Showing 12001 words to 15000 words out of 35352 words
mata abubuwan da za ta buƙata in ta je can”
Daddy ya
ɗ
an nisa yana kallon yar
an wurin duk sai suka tashi suka kama gabansu,sai a lokacin kuma Uncle Salem ya zauna suna fuskantar juna.
Duk shuru suka yi na wani
ɗ
an lokaci kafin Daddy ya ce “ ba wai yadda kake tunani ba ne aboki,ina da dalili na daban da yasa ban so Nafisa ta yi n
isa da gida”
Uncle Salem ya murmusa ya ce “tun muna makaranta ake fa
ɗ
ar wannan kalmar akan kana da dalilin ƙin yin wani abu amma har yanzu ba ka ta
ɓ
a fa
ɗ
a min mene ne dalilin ba.Abdul Hameed ka sani cewa su yara da kake gani sun fi son bin za
ɓ
insu kan na
iyayensu,kuma kai ma in ba ka manta ba...” sai kuma yayi shuru.
Yanayin fuskar Daddy ta
ɗ
an sauya kafin ya ce “babu damuwa zan bari ta je
ɗ
in, Allah ya bada sa'a ya kuma tsare ta akan abin da nake tsoron faruwar” da “amen“ kawai Uncle Salem ya amsa kafin
ya miƙe tsammm ya nufi
ɗ
akin Nafisa,ya tura ƙofa tare da yin sallama sai kuma yayi tsaye cak yana bu
ɗ
e ƙofofin hancinsa saboda kalar wani ƙamshi da ya dake shi da bai ta
ɓ
a jin irinsa a wannan duniyar ba....
[28/02 10:12] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.
*FCWA*
☀
️
________________________
02
Tsaye yayi yana kallon yadda take bacci tana wani ta
ɓ
e baki kam
ar mai kuka yayin da goshinta ke fitar da gumi.Ya furzar da wani huci kafin ya ƙarasa ya zauna bakin bed
ɗ
in,a hankali ya cire mata hijabin nata wanda ya
ɗ
an jiƙe saboda zufa.Sumar kanta wacce take baƙar ƙirin ya soma shafawa yana tofe ta da addu'a,a hanka
li ta soma sauke ajiyar zuciya tana wani motsa idonta kamar mai son bu
ɗ
e su.
Kamar wanda ke wasa da maciji haka ya soma shafa farar fatar fuskarta wacce ta yi
ɗ
an ja saboda kukan da ta yi.Wata irin azababiyar ƙaunarta ce yake jin tana bijiro masa,ji yak
e tamkar ya
ɗ
auke ta ya ha
ɗ
iye tsabar so.
Sam bai san abokin nasa ya shigo ba don ya lula sosai a duniyar tunanin muradun ruhinsa,sai jin saukar muryarsa yayi “ sai yaushe ne za ka sanar da ita
ɓ
oyayyen sirrin da ka binne abinka?”
Uncle Salem yayi sa
urin
ɗ
agowa ya dubi Daddy ya saki
ɗ
an murmushin da ya zame masa jiki kafin ya ce “ har yanzu Naf yarinya ce aboki,zan ƙara mata lokaci ” sai kuma ya mayar da duban nasa ga fuskarta a iya kallon da yake jifar ta da shi ya isa ya fallasa ma sirrin da ƙunshe
a zuciyarsa.
“ Shekarunta ashirin har da biyu fa,lokaci na ƙurewa girma na sake zuwar ma amma har yanzu ba ka ajiye iyali ba aboki” Daddy ya fa
ɗ
a cikin rashin jin da
ɗ
i.
“ Shi aure ai ba sauri yake so ba,a'a fahimtar juna aboki.Ka yi tunanin yadda N
af za ta
ɗ
auki lamarin ne in ta ji cewa ni mijinta ne alhalin a uba ta
ɗ
auke ni?”
