Showing 93001 words to 96000 words out of 233169 words

Chapter 32 - DAN MACE COMPLETED

mahaifi ko yaya yake y'ay'ansa basa kyamar sa,abun daya fa

ru a baya k'addarar mu ce mu bamu isa mu kauce mata ba,mu godewa Allah duk abunda ya same mu Allah has given us the solution,,mun samu ci gaban da ba kowa ya same sa ba,ur father is ur father,u or him are not enough to change Allah's destiny,shin ka manta

duk wannan ci gaban waye ne yayi nufin ku same shi!?" Yace "Allah (S.W.T) yayi nufin mu da shi" ta girgiza kai tace "haka ne but ko wane ci gaba ko alkhairi da yake samun bawa akwai silah,shin za ka iya fad'a min waye silar samuwar ci gaban mu.!? Ko kuma a

re we the ones who fight to have it.!?" Yayi shiru yana kallonta,tayi ajiyar zuciya tace "Ur father is the master and he is ur genius,idan ace ubangiji bai yi nufin mu da samun ci gaba ba,how do u think ur father will be to u,why did he not forsaken u.? Do

n't forget habibiiy at this time he has the right yasa a wulak'anta mu but he finally gives u home and a capital so that one day do not both of u to beg for a food or shelter" jikinsa ne ya d'an fara sanyi amma kuma duk da haka yak'i matsawa daga gurin,duk

wasu kalamai da Annie ta san za su taimaka ya sakko ta fad'e su amma juyin duniya suka yi da shi ko tari yak'i ya sake yi sai dai yanayinsa kana kallo zaka san kalamanta sun shigesa,Annie ta gaji da zuba masa ido tace "Shi kenan habibiiy tunda kun d'auke

ni marar amfani,surely i need to get back to where i came from" hankalinsa a tashe yayi saurin rungumeta yana bata hak'uri jikinsa har rawa yake yace "please Annie don't say that.. If there are any people in the world who are desperate to be with u Annie k

in san sai dai su biyo baya,Annie please i beg u with the greatness of God I'm so sorry and don't say u will leave us please.." tace "u don't care about me habibiiy ni ce dai na damu da damuwarku" yayi saurin girgiza kai idanunsa sun sauya launi yace "Woll

ahi Annie mun damu dake" she smiles and began to wiped the tears that cames down tace "Because of ur love i have chosen to leave home,saboda soyayyar ku i choose both of u to rejoice over me,saboda wannan soyayar nake tare da ku for 28 years without marria

ge and not because if i find a husband i will not stay with him,amma saboda kada ku wulak'anta na hak'ura da komai na zauna,i will have no regrets today when something has happened to me,everything i have na sadaukar da shi saboda farin cikin ku,,but today

what are u trying to do for.!?" Ya girgiza kai muryarsa na rawa yace "Annie please.!" Yana magana yana goge mata hawaye "Do i deserve this from u.!?" Ya ci gaba da girgiza kai "Annie please.! Please don't say that,whatever u said we would do just bcos of

u,ko da hakan yana nufin yankewa." ta sake yin murmushi mai ciwo "I wish ina da wannan alfarmar da na fi kowa farin ciki" ya katse ta da sauri yace "U have it Annie" tana kallonsa tana girgiza kai tace "Ba ni da shi habibiiy" yace "Kina da sama da shi Anni

e" ta had'iye saliva's tace "Idan har ina da shi,and na kai matsayin da zan iya samunsa a gurinka ina son kaje ka kama mahaifinka" ya kalleta a tsorace yace "Annie is this really what u want.!?" Ta gyad'a masa kai tana lumshe ido tace "Idan har ina da alfa

rmar da kace habibiiy,wannan shi kad'ai nake buk'ata a gurinka" yayi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali ya girgiza kai yace "An gama Annie" yana fad'a ya nufi inda Rafeek ke kwance,su hajiya suka bisu da kallon mamaki,shi kad'ai ba tare da taimakon kowa ba

ya d'auke shi yayi hanyar fita,a gurguje Maimunatu ta dakatar da shi tace "Da ka dawo da shi his doctor is on the way",ya tsaya sororo rik'e da shi,ta girgiza masa kai a hankali,he slowly turned towards his bedroom with Annie standing by the side of the ro

om yana zuwa ta bud'e masa door d'in ya shige,Hajiya tana ganin haka ta koma saman armchair ta zauna ragwaf cikin damuwa tana godiya ga Allah da sauke ajiyar zuciya,,ya kwantar da shi ya juyo yana kallon Annie dake tsaye fuskarta da damuwa yayi kamar zai f

ita daga d'akin Annie tace "Where are u going.!? Dont leave him alone habibiiy ko ka manta wannan shi ne muradinka.!?" Yayi shiru ya fasa fita but jikinsa duk yayi sanyi saboda maganganun Annie sun ruguza masa shiri,Dr Stevens ya k'araso Maimunatu ta fita

ta shigo da shi,since he came in ya kalle shi ya girgiza kai saboda yadda ya gansa ya san dole da matsala ya dudduba sa a gaggauce,ya d'ago yana goge gumi yace "We need to go to the hospital." hankalin Hajiya ya sake tashi saboda tsayin lokaci da yake tare

da ciwon he just checked him at home and provided him whatever he needed amma batun zuwa hospital kam ya manta when last hakan ya faru.

