Showing 9001 words to 12000 words out of 29631 words

Chapter 4 - THE TWO LIGHTS COMPLETE

akwai hikima na Ubangiji, wanda shi kadai yabar wa kansa sanin me hana ke nufi, bude nafi sawa raina ce

wa ina lokaci yayi tabbas zamu ga alfanun hakan,

Kuma wallahi nasan Momy baza ta taba ganin laifin ku ba, in yaji haushi Umaima to wannan lamari ne na daban, amma ku kam har abada hakan bame faruwa bane.

Sosai Innani taji sanyi ta kuma samu sauƙin ab

inda ke sanya wa ranta tashin hankali, taradadin nata ko ya ragu, ta dan samu ƙarfin guiwa kadan, Islam ne tace,

"Ni har yanzu Ilham bata dawo daga gurin Momyn ba, tare zasu dawo ne?,"

Innani de ta gagara cewa komai se Ajlal ne tayi ƙarfin halin ce

wa, "ehh inaga zasu dawo tare dan da Jadd suka tafi wai rashin lafiyar sunce bana asibiti bane na gida ne,"

Gyada kai kawai Islam tayi ta ce "Allah kawo su lafiya."

Zaune ne suke a nasu bangaren kallo daya zaka musu kasan cewa kowa da abinda yake

kissimawa a ransa, yanayin fuskarsu ya nuna alamun damuwa da tashin hankali a tattare dasu.

Ajiyar zuciya ya sauke hadi da jan dogon numfashi ya fesar da numfashi me dumin gaske wanda yake na zallah damuwar dake addabar zuciyar sa ne ta kuma hanasa suku

ni, cikin wani yanayi na sanyin jiki da murya ya ce

"Anya bazan ƙira Ummi na sanar da ita inda muke ba?

Nasan hakan ze sa hankalin ta ya dan kwanta, nasan ko a ina take tana cikin matsananciyar damuwa na rashin mu ga kuma Mobena da aka rasa,"

Bude

lumsassun idonsa yayi wanda sukayi ja wur dasu tsabar damuwa da tashin hankali da yake ciki, cikin wani murya wanda ban taba tsammanin yana da ita ba ko ince bakinsa yana iya buduwa yayi magana har ya kai ga Muryar ya fito ba ya ce ,

"Tohh me kake jira

Fareed tun

É—

azu da baka ƙira ta ba,"

Dogon numfashi kawai Fareed yaja kafin ya mike da niyar dauko wayar sa, sede wani yanayi daya tsinci kanshi aciki ne yasa shi ya dakata lokaci

É—

aya, ba shiri ya lumshe idonsa wani irin ni'imceccen iska yake ji yana r

atsa dukkanin ilahirin jikinsa, wani nutsuwa da kwanciyar hankali ne suka kawo mishi ziyara lokaci

É—

aya, dukkanin damuwar da yake ciki ya neme shi ya rasa, bashi kadai ba har su yan uwan nashi ma hakan take a nasu

É“

angaren, cikin wani yanayi suka ha

É—

a ido

gaba dayan wanda na nuni da sun san ma'anar hakan, ba tare da Fareed yace ƙala ba ya juya da sauri ya fito daga farlon

É“

angaren nasu wanda hakan yayi dai dai ba wangale gare din gidan da akayi wanda ya bawa rantsassiyar farar motar daman ratso harabar gida

n, sosai bugun zuciyar Fareed ya ƙaru cikin wani salo wanda kai tsaye baza mu ƙura shi da tashin hankali ba sede marmari hadi da begen abinda zuciyar ka ta dade tana nema tana kuma muradi da son gamuwa dashi, sanyi ne yake ratsa masa dukkanin ilahirin jiki

nsa ba ƙakkautawa, yayin da motan ta cigaba da kitso kai har ta samu daman parking a parking lot, Fareed ko ji yake tamkar ana fusgansa haka ya soma tafiya ba tare da sanin yana yi ba wanda sanda ya kusan isa inda motar yake kafin ya lura da yan uwan nashi

da ke tafe ma'ana tare ma suke nufar inda motan take,

bude cap din motan da akayi ne yasa suka dakata yayin da bugun zuciyar su ke ƙaruwa matuƙa, suna marari da muradin ganin wanda ke cikin motar.

