Showing 15001 words to 18000 words out of 58120 words
muka ƙarasa ofishin, wanda ake ta hada hada kamatr tsakar rana. A lokacin da muka je anfito da sauran, matane manyan hajiyoyi, kina ganinsu kin ga masu fa
ɗ
a a ji, duk kansu fatarsu ha
r wani sheƙi take yi, duk jikinsu gwala gwalai ne suka yi ado dasu, ofishin ya zama kamar wajen biki, ana fito da su Bilkisu ta ce.
“Hajiya zinariya sharri zaku yi min, nasan kuna harkar ƙwaya a gidan nan?”
“Kinsani mana, ai ba karen da ba bara ba, d
an haka ki shigo nan mu jeru, idan ta kama ma mu buga harka anan, tun da akwai ku
ɗ
ina akanki.”
“Ke a haka zaki yi harka da ita? Kina ji Turai tana
ɗ
auke da ciwo, kuma Turan jiya suka rabu da ita , shine zaki nemawa kanki, ai kwai ta biyaki ku
ɗ
inki.”
Wata cikin matan ta fa
ɗ
a, kana ganinsu ka ga ‘yan duniya, babu tsoro babu mutunci a tare da su.
Legendspen
0812955391
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(8).
“Nan ba wajen mai da magana ba ne, abinda yake gaban mu shi zamu yi, nan duk wakilanku ne zasu s
aka hannu.”
Wani jami’a wajen ya fa
ɗ
a, nan aka bawa kowa ya sa hannu har da Sardauna, sai bayan sungama sa hannu, wani babban ma’aika ci ya ce.
“Wa
ɗ
an nan matan sun kasance ‘yan duniya na gaske, suna da gida mai zaman kansa, gidan da suke kwallci suk
e harkar ma
ɗ
igo.”
Ji na yi kaina ya wani buga, ‘yanzu abinda Bilkisu ke yi kenan?’ Na tambayi kaina. Mutumin ya ci gaba da cewa.
“Ba iya abun da suka saba suke yi ba, a cikin gidan suna yin harkar dillancin ƙwaya, dan haka za a riƙe su duka anan, ha
r sai an kammala bincike akam case
ɗ
in.”
“Wallahi ranka ya da
ɗ
e babu ruwana, yau ne zuwa na gidan na farko, Hajiya zinariya ce ta gayyace ni, ita ta ce nazo amma bansan suna harkar ƙwaya ba, Hajiya zinariya dan Allah ki fa
ɗ
a musu gaskiyya, wallahi a gi
da ba a san na fito ba.”
Wata matashiyar yarinya ta fa
ɗ
a tana kuka, Hajiya zinariya ta yi wani murmushi sannan ta ce.
“Ai kowa ya mutu wallahi, ƙarshen bariki kenan.”
“Amma Zinariya kin cucemu, wallahi ke ka
ɗ
ai kike harkar ƙwaya a gidan nan, mu na
n duk ba ma yi, wallahi mugunta ta shirya mana.”
Wata hamshaƙiyar mata ta fa
ɗ
a, jami’in ya ce.
“Koma mene ne bincike zai bayyana, mu anan akan iya harkar ƙwaya zamuyi binciken mu, sauran ma
ɗ
igo da kuke tsakaninku da ubangiji ne.”
“Ni yanzu ciwon d
a na kwasa ma ka
ɗ
ai ya isheni, na shiga uku na lalace.”
Wata mata ta fa
ɗ
a, tana kuka tana sa hannunta cikin siket
ɗ
inta tana sosawa, a take na runtse ido na na kawar da shi, sai a lokacin Bilkisu ta fashe da kuka.
“Wallahi Turai ta cuce ni, ta shafa
min cuta.”
“Ko dai kin cuceta kin shafa mata, ai daman Hajiyar Saudiyan nan da ta zo, ku ka yi kwanakin nan kowa bai yarda da ita ba, amma ke kika fi kowa harka kika
amice mata, wallahi Bilkisu idan har kin shafin min wannn ciwon ƙurajen sai kinyi dan
a-sani.”
