shima kuma ta janye a yanzu suna gaisawa. Islaha ta kar
ɓ
i ƙaddara kuma a yanzu ta shirya idan Sardauna ya dawo zata aure shi a haka, dan duk abinda ya faru har yanzu zuciyarta bata daina son sa ba, sai ma tausayinsa da take ji, dan lokaci zu
wa lokaci takan yi magana da ni ta ce, na yafewa Sardauna dan Allah, sai na ce mata bakomai Allah Ya yafe mu baki
ɗ
aya, danni daman tun kafin yanzu na yafewa Sardauna, dan ban riƙe shi a zuciyata ba, mussaman lokacin da na ji shi ba asalin
ɗ
an wannan gidan
ba ne, na wanke zuciyata na ci gaba da rayuwa hankali a kwnace babu wata damuwa, ga mutuwar ‘yar sa ga kuma ciwon da ya samu, sannan kuma ciwon da ya samu na ƙwaƙwalwa wanda sanadiyarsa aka fitar da shi waje.
Na sami nutsuwa da kwanciyar hankali, ga k
yakywar kulawa daga mijina wanda take
ɗ
ebemin dukkan damuwar da take shirin damuna ta rashin haihuwa, kwata kwata Turaki baya bani damar damuwa akan wannan abun. Ranar da muka cika sati biyu a sabon gida, ji nake kamar na shekara cikin wannan gidan. Mun fa
ra zuwa bita ni da Hajja, banda twins tun da su me suke ganewa ma bare ace za a kaisu bita. Sai da lokacin tafiya ya zo sai na ji gaba
ɗ
aya bana son yin nisa da Turaki, sai nake jin kamar idan na tafi saudiya kafin na dawo wani abun zai same shi, gaba
ɗ
ay
a sai na daina marmarin tafiyar ma. Haka kawai zan sha a gaba nai ta kallonsa, yau ma kamar ko yaushe kallonsa nake yi, sai da ya gaji da kallon ya ce.
“Habibty kallon fa?”
Na girgiza kai, sannan na ce.
“Nifa bana son na yi nisa da kai Habiby, ji
nake kamar wani abu zai sameka idan na tafi.”
Ya yi murmushi ya taso daga kujerar da yake ya dawo kusa dani.
“Habibty babu abinda zai same ni sai alheiri, kawai kewa ce, kinsan ba mu ta
ɓ
a nisa ba, mussana irin wannan wajen wata guda zaki yi.”
“Kai
ma da zaka tafi haka ka ji?”
“Eyh Habibty, naji kewar ku sosai da sosai.”
“Habiby dan Allah karka yi wani abun idan na tafi, kar ka dinga fita kana yin dare, ni dai gaba
ɗ
aya na rasa me ke damuna.”
“Tom Habibty, ki nustu ki kwantar da hankalinki d
an Allah, ibada fa zaki yi, ibada mafi muhimmanci a rayuwarki, karki sa wani abu, kar she
ɗ
an ya rusa miki ibada fa.”
“Tom Habiby in sha Allah, Allah Ya tsare min kai.”
“Amin Habibty.”
Haka na yi ta fama da fargaba da rashin nutsuwar zuci, ana zaun
e sai na ce masa. “Yau saura kwana biyar tafiyarmu.” Ya kalleni ya yi murmushi, da na sake masa maganar sia cewa ya yi.
“Habibty ko dai na biyo ku?”
Na girgiza kai na ce.
“Ai lokaci ya ƙure Habiby, amma ba inda zan sake zuwa ni ka
ɗ
ai ba tare da ka
i ba, gaskiyya.”
“Nima bazan sake gangancin tura ki wani wajen ke ka
ɗ
ai ba, Allah Yasa dai ki iya ibadar nan Habibty.”
Na yi murmushi, sannan na ce.
“Zan iya mana.”
“Allah Yasa ayi ibada kar
ɓ
a
ɓɓ
iya Habibty.”
“Amin Habibyna.”
Haka na yi ta
fama har Allah ya kawo mu ranar tafiyarmu, tun daren jiya nake kuka, ni da gaba
ɗ
aya zuciyata babu nutsuwa a ciki, sai nake jin kamar ma ni ce zan mutu acan idan naje, gaba
ɗ
aya na kasa zama na nutsu.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(12).