Sosai tun da ta hadu da wannan yarinyar lissafin ta ya

dagule, rayuwarta na baya ne ka

É—

ai je dawo wa kwanyarta da zuciyar ta, ji yake tamkar yarinyar wani

É“

angare ne na jikinta, wani irin kaunar yarinyar ne ke ratsa ilahirin jikinta yana sa ta cikin wani yanayi na kewa, sede kuma ayau labari ya ta'azzara dan y

afi na jiya sosai take ji tamkar zata gamu da wani bangare na rayuwarta tanajin ajikinta zata gamu da jinin ta, toh amma tambayar da na gaza samun amsar shi shine,

Waye

🤔

?

Kuma a ina

🙄

?

Dogon numfashi taja sannan ta bude irinta, yayin da kanta ke

jikin seat din motan ta kuma lumshe idonta wanda a yanzu ta bude su, abun da idonta yayi Araba dashi ne yasa ta gaggawar miƙewa, duk da kasancewar motar tinted ne hakan yasa bata iya ganin fuskar su sosai, amma be hanata ganin zaratan matasa guda uku ba a

tsaye gaban motar ta wanda yasa jikinta har rawa yake yi tana so ta gansu koda zata samu sauƙin abinda ke damunta.

Da kanta ta bude motar da saurinta ta fito wani ras zuciyoyi su ya bayar da sautin, yayin da suka tsaya yin kallon kallo, sun gaza fahimta

r yanayin da suke ciki gaba daya wani irin yanayi ne me kana da annashuwa da farin ciki ke mamaye zuciyoyin su, wata siririyar murya ce tayi nasara dakatar dasu daga kogin tunanin da suka fada saboda kalmar data furta wanda ba shiri suka juya yabaki daya

n su don ganin me maganar wanda ba kowa bane face mara lafiyan da aka tafo da ita daga Hospital, Ilham ta tallafa mata kasancewar bata da wani isheshshen ƙarfi a tattare da ita, ƙara mai maita kalmar tayi kamar haka,

"AKHIE!!!,"

Ware ido sukayi cike

da mamaki gaba ki dayan su har suna hada baki wajen kiran sunan ta kamar haka,

"MOBEENA!!!"

EGYPT

SULTAN ABDUL MALIK ROYAL ESTATE

Sosai hankalin Master ya tashi da halin da Mahaifiyarsa Fulani Nashwa ke ciki na rashin lafiya, wanda ba sh

iri yasa aka mishi booking flight da ze kai shi garin Kano wato Kano State ba tare da sanin kowa ba a ƙasar Kano yayi shirin shi gadan gadan ya nufa ƙasar Kano, yana me ayyana abubuwa da dama a ranshi wanda babu abinda ze hanashi ƙaddamar wa in har Allah y

a kai shi da rai da lafiya.

Ta fannin Zawjatul Ameer har an Kaita dakin mijinta Ameer Mahbeer, ba tare da an kammala shagalin bikin ba due to the problems da suke faruwa ko ince suka faru, an bar shagalin a matsayin bashi wanda in Allah yasa ta samu k

aruwa za'a gudanar da biki na musamman.

Ameer Mahbeer sosai yake maraba da shagwababbiyar matar shi wanda a yanzu yake ganinta tamkar itace duniyar sa, shi komai ma tayi burgesa takeyi wani kaunarta ke ƙara tasiri da samun guri a zuciyarsa, abu daya ke

damun shi shine,

Anya zata yadda dashi kuwa har suyi rayuwa irin na ma'aurata?

Anya kwakwalwar ta ze gane ko ince ya fahimci Yaren da ze je mata dashi?

Yana da burin suyi rayuwa me cike da sosayya

Tohh amma ita zata fahimci hakan kuwa?

