Showing 1 words to 3000 words out of 29631 words
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAME OF THRONE
👸🤴🔥
)
GODIYA
Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, me girma da
É—
aukaka, haƙiƙa ba wani sarki ko shugaban ƙasa dake da ƙwatan ƙwacin
Æ™
arfin ikon ka ya Allah, ya Allah ina rokon ka, ka bani ikon kammala rubuta wannan littafi cikin ƙoshin lafiya.
Ya Ubangiji na me girma da
É—
aukaka na gode maka daka bani wannan baiwa na rubutu.
SANARWA
🥰
🤩🎊💃
Ina me farin cikin san
ar da dunbin masoyan wannan littafin cewar yanzu zasu iya samun shi su kuma karanta shi cikin kwanciyar hankali ba tare da ya yanke ba inshallah.
GARGADI
Kamar kullum ina me sanar daku cewar wannan littafin mallakin marubuci ya ce, ban
yadda a sarrafa mun shi ta ko wani hanya ba.
9168962485
Maryam Idriss Muhammad opay bank
Shaidar biya ta wannan lambar 09168962485
Ki biya se dan samun damar cigaba da karatu cikin salama
🥰
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAM
E OF THRONE
🤴👸🔥
)
BOOK 2
Story & writing by
Queen Mahirah (Wordsmith)
PAID BOOK
1
Kamar kullum ni Queen Mahirah na garzaya zuwa duniyar labarai badan komai ba se dan na nishadantar da ku readers, hakan yasa
na tsinci kaina cikin wani daki me dauke da wani mummunan duhu na ban al'ajabi da kuma tsoro
🙀
, wani halitta na hango don kai tsaye bazan iya siffanta abinda nake gani ba, kasancewar
É—
akin
É—
auke yake da matsanancin duhu, wani irin murya ke tashi mara da
É—
in sauraro me ban tsoro da rikitarwa, jin hakan yasa na ƙara kutsa kaina cikin wannan
É—
akin me
É—
auke da azababben duhu na ban al'ajabi, me zan gani
🙀
!!!.
Sanye take cikin wasu baƙaken kaya masu nau'in
É—
inkin da muke ƙira da zulum, kasancewar ba shape w
uya kawai aka cire se hanu, gashi da tsayi har ƙasa dan ko ƙafarta baka iya gani, gashinta ko ta baza shi tamkar sabuwar mahaukaciya ko fuskar ta baka iya gani, cikin wannan Muryarta me ban tsoron ta cigaba da fa
É—
in wasu kalamai masu wuyar haddacewa wanda
kana ji kasan wasu kalamai ne nasu na mushrikai, cikin ikon Allah bata
É—
auki wani lokaci ba ta
É“
ace batt, yayin da cikin ƙanƙanin lokaci duhun da ya mamaye
É—
akin ya washe, yayin da ni Queen Mahirah na tsaya yiwa
É—
akin kallon kurulla ha
É—
i da ƙauyanci, Mash
a'allah shine kawai abinda na iya furtawa,
É—
akin
É—
auke yake da kayan alatu kayan more rayuwa yanayin kayan dake cikin wannan
É—
akin wato Furnitures din yasa
ni tunanin anya ba a gidan sarauta nake ba
🤔
???, Komai na
É—
akin royal furniture ne ga wani kanshi da
ke tashi me sanyaya zuciya da kwantar da hankali, ban gama tabbatar da abinda nake tunani ba sanda na bude window na leka don ganin harabar gidan wanda yake tamkar al'jannan duniya ga girma wanda ina da tabbacin yakai gari guda, gyada kai kawai nayi ganin
yadda bayi keta kai komo ga dogarai wanda kowa da nasa aikin da yake aikatawa, mamakina ya gagara ƙarewa shin wacece wannan matar?, Sannan wani masarautar ne wannan
🤔
?.
