Showing 165001 words to 168000 words out of 233169 words
ta gyara gurin without even having a chance to talk until ta dawo ta zauna kanta a sunkuye tana kallon k'asa,he took a deep breath zai yi magana itama ta d'ago with the intent to speak,yayi shiru ya fasa yin maganar,itama ta yi shiru ganin yana son fad'
ar wani abu,they took a moment a haka babu wanda yayi magana ya bud'e baki a wahale yace "Fad'i abunda kike son cewa" she nod her head and said "A'a ka fara fad'a" he said "don't worry ki fara fad'a" tace "ai kai ne namiji kai ya kamata ka fara fad'a" yayi
shiru yana tunanin abunda zai fad'a,da taji shiru ta d'ago kanta a hankali ta kalleshi,yadda yayi shiru kasan ba wai abunda zai fad'a ya rasa ba he just didn't know how to start,ta numfasa a hankali ta fara magana "D'azun mun yi magana da Hajiya,and she s
aid za ku yi magana idan ka dawo.." he quickly stared at her ganin she picked up the thread he had lost yace "wane magana kuka yi?" As she bowed her head yanayinta kamar na mutumin dake cikin damuwa tace "She said!" Before tayi concluding statement that sh
e were intended to say yace "she will split up our marriage idan bamu daidaita kanmu ba?" She quickly looked up at him,ya had'iye saliva's very hardly yana jan numfashi,ta girgiza kai a hankali tace "this is what she said" ya rufe idanunsa that he feel as
if they were being filled with soil,muryarsa a low tone yana jin fad'uwar gaba yace "I don't really know how to say it out,even though i knew it was my fault and i accepted my mistake but i couldn't figure out how to apologize to u,i'm ashamed of my Lord f
or the blame i have inflicted on him,no matter what happens though akwai k'addararmu a ciki but the mistakes i made have been worse,abunda kowa ya dunga hango min zan aikata tun wancan lokacin i just closed my eyes because my thoughts and knowledge were sh
owing me akan gaskiya nake,this gave me opportunity to do what i did yau ga shi ranar da kowa yake jin tsoron ta riske ni ta zo,i'm ashamed to apologize,ina jin tsoro and infinite remorse,a times i feel as ina ma ace ina da dama to look back,probably da na
yi hakan for nothing other than to correct my mistakes,but duk hukuncin da kuke ganin ya dace da laifina,idan har daga gare ku ne,and doing so will make u feel at ease from the suffering da na saka ku a ciki,a shirye nake na karb'i duk hukuncin da kuka sh
irya yi min,ni na janyowa kaina faruwar komai,duk da na san abunda ya faru was heavy and painful a hakan na dage sai da na rabaku da duk wani farin ciki,i still apologize to u and asking u again for forgiveness,i don't really know what happened saboda tsan
anin kunyar laifukan da na aikata,but of course everything that happened at that time was linked to my lack of religious knowledge,i know kina da sani akaina da rayuwana,kasancewar kin zauna a cikin gidan mu,ba sai na fad'a miki wannan ba,kin sani i'm more
focused on ilimin boko,that is why i have never known that daga kwanciya sau d'aya u could easily become pregnant,but later i just heard one of our religious teacher explain akan irin matsalar mun at a preaching conference that we attended,here i realized
what i had done wrong,and thought to go and get an education,because i don't know what will happen next,and na nemo ku na rok'i afuwa,but a lokacin i didn't get this opportunity because of an incident da ya faru,which is why i didn't do it until later,na
shiga Nigeria neman ku but i have never found u,because a lokacin shekaru biyar kenan da rabuwarmu,kamar yadda Baba ya fad'a muku yadda al'amarin ya kasance na jima ina zuwa tun ba ya kula ni because he was so angry har ya fara tsayawa and to listen to the
words i had with him,this was only bayan na samu Abbah (Alhaji Zakar) nayi musu bayanin abunda suka faru,later on na samu suka shiga cikin maganar da kyar,tare da su muka yi nemanku but we couldn't find u,wannan dalilin yasa dole muka hak'ura bayan mun ba
