Showing 9001 words to 12000 words out of 35352 words

Chapter 4 - FATALWAR DEBORAH COMPLETE

/>
a da niyyar dama don ta kasance matarsa ta dare ne a duniyar mafarki,shi yasa ta sanar da shi cewa dukkan

komai yana da farashi.

A yanzu da ta faso duniyar bil'adama ba ta ga abin da zai mayar da ita

ɓ

oyayyar duniya ba,farkon zuwanta a jikin Abidah ta yi wa baƙin ruhinta masauki.Cikin shu'umancin da ta saba yi ta juyar da kwanyar Mamar Sadauki ta saka mata

kishin Nafisa,don sai in rikici ne ya shiga a tsakaninsu ne za ta samun yadda take so.Korar bayi masu yi wa Nafisa hidima duk tsarinta ne,kuma birninta ya cika duk an sallame su.

A wannan ranar ce kuma ta bazama neman gangar jikin da za ta

ɗ

auka,dole t

ana buƙatar na cikakkiyar mace mai hankali wannan yasa ta fita tsakar dare neman raunatacen ruhin da za ta nakasa ta

ɗ

auke gangar jikin.

Gida-gida ta dinga bi har Allah ya kai ta gidan Sakina ƙawar Nafisa,tun kallon farko ta gane ta.Tsaye ta yi tana kallo

n yadda Sakina ke zazzaga wa mijinta ruwan masifa tana cewa “ wallahi sai ka sake ni,ba zan zauna kullum kana tafiyarka daji kana barina a gida ba kamar wata mai gadi .Ka sake ni na je na auri wani wanda ya san mutumcina,ai MIJI GOMA BA UBA GOMA BA NE(litt

afin Sadiya AbdulRak kenan)”

Cikin rarrashi ya ce “Sakina ki ajiye hankalinki da kyau ki yi wa kanki karatun tanutsu don kar ki je ki yi BONONO(Mom Afra) daga baya ki zo kina cizon yatsa”

“Wa ya fa

ɗ

a maka ƘWAƘWALWAR KIFI( Emilia) ce da ni da ban san

abin da zai fishe ni dare ba?”

Yayi

ɗ

an murmushi don kwantar mata hankali ya ce “ ba ki san kusan duk kowanne gida NAUSHIN WUTA (Ameera Adam) mazajensu ke yi ba?”

“Kar ka yi

ɓ

arnar bakinka don wallahi ba zan yi BIYAYYA(Mai ƙosai) a gidan auren da ake

cutata ba” ta yi furucin tana mai banko ƙofar

ɗ

aki ta fito ba tare da ta yi la'akari da tsawon dare ba,FATALWAR DEBORAH wacce tun

ɗ

azu take tsaye ƙiƙam ta yi wuf ta shige gangar jikin Sakina nan take kuma ta

ɗ

auki controling tunaninta,cike da iya tsafi ta

ƙarawa jiki da fuskar Sakina shekaru ta yadda ba kasafai za ka gane eh ita ce ba.

Daga nan direct gidan Uncle Salem ta zo,ba ta wani sha wahalar fiddo Mamar Sadauki tsakar gida ba sai kuma ta fara buga ƙofa.Baiwar Allah Mama ta zo ta bu

ɗ

e mata ,kawai s

ai ta fashe da kuka tana cewa ta taimaka mata ba ta da kowa.Abin ka da dama an juye ma kwanya haka Mama ta shigo da ita cikin gidan,a washegari kuma ta gabatar wa da Uncle Salem da ita a matsayin ƴar aiki,shi sam hankalinsa ba kwance ba saboda tashi da yay

i ya ga Nafisa ba ta kan shimfi

ɗ

a har

ɗ

akinta kuma ya je nan ma ba ta nan.



Nafisa

A hankali duk kambun maitar da ke jikina ya fice na dawo normal,sai dai kafin ma na kai ga yi mata godiya na ji tana cewa “zan ara miki ƙarfin ikona ta yadda za ki

yaƙi abin da ya fito da ke daga duniyarki izuwa nan,ban son gardamar nan taki ki riƙe a barki ” ta fa

ɗ

a tana mai yi min wani kallo na tsakiyar ido kafin ta ci gaba da cewa “ki fa

ɗ

a min wacce siffa kika fi so? Ina nufin cikin dabbobi me kika fi so?”

