Showing 27001 words to 29631 words out of 29631 words

Chapter 10 - THE TWO LIGHTS COMPLETE

help solution kawai muje da

É“

uƙata, more over shi boye boye bashi da rana babu amfanin biye mun abinda nariga ki sanin sa,"

Tana mun maganar ne yayin

da ta kafe ni da eyes nata kamar me tuhuma ta, hakan yasa na kuma sauƙe wani ajiyan zuciya bance da ita ƙla ba na kawar da kaina na Turo link moist lips nawa gama na dan wani second kafin nace, toh yanzu da kuka sani me hakan ya haifar?

Kin sana'ar sani n

e komo kin smr mun da solution din daya dace dani?

Wani kilker smile Islam ta sake yayin da tayi folding both hand nata a chest dinta ta ce " ko

É—

aya babu acikin tambayar da kika yi, sede ina so kisan cewa wannan din rayuwar ki ne, babu wanda ke da dama

r juya miki shi yadda yake so se ke da kanki, in har mutum yasamu wannan damar to ke kika bashi damar hakan.

Shawara ta won't help you girl cos bani zan zauna miki da Erogant Prince din naki ba, bugu da ƙari shi aure ana yi shi ne don samun aljanna kuma

rayuwa ce na har abada dan ba'a fatan rabuwa duk da kuwa hakan ba haramci bane, amma de kinsan yanayin culture da believe na mutanen arewa akan saki duk da Ubangiji ne ya halatta hakan, amma shi

É—

an Arewa ya

É—

auke ta a kayan zunubi ne wanda hakan kuskure

ne babba.

Dayawan lokaci ana danne mata ana kuma shiga hakkin su ta sanadin aure, abu dayawa se ace kije ki cigaba da yin hakuri, not knowing that hakuri yana iya karewa, alokacin ne zuciyar ke bushewa se kuna a garin neman ƙiba a samo rama, ke da ake

fatan ki shiga aljanna sanadin aure se kuma ki shiga wuta sanadin hakan, cos haƙurin ki ya kare kuma tabbas haƙuri yana karewa sosai ma.

So in this case ni bazan baki shawarar zama da wannan Prince din ba but You can choose cos is your life, duk da ina

ganin zallan ƙaunar ki dake malale a idonsa sede Ego da Erogancy daya ke ji dashi ya hanashi bayyana hakan, so wannan ma ba shine damuwa ba cos batun shi me sauƙi ne amma familyn shi fa ya zamuyi dasu?

Mind you this wannan auren naki differs from other

marriages, your's is like a war, is a game the THRONE GAME mind you this, auren is like a gate pass to us, wanda zeyi lesding namu to the beginning of the game, wanda wassu sun dade suna bugawa mu kuma se yanzu Ubangiji ya bamu damar participating a gane d

in."

Cikin rashin fahimta nake binta da wani kallo na ban alajabi cos ban fahimci me take nufi ba, kallon da nake mata ne yasa ta fahimci me nake nufi, hakan yasa ta taso daga kan sofa da take zaune ta dawo gefena ta zauna ta kuma yi folding both hand n

awa da nata, ta sauƙe wani ajiyan zuciya tayi ƙasa dakanta, ta soma magana cikin nutsuwar ta cikin wani yanayi mara misaltawa, wanda kai tsaye baza kace cikin karayar guiwa take maganar ba haka kazalika baza kace cikin ƙarfin guiwa take yinshi ba, zan iya

cewa ita wata halitta ce wanda mutum yayi ƙarya ya fahimci abinda ke ranta through expression na face nata saboda kullum mood nata

É—

aya ne, haka kazalika ta iya sarrafa zuciyar ta wanda ya kai ko a kalamanta baza ka gane manufar ta ba bare kuma a Muryar ta

ko wani yanayi na fuskar ta.

"Abinda nake nufi anan shine we are already in a game wanda bamu san lokacin da akayi loading ko launching na game din ba, mu de kawai mun tsinci kan mune acikin game din da bamu san farkon saba bare ƙarshen sa a tsakiya mu

ke, we are in the middle of the game.

Ada Muna rayuwa ne ba tare da sanin inda kan mu yake ba, bamu san su waye mu ba.

