Showing 45001 words to 48000 words out of 58120 words
/>
ata miki rai. Na fa
ɗ
a miki ne Habibty sabida yana da kyau na sanar dake tun da wuri kafin ki gani da idonki, dan Allah ki yi haƙuri ki kuma ci gaba da kai kukan ki ga ubangiji dan Allah, wallahi wannan cikin na Laila ba zai canja mata wani matsayi ba
ko ya ta
ɓ
a naki, Habibty wallahi har yau har gobe Laila tana cin albarkacin ki ne, tana zamane sabida kina zaune, a yau kikace ta tafi wallahi cikin dake jikinta bazai ru
ɗ
e ni ba, dan Allah karki sanya wannan damuwar a ranki kinji, bana so wani abu yazo ya
dameki.”
“Haba Habiby, idan banyi farin ciki da samun cikin nan ba me zanyi? Abinda kake so ne fa, kuma kake yi min kara a kai, ni dai dan Allah dan Annabi kar samuwar wannan cikin yasa ka sauya min dan Allah, zuciyata tana sonka tana kuma ƙaunarka, da
n Allah karka guje ni ko juya min baya.”
“In sha Allah Habibty.”
Ya fa
ɗ
a tare da tashi, ya riƙe hannuna muka fito tare, su Ra’is suna zaune a falo muka wuce su, sai da na raka shi har ya shiga mota, ya da
ɗ
e yana fa
ɗ
amin kalamai masu sanyaya zuciya a
cikin motar, sai da ya ga nagamsu sannan ya tada motarshi ya fita, ni kuma na juyo na yi cikin gida. Ina bakin ƙofar shiga part
ɗ
in na ji an riƙo min bayan rigata, na tsaya ba tare da na waigo ba na fara ƙoƙarin ƙwace rigata.
“Juya ce fa.”
Na ji an
fa
ɗ
a, na yi murmushi ba tare da na jiyo ba.
“Laila karki kuskura ki ce zaki ta da hankalinki, dan kinga mijinki yana rawar ƙafa akanta, kinsan dai juya ce ba haihuwa zata yi ba, ke kuwa da zarar Allah ya sauki wannan cikin naki lafiya to da kanta, zata
bar gidan.”
“Malama cika ni.”
Na fa
ɗ
a tare da waigowa, sai a lokacin ma naga ashe wasu ‘yan mata ne guda uku, sai kuma ita Lailan.
“Anƙi a cika
ɗ
in.”
“Cika ni na ce.”
“Ba za a cika ba fa.”
Na yi murmushi na kalli Laila na ce.
“Idan ba
ta cika ba ke ta jawo wa, wannan cikin da kika gani bai isa ya canja ni daga matsayin da nake ba, kinsan da cewa zamana kike a gidan nan, a yau na ce sai kin bar gidan nan sai kin barshi.”
“Ƙarya kike juya, kalle ni da kyau, ciki ne a jikina, haihuwa z
anyi, bawai zama nake na ci na kasayar ba, dan haka Turaki sai ya zama nawa.”
“To sai mene? Turaki fa namiji ne ko baki sani ba? Namiji tsamiya ne idsn yajiƙu ya ishe kuwa ya sha, ni na wuce matsayin da zan zauna na yi fa
ɗ
a akan namiji wallahi.”
“Dam
an ta ina zaki yi fa
ɗ
a akan namiji? Kina juya baki ajiye masa komai ba? Dole ki ja da baya ki bawa uwar masu gida waje.”
Hannu nasa na fisge rigata daga hannun wacca ta riƙe ni, aikuwa ta hantsila kamat zata fa
ɗ
i ƙasa na matsa gefe ta buge da bango, aik
uwa ta tashi ta yi kaina kamar zata dake ni, a lokacin kuma Lamrah da Ra’is suka bu
ɗ
e ƙofar part
ɗ
ina.
“Wai hayaniyar mece?”
Lamrah ta fa
ɗ
a, Ra’is kuma ya ce.
