Showing 3001 words to 6000 words out of 35352 words
nake jin kamar ana ankare da duk wani motsina,Uncle na gani ya har
ɗ
e hannuwansa kamar ya samu tv yana kallona...
[26/02 17:28] MRS SADAUKI: *FATA
LWAR DEBORAH*
🐲
MAKARANTAR MATSAFA 2
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga malaman makaranta
*FCWA*
☀
️
________________________
Masu jiran book
ɗ
in *MAKARANTAR MATSAFA
* to ya kammala za ku iya tura ku
ɗ
inku kai tsaye ta wannan account 2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank sai ku turo min da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822
04
Da sauri na fidda hannuna daga cikin plate
ɗ
in abincin na miƙe, kitchen na shiga na
fara wanke hannuna kenan na ji ƙamshin turarensa ya cika wurin.Na ha
ɗ
e fuskata tamau kafin na juyo na banka masa wata muguwar harara,shi kuwa murmushi ya sakar min ya bu
ɗ
e baki da niyya yin magana na bangaje shi na wuce ina jin sawun takunsa alamun ya biy
o bayana amma ban juya ba har na soma taka step,muryar Mama na ji tana kiransa “Sadauki zo nan ” a yadda na ji amon muryarta na tabbata ranta a
ɓ
ace yake.
Shi kuwa ce mata yayi “ina zuwa Mama
ɗ
an jira ni don Allah ”
Ina shiga
ɗ
akina na fara ƙoƙarin
rufe ƙofar da key amma ya wani bangazo ƙofar har sai da na kusa fa
ɗ
uwa na yi tangal-tangal amma yayi saurin cabko hannuna,bayan na tsayu daram kan ƙafafuna na yi ƙoƙarin fizge hannuna amma ya ƙi sakina sannan na kasa ƙwatar kaina don ba ƙaramin riƙo yayi
min ba.
“Naf don Allah wannan duk na mene ne?” yayi tambayar cikin sanyin murya.
Idona ya kawo ruwa,shi kuwa sai ƙoƙarin
ɗ
ago ha
ɓ
ata yake sama don na kalle shi amma na ƙiya.“Na ce ki yi haƙuri ko?” ya ƙara fa
ɗ
a.
Sai a lokacin na
ɗ
aga kaina sama
na sauke masa idona masu cike da masifa na ce “na ƙi na haƙura
ɗ
in,ba zan yi ba.Ni za ka tozarta gaban ƴaƴana? Ni ka kira mayya? Na ji gaske ita ce
ɗ
in,amma kai yanzu ba abin kunya ne a gare ka ba ka kira matarka da wannan sunan? Kuma gaban ƴaƴana...” kuka
n da ya kubce min ne yasa ni yin shuru ban shirya ba.
Ya ce “kar fa ki manta su Abdallah yara ne ba su san abin da kalmar ma take nufi ba,sannan Mama da Inna A'i sam ba za su ta
ɓ
a tada zancen ba”
Ƙ
irjinsa na soma duka da dukkan ƙarfina kafin na
soma magana cikin
ɗ
aga murya har jijiyoyin wuyana na tashi,“kasancewar tasu yara yasa na fi damuwa,don za su iya fitar da maganar su ce sun ji Abbansu ya cewa Mamynsu Mayya.Kenan me za ka ce in ƴan unguwa suka fara guduna? ”
Ƙ
ara riƙe ni yayi gam na s
oma zillewa ina son raba jikina da nasa,ya ce “don Allah Naf ki yi haƙuri wallahi na san Abdallah ba zai ta
ɓ
a fa
ɗ
ar haka ba ballantana Mohamed da ko magana bai iya ba”
“Shi kuma zargina da ka yi ka ce ni na kama ruhin Abidah?”
