Showing 39001 words to 42000 words out of 58120 words

Chapter 14 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

22

goyo da zani, amm

a kuma idan na yi haƙuri na zauna ki da Turaki ya juya min baya zan iya ci gaba sa rayuwata ko babu shi, zan ci gaba da duk abinda nake yi, idan kuma na koma da sa’a fa? Ina komawa na sami ciki na haihu shikenan fa. Amma dai duk da haka zan kalli wata a ma

tsayin kishiya ta, ko da yake kishi ance kai kake sa shi a rai, idan har ban

ɗ

auke ta a matsayin kishiyata ba tun a yanzu babu abinda zai sa na

ɗ

auketa a kishiya a ko da yaushe, idan na yi rayuwata hankalina kwance ba ta

isa na kalleta a matsayin kishiya b

a, idan kuma na bari Turaki ya su

ɓ

uce min babu tabbas na zan sake samun wanda zai so ni kamar Turaki, duk da bance ba lallai ba amma babu tabbas, dole na nutsu na yi tunanin da zai

ɓ

ulle min. Na sa hannu na dafe goshin sabida wani irin sarawa da na ji kain

a yanayi min, na fara ƙoƙarin miƙewa amma na ji jiri yana son kwasata, da sauri na dafe bango amma kaman bango ma baya yake, na ji kaina yana wani irin abu. ‘Tsit! Tsit! Tsit.’ Da sauri na shiga ƙwalawa Hajiya kira, na bu

ɗ

e dukkan muryata ina kiranta, ta s

higo

ɗ

akin tana cewa.

“Nana me ya faru? Ihun me kike?”

“Hajiya kaina,

ɗ

akin juyawa yake, kaina zafi.”

***********

Sama sama nake jin maganarsu, nasan dai muryar Yaya Radiya ce da ta Hajiya, a hankali na fara ƙoƙarin bu

ɗ

e idona da ya yi min wa

ni irin nauyi, ina bu

ɗ

ewa na yi saurin mayar da shi na rufe sakamakok wani irin yaji da na ji ya shiga cikin idon, sai da na yi kusan minti biyar sannan na sake ƙoƙarin bu

ɗ

ewa a hankali, ina bu

ɗ

ewa na kalli gefe naga Hajiya da Yaya Radiya, na skae kallon w

ajen tsaf naga ashe asibiti ne, cikin gajiyawa na ce.

“Hajiya.”

Da sauri suka yi kaina, Hajiya ta ce.

“Sannu Nana.”

Na gya

ɗ

a kai kawai, Yaya Radiya ta ce.

“Bari na kira likitan.”

Ta fa

ɗ

a tare da ficewa, Hajiya ta

ɗ

aga hannu sama ta ce.

“Allah Na gode maka da ka tashe ta, Allah na gode maka.”

“Hajiya me ya faru da ni?”

Ma fa

ɗ

a, muryata cike da gajiya kamar wacca ta yi wani babban aiki.

“Mene ma bai faru ba? Kwanan mu nawa anan duk hankalin kowa ya tashi.”

“Kwana? Kwana nawa?



“Tun ranar alhamis kika fa

ɗ

a, sai yau lahadi kika farka.”

Wani irin shock ne ya ziyarce ni, a take na ji kaina ta fara juyawa, na sake dafe shi ina fa

ɗ

in.

“Kaina zafi Hajiya.”

“Sannu, bari likitan ya ƙaraso.”

A lokacin kuma Yaya Ridwan ya

shigo, yana shigowa Hajiya ta ce.

“Ɗan bi Radiya wajen likitanan, ya yi jinkiri.”

Tuni shima ya fita, sai dai yana fita ya dawo tare da Yaya Radiya da kuma likitan, matashin likitan ya yo kaina ya fara dubani, bayan ya yi abinda zaiyi ya yi min allu

ra wacca ko minti biyu banyi ba bacci ya

ɗ

auke ni. Ban sake farkawa ba sai can dare, a lokacin kowa ya tafi sai Hajiya da Ra’is suna hira, ina bu

ɗ

e ido na ji Ra’is ya ce.

