Showing 6001 words to 9000 words out of 29631 words
farko shine Salahuddeen se Fadila da kuma Zulaihat wanda suke yan biyu ne su, sun taso cikin gata da kuma tarbiyya, don sosai kakansu ke ƙoƙari wajen daura su akan hanya na gari, bugu da ƙari iyayensu ma ba'a bar su a baya
wajen basu tarbiyya na gari da kuma musu addu'a na kariya da sauransu, sosai yaran keda shiga rai musamman ma matan, Zulaihat ta kasance mutum me faran faran da kowa bata da ƙiuya gashi kowa nata amma Banda
É—
an banza, ta iya zama da kowa lafiya cikin ƙanƙa
nin lokaci take fahimtar halin mutum ta kuma san yadda zata bi dashi, shi yasa marassa gaskiya basu fiye sonta ba kuma basa kubuta daga hannunta muddin kuka yi ido hudu da ita kuma baka da gaskiya to nan take jika ze fara rawa wannan yana
É—
aya daga cikin b
aiwar da Allah ya mata wanda tayi gadon shi daga wajen mahaifinta Malik Sultan, tana da son Chasu da kuma ado ga daukan wanka, bugu da ƙari akwai tsiwa da dan banza tsokala, gashi bata da tsoro kai ko ta tsorata ma baze hanata yin abinda tayi niya ba ma'an
a akwai taurin zuciya.
Zulaihat da Fadila na yawan zuwa Kano wajen sauran iyayen nasu hutu baya Zulaihat wanda ita rabi da kwatan rayuwarta ma acan take yi, Fulani na matukar sonta duk da son da takewa Yarima Muhd Kahter be hana ta ci mishi mutunci b
a akan Zulaihat wanda kwata kwata kanwar su bata jiƙa, Fadila kuwa mutum ne me matuƙar kamun kai irin asalin matan Sarakunan nan ne
kasancewar ko kadan bata da hayaniya bugu da ƙari bata
É—
aukan reni, in kaga hakorinta to ka tabbata kai makusancinta ne, sed
e hakan ba yana nufin tana wulaƙanta na ƙasa da ita bane a'a sede kawai ita ba mutum bane meson damuwa zan iya ce muku ita mishkilace ta ajin ƙarshe, bayan hakan ko Zulaihat baza ta nuna mata iya zama da mutane ba bare akai ga gandun taimaka musu.
Ray
uwa suke cikin kwanciyar hankali da ƙaunar juna wanda har yakai ga ansa ranar Aure tsakanin Fadila da Muhd habibullah, wanda azahiri Wannan hadin ba ƙaramin hadi bane sun matukar da ruwa da juna bugu da ƙari suna son junansu, an daura aure sede ba'ayi biki
ba saboda wani babban lamari daya taso kasancewar bashiri aka daura auren Muhd Kahter da Zulaihat, wanda hakan ba ƙaramin girgiza Muhd Kahter yayi ba da ita kanta Zulaihat don ta nata
É“
angaren burgima ta ringa yi a ƙasa wai ita baza ta aure shi ba bata so
nshi, haka
É“
angaren Muhd Kahter ya nuna sam shi baya sonta wai bata da hankali yarinta ya cinye ƙwaƙwalwanta, da kyar da katsan goshi aka samu aka hada kansu suka yadda kai tsaye sanda iyayen nasu ma suka nuna
É“
acin ransu kafin suka sauko suka runguma ƙadd
ara, fannin Othman Zunnurain kuwa SUHATAJ yazo mishi da wani magana wanda gani yake ko ze tsine mishi baze yadda ba dan shi kadai yasan me ya hango wanda kai tsaye ko ya fa
É—
i baza a yadda ba.