“Naf ki fahimce ni na
fa
ɗ
i haka ne saboda ke ma farkon ciwon jinnunki haka suka fara nunawa,tun gwajin farko na gane kina
ɗ
auke da kambun maitar aljanu amma na yi ta fafutukar ganin na toshe duk wata ƙofa da za ta iya yin galaba a kanki har ki fara aiki da ita.Ina son ki Naf,
wannan dalilin yasa duk wani lokacina na ƙarar da shi wurin kula da ke.Na san na yi kuskure a
ɗ
azu amma ki yi haƙuri ki yafewa Uncle
ɗ
inki”
Kalamansa sosai suka daki zuciyata,amma ba zan sauko da wuri ba na fi son na nuna masa zunubinsa mai girma ne d
on ko kowa ya kira ni da sunan mayya shi bai kamata furucin ya fito bakinsa ba.
Na goge hawayena da bayan hannu kafin na ce “na ji yanzu dai ka cika ni ”
“Sai kin ce kin yafe min kin haƙura”
“Zan fa
ɗ
a amma ba yanzu ba”
“Don me?”
“Sai na yi
tunani” na fara tare da ci gaba da yin mutsu-mutsu ina son ya rabu da ni.Ya na sakina na yi saurin yin gaba na shige bedroom,kan bed na haye tare da yin rub da ciki har yanzu hawaye na zubo min.Na kasa gane me ake nufi da Maitar aljanu sam,ta gado ce ko k
uwa jinnun ne ke Mayu sai su liƙawa mutum? Ban sani ba!
“Tashi ki ci abinci ”na ji muryarsa bayan
ɗ
an lokacin da na
ɗ
auka a haka.Ina jin yunwa hakan yasa na tashi zaune,a halin yanzu kuma Naf
ɗ
in Uncle ce kawai na wai matarsa ba haka nake ji wannan ya
sa na shagwa
ɓ
e masa kamar tun can farko da muna gidan Daddy kafin aurenmu.
Murmushi ya saki mai sauti kafin ya zauna gefena ya soma ciyar da ni da kansa har sai da na ƙoshi.Ina shirin komawa na kwanta amma ya taro ni tare da kafe ni da ido,na turo bak
i gaba na ce “ni ka bar kallona da jajayen idonka”
“Irin naki ne ai” ya fa
ɗ
a tare da kaiwa lips
ɗ
ina sumba,da sauri dai na janye don ban son abin yayi nisa.Ƴar dariya yayi tare da miƙewa tsaye yana cewa “da dukkan alamu wata dai tsoron haihuwa take sh
i yasa take gudun mijinta”
Na yi masa hararar wasa na ce “su wa
ɗ
anda na haifa ai na ga kai ka riƙe ni suka fa
ɗ
o”
“Har da fa
ɗ
an magana? Zan kama ki ne haba yarinya”
“Ni ce yarinyar?” na fa
ɗ
a cikin jin haushi,ya
ɗ
aga min gira yana mai cewa “ko ba ita
ba ce?”
“Ita ce” na basa amsa ina shirin kwanciya sai na ga wani ƙaton
ɓ
era kan dressing mirror yana kallona ƙuri.Gabana ya bada wani irin sautin dasss,na zabura zan sauka amma
ɓ
eran ya ruga.Na ja ajiyar zuciya ina mai cewa kaina ‘ kai Nafisa ki cire
tunanin matsafan nan a ranki,ki bar shirme’
Uncle kuwa tambaya ta yayi “mene ne?”
Na ce “babu komai ” kawai sai ya fice ya bar ni a nan .
