Showing 24001 words to 27000 words out of 29631 words

Chapter 9 - THE TWO LIGHTS COMPLETE

wani mugun kallo a Fareed daya bata masa shirinsa dan ko kadan ba'a nan yaso abin ya tsaya ba yaso ne ya bata wuta sosai yad

da tana ganin shi nan gaba jikin ta ze soma rawa, wani guntun tsuka ya sake yayin da Fareed kuwa ya zuba mishi na mujiya yana kallon ikon Allah, shi sam be taba zaton iskan ci da rashin kunyar Fahreen ya kai ya danne yar mutane a

É—

aki ba.

Cikin mamakin

abun ya ce "yah subahanallahi Manzon Allah na, wai dama Biyayya haka kake?

I never thought kai Dan iska ne wallahi se yau, kai a haka kake tunanin ta baka girma yadda kake so, to ai ka zubar da girmar a tire, mallam me girma MG Yarima Fahreen Ibn Muhamm

ad Habibullah,

Kai gaskiya ka bani wuta mutumina Masha'allah yayi kyau,"

Yana magana shiko Fahreen se antaya mishi harara yakeyi shiko ko ajikinshi be hanashi abinda yayi ra'ayi ba, ya cigaba da zuba zance tamkar akun da tayi shekara dari bakinta a r

ufe kuma yau an bude.

"Amma fah kaji tsoron God wallahi mala'ika ba ƙanin uban kowa bane and ba ruwansa da sarautar mutum wallahi ubansa zeci da danne yar mutane da kake yi a lungu, kuma..."

Ba tare da ya kammala tsara zancen nashi bane Captain Fud

hal dake tsaya a bayansu ya katse mishi hanzari da cewa "me yasa kake bata lokacin ka Fareed bayan kasan bajin zancen ka zeyi ba?"

Yana magana ne yayin da hannun shi ke sanye cikin pocket nashi wannan rude face nashi kuwa tana nan kamar ze ƙone shi ka

dai, kallo

É—

aya zaka mishi kasan baƙaramin

É“

aci ranshi yayi ba ya cigaba da cewa

" A me zuciyar Imani kawai ake irin wannan maganar me fahimtar gaskiya me kuma tausayi ba irin shi ba,"

Ya gama fadin hakan ne yayin da yake pointing Mg Fahreen da inde

x finger dinshi, shiko Mg Fahreen da wani kallo na ban mamaki yake binshi dashi dan ba kadan ba yaji zafin zancen nashi, Fareed daya fahimci haka ne ya ce "Yah Allah Fudhal me kake fa

É—

i ne haka?,"

Cike da izza da rashin tsoro ya ce "gaskiya!! Shi nake

fa

É—

i Kasani nasani kuma ya sani abinda yake ƙoƙarin yi kuskure ne babba, na mishi magana ya nuna bansan me nakeyi ba,

Kasancewar sa mutum me girman kai da son kanshi a kullum, ba tare da ya duba wani hali yarinyar zata shiga ba ko mahaifiyar ta ya bi y

a takura sanda aka

É—

aura musu aure, imagine this matter yarinyar nan she don't even love him bada yardar taba bada sanin ta ba aka mata aure, wanda ko a

musulunci hakan ya haramta, itama tana da right din da zata zaba mijin aurenta.

After all this baya

tunanin ya lallabata tunda shi yake da

É“

uƙata a'a shi burinshi ya ƙasƙantar da ita tabishi kamar wata baiwar sa wanda kaima kasan wallahi kayi ƙarya idan ma kamanta ne bari na tunatar maka wa kake aure,

Kana auren MARYAM MAHNOOR BINT MUHAMMAD KAHTER Æ´a

ga SHAZANA ZULAIHAT BINT MALIK SULTAN

Kasan kayi ƙarya kace wannan halittar tabika, kai kafin kowa sanin halin iyayen ta da kakanta babu ƙasƙanci a lamarin rayuwar su kamar yadda babu faduwa, duk wanda ko ya ce zeci amanar su ze ƙare rayuwarsa batare d

a yasan inda kanshi yake ba.

