Showing 18001 words to 21000 words out of 29631 words

Chapter 7 - THE TWO LIGHTS COMPLETE

yayi, tabbas bude hanyoyin sirrin ze taimaka

wa rayuwata, nasan inna tauna wannan gagarumin sirrin zan tsira kuma ina da tabbacin a wannan lokacin za'a bani daman zaban abinda nake so tunda wannan shine ƙa'idar Masarautar ka tauna wani asiri se a baka dama,"

Wani kaykkyawan murmushi ta sake na sam

un nasara tana yi tana ƙada leg nata data yi crossing ha

É—

i da dan jijjiga kanta, kallo

É—

aya zaka mata kasan cewa tana enjoyibg moment din.

A hankali ta bude eyes dinta ta sake wani kyakkyawan murmushi tace "anah asiif yah Ummie, amma kinsan ai barewa b

aza tayi gudu

É—

anta yayi rarrafe ba,"

wani weired smile ta kuma sakewa ta cigaba da cewa "hmm I will exposed your secret shhhhsh, sorry mum am so sorry but is not my fault wannan shine tarbiyan da kika bani cin amana hhhhhhhh,"

Ta kai good one minute t

ana wannan horrofic laugh din me firkitarwa.

Hmm wato bahaushe yayi gaskiya da ya ce duk zakaran da Allah ya nufa da chara ko ana muzuru ana shaho se yayi, tabbas an dau shekaru ana gumurzu a Masarautar Suhataj Muhammad Habibullah sede ga dukan alam

u komai ya kusa yazo ƙarshe, kamar de dama yadda kuka sani duk wani abinda aka gina shi akan rashin gaskiya, cin amana, yaudara da zamba cikin Aminci to tabbas wannan ginin bata lasting for long, to ga dukkan alamu ya nuna cin amana za'ayi akan cin amana,

dama ka tauni ramin mugunta dede tsayin ka gudun watarana, ranar da zakayi tun tube ka fada cikinta.

END OF PAGE 6

Account number 9168962485

Shaidar biya ta wanan layin 09168962485

500 ne kacal ba yawa

🥰

Ki biya se ki cigaba da karatun ki

cikin salama

THE TWO LIGHT

RIKICIN GIDAN SARAUTA (GAME OF THRONE

🤴👸🔥

)

BOOK 2

Story and writing by

Queen Mahirah (Word smith)

PAID BOOK

7

CAIRO (EGYPT)

SULTAN SALA

HUDDEEEN ROYAL KINGDOM

SHAHZAD MAHBEER'S CHAMBER

Zawjatul Ameer ne ke hakimce bisa daya daga cikin ha

É—

addun royal sofa dake cikin luxurious falon dake sashin ta ita da Shahzad Mahbeer wato Zawjyn ta, kallo

É—

aya zaka mata amma zaka so a ba

ka dama ka dawwama kana kallon ta tsabar kyan da tayi, sosai take sanye cikin kaya me cikan kamala da kuma

É—

aukan hankali, bugu da ƙari kaya ne that is very expensive, kana kallo kasan Designer ne wanda ba ƙaramin brand bane suka ƙirkíri wannan Royal abaya

n datayi suiting da skin colour dinta bugu da ƙari ya tafi da incredible surar ta daya ƙara cikowa a sanadin girman data ƙara yi, wanda kai kanka ko ba'a fada maka ba kallo

É—

aya zaka mata ka fahimci wassu certain changes tattare da ita, yanzu takai good 2

weeks da tarewa a gidan Shahzad Mahbeer wanda hakan ya taimaka wajen ƙara nutsar da ita da seta lissafinta, duk da cewa anyi gumurzu sosai sede a ƙarshe komai ya tafi dai dai.