“Aina zata yi dana sani, wallahi duk wanu hukunci da za ayi min akan ƙwaya tare za ayi mana daku, mazajen ku ne zasuyi dana-sani sabida kun goga musu masifa.”
Sai a lokacin na kalli Sardauna, na tuna
ɗ
azu tabbas naga yana sa hannu a jikinsa
, har yake juya baya sabida ka da wani yagansa, gaba
ɗ
aya a yanzu idonsa ma ya cika da hawaye.
“Waye mijin Bilkisu a cikinku? To wallahi kasanu Bilkisu ‘yar ma
ɗ
igo ce, bata da aiki sai bin mata, gashinaj yanzu ta kwaso cuta duk ta shafawa matan da suke
gidan namu, kuma kaima da kake mijinta tabbas ta shafa ma, ko ban fa
ɗ
a ba nasan kana ganin ƙuraje a jikinka masu ruwa, to cuta ce ta kwaso ta shafa maka, daman ƙarshen mace mai ma
ɗ
igo kenan, dukkan mu nan mun san ƙarshen mu bazai yi kyau ba, tun da muka z
a
ɓ
i sa
ɓ
on ubangiji, muka take sani.”
Ƙ
oƙarin fa
ɗ
uwa Sardauna ya yi, Turaki ya yi saurin riƙoshi. ‘wannan wace irin masifa ce, ace matarka ta sunna ta goga ma cuta? Hasbunallahu wani’imal wakil, ba za banza ba Bilksu ba ta zama, ba a bazan ba taƙi ta ha
ihu, ta za
ɓ
i sa
ɓ
om ubangiji, aiki mafi muni shine ta za
ɓ
a, gashi yanzu ta fa
ɗ
a komar cuta da kuma sharrin siyar da ƙwaya.’ Abinda na fa
ɗ
a a raina kenan.
“Bilkisu…. Bilkisu Allah Ya isa tsakanina da ke, Allah Ya isa, bazan yafe miki ba, kin cutar da ni,
kin cutar da rayuwata.”
“Nima ai ka cutar dani? Sardauna kaima ai bin mata kake, kana bin mata da aurenka, har da haihuwa, to mene dan na yi abinda na yi, cuta ce kuma zamu warke ba zamu mutu ba akanta, kawai ina zaman ƙalau kasa na
ɗ
au haƙƙin Nana, ka
sa na shiga rayuwarta na cutar da ita, kafin na aureka ai ban ma
ɗ
igo, amma haƙƙin Nana ya sa na fara sha’awar mata, kuma na shiga cikin harkar har na zama gogaggiya, gashi na
ɗ
auko mana sakamakon mu, wannan farashin haƙƙi ne kuma gashi muna biya Sardauna,
kaina ka ja mana komai, kai ne wallahi, kuma bazan yafe maka ba.”
Kukan ya ci gaba da yi, a lokacin jami’an suka ce.
“Zaku iya tafiya, gobe ku dawo.”
“Waye zai dawo? Ku cire ni akan lamarin ta, babu ni babu ita, Allah Ya isa da saninki da na yi B
ilkisu, na tsane ki wallahi, kin cutar da rayuwata.”
“Mun cutar da raywuar juna dai, nima a yawon bin matanka nasan wace cuta kasha fa min?”
“Bilkisu na sake ki Saki Uku.”
“Wallahi ban sako ba, ni dai kai mutu ka raba, zina kake yi, ma
ɗ
igo nake yi
, cikin shege ka yi wa wata har da ‘ya, cuta na
ɗ
auko na shafa maka, haƙƙin wata ne akaina, kaima haƙƙinta ne akan ka, Wallahi Sardauna baka ga komai ba, kasan me? Ka je ka tambaya mene asalinka? Waye ubanka? Wace uwarka? Mene alaƙar ka da wannan familyn d
a kake tun ƙawo da su, Sardauna kai ba kowa ba ne face mitsiyaci, kai ba kowa ba ne face talaka,
ɗ
an masu aiki, nasan komai akan ka, nasan baka da alaƙa da wannan gidan, idan kasani kasani, idan baka sani ba yau kasani.”