“Ba

n son ko

ɗ

aya” na bata amsa.

“Me kika fi tsoro to?”

“Ƙadangare” na bata amsa.

Sai ta saki wani murmushi kafin ta yi wa ƴan matan nan magana ta aike su wata maƙabarta tana son su tono mata kabarin wani su kawo mata shi.

Babu jimawa suka je suka

dawo

ɗ

auke da wani abu cikin farin ƙyalle,kan teburi suka ajiye shi tare da bu

ɗ

e shi.Gawar wani ƙadangare ce na gani har ya bushe kana iya ganin ƙasusuwansa.

Wasu harufa ta fara lissafowa yayin da kuma ta saka ƴan matan suka yi wani cercle suka kewaye

mu suka sa mu tsakiya,wani furucin su ma suke yi cikin salon

ɗ

aga murya yayin da ita kuma nata take yinsa a sauti ƙasa-ƙasa “Lazaaar! Laaazaaar! Ōÿānīÿēmį ” a hankali na ga ƙadangaren yana dawowa

ɗ

anye ha

ɗ

i da

ɗ

an kumbura nan take tsoro ya kama ni,daidai

wannan ga

ɓ

ar ne kuma ta kama yatsana ta tsaga shi jini ya soma tsirta yana sauka kan jikin ƙadangaren kai kace dama jinin nawa ne yake so nan take ya soma motsi yana bu

ɗ

e bakinsa.

Kalmar farko da ya furta ita ce “Gimbiya Sarah” a nan ne kuma na san suna

nta,sai ta saki murmushi a lokaci guda kuma ita da ƙadangaren suka kalle ni.

Tsoronsa nake ji sosai,don haka da sauri na je bayan Sarah na

ɓ

uya amma ta wani matsa ta yadda dole dai na fuskanci ƙadangaren wanda ke kallona da ƙattin idonsa.

“Shugabat

a!” ya furta,na waro ido jin wai ni ce shugabarsa.

“Nafisa wannan shi ne Lazar,wata ƙawata ce da muka yi rayuwa da ita duniyar bil'adama ta ƙyarƙyare shi ta hanyar tsafi.Yana da matuƙar power na san zai taimaka miki sosai,abin da nake so da ke dai shine

kawai kar ki yi gardama har mu kammala aikin nan kin ji ko?”

Kai kawai na gya

ɗ

a mata,sai ta ƙara bani umarnin na zauna.Jikina na

ɗ

an rawa na yi zaune ,yatsana ta kamo wanda ta tsaga

ɗ

azu.A gaban idona ba mafarki ba ta kamo shi Lazar

ɗ

in ta saka min shi

ta cikin ƴar tsakar da ko allura sai an yi da gaske ta wuce amma ƙaton Lazar

ɗ

in ne ya shige tsaf,wani iri na ji bayan ta gama shigar da shi.

“Ki lumshe idonki me kika gani?” Sarah ta fa

ɗ

a .

Na kuwa lumshe su nan na hangi FATALWAR DEBORAH tana shayar

da Abidah wata gubar maita,so take a dole dai sai ta cutar da ƴata.Ban san lokacin da hawaye suka zubo min ba,abin da na gani

ɗ

in na sanar da Sarah ita kuma sai ta ce “ƙarfin ikon fatalwa yana ƙaruwa ne ta hanyar shan jini kawai, wannan dalilin yasa ta za

ɓ

i Abidah matsayin wacce za ta dinga yi mata farautar rayukan mutane tana kamo kurwarsu ita kuma sai ta tsotse jinin.Yara da yawa Mayu na amfani da su don yi musu bauta,saboda shi yaro sam ba za a zarge shi ba amma hakan tana faruwa ne ga iyaye masu sakaci

wurin yi wa ƴaƴansu addu'ar bayan asubah kamar yadda Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yayi mana umarni da mu dinga karanta musu wannan addu'ar *A'UZU BIKALMATILLAHI TAMMA,MIN KULLI SHAITANIN WA HAMMA,WA MIN KULLI AYNIN LAMMA* ”

Idona ba su ba

r fitar da hawaye ba na ce “in kuma mutum bai iya karanta Larabcin ba?”