To ka fa

É—

ama inka aure ta ina zaka kai ta?

An asking you Abdulfatah!!!"

Ya masa magana ne cikin

É—

aga murya wanda shi ko kadan bece dashi ƙala ba dan ƙaramin chargy brain dinshi ya

É—

auka ba, cikin zafin rai ya cigaba d

a magana

"You see baka da inda zaka Kaita kasan cewa anyi exiling mahaifiyar ta daga Masarautar kasan irin ƙariyar da akayi akan su da ƙazafin da akayi akan identity dinsu,

Still kana tunanin ka aureta ka Kaita don suci mutumcin ta kinsan su kashe t

a ko me?

Ko kana nufin anan RUGAR zaka bar matarka ka tafi Yarima Abdulfatah?

An asking you, ita fah Uwa ce Amni karkayi tunanin bata son yar ta tana so infact tana cikin wani tashin hankalin na

É—

auke yar ta wanda har yau ba'a san a wani hali take

ba, and still kana tunanin rabata da daya data saura gareta, zaka Kaita wannan bakin azzalumin masarautar naku da kai karan kanka in kana cikin ta ko bacci baka iya yi saboda bala'in dake cikin ta,"

Cikin karfin guiwa Fareed ya ce "pls ya isa zancen hak

a lets talk cikin nutsuwa se musan abinda ya dace damu yanzu, wannan hayaniyar baze fidda mu daga cikin bala'in da muke ba.

Aure an riga da an daura abinda ya rage shine musamu masalaha,"

Jin haka ne yasa Fudhal ya ƙarasa cikin farlon ya samu guri ya

zauna, yayin da Fareed ya dubi Fahreen dake tsaye kamar kwalin da aka masa yasa ya ce "Please Tweeny ka zauna, lets talk cikin nutsuwa and find the right solution, kuskure mun riga da munyi da son kanmu yanzu lokaci be ƙure ba zamu iya sanin abinda ya dac

e muyi infact mu jami'an tsaro ne, all this cases zamu iya dealing dashi inshallah."

Jin hakan ne yasa ya samu guri ya zauna yana me ayyana abubuwa dayawa aranshi na sakarci da son kanshi da yayi, amma ya zeyi Allah ya jarrabeshi da son yarinyar gani ya

ke kamar zata gudu ta barshi, wani dogon numfashi ya kuma ja kafin ya meda hankalinsa ga abinda Fareed ke fadi.

DR ZULAIHAT

Zaune take a sahun Inabi inda suke tattaunawa game da wani lamari wanda yasa Inabi cikin tashin hankali da damuwa ta zuba

uwar tagumi kamar wadda aka mata akbishir da mutuwar iyayenta.

murmushin ƙarfin hali Dr ZULAIHAT tayi don ita ma kawai ƙarfin hali ne da juriya, ta ce "karki damu Inabi babu wani abun da ze faru inshallah, zamuyi magana da ita nadan zata fahimce ni, ku

ma ba dole in bata so shi se a raba auren,"

Dan jimm kadan Innani tayi kafin ta ce "kinatunanin wannan Miskilin yaron ze hakura ne Zulaihatu?,"

Wani murmushin ƙarfin halin ta kuma sakewa ta ce "ai ba'a dole in bata so se yayi hakuri,"

"toh amma al

Æ™

awarin da aka dauka fah Zulaihatu?,"

"Karki damu da wannan Innani ai sun riga sun bi takan alƙawarin tunda su suka aibatani ni da yaran suka ƙore mu daga Masarautar kin ga ko baza suso wani abu daya shafe mu ba ko kadan,"

Innani ta ce "Ni inada ƙarf

in guiwa akan MAHNOOR nasan zata iya gano komai ta kuma kawo ƙarshen shi da izinin Ubangiji duk da ina tsoro sosai, tunda ita da mahaifinta take kama, kinga ba yadda za'ayi su ganta ba tare da sun sa wani abu a ransu ba.