Wani irin zafin nama Sardauna y
a yi ya cakumi Bilkisu ya fara duka, tunu aka yo kansa ana riƙe shi amma ina bai ji, wani ihu da ya yi duk masu riƙe shi sai dai suka firgita suka yi baya, ya jawp Bilkisu ya fara taka ta da ƙafa, yana ball da ita, tun tana ihu har ta fara kakari, ma’aika
tan gaba
ɗ
aya suka yo kanshi suns riƙe shi, amma Sardauna ya cije, ya fusata kamar wani tsohon zaki, da ƙyar aka
ɗ
auke Bilkisu, wadda ina da kyakywan tabbacin ta karye hannu da ƙafa, Turaki ya riƙe shi yana fa
ɗ
in.
“Mene kake yi haka Sardauna, idan ka ka
she ta fa? Ka nustu mana.
“Kana jin abinda take fa
ɗ
a, kana ganin abinda ta yi min.”
“To ka barta mana, a yanzu halin da take ciki a rayuwa zata koya mata darasi, kana gani fa ko nadamar abinda ta yi ba tai ba, har tinƙawo take tana fa
ɗ
a, dan haka ka
barta mana, duniya zata tafiyar da ita hanya madaidaiciya.”
“Karku fita ku tsaya.”
Wani ma’aikaci ya fa
ɗ
a, tsayawa muka yi baki
ɗ
ayanmu, a lokacin aka fito da Bilkisu tana wani irin kakari, ga jini yana zuba daga jikinta me
ɗ
oyi.
“Wannan ku
ɗ
auke
ta ku kaita asibiti, an cire ta daga case
ɗ
in gaba
ɗ
aya.”
A take Hajiya Zinariya ta ce.
“Ai wallahi a’a, Bilkisun
ɗ
in ita ce fa take amso ƙwayar, kawai akai ta ta yi jinya an yanke mana hukuncin mu anan.”
“Kin tabbata ita ce?”
Wani ya tambyae
ta, ta gya
ɗ
a kai.
“Na tabbatata ita ce.”
“Shikenan you can go, idan wani abu ya sameta dai zamu nemeka, idan kuma ta miƙe shikenan tin da ka sake ta har saki uku, ka raba komai tsakaninku, Allah Ya saka ma.”
Babban jami’in ya fa
ɗ
a, ita kuma aka sa
ta a wata mota aka yi asbiti da ita, a motar muka koma shiru ba wanda ya ce komai sai sautin kukan Sardauna kawai, yanayi yana jan hanci abun tausayi.
“Turaki.”
Sardauna ya fa
ɗ
a, Turaki ya kalle shi ya ce.
“Na’am.”
“Dagaske ne abinda Bilkisu
ta fa
ɗ
a? Na tuna ranar da aka je wannan zaman Momy ta ce halin uwata na yi, wai barewa ba ta yi gudu
ɗ
anta ya yi rarrafe, tun a tasowa ta na san ni ba
ɗ
an Mommy ba ne, akwai lokacin da muka je bikin a danginta na ji suna zagi na, suna cemata sannunta da ri
ƙ
e
ɗ
an riƙo, na yi tunanin Daddy mahaifina ne, mahaifiyata ta rasu shine na zauna a hannu kishiyarta, shi ya sa a lokacin ma da ta ce barewa ba ta yi gudu
ɗ
an ta ya yi rarrafe ba na yi tunanin abinda take nufi kenan, amma a yanzu kalman Bilkisu sun tsaya m
in a rai, dan Allah ka fa
ɗ
a min gaskiyyar komai.”
“Sardauna, nima banda masaniya akan komai, amma ka tambaye su Big Daddy zasu iya sanar da kai, ko su granny, amma mene amfanin binciken? Idan ma ba haka ba ne idan kasani me zai canja? Zaka je ka nemi i
yayenka na asali ne? Ko zaka bar gidan Ta Ambo? Sardauna abinda ya wuce ya wuce, ka fuskanci abinda zai zo maka gaba, rayuwar ka ka gina ta akan ginin son zuciya da son rai, ka tsani kowa ka raina kowa, a yanzu sauran lokacin da kake da shi ka yi amfani da
shi ka gyara abinda ya rage maka, cuta ce aka ce jikinka, ya kamata ka mai da hankali ga lafiyarka, ka gyara komai, ka shimfi
ɗ
a sabuwar rayuwa da ragowar lokacin da ya rage maka, binciken da zaka yi ba lallai ya haifar maka da
ɗ
a mai ido ba, sai dai ya da
wo da kai baya a tsarim rayuwarka, ba ka da sauran lokacin
ɓ
atawa Sardauna.”