Ubangiji ya mana rahama ya kuma

É—

aukaka darajar mu, wanda hakan yasa wasu daga cikin bayinsa hassada, har ya kai su ga tunanin cewa

zasu iya sauya mana ƙaddarar mu ta hanayar sihiri, munafurci da kuma tsafi, tabbas sun yi iya yinsu yanzu kuma Ubangiji ya bamu dama wanda ina fatan zamu dama shi ta hanyar da ya dace mu karbi ƴancin mu da kanmu, dan a rayuwar nan bamu me yasa maka sede k

ai ka tsaya da kanka.

Abun damuwar shine wani irin hali yaran mu zasu shiga anan gaba?

Mu mun su gata da rufi asiri su fa?

Waye ze musu gatan dasu Innani suka yi garemu?

Sun rabu da ƴan uwansu saboda su haskaka rayuwar mu, kuma lokaci ƙara ja yak

eyi ba wanda yasan gawan fari, ina tsoron ranar da zamu wayi gari babu Jaddi babu Innani, tabbas nasan daga wannan lokacin mu da iyayen mu zamu zamanto marayun dole.

Ƙ

addara mu mun samu mazajen aure saboda Jaddi yana nan, to nan gaba ya'yan mu fah Waze

aure su ?

bayan bamu babu wanda yasan Asalinsu, kuma koda an sani mun shiga uku Mahnoor saboda mutane zasu mana kallon abubuwa da dama, wassu zasu aibata mu dacewar watsatstsu ne mu, wasu ko zasu ƙira mu da shegu, ayayin da wasu zasu mana kallon bayi.

Kin sani na sani hukuncin Masarautar ba gama garin hukunci bane, yakan bika na har abada yana shafar zuri'ar ka gabakii

É—

aya wanda basu ji ba basu gani ba."

Wanda dan ƙaramin huci tayi kafin ta ƙara damkar Hanuna dakyau ta cigaba da cewa "wannan dama

ne garemu Mahnoor, aure ba tare da sanin ki ba abune me ciwo, amma kiyi la'a ƙari damakomar rayuwar mu, shi Prince akwai ƙaunar ki aransa, wanda cikin sauki zaki iya jan hankalinsa da kyan halaye da kuma sura da Ubangiji ya miki, babban matsalar mu Masara

utar su ne, wanda nasan baze taba gangancin auren ki ba har se yasan me ya taka game da sha'anin Masarautar su.

Inaso kisa aranki bake kadai bane Mahnoor, nima harda ni akayi auren,"

Jin hakan ne yasa na dago kaina da sauri na zuba mata ido ina neman

karin bayani daga gare ta, wani

É—

an ƙaramin smile ta sake mun ganin yadda na zaro ido yasa tayi mun murmushin ta ce "don't worry tweeny abinda nake nufi shine nima anyi mun aure da Prince Fudhal but ours differs from yours saboda ni da sani na aka mun aur

en not knowing harda ke aka ha

É—

a a wannan ranar.

Nasan zaki ji haushi na kiyi tunanin na boye miki wani secret nawa ko?".

Jin hakan ne yasa na wani ha

É—

e rai na fusge hanuna cos abun ya bani haushi sosai har ya kai ga na gagara magana ma, Itako ganin

haka ne yasa ta kara yin kasa da Muryar ta ta cigaba da cewa"am so sorry Tweeny, is not what you thought, abun yazo mun ne a ƙurarren lokaci, na yadda da auren ne kawai dan cimma wani buri na game da Masarautar su da kuma mutanen cikinta, kamar yadda shima

maƙasudin auren haka ne, duk da de ya

ce mun shi yana sona kuma ya shirya yin rayuwa dani na har abada, but be tursasa mun ba ya ce nayi tunani, game da maganar shi na yarda muyi zaman aure na har abada ma'ana koda na cimma burina karmu rabu ,"

Da wani

irin kallo nake binta na mamakin abinda tayi wanda sam ba abun mamaki bane nasan zata yi abinda yafi haka ma inde akan cikan burinta ne, sanin halin ta da nayi tun tasowar mu ta tashi da baƙin cikin rashin sanin asalin iƴayen mu da kuma son sanin dalilin

da yasa aka koresu daga gidan su, yana

É—

aya daga cikin abinda yasa kullum hannunta yake

É—

auke da waya, wanda ba komai take yi ba se bincike game da asalin su Momy da ta dade da sanar mun cewa su yan asalin ƙasar EGYPT ne kuma sun ha

É—

a da Masarautar Suhataj

Muhammad Habibullah, a wannan lokacin ina de kallon ta ne kawai ba wai na aminta ba cos ina ganin hakan a shirme, sede cikin kwanakin nan na gaskata hakan kwarai.