Toh bansan ko ze ce ze barta anan

ba?

To shima wannan kuskure ne babba iyayensu basu san da ita ba,

to yah makomar yaran da zata haifa?

sune abin tausayi matuƙa, saboda zasu yi rayuwar da ba ƴanci ko kadan."

Wani nannauyan ajiyan zuciya ta sauke tana me hango kuskuren da tayi n

a aminta da alfarmar da Abdulfatah ya nema a gurinta, gaskiya tayi kuskure babba da bata bari Akhie Othman ya ji zancen ba suji me ze yanke game da lamarin, bata bari hakan ya faru ba se gashi abinda ya jawo mata yanzu wato DANA SANI.

Ajiyan zuciya ta s

auƙe karaya ta ce "duka laifi bane ni nasa rayuwar ta cikin gari saboda son kaina, nayi tunanin hakan ze kai sauki a lamarin, nayi yi tunanin zata iya zama makamai a garemu da zamu tsole idon maƙiyan mu dashi, sede ashe shirmen ne abinda nake tunani, a gas

kiya yanzu baza iya juran rashin MAHNOOR ba ko kadan wallahi, na rasa Mehnoor amma wallahi baza iya juran rashin ta ba,"

Tana gama fa

É—

in hakan ta fashe wani irin kuka me cin rai, wanda hakan yasa Innani soma rarrashin ta tana ne ƙara mata ƙarfin guiwan

da ita kanta bata da shi.

Niko dana tsaye dana ke tsaye ina sauraran abinda suke fa

É—

i ne na sauke wani nannauyan ajiyan zuciya ina me tausaya wa Mahaifiyata ko kadan ni banji tausayin kaina ba, saboda ni na taso cikin gata yayin da nawa mahaifiyar ta ra

sa nata gatan saboda mu, saboda ta Kula damu ta bar Masarautar su da ahalinta da kuma iyayenta, saboda ta Kula damu bata so kanta ba ta hanyar ajiye mu a gidan marayu kamar yadda suka

É“

uƙata a wannan lokacin se ta salwantar da farin cikin rayuwar ta, ta ku

ma gina kana namu farin cikin.

To dame zan biya ta?

Shine tunanin danake yi amma zan nemi shawarar Islam tukunna, na aminta da auren ne ko kuma ko kuma akwai wani hanya da zamu samu don share hawayen Momy.

Wani ajiyan zuciya na kuma sauƙewa kafin n

a juya na koma cikin

É—

aki gudun kar su fahimci naji abinda suke fa

É—

i don dama bacci nayi a

É—

akin, bayan dawowar da nayi daga

É“

angaren wannan azzalumin yasa na shige

É“

angaren Innani gudun kar wani ya ganni, nayi kuwa nasara dan ban samu kowa a sashin nata b

a bare compound din gidan,

É—

akinta na shige na gama zuba kukan takaici na, bayan na gama kukan ne na soma tunanin me kuma zanyi don na gasa masa ƙya a hanu, ina cikin tunanin ne bacci yayi wuff dani.

Se yanzu ma na tuna mafarkin da nayi me wuyar fassara

wa, amma zan bada labari a Jaddi nasan ze fassara mun dama ya iya fassarar mafarki, wani ajiyan zuciyar na sauke ina tausayi rayuwar mu, tabbas mu abun tausayi ne matuƙa, saboda rayuwa ba asali dede yake da rayuwar da baka san kanka ba wato kana cikin yana

yin da baka iya banbance kai namiji ne ko mace.

Tabbas suna da babban ƙalubale nake a gabansu tunda de baza su dawwama da zama a cikin wannan rugar ba dole watarana zasu fito duniya suma adam dasu, toh amma da wani suna zasu fito a mastyin ƴaƴan waye za

su haska, duk wanda yazama wani abu a duniya tabbas ajalinsa da iyayen sa sune abu na farko da ake tambaya, to amma su awa zasu ce?

