Showing 9001 words to 12000 words out of 58120 words
wannan
yarinyar ce sai ta bar gidan nan daga
ita har abinda ta haifa wallahi."
Bilkisu ta fa
ɗ
a, tana zagaye
ɗ
akin, sabida bin ta da Sardauna yake.
"Wallahi gida ne ta shigo sai dai ki mutu, ke ba a auren aka aure ki? Ina ce kema kishiya aka yi wa wata dake, shine zaki ce ke ba a isa ba?"
A
lisha ta fa
ɗ
a, Bilkisu ta ƙara cewa.
"Ko ana kishiya nikam ba wanda ya isa ya yi min wallahi, yanda nake zaune gidan nan ni ka
ɗ
ai zan rayu ciki, kuma ni ka
ɗ
ai zan mutu cikinsa, Sardauna kuwa a tare da ni zai rayu ni ka
ɗ
ai wallahi."
"Mitchewww."
Sister Seemah ta ja tsaki, sannan ta ce.
"Ni kam tafiya zanyi ba zan iya wannan zaman ba, takaici zai kashe ni wallahi."
Tana fa
ɗ
in haka ta
ɗ
au jakarta, su Lamrah duk suka miƙe aka bar Islaha da 'yan gidansu kawai, nima na bi bayansu Sister Seemah na
fito. Suka shiga mota ni kuma na yi nawa part
ɗ
in, ina shiga na watsa ruwa na kwanta, wani
ɓ
arawon barci ya
ɗ
auke ni, wanda a cikinsa na yi wani mafarki. Ni da Turaki zaune a falo ga yara guda hu
ɗ
u maza da mata suna zaune suna wasa, ina kallon yaran ina j
inda
ɗ
i a cikin a raina, kwatsam sai wata mata ta fito daga cikim
ɗ
aki ta far
ɗ
aukan yaran, n kalli Turaki na ce.
"Habiby, kaga tana
ɗ
aukan yaran mu?"
Ya kalle ni ya yi murmushi, ya ce.
"Habibty ai na tane, za a hana uwa
ɗ
aukan 'ya'yanta?"
"Na
ta?"
Na tambaya ina miƙewa, shima ya miƙe ya ce.
"Habibty wannan fa amarya tace, ko baki gane ta ba?"
"Banganeta ba."
Na fa
ɗ
a ina girgiza kai, sannan na sake cewa.
"Habiby yaushe ka yi aure? Rashin haihuwar tawa ne ya sa ka ƙara aure?"
Ya girgiza kai zai yi magana, ƙarar kiran waya ya tashe ni daga barcin da nake yi, na tashi a firgice na
ɗ
au wayar.
“Habibty ina ta knocking ko ba kya nan ne?”
Muryar Turaki ta fito daga cikin wayar.
“Gani nan.”
Na fa
ɗ
a ina tashi, ina bu
ɗ
e ƙo
far naganshi a tsaye yana kallona.
“Ina kika shiga?”
“Bacci ne ya
ɗ
auke ni, na yi wani mummunan mafarki, Allah Ya tsare.”
“Amin Habibty.”
Ya fa
ɗ
a muka shigo ciki, sai da ya yi wanka sannan ya fito cin abinci, muna cikin ci ya ce.
“Habibty m
afarkin me kika yi ne?”
“Uhm, Habiby bar ni dan Allah, bana son ma tunawa.”
“Mara kyau ne? Ki fa
ɗ
an na iya fassarar mafarki fa.”
Na yi dariya sannan na ce.
“Bana son ma fassarar abarta.”
“Toh shikenan, Habibty kin san me?”
Na girgiza kai
kawai, ya yi gyaran murya sannan ya ce.
“Ina so mu canja gida, sannan kuma ina son na biya miki aikin Hajji ke da Hajiya da Twins
ɗ
inmu.”
“Wow Ma sha Allah, Allah Ya saka da alheri, amma kai fa?”
“Zanje Umara nan da sati biyu, ta wadatar tun da
ko last year ma naje aikin Hajji ai.”
“Eyh hakane kam, shi canja gidan fa? Ni ina ga wannan ai ya ishemu rayuwa daga ni sai kai, sai ‘yan ‘ya’yanmu.”
Ya yi murmushi sannan ya ce.
