Showing 30001 words to 33000 words out of 35352 words
haye dadduma.Ni ma tashi na yi na shiga toilet na yi wanka sannan na
ɗ
auro alwala na zo na gabatar da sallah,ina Azkhar ina tuna mafarkin da n
a yi da Uncle Salem nan take kuma na soma jin jikina na saki har wani sanyi-sanyi nake ji yana rufe ni.Na je na ƙara haye katifa tare da jan bargo na rufa ina lumshe ido,karon farko da na ji ina muradin yin saurayi mu yi soyayya sannan aure ya biyo baya sa
i yayi min duk abin da Uncle
ɗ
ina yayi min cikin bacci.Da wannan tunanin bacci ya sake yin awon gaba da ni sai kuma na ci gaba da mafarkina daga inda na tsaya wato cikin wani daji na tsinci kaina.A gabana kuma wani
ɗ
aki ne na kara,a bakin ƙofa wata tsohuwa
ce zaune tana hura wuta amma ban ganin fuskarta.
Na matsa kusa da ita na ce “Kaka jiya na yi ajiya a wannan
ɗ
akin cikin dare” ko kafin ta
ɗ
ago idona ya sauka kan ƙusumbinta.
Ta
ɗ
ago tana kallona,ganin mun san juna sai na sakar mata murmushi na ce
“Kaka dama ke ce? Nan ne gidanki?” na fa
ɗ
a ina nuna
ɗ
akin.
Ta jinjina kai kafin ta ce “ki shiga ciki yana nan yana bacci amma kar ki tashe ”
Na shiga
ɗ
akin sai na tarar da
ɗ
alibina kwance bisan kunnuwan ganye yana bacci,fuskarsa kawai ake gani saboda y
adda aka yi masa rufa da wata fatar dabba.
“Ya samu rauni sosai Allah yayi sa'a ma kin kawo shi nan kan lokaci da saura ƙiris ya rasa ransa” Kaka ta fa
ɗ
a wacce ta shigo hannunta riƙe da ƙwayar sai tururi ke tashi.
Zama ta yi kusa da shi kafin ta ya
ye fatar,da sauri na kawar da kai ganin yadda ciwon nasa yake bu
ɗ
e har yanzu.
“Ki matso ki soma
ɗ
inke masa cikin ” ta fa
ɗ
a .
Na juyo da sauri na ce “ni kuma?“
“Eh kin zata wa zai yi miki aikin?” ta fa
ɗ
a tare da miƙo min wani mashi mai kamar wuƙa da kuma
baƙin zare.
Jikina ne ya soma rawa haka na zauna ina kallon yadda ta ƙara wanke cikin nasa tare kuma da zuba wani magani,hannu na kyarma na soma
ɗ
inki yayin da ita kuma take fa
ɗ
ar wasu surkullen da ita ka
ɗ
ai ta san ma'anarsu a haka har na ida.
Na yi
baya ina mayar da numfashi,ta tashi ta je can gaban wani babban teburi ta
ɗ
auko min zuma ta bani na kar
ɓ
a ina washe baki saboda ina son zuma kullum sai Uncle Salem ya bani ita tun ina ƴar yarinya.
Zumar na soma sha muna kallon juna ni da Kaka kafin ta
ce “ban san dalilin Deborat ba da ta za
ɓ
i ta
ɓ
oye miki baiwarki,amma na so a ce kin zama tamkar Kakarki Ayodele ciwon idon Mayu...” sai kuma ta yi shuru yayin da ni kuma na tsaya da shan zumar na ce “wai Granny Mamar Daddyna?”
Ta jinjina min kai kafin t
a ce “eh sosai ita fa! Kin san ita ma ba ta da tsoro kamar ke take,sai dai ita dukkan aikin da alloli da magabata suka saka ta yi tana sane da komai ba kamar ke ba da yake zuwar miki siffar mafarki”
“Yanzu mafarki ne nake yi kenan?”
