Showing 6001 words to 9000 words out of 35352 words

Chapter 3 - FATALWAR DEBORAH COMPLETE

tashi tsaye ya ja ni muka shiga can uwar

ɗ

aka,sai da yayi mana addu'a sannan muka shiga toilet

ɗ

in.Ruwan

ɗ

umi ya cika min bahon wankan da su na shige,sai a lokacin ya fita ya bar ni na soma wanka ina ayyana abubuwa da yawa a raina har na gama na

fito

ɗ

aure da towel

ɗ

insa.

Bayan na shafa lotion da turare na saka kayan baccin da ya fitar min,sai a lokacin ya rufe laptop

ɗ

insa yana tsokana ta.“A zo a sama wa Mohamed ƙanwa”

Murmushi kawai na yi , ya rungumo ni tare da ja na muka yi baya muka z

ube kan bed.“Wai kin san da ina mahaukacin son ki?” yayi min tambayar da bai bani damar basa amsa ba saboda bakinmu da ha

ɗ

e wuri guda yana kissing a

hankali kuma yake shafar cikina zuwa ƙasa.Dakyar na aro jarumtar fitar da duk damuwata na ajiye hankali muk

a faranta ran juna,a yau ma Uncle ya ƙara dasa min wani sonsa na musamman a zuciya .A

ɗ

an kunyace na yunƙura zan tashi amma ya mayar da ni tare da yi min ra

ɗ

a a kunne,a shagwa

ɓ

e na daki ƙirjinsa na ce “uncle kana ƙara girma amma kana abubuwan yara” wata sh

u'umar dariya yayi ya ce “au kar dai a ce kallon tsoho kike yi min? Baby duka nawa nake da ba zan kasance da ke sau biyu ba?”

“Ni dai a bar ni na huta bacci nake ji” na fa

ɗ

a ina ƙara ƙoƙarin tashi amma ya

ɗ

ora hannunsa kan cikina yana mai cewa “ki j

ira na ha

ɗ

o miki lafiyayen abinci dai baby sai ki ji ƙarfin kula da mijinki”

Yana gama fa

ɗ

ar haka ya tashi ya kimtsa tare da fita,ni kuwa na lafe cikin blanket ina murmushi.

Uncle Salem kuwa shi kansa yunwar yake ji don kalaman Mama kasa barinsa su

kuni suka yi ballantana har yayi tunanin cin abinci.

Ƙ

asa ya sauka tare da shiga kitchen,tray ya samu ya soma

ɗ

ora duk abin da za su ci yana tsaka da yin aikin gabansa Mama ta shigo hannunta riƙe da na Abidah.

A

ɗ

an kunyace ya ce “Mama fitowa kika yi?”

“Eh Abidah ce tace min yunwa take ji shi ne na zo kitchen don sama mata abin da za ta ci” ita ma Mamar ta fa

ɗ

a tana mai kallon trayn da ya zuba fruits kamar yadda Abidah ke kallo.

Shi kuwa ƙaramin plate ya samu ya soma yayanka mata yana mai farawa da

Bismillah kamar yadda abin ya zame masa jiki babu abin da zai yi ba tare da ya ambaci sunan Allah ba.

Yana miƙawa Abidah amma ta ƙi kar

ɓ

a a ƙarshe ma dai cewa ta yi ba ta jin yunwar,da Mama ta kama hannunta don su koma sai ta tsira kuka tana mai cewa “ni

wurin Abba zan tafi”

Uncle kuwa sanin halin da ya baro Nafisa ,sannan da wanda shi kansa yake ciki na larurarsa sai ya kuwa ya murje ido ya ce “Mama ki tafi da ita ki rarrashe ta za ta bari,Abidar Mama ki bar kuka kin ji ko ? Gobe zan saya miki zuma” ya

fa

ɗ

i haka ne saboda duk rigimar da take in ambaci zuma tana yin shuru.