END

OF PAGE 4

Account number 9168962485

Shaidar biya ta wanan layin 09168962485

500 ne kacal ba yawa

🥰

Ki biya se ki cigaba da karatun ki cikin salama

THE TWO LIGHT

RIKICIN GIDAN SARAUTA (THE GAME OF THRONE

🤴👸🔥

)

BOOK 2



Story and writing by

Queen Mahirah (Word smith)

PAID BOOK

5

MASARAUTAR SUHATAJ MUHAMMAD HABIBULLAH

KANO STATE NIGERIA

Ba ƙaramin tashin hankali da firgici al'ummar Masarautar Suhataj Muhd

habibullah suka shiga ba, sanadiyar ziyarar bazata da Yarima Muhd Kahter yayi musu wanda ba ƙaramin ruguza musu lissafi yayi ba, kasancewar ba wanda yasan da zuwan sa se wassu amintattunsa dake rayuwa a garin Kanon wanda sun kammala tsara yadda komai ze ta

fi ba tare da sanin kowa ba.

Ba zato ba tsammani Masarautar Suhataj Muhd habibullah ta amshi bakuncin wassu hadaddun rantsassun motoci har guda goma masu ji da kansu, ga daukan hankali bugu da ƙari kwarjini motocin keda shi, dukan su baƙake ne guda daya

ne kawai fari wanda yafi ko wanne tsada da

É—

aukan hankali, hakan yasa hankalin daukacin jama'ar dake Masarautar hankalin su ya karkata ga farin motan wanda suna tsammanin shugaban ze kasance a cikinsa .

Cike da izza da jin kai ya zaro one leg nashi dak

e sanye cikin wani designer cover shoe sannan ya direta bisa hadaddiyar royal Centre carpet din da aka lailaye gurin dashi, ya kai akalla good 5 minute kafin ya ƙara zaro other leg nashi waje se kuma ya tsaya be fito ba hakan kuwa ba ƙaramin rikita jama'a

yayi ba, they were wondering who is this royal erogant rich guy?, securities dake sanye cikin kaƙin sojoji sunyi kawanya a motar wanda yasa baka iya hango wanda yake cikinta, yayin da shi ko yaƙi bawa Kowa daman ganin sa ta hanyar ƙin fitowa da yayi.

Ihu da kururuwar da wani basamuden bafade keyi ne ya karkata akalan hankalin daukacin jama'ar da ke marmari da muradin son sanin wake cikin wannan car din, cikin daga murya wannan bafaden ke cewa " kowa ya watse, kowa ya ceci kanshi."

Cikin tashin hank

ali yake wannan sanarwar yayin da yake wa kowa alaman ya a bada hanya da hannunsa guda biyu, hakan yasa na karkata akalan hankalina gaba daya izuwa abinda wannan basamuden bawan ke hange,l cikin rikicewa da razana. Wani hadadden farin doki ne ke zabga gudu

da iya ƙarfinsa baya ji baya gani, kamar yadda duk abinda yayi ƙoƙarin taresa ko tsayawa a hanyarsa ba makawa yake bi takan shi.

Kosheshshe ne dokin, kuma lafiyayyye kana ganinsa kasan ba ƙaramin kula yake samu ba, domin babu alamun ƙashi ko rama tatta

re dashi bare asa ran yana wahala, kamar yadda alamu suka nuna ko rana bata fiye dukan shi ba, saboda yadda yake kyalli gashin shi a kwance luff se sheki yake da

É—

aukan hankali. Cike da muradin son cimma burin shi ya ci gaba da gudu ba ji ba gani har sa ha

rabar Masarautar, wanda da mamaki a be tsaya wata wata ba ya nufi inda wannan jerin motocin suke Wada sojoji sukayi mata kawanya, yana isa baki motan sojojin da ke kokarin taresa duk ya zubar dasu ya kuma nemawa kasa masauki ta hanyar tsaya a bakin motar y

ayi wani haniniya yayin da ya dage ƙafafun sa gida biyu sama sannan ya saukar dasu ya kuma

sadda kansa ƙasa hadi da durkushewa a gurin alamun bawa wanda ke cikin motan girma.