Duk yadda na so ture tunanin
ɓ
era sai dai abin ya cuttura don kuwa da zarar na rufe ido shi nake gani yana yi m
in murmushin mugunta.Na shagala sosai a duniyar tunani barkatai sai na ji an dafa kafa
ɗ
ata, na zabura ina
ɗ
an ihu sai dai ban ga kowa ba amma tabbas na ji
ɗ
umin tafin hannu.Babu shiri na zuro ƙafafuna ƙasa da niyyar sauka,amma sai na ji na la
ɓ
a wani abu ma
i taushi kuma mai gashi na yi ƙara tare da koma kan bed sai na leƙo ƙasa.Ɓeran
ɗ
azu ne dai na gani,yanzu ma muna ha
ɗ
a ido ya ruga ya shige ƙarƙashin gado.Wannan karon kam na tabbata ba zargi nake ba,kawai zahirin gaskiya ce ta fito .Wani irin tsalle na yi
na diro daga gadon tare da falfalawa da gudu sai dai ina kai wa ƙofar fita daga falo ta rufe kanta ruf tare da motsa kanta tana saka key wanda a gaban idon handle ke juyawa da kuma gidan key kafin daga ƙarshe key
ɗ
in ya
ɓ
ata gaba
ɗ
aya.
Wasu Mayun idan
uwa na ji suna kallona,cike da tsoro na juya bayana a hankali nan na yi arba da wata mummunar siffa sanye da fararen kaya wa
ɗ
anda ba su rufe ƙafafunta irin na ƙofaton doki ba.
Wani irin luuuu ruhina da ke can cikin
ɓ
argon jikina yayi,ko tantama babu FAT
ALWAR DEBORAH ce a zaune a kan kujerata tana yi min wani kallo mai cike da tsana da kuma son kawo ƙarshena.....
[27/02 02:13] MRS SADAUKI: *FATALWAR DEBORAH*
🐲
MAKARANTAR MATSAFA 2
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga malaman makaranta
*FCWA*
☀
️
________________________
In ba ku manta littafin MAKARANTAR MATSAFA ainahinsa ci gaban book
ɗ
in MUTUWARE ne,sannan tun a can yayi magana kan DEBORAH wacce ke babbar hatsabiyaya.
In mutum yana so zai iya karanta iya FATALWAR DEBORAH in kuma yana son sanin duk abubuwan da suka shafe ta ne sai ya koma ya samo littatafan farko wato MUTUWARE da kuma MAKARANTAR MATSAFA.
05
Ban ta
ɓ
a ganin fatalwa ba cikin siffarta ba sai yanzu ,k
o Andre da na gansa yana cikin siffar mutum ne sannan sam jikinsa bai fitar da warin gawa ita kam wannan har wani iska marar da
ɗ
in shaƙa jikinta ke fesar wa.
Kamar ƙyaftawar ido haka gangar jikinta ta
ɓ
ata sai doguwar rigarta kawai da ke zaune kan kuj
era.Daga bayana na ji shuuu ,da sauri na juya sai na ga wayam.Dariya na ji daga can sama ,ina
ɗ
aga kai sai na hange maƙale da fanka ashe duk jikinta ƙwarangwal ne rigar ce ta rufa masa asiri.
Bakinta ta bu
ɗ
e ta shiga dalalo da yawunta wasu koraye kafin
ta soma magana cikin wata shaƙaƙiyar murya wacce kana ji ka san ta matattu ce.
“Wajen ƙarni uku ya shu
ɗ
e,amma har yanzu ba a yi jaruma irin DEBORAH ba,ni
ɗ
in ta daban ce.In na so na mayar da ruhina mai kyawu ko akasinsa,kin ga zamanin Kakarki Ayodele
muguwa ce Ni amma ta iya sarrafa kambunta ta ku
ɓ
utar da al'ummarta sannan duk yadda na so na
ɗ
auki mataki a kanta ban yi galaba ba.Ke kuma lokacin zamaninki haka na fito a salihata amma kika kasa ta
ɓ
uka komai sai mijinki ne yayi, wannan babban abin kunya n
e kika tabka kin fita zakka a kaf sarakunan da Victoria Falls ta samu.Wannan dalilin yasa na yi tattaki tun daga
ɓ
oyayyar duniya na zo nan,ki sani daga yau an fara ƙirga kwanakin ƙuncinki da wahalarki.Sai na kawar da duk wani farin cikinki,hatta shi mijin
naki zan mayar da shi
nawa Hahaha ! Ya iya soyayya ba? Zan zama karuwarsa Hahaha ” ta ƙarashe maganar tana wata irin dariya wacce ta saka fankar fara juyawa da ita yayin da kuma amon muryarta duk ya hargitsa dodon kunnena.