Tafiya take cikin wani dungurmin daji me ban tsoro wanda ke
É—
auke da wasu halittu
masu wuyar fassarawa kasancewar su halittu masu ban tsoro
👹👿
, ga wasu bishiyoyi wanda zaka ranste yan mata ne ke rawa ganin yadda suke layi suna mar
É—
isa su ka
É—
ai, haka ta cigaba da kustawa har ta iso
É“
akin wani bukka dake ci da wuta shi kadai sede wani ab
un ban al'ajabi ko ka
É—
an bukkar bata ƙone ba, ba tare da wani tsoro ba ko
É—
ar ta nufi wannan bukkar wanda tana isa bakin kofa ta juyawa kofan baya sannan ta sadda kanta ƙasa tayi ruku'u ta kuma miƙar da hannunta duka biyu, sama ta soma yi da hannun tana ku
ma dawo dashi ƙasa sannan tana tafiya ma'ana tana yin baya baya har ta shiga cikin wannan bukkar wanda ke dauke da duhu sede inka karkata ganinka zuwa wani sashi na bukkar zaka hango wani zabgegen gardi dake zaune daga shi se
É“
akin wando ko riga babu ajiki
nshhi gashi baki wuluk, bugu da ƙari wani ƙazamin arnen gashi daya bari wanda ya sauƙo har gadon bayan shi kamar yadda yayi ƙawanya a fuskarsa wanda yayi nasarar rufe masa fuskarsa wanda se me ƙoƙari ne ze iya gane kamaninsa, idonshi ko kamar na kuliya. Ba
wani tsoro haka ta ƙasara ciki ta zauna gaban wannan wutar da wannan gabjejen gardin ke zaune kana gani kasan wutar ba banza ba don ita kadai take hura kanta tana fusga kamar zata kamo na kusa da ita.
Cikin wani murya dake nuna girmamawa da ladabi da k
uma ban haƙuri ta ce "ina mika sakon gaisuwa na gare ka da kuma neman afuwa yah shugabana Gulzar".
Me makon ya amsa mata zancen ta se ya kece da wani irin mummunan dariya me
É—
auke da mummunan sauti wanda yasa baƙaƙen tsuntsayen da ke shawagi a saman buk
kar suka fara wani irin kuka mara da
É—
in sauraro, yadau akalla minti uku yana wannan dariyar kafin ya tsagaita ya kame ko ince ya tsare mummunar fuskarsa Sannan ya ce "kin fahimci ba'a hada mu da wani kenan?,
Kin zaci Kinada ƙarfin da zaki iya samun galaba
akan wa'yannan bil'adaman?,
To kinyi ƙa
É—
an su din sun fi karfin ki, in kina son samun nasara akan su to se inkin ha
É—
a hanu da na gaba dake, wanda a baya kinyi hakan sannan komai yana tafiya yadda ya dace, amma lokaci
É—
aya kika zame kanki kinyi tunanin k
ema kinyi ƙarfin da zaki iya tsayawa kanki har ki cinma burin ki, shin kin ma san iya adadin mutanen dake bibiyar rayuwar wa'yannan bil'adaman?,"
Yana magana ne cikin Muryarsa me ban tsoro da firgitarwa wanda da mamaki na ita ko gezau se sadda kanta ƙas
a data yi alamar girmamawa, cikin rawar murya irin na dana sani da miƙa kai ta ce "a'a yah shugabana Gulzar, ina me neman afuwa ina fatan zaka yafe mun?
Nasan nayi laifi na kuma bijirewa Umarninka nasa
É“
a maka, amma yanzu gani na kawo kaina da zuciya na da
raina gare ka yah shugabana Gulzar."
Wani rikiceccen dariya ya kece dashi mara
É—
a
É—
in sauraro Sanna ya tsagaita ya kuma ha
É—
e wannan mummunar fuskar tashi.
"Kin gane cewa tsakanin ƙasa da shuri akwai banbanci kenan?
kin san ƙa'idan wannan ƙungiya muddi
n ka bijirewa umarninta to zaka fuskanci horo me tsanani, kuma yakan iya kasance wa hauka ko mutuwa."