“Kusan haka ne! Sai
dai wannan muna kiransa da balaguron ruhi,wasu suna yinsa cikin bacci yayin da wasu kuma ke yinsa ido farke ”
“Ita Kakata Ayodele ya take yi?” na tambaye ta,sai da ta saki wani murmushi kafin ta ce “in na tsaya baki labari ai
ɓ
anar lokaci ne kuma ba za
ki fahimta ba,amma MRS SADAUKI ta fi kowa iya bada labarinta shi yasa ta fitar da littafi na musamman dominta ungo” ta fa
ɗ
a tare da miƙo min wani littafi ban kai ga duba sunansa ba na ji muryar Inna A'i na ce “Nafisa ki tashi ki shirya ƙarfe bakwai fa har
ta wuce” da sauri na ware idona tare da yaye abin rufa.
“Littafin mene ne wannan babu kyawun gani?” Inna A'i ta fa
ɗ
a tana yamutsa fuska.
Sai a yanzu na farga da littafin da ke riƙe a hannuna,an yi masa cover da hoton matattu har da fatalwa na motsa
bakina dakyar “MUTUWARE(Duk mai son jin labarin Ayodele sai ya tuntu
ɓ
e ni)”
“Ki bar kirawo min mutuwa don Allah ” Inna A'i ta fa
ɗ
a ,na yi dariya ina saboda na da
ɗ
e da sanin babu abin da take tsoro a duniya kamar mutuwa da kuma fatalwa,haka duk kusancint
a da mutum ba za ta iya kwana da gawarsa ba.
Sai da na yi dariya mai isata kafin na saka littafin cikin jakata sai na shiga toilet,ruwa na sauka a jikina mafarkin da na yi na yanzu ya fa
ɗ
o
min a rai abin da ya fi bani mamaki ta ya aka yi littafin ya bay
yana gare ni alhalin cikin bacci aka bani shi? A nan take wani tsoro ya kama ni wanda zan iya cewa wannan ne karon farko da na ta
ɓ
a jin tsoro game da ire-iren abubuwan nan.
A gaggauce na yi wanka na fito na shirya, breakfast
ɗ
ina ma cikin kwano mai murf
i Inna A'i ta saka min shi kafin na wuce can makaranta.
Tuni kuwa dalibai sun soma zuwa,sai da na je na ajiye jakata a cikin aji kafin na fito na yi tsaye.
Abun mamaki duk malamin da muka ha
ɗ
a ido da shi sai ya harare ni,ciki kuwa har da Adama wacce aj
inmu ke manne da na juna.Ina son yi mata magana amma sam ba ta bani fuska ba sai wani cijewa take.
A haka har lokacin shiga aji yayi,na shiga ina mai yin tsaye tare da fiddo takardar liste
ɗ
in
ɗ
alibai na soma kiran sunayensu bayan na gama na ce “ akwai
wanda bai ji sunansa ba?”
“Madam ni ” na ji wata murya wacce ta min kama da wacce na sani,na juya inda na ji sautin sai idona ya sauka kan
ɗ
alibina na jiya da dare amma fa sam ban gane wai shi ne ba saboda mafarkin da na yi na manta shi.
“Mene sunank
a?” na tambaye shi.
“Abdul” ya bani amsa,hakan na nufin sunansa na cikin jerin farko na masu A .“Abdul wa me sunan mahaifinka?” nan ya fa
ɗ
a min amma abin mamaki sam babu sunansa a liste
ɗ
in.
Na ce “kuma jiya da na yi kiran sunan
ɗ
alibai ka ji naka?”
“
Eh Madam ” ya bani amsa.
Ban ƙara cewa komai ba sai na fita zuwa ofis
ɗ
in Grand Maa kamar yadda aka ce in wata matsala ta samu can za mu je.Tun daga bakin ƙofa na ji jinin jikina ya daskare yayin da kuma numfashina ya canza salon tafiya,dakyar na danna be
lt na neman izini ta bani izinin shigowa.