Rigarta ce ta wani miƙe ts
aye tare da soma yin tafiya kamar wani mutum sai faman wuwulniya take tana doso ni,ni kuma ina ja da baya har na dangane ga ƙofa.
Sai a lokacin kuma siffarta ta bayyana cikin rigar,sai na ga ashe ta fi muni in tana kusa.
“Ni zan tafi ba za ki sake
ganina ba,amma shi mijinki iyeee! Iyeeen! Za mu dinga soyewa” sai ta wani tashi sama ta fice ta rufin
ɗ
aki.Ƙiiii! Ƙofa ta bu
ɗ
e kanta,a wahalce na fita ina dafa bango har na sauka ƙasa ina mai ƙwala kiran sunan Mama ya fi a ƙirga amma babu ko
ɗ
aya da ta ams
a alhalin tana zaune daram a falo.
Ina isa na ƙara marairaice murya na ce “Mama yanzu nan ...” saurin katse ni ta yi “don Allah ban tambaye ki ba,kin ga ki yi rayuwarki yadda kike so tun da hakan kike gani daidai ne.Sai dai ki sani ni kurwar ruhina ta
fi ƙarfinki ko kin kame ta sai kin sake ta,saboda
ɗ
aci ne da ni shi dai tun da ya zama malaho sai ya je can ki ci gaba da juya shi” tana gama fa
ɗ
ar haka ta ajiye kofin madarar hannunta ta tashi ta bar min wurin.
Ji na yi kamar na
ɗ
ora hannu a kai na
ƙ
wala ƙara ha
ɗ
i da kuka,bayanta kawai na bi da ido har ta shige sashenta.
Inna A'i wacce shigowarta kenan ta dube ni ta ce “auta lafiya?”
Hawaye masu
ɗ
umi suka zubo min na ce “babu komai Innarmu,daga ina kike?”
“Gidan Dijo na tafi,kin san ba ta ji
n da
ɗ
in jikinta
ɗ
azu da mai aikinta ta kawo
ɗ
an wake ta sanar da mu shine na je.Na yi tunanin ma ko ciki ne da ita ashe zazza
ɓ
i ne kawai”
“Allah ya bata lafiya”
“Amen! Fa
ɗ
a min meke faruwa na ga uwar sadauki kamar ranta a
ɓ
ace”
Na sunne kai kawa
i don ban san me zan ce mata ba, Uncle Salem yayi sallama yayin da kuma Abdallah da Mohamed ke yin dariya suna biye da shi.Kallo
ɗ
aya kawai na yi musu na janye idona,ko zama bai yi ba sai ga Mama ta fito fuskar nan a murtuƙe ta ce “in ka gama abin da kake
ina son yin magana da kai”
“Ba na yin komai Mama” ya fa
ɗ
a yana mai miƙo min leda,ina ganin yadda Mama ta bi ledar da ido kafin ta koma
ɗ
akinta.Uncle ya dube ni ya ce “me
kuma aka yi ? Na ga kamar Mama na fushi da ke, sannan su wannan hawayen na mine ne?
”
Ban basa amsa ba sai Mohamed da na jawo wanda tuni an yi masa wanka an canza masa kaya.“Ina kuka je yarona?” na tambaye shi,dariya yayi ya soma yi min surutu yana sanar da ni sun je wani Mall Abbansu ya saya musu abubuwa masu da
ɗ
i.
“Naf da ke fa
nake” Uncle ya fa
ɗ
a ,na
ɗ
aga kai na dube shi na ce “Mama na kiran ka”
Matsowa yayi kusa da ni ya wani kamo ni kamar wata yarinya ya ce “ki fa
ɗ
a min don Allah kafin na je”
“In ka dawo za mu yi maganar” na fa
ɗ
a ,“ok na ji bari na je” ya fa
ɗ
a tare da yin
gaba na bi bayansa da kallo ina jin tausayin kanmu ganin wata masifar na tunkaro mu ta uƙubar uwar miji.