Waye mahaifin su?

Suwaye iyayensa?

Hmm tabbas muna da babban ƙalubale a cikin duniyan nan sede muyi fatan Ubangiji ya m

ana jagora.

Sosai Innani ta shiga rarrashin Dr Zulaihat Wanda a nata

É“

angaren itama tana da

É“

uƙatan wanda ze lallashe ta, sede tayi jarumta wajen ƙoƙarin kwantar wa Dr Zulaihat hankali ita ko tashanye nata damuwar ma'ana tayi saving dinshi zuwa lokacin

da zasu kebe da Sheikh don itama tana da

É“

uƙatan a ƙara mata ƙarfin guiwa dan sam abun ba sauƙi, dama ita ta da

É—

e da sanin cewa zuwan wannan lokaci da suke jira ze haddasa musu firkici da tashin hankali, sede suna fatan Ubangiji ya tabbatar musu da alƙhair

in dake cikin lamarin ya kuma neman tasu da bala'i da kuma madogara dake cikin lamarin.

END OF PAGE 9

THE TWO LIGHT

RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAME OF THRONE

🔥🤴👸

)



BOOK 2

Story and writing b

y

Queen Mahira (Word smith)

PAID BOOK

10

KANO STATE, NIGERIA

RUGAR ARÆŠO BELLO

3:39

Around 3:39 na dawo bangaren mu inda ban tsaya yin komai ba se sallah, bayan nayi sallama na dau lokaci ina addu'a da fatan Ubangiji y

a kawo mun agaji na gaggawa, ya kuma fayyace mun wannan lamarin hadi da zabar mun abinda yafi alkhairi, bayan na idar da addu'ar ne na samu guri na miƙe ina istigfari yayin da nake sauke ajiyan zuciya akai akai, maganar su Innani da Momy ke dawomun kaina w

ani ajiyan zuciyar na sauke na kuma yi hamdala ga Ubangiji na da wannan hali na jarrabawa dana tsinci kaina a ciki, yayin da nake fatan Allah kawo mun sauƙi acikin lamurana, ya kuma bayyana mini ƴar uwata.

hmmm wani ajiyan zuciya na sauƙe

sosai abun

ke ban mamaki kuma tabbas ina tausaya wa Momy da irin halin da ta shiga, tabbas tayi namijin ƙoƙari for all this years Kana zaune ba miji ba iƴayen ka, yahh Allah ka tausaya mana dan darajar Annabi Muhammad (S.A.W).

Ka bayyana mana inda Mehnoor take ya

h Allah ka kuma kare ta da kariyar ka yah Allah. Ina cikin wannan yanayin ne Islam ta bude ƙofar

É—

akin bakinta

É—

auke da sallama yayin da hannunta

É—

auke da wani ha

É—

adden basket me

É—

auke da wassu ha

É—

addun warmers masu bala'in kyau da

É—

aukan hankali, cikin wa

ni yanayi na damuwa wanda har murya na ya bayyana hakan na amsa mata sallamar wanda jin hakan yasa Islam fahimtar akwai wani abinda ke damuna, wani ajiyan zuciya ta sauƙe ta kuma ƙarisa shiga cikin

É—

akin, bata tsaya ako ina ba se gaban gadon danake kwance

luff, batare da ta ce dani komai ba ta dauki wani madaidaicin stool ta ajiye shi a gaban gadon yayin da ta ajiye basket din dake

É—

auke da warmers din akan stool din.