Ina bu
ɗ
e ƙofa na ci karo da lamba
ɗ
aya
ɗ
an headmaster shi kuma zai fita,yayi min wani mugun kallo kafin ya fice ni kuma na ƙarasa na gaishe da Grand Maa.Ciki-ciki ta amsa kafin ta ce “ me kika zo yi kuma?” tambaya
rta ta ce ta yi min wani iri amma na watsar da ita kafin na ce “ an manta ba a rubuta sunan
ɗ
aya daga cikin
ɗ
alibaina ba bisa liste ” sai na fa
ɗ
i cikakken sunansa .
Wani irin kallo Grand Maa ta yi min na kar ki raina min hankali kafin ta ce “ ai ba mant
awa aka yi ba,ki duba liste
ɗ
in da kyau” yanzu ma furucinta sai ya yi min wani iri,amma sai na yi kamar yadda ta ce
ɗ
in na nutsu da kyau na duba liste
ɗ
in sai na ga liste
ɗ
in ta fara da lissafin lamba biyu,sannan a can sama ga sawun rubutu nan mai
ɗ
auke da
lamba
ɗ
aya sai dai sam ya goge ba ka ma ganin abin da aka rubuta.
“Me haka ke nufi?” na tambaye ta ina mai
ɗ
aga kai ina kallon ta .
“Kin ga Malama fitar min daga ofis ki bar yin kamar ba ki san komai ba,ni ba za a yi comedy da ni ba” ta fa
ɗ
a cikin
ɗ
aga murya tare da nuna min ƙofar fita,ganin yadda tuwon fuskarta ya kumbura har yana motsi ga idonta da suka riki
ɗ
e suka zama kamar na Zombie yasa da sauri har ina tuntu
ɓ
e na baro ofis
ɗ
in.
Ina shiga aji sai na
ɗ
auki biro na rubuta sunan yaron daga sama
,sai na soma yi masu darasi har lokacin shan iska yayi.Kamar yadda aka sanar da mu cewa iya ranar Monday kawai a ba za mu fitar da yara aji ba a nan za su ci abincin da makaranta ta dafa musu,to yau suna da damar fita wannan yasa na ce su je su sayi abin d
a suke so amma da zarar sun ji ƙarar rawa su dawo.
Kowa ya fita daga aji amma banda Firdausi,na dube ta tare da cewa “ke me yasa ba za ki fita ba?”
“Babana ya ce bai da ku
ɗ
i” ta bani amsa.Abincina na bu
ɗ
e muka ci tare bayan mun gama na bata chocolat ta
re da cewa “kullum zan dinga kawo mana abinci mu ci kin ji ko?” kai ta gya
ɗ
a min alamun to.Haka ta yi ta mini surutu har lokacin dawowar
ɗ
alibai yayi.
Bayan sun shigo waƙa na soma koya musu sai na ga sun fi mayar ma da hankali a kanta,yadda duk suka s
higa nisha
ɗ
i sai abun yayi min da
ɗ
i.
Lokacin tashi ya gabato sai na yi zaune tare da fiddo liste
ɗ
in sunaye,abun mamaki sunan Abdul da ni ce na rubuta shi ya goge babu shi.Shuru na yi ina sauraren bugun zuciyata da yake wani harbawa fiye da ƙa'ida,dakyar
na aro jarumtar sake rubuta sunan nasa sai kuma na soma kira
ɗ
aya bayan
ɗ
aya har na gama duk sai aka zo fara
ɗ
aukarsu har kowa ya watse.
Ina fitowa muka yi kici
ɓ
is da Adama na ce “madam Adama Barka da warhaka fatan kina lafiya?”