da cigiya,bayan wasu lokaci na dawo aiki bisa umarnin Abbah,i became deeply disturbed by the uncertainty of where u were going,the severity of the events and problems i was experiencing with *LYDIA* na gamu da heart attack,i've been suffering for 23 years
but it didn't get worse until later,i suffered a lot,duk inda nake tunanin za ku iya zuwa mun duba but babu wani labarin da muka samu mai dad'i game da b'acewar ku,sai a ranar da muka je Ali Jericho here in Albert street,i was very surprise lokacin da na
ganki tare da Nusrah,sai dai at that time i thought she's ur kid wannan ne dalilin da yasa ban fara yi miki magana ba,because i never thought zan ganku a cikin k'asar da muke zaune,in my opinion ku da muka neme ku a Nigeria bamu same ku ba me zai kawo ku L
ondon? Na jima ina sawa ana bibiyarku saboda rashin k'arfin guiwan da zan iya fuskantar ku,and ban sani ba ko kin yi wani auren and then wane irin fushi kuka yi? And duk abunda yake faruwa lokacin ban sanar da Hajiya ba,sai ranar da aka yi hira da Noor a B
BC here na sanar da ita abunda yake faruwa,even though i was worried about how things would turn out but a haka muka je gidan da kuke zama,,ban yi mamakin abunda kuka yi ba,because idan ni aka yiwa abunda na aikata muku i don't really know how to handle it
,wannan damuwar and fear that has been with me for so long has been rekindled and firgicin da na shiga akan labarin ku threw my heart into anguish,lokacin da na fara dawowa nutsuwata na daure duk da ba wai na gama warwarewa ba na je da niyyar warware yadda
al'amarin ya faru,here na sake tararwa kun bar k'asar,i found myself in despair and uncertainty,at that time the only thing that kept me from komawa cikin rashin lafiya shi ne samun labarin kun tafi Nigeria ziyara a wajen masinjan Noor,and ko da muka samu
labarin bamu jira mun sake ganin wayewar gari ba muka bi ku can,wannan shi ne labarin abunda ya faru a tak'aice and everything u see or hear about it surely babu k'arya a cikinsa,haka yake a zahiri,but maganar *LYDIA* ko da na aureta at that time Hajiyata
ba ta so,ganin na takura ta rabu da ni saboda Abbah yayi magana and maganar hausawa da suke cewa "Idan yaro yace zai had'iye gatari sakar masa k'ota ake yi! This is the reason why itama tasa ido bata sake cewa komai ba" Numfasawa yayi yana girgiza kai cik
in jimami yace "Na yarda da ita hundred percent but ta rusa wannan yardar,ta hanyar maye gurbinta da k'arya,she deceit and betrayed me,we lived in for fifteen years,and having three kids,a zahiri duk wanda ya san lokacin da muka yi aure,ko da ta haihu bab
u wanda bai yi tunanin kids d'in ba nawa bane,but at the same time Allah (SW.T) ya sake saukar min da izina over my crimes against u,even though na gane kuskuren da na aikata and i repent again,but what happened next threw my heart into agony and babu wand
a bai shiga damuwa ba,kasancewar babu wanda bai san Rafeek and how he lives with his family,that is why bayan aurena da *LYDIA* da wasu watanni wanda suka san ta,suka san halayenta suka yi k'ok'arin sanar da ni but da yake ba zama nake yi a k'asar ba sosai
,and idan na yi tafiya ina jimawa ban dawo ba,wannan dalilin yasa ban san abunda yake faruwa ba,and kasancewar Lydia is a kinda clever woman who is determined to leave no trace of their identity shi yasa babu wanda ya san wace ce itan until later,just as u
know the attitude na duk mutumin da yake da ilimin boko yana da tsatstsauran ra'ayi hakan yasa tace sai na barta ta yi aiki,,after then her eldest son met with an accident,i was not in the country but i had been ordered to take him to the hospital,kasance
war ya yi asarar jini dole sai an k'ara masa,Dr Stevens was in charge of everything and hospital d'insun aka kai yaron,after his blood was taken for testing,though Dr Stevens knew a lot about us but this time he was disturbed by the fact musamman yadda yak
