Showing 12001 words to 15000 words out of 29631 words

Chapter 5 - THE TWO LIGHTS COMPLETE

cigaba da zubo zance kamar haka "Tabbas wannan rana baza mu taba mantawa da ita ba kamar yadda kafin ita mun fuskanci wani rana dake da makam

ancin wannan ƙalubalen."

Ba tare da

É“

ata lokaci ba ya zayyani dukkanin abubuwan da suka faru a shekarun baya da suka wuce, wanda yasa jikin zaratan sojojin yan ukun har rawa yakeyi don tabbas ko basu furta abinda ke dunƙuke cikin zuciyoyi su ba suna d

a tabbacin wannan shine amsar tambayoyin su da suka da

É—

i suna kiyashi a zuciyarsu, ba ƙaramin sanyi guiwan su yayi ba yayin da Chief Imam beyi ƙasa a guiwa ba wajen nuna musu hujjoji kwarara wanda ya dade yana tanadin su don irin wannan rana, shiru gaba da

ya gurin ya dauka baka jin komai se sautin kukan Dr Zulaihat wanda hakan ba ƙaraminnƙonawa zaratan yan ukun rai yakeyi ba hakan yasa duka suka rufu a kanta ma'ana kowa ya sakawa kansa mazauni a kusa da ita, Fahreen dake durkushi gabanta hannun shi har raw

a yakeyi wajen cupping face dinta da kyar ya iya sarrafa harshensa ya furta "AMNI" cikin wani yanayi na tsananin farin ciki nata misaltuwa wanda me imani kadai ke iya kiranta ya kuma shanye ta sannan ya godewa Ubangijinsa, kira kansa kawai yayi a cinyanta

yayin da wasu hawaye Masu dumi gaske ke bin ƙuncinsa, daga

É“

angaren Fudhal da Fareed ma abun haka take a gurin su domin duk sun kwantar da Kawunansu a kafadanta tamkar zasu koma cikin ta hanu tasa ta shafa lallausan gashin Fahreen sannan ta shafa fuskokin

su gaba ki daya, ta wani fashe da kuma me sosa zuciyan me sauraro da sashi jajanta mata, haƙiks yau ne ranar datake kukan huce takaicin ta na tsawon shekaru kasar yadda se yanzu ta fahimci ashe zaman maraice tayi suka wannan lokacin, dan ko ba'a fada ba ya

san wa'yannan Ć´aĆ´an yar uwarta ne Gimbiya Fadila.

Chief Imam ne ya katse musu hanzarin wajen cewa "baza hanaku zuba hawaye ba bayin Allah tabbas akwai ciwo akwai ra

É—

adi, sannan kuma akwai azaba mara misaltuwa, amma ina so kusani Ubangiji shine abun godi

ya, shi ya kamata a godewa don wannan yinsa ne, kamar yadda kuka sani cewa shi ba azzalumi bawansa bane, ya kan de bawa Wasu daga cikin bayinsa ne dama na dan wasu lokuta wato yana musu talala yaga iya gudun ruwansu, yayin da wa'adi ya cika kuma to daga ik

on Ubangiji ze soma don ze fita daga bayansu ya kuma dawo gare ka kamar yadda duk wannan lokacin be barku ba be kuma manta da ku ba, sede komai nada lokacin sa sannan shi Ubangiji ya jarraban salihin bawansa ne kawai da abinda yasan ze iya jura wato abinda

ya iya dauka, toh naku

É“

angaren Alhamdulilah ina da tabbacin komai yazo ƙarshe da izinin Ubangiji duk da rikicin yanzu yasoma haka kazalika tarzoman yanzu ya fara tashi, sede ba abinda yafi ƙarfin Ubangiji, kamar yadda komai a duniya sananne ne kuma ƙarar

re ne haka kazalika fararre ne kuma ƙararre ne, sunyi iya yin su yanzu kuma lokacin ku ne, a yanzu ya kamata kowa yayi Sallah raka'a biyu sannan ya godewa Ubangijinsa, bayan nan se ayi sadaka ga mabuƙata da biyar Ubangiji ya ƙara kare mu ya kuma ƙara bude

kana wasu hanyoyin,"