“Ina dai son canjawar Habibty, bamu san me Allah zai yi gaba ba.”
Na yi shiru ina kallonsa, haka kawai na kasa gane ma’anar abinda ya fa
ɗ
a, ni dai ina tsoron Turaki ya ƙara aure, bazan iya ha
ɗ
a soyyyar da wata ba, bazan iya ba kwata kwata wallahi.
“Habibty mene?”
Na girgiza kai.
“Kin tabbata?”
“Eyh.”
“M
e zaki kai na barkar Islaha ne? Gobe suna.”
“Wallahi kam, naso na siya musu wani abun kuma na sha’afa.”
“To ko zamu fita yanzu? Sai mu biya mu tawo musu da shi ko?”
“Eyh to, bari na shirya.”
Na fa
ɗ
a tare da miƙewa, na shiga
ɗ
aki na sanya doguwa
r riga da mayafi na fito, muka shiga zagaya gari daga nan muka tawo musu da kayan barka, a daren har gidan Hajiya muka je amma Turaki ya ce kar na sanar da ita zancen na bari komai ya kammala, daga nan muka yo gida. Tun kafin mu shiga gidan na ce. ‘Yau ko
da me zamu tarar dasu oho?.’ Turaki ya kalle ni ya ce.
“Kina son sa damuwar su a ranki.”
Na ce.
“A’a, kawai na saba kwana biyun nan kullum dare, da tashin hankalinsu muke samar su.”
“To mene naki?”
Ya fa
ɗ
a dai dai lokacin da motar ta shiga g
idan, aikuwa dai ihun Islaha ne yau, sai dai na yau ya bambamta domin ihun kamar na ceton rai.
“Ta kashe min yarinya!”
Abinda ya shiga kunnenmu ni da Turaki a lokaci
ɗ
aya kenan, na kalleshi na ce.
“Kasan ko
ɗ
azu sai da ta ce sai ta kashe yarinyar
nan?”
A tsorace ya ce.
“Wannan wane irin rashin imani ne? Yanzu takashenta kenan?”
“Ina nasani, yanzu fa muka shigo.”
“Kinga Habibty mu wuce kawai, babu ruwanmu.”
“Habiby maganar kisa fa ake, amma mu wuce a hakan?”
“Eyh, ai yafi ha
ɗ
ari,
da ace ceto take nema zamu iya zuwa, amma tun da aka ce ta kashe ta ai shikenan, mu bar su kawai.”
Ba don raina ya so ba, na bi bayan Turaki muka shiga ciki, sai dai ko da muka shiga ma na kasa zaune na kasa tsaye, shi kan shi Turakin duk ya rasa nutsuw
arsa, muna tsaye muka ji ana buga mana ƙofa, jikina har rawa yake na tashi na nufi ƙofar, ina bu
ɗ
ewa na ga Islaha tsaye tana kuka.
“Islaha me ya faru?”
“Ta kashe baby, ta kashe ta.”
“Innullahi wa’inna illahir raji’un, a yaushe?”
“Yanzu nan, ta
danne ta da folo.”
Ƙ
walla na ji ta fara zuba a idona, na ce da Turaki.
“Habiby fito ka ji, wai ta kashe musu yarinya ta danne ta fa fulo.”
“Wallahi ta kashe ta.”
Islaha ta fa
ɗ
a tana ci gaba da kuka, nima na fara kukan har Turaki ya fito.
“Ki
n sanar da babban yarinyar?”
Islaha ta girgiza kai, ya ce.
“Ki sanar da shi, yanzu.”
Part
ɗ
in su ta shiga ta
ɗ
auko wayarta ta fito, muna tsaye ta kira, yana
ɗ
agawa ta ce.
“Yaya Sardauna, Bilkisu ta danne Baby har ta mutu.”
“What! Gani nan.”
Ya fa
ɗ
a tare da kashe wayar, Turaki ya ce.
“Ki yi haƙuri ki jira yazo, bari ni kuma na kira muku likita.”
Ya fa
ɗ
a tare da shiga ciki ya
ɗ
auko wayarsa, can ‘yan mintina ya fito ya ce.
“Gashinan zuwa, idan Allah Yasa da sauran numfashi gaba sai a
ceto ta.”
“Ai ta mutu ma, ta mutu ko numfashi ba ta yi.”