“Shima sun dawo da shi gida, nifa na fara ganin abubuwan Nana kamar rashin imanin,

dan taga yana sonta shine ta

ɗ

auke wannan hukuncin haka? Shima kuma kamar wani sakarai, Allah ne ya taimake shi fa allura ba ta yi aiki ba, da yake yana da ƙarfin jini to shine allura taƙi daidai ta da jininsa ta haifar masa da kumburin jiki, wai borin ji

ni, baki ga yanda jikinsa ya kumbura ba, sai allura ta gama fita daga jikinsa zai dawo daidai.”

“Hhhhm ita ma fa tana son shi, daga jin yana asibiti shine ta shiga wannan halin, kawai kishi ne ya hanata zama, kuma ni haka ina bayanta gwanda ta kar

ɓ

awa k

anta mutunci, kawai ina nuna mata bana bayanta ne sabida kar ta ga na yi mata haka ta sami damar hulaƙanta miji, amma tabbas abin da ciwo miji ya yi miki kishiya, katsahan kin dawo daga tafiya ki tarar da ita a gida, sai mai ƙarfin zuciya zata danne wannan

, ga matsalal jinkiri da haihuwarta ta yi, abubuwan zasu ha

ɗ

e mata.”

“Hakane Hajiya, amma kinji komai dai da ya faru, kuma a yanzu abinda ya yi ya tabbatarwa da kowa Nana ce ka

ɗ

ai a cikin zuciyarsa, kuma ita ka

ɗ

ai yake so.”

“Hakane ai namiji baka can

ja masa raayi akan abinda yake so, shi dai wancan kawun nasa ba shi da hali kwata kwata.”

“Kai Hajiya sirikina ne fa? Kinsan yarinyarsa ta mutu a kaina.”

“Ƙaniyarka ja’irin yaro, nikam bana yi maka sha’awar ƙara aure a yanzu da ƙana nan shekaru, kuma

ga uwarka can ma ta ce bazaka auri ‘yar wannan ahalin ba.”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(22)

Ya yi dariya sannan ya ce.

“Wallahi Hajiya ni bana bata fuska ma, sabida ban shirya ƙarawa matata kishiya ba, amma yarinyar tana n

ace, itace kira, ita tura saƙo, baki ga kayan da ta kaiwa Ayaan ba ranar nan.”

“Ita matar taka tasan da ita kenan?”

“Ta je gidan ta ce mata wai abokiyar aiki na ce ita.”

“Kai matan zamanin nan basu da kunya, amma dai ka ci gaba da baya baya da ita

.”

“Nifa Hajiya ta yi min.”

Sai a lokacin na tsoma musu baki, na ce.

“To bazaka aure ta ba na fa

ɗ

a ma, ubanta ba shi da kirki, kuma in sha Allahu zai yazo yanemi alfarma wajena, da yasan ba iya mai ku

ɗ

in ba ne ke da dama, har da muma.”

“Ke kuwa

ki farka daga halin rayuwa ko mutuwa, amma ki rasa da me zaki tashi a ranki sai zancen wasu? Ki raba kanki Nana.”

Hajiya ta fa

ɗ

a, Ra’is ya ce.

“Da su ta kwanta ai, ki tashi ki yi sallah tun da daman tun

ɗ

azu kina la

ɓ

e kina sauraren hirar mutane.”

Tsaki na ja, na maida kaina gefe na kwanta, bama na son hirar kwata kwata, sai can dare ba samu damar yin sallolin da suke kaina, sannan na samu na ci abinci, sai da na ƙara kwana uku a asibiti sannan na dawo gida na ci gaba da jinyata. Gaba

ɗ

aya jinyar t

a cire min duk wani fushi da nake yi da Turaki, na yanke kawai zan koma mu ci gaba da zama da shi, amma da shara

ɗ

in sai ya raba mana gida ni da amaryar ta sa, wannan

shine abinda na yanke kawai, sai da aka yi sati biyu sannan Turaki ya zo, bansan haka na y

i kewar ganinsa ba sai a lokacin, sai na ji kamar na tashi naje na rumgume shi, ya yi wani haske kuma ya yi ƙiba, duk da ance ba ya gidansa yana gidan Mommy anan yake jinyar, sai da suka gama wasa da su twins sannan ya kalli ni ya ce.

