Showing 18001 words to 21000 words out of 35352 words
kallona da manyan idonta da suka shi
ge can ciki tsabar tsufa.
Banda ko dala a hannuna tun da ban fito da jaka ba,duk a tunanina almajira ce wannan yasa na bu
ɗ
e ƙatuwar ledar chocolat da sauran kayan maƙulashe na
ɗ
auko mata cake guda biyu da kuma jus,ina bu
ɗ
e murfin motar sai ta
ɗ
an matsa ge
fe na fito .Fuskata
ɗ
auke da murmushi na ce “ ga wannan Kaka banda ku
ɗ
i hannuna”
Cike da murna ta kar
ɓ
a kafin ta ce min “ ki san yadda za ki yi ki hana mijinki tafiya dajin nan rayuwarsa na cikin ha
ɗ
ari tarko ne aka yi masa”
Na yi dariya na ce “Kaka
ai ni budurwa ce banda aure”
“Naf shiga mu tafi kin wani fito waje duk ana kallon ki“Uncle ya fa
ɗ
a tare da bu
ɗ
e min ƙofa na shiga ina kallon tsohuwar wacce ke tsaye tana yi min murmushi amma abin da ya bani mamaki yadda aka yi sam Uncle bai gaishe ta
ba alhalin na san shi da girmama tsofi don shine ya koya min yin sadaka musamman masu rauni irinsu.
Sai bayan na shiga motar ne na lura da ashe tun tuni shi Jabeeru ya zauna kan mazauninsa.Har muka iso gida da tunanin tsohuwar nan danƙare a zuciyata amm
a sam ban fa
ɗ
a wa kowa ba sallah kawai na yi na fito na soma bu
ɗ
e kayan ina nunawa Ammy da kuma ƙannaina biyu Abdul da Mubarak,sai kuma sauran ƴan uwana wa
ɗ
anda suke cousin
ɗ
ina ne.Wayar iphone
ɗ
in dai ce duk suka yi ta taya ni murnar mallakarta don su du
k sun jima da yinta in aka cire ƙannaina.Bayan an yi sallar isha'i Daddy da Uncle suka shigo a tare nan ne na ji yana fa
ɗ
ar cewa gobe in Allah ya kai mu Jabeeru direba zai kai mu can ƙauyen Ƙwargwam ni da Inna A'i saboda shi zai wuce can mission.Sam kwata-
kwata ban kawo zancen cewa akan Uncle Salem wannan tsohuwar ke magana ba shi yasa kawai ban wani damu ba sai ma rigima da na
ɗ
ora masa na cewa to dole da zarar ya sauko ya fara zuwa can inda nake kafin ya zo gida.
A cikin daren ma sai da na yi mafarkin
tsohuwar nan ta sake ce min kar na bar mijina ya tafi,amma na share batunta na soma shirin tafiya don tuni tun jiya ka saka komai namu a cikin mota.
Ƙ
arfe tara tuni mun yi breakfast,sai duk muka fito.Uncle Salem motarsu ce ta wurin aiki ta zo ta
ɗ
auke
shi yayin da ni kuma ta gidanmu ce.Duk lokaci guda motocin suka tashi muka hau titi,ta windown mota muke kallon juna ni da Uncle muna sakarwa juna murmushi har aka zo mararrabar hanya motocin namu suka rabu.Sai a lokacin na maido dubana kan titi ina jin a
bu biyu,kewar Uncle da kuma murnar cikar muradina ba tare na san abin da ke can yana jirana a ƙauyen Ƙwargwam.....
[28/02 10:12] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.
*FCWA*
☀
️
________________________
05
Sosai Jabeeru ke sharara gudu kan titin da yake tsit babu kowa kamar an yi ruwa an
ɗ
auke.Kamar daga sama haka na ga tsohuwar nan mai ƙusumbi daga can nesa ta
yi tsaye tsakiyar kwalta amma duk nisan tazarar bai hana ni ganin ƙwayar idonta ba wacce ke yi min magana kuma ra
ɗ
am nake jin sautin muryarta kamar waccan lokacin.
