Showing 15001 words to 18000 words out of 29631 words
want, let him seek her love first yasan tana da daraja ya nemi soyayyanta a wajen iyaye
nta in nace iyayenta I mean Jaddi da Innani yabib duk wani hanyoyi da ya dace namiji yabi don ya samu mace,"
Da wani irin kallo Yarima Fahreen yake bin ƴan uwan nashi dashi tunda suka fara magana bece musu ƙala ba se wani kallon baku da hankali yake mus
u, tasowa yayi daga kwance da yake ya gyara zaman sa da kyau kafin cikin zalla izza da gadara ya soma magana kamar haka " so you think ni Lusari ne da bazan iya seye zuciyan mace ba cikakkiya talk less of wannan yar ficikar yarinyar, infact is an abuse gar
eni na tsaya proposing wannan ƙaramar halittan,"
Yana maganar ne with full of proud, confidence and ego, yayin da yake pointing kanshi da yatsunsa yana nuna tamkar shi yafi karfin yin hakan,
"And mind you guys in Kun manta zan tuna muku cewa ni Ć´aĆ´a
nta ne ina da iko akanta infact Ni iya bada aurenta ne ma,"
"And so?,"
Cewar Yarima Fudhal yayi wannan tambayar cikin zalla gadara da nuna isa kafin ya cigaba da cewa "so what Dan kai yayanta ne zaka iya bada aurenta yahh You Are right zaka iya hakan
, but ina so kasan for know you are her Suitor ba yaya ba, a yanzu mu ke da wannan ikon da kake banbamin cewa kai kake dashi,"
Wani siririn tsaki Yarima Fahreen yaja zeyi magana Muryar MG Faruq ya kaste nashi, cikin kamala da nutsuwa yayi sallama suka k
uma amsa mishi, kafin ya saki kanshi cikin tafkeken Farlon, cikin nutsuwa da kwanciyar hankali yake tafiya cike da mazantaka, ƙarfin iko da zalla izza kamar yadda fuskar sa cike take da zallan annuri na imani, ba fara'a ko kadan a face nashi sede hakan be
hana zallan kyawun da Ubangiji subahanahu wata'ala ya masa ba bayyana, ciki girmamawa ya tsuguno har ƙasa ya gyada Dr Zulaihat wanda Itako cike da zallan ƙauna da son dan nata wanda baya iya buya ta amsa tana me nuna masa tsananin kulawa da soyayya wanda t
a yi hikima wajen sarrafa hakan cikin kalamanta, sanda suka kammala gasawa da ita kafin ya miƙawa Yarima Fahreen hanu suka gyasa kasar yadda addinin musulunci ya karantar damu, bashi kadai ba har su Yarima Fareed ma sun gyada dashi sa'anan ya samar wa kans
hi wajen zama, princess Mobeena wanda tun shigowarshi take jin wani sabon yanayi a tattare da ita ta gagara tan tan ce me ke damunta se wani bugu da heart dinta keyi kamar ze faso chest dinta ya fito, ahankali ta dago daga jikin Dr Zulaihat kanta a ƙasa ta
ce "ina wuni ,"
Ba tare da ya ga
É“
angaren data ke ba ya amsa mata gaisuwar nata cike da kulawa, "lafiya Nana Aisha ya jikin?,"
Sake bakinta tayi batare da sanin tayi hakan ba ta dago kai tana kallonshi cike da mamakin ya akayi yasan sunanta na ainih
i, bugu da ƙari bata ta
É“
a tunanin yana da saukin kai har haka ba, 4 eyes din da sukayi dashi ne yasa ta sadda kanta da wuri tana me fusgar maganan daga bakinta ta ce "da sauki."