Suhataj ya nemi da Yarima Othman ya yadda ya auri jikar tsoho
n Waziri me murabus wanda ya rasu badan komai ba se dan nustuwa da hankalin yarinyar shi tausayi ma yarinyar ke bashi ganin ta taso ba iyaye ga sharrin kishiyar uwa wanda itama rai yayi halinsa yanzu karshe de ta dawo cikin gidansa da zama, hakan yasa yake
so Yarima Othman ya aureta don ta dace da zama Gimbiya, sede sam ba'a nan gizo ke saƙan ba shi Yarima Othman da abinda yake hange wanda nashi mahaifin be hanga ba, a ƙarshe ya basa zabi guda biyu akan ya aureta ko yabar Masarautar duk da yaji
É—
ukan zancen
wanda yasa zuciyarsa bugawa da sauri ya kuma yi mamakin jin hakan sede ba abun mamaki bane in ya danganta shi da abinda ya hasa so, ba tare da wani gezau ba yace ya yadda ze bar masarautar, wani irin bugu zuciyar SUHATAJ yayi dajin wannan furuci na Yarima
Othman, ya matukar girgiza ya kuma tsorata shiru yayi na wani lokaci ya shiga damuwa zuciyar sa na bashi shawara ya hakura ya janye maganar auren wanda har ya soma furta hakan sede shi kanshi be san yadda labarin ya sauya ba don jinta kawai yayi a wai wai
cewa ya kori Yarima Othman daga masarautar ya kuma cire sa daga jerin Ć´aĆ´ansa, zan iya cewa tun daga wannan lokacin komai ya lalace a wannan masarautar don ko kadan SUHATAJ baya sassauta wa yayansa akan komai, duk komai ya jagule masa ga damuwar ya masa y
awa ya rasa inda ze sa ransa yaji da
É—
i yayin da aka aura wa Yarima Muhd habibullah Zunnura wanda take itace jikar Waziri me rasuwa.
a kwana a tashi Gimbiya Fadila ta haifi yaranta maza guda uku wato yan uku wanda ake ƙiran su da Fahreen, Fudhal, Fareed
sosai hankalin mutane dayawa ya tashi ciki ko harda Zunnura wanda ko batan wata bata ta
É“
a yi ba ta shiga damuwa sosai bata ma kara rikicewa ba se da akace mata Zulaihat ta haifi santalelen danta wanda yaci suna Mubaraq, sosai hankalin Zunnura ya tashi gan
in cewa tare sukayi aure amma su sun riga ta samun ƙaruwa, damuwa ya mata yawa wanda ya kai ya kawo har inka ganta zaka fahimci damuwarta, Fulani ganin yanayin ta yasa ta nemi sanin abinda ke damun ta wanda ita a zaton ta ko Muhd habibullah din ne ke mata
ba dai dai ba,
sede abin ba haka bane ita nata damuwar daban ne, ganin yadda Fulani ta damu ne yasa ta sanar da ita damuwarta dan babu kunyan sirkai tsakaninsu tunda sun zauna na tsawon lokaci tare wanda ko kadan Fulani bata nuna mata
É“
akin hali ba hasali
ma ta dauke ta tamkar yar data haifa, sede sam basa shiri da Zulaihat wassu lokacin abun na matuƙar daure wa Fulani kai sanin halin Zulaihat da kuma baiwar data ke dashi sede sam bata barin tunanin yayi tasiri a ranta take kawar dashi.
Sosai Fulani ta
rarrasheta ta kuma ha
É—
a mata da nasiha me ratsa jiki wanda yasa ta samu kwanciyar hankali da nustuwa, daga nan aka cigaba da rayuwa bayan shekara goma Allah ya azirta Zulaihat da yara mata guda biyu alokacin Muhd Kahter baya ma ƙasar an tura sa wajen aiki
kuma se yayi wata kafin ya dawo, hakan yasa SUHATAJ ya hana a sanar dashi don yasan halin dan nashi Muhd Kahter ze iya baro aikin ya dawo kuma ba wanda ya isa ya hana shi, sosai yaran suka shiga ran mutane da gani ba tambaya kasan jinin Kahter ne saboda t
sananin kaman da sayar keyi dashi,
É—
ayar kuwa da mahaifiyar ta take kama, daga ko wani fanni na masarautar mutane ke zuwa don kallon yaran kai har ma da ƙasashen ketare, ba ƙaramin
É—
aukan manyan
É“
aki masarautar yayi ba wanda rabon da hakan ya faru tun Zama
nin tsohon Suhataj Muhd Kahter mahaifin tsohon SUHATAJ na yanzu wanda yayi murabus ya bar wa dan Muhd habibullah, sosai hankali ya tashi masu ido da jan kwalli sun gagara zaune sun gagara tsaye, suna ta shirin yadda zasu kawo ƙarshen wannan lamari.