“ Me kike jira da har yanzu ba ki sanar da Uncle
ɗ
inki saƙona ba? In wani abu ya samu
ɗ
ana
sai na
ɗ
an
ɗ
ana miki azabar da ba ki ta
ɓ
a tunani ba ballantana gani a duniya” na shagala sosai da kallon ƙwayar idon nata sam ban san lokacin da Jabeeru direba ya kawo dab da ita ba,cikin ƙaraji na ce “ Jabeeru ka taka burkiiii!” sai dai ko kafin in rufe ba
kina tuni ya ratsa ta jikinta amma abin mamaki sam bai ka
ɗ
e ta tamkar dai iska wannan mai ka
ɗ
awa haka gangar jikinta take.
Jabeeru ya tsayar da motar,ina haƙi ina ƙari na
ɓ
alle murfin motar na fita na je na yi tsaye na duba can gaba a zatona ko zan
ganta sheme a ƙasa sai dai wayam ba komai.Kamar wata mahaukaciya haka na ƙara yi a guje na duba bayan motar nan ma babu kowa ko
ɗ
igon jini babu.Da na leƙa ƙarƙashi ma babu komai,tuni sun fito suna tambaya ta lafiya.Kai na dafe kafin na koma cikin mota na
ɗ
auki wayata don na kira Uncle Salem sai dai sam babu network.Zuwa wannan lokacin hankalina ya soma tashi ji nake kamar dai gaske wani abu zai same shi.
“ Wai Nafisa lafiya duk kike wannan kai komon kamar mai saffa da marwa?” Inna A'i ta tambaye ni.
B
a tare da na dube ta ba na ce “ network nake nema ina son kiran Uncle ne”
Jabeeru direba ya ce “ Hajiya fatan dai lafiya?”
“ Jabeeru ina son samun network don Allah,mu je ko cikin dajin nan ne mu duba ko zan samu tsauni na hawa” na fa
ɗ
a kamar zan yi kuka
.
Inna A'i ta ce “ a'a gaskiya ba zan bari ki shiga daji ba,daga ganin wannan ciyayi ba za su rasa maciji ba.Ki yi haƙuri mu ƙara gaba na san za a samu”
Jabeeru direba ya yi caraf ya kar
ɓ
e zancen“ eh Hajiya wallahi sosai ake samun macizai zo mu ƙara ga
ba ai mun kusa shiga inda ke da network tun da ga ƙarfen falwaya can ina tsinkaye” jin yadda suke ta tsorata ni yasa na yarda muka koma ciki sai dai juyin duniya motar ta ƙi tashi a dole kuma muka sake fitowa Jabeeru ya soma dubawa.
Da wani irin gudu
na ratsa cikin ciyayin saboda wasu manyan duwatsu da idona suka hango min.Ina jin Inna A'i na kirana amma ko waigowa ban yi ba ballantana na amsa mata,da isa ta na hau can ƙoli ai kuwa sai ga network ya shigo ko kafin na kira Uncle text ne birjit irin wa
ɗ
a
nda ake turowa in an so a kira mutum amma ba a same shi ba.Hannu na rawa na rubuta lambar Uncle Salem wacce ke zaune ra
ɗ
am a kwanyata,sai na ji yana cikin kira amma ba a
ɗ
auki lokaci ba ya
ɗ
aga yana mai jan ajiyar zuciya yayin da ni kuma na saka masa kuka
tare da soma magana “ Uncle Please kar ka tafi tarko suka ha
ɗ
a maka duk ƙarya ce babu wani kashe sojojinku da aka yi, Please ka koma gida”
“ Naf lafiya kike kuwa? Wane irin zance ne wannan? ” ya fa
ɗ
a .Na ce “ ni ma ban sani ba wata baƙar tsohuwa ce ke s
on haukata da farko ta ce mijina,yanzu kuma ta ce kai”
“ Ya siffarta take?” ita ce tambayar da ya jefo min.