Cike da ƙasaita dajan aji hadi da jin kai ya fito daga motar wanda hakan yayi

nasaran sa dubbanin mutanen dake gurin yin suman tsaye da ganin wanda ya fito daga motan, cike da rawar jiki daukacin fadawa dake harabar Masarautar suka zube akan guiwowinsu suna kwasar gaisuwa, yayin da sauran fadawa dake da hakkin sanar da zuwan baƙi su

ka fara bin lungu da sako ma Masarautar suna sanar da wanzuwar YARIMA MUHAMMAD KAHTER cikin masarautar wanda hakan ba ƙaramin rikita mutuwar Masarautar yayi ba, nashi bangaren kuwa be ko bi takan dan

É—

azun bayin da suka zuba guiwan akasa suna kwasar gaisuw

a ba sema hankalin sa da yayi akan Dokin dake gurfanar a gabansa wanda alamu sun nuna ba ƙaramin sabo sukayi da shi ba, sosai domin ke kewaye sa burina kawai yaji hannun shugaban nashi ajikinsa yana shafa sa kasar yadda ya saba, wanda nashi

É“

angaren shima

haka ne sede taƙama da sallama izza irin nasa ya hana bayyanar wannan

É—

okin ganin Dokin da yake yi da kuma marmari sin tabasa, cikin nutsuwa da yake halittar sane ya ƙara da inda dokin yake sannan yasa hannunsa a goshin dokin ya kuma saki wani mutum shi ya

gefen baki, cikin wani salo na jan hankali hadi da razanar wa ya ce "AM BACK ASAD," sannan ya hade goshin su a guri daya.

KING'S CHAMBER

Zaune suke bisa kujeru na alfarma dake sashin Mai martaba Suhataj, ko wacce tayi shiga irin na alfarma, shiga ir

in na matan sarki masu ji da ƙarfin iko, kallo daya zaka musu kasan Naira ya miƙa su yabo jikinsu, duk da tarin damuwar dake shimfide a fuskokin Matan Suhataj din sede be hana bayyanar asalin kyan su ba, wanda ba ƙarya ko makaho ne ya laluma yasan Gimbiya

Fadila ƙarshe ce gurin kyan fuska da kuma sura ha

É—

in da kyawawan halayya, wanda ya a nufin imani ya bayyana ƙarara tattare da ita, tana zaune bisa kujerar na alfarma wanda ko a kyau da tsada daga na Suhataj se shi, cos royal seat ne da akayi shi don ita ka

dai wato ita kadai keda ikon zama a ka wannan kujerar dake a sashen Suhataj a kuma falonshi, daga daya bangaren kuwa Gimbiya Zunnura a hakimce bisa daya daga cikin kujeru falon, wanda a yau yanayin da take ciki ya gagara

É“

oyuwa haka kazalika yaƙi fassaruwa

.

Sallama hadi da neman izinin da Waziri yau ne ya yanke wannnan shirin da aka dau lokaci akayi tsakanin Suhataj da matansa, bayan amsa masa sallama aka masa iso ya shigo cikin wani yanayi na furkici da tsoro daya bayyana a fuskan sa wanda gumi keta dil

dila daga jikinsa duk da sanyin Ac dake wannan Farlon, da shigowar sa ya zube ya kwashi gaisuwa, wanda ko jira beyi an amsa ba ya fara sanar da wanzuwar Yarima Muhd Kahter a cikin harabar Masarautar, wanda jin haka ya haifar wa Suhataj miƙewa cikin wani ya

nayi na jin dadi da son gaskata lamarin da ya dade yana mafarkin sa, bashi kadai ba hatta Gimbiya Fadila ma haka ne a nata

É“

angaren, ba tare da Suhataj ya ce ƙala ba ya kama hanyar fita yayin da Waziri yabiyo bayansa da sassarfa.

Ba tare da tuna cewa sh

i ne Suhataj don wannan Masarautar ba yake tafiya cikin wani yanayi na shaukin don ganin dan uwan nashi da ayau shekara ashirin kenan rabon su da ganin juna, yana fatan ya kasance gaskiya ba irin mafarkin da ya saba yin a kullum ba, duk ta inda ya wuce bay

i zubewa

suke suna zuba masa kirari da gaisuwa, shi ko be ma san sunayi ba, a yanzu bashi da burin da ya wuce ya ganshi a gaban dan uwanshi.