Wani abu me
É—
aci ta ha
É—
iya nan take idonta yayi ja wani zufa ne ya fara keto mata jikinta ya hau kyarma tana karkarwa kamar mazari, cikin wani yanayi
na rikicewa da tsoro daya bayyana ƙarara ta fara magana kamar haka,"yah shugabana Gulzar ina rokon afuwarka da yafiyarka kamun rai, kaceci rayuwata da kuma burina Yah shugabana Kamun rai, na rantse da gunki Wulzagar me girma da
É—
aukaka (wa'iya zibillah) b
azan kara tsallake doka ba ko na karya doka,"
"In kina son a karbi tuban ki zaki bada hadaya me nauyi ba irin wanda kika saba biya ba,in kin aminta da wannan to tuban ki ya samu kar
É“
uwa,"
Cikin rawar jiki ta ce "na aminta Yah shugabana Gulzar, zanyi
koma mene ne inhar zaka yafe mun ka karbi tuba na sannan buri na ze cika,"
Kai kawai ya gyada sannan ya fara magana cikin kakkausar Muryarsa mara da
É—
i da muni yace " zaki kawo bayi guda bakwai sabbin aure da yara yan kimanin shekaru shida guda shida."
"An gama Yah shugabana Gulzar, yau ba gobe ba zan kawo hadayar da kaina ba aike zanyi ba,"
Gyada kai yayi ya kara ha
É—
e fuska ya ce " buƙatar ki wannan zamu ci gaba da aiki akai, sede ina so kisan gangancinki yasa kin dafa kwai har abun ciki ya ha
É—
e d
a
É“
awonshi yanzu se ki fada mun ya za'a fara cin shi har yayi da
É—
i?,"
Kurii
👀
tayi da ido don bata da amsar tambayar shi "kin bata komai bayan ansa a tire an kakkasa kowa ya kama hanyar sa yanzu kin yi kuskure sun ha
É—
e, kinga ko muna da aiki babba, sann
an ina so kisan cikin wannan masarautar bake kadai ke neman su da sharri ba akwai wanda suka fiki hatsari saboda haka kibi ahankali,"
Cikin wani yanayi na daƙushewar ƙwaƙwalwa da zallar
É“
akin cikin na asarar da tayi take sauraron sa, "Zaki iya tafiya!!
!," Shine kalmar da tayi nasarar dawo da ita cikin hankalinta wanda ba ƙaramin dukan dodon kunnen ta yayi ba har ya kai ta ga tsorata da tsinkewar zuciya, cikin rawar jiki wanda be barta ba har yanzu ta amsa da "Tohh Yah shugabana Gulzar,"
Kamar yadda
tayi da farko haka yanzu ma tayi da baya baya ta fita daga bukkan ta kuma kutsa cikin wannan jejin don komawa inda ta fito.
EGYPT
SULTAN ABDUL MALIK ROYAL ESTATE
Kamar de kullum farlon cike yake da kayan alatu da kuma more rayuwa na ban al'ajab
i, zaka ranste anyi wannan farlon da zallar zinare ne kasancewar komai golden colour ne ga daukan ido ga wani girma da farlon keda shi na ban tsoro, yana kuma
É—
auke da
É“
angarori daban daban, daya daga cikin
É“
angaren daya fi ko wani ban gare kyau da tsaruwa
ha
É—
i da
É—
aukan hankali na karkata hankali na inda na hango su Safras zaune da alama suna tattauna wani magana ne me muhimmanci.