Daddy yayi murmushi kafin ya ce “ to ai kun fi kusa,ban iya na sani”
Uncle Salem na shirin yin magana aka shigo ha
ɗ
i da sallama,Ammy ce hannunta riƙe da kofin ruwa.A
mutumce ta gaishe da Uncle Salem wanda a girme ya girme mata sannan ta dubi mijinta hasken idaniyarta ta ce “ ga maganinta yau ba ta sha ba sam” ya kar
ɓ
a ita kuma sai ta fita.
Kan dakalin gado Daddy ya ajiye maganin yana mai kallon Nafisar wacce har zuw
a yanzu take baccinta yayin da kuma hannun Uncle
ɗ
inta ke kan sumarta.
“ Aboki me kake
ɓ
oye min dangane da Naf?” yayi tambayar cike da kulawa.
A
ɗ
an rikice Daddy ya ce “ no babu komai zan je na duba wasu takardu in ta tashi ka bata maganin” yana gama
fa
ɗ
a ya fice,shi kuwa Uncle Salem kai ya girgiza tun suna yara suke tare amma har izuwa yanzu bai san dalilin da yasa abokin nasa ke
ɓ
oye masa wani babban sirri da ke
ɗ
awainiya da rayuwarsa.Tun da Nafisa ta soma tasowa yake lura da yadda hankalinsa kocokw
am ke kanta hatta makaranta in ta je ya dinga kiran waya kenan yana tambayar labarinta,yana
ɗ
aya daga cikin abin da yasa kuma ya basa aurenta tun ba ta san kanta ba amma har yau ya ƙi sanar da shi mene ne sirrin.
Ganin kamar baccin nata irin wancan ne
da ta saba yi ,sai Uncle Salem ya
ɗ
auki kofin maganin ya cika bakinsa da shi kafin ya ta
ɓ
e bakinta yana
ɗ
ura mata shi kamar yadda tantabaru ke ciyar da junansu,a hankali kuma take ha
ɗ
iye ruwan maganin da shi ne ya ha
ɗ
a mata shi a haka har ta shanye shi ta
sss.Da ya kai ƙarshe sai da ya
ɗ
an lashe mata lips kafin ya miƙe ya fita,sashensa ya nufa ya rage kayan jikinsa yayi wanka ya fito ya shafa turare kawai sai ya
ɗ
auki system
ɗ
insa ya soma aiki yana duba saƙonnin sojawan da shine ya tura su mission a daji.Re
ppot ne iri-iri wasu na murna wasu na jimame,tuni kansa ya soma yin hayaƙi yana jin cewa da buƙatar ya je can
ɗ
in da bada wata sabuwar atisaye.
★
NAFISA
Ban san iya lokacin da na
ɗ
auka ina bacci ba,ko da na tashi da ƙamshin turaren Uncle Salem
na soma cin karo wanda ya game ko ina na
ɗ
akin.Na turo baki gaba kafin na dubi hijabina wanda na san da shi ne ya cire min shi ko shakka babu.Wanka na shiga,bayan na fito na yi sallar azahar don sallah na
ɗ
aya daga cikin abin da na fi so a kaf cikin abubuw
an ibada ita da azumi wannan kuma horarwa Uncle Salem ce tun ina ƴar shekara sha uku yake saka ni yin azumin Litinin da Alhamis,tun ina kukan yunwa har na kai na saba.
Ina zaune kan dadduma Ammy ta shigo,“yawwa kin sha maganin ashe ” shi ne abin da ta f
ara cewa.
Shiru na yi ina tunanin yaushe na sha magani amma ban tuna ba,amma tabbas da na tashi na ji bakina na zaƙin zuma.Na sake turo baki don kuwa tuni kwanyata ta hasaso min ina baccin ya bani magani.