Kai kawai ya gyada ba tare da furta komai ba kafin ya fuskanci
É“
angaren da
Dr Zulaihat take yace mata " uhmm Innani fa Momy?,'
"Ohh I guess tana side dinta cos tun dazu ban ji alamun ta ba,"
Dan numfasawa yayi kafin ya ce "okay," ya fadi hakan yayin da ya mike akan ƙafan shi kallo daya zaka mishi kasan akwai abinda ke troub
ling nashi, wannan alamun ne yasa Dr Zulaihat fara suspecting cewa something wrong is happening, cikin nutsuwa ta ce "tell me Imam what is happening?,"
Dan jimmy kadan yayi ya ce "ba komai I guess bata jin dadi be kawai,"
Shiru tayi tana nazarin wass
u abubuwa kafin ta ce "i know her very well bata kwanciya in bata da lafiya doke akwai wani abun,"
Ta kammala fadin haka yayin da take me zuba masa dara fatan idanunta daya sashi shiga wani yanayi wanda hakan ya tabbatar mata da cewa wani abun na faruwa
, ganin bazai iya jiran irin kallon tuhumar da take masa bane yasa shi samar wa kansa mazauni a gabanta ma'ana ya durƙusa a gabanta ya kamo hannayensu duka biyu cikin wani yanayi na sarewa da abinda ze fadi yaja dogon numfashi ya kuma sadda kanshi ƙasa, ha
kan yasa ta fahimci tabbas akwai wani abun da yake damun little Imam dinta, wani numfashi me dumi ya ƙara fesar wa a karo na biyu kafin ya lumshe idonshi hannunta kawai ya sumbata ya miƙe cikin wani yanayi ya ce "an jima zakuyi magana," yana fadan haka be
jira me zata ce ba ya juya cikin sassarfa yabar tafkeken Farlon, da kallo ta bishi tana me ayyana abubuwa da yawa a ranta tana fatan Allah de yasa lafiya.
END OF PAGE 5
Account number 9168962485
Shaidar biya ta wanan layin 09168962485
500 ne kaca
l ba yawa
🥰
Ki biya se ki cigaba da karatun ki cikin salama
THE TWO LIGHT
RIKICIN GIDAN SARAUTA
BOOK 2
Story and writing by
Queen Mahirah (word smith)
PAID BOOK
6
MASARAUTAR SUHATAJ MUHAMMAD HABIBULLAH
KANO STATE, NIGERIA
Ba ƙaramin tashin hankali daukacin jama'ar da ke cikin Masarautar Suhataj Muhammad Habibullah suka shiga ba da bayyanar da Yarima Muhd Kahter yayi, sosai hakan ya
sa dubbanin mutane cikin tashin hankali da fadin zuciya ma'ana karayar zuciya da kuma cire rai da samun bukatar da suka dade suna fata da buri akai, wanda hakan na
É—
aya daga cikin dalilin da yasa aka shirya masa wannan tuggu suka kuma hada shi da
É“
aƙaƙen s
ihiri na ban al'ajabi, ina da tabbacin da badan addu'ar iyayenshi da ke tare dashi ba da kuma kasancewarsa mutum me rikon ibada to da tabbas ya da
É—
e da sabauta koma ya bar duniyan gabakii
É—
aya. Sede ance duk zakara da Allah ya nufa da chara to ko ana muzur
u ana shaho se yayi.
FULANI NASHWA'S CHAMBER
Kwance take luff a
É—
akin ta bisa gadonta na alfarma, yayin da kallo
É—
aya zaka mata kasan tana cikin wan yanayi na damuwa ko ince jagulewan lissafi, Alhamdulilah an yi nasaran ceton ran ta daga
coma data fada wato wannan matakin jinya nata wanda wannan cigaban tasamu ne ta sanadin bayyanar da Yarima Muhd Kahter yayi a Masarautar, wanda yasa ya kai mata ziyara a hospital anan tsanin iko na Ubangiji da baya ƙare wa ya bayyana kansa kasancewar halla
ra ko ince alama mostin Yarima Muhd Kahter data ji a kusa da ita yayi nasaran sa zuciyar ta soma bugawa daidai, har ya kai ga dukkanin sasssa na jijinta ya amshi hakan.