e ganin LYDIA tana gudanar da al'amuranta a cikin hospital da waje,instead of ayi testing jininsa akan dalilin da yasa aka d'auka here Dr Stevens yasa ayi masa DNA for some reason he didn't tell me until later,on the day i left all my project in Germany an
d returned to London,i didn't tell anyone that i was on my way,bayan na sauka direct daga airport muka wuce hospital,i'm not surprise da na tarar LYDIA ba ta hospital,bayan na duba jikin yaro muka wuce gida..." Shiru yayi and he couldn't continue until ya
d'auki lokaci mai tsayi yace "It was not long na dawo hospital a nan Lydia ta ganni,tana kallona babu barka da dawowa bare tambayar ya hanya,ta fara k'orafi ban zo da wuri ba idan yaron mutuwa yayi ma itace za ta damu,harkoki na nasa a gaba ban damu da su
ba,ban saurari lamuranta ba na yi abunda ya dace,lokaci na da komai na ba su though a times ina jina kamar ba ni ba and ba ni da wadatacciyar lafiya a jikina but a haka har yaron ya warke muka dawo gida babu wani abu da ya faru,,after then Dr Stevens was l
etting me know what he saw in the results of our DNA,i was very surprised and disturbed,even though kafin ya sanar da ni what was going on ya yi k'ok'ari kwantar min da hankali,kamar yadda na sani as a Muslim i had to take the risk but lamarin ya yi girman
da ban iya rik'e shi ba,and i made sure hak'k'in ku ne yake bibiyar rayuwata,so daga nan ya ba ni shawara on how to resolve the matter because he's a witness akan duk takun LYDIA ba tare da ta sani ba,bayan na yi bincike and to find out lallai akwai lauje
cikin nad'i here na yi figure out wani ex-boyfriend d'inta da suke tare,na sa ayi following footstep d'inta da duk abunda take yi idan ta fita and sauran yaran na sa aka kaisu hospital gurin Dr Stevens domin tabbatarwa idan akwai jini na a cikinsu,when Dr
Stevens assured me that babu kid d'ina a ciki here na fad'i ban sake sanin inda nake ba sai da na samu 3 month in comma,Dr Stevens ya yiwa Hajiya bayanin al'amarin da yake faruwa,ranta ya b'aci sosai a wannan lokacin,bayan na fara dawowa na ga b'acin rant
a da ban tab'a gani ba,duk da ba ni da lafiya a time d'in but that didn't stop Hajiya from being angry with me,,after all Lydia's hidden things was revealed wannan shi ne ya zama dalilin rabuwarmu and the reason why ciwon da nake tare da shi yayi k'arfi ha
r wasu suna ganin kamar i'll not survive.."
Ajiyar zuciya yayi idanunsa da suka sauya launi because he remembered what really happened a lokacin da ya shigo ya tarar da Lydia in his room,on his bed suna lalata with her ex-boyfriend da take gayya
towa especially if she made sure mutanen gidan ba sa k'asar,but ya b'oyewa Lolly a cikin labarin because it's too embarrassed and ya san hak'k'in ta ne shi yasa ubangiji yake testing d'insa,yana fita daga wannan masifar sai wani ya faru da shi,ya lumshe id
anunsa ya bud'e yana jin damuwa,parlor'n yayi shiru na wani lokaci,a hankali Lolly ta d'ago kanta tayi ajiyar zuciya silently tace "Certainly whatever happened before Allah (S.W.T) ya k'addara zai faru,and as we all know yarda da k'addara (the good one or
bad one) is in the doctrine of belief,as a Muslims we must accept duk k'addarar da ubangiji ya zana mana,,,may he grant and give us the power to overstep every destiny that comes to our way" kallonta yayi a hankali ya amsa da "Ameen" ta sake yin shiru like
a thinker of what to say,after a while tace "Whatever happened ina so mu kalleshi a matsayin abunda ya wuce,as i have said since then i have forgiven u,so let us go forward,Allah ya yafe mana laifukan mu gaba d'ayan!" Saurin kallonta yayi yaga ta d'ago ka
nta,wani irin farin cikin da yake ji a lokacin gani yake kamar it's not real,ya nodded and said softly "I'm really glad to hear that,but i'm not tired of apologizing,please forgive me" she smiled softly "Ya wuce in dai ta b'angare na ne" yayi sanyayyan mur
mushi yace "thank u very much." She bowed her head shyly and daga haka she didn't say anything anymore.