Sosai jikinsu yayi sanyi da magani ganunsa ga wani girma da daraja da ya ƙara a gaban idonsu, Fareed ne yayi jarumtar cewa "inshallahu zamu yi

kamar yadda kace, haka kazalika bamu da abinda zamu saka maka dashi sede addu'a da kuma

fatan zumuncin dake tsakanin mu ya daure har abada, sosai kamar mana gurbin abubuwa da dama da muka rasa kamar yadda ka toshe duk wani kafa da ze wargaza rayuwar mu ya kuma lalata tarihin mu na tsawon shekara da shekaru, Allah saka maka da kai da zuri'ark

a da mafificin alkhairi hadi da gidan jannatu fiddaus,"

Ameen shima abinda daukacin jama'ar falon suka amsa masa dashi, ta

É“

angare na ni Mahnoor wani irin sanyi guiwan na yayi ina me kasa gaskata abinda na gani a yau wai asalina dana dade ina fata da so

n sani shine yake

É“

olo

É“

olo a gabana, sam nayi farin cikin jin hakan ba ne bakin na tsinci kaina cikin farin ciki se na tsinci kaina cikin wani irin baƙin ciki mara misaltuwa, jin yadda aka banzantar damu a matsayin mu na ƴaƴan Yarima na Masarautar kamar G

arin Kano wanda duk duniya ta shaida su bugu da ƙari Masarautar ƙasar Egypt daya kasance shine tsatson mu, wallahi nayi Allah wadarai da hakan, dogon numfashi naja na fesar ta kuma sallama kaina don bayan iya ci gaba da ganin kayan baƙi cikin nan ba ko kad

an.

Cikin dashashiyar muryanta ta ce "Masha'allah Alhamdulilah, ban taba tsammanin wannan rana ze zo kusa haka ba ko kadan," lumshe idonta tayi sannan ta bude su ta cigaba da cewa" Allah na gode maka daka bani dama ka kuma mun wannan baiwar, sannan ka

azurtani da kyawawan yara kamar wa'yannan," hannu ta miƙa wa Mobina alamun tazo gare ta, a nata

É“

angaren kuwa ba bata lokaci ta taso harda dan gudun ta yayin da Fahreen ya matsa mata Itako ta rungume ta tsam a ƙirjinta tana me jin wani ni'ima na rasta ko

wani ƙusurwa na jikinta, abinda bakinta ya iya furtawa shine "ina Fadila?,"

Ahankali Fudhal ya furta cewar " tana Masarautar Suhataj Muhammad Habibullah,"

Rinsta idonta tayi jin tamkar an saka mata mashi a zuciyarta sanadin ambaton sunan Masarautar d

a yayi, dakayar ta daure ta ce "tasan kuna nan?,"

Jinjina mata kai yayi ya ce "laah,"

ahankali ta ce "ya Allah kaine gatanmu ka kawo mana ƙarshen wannan zalunci ya Ubangiji na, ka sanyayawa yar uwarta zuciyanta Kabata ikon daukan da cin wannan jraaba

wa me zafin gaske,"

Da amin suka amsa mata sun dade cikin wannan yanayin kafin da kyar suka rabu don yin nafila, sannan suka dawo Falon dake sashin mu suka zauna aka cigaba da hiran yaushe gamo, Fahreen dake kwance jikin Amnin nasa ne ya ambaci sunanta

cikin husky voice nashi wanda yake da tabbacin ita kadai taji shi, juyowa tayi da kallonta gareshi tace " Shufii Yah ibni?" ( Me ya faru ya

É—

ana) ahankali cikin wani salo na ƙasaita da jin kai ya ce " Aina Mahhhnoorr?"

