Showing 21001 words to 24000 words out of 29631 words
abada nasan baza ki taba canzawa ba sede bazan dena miki addu'ar shiri
ya ba, kuma Ni ban hana ki hulda da ya'yan yan uwan ki ba don wannan ba hurumi na bane, amma ina tsorata miki ranar taunan asiri, Muhd Kahter ba gama garin mutam bane da kika sani shidin dan baiwa ne na daban ne, taba abinda yake mallakinsa wannan kuskure
ne babba.
Amma kije na barki da fitowar rana ta fadin shi na kuma barki da Ubangijin ki, in kinyi me kyau ma keda shi in kinyi mummuna tabbas zaki fara karban sakamakon aikin ki kafun ma kikai ga barin duniya,"
Tana gama fadin haka tayi shiru sannan
ta mata alama da hannun ta tana mata nuni da zata iya tafiya, jiki a sanyaye ta tashi ta fita cike da girmamawa.
Tana tafiya cikin izza sede kallo
É—
aya zaka mata kasan tana cikin wani yanayi, duk inda ta tabi se bayi sun bata girma sede ko ka
É—
an bata m
a san sunayi ba, se tufka da warwara takeyi, ita kadai.
Anya kuwa zan iya cigaba da wannan aikin, tabbas Ummie gaskiya ta fa
É—
i Muhd Kahter ba gama garin mutum bane da za'a ci kashi kanshi ko kaci amanar shi cikin sauki kuma ka ka kwana lafiya, taga muta
ne dayawa cikin bayi da kuma abokai nasa da sanadin cin amanar sa suka shiga lahaula a rayuwa, tohh amma ai ita ta ban banta dasu ita Æ´ar uwar shi ce may be ita nata ze zo da sauki.
Yah Allah shine abinda ta furta yanzu da wani ido zata ga Sabreen ta ce
ta fasa wannan alƙawarin da tayi gareta?
ga mahaifin ta ma data sa mishi rai akai, har ma sun gama shirya komai ataƙaice har aiki ya soma kawai ranar ƙarewar shi ake jira wato ranar da Zawjatul Ameer zata bar duniya.
Wani dan cute smile ta sake tan
a ayyana wani irin farin ciki Sabreen zata yi a wannan ranar, kasancewar ta hakura da auran Mahbeer saboda ko zata mutu ya mata nisa baza kuma a taba yadda ta zama Sultana a kasar EGYPT ba
shiyasa ta yanke shawarar raba Mahbeer da abun kaunar shi saboda sh
ima ya
É—
an
É—
ana irin zafin data ke ji a cikin ranta.
Tabbas itama abun ya mata kamar ta jefi tsuntsu biyu ne da dutse
É—
aya daga ko wani
É“
angare ze zama ba kwanciyar hankali ita kuma burinta ya cika ta rama abinda aka mata, tabbas baza ta ta
É“
a manta irin
dukan rashin mutuncin da Akhie Sultan ya mata ba, shiyasa take son sa rayuwar shi cikin tashin hankali na har abada kamar yadda tayi nasaran
É—
aukan ran Safeera a farko haka take so ta yi ƙisan tsaye a Shahzad Mahbeer, dan tasan mutuwar Zawjatul Ameer kama
r ka kashe Shahzad ne da ransa.
Wani mummunan murmushi ta sake da yayi nasaran sauya halittar face nata ta ce "THE EVIL GAME HAS JUST BEGIN,"
😱😲😦
Ni Queen Mahirah nace duniya ina zaki je damu woww i hope kuna following nawa?
kunga ahankali ko
mai ke tauna wa kansa asiri, abinda muke jira kuma yanzu shine ya za'a kaya.
Shin zata yi nasara ne koko Ubangiji ze nuna mata ikonsa a wannnan karan?
END OF PAGE 7
Account number 9168962485
Shaidar biya ta wanan layin 09168962485
500 ne kacal b
a yawa
🥰
Ki biya se ki cigaba da karatun ki cikin salama
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA (GAME OF THRONE
🤴👸🔥
)
BOOK 2
Story and writing by
Queen Mahirah (Word smith)
PAID BOOK
8
KANO STATE, NIGERIA
RUGAR ARÆŠO BELLO
DR ZULAIHAT
Dr Zulaihat ne zaune bisa
É—
aya daga cikin kujerun dake jere ras a farlon dake sashin nata, tana sanye cikin simple English wear mara nauyi na shan iska, yayin da in ka ganta zaka ranste bata f
i 25 years ba kasancewar babu wani alamun girma daya nuna ajikinta ko kadan saboda yadda take kula da kanta wajen cin abu me kyau shafa me da wanka da me kyau, sosai take amfani da ilimin ta na liktanci wajen gyare kanta tsaf duk da trauma da War da take
fama dashi a cikin heart nata hakan besa ta zubar da kanta ba tsawon shekara 20 a kullum tana da strong and huge hope dake mata nuni da komai zai zo karshe inshallah.