Da wani irin kallo Abidah ta bi bayan Uncle,wanda kuma a zahiri ba ita ce

ɗ

in ba ruhin DEBORAH ne ke juya gangar jikinta.Ta so ace ya tafi da ita can

ɗ

akin don hana shi ƙara kusantar

Nafisa,amma babu yadda ta iya dole ta haƙura ta bi Mama.

Ina nan yadda ya bar ni ya shigo,jikinsa har rawa yake kamar kullum muddin dai yana da buƙatar kasancewa da ni to duk wani control rasa shi yake.

Fruits ya soma ciyar da mu,sai ya saka a ba

kinsa yana

ɗ

ura min kamar wasu tantabaru ko kuma ya saka a bakina sai ya dinga sha yana gamawa da

sumbata ta a haka muka ƙara shiga wani shauƙin soyayyar muka samawa juna nutsuwa a karo na biyu.Duk yadda na so kuma na kwanta bacci Uncle bai bari na zauna d

a najasa ba sai da muka tsabtace jikinmu,a shagwa

ɓ

e nake yi masa mita sai ya ce “Baby babu kyau fa kwana da janaba,in mutum bai iya yin wanka to Manzon rahama ya ce ko alwala ce ka yi kafin ka kwanta don nisanta kanka daga she

ɗ

anu”

Ambatar she

ɗ

anu da ya

yi shi ya dawo min da tashin hankalin

ɗ

azu na gamdakatar da na yi da FATALWAR DEBORAH,cike da tsoro na ƙanƙame shi ina shigewa ƙirjinsa ha

ɗ

i da

ɓ

oye fuskata shi kuwa karatu na ji ya soma yi min yana min wata irin shafa wacce ta mayar da tsikar jikina da ta

tashi.

A hankali na soma lumshe ido saboda karatun da yake yi min yana kashe min jiki ne ruhina na yin wani sanyi liƙis,ko gama ida rufe ido ban yi ba na ga Deborah a tsaye a cikin mafarkina ta yi kicin-cikin da fuska,ba ta kuma

ɗ

auki dogon lokaci ba t

a shaƙe min wuya....

[27/02 15:49] MRS SADAUKI: *FATALWAR DEBORAH*

🐲

MAKARANTAR MATSAFA 2







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUKARWA :* Ga malaman makaranta

*FCWA*





_______________

_________

07

Ko a cikin miyagu ita Deborah ƙarshe ce wurin iya mugunta,na sha jin labaranta a cikin littafin sirrin Kakata Ayodele na MUTUWARE.Wannan yasa ban ma

ɓ

ata wa kaina lokaci ba wurin ƙwatar kaina ta ƙarfi ba,sai dai furucin baki wanda nake

feso ayoyin Alkur'ani duk wacce ta zo min wata ma ko ƙarshen ayar ban kai wa nake kamo wata.Amma tsabar taurin rai na fatalwa haka ta daure azabar da nake yi mata domin kuwa karatun Alkur'ani na ƙona ruhinta ne kamar yadda yake ƙona jinnu.

Cikin ikon A

llah dai na samu na ci galaba a kanta ta bari na tashi daga baƙin baccin nan.Kan fuskar Uncle na sauke idona wanda ke sharar bacci,a hankali na sauka daga bed

ɗ

in na nufi farantin da ya shigo mana shi don

ɗ

aukar ruwa na sha sai dai ina ta

ɓ

a gorar da hannun

a nan take ruwan suka ƙwafe ki

ɗ

igo

ɗ

aya babu alhalin da idona na gansu.

Ƙ

ishi nake ji sosai,maƙoshina ya bushe kamar wacce ba ta ta

ɓ

a shan ruwa ba.Don dole na zura hijabi tare da fitowa,wani abin mamaki ne ya faru da ni,a daidai lokacin da na sauke ƙaf

ata daga step

ɗ

in ƙarshe sai duk

ƙ

wayaƙwayin lantarki suka fara disashewa suna wani lummm kamar rana za ta fa

ɗ

i,ko kafin ƙyaftawar ido kuma suka dinga tarwatsewa ji kake tatatseeee ! Rasss! Duk sun mutu

ɗ

akin ya dawo baƙi ƙirin ko tafin hannuna ban iya ga

ni,iska ne ya soma ka

ɗ

awa a hankali-a hankali kafin kuma ƙofae fita falo ta yi wani ƙiiii ta bu

ɗ

e kanta daidai nan wata murya irin kamar ta wanda ya

ɓ

ata ta soma kiran sunana.