Kamar de yanda kuka sani still bata ce dani ƙala ba ta bude

É—

aya warmer dake

É—

auke da c

oconut rice wanda yasha carrot da kuma pice aciki, serving spoon ta dauka da kuma wani ma

É—

ai

É—

aicin breakable plate ta zuba abincin

É—

an dai dai a cikinsa, bayan ta gama zubawa ne ta ajiye shi a gefe se kuma ta ƙara bu

É—

e

É—

aya warmer dake

É—

auke da vegetable s

oup wanda yasha isheheshen vegetables wato kayan lambu se kuma hanta da akayi amfani dashi aciki, ba bata lokaci ta zuba mata shi a gefen coconut rice dinta a breakable plate din, ta ajiye mata shi ta kuma

É—

auki spoon ta ajiye shi bisa plate din, abin be t

saya anan ba se da ta kuma bude wani madaidaicin food warmer dake

É—

auke da wani dafi na kaza wanda Innani dakanta tayi wannan dafin me

É—

an karen da

É—

i, shima zuba mata shi tayi a cikin wani bowl madaidaici shima breakable ne.

Tana kammala zubawa ta sauk

e basket din daga kan stool din ta ajiye mun plate da bowl din abincin sannan ta

É—

ago kanta ta zuba mun tsayayyun dara daran eyes nata ta ce mun Bismillah, wani gauron numfashi na sake yayin da na dan taune lips nawa kadan na kuma lumshe sexy eyes nawa, so

sai nake shaƙar ƙamshin abincin wanda hakan ya tunatar mun da yunwar da nake ji wanda inna ce bazan ci ba tabbas nayi ƙarya, hakan yasa ba musu na sauƙin daga kan gadon yazama ina zaune ne a

É“

akin gadon yayin da legs nawa kuwa suna ƙasa, ba musu na

É—

auki s

poon din na soma sarrafa shi ta yadda zan ci abincin ko nace zan kai abincin a baki na, one spoon nakai baki na wanda yasa na lumshe sexy eyes nawa me

É—

auke da blue eye balls dina, ba ƙaramin da

É—

i abincin yayi ba wanda yasa naji wani sabon yunwa wanda har

cikina sanda ya murda sosai wanda yake mun nuni da yana da

É“

uƙatr ƙarin abincin bana wasa ba.

Ba musu kamar yadda bako

É“

ata lokaci na shiga cin abincina hankali kwance yayin da Islam kuwa ta shiga danne danne wayanta wanda dama aikinta ne hakan, ni kuw

a na manta da duka damuwar dake damuna na shiga bawa cikina hakkinsa, ban dakata ba sanda na tabbatar da babu wani sauran space daya rage acikina kafin na tattare plate da bowl din nasa a acikin food basket din, kafin na mike na

É—

auki water bottle din dake

ajiye bisa side drawer na na bude na ragi ruwan dai dai wanda ze ishe ni a cup nayi Bismillah na sha, bayan nasha ne nayi hamdala ga Ubangiji na sannan na shiga shafa flat tummy na da ya da

É—

e be samu ƙoshi kamar na yau ba dan wani

É—

an ƙaramin damuwar dake

adda bana wanda a baya na rasa menene damuwar, ni de nasan tun zuwan wanna Halfdemon din ban ƙara samun wani kwanciyar hankali ba ko nutsuwa, ga kuma wani sabon magana na cewa wai shi Cousine brother nane, after that ban gama ko healing game da wannan wou

nd din dake heart nawa ba wanda na samu raunin tun lokacin da aka sanar damu cewa mu jini

É—

aya ne, se kawai naji wani batu na arrange marriage wanda ko sani ma banyi ba, wato ba'a ma fa

É—

a mun ba se da Allah yasa nayi eardroping su Innani ne naji batun wand

a yazo mun tamkar sauƙar aradu taka.

Wani ajiyan zuciyar na kuma sauƙewa wanda ya bayyana tsananin damuwar da nake ciki, Muryar Islam dake monitoring nawa tun

É—

azu ne ya katse muni tunanin da nakeyi cikin nutsuwar ta soma mun magana kamar haka, " You be

tter stop this contemplation cos babu inda ze kai ki, this situation da muke ciki a yanzu tunani won't

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login