“Innullahi wa’inna illahir raji’un, wane irin rashin imani Bilkisu take da shi?”
Na fa
ɗ
a ina kuka, sai kuma can na ce.
“Ki kira Momynku mana.”
Sai a lokacin ta tuna, ta tashi ta shiga
ciki ta
ɗ
auko wayarta ta fito, tana tsaye ta danna wa lambarsu kira, bugu
ɗ
aya aka
ɗ
auka.
“Mommy, Bilkisu ta kashe Baby.”
Ta cikin wayar Hajiya Falmata ta ce.
“Ta kashe ta? Garin ya dan ubanta ba ta da hankali.”
“Wallahi Mommy ta kashe ta.”
“Gani nan zuwa.”
Ita ma ta fa
ɗ
a tare da kashe wayar, daidai lokacin kuma Sardauna ya shigo gidan, yana zuwa ya ce da Islaha.
“Tana ina?”
“Ciki.”
Ta fa
ɗ
a, ya wuce ta bi bayan shi.
“Habibty mu koma.”
“Haba Habiby, mutuwa fa. Duk wanda yazo
yaga bama nan ai zai ce wani abun.”
Ihun kukan Bilkisu mu ka ji yana tashi, Sardauna yana dukanta tana ihu.
“Kika kashe ta, wallahi nima sai na kashe ki.”
“Habiby ka yi masa magana, kar ya kashe ta fa.”
“Matarsa ce ai.”
“Ka yi haƙuri, amma
idan ya kashe ta muma duka ba zamu tsira ba, kawai ya miƙa ta ga hukuma.”
“Bana son shiga lamarin Sardauna, da bayanan tsaf zan wakilce shi, amma a gaban idonsa ina tsoro.”
“Ka yi haƙuri.”
Na fa
ɗ
a.
“Shikenan.”
Ya fa
ɗ
a tare da shiga ciki, na
bi bayansa muka shiga, muna zuwa muka ga Sardauna yana dukan Bilkisu da ƙafa yana haurinta.
“Wallahi yanda kika kashe ta kema sai na kashe ki.”
Da sauri Turaki ya ƙarasa inda yake, ya sa hannu ya tare shi.
“Idan ka kashe ta kaima kashe ka fa za ay
i, ka nutsu ka miƙa ta ga hukuma mana.”
“Haba Turaki, ‘yata fa ta kashe min, ita ta ce bazata haihu ba, na ƙyale ta to mene ha
ɗ
in ta da ‘yata zata kashe?”
“Hakane, amma idan ka kashe ta yanzu ribar me zaka samu? Ai ba kai aka ce ka hukunta ta ba, ka
miƙa ta ga hakuma su zasu san yanda zasu yi da ita.”
Daidai lokacin Hajiya Falmata da Alisha suka shigo, har da ma sauran ƙannen Islaha. Hajiya Falmata na shigowa ta ce.
“Ina yarinyar? Ke kina me ta danne ta?”
Nuna mata inda yarinyar ke kwnace na
yi, sabida Islahan tana zaune a ƙasa tana kuka, daga gefe kuma Turaki riƙe da hannun Sardauna, Sardauna zai zubar da hawaye yake, ga Bilkisu a zube a ƙasa ta riƙe ciki, Alisha ta ce.
“Tana ina ita she
ɗ
aniyar, wallahi yau itama sai mun kashe ta.”
Tura
ki ya ce.
“Kar ku
ɗ
au doka a hannunku, kuzo ku yi danasanj, a miƙa ta ga hukuma kawai.”
“Aiko za a miƙa ta ga hukuma wallahi sai na ci ubanta.”
Hjiya Falmata ta fa
ɗ
a tana ƙarasowa inda Bilksu ke kwance, ta sa hannu ta fara
ɗ
aka ma ta duka, jin zaf
in a hannunta ya sa ta sa takalmi ta fara dukanta.
“Wallahi sai ankashe ki kema, muguwa kawai.”
“Ki ƙara mata Mommy.”
Wata cikin ƙannen Islaha ta fa
ɗ
a, Alisha ta matso ita ma tasa ƙafa suka fara dukan Bilkisu wacce ta yi ƙasa da kanta, ita dai a r
anta nasan murna take ta ci riba tun da ta kashe yarinyar, a raina na ce.