A filin jirgi ma dai haka na kasa nutsuwa, hannuna na cikin na Turaki, ‘yan gidanmu da sauran ‘yan uwa sun cika airport, amma ni dai hankalina gaba
ɗ
ayansa yana kan Turaki, har aka zo lokacin da aka fara tantance alhazai kafin tafiya filin jirgi,
Hajiya bakin ta a washe zata koma aikin Hajji ita ta riƙe twins muka shiga cikin jirgi, jirgin kai tsaye madina zai nufa hakan yasa ba musa harami ba, tafiyar awa hu
ɗ
u da rabi ta sauke mu a Filin Jirgin Sama na Yariman Masarautar Mohammed bin Abdulaziz da
ke Madina, muna sauka mu ka bi layin tantancewa shima kusan awa
ɗ
aya da rabi sannan suka sake mu, tun da muka sauka a madina na ji wata nutsuwa ta shige ni, wani sanyin da farin ciki suka lullu
ɓ
e ni, muna gamawa da masu tantancewa wasu manyan motoci na Ka
mfanonin sufuri na aikin Hajji karkashin hukumomin aikin Hajji na jihar jigawa suka
ɗ
auke mu, bayan an gama yi mana duk abinda ya dace.
Kwananmu takwas a madina muna gabatar da ibada, sannan muka je ziyara. Bayan munyi kwanaki takwas a Madina, muka dau
ra Harami daga Miqat na Dhul-Hulaifah (Abyar Ali) mula nufi Makka a mota tafiyar a ƙalla awa 4 zuwa 5.
Ko da muka je makkah, bayan mun sauka a masauki, muka wuci harami kai tsaye domin yin Ɗawafi, bayan mun
gabatar da
ɗ
awafi muka fita daga harami muka s
higa jiran kwanakin aikin Hajji, Ranar takwas ga watan Dhul-Hijjah muka daura niyyar Hajji daga hotal dinmu, motoci su kwashe mu zuwa Mina, inda muka kwana a tantuna muna ibada da sallah. Ranar 9 ga watan Dhul-Hijjah Ranar Arfa wacca take Jigon aikin ha
jji da safe muka fito daga Mina muka wuce filin Arfa. Anan ne muka yi ya yin addu'o'i tun daga azahar har zuwa faduwar rana. Anan na bu
ɗ
e duk wata buƙata na zube, bayan faduwar rana muka wuce zuwa Muzdalifah. A nan muka yi sallar Magriba da Isha a hade, a
nan ne ake kwana a dandaryar kasa filin babu tantuna, sannan muka tsici tsakuwa na jifan Shaidan. Ranar 10 ga watan Dhul-Hijjah da take Ranar Sallah, da safe bayan asuba, muka koma Mina. Anan ne muka yi jafi Shaidan da tsakuwa guda 7. Bayan an yi aski/ya
nke gashi kuma an yi layya, sai kuma muka cire harami. Sannan muka koma Makka muka yi Dawafur Ifadah da Sa'ayi na Hajji, muka dawo Mina muka kwana. Duk wannan ibadar da su twins ake yi, ba ma su ba har da yara da basu kai shekarun su ba, iyayensu sun saki
su suna ibada, zai anzo wajen
ɗ
aura niya ne nake tsayawa na fa
ɗ
a musu abinda zasu fa
ɗ
a.
Ranar 11, 12, da 13 ga wata Kwanakin Tashriq ne, muka ci gaba da zama a Mina muna jifar shaidan guda uku Kuskure, Tsakiya, da Babba kowace rana da tsakuwa bakwai bak
wai. A ranar 13 muka kammalawa muka dawo hotal dinmu na Makka.
Sai bayan mun dawo hotek muka fara gaisawa da yan uwa, dan wayar tawa ma acan na barta a hotel
ɗ
in, sabida na mai da hankali ga ibada.
Haka muka ci gaba da gabatar da ibada, muna waya da Tur
aki muna video call sosai, lokacin da aka cika sati biyu da idin babbar sallah na tashi da wani irin nauyi a zuciyata, na rasa me ya sameni gaba
ɗ
aya, gashi sai kiran wayar Turaki ne ba ta shiga gaba
ɗ
aya, ta whatsapp na yi magana da Ra’is, sallama na yi m
asa naga yana online, ban jira ya bani amsar sallamar ba na ce.
“Kana ina?”
“Ina gidana mana?”
Ya dawo min da amsa a take, na sake ce masa.
“Kaga ina kiran Turaki ba ta shiga kwata kwata.”
“To Network ne babu mana.”
Ya sake dawo min da