“Habibty.”

Na

ɗ

aga kai na kalleshi ba tare da na ce komai ba, ya sake kiran sunana.

“Habibty.”

Kawai na fashe da kuka, kukan da bansan dalilinsa ba, wani irin abu nake ji a zuciyata, ta yi min wani irin rauni tausayinsa da na kaina duk ya cikina, ina son Turaki ya

na sona, amma matsaloli ko ta ina suna so sun hanamu rayuwa a tare.

“Kukan mene? Har yanzu baki sauko ba? Ki yi haƙuri dan Allah.”

Na goge hawayena, na ci gaba da kallonsa.

“Habibty dan Allah ki yi haƙuri, ki zo mu koma gidanmu, mu yi rayuwarmu a

tare dan Allah, wallahi ko me kike so zanyi, ko Laila kika na ce na sake ta zan sake ta, wallahi Habibty babu wani abu da ya ta

ɓ

a ha

ɗ

ani da ita ko da magana ce, Habibty ko a jiya na yi yinƙurin sakinta sabida idan nazo miki ki kar

ɓ

eni, amma Mommy ta ce na

dai yi haƙuri nazo miki, bata son sakin nan, an riga anyi auren nan, amma wallahi ko yanzu idan kince a’a zan sake ta, dan Allah.”

Na girgiza kai na, sannan na fara magana cikin sanyi murya.

“Ba son ka ne bana yi ba ya sa na haƙura da rayuwa da kai,

son ka shine dalilin da ya sa na haƙura, ku maza kuna da son kan ku fiye da komai, a yau dukkan soyayyar da kake min zata iya komawa ga amayarka indai kasami abunda kake so a wajenta, ni kuma zuciyata bazata iya

ɗ

aukan ganin ka juya min baya ba, bazan iya

jure ganin wannna lokacin na, halin ku na maza abin tsoro ne, babu ruwanku da bakwa so indai ta fannin biyan buƙatar ku ne, zaku cire kalma ƙi da kuke fa

ɗ

a ku yi abinda kuke so.”

“Habibty wallahi ba haka nake ba, zuciyata taki ce ke ka

ɗ

ai wallahi, dan A

llah ki yi haƙuri mu koma gida.”

Duk yadda na so bijirewa na kasa, sabida zuciyata da gangar jikina suna matuƙar son Turaki, kuma sunyi kewarsa sosai da sosai. Duk yanda na so ma ba ya bari gobe na koma Turaki yaƙi, haka na shirya muka tafi da kayana, a

ka bar twins da cewar zai zo ya

ɗ

auke su gobe. Tun da muka shiga cikin gidan na ji raina ya fara

ɓ

aci, bana son tunawa kwata kwata da cewar akwai wata a gidan, sai da na yi alƙwarin bazan ta

ɓ

a kallonta da idon kishiya ba, sai dai na kalleta da idon wani ab

un daban.

Tare muka mai da dukkan kayana cikin sif, muna jera kayan a cikin sif

ɗ

in yana cewa.

“Habibty wannan ne na ƙarshe dan Allah.”

Sai dai kawai na gya

ɗ

a masa kai, a raina kuwa ina ta faman tunanin dole fa sai Turaki ya raba mana kwana, dole

sai ya tafi wajen wacca yarinyar, to ta ina zan yi mata kallon wani abu daban ba kishiya ba, bayan ana raba mana kwana? Kuma a yanzu babbar soyayyar da zan nunawa Turaki ita ce na bashi damar sauke duk wani haƙƙinta mu dake kansa, ya yi adalci a tsakaninmu

mu biyu.

“Yanzu ya ka tsara girkin?”