“Bilksu baki ci riba ba, haƙƙin rai ai babbar masifa ce.”
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(6)
Sai da suka yi wa Bilkisu Lilis, sannan suka
ɗ
auki babyn da
Islaha suka tafi, Hajiya Falmata ta ce.
“Wannan auren ya ƙare, daman ni da yarinyar na amince aka yi shi, yanzu tun da babu ita komai ya ƙare, zama da Sardauna ai babbar masifa ce, wannan mutuwar ma haƙƙi ne ke bibiyarsa.”
Suna tafiya muma muka fita
, muka bar Sardauna da Bilkisu su ka
ɗ
ai a su ci kansu. Washe gari a gidansu Islaha aka yi duk abinda yakamata, sai da na tashi daga aiki sannan na biya na yi mata gaisuwa, Hajiya Falmata ta tambayeni wai naga an kama Bilkisu, na ce ni dai sanda na fito ban
gani ba, amma bansaniba ko bayan fita.
“Shi ya sa ni cansuƙarata, daman duk tsuntsun da ya janyo ruwa shi ruwan kan doka, Sardauna shi ya jajibo ma kansa masifa, kuma shi ka
ɗ
ai za ta ci, wannan yarinyar ai babu alheri a tare da ita.”
Ni dai bance
da su komai ba, har dare sannan na koma gida, a harbar gidan namu na tarar da Sardauna, kallo
ɗ
aya na yi masa na
ɗ
auke kai, amma tabbas a wannan kallon
ɗ
ayan naga abun mamaki, fuskarsa ta yi wani irin ja, idanunsa sun hautsine, duk ya fita hayyacinsa kamar
ba Sardauna ba, ya jagwale ya fita a hayyacinsa. Na
ɗ
auke kai na shiga part
ɗ
inmu, ina shiga na yi
sallar la’asar na shiga kicin, ina tsaka da aiki na ji ana yi mij bugu, sai da na ji tsoro kafin na bu
ɗ
e sabida ƙofar. Sardauna ne idonsa cike da hawaye, ya
kalli ni na
ɗ
auke kaina gefe na ce.
“Lafiya?”
“Nana.”
Ya kira sunana cikin wata murya me karyar da zuciya, jin muryaf ka
ɗ
ai ya isa ya tabbatar ma Sardauna yana cikin wani hali na damuwa.
“Na’am.”
“Nana, kinga yanda rayuwa ta yi da ni ko? Na
na komai ya juye min, Bilkisu da naso na aura ta zame min ƙarfin ƙafa, komai ya zame min baƙi cikin ƙanƙanin lokaci, bana jin da
ɗ
in komai na rayuwar nan, Nana wallahi naga rayuwa, bana son komai na rayuwa, Nana dan Allah ki yafe min dan Allah.”
Sai da
na goge wata ƙwalla da ta maƙale a idona, sannan na ce.
“Daman ita rayuwa haka take Sardauna, ka yi haƙuri babu wani abu da zai dauwama, wannan yanayin da kake ciki shima zai wuce, zai tafi kamar ba ka yi ba, karka karaya ka ci gaba da zama jarumi kamar
yanda kake a ko da yaushe, ka ci gaba da saka ran ganin wasu abubuwan ma, domin idan Allah ya tashi jarabtarka, abubuwa ne suke zuwar maka daga wannan sai wannan, sai ka ji kamar ma kai ka
ɗ
ai ne a kake fuskantar damuwa duniyar.”
Ina fa
ɗ
in haka na koma
ciki, ina shiga na fashe da kuka, yanayin Sardauna ya ta
ɓ
a min zuciya, haka rayuwa take babu wani abu tabbatacce, komai fararre ne kuma ƙararre.
“Allah Ka yi mana mai kyau.”
Na fa
ɗ
a ina komawa cikin
ɗ
in, magangunun da Sardauna ya fa
ɗ
a suka dinga d
awomin cikin raina akai akai, na rasa abinda ke min da
ɗ
i, har cikin zuciyata nake tausayawa Sardauna, sai dai kuma idan na tuna cewa akwai sauran rina aka ba, sai na ga Sardauna bai ma fahimci komai ba na rayuwa, idan na tuna nima ina da nawa ƙalubalen na
rashin haihuwa, sai naga ma bani da lokacin da zan tausayawa Sardauna, gwanda na tausayawa kaina.
