Showing 102001 words to 105000 words out of 233169 words
taken place yau tsayin watanni biyu kenan Annie take bin Nuraz yaje ya duba Rafeek a
mma kullum sai kwacewa yake,kuma har wannan lokacin jikin Rafeek d'in dai ga shi nan ne,he is constantly undergoing treatment amma jiya tana nan a matsayin yau,though he came back from a long faint (suma),amma an rasa gane kansa kullum bashi da maganar dat
a wuce a kira masa lolly da d'ansa ya nemi gafarar su,Hajiya ta gaji da kiran My son da yake ta kira Annie a karo na babu adadi kamar za tayi kuka tace dan Allah ta lallab'a Nuraz yazo,tace she would send him off if God willing,daya dawo daga hospital da d
are ya iske su a parlor kamar kullum ta fad'a masa kai tsaye yace "Dan Allah Annie ki rabu da su,ni wollahi bana son ganinsa" Annie ta rasa yadda za tayi da shi,duk ta inda ta b'illo masa sai ya bi ya toshe da nashi hujjojin,even though she told him Rafeek
's situation was worse than amma ya bad'e ido da toka yace "Shi bai san me zai yi musu ba da suka damu yaje" maganganun da ya farfad'a basu yiwa Annie dad'i ba,ita kanta NUSRAH they made her feel bad,but she tried to look at him,after then she simply didn'
t say anything ta mik'e ta bar wajen,ya bita da kallo har ta shige bedroom,daya koma bedroom d'insa ya kira ta saboda ya ga irin kallon da tayi masa,kasancewar a tsakanin kwanakin alak'arsu ta d'an fara k'wari,sai dai tak'i d'auka daya dameta da kira kai t
saye ta tura masa sak'on "Ita ya rabu da ita kawai since he is humiliating his father,what will she do to him.!?" Gabansa yaji ya fad'i he was completely unprepared ya bud'e k'ofa ya fita balcony,a dai² bedroom d'insu ya tsaya da yaga da haske a ciki yayi
ajiyar zuciya cos yasan har lokacin tana nan,sai dai baya ganin komai saboda curtains d'in duk sun rufe wall glass d'in gurin,wayar ta ya sake gwada kira yana tsaye a gurin har ta katse bata d'auka ba ya koma jikin door d'in yayi knocking,Nusrah dake zaune
saman bed ta juya a hankali ta kalli gurin,shade d'insa da ta gani tsaye yasa ta sauka taje ta bud'e k'ofar,yana tsaye yana kallon yadda ta had'e rai tak'i kallonsa yace "what.!?" Bata yarda ta kalleshi ba tace "Nothing" yace "Fad'a min mana" ta d'ago za
tayi magana aka tab'a k'ofa za'a bud'e ya rik'o hannunta da sauri suka bar wajen,sai da suka je bakin pool sannan ya sake ta ya gyara tsaiwarsa yace "That's because i said am not going anywhere shi ne kike fushi.??" She raised her wider eyes ta kalleshi sl
owly ta juya masa baya tace "A'ah" yace "A'ah me.!?" Tace "babu komai",yayi murmushi yace "Kina so naje.!?" Tayi saurin kallonsa,ya d'aga mata gira yana tsare ta da idanunsa,ta d'auke kanta gefe tace "Idan ina so,kai ai baka so" he laughed and said "Uhn! I
don't want to,but if u said.." Sai kuma yayi shiru yana sakin murmushi,she looked at him eagerly taji ya k'arasa amma sai taji bai ce komai ba,ta tab'e baki tace "Ai ba zuwa za kayi ba ko nace ina so" yana kallonta yace "Kice naje to ki gani" ta juya tana
murmushi tace "Who am i to say to u.!?" K'asa² yace "The mother of my upcoming kid's" tayi saurin kallonsa because she wasn't hear him,yayi saurin fuskewa yace "Kin ji" tayi squeezing face tace "What is that.!?" Yayi dariyar rainin wayo yace "kice naje pl
ease" tace "Idan ka yi niyya ba" yace "A'ah! Ba idan na yi niyya za kice ba,cewa za ki yi kaje ka dubasa" ta juya ta fara tafiya tace "Saboda nice Annie sai nace za kaje.!?" Ya bita da kallo yace "Ai baki fad'a ba,da kinga abun mamaki" tace "Ni babu abunda
zance,duk lokacin daka sauko daga fushin ka je ka dubasa.." Tana fad'a ta wuce za ta shige yace "Since u know the house,tomorrow u will be ready to accompany me.!" Cak ta tsaya kafin tayi saurin juyowa tana kallonsa,ya shagwab'e fuska yace "please.. Will
u go with me.!?" Ta tab'e baki tace "Kaje Kai kad'ai mana" ya girgiza kai "Yace idan ba zaki ba shi kenan na fasa" ta juya tana dariya tace "No offense",dariyar shima yayi bayan tafiyarta,ya jima sosai a gurin yana mamakin kansa with the changes he has mad
e cikin k'ank'anin lokaci.