Na fa

ɗ

a bayan na yi dogon yaƙi da zuciya, ya kalleni ya yi nurmushi.

“Nima bansani ba, amma har yanzu zuciyata ba ta bani damar zama da ita a matsayin mata ba, ina son na rabu da ita, sai kuma ina duba cewar m

uma ‘ya’ya ne damu, yanda bama son a hukaƙanta su itama bazamu hulaƙanta ba.”

Na gya

ɗ

a kai, sannan na ce.

“Hakane kam.”

“Amma ke ya kike gani?”

“Ah duk yanda ka ce haka za ayi.”

“A’a kema yanda kika ce haka za ayi, ranki ya da

ɗ

e.”

Na yi m

urmushi, sannan na ce.

“Kamar yanda addini ya tanada ana yi wa amarya wasu kwanaki, sannan ajuyo a raba musu kwana.”

“Na ta ba sun wuce ba? Ni dai Big Daddy ya cuceni wallahi.”

“Wai me ya sa baya sona? Sabida mu talakawa ne kome?”

Ya girgixa ka

i, sannan ya ce.

“Muma ai ba son mu yake ba, a haka ne kike ganinsa kamar yana son kowa, babu wanda yake so sai nasa, sai kuma Sardauna shima sabida mugayen halayensu sun zo

ɗ

aya, amma kinga matarsa da ‘ya’yansa duk ba su biyo halinsa ba, Mama Amina duk

kanmu ka

ɗ

aya take son mu, babu wariya ko wani abu a tare da sonta, haka ‘ya’yansa.”

“Nagani duk ba haka suke ba, kuma yana claming cewar shi Big Daddy ne, amma yakasa playing role

ɗ

insa as Big.”

“Wallahi, ita fa wannan yarinyar ‘yar amininsa ce, ka

wai sabida nuna isa ya aura min ita, sai kawai sanar da ni ya yi, ita kuma yarinyar kamar ba zuciya a ƙirjinta wai ta kamu da sona, ki ji fa har zuwa take ta na yi wa Mommy kuka a gidan fa, ni kwata kwata ba burgeni take ba.”

“Ta riga da ta zama matarka

ko ma dai yayane, to kawai ka kar

ɓ

i ƙaddarar da ta baka ita, bamu san irin alherin da take tafe dashi ba.”

“Hakane Habibty, amma ba zan ta

ɓ

a

ɗ

aukan rashin kunya daga wajenta ba, muddin ta ta

ɓ

a ki to za ta bar gidan, ki shirya bari na yi mata magana ta

zo.”

Yana fa

ɗ

in hala ya tashi ya fice, sai da na da

ɗ

e a zaune sannan na miƙi na shiga wanka, bayan na fito na shirya cikin doguwar rigr atamfa, na yi shirya na yi kyau abuna, tun ina shiryawa Turaki ya shigo ya ce da ni tana falo, sai da na gama shirina

sannan na fita, sai a lokacin na yi mata kallon tsanaki, wannan dai zata iya girma fa tabbas, ko da kuwa na shekara

ɗ

aya ne, amma ko ma mene ni tazo ta tarar dan haka biyayya dole agareni, duk da dai na

ɗ

auki niyar babu wani abu da zai ha

ɗ

a ni da ita ko d

a kuwa na magana ne, ko da sharri tazo ko da alheri, to sai dai ta ci kayanta ita ka

ɗ

ai ba dani ba, asalin uwar gida mai capacity za ta gani.

Sallama na yi musu na zauna akan kujerar dake gefe, ita kuma na barta a kujerar dake kusa da shi, ina ganin wa

ni irin kallo da Turaki ya yi min na

ɗ

auke kai kamar bangani ba. Bu

ɗ

ar bakinta ta ce.

“Sai yau na sami damar magana da kai kenan a matsayinka namiji na? Ni abinda bangane ba wa nake aure? Kai ko ita? Tun da ta fita ta bar gidan nan ban sake ganinka ba,

sai da ta dawo, adalcin ka kenan?”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(23)

Ina kallon Turaki ya yi wani irin murmushi, ya gyara zama sannan ya ce.