Kamar kullum yauma jiranshi take ya dawo daga Palace sede shiru ba labarin sh

i har 10 yayi har da minti 20 amma be dawo ba wanda actual time din dawowan shi 8 ne, sosai damuwa ya bayyana ƙarara a face nata sede nutsuwarta ya hana hakan munana sosai ko nace ya hana damuwar yin tasiri a zuciyanta wanda da ada ne da yanzu ta rikice ko

ka samu tana kuka ko kuma ta ce se ta bishi da ƙafanta, to Alhamdulilah an samu sauyi sosai game da Zawjatul Ameer don tas a yanzu ta dena yin lissafi irin na yara sede matsalan guda

É—

aya ne har yanzu memory nata be dawo ba amma de an samu ci gaba don yan

a dan yin rawa ƙafan kadan ta dan tuna wassu kalmomi kakanni dade sauransu.

Hayaniyar data kiyo ne yasa ta sauke wani nannauyan ajiyan zuciya hadi da lumshe idonta don ko ba'a fa

É—

a mata ba yasan ma shine ya dawo, ita kadai ta sake wani cire smile hade

da taune kula nata kadan ta jijjiga kanta ita kadanta ba tare da ya mista daga inda take ba, sese kallo

É—

aya zaka mata kasan cewa akawai abinda take shirya wa ita kadai da alamu magana take yi da zuciyarta, tana cikin hakan ne taji alamun an bude luxuriou

s door din royal farlon nasu me

É—

auke da kaya na more rayuwa me sa mutum ya manta da damuwar duniya.

Sasssanyar ƙamshin turaren shi ne ya sanya ta sauke wani ajiyan zuciya sede ko ka

É—

an bata motsa ba bare amsa ran ze samu wani kyakkyawar kallo bare akai

ga tarba na musamman, daga nashi

É“

angaren wani wajen smile ya sake hadi da hamdala ga Ubangijinsa Ubangijin rahama daya samo ta cikin ƙoshin lafiya, Kasancewar be bada amanar ta a hannun kowa ba se Ubangijinsa.

A hankali ya cigaba da tafiya cikin nutsu

wa cike da izza, sosai kamala da annurin imani ya bayyana a tattare dashi, sosai yake tafiya cikin nutsuwar sa yayin da tsanin kewan da yayi gareta ya bayyana ƙarara, ganin yadda bata ko kulashi ba yasa ya fahimci cewa yau akwai fama kenan har ya fara ƙiss

ima taya ze rarrashi Hurriyya.

Cikin nutsuwa ya isa gareta ya kuma samar wa kanshi mazauni a kusa da ita wanda yin hakan ya haifar mata da wani irin sanyi da nutsuwa wani

sasssanyar iske ne ya buge ta wanda ya haddasa mata wani sanyi hadi da nustuwa y

ayin da ƙamshi turaren shi ya haddasa mata wani kasala har yasa ta lumshe idonta, ganin hakan ne yasa ya hura mata wani sasssanyar iska wanda yayi nasaran ratsa brain dinta sese ko kadan hakan besa ta bude lulu eyes nata ba masu rikitar masa da lissafi hak

an yasa ya fahimci cewa lalle tana fushi dashi, wani murmushin ya kuma sakewa a karo na ba adadi yayi folding both hand nata da nashi hand din ahankali yake mirza hand din nata.

Cikin husky voice nashi ya soma magana cike da nustuwa lallaba da kuma kula

wa da tsanin soyayya daya bayyana ƙarara a face nashi har ma kalaman shi.

"Noor!"

Abinda ya soma fadi kenan kafin ya cigaba da cewa "Anah asiif ya Habibtie,"

Wani irin sanyi ne taji ya kuma rasta ta yayin da ta nemi wannan ta nemi wannan

É“

acin ran t

a rasa be barta haka ba ya cigaba da mirza hand nata softly cikin wani salo na musamman ya cigaba da cewa "Rina pls say something to your Zawjy ya dawo gareki cike da kewar ki da kuma muradin da son kasancewa dake,"