“ Ammy ni yunwa nake ji” na fa
ɗ
a kamar zan yi k
uka,“ Sai ki je ki ci mana,ki taso ki kaiwa Daddy ƙarami abincinsa” ta fa
ɗ
a tare da ficewa .Ina kukan sangarta na fita zuwa falo,cikin gunguni nake cewa Ammy “ duk ga ƴan aiki nan amma shine ba za su kai masa ba sai ni ”
Ta dube ni da mamaki kafin ta ce
“ au! Dama can ƴan aiki ke kai masa abinci?”
Ba tare da na ce komai ba na nufi dianing na
ɗ
auki ƙaton tray
ɗ
in da aka jera komai nasa,na
ɗ
auka tare da fita ina tafe ina turo baki har na isa sashen nasa dakyar na lalubo sallama can ƙasan maƙoshi na yi.
Bai amsa ba sai
ɗ
agowa da yayi yana kallona kafin kuma ya mayar da dubansa kan system
ɗ
insa.Hakan yasa na ji haushi na ajiye tray kan table har na juya zan tafi na ji ya ce “ Naf!” na tsaya cak ba tare da na juyo ba ina jiran abin da zai ce sai kawai na j
i tsayuwarsa a bayana.Da sauri na juyo muna fuskantar juna,idona tab tsoro nake kallon nasa da nake hango tsantsar
ɓ
acin rai a cikinsu.
“ Ka yi haƙuri!” na fa
ɗ
a murya na
ɗ
an rawa.Bai ce komai ba ya kamo hannuna ya zauna da ni kan kujera,“ ki zuba abinci
ki ci” shi ne abin da ya fa
ɗ
a sam babu wasa a maganar sai ya je ya zauna ya ci gaba da aikinsa.
Ni kuwa kallo na soma ƙarewa kyakkyawar fuskarsa mai cike da yalwatacen saje da
ɗ
an madaidaicin gemu,kan jajayen la
ɓ
ansa na tsayar da ƙwayar idona wa
ɗ
anda
ke yin furucin da babu sauti da alamu wani abu yake karantawa.
Tamkar wacce aka yi wa dole haka na ƙanƙance ido ina karanta bakin nasa,na waro ido jin tamkar har da muryarsa ke yi min ra
ɗ
a a kunne tana sanar da ni abin da yake cewa
ɗ
in.
“ Ba ki ji a
bin da na ce ba?” ya jefo min tambayar,da sauri na mayar da hankali kan abincin haka na zuba na soma ci lokaci-lokaci ina satar kallonsa har na gama.
“ Kawo min wanda kika rage
ɗ
in” ya fa
ɗ
a ,sai na dubi plate
ɗ
in yadda duk abincin ke cakule saboda miya
da na zuba dayawa don ina son haka.
“ Uncle bari na zuba ma wani” na fa
ɗ
a tare da
ɗ
aukar wani sabon plate
ɗ
in.
Ya ce “ wanda kika rage nake so”
Na
ɗ
an
ɓ
ata fuska cike da kunya na
ɗ
auka na kai masa,ya amsa ya ajiye shi kan system
ɗ
in kafin ya soma ci han
kali kwance .
“ Uncle wannan wane ne?” na tambaya ganin wani matashin soja baƙi an na
ɗ
e kansa da bandeji.
“ Wani ne” ya bani amsa,da ido na ƙara kafe hoton don kuwa ni dai yayi min kyau sosai har ban san lokacin da na ce “ yana da kyau sos...” yadda Un
cle ya ƙware ya shiga yin tari ya hana ni ƙarasa abin da nake son fa
ɗ
a,da sauri na je na kawo masa ruwa ya kar
ɓ
a tare da rufe system
ɗ
in ya soma sha kafin kuma ya miƙa min kofin ya je ya kwanta kan kujera mai zaman mutum uku yana wani jan numfashi tuni na
tsure wuri guda ina kallonsa....
[28/02 10:12] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*
☠
️
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.