Kamar kullum suna zaune Safras na zaune bisa daya daga cikin royal seat dake farlon wanda dama anyi shine musamman don sh
i, hannun daman shi kuwa Malik Sultan ne hakimce bisa nashi royal seat kamar yadda Sultan Salahuddeen ke zaune bisa nashi kujerar, wani dogon numfashi Master yaja ya fesar wanda tun
É—
azun ke hakimce a nashi masaukin wato mazauni, lumshe ido yayi yayin da a
bubuwa dayawa ke yawo a brain din shi dangane da irin rayuwar su na baya, cike da kwanciyar hankali da ƙaunar juna da zaman lafiya tsakaninsa da yan uwansa da kuma iyayen sa kafin shigowar wata iftila'i da yayi sanadin ruguza rayuwarsu ya kuma
É—
e
É—
e tasu,
a karo na ba adadi ya sake jijjiga kansa cikin natsuwa wanda azahiri kai da kake kusa dashi se ka dan shiga rudu duk da a cikin nustuwarsa yake hakan duba da yadda abin yake tafiya da ka
É—
a ƙafarsa da yake yi ga idonsa a lumshe, Sultan Salahuddeen ne yayi
breaking silence din ta hanyar cewa " Yah Safras kana ga yanzu me ne abun yi dan gane da wannan lamarin na
É“
atar wannan yarinya da kuma shi dan uwan nata?"
Ajiyar zuciya ya sauke kafin cike da manyan ce da Dattaku ha
É—
i da izza da ya zame masa halitta ya
ce "zamu taya su da addu'a Allah bayyanar dasu gaba daya, sannan zamu watsa jami'an tsaro ako ina ayi bincike har Allah
ya bada nasara a samu inda suke, sannan za'ayi sauka na Alqur'ani me girma da niyan Allah ya tauni asirin duk me haddasa wannan fitinti
nun,"
Malik Sultan dake gefe a hakimce ne ya gyada kai ya ce "wannan ma tunani ne me kyau na dade ina wannan tunani na ayi sauƙa na Alqur'ani don tauna asirin me aikata wannan ƙananun siddabarun da aka dau tsawon shekaru har ashirin ana fama dashi, ina
fatan yin hakan ya kawo ƙarshen wannan tashin hankali da rabuwar kai da aka samu a wannan ahali namu me dunbin tarihi na ban mamaki,"
Wani murmushin manya Safras ya sake yayin da annuri dake fuskarsa ya ƙara bayyana ƙarara, ba komai ya sashi sakin wanna
n tsadadden murmushin ba se maganar da Malik Sultan yayi cewa ahalinsu me dunbin tarihi na ban mamaki, cikin Muryarsa me cike da nutsuwa da kamala ya ce "maganar ka na kan hanya Yah Sultan, ahalin mu yana cike da abubuwa na ban al'ajabi da mamaki da kuma d
inbin tarihi wanda mu muka fara kafa sa , akan mu aka fara hakan wannan ma'ana akan mu wannan tarihin ya ginu, wanda na bayan mu ke kwaikwayo a yanzu,"
Wani murmushin ya sake saukewa yayin da soft hand dinsa ke shafa gemunsa da take fara tas me
É—
aukan h
ankali ya cigaba da maganar Kamar koda yaushe cikin Muryarsa me taushi me kuma sanyi sede hakan be hana ƙarfin iko bayyana acikin ta ba "Akan mu aka fara wannan salon takun
É—
an mace yayi sarauta sannan kuma bafulatani ya Shugabanci ƙasar larabawa, akan mu
aka fara hada jini da kasar Hausa wato mu larabawa da kuma su Fulani, tabbas ahalin mu cike take da dunbin tarihi me wuyan fassarawa har se me shi ya fassara maka ko ince ya baka daman sanin abinda ke faruwa."