Lumshe idonta tayi tana me nazari akan rayuwar su duniya da kuma fadi tashi da suke
yi a cikinta, tabbas da za'a tambayi mutane da dama na duniya da zasu ce me kudi me sarauta kuma me kyau bashi da wani damuwa a irin duniya, sese kash abun ba haka yake ba, su Allah ya azirtasa da duka wannan sede har 6anzu basu rani da bala'in duniya, duk
bazata so fadin haka ba kasancewar ta musulmai sede ta ce jarabawa, tana kuma fatan Allah kawo ƙarshen wannan jarabawar me wahala
É—
auka.
A hankali ya bude ƙofan
É“
akin shi
É—
auke da sallama, yana tafiya kamar mara gaskiya, tamkar bashi ne wannan me zal
la izza, jan aji da taƙama din nan ba, kamar wani wani karamin yaro haka ya ringa rabe rabe har ya iso cikin
É—
akin ko ince bakin gadon da mahaifiyar tashi take, wanda da zuwan shi be yi komai ba se zuba guiwowinshi guda biyu da yayi a ƙasa sannan ya sadda
kansa a ƙasa ya soma magana kamar haka.
"Anah asiif yah Ummul khair,"
Wani irin ajiyan zuciya ta sauke me wuyan fassarawa wanda ta dade batayi irinta ba sosai tayi kewan shi wanda ji take a yanzu tamkar ta meda shi cikinta shine kawai abinda zesa t
aji saukin kewar data yi gareshi, sede baza ta nuna mishi hakan ba seta fara nuna mishi laifinshi tukunna ma'ana ta fara hukunta shi akan abinda yayi gareta na gudun ta da yayi tsawon shekara 20, burinta kawai tasan me tayi na muni a gareshi da zeyi wannan
É—
anyen hukuncin gareta, wani zazzafan hawaye ne ya soma bin ƙuncin ta wanda ya samu nasarar fitowa ne tun daga ƙasan zuciyan ta.
Cikin wani yanayi na tashin hankali ya ce "Dan Allah Ummi ki yafe mun ki gafarceni, na roƙe ki ki dena zuba hawayen ki sabo
da da, haƙika Ni ina tsoron azabar Ubangiji gareni dana kasance sanadin saki zubar da wa'yannan hawaye baki masu tsananin daraja,"
Shiru tayi tana sauraronsa tana jin magiya da yake yi gareta wanda hakan ba ƙaramin taba mata heart yakeyi ba, tabbas se y
anzu ya tunatar da ita cewar fushi ba nata bane, dan bata fatan Ubangiji ya hukunta mata
É—
anta abun ƙaunar ta kuma gudan jininta.
Ya cigaba da mata magiya kamar haka "Ummi wallah tunda na bar kasar Nigeriya ban kara samun kwanciyar hankali ba, sede ni k
aina nasara abinda yahanani dawowa gareku, Ummie duniya da mutanen cikinta abun tsoro ne, nasan da badan addu'a da kike aika mun dashi ba da tabbas na sabauta, nayi yaki da azzalumai a duhu yaki ba irin wanda ko wani mutum yasan dashi ba se me baiwa ko nac
e dan baiwa, na azabtu Ummie kafin na fahimci kaina har n kawo ga wanna lokacin da duk sihiri da mutum zeyi baya samuna da ikon Ubangiji bata kamani kuma ko ya kamani baya tasiri na tsawon lokaci, Ummie yanzu na dawo gareki ANNUR dinki ya dawo gareki, ki s
hafa kaina Yah Ummie ki samun albarka ki kuma furta kin yafe Ummie shine bukata na a yanzu bana so na mutu batare da kinyi hakan ba Ummie,"
Ba tare da ya gama maganar ba ta fashe da kuka tasa duka hannunta a kanshi me
É—
auke da lallausan gashin shi ta so
ma magana cikin Muryar kuka kamar haka
"Allah ya maka albarka Yah ANNUR, Allah ya yafe maka zunubanka duniya wa lahira, ina maka fatan Sa'a da kwanciyar, "