“Kar ki kuskura ki yi gangancin kai hannu jikinta, wallahi sai na sassa
ɓ
a miki kammani i
dan kuma kina musu bisimillah.”
Cike da rashin mutunci ta kai hannu zata dakeni, ai kuwa Ra’is ya riƙe hannunya tsinka mata mari, Laila dake gefe ta ce.
“Wane
ɗ
an iska ne kai da zaka shigo gidan matan aure, har ka daki mutane?”
Lamrah ce ta danna
wayarta ta kira lambar Turaki, sai kawai ji na yi ta ce.
“Yaya Turaki idan bakayi nisa ba ka dawo, Laila da ‘yan uwanta zasu daki Anty Nana.”
“Ka ji min munafuka, Laila wannan wace?”
“Lamrah ce fa ‘yar gidan Daddy Isma’il, kinsan duk anyi musu asi
ri basa gane komai.”
“Wai haka kike zama da ita tana yi miki rashin kunya? Gaskiyya bazata sa
ɓ
u ba.”
“To Ya za ta yi? Juya ce fa ita ba haihuwa, dolenta ta yi haƙuri dani uwar masu gida, Matar cushe uwar ‘ya’yan so.”
“Ai ba cikin ba ji jira ki hai
feshi lafiya, ban dake Laila ba ki da hankali, mata nawa ne suke mutuwa wajen haihuwa, ciki wahala shi ma ka
ɗ
ai aiki ce, kizo ki haihu baki huta ba, amma kike cika baki kike neman yin rashin mutunci akai.”
“Sai da uwarki ce ba zata haihu lafiya ba, jaka
dake.”
“Laila abinda kike yi kenan?”
Muka ji muryar Turaki, gaba
ɗ
aya ni banji bu
ɗ
e gate ba bare kuma shigowarshi, sai kawai ganinsa muka yi.
“Darling ba haka ba ne, zagina fa ta yi.”
“Aina ta zage ki?”
“Yaya Turaki wallahi ba haka ba ne, w
accan dabadan mun fito ba fa da marin ta za ta yi, a yanzu ma sai da Yaya Ra’is ya mareta, kuma sai juya take ce mata.”
“Ke dai Lamrah kinyi asara.”
Laila ta fa
ɗ
a tana tura baki gaba.
“Laila na fuskanci har yanzu kanki rawa yake, har yanzu baki fa
himci matsayi da muhimmancin matata ba ko? Dan kina ganinki da ciki ko? To kisani har kullum arxiƙinta kike ci, dan haka kije na sake ki saki
ɗ
aya.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(26).
“Ka sake ni kuma?”
Laila ta fa
ɗ
a a tsorace
, ba ma ita ba ni kaina na tsorata, bansan cewar na kai wannan matsayin a wajen Turaki ba, bansan cewar zai iya aikata duk abinda yake fa
ɗ
a ba sai yanzu, a take na ji wata sassanayr soyayyar Turaki ta mamaye zuciyata.
Wata mata ce ta fito daga cikin pa
rt
ɗ
in Laila, babba a ƙala zata kai shekara 35 ko fin haka, sai da ta ƙare mana kalllo baki
ɗ
aya sannan ta ce.
“Tabbas Turaku ka cika gwarzon namiji, ka kuma cika jarumi a cikin na jarumai, ka nuna asalin girma da daraja matarka, ka nuna cewar cikin sa
Laila ta samu ba wani abu ba ne da zai ru
ɗ
e ka har ka hulaƙanta matarka, tabbas wanna shi ake kira da darajar mace. Ke Laila yanzu ya rage naki, sai ki sam cewar mijinki yana mutunta uwar gidansa, kuma akanta tsaf yake da ya rabu dake. Idan zaki kwantar da
kai ki yi wa mijinki biyayya ki girmama masa uwar gida Bismillah, idan kuma baza ki yi ba kan ki, kawai ki sani cewa mijinki mutum ne na gari da yasan darajar iyalinsa, dan na tabbatar ko da kece akan daraja da mutuncinku tsaf zai yi haka, dan haka idan z
aki yi biyayya lokaci ne, idan baza ki yi ba zai ƙure miki, ni da ina neman alfarma
ɗ
aya wajen ka taimaka ka janye sakin nan.”