“Bayan kin kusa kashe n
i shine kike tambayar ina lafiya ? To nan sani ba” ta bani amsa tare da yin gaba fuuu.Na yi tsaye cak ina kallon ta kafin dakyar na
ɗ
aga ƙafata na wuce zuwa gida,sai na tarar da Jabeeru direba muka gaisa a mutumce nan Inna A'i ce ke fa
ɗ
a min Ammy ta aiko s
hi ya kawo mana abubuwan buƙata har ƙatuwar frigine wacce aka cika da kaji zuƙu-zuƙu.
Bayan ya tafi ne na shiga na yi wanka na fito,ina zaunawa Inna A'i ta miƙo min kofi cike da madara tana cewa “ungo ki shanye ƴar autata ” ganin yadda ta yi min abin ci
ke da soyayya yasa na kar
ɓ
a na sha ba tare da na tambayi na mene ne ba.
Sosai na yi ƙoƙari wurin watsar da duk abin da ya faru da ni a makaranta muka sha hira da Inna A'i kafin ta kawo min naman kaza wanda ta yi wa wani romo na musamman dama tun da na d
awo ban ci komai ba sai na zauna na soma ci sai na ji tamkar
ɗ
an
ɗ
anon magani amma ban yi magana ba na ci na ƙoshi.
Inna A'i ta ce “zan fita na je kasuwa akwai abubuwan da zan sayo ”
Na ce “kin san kasuwar ne?”
“Taxi zan shiga,ba zan jima zan dawo”
“T
o a dawo lafiya” na fa
ɗ
a nan ta fice ni kuma saboda ka
ɗ
aici yasa na jawo wayata sai dai sam babu network a dole na ajiye ta na
ɗ
auki littafin MUTUWARE ,tun a page
ɗ
in farko na soma jin kaina na juyawa yayin da nake ganin kamar abin da ya faru ya ta
ɓ
a faruw
a da ni,da na tsananta tunani ne kawai idona suka hasko min abin da ya faru da
ɗ
alibina Abdul a daren
jiya.Na dafe saitin goshina da ya soma tsira min,ba tare da na shirya ba na kwanta baccin dole wanda ban yi niyya ba.
Cikin wata kasuwa na tsinci kaina
,sai tafiya nake ina waige-waige kamar mai neman wani abu.Yayin da hankulan ƴan cikin kasuwan duk ya dawo kaina kamar sun ga sabuwar halitta,har tambayar kaina nake mene ne suke kallo a jikina.Ban
ɗ
auki dogon lokaci ba kuma na samo amsar,wato dogayen fuka-
fuka ne a bayana sai motsa kansu suke.Ban kuma
ɗ
auki lokaci ba na tashi sama ina baza idona ta ko ina ,can na hango Inna A'i tana ta sauri yayin da wata matsafiya ke take mata baya tana na
ɗ
e inuwar Inna A'i tamkar wata tabarma.Shuuu na dira a tsakiya cak m
atsafiyar ta tsaya tana kallona,“bani abin da ke hannunki ” na fa
ɗ
a saboda kusan rabin kurwar Inna A'i na hannunta.
Da sauri ta saka abin cikin kwagiri (wata jaka ce da tsofi ke
ɗ
aurawa a ƙugu don zuba ku
ɗ
i)
Ihun Inna A'i yasa da sauri na juya ta
ɓ
ang
arenta,sai na ga ta fa
ɗ
i na je da guduna ina kiran sunanta na tallabo ta.Ko da na waiga sai na ga babu matsafiyar babu alamunta,daidai nan na tashi daga baccin saboda kakarin mutuwa da na ji ana yi kusa da ni.
Na bu
ɗ
e idona a hankali da suka yi min na
uyi,sai na ga Inna A'i ce kwance tana kakarin mutuwa jini na fita ta hancinta.Hankali tashe na ce “me ke damunki Innarmu?”