“Naf? Naf zo gare ni! Naf zo mana za su tafi da ni” muryar da na ajiye hank

ali sai na ji ta Uncle ce,kamar wacce ake yi wa jagora haka na soma bin wani hasken jar wutar kyandir har na fita daga gidan baki

ɗ

aya.Tafiyar ƙasa na soma yi a cikin duhun sararin samaniya wanda ya

ɗ

auki wani yanayi kamar lokacin damina,duk taurari sun

ɓ

a

ta sai giza-gizai ke faman gudu.

Ba zan iya cewa ga iya adadin lokacin da na

ɗ

auka ina tafiya ba,ni dai kawai na gan ni a bakin ƙofar shiga wani jeji ina dab da saka ƙafata ciki na ji an jawo ni ta baya.Sai a lokacin kawai tunanina ya dawo jikina,a

tsorace na juyo ina kallon shi.Farin dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekara

ɗ

ari da wasu ƴan kai.

“Me ya kawo ki wannan wuri?” ya jefo min tambaya cikin wani yare wanda ba nawa ba amma tabbas na fahimci me ya ce.

Samun bakina na yi da irin nasa Y

aren na ce “ina ne nan?”

“Ke

ɓ

a

ɓ

iyar duniya ce wacce aka tanada domin

ɓ

atattun ruhika wa

ɗ

anda suka kasa gane inda za su dosa” ya bani amsa.

“Kana nufin nan ba Zimbabwe ba ne?”

Wani kallo yayi min na wani lokaci kafin yayi

ɗ

an ƙyaci ya ce “wannan du

niyar da taku abubuwa biyu ne mabanbanta,iya ruhi kawai ke shigowa a nan amma ke ban san ta ya aka kika zo nan ba alhalin babu wani tabo da ke nuna kin aikata wani zunubin”

“Don Allah ka taimaka min na koma gidana” na fa

ɗ

a ina hawaye.

Ya ce “dole s

ai na san wanda ya turo ki izuwa nan”

“Kamar yaya?”

“Ina nufin matsafi,aljani ko bokan da ya cillo ki nan”

“Deborah ce”

Ina fa

ɗ

ar sunanta sai yanayin fuskarsa ya canza ya bayyanar da razani,amma ban san me yasa ba ya kwantar min da hankali wurin

cewa “ko ma dai wace ce za ki fita in kin so sannan in kin yi niyya don babu abin da ya fi abin bautar Musulmi ƙarfi ”

Wata ajiyar zuciya na sauke da tunanin a yau zan koma gida amma sai na ji yana mai ci gaba da cewa “za ki biyo ni mu je can gidana in k

in huta sai na fa

ɗ

a miki hanyoyin da za ki bi ki koma duniyarku”

Duk da ban so haka ba amma na yi yadda ya ce

ɗ

in na take masa baya har muka isa wani kogo,ko kafin na kai ga tambayarsa me za mu yi a nan sai na ga ya riki

ɗ

e ya koma maciji .Na yi baya da sa

uri ina waro ido,yayin da shi kuma ya soma magana “kar ki ji tsoro domin ni

ɗ

in aljani ne ba mutum ba,ki kama kogon gam za ki tsinci kanki a ciki”

Na girgiza masa kai don ba zan yarda na shiga cikin wuri tare da aljani ba.

“Ba ki da sauran lokaci ki yi

sauri ki shiga na fara jin ƙamshin Deborah muddin ta tarar da ke nan to shi kenan fa ba zan iya yi miki komai ba” bai gama rufe bakinsa ba na soma jin sawun takunta,jiki na rawa na yi yadda ya ce kamar ƙyaftawar ido sai gani cikin kogon wanda ke

ɗ

auke da

abubuwan ban mamaki.