“A’a Anty ba zan iya ba, ina son wannan sakin zamar mata jan kunne, idan har za ta gyara ta girma ma matata to sai ta dawo, id
an kuma tana ganin bazata iya ba to taje kawai na haƙura, zan iya zama da matata a haka, ko da haihuwa ko babu.”
Wasu irin hawaye ne suka biyo kuncina, tabbas Turaki ya girmama ni, ya yi mini matuƙar hallarci, idan na ce Turaki ba
ɗ
an goyo da zani ba ne
tabbas sai Allah Ya tuhume ni.
“To kin ji dai Laila, idan zaki gyara ki gyara idan bazaki gyara ba shikenan.”
Muryar Antynta ta ta katse ni, ta fa
ɗ
in haka ra shige ciki, Turaki ya ce.
“Bara na koma, idan na dawo sai mu yi magana.”
Idonu na ci
ke da hawaye na gya
ɗ
a masa kai, ba tare da na yi magana ba, yana barin wajen muka juya zamu shiga ciki,
ɗ
aya cikin ‘yan matan ta ce.
“Cha
ɓ
, Laila da aiki gabanki.”
Lamrah ta riƙe hannuna muka shiga ciki, muna shiga na fashe da wani irin kuka kai wank
e zuciya da
ɓ
acin rai, ko ƙarya Turaki ya fa
ɗ
a a wajen can ni kam ya gama yi min abinda ya da ce.
“Anty Nana dan Allah ki daina kuka, yanzu abinda Yaya Turaki ya yi ai ya biya ki, duk rashin mutuncinta da ta yi a yanzu ta biya shi, dan Allah ki yi haƙu
ri.”
Ra’is ma ya ce.
“Dan Allah karki saka wannan damuwar a ranku kinji, ke ai baki da matsala tun da har mijinki zai iya sakin kishiyarki akan idonki, sabida ta yi miki rashin kunya, bayan tana
ɗ
auke da cikinsa wanda ya da
ɗ
e yana nema, to tabbas wan
nan mijin
ɗ
an halak ne, ya cika gwarzo kuma jarumin maza, Allah Ya ƙarawa Yaya Turaki arziƙi, lafiya da nisan kwana.”
Cikin kuka na ce.
“Amin…… Ra’is ba ina kuka dan wani abu ya dameni ba, ina kuka ne na zallan farin ciki wanda yake tafiya da dukkan
wani
ɓ
acin rai, tabbas Turaki ya biya ni, ya yi min abinda ba ni da wani nauyi akansa, sai dai shi ke da shi akaina, tabbas Turaki Namiji ne, gwarzo kuma madubin al’ummah.”
Haka Lamrah da Ra’is suka ci gaba da tausar zuciyata, suna lallashi na da bani h
aƙuri har lokacin da su twins suka dawo, tun da suka dawo aka bar maganar, kasancewar sun da wayo da riƙe abu, kuma uwa uba suna da mugun surutu.
Sai wajen yamma su Ra’is su ka tafi gida, Ra’is ma da twins ya tafi gidansa akan zai dawo dasu gobe tun da
yau asabar ne, bayan sun tafi na tashi na shirya na gyara gida, dan na yi alƙwarin ko da Laila ko babu Laila zan kasance mai bawa Turaki farin ciki a kowanne lokaci, zan kasance masa sanyin idaniya. Sai da ya dawo ma nake jin labarin wai ashe Lailan ma ba
ta gidan, na yi ta tausarsa ina faman bashi haƙuri akan ya janye sakin ya dawo da ita, sabida tana
ɗ
auke da abinda yake so, cike da
ɓ
acin rai ya ce.
“Habibty wai tana
ɗ
auke da abinda nake so, ni banganewa wannan zancen na ki ba, cikin jikinta mene? Dan
tana da shi sai ta hulaƙanta ki? Wallahi da wannan cikin da su twins duk
ɗ
aya nake jin su a raina, dan haka bazan ta
ɓ
a bari wani ya hulaƙantaki ba in sha Allah Habibty.”