Ta bani amsa da “ sai yayi da Hausa don Ubangiji yana jin kowanne Yare sannan yana amsar addu'ar bayinsa ”

“To ki fa

ɗ

a min da Hausar don halin yanzu ma ji nake kamar ban yi karat

u ba”

“Ina neman tsari tare da tawwasali da kyakkyawan zantukan na Ubangijina da ya kiyaye Ni daga sharrin dukkan dodanni,daga sharrin dukkan wasu dabbobi masu dafi da kuma sharrin dukkan wata ido mai cutar maita ”

“Na gode! Yanzu wacce hanya zan b

i na koma gida?” na tambaya,shuru ta

ɗ

an yi kafin ta ce “gaskiya ba zan yi miki ƙarya ba,komarwaki ba yanzu ba sai dai kina iya balaguron ruhi ki je kuma ki dawo”

Ban gane abin da take nufi ba,da na tambaye ta kuma sai ta ja ni muka wuce can gidansu.Sos

ai na yi mamakin yadda duniyar ƙasan ruwa ma take

ɗ

auke da gidaje da kuma iyalai,iyayen Sarah suna da kirki sosai na samu tarba mai kyau na ci na sha sannan muka wuce

ɗ

akinta mai

ɗ

auke da gado da komai na buƙatar mace.

Kasancewarmu cikin ruwa ba shi ke

nufin ka yi wanka ba a'a,har da toilet ke da kwai da kuma abubuwan gyaran jiki.Haka na shiga na yi wanka ina ta mamakin duniyar,bayan na fito sosai na ƙara wani mamakin ganin kayan jikina a saman gado.

“Ki yi sauri ki shirya domin ki ziyarci mijinki,i

n kin je ki sanar da shi duk abin da ya faru zai fahimce ki sannan ki aje hankali ki sama masa nutsuwa”

Ni dai banda kallonta babu abin da nake yi,ban bari ta yi min kwalliya ba sai da na yi sallolina sannan na shirya cikin wata ha

ɗ

a

ɗ

iyar rigar bacci.Tu

rare na fesa sannan na ce “yanzu ya za a yi na je can

ɗ

in?”

“Kin fiya sauri kamar zawo,ki jira mana ina ha

ɗ

a jirgin balaguron ne”Sarah ta fa

ɗ

a tana mai zana gidan gizo-gizo,bayan ta gama ne ta umarce ni da na lumshe idona sannan na ratsa ta cikinsa haka

kuwa aka yi.

Ina yin yadda ta ce sai na tsinci kaina a gidan Uncle Salem,a cikin

ɗ

akinsa ban bayyana ko ina ba sai a cikin madubi.Ya fito daga wanka ƙugunsa

ɗ

aure da towel yana goge gashinsa da

ɗ

an ƙarami,sai na ga ya fara bu

ɗ

e ƙofofin hancinsa alamu

n ya ji ƙamshi jikina kenan .Na saki murmushi na ce “kawo na taimaka maka na tsane ma jikin” da sauri ya juyo muna kallon juna,kafin ya ce “Naf?” na yi murmushi na ce “ka taimaka min na fito”

Hannunsa ya miƙo ni kuma na

ɗ

ora nawa ya jawo ni,na yi tsalle

na ƙanƙame shi.Ya ce “ina jin ki a jikina amma na bar ganin ki”

“Dama ba za ka iya ganina ba saboda ni ruhi ce” na basa amsa ina mai kai wa lips

ɗ

insa sumba,kan bed muka zube da dukkan alamu shi ma yayi kewata na san halin Uncle sosai muddin yana gida

to kowanne dare sai mun kyautata shimfi

ɗ

ar aurenmu.Cikin shauƙi da bege muka raya daren,ina dab da yi masa bayanin abin da ke faruwa na ji Sarah ta fizgo ruhina na koma can ƙasan ruwa.Na bu

ɗ

e ido ina kallonta cike da takaici na ce “ya kuma za ki yi min hak

a?”