Ranar juma'a da safe ne aka tashi da mummunan labari na cewa wai yaran da Zulaihat ta haifa shegu ne ba yaran Muhd Kahter bane, sosai hankalin dubbanin jama'a ya tashi gashi cikin ƙankanin lokaci labari ya baza cikin masarautar, wanda ba shiri aka yanke wa
Zulaihat wani mummunan hukunci da sunan za'a jefe ta ba tare da wani kwakkwaran bincike ba, yayin da yara kuma wai za'a kaisu gidan marayu ko ta fadi inda mahaifin su yake, ba ƙaramin rikicewa tayi ba ga ta nemi wayan Muhd Kahter yaki shiga wanda wayan da
sukayi dashi ajiya ta sanar dashi cewa ta haihu har anyi suna yara sunci suna Mahnoor da Mehnoor, yayi murna sosai don dama yasan tana da ciki ya kuma ku
É—
iri niyan dawowa washegari dan da cewa yayi ma ze dawo da daren da kyar ta lallaba shi ya hakura ya b
ari se gobe ya dawo, tana cikin wannan yanayi na tashin hankali ne wata mata tazo mata da niyan taimakon ta cikin sirri ta ha
É—
a mata kayan ta dana yaranta da dukkan wani shaidar da ze nuna yaran yan asalin masarautar ne da kuma cresdentials dinta, ta wani
kofan sirri suka bi da matar wanda a iya rayuwarta Zulaihat bata taba sani cewa gurin akwai hanyar wucewa ba don a shefe yake se ka danna wani abu kafin ze bude, shi kanshi abun danna wan se wanda yasan menene shi kafin ze iya dannawa, suna fita se gasu a
bayan masarautar, ba bata lokaci ta sa musu kayan a mota tace mata ta shiga ta kuma tafi guri me nisa ta nisanci garin kano zuwa wassu shekaru inshallah komai ze zama tarihi, ba tare da damuwar komai ba Zulaihat ta shiga motan don alokacin tana da buƙatar
ceto ranta da Ć´aĆ´an ta, haka ta shiga motan ta kama hanyar tafiya batare da sanin inda ta nufa ba, tana de tafiya har tafita daga garin Kano ta hau wani kwalta , wanda anan ta hango wani mota na binsu gadan gadan tamkar ze bi takan su, ko ba'a fada mata ba
tasan su motar kebi, cikin rawar jiki da tashin hankali take neman tsari daga wajen Ubangiji na ya kare ta daga sharrin wa'yannan mutanen.
Wannan shine ta ƙaiceccen tarihin Ahalin Sultan Abdul malik, kai tsaye zan iya cewa daga Nan labarin ya soma
daga lokacin Masarautar SUHATAJ ya birkice, rayuwar AL NURAIN wato THE TWO LIGHT ya soma cikin wani yanayi wanda su kansu basu isa su fassara shi ba, basu rasa komai ba a duniya ci, sha, sutura duka suna dashi sede basu da ASALI wanda RIKICIN GIDAN SARAUT
A ne ya haifar wa MAHNOOR da MEHNOOR yin rayuwa ba tare da sun san mahaifinsu ba da ahalinsa suna de rayuwar su yadda suka tsinci kansu sede ƙarƙashin zuciyar su cike yake da wassu tambayoyi wanda amsasu dai dai yake da kawo ƙarshen komai a masarautar SUHA
TAJ MUHAMMAD HABIBULLAH.