Sai da Laila ta yo sati biyi cif a gidansu, sannan ya dawo da ita, dan a hakan ma n
ina sa baki sabida kirani da ta dinya yi a waya tana bani haƙuri, tun da ya dawo da ita ban ha
ɗ
a ido da ita ba, part
ɗ
inta ma tun da tazo gidan ban ta
ɓ
a shiga ba, rayuwata nake hankali kwance ina kuma samawa mijina farin ciki, babu ruwan da ita kamar ma ba
a hallice ta ba a gidan, haka nake rayuwa abuna kamar babu wata hallita a gidan sai ni. Ƙarar da waya ta ke yi ne ya tilasta min fitowa daga cikin kicin
ɗ
in, ina zuwa na
ɗ
auke ta akan kujera na
ɗ
aga.
“Hello good afternoon ma, muna magana da Mr’s Turaki
mother of twins ne?”
Yes! Nice is anything right?”
“Calm down please, we want see you at school right now?”
“Hello i don’t get you, what happens to my Babies?”
“Plase come.”
Tana fa
ɗ
a ta kashe wayar, hankali a matuƙar tashe na koma cikin na
kashe gas
ɗ
in, na
ɗ
au mayafi daga jaka na fice, a yanyin da na fita da mota ka
ɗ
ai ya isa ya nuna mana ina cikin zallan tashin hankali, ikon Allah ka
ɗ
ai ya kaini makarantarsu twins lafiya, ko gama parking banyi ba na fito, ina fitowa na nufi ofis
ɗ
in princ
iple
ɗ
in hankalina a matuƙar tashe, sai dai ina shiga na ci karo da twins sun yi tsuru-tsuru, gafe kuma duk malamai ne a zaune, sai na ji wani sanyi ya ratsa ni, na yi musu sallama tare da samun waje na zauna.
“Good afternoon.”
Principle
ɗ
in ta fa
ɗ
a,
na amsa mata da.
“Afternoon.”
“Wa
ɗ
an nan ‘ya’yanki ko?”
Ta fa
ɗ
a cikin rashin wadatar hausa, na ce.
“Eyh.”
“To shekaransu nawane?”
“Three going to four.”
Ta
ɗ
aga kai, sannan ta nuna min wani yaro ta ce.
“Take a look, wannan yaron ya
na da shekara goma sa
ɗ
aya ne.”
Na yi saurin tare ta na ce.
“Ma you can go with the english, zan gani.”
Ganin hausar ta ta tana ƙoƙarin haifar min da ciwon kai.
“Okay, wannan yaron da na nuna miki shekara shi goma sha
ɗ
aya ne, amma yaranki suka
yi masa duka suka zubar masa da haƙori guda shida, bayan malamarsu ta dake su, sun riƙe mata ciki tun
ɗ
azu sai kuka take sunƙi cikawa.”
Na kalli twins, sun ha
ɗ
e rai kamar basu ta
ɓ
a dariya ba, sai a lokacin na kula da gefen hijabin
ɗ
aya ya yage a cikins
u,
ɗ
ayar kuma nata ya yi cuku-cuku alamun sun sha dambe, sai kuma ba kalli malamar tana zuane sai matse ido take, na kallesu na ce.
“Me kuka yi mata?”
Suka yi banza kamar ba su ji ni ba, cike da fushi na ce.
“Ba daku nake magana ba?”
Still suka
sake yin shiru, har sai da raina ya
ɓ
aci nasa hannu na dake su dukkansu, amma suka ƙi bu
ɗ
e baki, sai da wani malami a gefe ya ce.
“Ai wannan bakin da suka rufe shine ya matse ma ta ciki, da zarar sun bu
ɗ
e bakin shikenan, ta
ɓ
ata musu raine shi ya sa, ku
ma duk tagwaye haka suke.”
Tashi na yi na matsu kusa da su na riƙe musu hannu, cikin sanyi murya na ce.