“Amma nasan asalina Turaki, nasan iyayena.”
“Ba zan hanaka ba, amma ina shawartarka da ka bar abinda ya wuce ya wuce, ka fuskanci abinda ke gaba kawai.”
A haka muka ƙaras
a gida, lokacin sha biyu ma ta kusa, ba mu yi wata magana ba muka kwanta. Washe gari da safe ma haka ba mu sami damar yin wata maganar ba ya shirya ya fita, nima na shirya twins na kai su inda nake kaisu na wuce asibiti. Babban labarin dake tashi a asibiti
n shine na wata mara lafiya da aka kawo ta yi kara duka hannyenta biyu da ƙafarta
ɗ
aya, sannan ta na fama da cutar ƙuraje a jikinta ta na wannan halin a
ɗ
aure amma fa
ɗ
i take asosa mata a sosa mata, ga jini dake zuba daga jikinta kuma a haka shari’a ake yi
da ita, zancem sai ya
ɗ
uwa yake cikin asibitim ko ina ya
ɗ
a shi ake yi, ga case
ɗ
im nasu ya bazu a social media cewar an kama mata masu zaman a gidan kansu suna ma
ɗ
igo da siyar da ƙwaya. Hotonan su sun zagaye media ga cutar da suke
ɗ
auke da ita har da dukan
da Sardauna ya yi wa Bilkisu akam cutar da ta kwaso, komai ya zagaye media, mutane da suka dinga yawo sa hotonan su an aure ya sune suke yawo da zancen sakin da kuma cutar da ta shafa masa, cikin lokuta ka
ɗ
an komai ya bazu a duniya, mutane sai kirana suke
amma bana
ɗ
agawa, kiran Yaya Rumaisa da ya shigo yanzu, shine kawai kiran da na
ɗ
aga, ina
ɗ
agawa ta ce.
“Ke abinda ke faruwa da tsohon mijinki da matarsa gaskiyya ne?”
Kamar tana kallo na na
ɗ
aga kai, sannan na ce.
“Gaskiyya ne Yaya, jiya muna wa
jen aka yi dukan da sakin, wai Bilkisu ‘yar ma
ɗ
igo ce ga kuma siyar da ƙwaya, yanzu ta shafu musu cuta.”
“Ai Allah shi ƙara, ƙarshen mace amana kenan, kamar yanzu duniya ta yi ta yawo da hotonansu na soyayya da na aure, har aka yi ta zaginki, yau gashi
duniya tana yawo da videon saku da duka, duniya tana zaginsu, sai ga shi a yanzu wata ta
ɗ
auko hotonan aurensu da yanzu tana magana akai, har take cewa ƙarshen cin amana kenan, dan a yanzu zance ya fita fes na cewa Bilkisu ƙawarki ce kuma ke kika nema mata
auren Sardauna, har sakin da ya yi miki a ranar auren yanzu ya fita, ga hotonan ku na na taron twins sai yawo suke a media kowa yana miki fatan alheri, ko a haka aka tsaya Nana ki godewa mai sama, da ya yi miki sakayya, shima Sardauna yana nan zaiga sakam
ako, ni nasan ba iya wannan cutar ba ce sakamakon da zai gani.”
“Ni Yaya Wallahi tausayi ma yake ban, Sardauna yaga sakamako, Yaya kinsan Sardauna ba
ɗ
an asalin familyn nan ba ne? Ɗan ma’aikatan gidan ne suka rasu bayan an haife shi, shine aka riƙe shi
a gidan fa.”
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(9).
“Ke Nana ina kika ji wannan maganar?”
“Wallahi Yaya dagaske na fa
ɗ
a miki, kinga kuwa ai Sardauna yaga sakkayya.”