Wani dan gajeren numfashi taja tana me hamdala ga Ubangijin ta Ubangijin rahama, sosai
yanzu ta kara samun ƙarfin guiwa game da rayuwa ganin nasarar da suka samu a yanzu na haduwar da tayi da ya'yan yar uwar ta wanda ko kadan bata yi tsammanin samun wannan rahamar nan kusa ba duk dama bata cire da rahamar Ubangiji ba sede batayi tsammanin s
amun sa yanzu ba.
Duk da kuwa har yanzu ba'a samu Myreen ba sede har aranta tanajin cewa she is safe, Allah yana tare da ita dama ashi tabawa amanar ta tasan kuma tabbas ko bajima ko ba da
É—
i zata dawo gareta, kamar yadda ta da
É—
e da sanin cewa da hanu
n Zainab wajen sace Myreen ko mu ce Zainab ita tasa aka sace Myreen, sosai taci darajar su Innani ne amma a wannan karan taso ta nuna mata wacece ita dama ta da
É—
e tana tara ta in ba ƙaddara ba ita har ta isa tazo ko kusa da ita bare har ya kai ga ta mata r
ashin kunya.
Wani dan karamin murmushi ta sake tana me hasaso baya wato tana tuna abinda ya wuce na rayuwar ta.
Ta kasance yar gata me kuma fa
É—
a aji, tana yin abinda take so alokacin da take so, ta kuma yi yadda taso da kowa bame tsawatar mata kasanc
ewar ta shalelen Fulani Nashwa.
Hmmm wani numfashin ta kuma sauke wa ba'a taba nasara akanta a rayuwa ba se so biyu, na farko shine nasarar ƙorarta daga Masarautar da akayi na biyu kuwa shine nasarar da Zainab tayi akanta wajen rabata da abun ƙaunar ta
, tabbas sunyi kuskure da suka barta da ranta sun manta wacece ita.
After all ita ce SHAZANA ZULAIHAT BINT MALIK SULTAN sun manta cewa ita ba'a haife ta da gazawa ba, rashin nasara ba gadon gidan su bane, tabbas sunyi kuskure gabakii dayan su
, "BUT
THE THRONE GAME HAS JUST STARTED,"
She will make sure ta
É—
ai
É—
ai tasu kamar yadda suka yi garesu tabbas yanzu is the right time to take revenge, but ba ita zata yi hakan ba MAHNOOR ita zata yi, she think is the right time data sanar da ita through iden
tity dinta and what she was destined to do, she knows definitely MAHNOOR was the only person da zata iya dawo musu da karamar su ta dade tana karantar yarinya she is very smart and extraordinary, ta ban bata da mutane she is capable of sensining alot of th
inks.
Wani cute smile ta sake yayin da ta dan girgiza kanta alamun cewa tunanin na mata da
É—
i, kafin ta furta a zahiri ko na ce a sarari cewa "thank you God you have bless me with marvelous daughter that is capable of making my day time dream come true t
hanks yah Allah, Alhamdulilah,"
Wani siririn hawaye ne ya je bin ƙuncin ta sosai take jin zafin cin mutuncin da Masarautar Suhataj Muhammad Habibullah suka yi gareta ita da ƴaƴanta amma ba komai yanzu lokacin nasu and definitely they will smell there
yash.
Zaune muje a namu
É“
angaren sanye cikin kaya masu sauki marassa nauyi yayin da kowa ke yin abinda yaga ze iya wato kowa yana yin harkar gabansa.
Kamar kullum Islam hannunta dauke da iphone 15 promax dunya tana ta fama scrolling up and down k
ana kallo
É—
aya zaka mata kasan she drawn to abinda takeyi wanda da alama yana da muhimmanci gareta,
yayin da Ilham keta faman rubuce rubucen ta wanda da gani abun na mata da
É—
i kasancewar ta mutum mara din hayaniya
Ni kuwa Mahnoor zaune nake yayin da
nayi zurfi cikin kogin nazari da lissafi ba akan komai ba se akan wannan bastard Half demon din wani ƙaramin hiss na sake ina me jin zafin yadda yake nuna ƙarfin ikon shi akaina amma zan koya mishi hankali ne definitely i will make him realize that ni ba s
a'ar yinsa bane, infact nice fa Mahnoor Bint Muhd Kahter hmm ze San dawa yake magana inshallah nayi wannan alƙawarin i will make him kneel before me and confess his love to me cos I believe he loves me but ya rena ni ne over yana ganin nayi kadan ya susuce
akaina.