A b'angaren su Nuraz kuwa bayan fitowarsu daga gida Nuffield Health (the Manor Hospital) suka nufa here in headington,bayan zuwansu as e
ach every private hospital was treated with respect and dignity,and ko bayan wannan ma babu wanda bai san Rafeek ba with their relationship to each other,even though it's not clear but a ranar da suka sauka k'asar da maganganun da suka dinga yawo cikin kaf
afen sadarwa,and then shi kansa Nuraz d'in ya fara musu highlight,bayan wannan kuma sanin da aka yi masa akan aikinsa ana matukar ba shi respect,that is why in some places no one knows his real name except inkiya da suke masa wato *DR PSYCHO*,after all the
tests prove that she was pregnant,suna zaune office d'in Dr Paredes wata nurse ta kawo sakamakon,Dr Paredes ya warware result and looked at it carefully,murmushin da yayi yana d'ago idanunsa daga kan takardar shi ya bayyana musu lallai zargin da suke yi w
ere true,Nuraz looked at her yana yin ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,Dr Paredes yace "Congratulations Mr and Mr's" Nuraz smiles at him and says "thank u Dr,zargin da muke yi ya tabbata kenan?" Dr Paredes ya gyad'a kai yace "absolutely sure" ya fad'a y
ana mik'a masa result,ya karb'a a hankali ya bi content d'in,yana gama gani ya mik'a masa hannu and thanked him once again,daga nan ko da suka gama abunda za su yi cikin tsananin murna yana tarairayarta da bata dukkan kulawarsa suka zagaya guraren shak'ata
wa,ranar har gidan su na Albert street sai da suka je kasancewar they had not left the house da yake akwai kayansu a can and tun zuwansu k'asar basu samu damar zuwa ba,they unveiled a new love page here,duk motsin ta akan idonsa saboda yadda yake rawar k'a
fa akan cikin da dukansa bai wuce 7weeks ba,they didn't come home until 8:00pm.
Suna shigowa parlor da wani greatest surprise suka fara,Lolly zaune saman dining daga ita sai oga Rafeek,despite ba wai suna yin hira bane but it assured Nuraz lallai akw
ai abunda ya faru da ba sa nan,they looked and smiled at each other and began to move in,basu yi tunanin zaunawa a gurin ba kasancewar a k'oshe suka shigo gidan,sun dai gaisar da su sannan suka yi musu sallama za su wuce bedroom Rafeek ya kira Nuraz,ya ams
a a hankali yana rik'e da hannun Nusrah,tayi saurin kwace hannunta k'asa² tace "Zan jira ka shigo" ya d'aga idanunsa yana kallonta,bata jira kallon yayi tasiri akanta ba ta wuce,because a nata hangen bai kamata ta zauna tsakaninsu ba al'halin ta fahimci ma
gana za su yi,tana tafiya ya fara takowa ya dawo,saman kujera d'aya daga cikin na dining d'in ya zauna yana fuskantar Lolly dake side d'in dama na Rafeek,voice d'in Rafeek a low tone ya fara magana but most of it was ban hak'uri da neman gafara,sai bayanin
da ya yiwa Lolly da ya maimaita game da abunda ya faru da shi a baya,here suka sake fuskantar juna,after they all pardoned and anyi uzuri wa juna,Rafeek ya rok'i alfarmar Nuraz akan maganar da suka yi da Abba'n Nusrah last nigh da yace he wanted to go wit
h her,Nuraz was silent and wondered why his own father couldn't command him but to ask for his honor? While a gefen Rafeek kuma ganin yadda yayi shiru ya zubawa guri d'aya ido,Rafeek looked at him again and said "If u think there will be a problem game da
maganar,shi kenan zan sanar da shi mahaifin nata,zuwa wani lokaci sai kuje tare" ajiyar zuciya yayi yana girgiza kai yace "I don't think so *DAD*,because in my opinion tunda shi ya nema yana son zuwa da ita,why don't we let her go? And ya kamata ace ko bai
tambaya ba mu barta su tafi tare taga family d'inta" Rafeek da ya k'urawa Nuraz ido he never knew when hawayen farin ciki suka zubo masa,his face were full of smiles saboda jin dad'in yau Nuraz ya kirashi Dad yace "Thank u beta (My son)." Quickly Nuraz lo
oked at him and said "What is a compliment here? All i have to do wajibi na ne,as i would do for my mother,i must do it for u,godiya ko neman alfarma bai kamata da mahaifa a gurin y'ay'ansu ba,whenever u want something from me,anytime anywhere u should jus
t said it as a command ba ka nemi alfarma ba,if u are looking for a favor ko kana yi min godiya a duk lokacin da nayi wani abu,they will make me forget that u are my *FATHER.!"*
The description of the happiness that Rafeek found himself in at the
time zai zama kamar b'ata baki,for the joy he felt in it