Ita ma rai

ɓ

ace ta ce “kafin ki je sai da na fa

ɗ

a miki da kin je za ki yi masa bayani amma kika fara da wata sumbatarsa,sannan tuni hasken alfijir ya keto inda na ƙara ko minti guda ne za a samu matsala don duniyar ruwa ba irin taku duniyar ba ce

nan muna da ƙa'ida” tana gama fa

ɗ

a ta fice ta bar ni nan.



Gidan Uncle Salem

Shi

ɗ

in ya yarda da akwai

ɓ

oyayyar duniya wannan yasa bai yi mamakin ziyarar da Nafisa ta kawo masa ba.Sosai ya ji da

ɗ

in kasancewa da ita don babu wani banbanci tsakanin m

u'amalar ruhi da kuma ta gangar jiki, washegari cike da walwala ya fito kusan kowa ya ga canjin amma ba wanda ya san dalili hatta kuwa Deborah wacce take jin kwa

ɗ

ayinta a kansa ya ƙaru.

Yau girki na musamman ta yi wa ƴan gidan wanda ko ka

ɗ

an ba ta wani

shan wahalar kunna gas,cikin iya tsafinta take yin komai.Da dare bayan ta faki idon mutane haka ta haura sama,

ɗ

akin Nafisa ta je ta bu

ɗ

e drowerta ta

ɗ

auko kayanta sai ta shiga toilet ta tsoma kayan cikin ruwa.Da wannan ruwan ta yi amfani ta yi wanka,nan ta

ke jikinta ya fara riki

ɗ

a ya koma irin na Nafisa.Cike da makirci ta shirya cikin wasu fitinanun kayan bacci ta fesa turare sannan ta nufi

ɗ

akin Uncle Salem ta je haye bed

ɗ

insa,shi kuwa bawan Allah yana toilet yana wanka sai tunanin moments

ɗ

insu na jiya y

ake.

Yana fitowa yau ma da ƙamshinta ya fara cin karo irin na jiya,ya washe baki yana kallonta jikinsa har rawa yake ya haura gadon yana mai cewa “Naf?”

Ita kuwa FATALWAR DEBORAH wacce ke

ɗ

auke da siffar Nafisa cike da zaƙuwa ta rungumo Uncle Salem.D

aidai nan free page ya ida mai son ci gaba 500 ne via 2670215530

ZULFAU YAHAYA

Ecobank DM +22795045822

*NB:* lokacin posting sai bayan shan ruwa in sha Allah.