Daga inda nake ciki na ji muryar Deborah na cewa “Baba tsoho ba ka ga wani ruhi yana shawagi ba ta nan wurin?”

“Babu wani baƙon ruhi da ya shigo nan duk yau” ya bata amsa,sai ta yi gaba shi kuma ya shigo yana mai kallona kafin ya

riki

ɗ

e ya koma mutum.Wata step ya soma takawa ni ma na take masa baya har muka isa can saman ƙatuwar bishiyar,na waro ido ina kallon duniyarmu ya bil'adama.

Ya tsinko wani fure ya murza shi yana mai furta wasu harufa sai ga gidana ya bayyana,haka yayi ta

tafiya da tunanina har muka shiga babban falo Uncle Salem na gani a zaune duk hankalinsa a hargitse,yayin da bokanyar gidanmu ke zuga shi kan cewa babu wani

ɓ

ata da na yi akwai dai inda na je na

ɓ

uya abin da ya fi ban mamaki jin wai tana faman cewa sati g

uda rabona da gida.Baba tsoho kamar ya san abin da ke raina sai cewa yayi “kin yi doguwar tafiya ne shi yasa,kika yi kwanakin nan” bai ida rufe baki ba duk komai ya

ɓ

ace daga idonmu wanda na lura yayi daidai ne da shigowar wata baƙuwar fuska a falon wacce

alamu suka nuna kuma ƴar aiki ce....

[28/02 08:22] MRS SADAUKI: *FATALWAR DEBORAH*

🐲

MAKARANTAR MATSAFA 2







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUKARWA :* Ga malaman makaranta

*FCWA*





________________________

08

“Da matsala fa,ina ga Deborah ce ta

ɗ

auki siffar bil'adama ta je gidanki da sunan ƴar aiki” Baba tsoho ya fa

ɗ

a fuskarsa cike da damuwa.

Cike da tashin hankali na ce “ta ya aka yi ka gane?”

“Ita ka

ɗ

ai ce mai

ƙ

arfin ikon da za ta iya katse min dubana kai tsaye daga shigowarta,yanzu abin da ya kamata a yi ki je ki kwanta ki huta zan fara binciken hanyar da za ki bi ki koma gida kafin nan da wata uku”

“Wata uku kuma? Ni da nake son na koma tun yau” na fa

ɗ

a a

rikice.

Wani kallo yayi min kafin ya ce “kina tunanin tafiya daga

ɓ

oyayyar duniya zuwa duniyar bil'adama abu ne mai sauƙi? To tsaya ki ji ita kanta Deborah farkon ranar da za ta keta hijabin da ke tsakaninmu da ku sai da ta

ɗ

auki kusan shekara guda cur

rr.In taƙaice miki zancen a ƙaramin misali sai kin yi tafiyar wata biyu kafin ki isa can,shi ma sai in na samu aljani mai matuƙar gudu”

Wani gumi ne ya rufe ni nan take,a duniyarmu na sha jin cewa aljani na iya yin abu kamar ƙyaftawar ido amma a nan g

a shi yana yi min zancen watanni biyu.Sam ban yarda da shi ba,don haka na ƙudurta a raina zan fita daga kogon nan na je na nemi hanyar da kaina.

Kan wani gadon ganye na je na kwanta kamar yadda ya ce,na lumshe idona amma ba da niyyar yin bacci ba.Sai da

na bari hankalinsa ya

ɗ

auku kan aikin da yake yi jikin wani allon ƙarfe sai na yi saurin sauka daga gadon na je na dafa kogon nan take na tsinci kaina a fili.