Nuraz ya kalli Dr Stevens zai yi magana ya dakatar da shi da fad'in "due to his condition we need to rush to the

hospital because he is at the final stage." Jin abunda ya fad'a yasa bai iya tsayawa yin magana ba ya juya da sauri ya d'auke shi a gaggauce suka fita daga gidan,Clark da driver'nsa suna ganin fitowarsu suka fito a gaggauce daga mota,but bai tsaya jiran su

taimaka masa ba ya wuce yana niyyar sa shi a mota ambulance ta k'araso,kafin su Hajiya su fito har an sashi a mota sun wuce hospital,St Barnabas Clinic dake nan arean Albert street suka nufa a gaggauce suna zuwa aka shiga shi Nuraz da su Clark suka tsaya

nan reception,lokacin da Hajiya suka k'araso idanunta sun kumbura sunyi ja,danma Annie tayi ta basu hak'uri ita da Maimunatu,Hajiya cikin jimami tace "Ni kam ban san wane irin k'addara ne wannan ba,ace daga wannan sai wannan,tunda yaron nan ya bijirewa mag

anar nan shi kenan rayuwarsa take cikin wani hali,in har dan saboda abunda ya aikata ne a baya ya ubangiji ka kawo masa sauk'i cikin lamuransa,na yafe masa wollahi har abada.." Annie tace "In sha Allah Hajiya komai zai zo da sauki ki daina fad'an haka,ki c

i gaba da yi masa addu'ah." Hajiya ta girgiza kai tace "Kullum cikin yi masa addu'ah nake,in sha Allah ubangiji ba zai tab'ar da shi ba.." Annie tace "In sha Allah.."

3:00pm Nusrah came home from school yau d'in ma bata tsaya jiran su Sarah ba s

aboda kanta da yake mata ciwo a hankali take tafiya like she didn't want to har ta tsare cab ta fad'a masa inda zai kaita,yace ta shiga ta bud'e ta zura k'afarta tana jin kanta yana sake yi mata wani irin ciwo kad'an²,kamar wacce aka bawa umarnin d'agowa d

ai² lokacin ta daga idanunta da suke lumshewa su kad'ai,can daga d'an nesa da su kad'an ta hango shi tsaye ya jingina da motarsa hannayensa zube cikin aljihun trouser d'insa da alama sister d'insa dake skul d'in ya zo d'auka,tana kallonsa suka had'a ido ya

yi mata murmushi,da sauri ta shige mota had'e da rufewa,ya bita da kallo a hankali har suka wuce ta gabansa,tana ganin sanda ya juyo ya bi motar da kallo ta mirror,tayi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali ta sake lumshe idanunta,har suka shigo arean bata bud

'e idonta ba tana ta tunani sai da taji sun tsaya,a hankali ta bud'e lumsassun idanunta ta fita bayan ta sallami mai cab ta wuce tana sauke k'ananun ajiyar zuciya,ta tsaya a bakin entrance bayan tayi knocking ta jingina bayanta a jikin building,Bareerah ta

zo ta bud'e mata k'ofa ta shige,direct bedroom ta fara nufa tayi tunanin Annie tana ciki,ta tsaya shiru ta yi tunanin ko tana bathroom tunda data shigo bata ji alamun su ba and ta san basa zuwa ko ina,wajen mintuna goma tana jira taga bata fito ba a hankal

i ta cire kayanta tayi knocking k'ofar,jin shiru ya sake tabbatar mata bata nan,ta tura k'ofar a hankali tana lek'awa kamar mai jin tsoro,ajiyar zuciya ta sake yi sannan ta shige,ruwan wanka ta had'a mai d'umi da ta san za taji dad'in sa,tun tana wanka tak

e jiyo wayarta tana ring bata wani damu ba ta ci gaba saboda ta san kiran ba lallai ya zama wani mai muhimmanci ba,tana gama wankan ta d'auro alwala sannan ta fito,simple gown ta d'auko mai mad'auri ta zauna tayi shafe² tasa kayanta tasa kajol da man leb'e

tana gamawa ta d'auki wayarta dai² lokacin da wani kiran ya shigo,a hankali take bin number da kallo kamar kada ta d'auka amma haka ta daure duk da ta so gane number but ciwon da kanta yake mata yasa ta hak'ura ta d'auki kiran tasa wayar a kunnenta,muryar