*FCWA*
☀
️
____________________
____
03
Jikina na
ɗ
an rawa na isa gare shi ina mai zube wa ƙasa daidai kusan kansa na ce “ Uncle?” shuru yayi min bai ce komai ba haka ya ƙi bu
ɗ
e idonsa,hakan sam ba ƙaramar barazana ba ce a gare ni don gani nake na yi masa laifi ne har ya sa shi ƙwa
rewa amma ban san taƙamaimai mene ne ba.
“ Uncle?” na ƙara fa
ɗ
a wannan karon ina mai kai hannu ina gwale fatar idonsa a dole so nake ya bu
ɗ
e su ya kalle ni,na kuwa ci nasara ya bu
ɗ
e su sai dai yadda suka yi ja sosai har sai da na ji tsoro na
ɗ
an ja baya
.
Murya a disashe kamar wanda ransa zai fita yana kokowa da numfashinsa ya ce “ Nafisa me na fa
ɗ
a miki? Ban ce kar na saki ko da wasa kin ce wani namiji yana da kyau ko kuma ki kalle shi ba?”
Na
ɗ
an ja ajiyar zuciya tare da matsowa na ce “ ka yi haƙu
ri Uncle ba zan sake ba,amma saboda me Uncle? Ka ga fa duk ƙawayena suna da samari ni amma ka hana ni kuma...kuma kamar mai baƙin jini maza sun tsane ni ” shaaa hawaye suka zubo min tuna yadda ko a makaranta ƴan ajinmu ba su
shiga duk abin da ya shafe ni,k
usan kuma malamanmu maza ma haka ba kasafai suke saka ni yin wani abu ba,in an zo nan ta wurin ƙannaina da kuma mazan da suka zo karatu a gidanmu su ma duk hakan ce ke faruwa.
Ba tare da ya ce min komai ba ya tashi zaune ha
ɗ
i da
ɗ
an duƙewa ya dafe sai
tin zuciyarsa,ina ganin haka sai na miƙe da sauri har ina tuntu
ɓ
e na nufi bedroom
ɗ
insa na
ɗ
auko masa maganinsa.Na cika kofi da ruwa tare da
ɓ
allo ƙwaya biyu na miƙa masa ya kar
ɓ
a tare da sha,cikin ƙanƙanin lokaci ya soma yin wata ajiyar zuciya kafin ya ce
“ ki je ki ha
ɗ
a kayanki,zuwa jibi sai na kai ki can ƙauyen da za ki koya”
Duk ƙuncin da ya cunkushe min zuciya ne ya tafi ban san lokacin da ƙawa zuci ya ja ni ba kawai na rungume shi ina cewa “ na gode sosai my Uncle,kenan har ka yi magana da Daddy ya
amince wayyy!” na yi ihun murna ina jijiga bayan Uncle da na rungume tsam a ƙirjina kafin kuma na sake shi da gudu na bar falon.
Ina shiga
ɗ
aki na tarar da family na cin abinci,
ɗ
akina na nufa na shiga sauko da akwatina ko taimakon masu aiki ban nema
ba na soma shirya kayana ina yi ina murmushi ina jin da
ɗ
i na lulu
ɓ
e min ruhi.Sai hoton kaina nake gani a cikin aji ina koyar da darasi wa
ɗ
alibaina,ban zauna ba sai na ha
ɗ
a duk kayana na jiki da kuma jaka da takalma.
Takardu da littafaina ma trolly da
ban na ware musu kafin na miƙe ina yawo cikin
ɗ
aki ina magana ni
ɗ
aya kamar irin yadda malamai ke yi.A hankali na soma jin ciwon kan da ya zame min aboki tun na ƙurciya na ziyartata,tun ina daurewa har na kai na kasa jurewa na haye bed na kwanta.Mafarkin d
a na jima ban yi ba tun shekaru kusan uku shine na soma yi kamar ana jirana.