Ahankali ta dan motsa eyes nata dake

rufe yayin da take ƙoƙarin kauda kanta gefe ganin haka yasa shi yin saurin folding face nata da hand nashi ya ce "pls don't turn your back on me Wife,"

Cike da takaice ta fashe da wani kuka me ƙona zuciya ko nace wanke ƙunan dake zuciya, shikuwa baƙaram

in rikicewar yayi ba dan be zaci abun ya kai har haka ba shi ko kadan baya son kukan ta baya kuma son abinda ze sata a damuwa, ganin yadda take zubar da precious tears nata kuma ya zama shine sanadin hakan abun baƙarin girgiza shi yayi ba, shima kamar zeyi

kukan ya fara magana kamar haka.

"Yah Allah Habibtie what's wrong with you?

look at me nine Zawjyn ki abun ƙaunar,"

Maƙe shoulder dinta tayi tace "uhh uhmm ni leave me alone, ka tafi ka barni ka manta dani in wani abu yasa meni fa, me zaka cewa Pop

sy na?

After all you swore to take good care of me till eternity, so gashi ba'a je ko ina ba ka fara mun halin rijalu,"

Sosai zancen nata ya girgiza shi duk da cewa abun yabashi dariya musamman wannan kalma data furta na ƙarshe wai Rijalu, but ba yadda

ya iya dole ya danne yayi rarrahi kar ace yaci amana, toh in ba Rina inshi ba daga rashin dawowa da wuri shikenan ya zama cin amana, safiyar abun yajeyi a ranahi but a zahiri se ya maraice face din shi ya soma magana kamar Marayan bera.

"Rinahh ni ban

aure ki don na cutar dake ba, na aure ki ne because i love you ba kuma wai dan an zaba mun ke ba Hurriyya, understand my heart beat only for you, ni naki ne na har abada inshallah, we are meant to be with each other, ƙaddara ne ya hada mu alokacin da bamu

zata ba kuma bana fatan wannan ƙaddaran ya samu nasarar rabamu."

Folding both hand nata yayi da nashi ya cigaba da cewa i love You to the extent that I cannot hide or control my self,"

Wani nannauyan ajiyan zuciya ya sauke kafin ya cigaba da cewa,

"my heart belongs to you believe me we are TWINE OF FATE or you can say TWINE FLAME, soyayyar mu is a written story kaddara ne yasa muka kasance tare ba yin mu ba yin Ubangiji shi yaso ya gan mu tare,"

With full of confidence yayi folding hand nata

ya ce ba "Sihiri mutum zeyi ba ko bishiya kuka ze ajiye mun aka wallah bazan taba cutar dake ba inshallah, da 7bangiji na dogara,"

Tun da ya fara maganar nashi ta nutsu ta kuma zuba kishi na mujiya, wani irin sanyi da nutsuwa ne suke ratsa ta da kuma

gamsuwa da shi da abinda yake fa

É—

i, duk da ba komai take ganewa ba but taji wani ƙima da darajar shi ya ƙari a eyes dinta har ma da heart nata, se taji tamahakura da abinda ya mata.

Ganin yadda take ta kallonshi ne yasa ya ce "kin yafe mun,"

Da wur

i ta fara jijjiga mishi kai childishly, tana sake wani warm smile daya shi kumshe eyes nashi ba tare da ya shirya ma yin hakan ba yana ne sake wani cire smile daya haddasa point of beauty nashi ya lotsa aiki da wuri tasa pinky finger dinta a ramin tace .