Wani iska na furzar nace kinyi ƙoƙari sosai, amma Ni har yanzu bani da choose, am in dile

mma bansan wani path zan dauka ba yanzu?

Bana so mu dawwama muna wannan rayuwar saboda ina hango ƙalubale da dama game da hakan, amma ina tunanin ta ina zan fara ba karamin abu bane bafa, imagine su Abie da Momy da sune haifaffun yan Masarautar basu ji

kunyar musu wannan cin mutuncin ba bare mu?

Bafa mutum

É—

aya bane a cikin Masarautar mutane ne bila adadin, tell me Taya zamu san waye maƙiyin mu?

In munyi nasarar shiga cikin Masarautar kenan, in mun shiga do you think zasu karbe mune batare da sanin asa

lin mu ba, how could this be possible Islam?

"Wannan ba abun damuwa bane as I told you earlier is a game so the only think we need is to investigate, mu koma baya da bamu sani ba, i mean tarihin masarautar, am very sure through it zamu samu wasu hint da

ze taimake mu, infact game da wannan bamu da matsala cos Captain (Prince Fudhal) yace kar na damu da wannan ze turo mun wassu document da zan samu kyakkyawar bayani game da asalin Masarautar da kuma mutanen dake rayuwa a cikinta,"

And why would he do th

at?

Islam don't you think they are trying to mess with us?

Kai ta jijjiga ta ce "I don't think so, they are just trying to help there self sabida suma ba

É—

adin Masarautar suke ji ba,look first of all Prince Fahreen da aka kawo shi da zummar a magan ce

mishii jinyar sa, wanda naga news din wanda har ilah yau neman shi ake a gida ba'a san wani duniya yake ciki ba, and kema kinsan sihiri aka masa na kurciya da kuma Hauka after that ga ƙaramar kanwar su da ita ma ta kamu da rashin lafiya ba dalili, kinsan d

a cewa kidnapping nata akayi ana shirin Kaita Hospital Na ƙasar Iraq, shima naji news din .

The biggest thing dake ƙaramin ƙarfin guiwa ba komai bane se sanin danayi cewa MAJOR GENERAL MUHD KAHTER IBN ABDALLAH yana cikin Masarautar..."

.ba tare da ta k

ammala abinda take fa

É—

in ba na mike akan ƙafana zuciyana na bugu so fast kamar ze faso kirjina, ganin hakan ne yasa ta mike ta cigaba da cewa "yahh is true yana nan bayan tsawon shekaru ƙaddara ta

kuma dawowa dashi Masarautar Suhataj Muhammad Habibullah, w

anda ina da tabbacin Ubangijin yayi hakan ne da dalili, kin san wani abun mamaki?,"

Ba tare da nace mata kala ba ta ciga ba da magana kamar haka"last month akayi auren ƴarshi da Shahzad wanda shi tun rabuwar sa da Momy be ƙara aure ba, but ya fito yayi

claiming cewa ita din Æ´arshi ce wanda ya haifa kuma har da shaida na DNA aka nuna a duniya, sede sam ba'a nuna face nata ba, amma nasamu bayani na sirri wanda ya tabbatar da cewa Matar Shahzad bata da lafiya saboda ha

É—

arin mota data samu yasa tayi loosing

memory dinta, bugu da ƙari an tabbatar mun da cewa babu wanda yasan Asalinta hasali ma tsintar ta SULTANA NAJDA tayi an kuma yi bincike ya tabbatar da cewa wasu ne sukayi trafficking nata zuwa ƙasar EGYPT wanda tayi ƙoƙarin guduwa ne har ya kai ga daya dag

a cikin cars din SULTANA NAJDA ya buge ta, sannan kuma wanda suka sace ta sunyi hatsarin jirgi kuma babu wani bayani na ainihi daya nuna waya sasu aikin da sauransu, sede ana suspecting cewa daga Nigeria suke kuma Fulani ne wanda suka saba wannan harka na

human trafficking tare da taimakon wasu masu hannu da shuni a kasar Nigeria.