Aatif ta jiyo a wayan yana fad'in "Babu fad'a mene ne ya kawo gaba madam.!?" Ta runtse idonta ta fesar da wani iska so hard,confidently tace "What is the benefit of that call.!?" Yayi murmushi yace "Haba mana ko dai munce mun hak'ura da juna ai ma dunga g

aisawa ko.!?" Kai tsaye tace "I don't want" yace "why.!?" Tayi siririn tsaki ta katse wayar,sake kira yayi tayi banza da wayar har yayi ya gaji,taja tsaki tana jin yadda nerves d'in kanta da k'irjinta suke bugawa hurriedly,ta bud'e jakarta medicines d'inta

da take tare da su ko wane lokaci ta fito ta zube ta d'auki wannan ta d'auki wancan haka tayi ta b'allesu tana had'iya,tana gamawa ta mik'e slowly ta fita without returning them to where she take,Bareerah soon arrives and seeing the remedies spilling onto

the bed ta tattara tayi keeping a cikin drawer,data fito jin shiru a ko ina ta kasa zama,duk inda take tunanin Annie za ta shiga sai da ta duba haka Lolly ma but bata ji alamar suna gidan ba,ta dawo parlor ta zauna jigum like an orphan,alert da wayarta ta

yi ya bata damar d'aga kanta a hankali taga messenge ne ya shigo,bata iya dubawa ba ta kwanta kad'an tana lumshe idanunta tana motsa bakinta,ranar har dare bata ji su ba sai duk ta rasa me yake mata dad'i,sai can dare after 8pm aka yi knocking door da saur

i ta tashi tana addu'ar Allah yasa su ne,tana bud'e door ta ga Annie tsaye bata san lokacin data rungume ta ba tana sakin ajiyar zuciya,Annie tayi murmushi ta shafa kanta,ya kalle su kad'an ya wuce ciki yana mamakin halayyarta,direct bedroom d'insa ya wuce

ita kuma suka shigo tare da Annie,a parlor suka zauna tayi mata sannu da dawowa,Annie tace "Sannu daughter ya skul.!?" Tace "Alhamdulillah Annie na dad'e sosai da dawowa ban ganku ba" tayi murmushi tace "Mun je wani unguwa ne and bamu dawo da wuri ba,ina

fatan babu matsala ko.!?" Tayi murmushi tace "Babu Annie" Annie ta girgiza kai tace "haka ake so.." Since ta dawo daga skul ta fahimci akwai abunda yake faruwa a gidan saboda yadda mutanen cikinsa suka koma wasu iri,da daren ma dai da yake sun saba had'uwa

a parlor taga daga ita sai Annie da Bareerah,haka tayi ta kallon k'ofar d'akin Lolly da nasa but shiru sun k'i fitowa kuma duka ranar ma bata sa Lollyn a idanunta ba tun da suka gaisa da safe kafin ta fita,zuciyarta duk sai tayi mata wani iri ko cikakken

awa d'aya Annie bata yi da dawowa ba tayi mata sallama ta koma bedroom, though ba bacci take ji ba amma zaman shirun da basu saba yi ba yau sai taji daban,data shiga bedroom gefen window ta tsaya tana duba balcony taga ko yana can tunda mafi yawan lokaci i

dan baya son hirar da suke a parlor can yake zuwa,da bata ga alamun sa ba nan d'inma ta koma saman bed ta kwanta ranar gaba d'aya haka gidan ya kasance kamar gidan makoki.

In the morning bayan tashinta daga bacci before 8am ta gama shiryawa thoug

h she had no lectures sai tayi zamanta a bedroom,kamar wasa ta d'auki wayarta,network take k'ok'arin bud'ewa da niyyar shiga yanar gizo-gizo,alamar da ta gani yasa ta tuna jiya an turo mata message,kamar ba za ta duba ba ta bud'e a hankali idanunta suke bi

n content d'in bata k'arasa karantawa ba idanunta suka fara zubo da hawaye wayar ta sub'uce ta fad'i jikinta sai rawa yake,sai da ta gama kukan sannan ta mik'e a hankali ta d'auki wayar ta fita,direct tana fitowa ganin babu kowa a parlor bata jira ba tayi

knocking door d'insa,shiru² tana jiran taji ya yi magana,ta gaji da tsaiwa ga maganar sai ci mata rai yake,tayi kamar za ta koma sai ta tuna abunda yake jikin text d'in ta fasa,daga k'arshe dai taji baza ta iya tsayawa ba ta bud'e ta shiga,since she had en