END OF PAGE 3
09168962485
Opay bank
Shaidar biya ta wannan lambar 09168962485
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAME OF THRONE
👸🤴🔥
)
BOOK 2
Story and writing by
Queen Mahirah (Word smith)
PAID BOOK
4
MASARAUTAR SUHATAJ MUHAMMAD HABIBULLAH
KANO STATE, NIGERIA
Sosai Masarautar Suhataj Muhd habibullah ke cikin tashin hankali don tun da aka samu labarin cewa an rasa
Princess Mobena komai ya tabarbare, kai
tsaye zance masarauta ba lafiya don a halin da ake ciki Fulani na kwance a gadon asibiti rai a hannun Allah, tamkar anyi mutuwa haka masarauta ya kasance.
Sosai Suhatj yake cikin damuwa da yashin hankali ya rasa
yadda ze bullowa lamarin, izuwa yanzu ƙarfin shi ya ƙare haka kazalika hakuri shi ya ƙare, a yanzu bashi da wani burin da ya wuce ace ya kawo ƙarshen abinda ke faruwa a cikin Masarautar,sosai yake kewar ƴan uwa shi wanda yasan yanzu da suna nan yasan da ta
re zasu warware wa'yannan matsalolin watakila ma hakan bazai faru ba, dogon numfashi yaja sannan ya fesar yana me lumshe daradaran idanunsa da sukayi jaa, tabbas yanzu lokaci yayi da tashi ya tsaya ya kuma binciko inda yan uwansa suke dan yasan wannan shin
e kadai hanyar da za'a warware tarin matsalolin dake cikin wannan masarautar nasu me sarƙakiya, duk da ance Yarima Zunnurain ya mutu sede shi sam be yadda ba tun a wannan lokaci yana ji ajikinsa dan uwansa yana nan da ransa kuma ze binciko sa daga shi har
Muhd Kahter.
RUGAR HARĆŠO BELLO
KANO STATE, NIGERIA
Tun faruwar wannan al'amari jikin kowa ya matukar mutuwa a gidan Chief Imam, sosai kowa ke mamakin irin taurin zuciya irin na Zainab da kuma rashin imani, dan mara imani ne kawai zeyi abi
nda tayi, me kuma son kanshi bugu da ƙari me hassada da kyashi, sosai Innani ke Allah wadaran hali irin na Zainab wanda ita a tunaninta ta warware shi a yarinta amma ashe yana nan, tabbas Zainab ta saka su a tsaka me wuya ta kulle su yanzu ya zasuyi da bai
war Allah wanda bata da kowa se yaran nata sune hasken idaniyar ta, baya Myreen wanda kullum take tare da ita sunyi mugun shaguwa, ba dare ba rana suke addu'ar Allah ya bayyana wannan yarinya suna kuma jajanta rashin ta a tsakaninsu amma ashe wai
É—
iyar su
ita ta sa a sace ta wanda a yanzu ba'a san a wani hali take ba, da wani ido zasu ga Zulaihat su sanar da ita irin
É—
anyen aikin da
É—
iyar su ta aikata bayan ita ta rike mata nata Ć´ar da zuciya
É—
aya tamkar ita ta haife ta, bayan duk irin cin mutuncin da take
mata akan yarinyar amma haka ta kauda kai ta rike ta, yanzu ta ina zasu Fara sanar da ita wannan lamari, dogon numfashi Innani taja wanda ta gagara fesar dashi.
Ajla data rafka uban tagumi ba abinda ke damunta face kasancewar Zainab mahaifiyar data haif
e ta, hakan na mugun mur
É—
a mata zuciya inta tuna alaƙar dake tsakanin su da ita wanda ko taƙi ko ta so ita din mahaifiya ce a gare ta, sede tana ƙara godewa Allah daya sa ba ita ta rene ta ba bare har ta dauki munanan halayyar ta kamar yadda yar uwarta ta
dauko.