Sosai ake sanarwar cewa Suhataj yana hanya wanda yasa har shi Yarima Muhd Kahter yasan da hakan sede ko gezau, m

a'ana ko kasawa beyi daga inda yake ba bare har asa ran ya tanka ko yayi rawar jiki, kakkausar kiran da yaji an mishi daga Muryar da ko daga ciwon hauka ya tashi yasan ƙarya yake ya manta da ita, yasa shi juyawa cikin zalla nutsuwa kamar me tsoron yin haka

n ya cigaba da juyawa har ya kai ga yayi araba da fuskar Suhataj dake tsaye kamar an dasa shi wanda kana kallon shi kasan ya fada cikin kogin kewa da muradi, ajiyar zuciya ya sauke kafin a hankali ya soma daga kafafunsa da suka masa nauyi tamkar an daura m

asa dutse ya fara jansu yana tafiya a hankali yayin da yake nufa inda Suhataj yake a tsaye wanda tamkar dasa shi akayi a gurin, cikin nutsuwa ya isa inda yake ba tare da ya ce mishi komai ba ya bashi big hug wanda yasa Suhataj rantse idonshi don ya tabbata

r da cewa ba bacci yake yi ba kamar yadda ya saba kullum, kalaman Yarima Muhd Kahter ne ya tashe shi daga tunanin da yakeyi yi "BRO AM BACK ! ,".

RUGAR HARDO BELLO

Zaune suke a cikin daya daga tafkeken Farlon dake gidan a sashin Chief Imam,

wanda babu abinda ke tashi se sasssanyar ƙamshi na turaren wuta da sanyin Ac, kallo daya zaka musu ka tabbatar da ko wani daya daga cikinsu bakinsu yana dauke da wasu tambayoyi wanda har a fuskansu hakan ya bayyana ƙarara, ga wani yanayi da salon bugu da

zuciyarsu ke yi, a fannin Dr Zulaihat kuwa ta zuba musu na mujiya se kallo su takeyi kamar ta keda su cikinta haka take ji, sede ta rasa dalilin da yasa ta tsinci kanta cikin wannan yanayi.

Gyaran murya Chief Imam yayi sannan ya bude taron da addu'a, ba

yan shafa addu'a da sukayi ne ya gyara zaman sa da kyau yayin da fuskar sa ke dauke da wani kyakkyawan murmushi dake nuni da zalla farin cikin da yake ciki a yau, kamar haka ya fara magana cikin kasa da nutsuwa da dattaku ha

É—

i da sanin darajan dan Adam " A

lhamdulilah Yah Allah, tabbas yabo da godiya sun tabbata ga Allahu subhanahu wata'ala, me kowa me komai lallai shi a kullum mahaƙurci mawadaci ne, sannan koman nisan jifa ƙasa zai dawo kamar yadda duk zakaran da Allahu subhanahu wata'ala ya ya nufa da char

a to ko ana muzuru ana shaho se yayi, haƙika addu'ar muminin bawa baya taba fa

É—

uwa ƙasa banza."

Murmushi ya kuma saukewa a karo na ba adadi sannan ya shafa lallai san farar gashin gemunsa ya kuma cigaba da yin jawabi kamar haka "shekaru ashirin da suka

wuce baya minti irin wannan makamancin zaman wanda a yau ko ince a yanzu an samu wasu yan

É“

anbance ban bance, kasancewar wassu sun bayyana yayin da wassu kuma sun nisance mu, sede mu baza muyi baƙinci da hakan ba domin duk abinda Ubangijin sammai da ƙassai

ya tsara to tabbas shine mafi alkhairi a garemu yabaki

É—

aya, shekara ashirin baya shekara alif dubu biyu da biyar aranar Lahadi tabbas wannan rana baza mu taba

mantawa da ita ba, domin a wannan ranar ne Zulaihat ta shigo cikin rayuwar mu ita da Ć´aĆ´anta wa

nda suke yan biyu kyautar Allah kuma haske biyu wato Al'NURAIN,"

Tsagaita wa yau ya kuma

É—

an numfashi sannan ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login