Gudu na soma ina waiwaiye har sai da na yi nisa sosai sannan na tsaya yin tafiya,cikin ikon

Allah na hangi hanyoyi biyu daga nan ma ina tsinkayen kwalta.Na saki murmushi don kuwa na san in ba a duniyarmu ba babu inda ke da kwalta ina dab da bin

ɗ

aya daga cikin hanyoyin kwatsam wani dodo ya bayyana a gabana.Tsoro ya kama ni ,ga shi ina son yin ba

ya amma tamkar shukar da aka dasa haka na kasa motsi.

“Barka da zuwa hanyar tsirar ruhin da ya

ɓ

ata” dodon ya fa

ɗ

a yana wangale min baki nan muninsa ya ƙara bayyana,hanya ya bani da nufin na wuce.Abin da ya fa

ɗ

a na maimaita a zuci sai na fahimci eh la

lle ina kan hanyar daidai kenan, wannan karon ina cira ƙafata sai ta bar ƙasa haka na bi hanyar nan na soma tafiya duk yadda nake tsinkayen kwaltar amma na kasa kawowa a gare ta.

Ga yunwa ga ƙishi ga gajiya,sai na

ɗ

an sunkuya ina mai riƙe gwiwaina kam

ar mai yin sallah daidai nan idona yayi tozali da wani

ɗ

an rame kamar gurbin tanda sai ruwa ke

ɓ

ulbulowa.Jikina har rawa yake wurin duƙawa na soma sha,sam ban farga ba na ji ni tsundum cikin ruwa na nitse ciki hatta

kaina.Ina

ɗ

aga kaina sai na ga wasu ƴan

masu mugun kyawu suna wasar kos,yayin da kuma

ɗ

aya daga cikinsu ke gefe tana saƙar hannu.Ido muka ha

ɗ

a da ita sai ta sakar min murmushi kafin ta yi min alama da hannu na zo,ƙafafuwana a sanyaye na soma tafiya kwacal! Kwacal ! Cikin ruwan har na isa gare ta

.

Duk ƴan matan suka maido hankalinsu gare ni,suna masu karon baki wurin cewa “waooo! Bil'adama a duniyarmu?”

“Ku yi min shuru ku ci gaba da wasarku,ke kuma zauna nan” ta dube ni tare da nuna min wani Kunkuru

🐢

ni tsoronsa ma ya kama ni ganin yadda

yake ziro kai yana maida shi kuma ciki, amma a haka na daure na zauna.

Tsakiyar idona ta kafe da kallo har sai da na ji wani abu na huda fatata yana ratsa

ɓ

argona,a nan take kuma tsikar jikina ta tashi duk gashin da ke hannuna yayi wani tsiri-tsiri da

shi ban gama yin mamaki ba na ga wani abu ya soma fita daga hudodin yana zubewa...

Ga wa

ɗ

anda ke son shiga paid group sai su yi min magana kai tsaye ta WhatsApp numberta +22795045822.

A page 10 zan dakata da free page in sha Allah

[28/02 10:07]

MRS SADAUKI: *FATALWAR DEBORAH*

🐲

MAKARANTAR MATSAFA 2







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUKARWA :* Ga malaman makaranta

*FCWA*





________________________

9_10



DEBORAH

T

a da

ɗ

e tana kwa

ɗ

ayin dawowa duniyar bil'adama tun shekaru

ɗ

ari da ashirin da suka gabata,sai dai ba ta samu ƙwaƙwaran dalilin da za ta fa

ɗ

awa al'ummarta na

ɓ

oyayyar duniya wa

ɗ

anda take mulka ba.Sai a ranar da idonta suka yi gamdakatar da Uncle Salem ta ji

wata hatsababiyar ƙaunarsa ta shiga ranta,ta yi ƙoƙarin danne muradinta sai dai hutar sonsa sai ƙara

azalzala take yi a ranta.Yanayin yadda yake kula da Nafisa shine abin da take so tun lokacin da ta na raye,sai dai babu namijin da ke da jarumtar tunkarart

a da zancen so ballantana har ya kai ga ririta ta dukkan hatsabiban matsafa da bokaye tsoronta suke.

A ranar da ta zo ta shigar da Uncle Salem fa

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login