Showing 21001 words to 24000 words out of 35352 words

Chapter 8 - FATALWAR DEBORAH COMPLETE

/>
Fuskarsa duk ta nuna alamun

ƙ

in jin da

ɗ

i har zai fito sai kuma ya tsaya cak yana cewa “jinin mene ne can?”

Inda ya nuna na duba sai na ga daidai wurin da na kashe katsakakar jiya ne,amma ai na wanke toilet

ɗ

in sosai ta ya aka yi jinin bai fita ba.

Yadda ya watso min idonsa masu

matuƙar dafi yasa na soma inda-inda,“ dama...dama jiya ne da Innarmu ta shiga ta ga tsakaka...” da sauri ya katse ni “ kenan ita ce ta buge mata bindi? ”

Tsuru-tsuru na yi don ina tsoron kar ya kore ni ya ce ba zan koya ba,ya ƙanƙance ido ya ce “mu nan ga

rin ba a kashe ƙwari ban san daga wane wajen kuka fito ba” sai kuma ya fita ni ma na take masa baya,ina kallon yadda ya bi Inna A'i da wani mugun kallo kafin ya fita.

Ɗ

akin na rufe bayan na gama kallon yadda har a wajen sai da yayi ta dube-dube.

Ko d

a na juyo sai na ga tuni ta shiga toilet,sai na jira ta fito sannan na shiga ni ma na yi alwala na fito na yi sallah sannan na zauna na yi Azkhar

ɗ

in safe.

“ Ina kwana Innarmu? Ya ƙarfin jikin naki?” na fa

ɗ

a bayan na gama komai.

“ Alhamdullah ai na ma

warware,ina ga kajin jiya ne suka buga min ciki don na yi doguwar tafiya” ta bani amsa .

Na ce “ ai kuwa dai ,yanzu ki kwanta ki huta dai zuwa an jima sai ki yi mana girki”

Ta ce “ a'a na fa warke yanzu zan shiga kitchen“ tana gama fa

ɗ

a ta miƙe kuwa,ni k

uma na

ɗ

auki wayata nan na ci karo da miss call

ɗ

in Uncle Salem ya fi goma duk yayi su ne bayan na kashe kiransa na jiya.Ɓangaren saƙo na duba sai na ga text

ɗ

insa yana bani haƙuri tare da alƙawarin ba zai sake ba.

Kiransa na yi sai dai sam lambar ba

ta shiga,duk sai na ji babu da

ɗ

i haka na kunna data na soma yin shat ban ajiye wayar ba sai da na ga ta kusa mutuwa sannan na saka ta caji.Ina shirin shiga wanka na ji ana shelar ana son ganin dukkanin malaman da suka zo a

ɗ

akin meeting da ke cikin makaran

ta da misalin ƙarfe takwas da rabi .



Uncle Salem

Cikin ka

ɗ

aicin son kasancewa da Nafisa ya soma bijiro mata da sabbin abubuwan da za ta fahimci shi mijinta ne amma da dukkan alamu ya ga sam ita a iya uban kawai ta yi masa matsuguni.Jin ta kashe

masa waya yayi tunanin kunya da kuma fushi ne yasa ta datse kiran,hakan yasa yayi ta jera mata su da ya ga ta ƙi

ɗ

auka sai ya tura mata text tare da kashe wayar ya rungume pilow.Zuwa yanzu haƙurinsa da juriyarsa sun yi ƙasa sosai,yana matuƙar son kasancewa

da ita a duk cikin sati ranar juma'a da asabar kawai a bai yin azumi duk don kare mutumcinsa.Sau

ɗ

aya tak ya ta

ɓ

a neman auren wata wacce dama ita ce take haukan sonsa,amma an zo yin auren aka fasa saboda bai da wani asali.