“My Babies, ku ƙyaleta malamar ku ce.”
Hawaye ne ya fara zuba a idonsu.
“Sorry kunji.”
Sai a lokacin suka bu
ɗ
e bakin, suna bu
ɗ
ewa suka fa
ra kuka, ita kuma ta sauke wani dogon numfashi sannan ta bu
ɗ
e idonta, alamun ciwon ya tafi, su kuma suka fara kuka.
“Madam, amma sun ta
ɓ
a yin irin wannan?”
Na girgiza kai, na ce.
“Ko da wasa.”
Malamin dake gefe ya ce.
“Dole akwai abinda aka
yi musu, ba wai iya fa
ɗ
an da suka yi ba.”
“Daga suna fa
ɗ
a na raba su, shine suka riƙen ciki.”
Malamar ta fa
ɗ
a.
“Anty ce ta yi ta dukansu, har da gwara musu kai da bango.”
Yaron da ake case
ɗ
in akansa ya fa
ɗ
a, wani irin zafi na ji a cikin zuciya
ta, jin wai ta dukansu ta dinga yi har da gwara musu kai da bango.
“Me suka yi miki?”
Malamin ya tambaya, sannan ya ce.
“Principle daman na fa
ɗ
a miki ana yawan kawo ƙarara malamar nan, akan tana dukan ‘ya’yan mutane, irin malaman nan ne masu rawar
kai, da gigin gama secondary.”
Legendspen
08129553971.
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(27).
A take na rufe idona na ce basan zance ba a kan yarana ban da mutunci, da ƙyar aka lalla
ɓ
ani na dawo gida tare dasu twins
ɗ
in, gaba
ɗ
aya raina ba da
ɗ
i na shigo
gidan, in a shigowa naga motar da Turaki ya fita da ita, sai a lokacin na tuna ma ni ban sanar da shi fitar ba, ina ƙoƙarin shiga part
ɗ
ina na ji ya ce.
“Ina kika je?”
“Naje makarantar su twins ne, wai fa
ɗ
a aka yi da su suka riƙewa malamar ciki, dama
n wannan abun da ake cewa tagwaye suna da shi gaskiyya ne? To ni dai gaskiyya akai su a karya musu nasu, kaga yanda suka ganawa yarinyar azaba.”
“Ya naga fuskarsu a haka to? Dukansu aka yi?”
“Waye ya dake su? Fa
ɗ
a fa suka yi wai amma malamar ta dake
su har da gwara musu kai a bango shine su kuma suka riƙe mata ciki, ko ba komai sun yi punishing
ɗ
in ta, amma dai a cire musu.”
“Ah, oh ni uwar magaji.”
Laila ta fa
ɗ
a tana fitowa, sai a lokacin ma na ganta na ga yanda cikin nata ya yi girma kamar yan
zu zata haife shi.
“Darling kabar ni ciki ina ta jira ka dawo ka ci gaba da matsan ƙafafu, wa
ɗ
an nan ‘ya’yan naka suna takura min fiye da tsammani, Allah dai ya raya maka su, Daddyn Aiman da Aimana.”
Ni sai da na kusa yin dariya sabida yanda naga ta
ke magana, tana wani bubbu
ɗ
ewa kamar kaza zata saki ƙwai, na fara ƙoƙarin sa key na bu
ɗ
e ƙofa, ta sake cewa.
“A’a ko yaran nan duk baku iya gaisuwa ba ko? Ko baku sanni ba ne kuke kallona? To ni ce uwar Aiman da Aimana.”
“Laila, mene kike yi haka?”
“Au Laila, dan kana gaban matarka shine ba zaka ce cute Angel
ɗ
in ba, nifa bazan
ɗ
auke wannan abun ba gaskiyya Darling, idan muna ciki kace ni ka
ɗ
ai kake gani da zarar mun fito ka mai dani wata banza, yanzu kagama cewa sai na haifa ma ‘ya’ya dozen, yanzu
kuma ka zo kana kallona j
Kamar yau kasan ina da ciki? Kai fa ka ce zaka dinga nuna