"I like it,"

Hanun ya kama ya kuma sumbata ya ce "and I like the whole of you,"

Dan zhmbura baki tayi ta ce "ai ban bana sonka ba,"

Murmushi yayi yace" Ni ma bance Rina ta ce bata soma ba, kawai bana gajiya da cewa ina sonta ne shiyasa,"

Wani

murmushin ta ƙara sakewa kafin ta ce "okay yanzu muje se kayi bath before muyi dinner cos ni am very hungry,"

Ta ƙarashe zancen nata ne yayin da take mararaice face nata tana shafa kwanceccen tummy

É—

in ta, murmushi yayi ya ce "okay but in ke zaki mun t

hen am ready se muje,"

Cuno bakinta tayi gaba cikin childish voice nata ta ce "Ni de a'a ai da safe ma ni na maka yanzu ni yunnn wahh nakeji dagaske kayi da ga kanka dan bani da ƙarfi ko kadan, dakyar ma nake iya jan kaina,"

Wani gajeren dariya yayi

ya kuma sa hanunshi ya lakaci pointed nose dinta ya ce "okay toh shikenan muje ko kayana ki tayani da cire wa,"

"To Ni fa cikina se ƙirar chiroma yakeyi,"

Ba tare da ya tsaya bata amsa ba miƙe akan ƙafan shi yasa hannu ya sunkuce ta ba tare da ya ts

aya ya yabi takan ƙananan mitan nata ba yayi hanyar luxurious master room nasu shi da ita, yayin da ita kuwa se ƙananan shagwaba take zuba mishi tamkar kanta ze yanke...

SULTANA NAJDA'S CHAMBER

Hakimce take cikin daya daga cikin

É—

anƙar

arren royal chair dake shimfide a falon nata wanda da gani ba tambaya kasan wannan kujerar anyi shi ne musamman dan ita saboda ba ƙaramin asarar kudi akayi ajikinsa wannan Royal chair ba wanda ina sa ran kujerar anyi shine da white gold me

É—

an karen kyau

da tsada hadi da

É—

aukan hankalin me kallo da karatu, kamar kullum tana sanye cikin luxurious wears nata wanda yake ban ban tata da sauran Gimbiyoyi masu fa

É—

a aji a fa

É—

in duniya, kamar de yadda kuka santa toh bata canja ba tana nan da nau'in dressing da du

niya tasani ko na ce ake cewa one man use, wato kaya ne da ake yinshi musamman dan mutum

É—

aya kawai, wanda daga shi baza a ƙara yiwa kowa ba, ba ƙaramin kudi ake kashewa ba akan irin wannan kayan.

Kamar de yanda na fa

É—

i na farko tana hakimce tayi zama

na alfarma kallo

É—

aya zaka mata kasan cewa tana cikin kwanciyar hankali duk da kuwa kewar data ke yiwa Hurriyya ya bayyana ƙarara a face nata.

wani lafiyayyen ajiyan zuciya ta sauke tana me ƙara godewa Allah daya mallaka mata wannan yarinya a lokacin d

a batayi zato ba kuma bata yi tsammanin hakan ba, bugu da ƙari ya mallaka mata ita na har abada kasancewar yanzu ta zama sirka gareta, kuma ko ba wannan ma ita din ƴa ce a gurin ta wanda tana da cikakkiyar iko akanta, tunda ko ba komai tana auren yayan mah

aifiyar ta ne.

tabbas hakan ba ƙaramin da

É—

i ya mata ba, Allah ya jarrrabeta da rashin nata

É—

iyar (Safeera) se kuma ya mata sauyi da mafi alkhairi, sosai hakan yake mata da

É—

i don yanda take jin son Safeera a wannan lokacin gani take yi baza ma ta iya au

rar da ita a wani guri me nisa ba sosai hakan ke kuma sata a damuwa innhar ta tuna cewa akawai ranar da zasu rabu da ita.

Alhamdulilah shine abinda ta fa

É—

i a zahiri sosai take jin wani nutsuwa da kwanciyar hankali, duk da kuwa har a yanzu bata gas yad

da da kowa a Masarautar ba don har yanzu tana jin zafin mutuwar Safeera a ranta ta rasu mutuwa irin na wulaƙanci, wanda har yau ba'a samu wanda ya aikata hakan gareta ba, yanzu sosai take cikin wani yanayi na tashin hankali gudun kar abinda ya faru ya ƙara

maimaita kanshi, dan tabbas tana ganin abubuwa da yawa a zahiri wanda yake mugun girgiza ta.