Idonsa sun ka

ɗ

a sun yi jaju

r saboda abu biyu da suka ha

ɗ

e masa, feeling da kuma fushin Naf wanda a duniya in akwai abin da yake guje ma to bayansa yake shi yasa a kowane lokaci yake yi mata abin da take so.Ko da kuwa iyayenta sun so nuna masa illar gatan da yake yi mata sai ya ce mu

su har yanzu Naf yarinya ce.Sai dai a jiya da Daddy ya ce masa ya ci a ce ta tare da kuma yadda ya ga surarta cikin doguwar rigar da ta lafe jikinta duk ta fitar da shap

ɗ

inta sai yake ji a ransa eh za ta iya

ɗ

aukar nauyin buƙatarsa.

Juyi yayi ta yi a d

aren,da ya ga dai sam baccin ba fa zai zo ba sai ya miƙe ya je watso ruwa tare da zama kan dadduma yayi ta lazumi bayan raka'o'i biyu da yayi.Sai daf da asubah ya samu bacci,amma duk da haka ana kiran sallah sai da ya je masjid da ke nan cikin Company ya d

awo ya ƙara komawa bacci.Bai farka ba sai wuraren ƙarfe goma na safiya,wani wankan ya sake tare da shirya wa cikin wando tree quater na sojawa da kuma rigarsa t-shirt ita ma ta kakin soja.Bai

ɗ

ora hulla ba ya dai saka farin gilashi kafin ya

ɗ

auki key

ɗ

in m

otarsa ta aiki da kuma wayarsa.Sai da ya fito a hanya ne ya kunna ta,bayan ya shiga mota ne ya ga saƙon cewa Nafisa ta so kiransa amma ba ta same shi ba.Ya

ɗ

an saki murmushi yana jin zuciyarsa ta yi sanyi ko ba komai yana da tabbacin ta sauko daga fushin d

a take.Kiranta yayi har sau biyu,a na uku ne Inna A'i ta

ɗ

auka ta shaida masa ta fita.



Ƙ

WARGWAM

Ko da na fito daga wanka tuni Inna A'i ta soya min dankali da kuma ƙwai,na yi zaune na ci na ƙoshi kafin na jawo kayan kwalliyata na shafa mai da t

urare har da hoda.Bayan nan na za

ɓ

o doguwar riga ta tambaya ƴar

côte d'ivoire,sosai ta amshe ni sai na za

ɓ

o hijabi da jaka da kalmi duk wa

ɗ

anda za su hau da ita.

Ina shirin fita ita ma Inna A'i ta fito daga kitchen hannunta riƙe da kwanon miya na jiya

,ta ce “ ashe ba ki ci abincin nan ba dubi yadda duk yayi tsutsotsi ya lalace”

Na dubi cikin kwanon na ga babu kyawun gani manyan tsutsotsi ne ke ta yawo suna shige da fice cikin ragowar naman kajin.Da mamaki na ce “ amma kuma abincin har ya isa lalacew

a haka?”

“ Ni ma haka na ce,ko ƙila zafi” Inna A'i ta fa

ɗ

a .

Na ce “ kawai ki zubar ki wanke kwanukan sai ki mayar musu ,ga key nan in za ki fita ki rufe

ɗ

akin na tafi sai na dawo”

“Allah ya tsare hanya”

Na ce Amen ina mai yin addu'ar fita daga gid

a.Kamar yadda ƴan magana ke cewa in ka yi boko to ƙauyancinka ragage ne hakan yasa duk da ban san ko ina na makarantar ba haka na dinga karanta duk wani allon sanarwa da na gani har na dace da

ɗ

akin meeting.

Da isa ta sai na tarar duk kamar ma kowa ya

zo ni ake jira,sallama na yi tare da samun wuri na zauna kusa da wata wacce na ga tana sanye da hijabi sa

ɓ

anin sauran matan da ke wurin duk sun ci uban ado an

ɗ

ora mayafi.

Babu jimawa kuwa manyan namu suka suka shigo,duk muka miƙe tsaye don nuna girmamaw

a kafin mu zauna.

