Showing 57001 words to 58120 words out of 58120 words

Chapter 20 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

14

da g

idauniyarmu take yi.

Sardauna tun ranar da ya bar gidan Big Daddy ban sake sa shi a idona ba, na manta shi amma ba gaba

ɗ

aya ba, ya zama wani tabo a rayuwata da bazai ta

ɓ

a goguwa ba. 

Bilkisu shekararta ukun a gidan yari aka fito da ita, bisa shiga d

a fita da iyayenta suka yi, sai dai ba ta yi doguwar rayuwa ba, cutar da ta shiga da ita da iya ta fito kuma ita ta yi ajalinta. 

Tsakanina da ‘yan uwan Turaki sai son barka, ko ina ana sona ana kuma girmamani, Turaki ya zama bango a cikin familynsu yan

a gudanar da koamai cike da adalci.

Gidanmu kam sai godiyar Allah, kowa ya zama wani, Allah Ya amsa addu’ar Alhaji duk ya

ɗ

aukaka mu, ya yi mana arziƙin da muke taimakon al’umma, duk gidajen dake jikin namu mun siye su mun ginawa Hajiya babban gida, ‘ya

n uwan Alhaji duk sun zo suna borin kunya kamar yanda kowanne dangi  suke yi idan suka ga Allah Ya

ɗ

aukaka wa

ɗ

an da suks watsar.

Tsakanina da al’umma kam na zama wata madubi da mata da yawa suke kallo suke koyi da ita, na tara

ɗ

imbin masoya masu tarin y

awa. 

A cikin gidana kuwa na zama zinariya gimbiyar dake hask zuciyar Turaki, ni ce mai fa

ɗ

a aji ni ce mai kula da shi da komai, wanda a ƙarshe dai sai da Laila ta nemi cikon saki

ɗ

ayan ta tafi, ta barni da mijina da ‘ya’yana guda hu

ɗ

u. 

Yau tun safe

muke kicin ni da su Twins, kasancewar yau Turaki zai dawo daga tafiyar da ya yi, aiki muke ba kama ƙafar yaro mu

ɗ

aura wancan mu sauke wancan.

“Maamah, wai ba zaayi masa avocado

ɗ

in ba jiya fa da muka yi waya da shi ya ce yana so.”

Wani kallo na wat

sa mata sannan na ce.

“Sauwama ki yi masa, tun safe muna aiki har yanzu bamu gama ba amma kina ƙara

ɗ

auko mana wani daban.”

“Haba Maamah dan Allah.”

“Sai kuma ki yi.”

“Yaya Twins Yaya Twins.”

Abhi ya shigo yana magana.

“Mene?”

Sauwama

ta fa

ɗ

a tana tura baki sabida na ce ba za ayi Avacado ba, daman Sauwama ita ce mai zuciyar masifa. 

“Ni bake ba.”

Ya fa

ɗ

a.

“To fita daga nan.”

Ba shiri ya fita dan yasan yanzu zata lugudeshi a banza, haka muka yi ta faman aiki sai wajen karfe s

hida muka kammala sannam muka jera komai a dinning, kowa ya shiga ya je ya shirya. Ƙarfe shid da mimti goma driver ya shigo daga

ɗ

auko Turaki, na fito cikin shirina zan tare shi amma naga su twins ma sun ragani, na watsa musu harara na ce.

“Ku shige cik

i ku bar min miji.”

Sauwama ta yi saurin cewa.

“Maamah ki shige ciki, ki bar mana Papanmu.”

Wani kallo na watsa mata sannan na ce.

“Kuna hauka amma, wannan ai babu mai rabani da shi.”

Sai a lokacin ya ce.

“Har mutuwa kuwa Habibty na, ina

sonki har abada.”

“Mu baka son mu ko?”

Abhi ya fa

ɗ

a, Turaki ya ce.

“Ya zaayi na ƙi Abhi na, kawai dai ita son nata na mussamman ne.”