“Malama Laila, kafin auren mu kin ta

ɓ

a ganina?”

“Eyh na ta

ɓ

a.”

Ta fa

ɗ

a cikin t

siwa, ya sake wani murmushin sannan ya ce.

“Ni ban ta

ɓ

a ganinki ba, ko da kin ta

ɓ

a ganina bana jin wata magana ta ta

ɓ

a ha

ɗ

ani da ke, amma kika ce kin ji kin gani zaki aure ni a haka, to ina ga duk abinda kika gani bai kamata ki yi ƙorafi ba.”

“Amma a

i tun da aka

ɗ

aura mana aure na zama matarka, haƙƙoƙina da yawa sun hau kanka, kamar yanda naka suka hau kaina. Amma tun da aka kawo ni kana wani abu kamar matarka ta aure ni, kai fa namiji zaka dinga wani abu kamar mijin tace.”

Ba Turaki ba ni kaina sa

i da na yi murmushi, na kalleta na kalle shi, ganin nan dai ‘yar ƙarama amma na cika wajen gaba

ɗ

aya, idan ka ganmu tsaf zaka ce na girmeta sosai.

“Ni ai nafi ƙarfin mijin tace, tun da shi mijin tace sai an fa

ɗ

a yake yi, ni mijin kan tace ne, motsin ta

ka

ɗ

ai ya isa ya sani na nutsu a ko Ina, bani da wani ra’ayi ko umarnin kaina sai abinda matata ta ce.”

“Cha

ɓ

.”

Ta fa

ɗ

a tana tura baki gaba, ni dai bance musu komai ba,

ɗ

akin ya yi shiru na wasu ‘yan mintina sannan Turaki ya sake cewa.

“Laila, wann

an matata ce Nana, uwar gidana kuma uwar ‘ya’yana, ki bata duk wani girma da yakamata, itama nasan zata baki duk wani da yakamata, matata bata da hayaniya bata da son rigima bare tashin hankali, a ko ina zan shaide ta, dan haka duk wani tashin hankali baza

n

ɗ

auke shi ba, gidana ƙofa a bu

ɗ

e take idan kinga dama ki zauna, idan kinga dama ki fita.”

Sai a lokacin na bu

ɗ

e baki, cikin wani irin yanayi na taƙama da ya ziyarce ni, sabida yanda Turaki yake yabona gaban kishiya, kamar bansan sharrin

ɗ

a namiji ba,

na ce.

“Habiby ba haka yakamata ba, amarya ce fa.”

“Kya fa

ɗ

i duk abinda kike so mana, tun da kin gama da miji, an kai suna wajen malamai an mallakeshi.”

Banyi niyar bata amsa ba daman, na ja bakina na yi shiru, sai dai na ji Turaki ya ce.

“Ai d

uk malamin da ya mallake mata ni, to taimako na ya yi.”

“Habiby duk ba wannan ba, ga amarya ka kawo na kar

ɓ

a hannu biyu, Allah ya zaunar, Allah Ya ka

ɗ

e duk wata fitina, ni dai a matsayina na uwar gida, na bawa amarya kyautar ango har na tsawon wata guda

, sabida ran amarya ya yi haske bisa ga

ɓ

ata mata rai da aka yi, ni dai ina so mu zauna lafiya, kowa ya mutunta

ɗ

an uwansa.”

Ina fa

ɗ

in haka na miƙe zan tafi, ya yi saurin riƙe hannuna, fuskarsa babu alamar wasa ya ce.

“Koma ki zauna.”

Na koma na z

auna, ya kalle ni sosai sannan ya ce.

“Da yake ni

ɗ

in abun wasa ne shine za a bayar da ni? To ban badu ba. Kwanakin da addini ya tanadar na amarya zanyi, sannan na dawo na raba muku kwana faƙat.”

“Hhhhhm.”

Ta fa

ɗ

a tare da miƙewa ta fice, tana fita

ya watsa min wata uwar harara.

“Ji wani abu da kika yi, kinsan da yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login