Na ce “ tana da ƙusumbi...” ko kafin na ida koro masa sauran bayanan ya ja wata ajiyar zuciya kafin ya ce “ Ok to” yana fa
ɗ
ar haka aka shaida mi
n ku
ɗ
ina sun ida,daidai nan kuma na ji muryar Inna A'i tana cewa “ Nafisa zo mu wuce motar ta tashi” tuni na sauko na kama hannunta muka fito daga cikin ciyayin don sai da ta biyo sawuna.
Muna shiga motar muka ci gaba da tafiya cikin gudun da ya saba,sa
i da muka yi wajen awa uku kafin ya tsaya mu ci abinci da kuma fitsari sannan muka
ɗ
ora tafiya .Ba mu kai ƙauyen Ƙwargwam ba sai wuraren sallar azahar lokacin rana ta zo tsakiya,muna shiga garin gabana ya soma fa
ɗ
uwa ina jin wani irin yanayi kamar wacce ta
ta
ɓ
a zuwa dama har da wasu tsofin moments nake gani wanda na rasa daga ina suke ziyartar kwanyata sam ban ta
ɓ
a kawowa cewa suna
ɗ
aya daga cikin ire-iren mafarkan da nake yi ba tun ranar da na soma ganin period.
Kamar yadda tun kafin mun tawo Uncle ya
bani duk wasu takardun sheda da ya kar
ɓ
o daga can makarantarmu haka muka samu wani yaro ya kai mu can gidan shugaban makarantar wanda yake cikin ƙatuwar school
ɗ
in wacce sosai na yi mamakin yadda aka yi ma aka gina ta.
Da isar mu can sai muka taras da
wasu malaman da alamu suma zuwansu kenan .Tarba muka samu daga wajensa kafin ya nuna mana
ɓ
angaren jerin flat/appartement
ɗ
in da aka tanada domin malaman ƙetare wa
ɗ
anda ba ƴan ƙauyen ba.Kowane daga cikinmu ya bamu key
ɗ
in
ɗ
akinsa kafin mu wuce ,Jabeeru ya
tuƙa mota har zuwa ƙofar
ɗ
aki mai lamba uku wato nawa.Shi ne ya kai mana kayanmu ciki,
ɗ
akin tsaf yake bai da datti kamar an sa da zuwanmu.Ciki guda ne sai toilet da kuma ƴar ƙaramar kitchen,haka duk muka jera komai wajensa Inna A'i ta cire zanen da muka t
arar shimfi
ɗ
e kan ƴar madaidaiciyar kafitar ta shimfi
ɗ
a wata,na shiga toilet bakina
ɗ
auke da addu'a na yi wanka tare da alwala sannan na fito sai na tarar tuni Jabeeru ya tafi ko sallama bai yi min ba .Dadduma na shimfi
ɗ
a na gabatar da sallah yayin da ita
kuma Inna A'i ta shiga toilet ita ma don yin wanka.Ina zaune ina lazumi na ji ihunta ha
ɗ
i da yin ƙara,kafin kuma na ji tana magana da alamu akwai abin da take kora can kuma ta fito kamar wacce aka jefo.
Cike da kulawa na ce “ Innarmu lafiya?”
Cikin m
asifa ta ce “tsakaka ce na gani kin san ban son ganinta“ ta bani amsa.