(Ina Mahnoor), murmushi ta sake me Ć™

yatar wa ta ce " Noor dinka ta nan, cikin ƙoshin lafiya tana kuma jiran ka iso gare ta dan bata da gwanin da ya wuce kai, kai ne gwarzon ta kuma mahadin ta ma'ana her TWIN FLAME, lemme call her for you my Son,"

Ahankali ta ce "Islam go and call Mahnoor

for me,"

Tayi magana ne cikin British accent dinta daya kama bakinta sosai, da toh Islam ta amsa yayin da tayi hanyar bedroon din don ta ƙirani, Mobeena dake ta bawa su Fareed labarin abinda ya faru da ita ne ta tsagaita tare da turo cute lips dinta had

i da hade giranta sannan tayi folding hand nata a chest dinta ta ce" uhmm ni wallahi bazan yadda ba ni ce fa last born din instead ace nake kwance a cinyan Amnin kuma se Akhie ya kwanta shi kadai toh ni fa?"

Ta kammala maganar ne yayin da tayi narai nar

ai da ido kamar me shirin yin kuka, murmushi kawai Dr Zulaihat tayi kafin ta bude mata hannu ta ce "then come and hug your Maamaa,"

Da gudu ta tashi taje ta rungume ta wanda hakan ya tilasta wa Prince Fahreen tashi daga cinyan Amnin nashi yana me yastin

a face din shi alamun an takura mishi, ana cikin wannan yanayin ne wanda Prince Fahreen har ya bude bakin shi da niyan yin magana ko ince mita cikin wani salo na shagwaba wanda hatta face din shi ya nuna hakan don yanda ya narke gaba daya kaman an narka su

gar, wani sasssanyar ƙamshin turare ne yayi nasaran dakatar dashi ya kuma ja hankalin shi wanda yasa shi wani lumshe idonshi hadi da jan wani kyakkyawan nunfashi wanda rabon shi da yin irinta ya manta, sosai wannan ƙamshi yayi nasaran jefa shi cikin wani y

anayi me wuyan fassara wa, wanda hakan yasa shi muradi da son ganin me wannan baiwar kamshin da yayi nasaran jefa shi cikin wani yanayi ko ince wani sabon duniya, kai ya dago sannan yabi direction din da yaji turaren na tasowa wanda kai tsaye ya sada shi d

a kyakkyawar fuskana me jan hankali, wani irin annurin haske yake gani yana tashi daga gareni ga kuma kamshin da a yanzu ya tabbatar da cewa daga gareni yake sosai nayi nasara wajen capturing attention dinshi zuwa gareni, sanye nake cikin body hug me long

sleeve hand, yayin da daga sama kuwa rigan open shoulder ne, fari ne tas se Black tights jeans da yake jikina wanda yayi nasaran fidda fish shape dina wato na zamanto tamkar mermaid, daga sama kuwa sosai rigan ya kamani ya kuma fidda asalin shape din da Al

lah ya tsara mun, a cike nake tam daga sama har ƙasa kaina kuwa ba dankwali se well black curly hair na

É—

aya zubo kafada na wanda yake taba har buttocks dina, face nawa kuwa ko kadan ba kwalliya se lip glose din dana shape a cute lips dina wanda yake pink

colour, se glowing yakeyi yana daukan hankali, yayin da big lulu eyes dina suke lumlumshewa da kansu kasancewar ina cikin damuwa sosai wanda ya haifar mun da ciwon kai hakan yasa idona yake lumshewa da kansa wanda hakan ba ƙaramin jan attention din masu ka

llona yakeyi ba cos zaka ce irin sexy eyes din nan ne dani, bugu da ƙari eye lashes dina da suke zara zara shi yaƙarawa abun armashi da jan hankali.

Kallona yakeyi tamkar ze hadiye ni kamar yau ya soma ganina a doron ƙasa, a nawa

É“

angaren ji nake alamun

mutum yana ƙare mun kallo hakan yasa na dago kaina don ganin waye me mun wannan kallon kurillan, wanda ko nayi nasaran zuba dara daram lulu eyes dina a cikin nashi wato mukayi 4 eyes dashi, cak na tsaya da tafiyan da nakeyi muka shiga yin kallon kallo a j

una wanda mu kanmu bamu san me nene ma'anan haka ba se wani palpitating da hearts namu keyi so fast, wanda yasa naji ƙafafuwan baza su iya dauka na ba, muna cikin wannan yanayi ne Dr Zulaihat tace "haa ahh Mahnoor what are you doing standing there?"