Numfashinta kamar zai fita take min jawabi “a kasuwa ne wata mata ta bani ƙananun kifi na ci shine kawai na soma jin jiri,jikina k
uma kamar ana cire min wani abu”
Fatarta na kalla na ga ta yi wani mugun ja ga wasu sawun halittu tamkar dai kifin.Tsam na miƙe tare da saka takalmi,idona har wani rufe wa suke saboda
ɓ
acin rai,ni kaina ban san wa nuna min kasuwar ba haka dai na samu ka
ina da tunkarar wata hanya har na isa.Allon sanarwar na duba inda aka rubuta ƘWARGWAM MARKET wato kasuwar matsafa,ƙafata na
ɗ
ora da niyyar shiga sai dai tamkar akwai wani abu da ke jana a baya wanda ya hana ni shiga ciki.Na gwada hakan ya fi shuren masaki
amma na kasa,a ƙarshe ma dai sai zube wa na yi ƙasa a gajiye numfashina na shirin tsinkewa.
Nan na kawo ƙarshen free page duk mai son ci gaba zai biya 500 via
2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank
Sai ya turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822
NB: Yanzu nake rubuta shi ,so don Allah kar ki zo kina ce min ke complet kike so Ni kaina banda shi.
In kuma ya kammala 1k ne ku
ɗ
insa.
30 Janairu 2025
[28/02 10:12] MRS SADAUKI: My book is only 500 via
2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank
DM
+22795045822.
__________________________________________________
*PAID PAGE*
11
Daga inda nake yashe a ƙasa fitilun idona ke dallo min abubuwan ban mamaki,komai da ke wakana cikin kasuwar Matsafa .Dariya suke yi min suna zagina da sunan kas
ashiya,ban san ta ya aka yi ba har nake jin sautikan muryoyinsu alhalin akwai tazara sosai mai mugun yawa tsakanin inda nake kwancen da kuma ƙofar kasuwar.
Fatun idona na soma lumshewa don dole,ina jin kaina na mugun sara min daga nan ban sake sanin abi
n da ya faru ba sai tashi na yi na tsinci kaina a gida.
Da
ɗ
an mamaki nake kallon
ɗ
akinmu,har zan yi magana sai na ji dariyar Inna A'i ita da wata mata.Da sauri na miƙe na je na yi tsaye bakin ƙofar kitchen
ɗ
in na tsura mata ido,ta saki murmushi kafin
ta ce “kin tashi?”
“Innarmu wannan
ɗ
in wace ce?” na tambayi Inna A'i,ta bani amsa da “wata ƙawata ce ,kin ga je ki yi sallah kafin nake gama girkinki ”
Ban ce komai
ɗ
in ba na je na yi alwala na yi sallah,ina tsaka da yin lazumi su suka fito suka yi
zaune kan tabarma.
Ido na tsura mata ina don karantar wani abu sai ga shi kuwa na lalubo amsa ita ce matar da ta cece ni ta
ɗ
auko ni daga kasuwa ta kawo ni nan,a cikin idonta na ga lokacin da ta bu
ɗ
e gorar ruwa ta
ɗ
ura min su na sha sannan na ga hatta Inn
a A'i ita ce ta ceto ta daga mawuyacin halin da na bar ta.
Yadda ta lumshe idonta ya katse min hanzari daga kutsen da na yi cikin tunaninta ba tare da ni kaina na san abin da na yi
ɗ
in ba.
“Mamar Sadauki na ce sai yaushe za ki bani labarinki?” Inna A
'i ta fa
ɗ
a .
“Ki bari har zuwa dare in za mu kwanta” ta bada amsa tana mai bu
ɗ
e ido,suka sauka cikin nawa da suke
ɗ
auke da mamakin jin wai a nan za ta kwana.
Na yi tunanin Inna A'i za ta yi ƙorafi akan haka amma sai na sa
ɓ
ani ,murna ma take da hakan.
Haka muka zauna jungum har muka yi sallah isha'i,tsaf na shirya cikin kayan baccina na kwanta.Matar nan ta zo kusan kaina tana shafar gashina kafin ta ce “Naf?” wani irin tsammm na