Na ce “ ai kuwa inda kashe ta kika yi da kin samu lada ”
Ba tare da ta ce komai ba ita ma ta zo ta yi sallar bayan ta gama ne muka soma ta
ɓ
a hira kafin kuma mu ji bugun ƙofa,ita ce
ta je ta bu
ɗ
e sai kuma ta dawo hannunta riƙe da kwanon abinci tana mai cewa “ kin ga shugaban makaranta ya aiko mana da abinci”
Na ce “ ban jin yunwa amma in kina ji kawai ki ci ki rage min”
Inna A'i ta ce “ ai kuwa ina ji tun da a mota abin turawa n
e kawai kika bamu ” tana nufin cake.Na yi dariya tare da
ɗ
aukar wayata na soma saita app don jiya ban samu na yi ba.Ita kuwa Inna A'i hankali kwance take cin shinkafa da miyar kajinta tana santin cewa ashe ƴan ƙauye ma sun iya girki,ashe ba ta san guba ce
take ciwa kanta ba.
★
Uncle Salem
Tun jiya da ya rabu da zoben hannunsa yake jinsa wani iri tamkar gangar jiki babu ruhi amma babu yadda ya iya haka ya haƙura ya bar wa Naf
ɗ
insa.Tun asali zoben Inna Delu ce ta basa shi a ranar da ta sanar da sh
i za ta koma can maƙabarta makwancinta,sam bai san amfanin zoben ba amma yau da Nafisa ta kira shi ta sanar da shi cewa ta ga tsohuwa mai ƙusumbi kawai ya fahimci wato sirrin ganin Inna Delu da yake a duk lokacin da wata matsala ta tunkaro shi ya ta'allaka
ne da zoben.Suna tsaka da gudu ya cewa direban da ke jansa yayi su koma gida,cike da mamaki direban ya juyo ya dube shi sai dai babu damar tambaya don bai ma ga fuskar tambayar ba .
Suna tafe yana tunanin yadda Naf za ta
ɗ
auki wannan lamari mai kama da
wahayi don gudu yake abin ya bata tsoro don ya fahimci har zuwa yanzu kamar ganin abin take a mafarki.
Tunani ya soma ta yadda zai bi ya kar
ɓ
e zobensa ba tare da ya
ɓ
ata mata rai ba,a haka har suka isa Company.Ya fita cike da izzarsa wacce ba kullum yak
e bayyanar da ita sai in yana cikin fushi ko kuma yana son gwada ƙarfin ikonsa akan wasu.Ofis
ɗ
insa ya nufa tare da bu
ɗ
e shi,yana shiga ya duƙufa yin bincike.
★
Ƙ
wargwam
Sallah kawai ke raba ni da wayata wacce bayan na kira gida mun gaisa na shaida
musu mun sauka lafiya sai na soma chating da ƙawayena a whatsapp.Hira sosai muke a group
ɗ
inmu na ƴan makaranta har dare yayi,sam ba mu yi girki ba saboda akwai abinci shi Inna A'i ta ƙara ci kafin ta kwanta ni kuma sam ban jin yunwa saboda dama haka nake
muddin ina maƙale da wayata.
Kiran Uncle Salem ya shigo a lokacin ne kuma na yi alwala na canza kaya ina shirin yin shafa'i da witiri na kwanta.Na
ɗ
auka tare da yin sallama na gaishe shi cike da girmamawa sannan ya soma tambaya ta hanya ina basa amsa ha
r muka yi hirar yadda muka samu tarba mai kyau.
Ya
ɗ
an jan numfashi kafin ya ce “ ina kewarki Naf”
Na yi ƴar dariya kafin na ce “ Uncle tun da ka fasa tafiya me zai hana ka zo nan
ɗ
in ka yi kwana biyu?”
Ya ce “ kika ce
ɗ
aki
ɗ
aya ne tal inda aka sauke
ku”
Na ce “ eh amma ai ba za a rasa wurin da za ka kwanta ba ko da hotel ne”
Yayi ƴar dariya kafin ya ce “ to zan duba na gani,amma Please ki kula min da kanki sosai banda magana da maza ko da kuwa shugaban makarantar ne ban so”
Na ce “ to Uncle in sha
Allah,amma yaushe za ka zo?”