Dog

on numfashi naja jin muryan Momy

É—

aya daki brain dina yayi nasaran seta tunani na da yake neman kwancewa, cikin nutsuwa na ƙara so cikin falon ba tare da nayi kuskure kara hada ido dashi ba ko da sauran jama'ar dake cikin Farlon, a daya daga cikin kujeru d

ake kusa dana Momyn na zauna wanda yake one seater ne, nata kuwa 3 seater ne, sadda kaina nayi cikin ladabi na ce gani Momy, murmushi kawai tayi kafin ta kai duban ta ga Prince Fahreen tace "my son here is she, your girl Mahnoor,"

Wani rass kirjinnshi y

a bayar da sautin yayin da ya kafeni da idanunsa masu matukar rikitarwa yana daga giransa guda

É—

aya, bece ƙala ba se hanu daya se ya soma shafa gemunsa cike da yanayi na barikanci da isgilanci, ya kai akalla good 3 mins a haka kafin yaja dogon numfashi ya

lumshe idonshi ya kuma kwantar da kanshi a kafadan Momyn ya ce "Thanks Amni for letting me have this beautiful chick as my wife to be inshallah,"

Murmushi me ƙayatar wa ta sake kafun ta shafa gefen face nashi ta ce "don't mind son is my duty as your Am

ni, so don't be shy she is yours,"

Daga nan

É“

angaren wani irin luuuuu nake ji kaina yana juyawa ko kadan na gaza fahimtar abinda su Momy ke tattaunawa akai hasali ma nayi zaton da Khadijatul Islam yakeyi sede kuma ai tana rako ni ta juya don Innani ta Ć™

irata, hakan na nufin da ni yakeyi, kai ba ni bane, baze yiwu ba wallahi inaga de akwai wata halitta a cikin Farlon bayan ni, cikin zumudi na daga kai ina duba cikin Farlon ko zanga wannan halittar da wannan Erogant Prince din ke ƙira da Wife nashi, ohhh t

o my own expectation se naga ba kowa se ni se kuma Mobina dake kwance jikin Momy ta

É“

angaren dama shi kuma yana

É“

angaren hagu, se kuma Prince Fareed da Prince Fudhal da suke zaune cikin farlon, wani rass kirjina ya bayar, ban kai ga kammala tunanin ba ya c

e "ohhh Amni yanzu se yaushe za'a mana auren cos am so eager to have her as wife,"

Wani irin killer smile Prince Fareed ya sake ya ce "woww I can't believe this what a great coincidence woooohhhh, wai Prince Fahreen ne yake cewa he is eager to have Mahn

oor as his wife woww unbelievable, Tabb lallai duniya juyin kosai ne, You know what Amni?,"

Kai kawai ta jinjina masa ta tsaya poster tana kallonshi, ya ci gaba da cewa " Amni shi da ita yanda kika ga Tom and Jerry haka suke, basa zaman good to minutes

wallahi se anji kansu, Ni abun ma yana bani mamaki, in za'ayi bikin ni zan zama dadan gadon ku cos nasan ba ƙaramin comedy zakuyi ba,"

Momy de shiru tayi tana sauraron maganar Fareed tana juya ko wani kalma a brain dinta har ya kai ga ta fahimci me yake

nufi kafin ta ce "ohh so you guys have already know each other,"

"Confirm,"

Shine abinda Fareed ya fa

É—

i sannan ya shiga bata labarin irin kyautatawar da Chief Imam da Innani sukayi musu ha

É—

i da irin rikici da sabani daya ringa aukuwa tsakanin Noor d

a Fahreen, sosai Momy ta jinjina lamarin tana kuma hango wassu abubuwa da zasu iya faruwa a anan gaba, wani dogon numfashi taja ta ce "Masha'allah naji da

É—

in hakan Allah ƙara hada kan mu gaba daya,"

Da Ameen muka amsa tabbas lamarin namu yasa ta rasa ab

un fada cos ya tunatar da ita rayuwar ta a shekara 20 da suka wuce, ba shakka tarihi ne yake so ya maimaita kanshi, dogon numfashi ta kara ja tana kuma jin jina lamarin dan ita bata san abun da zata fadi ba.