Ɗ

aya daga cikinsu ne ya soma yin magana ,su biyar ne hu

ɗ

u maza sai mace

ɗ

aya.

“Yawwa da farko muna yi wa baƙin malaman School Ƙwargwam Barka da zuwa,kamar yadda kuka sani duk fa

ɗ

in garin nan wannan ita ce kawai makarantar da ake koy

a karatun boko da sauransu...” sai yayi wani murmushi wanda yake

ɓ

oye wata manufa kafin ya ci gaba da cewa “ Ƙauyen Ƙwargwam na zagaye da ƙauyukan maƙota guda hu

ɗ

u,shine a tsakiya sannan dukkan sauran ƙauyukan nan a wannan makaranta tamu mai farin jini suk

e zuwa

ɗ

aukar darasi.Kar dai na cika ku da surutu,ina son wa

ɗ

anda za su koyawa ƴan sakandari su koma layin nan duk su zauna” ya nuna wani layi,nan duk wasu daga cikinmu suka ware kansu nan ne na fahimci wato ba iya primary ba ce kenan school

ɗ

in.

Kamar

kuwa ya karanci tunanina sai ya ce “ makarantar ta kashi gida uku ne,da farko Sakandari sai ya nuna layin malaman kafin ya ce wannan shi ne Principal

ɗ

inku ku da

ɗ

alibanku,ƴan primary kuma ga naku shugaban headmaster sai ya nuna mutumen nan na jiya da ya k

awo min abinci shi kuwa har da yin wani murmushi.Ina so duk ku basu girmansu,ni kuma mai yin magana ni vice headmaster,wannan kuma vice principal ya nuna

ɗ

ayan namiji ,daga ƙarshe sai wannan kuma ita ce Grand Maa mai makarantar ce ofishinta shine dogon na

n mai jan penti in kuna da wata matsala ko wani abu da ya shige muku duhu ita ce za ku je ku yi wa magana” bayan duk ya gama nasa jawaban su ma

ɗ

aya bayan

ɗ

aya suka yi nasu kafin su fa

ɗ

a mana

fatansu da kuma tsarin makarantar wanda tun da nake ban ta

ɓ

a jin

irinsu ba amma haka na ja bakina na yi shuru.

Bayan an gama meeting sai wasu matasa suka shigo suka soma rabon coffe mai shegen ƙamshi.Ana bani na kar

ɓ

a ina kallon ruwan coffe

ɗ

in wa

ɗ

anda a tsakiya aka shatin zuciya,na dubi na maƙwabciyata na ga ita

ma nata haka yake.

Na yi shuru ina tunanin ko sai yaushe zan fara soyayya oho.

“Madam Nafisa ” Muryar headmaster ta katse min tunanin na

ɗ

ago muka ha

ɗ

a ido,ya sakar min murmushi kafin ya

ɗ

aga kofin hannunsa kamar yadda Turawa ke yi mai nufin Bismilla

h.

Na

ɗ

an murmusa kafin na soma kur

ɓ

a ina ganin lokacin da ya saki murmushi ,a baki coffe

ɗ

in har ya fi da

ɗ

i kan kyawunsa a ido.

Bayan mun gama sha ne aka rabawa kowa ajin da zai koya ,sai kuma duk muka miƙe Grand Maa sai ƙara jadadda mana take gobe tu

n ƙarfe bakwai na safe kowane malami ya tsaya bakin ƙofar ajinsa.

Muna fitowa na cewa wacce muka zauna kusa da juna,“mene ne sunanki?”

“Adama,ke kuma fa?”

“Ni kuma Nafisa”na bata amsa nan muka so yin masayen lambobi sai dai ni na bar wayata can gida t

ana caji a dole ni na bata tawa na ce sai ta

ɗ

ago min hannu.