Wani sasssanyar murmushi ya sake da jin karamin Ummu nashi gareshi masu sanyin gaske da kuma
haifar da nutsuwa, gani yasa ya tallafi hannunta duka biyu ya sumbata sannan yasa hannu ya share mata hawayen ta dake zuba daga kayawawan idanunta masu kaifin gaske, yace
"Shukran Ummie in Allah ya yadda nazan kara bata muku rai ba, nazan kara yin nisa
dake ba seda izinin ki"
Kai ta gyada kishi ta ce "ka tabbata ,"
Shima kan ya gyada mata ya ce "sosai Ummie bani da yake a duk fadin duniyan nan,"
"Kuma shine ka gudu kabarni baka tafi dani ba, Ni laifin me nayi gareka, in su sunki fahimtar ka way
a ce maka Ni nazan fahimce ka ba, kai da Zulaihat duka ƴaƴa nane me yasa baku yin tube nuna kai da ita kowa yayi gaban ƙanshi,"
"Wannan tambayar taki tayi mun tsauri dayawa, hakika bani da wani gamsheshshiyar hujja a yanzu kuma bana tunanin zan taba s
amu, masana nayi laifi nau'in gaban kaina da nayi amma in Allah ya yadda nayi na farko nayi na ƙarshe,"
"Shi kenan kuma ka tabbatar in zaka tafi ko ina ƙafarsa ƙafana,"
Murmushi kawai yayi ya gyada mata kai yayin da suka cigaba da hira cikin nustuw
a wanda yasa suka manta da bakin cikin su na tsawon shekaru, tabbas wannan shine ƙaidar rayuwa zaka dau shekaru cikin tashin hankali da rashin sanin inda kanka yake amma rana daya tal se kaga ya goge wanna tsawon lokaci daka
É—
auka cikin ƙangi na wahala da
jarabawa ma'ana muddin kayi hakuri a rayuwar duniya to komai me ƙare wa ne kamar yadda yake samanne to haka yake ƙarrre, komai lokacine, kuma a koda yaushe ina so ku tuna abu guda
É—
aya shine Ubangiji yana jarraban bawansa ne wanda yafi so kuma me imani sa
boda a duk lokacin da bawa yake cikin jarabawa to tabbas yana tare da Ubangijinsa kuma sa ran addu'ar sa karbabiya ce, toh yan uwana musulmai wanda ke fama da wasu kalubalen rayuwa ina fatan baza ku kauce hanya Ba zaku tsaya a bisa tafarkin addini na Musul
unci, tabbas ranar karban sakamako ya nan zuwa.
THE UNKNOWN CHAMBER (THE BLACK COBRA)
Tsaye take cikin shiga na alfarma tana sanye da alkayabba da ke nuni da zallan ƙarfin iko da take dashi kasancewar alkayabban an kashe mishi kudi masu y
awan gaske yasha ado na alfarma wanda masu irin matsayin ta ne keda ikon sa wanna kaya na alfarma, daga nan tsaye data ke aka fara sanar da isowar Galadima sashin nata wanda tana sane da hakan, hakan yasa aka bashi daman isowa cikin falon nata kai tsaye.
Tafiya yake tamkar ba jini a jikinshi sosai jikinshi yayi sanyi gama san tabbas kashin shi ya bushe yau, ba tare da ta e komai ba kira juya ba ya zuba guiwan shi a ƙasa ya fara magana kamar haka "tuba nake Gimbiya Kilisa, Allah huci zuciyar ki, Allah ƙ
ara miki tsawon rai irinta da dibino da shekaru, ba tare da ya gama maganar ba ta daka mishi wani razanannen tsawa wanda yasa ya wani mugun Turkiya don saura kadan ya hanstila, cikin wani irin razannaninyar murya ta fara magana kamar haka
"Ani ! Ni !!
Zaka rena wa wayo Galadima?
Na baka amana shine zaka ci mun amanata ?
Kamata wacce Ni ?