END OF PAGE 1
Story and writing by
Queen Mahirah
Account number 9168962485
Shaidar biya ta wanan layin 09168962485
500 ne kacal ba yawa
🥰
Ki biya se ki cigaba da karatun ki cikin salama
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAME OF TH
RONE
👸🤴🔥
)
BOOK 2
Story and writing by
Queen Mahirah (word smith)
PAID BOOK
2
FLASH BACK
MASARAUTAR MUHD KAHTER IBN ABDUL MALIK
Masarauta ce me
É—
auke da
É—
unbin tarihi na ban al'ajabi da kuma
sarƙakiya, zan iya cewa masarautar Suhataj Muhd Kahter sunyi abinda ƙasar Nigeria ba'ayi irinta ba, masarauta ce da take dauke da tarin arziki, ƙarfin iko, kyau, ilimi biyu Arabic da boko, idan na tsaya baku labarin tarin ni'imomin da Allah ya yiwa wannan
masarautar to tabbas zamu kwana mu hantse bamu kammala ba.
Muhd Kahter ya kasance
É—
a ga Suhataj Abdul malik wanda ya kasance Sarkin Fulani dake dauke da tarin ƙarfin iko ta bangare da dama, Suhataj Abdul malik ya kasance sarki ne wanda ba'a taba iri
nsa ba a kasar Nigeria kasancewar sa ruwa biyu wato halfcass ma'ana rabin sa Balarabe rabi bafulatani, hakan yasa ya kasan ce sarki me ƙarfin iko kasancewar ya diba tarin matsayi a kansa, wanda hakan yasa ya zama SUHATAJ abinda hakan ke nufi shine SU (Sult
an) HA (hardo) TAJ (tajwar), mutum ne da yake shugabantar daukacin musulmai dake ƙasar Kano hadi da Fulani dake wannan ƙasar bugu da ƙari yana da ƙarfin iko akan larabawa da kuma matsayi me girma a masarautar su.
Ba komai ya haifar da hakan ba se alakar j
ini da suka hada da Masarautar Sultan Abdul malik.
BRIEF HISTORY OF SULTAN ABDUL MALIK AND HIS FAMILY
Shekarun baya da suka wuce alokacin da Sarki Othman Zunnurain dake mulkar masarautar ƙasar Kano ya kasance sarki ne adali wanda yasan ya kamata, ya
kuma san yadda ze bi dana ƙasa dashi, Sarki Othman Zunnurain sarki ne da baya
É—
aukan rashin gaskiya a sana'ar yi ko aikin yi ako da yaushe mutum ne shi da gaskiya ya kasance abun Tutiya a gareshi, hakan yasa sarautar sa da masarautar sa ya bunƙasa a fadin
Nigeria dama sauran ƙasashen ketare.
Sarki Othman Zunnurain ya taka rawar gani wajen ya
É—
a addinin Musulunci a ƙasar Kano da kuma sauran ƙasashen Nigeria da kuma ilimin boko da yayi ƙaranci a wannan lokaci, hakan ya faru ne ta sanadin ha
É—
akar kasuwanci
dake tsakaninsa da kasashen larabawa musamman ƙasar Egypt, akwai kyakkyawar alaka a tsakaninsu wanda ya kai ya kawo har suna ziyartar juna wanda sanadin haka ne har Shahzad Muhd Kahter yayi Araba da Sarauniya Nana Aisha, tun daga wannan lokacin ya kasa sam
un nustuwarsa har sanda Sarauniya Nana Aisha ta zamto mata a gareshi wato uwar dakinsa.
A takaice zan ce wannan shi ne mafarin komai, shine mafarin dukkanin wani rikici da kuma alkairi hadi da abubuwa na ban al'ajabi da suka fara faruwa a tsakanin masar
autar Suhataj da Sultan wato Kano da Egypt, alaka me karfi ya ƙara kulluwa tsakanin wannan masarautar guda biyu, Inda ta fannin sarki Othman Zunnurain yake cikin wani hali Kasancewar har yanzu bashi da Magaji Nana A'isha ce kadai ƴar da Allah ya azirtasa
dashi.
Kwanaki suna ta ja suna shu
É—
ewa su zaman to watanni ana nan haka har Allah ya azirta Sarauniya A'isha wanda a yanzu take matsayin Shazana Aisha, ta samu yaranta maza guda uku ma'ana