Dan taune lips nawa nayi kadan na cigaba da maganar zuciyana kamar haka i will make sure na maka kisan tsaye.
my dear rude man I will make you fall deeply in love with me, although you are already in love with me but I hate that blind love
I want real one.
Wani ajiyan zuciya na sauke yayin da muryar da Innani keta faman yi ya katsar mun da thought din nawa, tana ta faman mitar bata ga Sawban ba kuma gashi ko Break fast beyi ba, dan ajiyan zuciya na sauke kafin na mike nace na fice daga fa
rkon ba tare da nace mata kala ba yayin da ko neman shi naje yi.
Ina fitowa daga dakin naci ƙari da Ajlal na tambaye ta daga ina take ta ce mun daga gurin Yah Fareed take kuma Sawban ma yana can, kai kawai na gyada mata na kama hanyar sashin nasu wato g
uest part ban wani dauki lokaci ba na isa.
Ina zuwa nayi knocking door din for about 3 times but no response har nayi niyan tafiya se naji an yi unlocking door din, ba tare da wani shakka ba na kusta kaina cikin marvelous farlon nasu me tashin kamshi
Ina shiga nayi araba dashi zaune bisa 2 sitter yana sanye da 3 quarter shi kadai ko vest babu ajikinshi yayin da wannan murdadden surar nashi ya bayyana, kallo
É—
aya zaka mishi kasan ba ƙaramin exercise yake sha ba cos a mugun murde yake sosai,
ga wani
shining da moist skin nashi yakeyi kana kallo kasan ba ƙaramin Naira yake kashewa skin dinshi ba.
A nawa
É“
angaren wani ras heart nawa ya bada sound, ganin wannan demotic surar nashi me furkitarwa wanda kallo
É—
aya dana mishi sanda hanjin cikina ya kulle
, amma abinka dame taurin zuciya se na kauda kaina kamar bansan da wanzuwar wani halitta me numfashi a gurin ba, kai tsaye na karkata akalan hankalina ga Sawban dake zaune yana ta faman danna wayar da bansan na waye ne ba, cike da izza nace Hey Sawban let'
s go,
Yana jin abinda na fa
É—
i ya ce "okay Ukhtie,"
.se ya meda hankalinsa ga MG Fahreen ya ce "Bro here is your phone, thanks,"
Miƙewa yayi da niyan tafiya yayin da shi kuwa Mg yasa hanu ya kamo yaron cikin rude voice nashi ya ce "where do you think
you are going little brat?"
Dan waro ido yayi ya ce "Ukhtie is calling for me,".
Kafadanshi ya daga alamun ko a kwalarsa ya ce "and who is she to call for you?"
Dan ware ido Sawban yayi ya ce "kaiii Bro she is standing in front of you fah,"
Ro
lling eyes nashi yayi wanda yasa nayi mutuwar tsaye ya ce "I don't bloody care, I am a crown prince so abinda nake so shi nakeyi,"
"Uhmn is true Bro na yadda but Ukhtie tana kira na ,"
"She should seek permission first kafun ka bita,"
Wani irin ƙutu
Æ™
in bakin ciki ne ya mamaye Ni yasa a hasale na ce am not your maid or servant, don't think is possible komai da kake so zanyi, infact ba'a cikin KINGDOM din naku kake ba so baka da wani ƙarfin iko anan baka da maraba da lobari anan.
Idan magana ne yayi
n da nake banka ƙishin harara da golden eyes nawa tamkar zasu fadi kasa, wani dangerous Amirka ya sake yana me ayyana irin damar dana samu akan shi wanda har ilah yau yana mamakin yadda nake ga tsara masa zance yadda naso, shida manyan mazaje ma innzasu mi
shi magana kansu a kasa yake but look at this little pumpkin tana bashi wuta da kalamai yadda taso but she will make sure ya kawo ƙarshen abun ayau.
Kanshi ya gyada a zahiri ya ce " okay Sawban you can go and kacewa Innani abinci yayi da
É—
i okay,"..
Y
ana maganar ne yayin da yake sake mishi wani cute smile wanda yasa na kusa narkewa gaba daya dan har na fara jin ina zubewa a ƙasa se de nayi nasarar taro kaina yayin da na tabe baki irin na kanka ake ji din nan ni dole nayi wining ba tare da nasan abinda
ya shirya mun ba.