Ina zuwa bakin ƙofar

ɗ

akina sai na tarar da shi a rufe.Sai na zauna kan ƴar matakalar da aka yi bakin ƙofa na tsaya jiran Inna A'i don babu tantama gidan headmaster ta je.Ni ka

ɗ

ai ce a wurin a

mma haka nake jin ana magana kusa da ni irin sosai

ɗ

in nan,da na waiga ko ina kuma babu wanda na gani.Shuru na yi ina tunanin ko dai kunnuwana ne amma abin mamaki sai na ji ana dariya,da sauri na dubi inda sautin ke fitowa wani

ɗ

an rame na gani irin na gid

an tururuwa tabbas a ciki nake jiyo sautin amma sai aka yi tsit na wani lokaci.

Ni kuwa da son jin ƙwaƙwaf na duƙa tare da kai kunnena ƙasa ina saurara,ƙafafun mutum na gani tsaye kusa da ni.Da sauri na tashi sai na ga headmaster ne,yayi min kallon nan

nasa kafin ya ce “me kike yi haka a waje?”

Na ƙaƙalo murmushin yaƙe na ce “na zo na tarar Innarmu ba ta nan ne shine na tsaya jira har ta dawo”

“Kuma kin yarda za ta dawo

ɗ

in?” ya jefo min tambayar wata iri,ni kuma da yake ba wani damuwa na yi ba na ce m

asa “ eh za ta dawo ai ita ce za ta zauna da ni har mu koma”

“Hum!” ya ja wani ƙyaci kafin yasa key ya bu

ɗ

e min

ɗ

aki,na yi masa godiya tare da shigewa ciki.

Har zan shiga wanka na soma jin ƙaurin ƙonewar abinci,da sauri na shiga kitchen na kashe gas

ɗ

i

n .Bayan na yi wanka na fito na yi mamakin da ban ga Inna A'i ta dawo ba,wayata na cire a caji na duba sai na ga Uncle ya kira ni sai na mayar masa ya

ɗ

auka.Muka fara gaisawa kafin na ce “ Uncle ina ne za ka je na ji kamar kana driving?”

“Wurinki mana ko

ba ki so?”

Cike da murna na ce “ wai Uncle da gaske?“

“ Na ta

ɓ

a yi miki ƙarya? Ke dai kawai ki shirya tarbena don na kusa zuwa sai an na iso” yana gama fa

ɗ

a ya kashe,ni kuma cike da zumu

ɗ

i na miƙe na soma gyara

ɗ

akin na shiga kitchen na fara duba abubuwa

n da duk muka zo da su na ha

ɗ

a masa lemun zo

ɓ

o na jona ƴar ƙaramar frigine

ɗ

in da ke nan a kitchen na saka.

Haka na zauna na yi ta yin abubuwan da na san yana so kafin isowarsa.Aikin da na duƙufa shi ya mantar da ni wani cewa Inna A'i ta fita,haka na wu

ni ni

ɗ

aya sai dab magrib ne Uncle Salem ya kira ni ga shi ya iso ni na je na tarbo shi can fara isa makaranta.Gidan gaba na shiga ya tuƙo motar yayi parking nata daidai

ɗ

akina,nasa sabon key

ɗ

in da headmaster ya bani na bu

ɗ

e sannan muka shiga .A gajiye ya

ke wannan yasa ya soma shiga wanka,ko da ya fito tuni an soma kiran sallah da sauri na

ɗ

auke idona ganin ya fito babu riga daga shi sai farin towel ya

ɗ

aura a ƙugu.

A

ɗ

an daburce na ce “ Uncle ga kayan bu

ɗ

a bakinka”

Bai ce komai ba sai gefen katifa da y

a zauna haka nan ya ƙi saka kayan,da kansa ya zuba zo

ɓ

on don dai ni ba zan juri kallonsa a haka ba na shige toilet na

ɗ

auro alwala .

Da zan fito sai da na

ɗ

an ziro kai don ganin ko ya saka riga sai dai karaf muka ha

ɗ

a ido da shi,yana nan kuma a inda na

barsa.Ya sakar min murmushi yayin da ni kuma na fito cike da kunya,kaina sunkuye na

ɗ

auki dadduma na soma yin sallah ko kafin na gama ya canza kaya ,a nan

ɗ

aki shi ma yayi sallah gefena kan nasa daddumar.