“To Allah Ya ƙara soyayya, ya barmu tare har abada.”

Na yi saurin cewa Amin, ba tare da na tantance wacce ta

yi maganar ba cikinsu twins.

Wani irin da

ɗ

i na ji a raina, na tabbatar a yanzu duniya ta gama ba ni duk wani abu da nake buƙata, sai nake jin kamar babu wata mace dake da matsayina. 

“Ya Allah ka tabbatarmin da Turaki a matsayin mijina har Aljannah.



“Amin Habibty.”

"A cikin wannan rayuwar da na ratsa, na koyi abu guda

ɗ

aya, kuma na koyar da abu guda

ɗ

aya.

Me na koya?

Na koyi cewa dukkan abin da ka shuka, shi zaka girbe. Alkairi ba ya fa

ɗ

uwa ƙasa banza, haka shi ma mugunta ba ta haifar

ɗ

a mai ido.

Me kuma na koyar?

Na koyar da cewa, komai tsananin duhu, zafi, da matsin rayuwa, muddin ka miƙa al'amarinka ga Ubangiji, to tabbas komai zai wuce ya zama tarihi. Babu daren da ba zai waye ba.

Alhamdulillah.

Nan na kawo ƙarshen lab

arin littafin SARTSE. Godiya ta tabbata ga Allah Ma

ɗ

aukakin Sarki, Mai kowa Mai komai, wanda IkonSa ne ya nuna mini wannan rana. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halitta, Annabi Muhammad (SAW), tare da iyalansa da sahabbansa baki

ɗ

aya.

Na

fara posting

ɗ

in wannan littafi a ranar 8 ga watan Mayu, 2026, kuma cikin ikon Allah na kammala shi a yau 28 ga watan Yuni, 2026.

Alhamdulillah! Bayan duk wani fa

ɗ

i-tashi, da

ɗ

i da ƙuna, gashi tafiyar SARTSE ta zo muku cike da yaƙini da fatan alheri. Ci

kin nuna tsantsan farin ciki, ina mai tabbatar muku da cewa fatana bai yanke ba, kuma kyakkyawan tsammanin da na yi muku bai tashi a banza ba. Na gode sosai, na gode da yadda kuka kar

ɓ

i wahalar da na

ɗ

auki tsawon lokaci ina sassaƙa ta domin ku. Allah Ya sa

ka muku da alheri, Ubangiji Ya ha

ɗ

a mu a Aljanar Firdausi baki

ɗ

aya, Amin.

Bayan haka, kalmomin baki na ba za su ta

ɓ

a iya bayyana irin soyayya da girmamawa da nake muku ba, masoyana na dandalin ArewaBooks da kuma WhatsApp.

Kullum idan na tashi rubutu,

kalaman ku na ƙarfafa gwiwa, likes

ɗ

inku, da reviews

ɗ

inku  sune suke zame mini fitilar da ke haske mini duhun daren tunani. Ba ku san darajar tattaunawar da muke yi a WhatsApp ba; kowane comment, kowace dariya, da kowane sharhi da kuke yi a kan sassan lit

tafin nan, jini ne da ke gudu a jikina wanda yake ba ni ƙarfin ci gaba da rubutu ko da na gaji.

SARTSE ba zai ta

ɓ

a zama abin da yake ba a yau idan babu ku. Kun zama kwarin gwiwata, kun zama babban jigo na nasarata. Ganin yadda kuke bibiyata, kuna jirana

, kuna nuna damuwarku a kan kowace haruffa da na rubuta, means a lot to me yana da matukar daraja a zuciyata.

Ina muku alkawarin cewa muddin akwai rai da lafiya, Sayyid Legendspen ba zai fasa kawo muku labarai masu ta

ɓ

a zuciya ba. Na gode da kuka kasanc

e tare da ni tun daga farko har zuwa ƙarshe.

Sai mun ha

ɗ

u a littafi na gaba! Mu huta lafiya.

Legendspen

08129553971

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login