“ Sai zuwa wani satin Naf,yanzu akwai binciken da zan yi”
Kafin na basa amsa sai da na juya na dubi Inna A'i wacce ta zagaya toilet a karo na uku tun lokacin da na soma waya,ina son tambayarta lafiya amma saukar numfashin U
ncle a kunnena yasa na ƙara mayar da hankali wurinsa.
“ To Uncle zan fara lissafin kwanaki tun yanzu”
“Fa
ɗ
a min me za ki shirya min na special?” tambayar da yayi min kenan wacce na ji wani banbarakwai don har wani salo na daban amon muryarsa ke fitarwa.K
amar zai yi kuka na ji yana cewa “ Please Naf fa
ɗ
a min mana kar ki ji kunyata ” hakan kuwa ya ƙara
ɗ
aure jijiyoyina na rasa amsar da zan basa,daga can toilet na soma jiyo saurin nishin Inna A'i cikin azaba babu wani tunani na kashe kiran Uncle
ɗ
in tare da
nufar toilet
ɗ
in ina tambayar lafiya.Ba ta bani amsa ba sai ƙofar toilet
ɗ
in da ta bu
ɗ
e ƙiiii da kanta,daga inda nake tsaye na hangi Inna A'i zaune kan wc tuni ta fita hayyacinta don da alamu gudawa ce take ta yi.
Tsakaka na gani kan katanga tana saukowa
kamar za ta fa
ɗ
o bisa kanta da mugun sauri na
ɗ
auki takalme ina kiran sunan Allah na kashe tsakar,ta kuwa fa
ɗ
o ƙasa bindinta ya rabu da gangar jikinta da mugun sauri kuma ta bi ta ƙafafuna shuuu ta fice ta bar guntun bindin wanda sai motsi yake.
Daidai
nan Inna A'i ta soma kelaya amai kamar hanjinta za su fa
ɗ
o,ba tare da tsantsani ko ƙyanƙyaminta ba na taimaka mata ta yi wanka ,bayan nan na sa abin kwashe shara na saka bindin tsakakar sannan na wanke toilet
ɗ
in na rufe ƙofa.Ina zuwa tuni Inna A'i ta yi b
acci,ni ma sai na ra
ɓ
a gefenta na kwanta.
Washegari bugun ƙofar
ɗ
akinmu ne ya tashe mu,yadda ake jijiga ƙofar kamar za a
ɓ
allata yasa muka kalli juna kafin na miƙe na je na bu
ɗ
e,da sauri na yi baya ina kallon shugaban makarantar da mamakin abin da ya zo n
ema a yanzu ko ƙarfe shidda ba ta yi ba.Yadda kuma yake yi min wani kallon tsaf yasa na sha jinin jikina......
Ga mai son shiga paid group 500 ne via
2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank
Sai ya turo min da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822
[28
/02 10:12] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.
*FCWA*
☀
️
________________________
6-7
Na ha
ɗ
iye wasu yawu
muƙut, Allah na gani ba na cikin mutane masu mugun tsoron nan don za a iya kirana jaruma kai tsaye amma kallon idon headmaster ka
ɗ
ai sai da suka hautsana hanjin cikina.
“ Barka da warhaka shugaba!” na samu bakina dakyar ya furta.
Ya saki wani murmushi
wanda kana gani ka san ba na jin da
ɗ
i ba ne kafin ya ce “ lafiya! Ina son duba toilet ne don ganin ko gyaran da aka yi yayi” ya fa
ɗ
a cikin wani irin amo.
Kamar na ce masa wane gyara kuma amma sai na basa wuri ya shigo,cike da girmamawa ya gaishe da Inna A
'i wacce ke zaune har yanzu a inda na bar ta kafin ya shiga cikin toilet
ɗ
in na take masa baya kuwa.Dube-dube na ga yana yi kamar mai neman wani abu amma ban kawo komai ba don na yi tunanin ko gyaran ne a gaske yake dubawa .