[28/02 10:12] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*





```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.

*FCWA*





________________________

01

Ra'ayi riga in ji ƴan magana, wannan haka yake a lokacin da matasa sa'anina ke sha'awar fita waje domin

yin dogon karatu tare da burace-buracen ababen ƙyalƙyalin duniya ni kuma shiga ƙauyuka ne ra'ayina domin koyar da yaran da ke cikin duhun jahilci.Sunana Nafisa,matashiyar budurwa ƴar kimanin shekara ashirin da biyu a duniya.Na fito gidan sarauta,a jinin ma

su izza da taƙamar dukiya sai dai ni sam ba wannan ne a gabana ba.Duk da na sha wahalar shawo kan mahaifina kan ya bar ni na yi karatun zama malamar makaranta amma kuma fafur ya hana ni fita aiki wanda hakan ba ƙaramar barazana ba ce da cikar burin nawa.

Fuska sha

ɓ

e-sha

ɓ

e da hawaye na nufi

ɗ

akinsa,shine ka

ɗ

ai tilo da na san zai iya yin magana mahaifina yayi amanna da ita ba tare da gardama ba.Ko sallama ban yi ba ballantana neman izini kawai na tura ƙofar,kamar kullum yana zaune kan dadduma yana jan casb

i.A gabansa na zube kamar raƙumar da ke jin ƙishi,ya

ɗ

ago fararen idonsa ya zube su a kaina kafin cikin tattausan furuci ya ce “Naf !”

Baki na turo gaba idona na sake zubo da wasu sabbin hawayen.

“ Yau kuma wa ya ta

ɓ

a ki?” ya tambaye ni cikin nutsuwarsa

wacce ke ƙara masa ƙwarjini.

Cikin kuka na ce “Daddy ne wai ba zan yi aikin gwamnati ba”

Yayi murmushin da ya bayyana fararen haƙoransa wa

ɗ

anda kullum suke shan gugar asuwaki kafin ya ce “ki je zan yi masa magana” da sauri na girgiza masa kai na ce

“ a'a Please uncle ka tashi mu tafi yanzu kafin masu hura wuta su ƙara masa ƙaimi” na fa

ɗ

i haka ne saboda ahalin gidanmu suna da

ɗ

agawa sosai ta yadda suke ganin kamar ƙasƙanci ne a ce jinin gidan ya je yana aikin gwamnati,aikin ma koyarwa.

Ya bu

ɗ

e b

aki zai yi magana na yi saurin kamo tafin hannunsa wanda yake lutuf da tsoka sai taushi kamar na mace,hannun nasa ya duba da sauri na sake shi saboda ba tun yau ba ya yi min hani da hakan ba wai iya gare shi ba kawai a'a hatta ƙannaina maza ya hana ni ra

ɓ

a

r su ko kuma ta

ɓ

awa a tsakaninmu.

Na sunne kai wasu hawayen na sake surnano min suna

ɗ

iga kan farin hijabina.

“Nafisatu?” ya kira ni cikin wani salo,ba tare da na

ɗ

ago ba na ce “ na'am uncle”

“Me yasa ra'ayinki ya banbanta da sauran danginki? Me yas

a kike son yin aiki alhalin mahaifanki sun tanadar miki komai na rayuwa?”

Na

ɗ

ago na dube shi kafin na ce “ uncle kai ma ba ka son na yi wannan aikin jahadin na shiga ƙauyuka ina wayar da kan al'umma? Saboda me uncle? Kawai don iyayena suna masu arziki

shi kenan sai na yi kwance na dogara da dukiyarsu? Me yasa ni ba zan yi aiki ba?”

“ Saboda ke mace ce!” ya bani amsa yana kallon idona,ji na yi kamar ya watsa min ruwa zafi kawai sai na tashi na fita a guje ina gwanjin kuka.Ina shiga babban falonmu duk

sai na tarar da ƴan uwana kuwa suna ta cece-kuce akan maganar,

ɗ

akina na wuce direct na haye gado na kwanta rub da ciki amma abin mamaki sai na ji tamkar kan cinyar mutum ne kaina yake amma sam ban bai wa hakan muhimmancin ba na ci gaba da rera kukana,har n

a fi jin haushin rashin goyon bayan Uncle Salem kan na Daddyna.A hankali na soma jin ana shafar gashin kaina wanda ke lulu

ɓ

e da hijabina,ido na soma lumshewa ba tare da na shirya ba yayin da kuma na soma sauke numfashi akai-akai.Ban sani ba ko na shiga d

uniyar mafarki ne ko kuwa zahiri ne amma sai na tsinci muryar wata dattijuwa na yi min gatana ha

ɗ

i da bani tarihin ababen tsoro kamar yadda na fi ƙaunar kallon horror film.



A can

ɓ

angaren Uncle Salem kuwa Nafisa na fita da gudu yayi saurin tattare l

ittafansa kafin ya gyara zaman hiramin kansa ya fito.Direct ƙofar da za ta sada ka da babban falon ya nufa bakinsa

ɗ

auke da sallama,tsit duk falon ya

ɗ

auka kafin duk su yi ƙasa da idanunsu saboda yadda yake da matuƙar muhimmancin da kuma girma a idonsu.Cik

e da girmamawa suka soma gaishe shi “ Barka da fitowa Daddy ƙarami“ domin haka suke kiransa in ka fidda Nafisa da take ce masa Uncle ita ma

ɗ

in shine da kansa ya koyar mata da hakan.

“Fatan dai ba ƙara ta ba aka kai wurinka,a toh don na san ba kasafai

za a gan ka a nan ba” cewar Daddy yana

ɗ

an murmushi yana kallon babban

abokinsa,amininsa kuma

ɗ

an uwansa.Uncle Salem ya ce “tun da ma ka sani ai shi kenan sai a fara shirya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login