Sawban ko da murnar shi yasa kai gaba ya fice niko na tsaye tafi majestically kamar bazan taka ƙasa ba,
Wani irin wawan fusgar da yamun ne yasa na dawo cikin Amon hankalina wani irin wawan buguwa nayi da broad chest dinshi hakan y
asa na sake wani azababben ƙara na azaba kamar zan fashe haka nake ji don da fari ma na zaci cewa da gini na bugu sanda nashi kana ne nayi araba da snake eyes nashi me furkitarwa sede ni ko kadan be wani bani tsiro ba idon nashi, hakan yasa na tattro saura
n courage din da nake dashi nace
Meye hakan Mallam ?
What do you think you are doing?
Kana tunanin hakan da kake yi abu ne me kyau?
Look Ni ba yar iska bane amma Muslim my grandpa is a scholar and also a great Chief Imam, mind you this nan gidan musu
lunci ne baka aure Ni tukunna bare kace kana da ikon da kake ikirarin kana dashi din akaina,
Ina maganar ne yayin da nake kallon cikin idonshi wanda ya kunshe su sannan ya bude ya fara magana magana cikin wani husky voice nashi kamar haka "You Are mind
, Ni kadai ba wani mind you this bana bukatar izini wajen tabaki ko wani sharadi, iko kuma ina da shi har da ƙari kanku,"
Wani irin banza kallo na bishi dashi nabaka da cikakken hankali din nan, kafin na ce i go with that but Kasani wannan kawai halluci
nation naka ne cos har yanzu Ni ba mallakin ka bane,
Killer smile ya sake kafin ya ce "kina tan tama kenan?,"
Harar da na buga mishi ne yasa ya kara sake wani kyakkyawan smile hadi da ƙara sa hanunshi ya ƙara hada ni da jikinshi sosai, ya kuma rankwa
fo dai dai tsayi na ya kai lips nashi setin kunne na cikin melodious voice nashi ya soma min whispering magana kamar haka,
"You Are my wife,"
Kokarin kwace wa nakeyi na ce as how am not your wife infact wani hujja kake dashi?
Kanshi ya
É—
an rausaya k
afin ya ce "hujja"
Harara na balla mishi ko kula shi banyi ba dan takaici shiko kamar ma ƙara kunna shi nayi ya ƙara rankwafo wa ya karayi ya ce "hujja lemme show you my hujja Babe"
A hasale na dago wanda hakan ba ƙaramin da
É—
i ya mishi ba cos yabashi k
yakkyawar access da moist lips nawa, cikin wani salo yayi holding lips din nawa ya shiga ya shiga bani wani lizard kiss wanda yasa nayi suman tsaye.
Ya kai akalla good 2 minute yana sucking lips nawa niko se mustu mustu nakeyi, ban ko kofar da Fareed yayi
ne yasa ya dakata da abinda yake yi badan yaso ba sedan
É—
an ƙaramin karan da Fareed ya sake.
Wanda tamkar kanshi ze bar jikinshi ya ma rasa hanyar fita daga farlon se mai maita kalma daya yakeyi na "a uzubillahi mina shai
É—
anin rashin,"
Wani dan karami
n tsuka ya sake yayin da ya sake Ni nikuwa dakyar na iya seta kaina kafin na fashe da wani kuka me cin rai Nama rasa ne zan ce mishi sede bazan iya tafiya ba tare da nace wani abu ba dan bakin ciki ze kashe ni
Dakyar na fusgo zancen na ce Allah ya isa k
uma ban yafe ba tabani da kayi mugu kawai, ƙaton banza me danne ƴaƴan mutane a gini,
Ina gama fadin haka nafice da gudu daga dakin shigo mutuwar tsaye yayi wai wato shi wannan bakin nawa baze mutu bane.
END OF PAGE 8
Account number 9168962485
Shaidar biya ta wanan layin 09168962485
500 ne kacal ba yawa
🥰
Ki biya se ki cigaba da karatun ki cikin salama
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAME OF THRONE
🤴👸🔥
)
BOOK 2
Story and writing by
Qu
een Mahira (word smith)
PAID BOOK
9
KANO STATE, NIGERIA
RUGAR ARÆŠO BELLO
MG FAHREEN
Soai abun ke bashi mugun mamaki ganin yadda ko kadan bana shakkar sa shi a gaskiya na ƙure masa hadda sosai, sede baze karaya ba dan
shi ƙashin
shi bana karaya bane after all shine fa MG Yarima Fahreen Ibn Muhammad Habibullah.
Kai kawai ya rausaya yana me zuba