Sosai take samun kulawa burin su ta dawo hankalinta dan ta basu bayanin Asalinta da kuma inda mahaifiyar ta da yar uwarta suke."

Wani irin matsanancin kuka ne ya kufce mun w

anda nadade banyi irin shi ba, na ma rasa abinda ke mun da

É—

i a halin yanzu, murna nakeyi koko baƙin ciki ne?

Ban sani ba sede naji inso nayi kuka sosai ko zan samu sauƙin hucin da kuma zafi dana keji a raina, ina jin takaicin irin wannan rayuwa namu kamar

wani drama ko game, a buga mu tanan a buga mu ta can, Yah Allah shine kawai abinda na iya furta wa.

Islam ne ta zaunar dani a bakin gadon ta kuma rungume ni ta shiga bubbuga baya na cikin nustuwa bata hanani kuka ba don itama lokacin data samu wannan b

ayanan tayi kuka ta kuma yi Allah wadarai da rayuwar duniya sosai, tana me jin haushi mutanen dake rayuwa a cikinta wanda basu san inda kansu yake ba, suka gagara fahimtar cewa Ubangiji ya halicce sune saboda su bauta mishi basu taƙurawa sauran halittun da

ya halitta ba.

Sun manta da wutar jahannama da ita kanta mutuwar suna tsula tsiyar su kamar baza su mutu ba, sun manta cewa shi abun duniyar samamme ne kuma ƙararre ne, haka kazalika zaka bar komai a duniyar wanda ko dan kamfai baza a binne ka dashi ba,

amma mutane sun manta hakan ko nace sunyi watsi da hakan, burin su kawai suka sa a gaba na son mulki da arziki, wanda duk bala'in ka baka isa ka Mulka duniyar gabakii

É—

aya ba kuma koda kayi ma toh tabbas haka zaka mutu ka bari a kuma maka sutura da likkaf

ani asa ka acikin ƙasa, kai kadai se halinka da ayyukan ka.

Sosai nasha kuka don har face nawa sanda yayi ja, shaka kai take rarrashina hakan yasa nayi shiru can nace da ita Islam kinsan na yadda dake ko ?

Cikin nustuwa ta ce "ehhh"

Hmm inaso ki

kara tabbatar mun da cewa abinda kike fa

É—

in gaskiya ne?

Ba wani shakka ko bata lokaci ta

É—

ago muka yi 4 eyes da ita ta ce "kinsan Allah

É—

aya ne ko ?"

Kai na gyada mata ta cigaba da cewa"shi yayi sama yayi ƙasa, yayi dare yayi rana, yayi annabawansa

da kuma mu, wanda tun soma duniya wato rayuwar da akeyi a cikinta har ilah yau ban taba jin wanda aka ce yayi imani da Allah kuma yaga ba dai dai ba,

To na rantse da Ubangiji na Ubangijin talikai cewa wannan maganar gaskiya ce,"

Lumshe idona nayi ina

me jin cewa na aminta da zancen nata na soma magana ba tare da na bude idan ba, inde har haka ne toh am in to game the game has just started, ki sanar musu da cewa MARYAM MAHNOOR BINT MUHAMMAD KAHTER cewar am awaken, let them know inda da iyaye da kakanni

suke yi toh yanzu zasu yi da jikaninsu and definitely se naga karshen su

É—

aya bayan

É—

aya, this is not a game is a WAR kuma yanzu aka soma AM IN TO IT AND AM THE COMMANDER!!

Jin hakan ne yasa Islam ta wani rungume ni cike da ƙarfin guiwa tasan yanzu was

an ze soma she knows it THE GAME OF THRONE HAS JUST BEGINS

END OF PAGE 10

Account number 9168962485

Shaidar biya ta wanan layin 09168962485

500 ne kacal ba yawa

🥰

Ki biya se ki cigaba da karatun ki cikin salama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login