“Wallahi ya gani, ni kaina ya fara ban tausayi Nana, amma hak
an zai zama izina ga azzaluman gaba.”
“In sha Allah.”
Daga haka na kashe wayar, na ci gaba da aikina. A lokacin summy abokiyar zamana ta shigo ofis
ɗ
in.
“Nana.”
“Na’am.”
“Yanzu nake ganin labarai, wannan matar tana da alaƙa da ke?”
“Eyh a
da ba, amma yanzu komai ya wuce.”
“Yanzu nake bibiyar labarai, gaskiyya Nana kin sha wuyar aure, Allah sarki.”
“Amma yanzu Summy sai dai godiyar Allah, ni har mantawa nake da wancan lokacin.”
“Amma Nana kinsan akwai ƙaryar media, dagaske ƙawarki c
e kuma ke kika ha
ɗ
a aurensu?”
Na girgiza kai, sannan na ce.
“Bansantaba sai bayan na yi aure, ta zo gidan ta ce anan baya take tana so mu zama ƙawaye. To kinsan amarya ba yara ba kowa zaman ka
ɗ
ai ce duk ya isheni, na amince mata ta fara zuwa har ta z
ama ƙawatah, kuma bani na ha
ɗ
a aurensu ba, tun kafin nasanta da soyayyarsu a ƙasa, tin da shi ya turo ta, kawai suny amfani da wauta tace na shiga abun na ha
ɗ
a auren, kinsan lokacin ina da ƙana nan shekaru ko 20 ban rufa ba.”
“Allah Sarki na tausaya mik
i Nana, Allah Yasaka miki.”
“Haba Summy, wace sakayya kuma? Ni yanzu ai na yafe musu tuntuni.”
“Hakane kuma Nana, amma dai still akwai wani abu shima ina jin shi kamar ƙaryar media.”
“Mene?”
“Wai a ranar da aka
ɗ
aura auren aka saki ki? Kuma wai
kin shiga difreshon sabida sakin?”
Na yi murmushi sannan na ce.
“Ranar da aka yi auren ya sake ni, amma zuciyata ta kasa kar
ɓ
ar hakan shine ya haifar min da cutar.”
“Allah Sarki Nana.”
Ta fa
ɗ
a, ni kuma na miƙe ma fita ba yanda zuciyata bata r
aya min ba amma ba nakasa zuwa wajen Bilkisu haka na koma gida, sai dai babban abun mamaki shine, hirar da muka yi da Summy ashe recording ta yi, cikin ƙanƙanin lokaci hira ta bazu a media, ina ganin haka na kira Turaki na fa
ɗ
a masa, nan ya hau da ni fa
ɗ
a
me ya sa na saki baki aka yi hirar.
Cikin kwana biyu zance ya yi trending ko ina ka duba wannan maganar ake, wasu su yi ta gidan da aka kama, wasu su yo ta dukan Bilkisu, wasu su yi ta cutar da Sardauna ya yi min, sai da ya zama idan na zo asibiti muta
ne zuwa suke kallona, sabida yanda zancen ya ya
ɗ
u a kafafen sada zumunta, a gida kuwa Sardauna yana ta fama da jinyarsa, dan Turaki ne ma ke ƙoƙari wajen sama masa magunguna na ciwon, sabida a yanzu ƙuraje ne masu ruwa suka fito masa a jiki, su ka cika ko
ina, duk rashin imanin ka kaga Sardauna sai ka tausaya masa, ba mata, ba ‘ya, ga ciwo, ga ba asali, duk da shima bai da wani tabbaci akan rashin asalin nasa. Amma gaba
ɗ
aya ga canja kullum cikin kuka yake, duk da ni ban ta
ɓ
a zuwa inda yake ba ko sau
ɗ
aya.
Sai da su Big Daddy ma suka ga ciwon suka ha
ɗ
a shi da babban likita anan nigeria, idan ba a sami sauƙi ba zasu wuce ne ƙasar waje.
Ranar wata lahadi da safe, muna zaune kan dinning muna breakfast, ni da Turaki da Twins
ɗ
in mu wayata ta fara ringing, i
na dubawa naga Yaya Rumaisa na
ɗ
auka ina fa
ɗ