Na ce kamata wacce Ni!!?,"
Cikin rawar jiki ya soma magana ana "a'a Gimbiya ba manta ba ki gafarce Ni abun ne ya wuce tunanin na Gimbiya,"
Wani irin shot tayi
dashi sanda ya buga gini, abun ba ƙaramin razannai yayi ba ganin yadda ƙwayar idonta ya sauya ya zamanto Tamkar na bera, ga wani dogon jela daya fita me tsayin gaske, be kai ga gane inda kanshi yaje ba ta baro shi da jela nata me tsanin tsayi ta ce
"Za
muje inda zaka mun bayani Dalla Dalla,"
Tana magana ne da voice nata dake scratch abun tsoro kamar wata monster haka voice nata yayi sounding like ga ita kanta da ta koma Half demon abun se wanda ya gani.
Battt suka
É“
ace babu ko burbudinsu kai ka
wai na jijjiga Ni Queen Mahirah nace an tafi under world kenan, wato duniyan matsafa.
QUEEN SAREENA'S CHAMBER
Ita kadai take ta faman Safa da Marwa cikin shiga na alfarma a sashin ta me
É—
auke da kaya na kyalkyali masu daukan ido da hank
alin me karatu da kallonsu, kallo
É—
aya zaka mata kasan itace mamallakiyar wannan sashin sede ko kadan babu nustuwa a cikin lamarin nata na yau, wanda kowa ya shede ta da nustuwa da kuma kauda kai a komai, wanda ko kisa zakayi a
gefen ta ko daga kai ta gank
a baza tayi ba bare har tasan wa ka kashe, haka kazalika ko gawan zata rube baza ta ta
É“
a tankawa ba, se gashi a yau kallo
É—
aya zaka mata kasan cewa bata da cikakken nutsuwa, to tambayan anan shine me yake damunta?
🙄
Wayan dake ajiye bisa wani ha
É—
adden
Centre table ne ya soma ringing wanda yayi nasaran karkata hankalinta izuwa gareshi da nutsuwar ta, ajiyar zuciya ta sauke kafin ta dauki wayan cikin cikakkiyar nutsuwarta ta soma magana cike da lallaba " My dear ina kika shiga ne?
Hankalina gaba daya y
a tashi, kinsan fa yanzu rayuwar ba daya yake da ba, You have to be very careful cos Ya Muhd Kahter ya dawo and ke baki sanshi ba shiyasa, so banaso na kasance cikin suspect nashi cos in hakan ya faru wallahi ni dake zaman fadan na se ya gagare mu gaba day
a,"
Tana gama fadin haka tayi shiru tana sauraren abinda ake fadi wanda a karshe de cewa tayi "I give you just 2 minute ki dawo cikin Masarautar nan,"
Tana gama fadin haka ta fatar kiran ta samu guri ta zauna yayin da ta jinginar da kanta a jikin r
oyal seat din tana me ƙissima abubuwa a ranta, tabbas ba ƙaramin sake sukayi ba da suka bar wannan Babban alhakin da ranshi gashi yanzu yana so ya shige musu hanci da ƙudindune, alokacin da suke gaba da cimma burin rayuwar su shuka ya shigo kwatsam dan ya
wargaza komai " yah Allah " shine abinda ta ce ta cigaba da tufka da warwara, da tunanin ya zata bullowa lamarin nata, tabbas Ummanta ta kofsa mata yanzu da babu fashi har anyi auren Fanan da shi Fahreen, mtcshhh wani
É—
an ƙaramin tsuka ta ja a cikin ranta
, tana me jin gashin Ummanta da irin shirmen da ta mata, yanzu gashi wannan wargaza taron ya dawo yasan tabbas kashin su ya bushe dama Malam Tanimu ya fada mata cewa kar suyi kuskuren da zesa wanda aka musu katanga da ƙasar su fara farfa
É—
owa su san hanyan
gida hakan ba ƙaramin illa bane ga shirin su kuma hakan barazana ne ga cikan burin su.
"Hmmm Yah Allah, dole na koma gurin Ramastra a wannan karan kawai ayi ta ta ƙare, ina da
É“
uƙatan wargaza taron kafin shi