"Yah Allah ,"

Shine kawai abinda ta fa

É—

i a ranta, sede a wannan karan ta fawwalawa Allah komai ta kuma bashi amanar ta tasan tabbas zeyi hakan.

POINT O

F VIEW

Toh readers

🤔🤨

Kun fahinci wani abu guda, hmm toh fah me ya samu Princess Safeera?

Wani irin mutuwar wulaƙanci tayi?

Wa kuma ya kashe ta?

Toh fah akwai issues dayawa kude ku cigaba da bina dan warware muku kullum dake tufke cikin Masarautar.

EGYPT

ABDULMALIK ROYAL ESTATE

MALIKAT MARYAMA'S CHAMBER

Malikat Maryama ne ke hakimce bisa wani ha

É—

adden Arabia royal chair dake sashin nata a

É“

angaren hutawarta, kujerane me

É—

an karen laushi bugu da ƙari bashi da wani tsayi sosai yana

nan kamar tum tum se uwar ado da aka zuba mishi kamar kayan talla, ita kanta sanye take cikin wani royal wear na shakatawa sede gamu masu ƙaramin karfi in aka bamu wannan kaya ba na ganin himma ne kadai ba har president zaka fantasma gareshi da wannan k

ayan.

Wani golden tire ne a ajiyar gabanta bisa wani

É—

an ƙaramin table ko nace stool, cike yake da kayan mosta baki kamar su inibi su tufah dade sauransu, an gyare shi tsaf ta yadda baze bawa me sha wahala shan su ba.

Shazana Subaihat ne gurfane a g

abanta kai kace baiwa ce yadda ta wani mararaice face nata kai harda yanayin ta ma, abun ba ƙaramin mamaki ya bani ba sanin irin bakin n girman kai da izzar ta da son girma se gata gurfane kamar me barar a ƴantata.

Sede hakan ba abun mamaki bane tunda

a gaban mahaifiyar ta take yayin su kuwa ko Sultan ne se ya

É—

uƙa wa mahaifiyar shi bare ita da take Shazana.

Cikin wani yanayi nazallan nadama da dana sani take magiya wanda ta dau lokaci tana yin hakan se a yanzu ne Malikat Maryama tayi ra'ayin kula ta

yayin da ta soma magana kamar haka cikin zallan nutsuwa izza da kuma ƙarfin iko ta soma magana kamar haka.

"Subaiha !,"

Ta fa

É—

i hakan ne cikin kausasa murya, yayin da ita kuwa kamar jira takeyi jikinta har rawa yakeyi ta amsa da cewa " Yah Ummie"

M

alikat Maryama ta cigaba da magana kamar haka bayan wani sasssanyar iska data fidda ta cigaba da cewa.

"Ni ban ƙiki ba, mugun halinki nake ƙi ku biyu kawai Allah ya azirtani da, amma ko kadan bana samun ciwon kai da nake samu daga gareki a gurin Akhie d

inki, kina sane da cewa har ilah yau inna ce ga abinda Sultan ya mun ya

É“

ata mun rai to tabbas Ubangiji se ya tambaye ni.

Amma ke tun kina ciki kike bani ciwon kai kuma har ilah yau, kar kice bana sane da duk maƙircin da kika kulla akan Zawjatul Ameer l

okacin taron bikin su,"

Wani rasss dumm zuciyarta ya bayar abun ya mugun firkitata bata ta

É“

a tunanin akwai wanda yasan wannan ba, yayin da rashin gaskiya ƙarara ya bayyana a face dinta har wani zufa ta fara hadawa, amma saboda ƙarfin hali tayi ƙoƙarin s

eta kanta tana son kare kanta.

"Ummie daga...."

.ganin data yi ta

É—

aga mata hannu ne yasa ta tsaya cak da zancen nata ya sarƙe a maƙoshinta,

"Bana

É“

ukatar jin komai daga gareki har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login