Hannuna ya kamo da nake ta yin Azkhar

ɗ

in yamma

da ban samu na yi bayan sallar asar ba.Wani irin sanyi ne nake ji yana ratsa ni ga tuwon tafin hannunsa sai wani matse min nawa yake .

“ An gama yi wa Uncle

ɗ

in fushi?” ya tambaye ni yana murmushi mai sauti.

Na ce “ ni ban yi fushi ba”

“ Kalle ni” ya

fa

ɗ

a ,a hankali na dube shi

ɗ

in idonmu ya sarƙe cikin na juna ina son kawar da kai amma tamkar wacce ya yi wa dabaibayi na kasa.A hankali na soma sauke ajiyar zuciya ,tsawon lokaci muna a haka kafin ya buƙaci in zuba abin da na dafa mu ci.Jiki duk a sanyay

e na zuba muna ci muna aukin kallon juna har muka gama,ana kiran sallar isha'i na miƙe don gabatarwa amma ya katse ni “je ki yi

ɗ

ahara ki sake alwala”

Ban musa masa ba don ba ya daga cikin halayena yin gardama a gare shi.Da mamakina kuwa da na shiga to

ilet alwalata ta karye iya

ɗ

an kusanci da muka samu kawai,amma sam ban kawo shi wai don wannan niyyar yasa ya ce na je na sake alwala shi yasa ko da na fito ban wani ji kunyarsa ba na haye dadduma,shi ma sai da ya sake yin wata alwala kafin ya yi sallah.

Hira muka soma yana tambaya ta meeting ina basa amsa cike da sakewar fuska kafin na soma jin cikina na yin ciwo,tun ina daurewa har na kasa.

“ Je ki kwanta” cewar Uncle ,ina cije le

ɓ

e na haye katifa tare da yin rairan ina duban sama dafe da cikina.

Jakar da ya zo da ita ya bu

ɗ

e sannan ya

ɗ

auko wasu kwalabe yayi wani ha

ɗ

i cikin kofi ,kafin ya cika bakinsa da ruwan ya zo ya

ɗ

ora shi kan nawa.Na

bu

ɗ

e bakina na dinga ha

ɗ

iye ruwan maganin a hankali ina lumshe idona har na shanye duka,ina jin yadda Uncle

ya soma tsotsar lips

ɗ

ina amma banda wani ƙarfin hana shi dukkan jikina ya saki kwanyata ma tamkar ta rabu biyu tunanina yana gushewa yana dawo wa kamar wani network.

Wani irin zazza

ɓ

i ne nake jin yana rufe ni a sunnu,na ware idona a hankali kamar na ja

riri sabon haihuwa ina kallon Uncle da ya gama tsotse min baki.So nake na fa

ɗ

a masa ina jin sanyi amma babu bakin magana,tashi na ga yayi yasa key ya rufe ƙofar sai a lokacin ne kuma Inna A'i ta fa

ɗ

o min a rai.

Jakar kayana ya bu

ɗ

e ya je ya

ɗ

auko kayan

baccina,irin rigar nan mai bu

ɗ

ewa ya saka min bayan ya zare ta jikina sai rumtse ido nake don ko bra ban saka ba saboda muddin ba fita zan yi ba takura min take.Shi ma irin rigar ya saka sai dai bai ƙulle tashi ba,ina ganin ya kashe hasken

ɗ

aki ya kunna wu

tar ƴar ƙaramar waya sai ya

ɗ

auko ƙaton blanket ya rufe ni kafin shi ma ya shigo ciki.Hannuna mai sanye da zobe ya kamo ya riƙe kafin yayi min rumfa da ƙirjinsa mai cike da yalwa gashi ta kwanta sai santsi take.

Wannan karon yana

ɗ

ora bakinsa kan nawa j

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login