Washe gari da yamma ya fito cikin shirinsa,ya zauna a parlor waiting for her arrival,about twenty minutes later yaga ta k'i fitowa ya gaji ya kirata,tana kwance a saman bed kiransa ya shigo,duk da ya fad'a mata tare za s
u je amma ita dai ta fi so yaje shi kad'ai,ta d'auko wayar tasa a hands free "u know i've been waiting tun d'azun kika k'i fitowa" ya fad'a cikin husky voice d'insa da ko wane lokaci bata sauyawa,tayi murmushin yak'e tace "What can i do for u.!?" Yace "Rak
a ni za kiyi ai kin san ban san gidan ba ko.!?" Tace "Ok then kace Annie ta baka address mana" ya katseta da sauri "I don't want,idan ba zaki ba,just say it out" tayi murmushi tace "Nifa aiki nake yi yanzun" yace "Wane iri.!?" Tayi shiru,yace "Ba zaki ba.!
?" Tace "Ni dai kayi tafiyarka kawai ba sai na je ba" yace "Ok.!" Zai kashe wayar tayi saurin cewa "will u go.!?" Yace "Ina ruwanki da zanje ko bazan jeba.!?" Tayi shiru tana tunani,yace "Tunda ba zaki ba nima ba sai na jeba,kuma kada ki sake min maganar n
ak'i zuwa daga yau" tace "Za kaje ne.!?" Yace "ina ruwanki.!? I said i won't go" za tayi magana ya katse,da sauri ta diro daga saman bed tayi hanyar fita,tana fitowa ta ganshi zai shige bedroom d'insa,a ranta tace "Da gaske yake yi ba zai je ba.!?" Tayi sa
urin cewa "uhmm! D'an tsaya please" ko bi ta kanta bai yi ba ya wuce abunsa,,ta tsaya tayi shiru ta rasa me za ta yi bayan ya tafi,da sauri ta juya ciki a gaggauce ta sake sakarwa jikinta ruwa,ta fito ta shirya cikin atamfa Holland mai kalar sea blue,sai d
ata gama tsaf sannan ta kira shi,yana kwance yana kallon kiran yayi mata banza,ta gaji ta tura masa text "Ka fito na shirya" yana gani ya sake yin banza da sak'on,taji shiru² bashi da niyyar kiranta,ta fito parlor nan ma bata ganshi ba,bakin k'ofar d'akins
a taje tayi knocking yana jinta yak'i tashi ta gaji da jiran ya bud'e ta tura k'ofan ta shiga da sallama,she saw him resting on top of the resting chair without any intention of getting up,,tayi shiru tana kallonsa tace "Ka taso mu tafi." A hankali ya d'ag
o kansa ya saci kallonta,when he saw that she was so beautiful a cikin shigar mu ta hausawa sai tayi kamar sabon aure (Amarya) bai san lokacin daya gyara zama yana kallonta ba,ta juya za ta fita yayi saurin tashi yace "Ki jira ni mana kike tafiya" taci bur
ki a bakin k'ofa bata ce masa komai ba,ya d'auko mukullin ya fito,a tare suka yiwa su Annie sallama suka fita,tana gaba yana binta,shi ya bud'e mata ta shiga ya rufe ya zagaya side d'in driver ya bud'e ya shiga ya tada motar suka d'auki hanya,ita ta dunga
masa kwatance har suka k'araso mansion,ya gyara parking suka fito ya kalli mansion d'in ya kalleta zaiyi magana sai kuma ya fasa suka wuce zuwa entrance,to the surprise of Nuraz lokacin suka fito daga mota yaga hadiman gidan sai wani girmamasu suke,he didn