A fannin Islam kuwa Allah wadarai take da ita bugu da ƙari dama ita sam jininsu be hadu ba da ita, ko kadan kanwar su bata jiƙa tsakaninta da ƙanwar mahaifiyar nata wanda a yanzu Police sunyi arresting dinta ma'ana sun tafi da ita, wanda ita ko
kadan hakan be dame ta ba burinta kawai ta fa
É—
i gaskiya a san inda Mehnoor take hankalin kowa ya kwanta.
A
É“
angare na ni Mahnoor bani da fata da burin da ya wuce ace ta fa
É—
i inda Myreen take shine burina, ina kuma fatan ya kasance tana cikin ƙosh
in lafiya, ni Ko ka
É—
an Banga laifinta ba na game da abinda ta aikata, dama se mutum me hakuri kuma wanda Allah ya bashi ikon fin ƙarfin zuciyan shi ne ze iya daukan ƙaddara ya aminta da irin rayuwar da su Innani keyi damu, wanda sun dauki son duniya sun da
ura musu da kulawa, sosai na fahimci halin dasu Innani suka shiga ita da Jaddi amma ni Ko kadan bana wani ganin laifin su dan sun dauki laifin sun daurawa kansu bayan basu suka aikata ba, nasan duk sun shiga taradadi suna tunanin ya Momy zata ji ya kuma za
ta dauki su inhar taji abinda Umaima ta aikata, dogon numfashi naja na kuma fesar yayin da na soma tunanin me ya hana Momyn dawowa gida har yanzu da yake 7:30 wanda tun jiya suka iso da hantsi amma kuma ta tsaya a Hospital, hmmm so who on earth ze iya jan
hankalin Momy ko ince ya dauke mata hankali haka har ta kai wannan lokacin bata ga su Innani ba, bayan she is always saying tayi missing nasu amma to my own surprise har ta kwana bata ma zo ganin su ba se abinci da kayanta da aka kai mata, tabe baki nayi
ina me ci gaba da ayyana wa a raina cewa ko made waye ne zanje na gani.
Dan gyaran murya nayi nan na samu daman breaking silence din da aka dau mintinan cikinsa wanda azahiri ba haka ya kamata abun ya kasance ba, cos mun dau watanni rabon mu da juna me
makon muyi farin ciki muyi ta shewa se kuma muka ƙare da tagumi da kuma tunani, kuma wai hakan abinci zamu ci.
Turo baki nayi gaba nace nifa yunwa nake ji jikina se ƙiran Chiroma yake yi, duk kuma kun kafse baku da biyar cin abincin,
Da mamaki Inna
ni ke kallona dan batayi tsammanin haka ba tayi tunanin zanyi fushi da ita gaba daya naƙi kulata, kokari tayi ta kawar da tunanin ta ce "ai gaki ga abincin Nuriyya Bismillah, kici, ni ina naga ta cin abinci yarinya tana neman tasa ni a lahaula koma na ce t
a sani, ya zanyi da Zulaihat me zance da ita da wani idon zan ganta, bayan duk tashin hankalin data shiga akan batar Ć´ar nan ashe wannan kiladon yarinyar ne ta sa a sace ta,"
Innani na maganar ne yayin da take zubda hawaye ko kai me karatu se ta baka t
ausayi bare kuma su da suke kallonta, bugu da ƙari zaka fahimci irin din da take wa Zulaihat da yaranta.
Cike da tausayin Innanin na tashi na koma kusa da ita, hanu nasa na goge mata hawayen ta cikin nutsuwa na cewa hana Innanin me yasa kike daga hankal
in ki haka, kina kuma daurawa kanki laifin da har a gaban Ubangiji bakida shi, in tarbiyya ne kinyi iya ƙoƙarin ki akan Umaima tunda jama'a da yawa na yaba halinta, Ni ina su ki dauki hakan matsayin ƙaddara wanda Allah ya ƙaddara ita ce sanadi, nasan walla
hi ko da batayi abinda tayi ba ta sace Mehnoor ba toh wallahi se an samu wani ya yarda wanda ze sa tayi nesa damu, inkin kula Innani cikin wannan lamari