Cikin izza da gadara Prince Fahreen ya ce "he

yy mind you karki ƙara sa irin wannan kayan , if not"

Ya gama maganar yayin da yake kada kanshi alamun zasu gamu gamuwa kuma marar da

É—

i, fahimtar dani yake maganar ne yasa Ni dago da kaina na zuba mishi dara daran eye dina na ce If not me ze faru?

Zaka

cinye ni ne Half domin?

Cike da mamaki da ya riga ya zame masa jiki a yanzu yake ƙare mun kallo don ko kadan beyi tunanin zan tanka mishi ba yau, niko ji nake tamkar na make shi a yau na cigaba da cewa me zakayi?

Kuma a matsayin wa zakayi hakan?

Uban

a na ko dan sa kai?

Cikin wani yanayi na bacin rai ta kira sunana na yanka wanda rabon da baki ta kirani da wannan sunan har na manta "Maryaaam !!,. What is wrong with you?,

Is he your mate?,"

Ta mun wannan tambaya cikin bacin rai, niko ganin haka

yasa na sauki daga kan kujerar na zuba guiwa na a kasa na ce am sorry Mom baza ƙara ba inshallah, bata ce mun komai ba, se Prince Fudhal ne ya ce sani "don't mind lil sis tashi kije karki damu,"

Ba tare dana ce komai ba se de deep down ji nake tamkar z

anfashe dan bakin ciki, Fudhal ko gyada kai yayi yana me hango irin tarzoma da matsalolin da za'a iya samu anan gaba, Fareed kuwa bakin shi ya gagara yin shiru ya ce " yahh Allah Amninai da baki mata haka ba, in ta za'a bi ta barawo to wallahi abu tane kay

a, shi ma din ai ba kanwan kasa bane bashi da dadi ko kadan wallahi, muka da muke sa'an nunshi ya muka ƙare dashi bare ita da yake ma kallon yarinya ƙarama, Allah Amninkarki biye shi ake a tauye wa yarinya hakkin ta a banza a barta ta karbi yanci ta cos we

are in a freedom world infact is part of her own right,"

Murmushi kawai Amni tayi ta ce "okay Mr Judge ashe de kana nan da halinka, baki da

É—

in hakan sosai but yana da kyau ta bashi girman shi tunda ya fi ta kuma nan gaba kadan ze zama miji a gare ta ,"

"Yahh Allah" shine abinda Fudhal ya ce "Amni nifa ina ganin kar a takurawa Mahnoor akan wannan auren pls, let him fight and seek for her love, pls kar a tauye mata hakkin ta a matsayin ta na Ć´a mace,"

Ya idda maganan nashi cikin wani yanayi naso a d

uba lamarin, shiru tayi na dan wani lokaci tabbas maganan Yarima Fudhal abun dubawa ne amma yanzu ita bata na cewa sede kawai ta zuba wa sarautar Allah ido, bata kai ga kammala tunanin nata ba Yarima Fareed ya ce"just don't worry Amni ai muna nan komai ma

ze tafi dai dai inshallah, for know lets just chill out and Dan Allah kar a takurawa Noor akan maganan wannan murdadden cos Innani

baza ta iya hakurin ganin Noor cikin irin wannan yanayin ba kuma hakan ze jawo matsala cos she will feel like kamar an nuna m

ata bata da iko da ita so pls let him proposed, ya nemi soyayyanta, kamar yadda ko wani Namiji keyi itama ma a nuna mata gatanta,"

Fudhal ya ce "ehhey this is what I

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login