Tsaye nake kan ƙafafuna na mage ina juya idona masu matuƙar haske da hange nesa tamkar na Alhuduhudu. Manyan-manyan dabbobin daji ne a tsaye a gabana suna bu
ɗ
e min bakunansu
masu manyan haƙora yayin da ni kuma ke ankare da kowanne daga cikinsu kafin mu soma yin dambe ina jibgarsu duk na yi musu jina-jina da jini kafin wata halitta mai siffar babban sauro ta caka min bakinta daidai cikina .Azabar da ta ratsa ni ce yasa na saki
wani razananen ihu,daidai nan na farka sai dai abin mamaki daidai wurin da aka cake ni
ɗ
in har a zahiri ciwo yake yi min.
“ Lafiya Nafi?” Ammy ta fa
ɗ
a wacce ta shigo yanzu hankali tashe,ido na soma juyawa amma na kasa fa
ɗ
a mata don ko na ce zan fa
ɗ
i
abin da na gani a mafarki kamar abin tsayi sam bakina ba zai iya furtawa ba.
Hawaye kawai nake yi,sai shi ma Daddy ya shigo yana tambayar lafiya.Kai kawai na girgiza masa ,ya zo ya kamo hannuna ya ce “ kina ji na Nafisa fa
ɗ
a min mafarkin me kika yi?” da
sauri na janye hannuna daga cikin nasa,na diro daga kan bed na nufi ƙofa.
Sai kuma na yi tsaye ganin Uncle shi kuma zai shigowa gemunsa na
ɗ
igar da ruwa da alamu alwala ce yayi.
Ha
ɓ
ata ya tallabo ta yadda zai iya kallon fuskata da kyau ,tsakiyar idona y
a dinga duba yana wani motsa baki kafin ya ce “kin kuwa yi Azkhar yau?”
Idona na soma juyawa ina son kauce kallon nasa da ba ƙaramin takura min suke ba,sam babu da
ɗ
i ji nake kamar yana zuƙo raina ne.
“ Kin yi Azkhar na ce?” ya sake tambayata.
Kai na g
irgiza alamun a'a,don kuwa ban yi saboda tun asubah na samu saƙon cewa sunana ya fito a jerin wa
ɗ
anda za su je bautar ƙasa wannan zumu
ɗ
in ya shagaltar da ni yin Azkhar kamar yadda na saba.
Ya sake ni kafin ya ce “ biyo ni” sai ya juya,haka na take mas
a baya ina waiwayen su Daddy muka fita zuwa can sashensa da yake waje.
Ɗ
akin Uncle Salem ciki biyu ne da falo,
ɗ
akinsa guda na bacci guda kuma wanda yake zuba kayan maganin aljanu na ruƙiya.Direct
ɗ
ayan
ɗ
akin muka shiga,kaina ne ya juya da na shaƙi warin m
agani iri-iri yayin da gefen cikina daidai inda aka soke ni ya soma motsi har sai da na danne wurin.
“ Zauna a nan” Uncle ya nuna min wata doguwar kujera,babu muso sai na zauna
ɗ
in.Wata kwalba ya
ɗ
auko tare da zuwa kusa da ni ya zauna kafin ya bu
ɗ
e ta,t
un kafin ya ce min na sha na soma hawaye don ni ka
ɗ
ai na san irin abin da nake ji a duk lokacin da ya bani ire-iren maganin nan.
Bakina ya ta
ɓ
e tare da
ɗ
ura min maganin,jikina ya
ɗ
auki rawa kafin cikin fitar hayyaci na soma basa labarin mafarkin da na y
i tiryen-tiryen.Kwantar da ni yayi yana mai jan doguwar rigar jikina sama,da sauri na rumtse ido lokacin da ya janye hannuna ya
ɗ
ora nasa a daidai wurin da ake ta yi min motsi.
Teburin da ke
ɗ
auke da tarkacen da shi ka
ɗ
ai ya san na mene ne ya jawo,ina
ji ina gani da raina Uncle Salem ya soma tsatsaga fatata da reza.Banda wani za
ɓ
i banda hawaye don tuni