Uncle Salem na shiga
ɗ
aki ya tarar da Mama a zaune ta cika fam kamar za ta fashe,gefenta kuma Abidah a zaune yanzu ta tashi daga bacci.
Cike
da girmamawa ya gaishe ta tare da cewa “Mama ga ni ” sai kuma ya samu wuri ya zauna.
Cike da izza ta ce “dama tambayarka nake son yi wace ce uwarka?”
“Subahallah! Mama wacce irin tambaya ce wannan?” Uncle Salem ya fa
ɗ
a yana jin wani iri a zuciya .
M
ama ta ce “eh ai gwara na ji da bakinka wace ta haife ka ni ko Nafisa?”
Kansa ne ya soma sarawa,cike da ladabi ya ce “Mama don Allah ki yi haƙuri duk da ban san laifin da Naf ta yi miki ba”
“Ai ita ba ta laifi matar gwal ce,ina ce duk abin da ta yi dai
dai ne ta mayar da kai malaho sai abin da take so ake yi a gidan nan tana ƙaryar ita jinin sarauta ce an wani kawo bayi suna yi mata ayyukan da ita ce ta dace ta yi su.Ko kunya ba ta ji ƴan aiki ne ke yi wa mijinta girki yana ci ita kuma tana can tana yawo
n ta zubar tana gogayya da ƙatti da sunan aiki.To daga yau in dai ni ce uwarka to ya zama dole a kori bayin can daga gidan nan,a bar iya A'i”
“Mama kar ki manta Inna A'i ko can ba ƴar aiki ba ce,kuma Nafisa yarinya ce ba za ta iya yin ayyukan gidan na
n ba ita
ɗ
aya a bar ko mutum
ɗ
aya ne sai ya dinga kama mata”
“Ba dai a cikin bayin Victoria Falls ba,ka sallame su ni nan da kaina zan nemo ma ƴar aiki ka tashi ka tafi Allah yi ma albarka”
Ya miƙe yana mai cewa “amen” kafin ya fice....
[27/02 02:
52] MRS SADAUKI: *FATALWAR DEBORAH*
🐲
MAKARANTAR MATSAFA 2
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga malaman makaranta
*FCWA*
☀
️
________________________
06
Ina nan zaune
tare da yara Uncle Salem ya fito,a yanayin fuskarsa kawai na fahimci ba abu mai da
ɗ
i ne Mama ta sanar da shi ba amma na basar na ci gaba da fitar da chocolat da ke cikin ledar da ya bani ina nunawa Abdallah shi kuma yana karanta sunayensu.
Bai ce komai b
a yayi sama,ni ma na ƙi tanka shi na yi zamana dukkan sallolina ma a
ɗ
akin Inna A'i na yi su har isha'i.Abinci kuwa kasa ci na yi sai su Abdallah da na saka gaba suka ci na kuma umarce su da su wuce can
ɗ
akin kakarsu tun da a can suke kwana,na yi Inna A'i
sallama na fito.
Tun da na soma taka step nake jin tamkar ana take min baya har wata guguwa-guguwa nake ji ha
ɗ
i da wani numfashi kamar na kumurci,amma a haka na daure na haura sama direct kuma
ɗ
akin Uncle na shiga.
Kici
ɓ
is muka yi da shi ya fito da
ga bedroom
ɗ
insa ƙugunsa
ɗ
aure da towel yana goge kuma sumar kansa da
ɗ
an ƙarami.
Na
ɗ
an ja ajiyar zuciya kafin na je na kar
ɓ
i towel
ɗ
in na zauna da shi ina goge masa ruwan.
“Naf!” ya fa
ɗ
a can ƙasan maƙoshi,na ce “uhum!”
“Mu je ki yi wanka” ya fa
ɗ
a tare da