Ji na yi an a bu
ɗ
e ƙofar nasan Turaki ne, sabida yanzu ya
ɗ
auki spare key sabida ranar da yadawo ina bacci.
“Habibty! Habibty.”
A raina na ce. ‘Yau
ina sallamar.’ Sai da na fito na ce.
“Lafiya? Ko sallama babu.”
“Na yi sallama mana, me wannan yake yi anan zaune?”
“Waye kuma?”
Na fa
ɗ
a ina duba bayansa.
“Sardauna mana, gashinan a tsugunne a bakin ƙofa kamar zai yi bara.”
“Ƙofar mu wai
? Ko can tasu?”
“Idan tasu ne mene damuwata? Tamu.”
“To Habiby nima bana ce ba, amma da ka yi masa magana.”
“Hhhm, nifa hankalina bai kwanta da Sardauna ba Habibty gaskiyya.”
“Can ya ƙarata, Habiby da ina so gobe mu yi walima anan ta kawo Twins
, amma ya ka gani.”
“Fara bani abinci sai mu yi magana.”
Sai da na ha
ɗ
a masa abincin ya gama ci, sannan muka dawo kan kujera muka zauna ya kalleni ya ce.
“Habibty taron zaiyu gobe kuwa? Ko mu bari sai jibi bayan sun kwana
ɗ
aya anan, gobe zan tura
event planner ku tsara komai, da masu decoration ayi mana komai, Habibty har irin wannan banner din asa hoton me jigo da mijinta da ‘ya’yan za ayi mana, sannan ayi set na abokai na da ƙawayenki, duk shagalin da kika hanamu yi da auren mu sai munyi, dan ha
ka duk wata ƙawarki ki fa
ɗ
a mata, bari nasa yanzu ayi mana invitition card mu fara turawa.”
“To hakan ma ya yi Habiby, an gode sosai.”
“Wane suna za a sa mana jikin card
ɗ
in.”
Na yi dariya sannan na ce.
“Asa komai ma.”
“A’a bari asa, Alhaji
Abubakar Ta Ambo (Turaki) angon Rawasiya.”
Na girgiza kai na ce.
“Kar asamin wata Rawasiya, asamin Hajiya Nana matar Turaki ikon Allah.”
Shima ya yi dariya, haka muka yi ta hira muna da dariya, ƙarshe da aka fito da kati mai kyau, a tare muka sa a
status ni da Turaki, aikuwa cikin ƙanƙanin lokaci ‘yan uwa suka fara resharing, kati ya fara zagaye ko ina, ƙawayena duk na bi na tura musu a dare.
Washe gari Turaki bai fita ba sabida kawo twins, muna gida ya kira event planner ya zo, ya kira mai dec
oration da masu girki kowa aka cika shi da ku
ɗ
i,
ɗ
akinsu Twins ya sha gyara, ya kuma cika da kayan ado, dake
ɗ
aki biyu ne na so, dana baccinsu da na kayan wasan su.
Ƙ
arfe hu
ɗ
u daidai Yay Ridwan yazo gidan, shi ka
ɗ
ai ba mamansu Twins
ɗ
in, gaba
ɗ
aya sai
jikina ya yi sanyi ko tana wane hali ne, a take na
ɗ
au waya na kira ta. Ban bari mun gaisa ba na ce.
“Maman twins yana ga bake aka zo?”
Ta yi dariya, sannan ta ce.
“Sabida kar su yu kuka shi ya sa, amma babu wani abu.”
“Dan Allah idan baki ji
dadi ba ki yi haƙuri, banga amfani ni na yi farin ciki ba ke kuma kina cikin
ɓ
acin ran rabaki da yaran ki.”
“Babu komai fa, a yanzu haka nasami wani cikin har ya fi wata uku.”
“Kai Ma sha Allah, Allah Ya raba lafiya, na gode.”
Daga haka na kashe
wayar na fito, na tarar da Yaya Ridwan da Turaki suna ta hira, nima na shiga muka sha hira, anan ne Turaki yake fa
ɗ
a masa yana so shi ya
ɗ
auki Hajiya zai ha
ɗ