tered the room the fragrance of his scent's da turarukan d'aki da aka yi amfani da su suka kaiwa hancinta ziyara suka sa ta lumshe idanunta ta bud'e ta ci gaba da shiga,ta tsaya a tsakiyar d'akin kafin ta dakata ta ci gaba da bin ko ina da kallo,komai a ts

aftace yake a zaune bisa muhallinsa,ganin baya nan yasa taji jikinta yayi sanyi,matsawa tayi jikin glass curtain wall ta janye labulayen gurin hasken rana daya fara d'agowa sosai ya sake haskaka d'akin taja numfashi data hango balcony babu alamu mutum,slow

ly her brain began to count the date's,harshenta ta d'an datse had'e da runtse idanunta tunawa da ba a weekend ake ba,tasa hannunta ta bugo k'eyarta tana fad'in "Shirme kawai,since today's u don't have lectures sai kika yi tunanin everyone is unemployed.!?

" Bata jima sosai ba taje ta gyara labulayen data bud'e,ta juyo da niyyar fita idanunta suka hango mata wani had'ad'd'en diary,ta zuba idonta a gurin tana kallo ko babu komai ta ji ya burgeta kuma yayi matukar yi mata kyau,a hankali taje inda yake ta d'auk

a tana kallonsa da juya shi a hannunta har ta yi niyyar mayarwa ta ajiye taji ba za ta iya tafiya bata ga abunda yake rubuce a ciki ba,fasa ajiyewa tayi ta nemi guri ta zauna daga bakin bed d'insa,carefully ta warware threads d'in da aka d'aure sannan tayi

unzipping diary d'in,blank ta tarar da first page ta tab'e baki a hankali sannan ta bud'e next,shi kansa second page d'in babu wani dogon rubutu wasu few words ne kad'ai a jiki,yadda aka yi rubutun da calligraphy ya so cakar da ita,bcos ba kowa yake iya y

insa ba yasa dole idan ba nutsuwa mutum yayi ba sai su bashi wahala,she kept her eyes wide open tayi gesturing face,she wanted to know what was written but she had suffered a lot before she could say the words clearly *"THE SECRET OF MY LIFE"* A beautiful

smile released da ta gano abunda aka rubuta ta gyad'a kai tace "Ummhhum.! Lallai ma,dan kada a karanta shi ne aka rubuta da calligraphy.!? To sai na karanta..!" Next page ta sake bud'e and then she slowly re-spelled it out *"NURAAZ BIN HAUWA.!"* ajiyar zuc

iya tayi sannan taci gaba da bin content d'in dake k'asa tana sake bud'e shafukan gaba tana ci gaba da bi a hankali,duk wani labarin rayuwarsa shi ne a rubuce including the one he didn't tell her,wani abun idan ta gani sai taji ta kasa daurewa sai ta tsaya

ta yi kuka idan ta dakata ta bud'e shafin data tsaya,next page bayan ya gama rubuta tarihin rayuwarsa abunda ya rubuta shi ne "Everyone can take risks but achieve goals it's just for a talented.." wani abun mamakin daya sake d'aure mata kai shi ne abunda

ta gani rubuce data bud'e page d'in dake gaba "I found her.!" This is what has been written and there is no further information that allow anyone to understand what did that means.....



#Hhh! Da alamun an zo gurin da asirin sa zai tonu

💃



let's go

🏃

to see the secret he always hidden.....





#Share pls.

#Real Smasher.

💠💠💠💠💠

*©®2020.*

*'DAN MACE..*

(T

ʜ

ᴇ



ᴘ

ꜱ

ʏ

ᴄ

ʜɪ

ᴀᴛ

ʀɪ

ꜱ

ᴛ

)..

💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*

https

://my.w.tt/29u2S26SG2



P

ᴀ

ɢ

ᴇ

28.

#H

ɪ

ꜱ



ᴛ

ʀ

ᴜᴛ

ʜ

Tsayin lokaci ta d'auka shiru tana tunanin mene ne hakan yake nufi.? Ta tambayi kanta ya fi a k'irga amma ta kasa ganewa,da taga za ta b'atawa kanta lokaci wajen tunani da son bincikar abunda ba

ganewa za tayi ba ta tab'e baki tace "ko me haka yake nufi oho.!" Next page ta bud'e taci gaba "Had'uwar mu ya kasance wani babban k'addara ne daga Allah.!" Nutsuwa ta sake yi sosai tana karantawa har ta kai k'arshen page,though bai fito ya bayyana ko da w

aye suka had'u ba zuciyarta ta gama finding mata mace ce yake magana akai,ta sake tab'e baki felt like she was keeping,but she found herself unable to keep up,ci gaba tayi da bibiyar rubutun yadda yake zayyana irin yadda yake ji game da ita a ransa ya sake

tabbatar mata zarginta akan lallai mace ce and ba wai yana nufin mahaifiyarsa ba,wani page data

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login