't even realize it until they stood in front of the glass building da zai kaisu cikin ainihin mansion d'in,nan yaji na'ura tana mentioning sunansa dana Nusrah,ya tsaya tunanin ya akayi shi da bai tab'a zuwa ba akayi enrolling sunansa as a young master.? (N
i dai na ce idan ya shiga ya tuhumin Rafeek),ya daure yana had'e rai ya bita suka shiga,sun shigo cikin parlor'n yana mata k'orafi k'asa² tana masa dariya,ta tsaya da niyyar bashi amsa ya tsare ta da idanunsa,tayi saurin juyawa za ta wuce ya fizgo hannunta
da sauri ta dawo baya a tsorace ta juyo tace "What's that.!?" Ya had'e rai yace "Ki daina ganin mun zo nan fa,dan na koma ba abunda zai ba ni wahala bane" tayi shiru bata ce komai ba ta fara k'ok'arin kwace hannunta daga rik'on da yayi mata,shi kuma yak'i
sakinta tace "Wai mene ne hakan,ka sake ni mana,kai ko kunya ba ka ji ne.!?" Yayi squeezing face yace "What is it.!?" Ta harare shi tace "Nima ban sani ba" yace "Kuma kike tambaya ta.!?" Ta d'auke kanta a hankali tana harhad'e rai,kamar ance ta kallo ciki
n parlor'n ta hango mutane zaune,da sauri ta kalleshi tace "let me go ka ga dai da mutane" ya tsuke fuska yace "Ina ruwana da su.!? Kika dame ni da maganar su Allah i will take u straight in front of them,,ko baki yarda ba na gwada.!?" ta zaro ido za tayi
magana wrongly suka had'a ido da,ido ta zaro waje fuskarta cike da tsananin mamakin ganinsa ta furta "Aatif.!".....
*#
😱😱😱
Jama'a mene ne ya kawo shi gidan nan kuma.!? Wayyoo Allah yasa ba....*
*#Abeg ke Smasher keep
quite,,,no ur water inside oooooo...
😷
*
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(T
ʜ
ᴇ
ᴘ
ꜱ
ʏ
ᴄ
ʜɪ
ᴀᴛ
ʀɪ
ꜱ
ᴛ
)..
💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2
S26SG2
_Hhhh! It seems that the followers of *'DAN MACE* want to forget that Maimunatu d'anta sunan sa *ARYAN* shin ma mene ne zai had'o Aatif da kasancewa d'an data haifa.!? Ko har kun manta cewa shi d'in asalin iyayensa *GOMBE* yayin da su
kuma asalin iyayensu yake *YOLA* Idan bacci kuke yi ya kamata ku farka bcos babu yadda za'ayi Aatif ya zama d'anta._
😀
P
ᴀ
ɢ
ᴇ
30.
#B
ᴀᴄᴋ
ᴛᴏ
ᴛ
ʜ
ᴇ
ɪʀ
ᴏ
ʀɪɢɪɴ
Quickly Nuraz turned his face to look where she was watching,akan Aatif idanunsa s
uka sauka wani mahaukacin gimtse fuskar daya sake yi babu shiri as if he had never known how to laugh,ta kalli yadda yayi kicin² duk ya tsare ta da idanunsa da sauri kafin yayi magana ta riga shi "What is he doing here.!?" Harara ya zabga mata ya d'age sho
ulders yace "how do i know.!?" Nusrah envisioning the bitterness of jealousy lying in his beautiful eyes ta sake marairaicewa gudun kada yanzun a dalilin Aatif ta sake fad'awa ha'ula'i tace "But this is ur house.!" Siririn tsaki ya saki yace "when did it b
ecome our home.!?" Kamar za tayi kuka tace "Please tell me what brought him here.!?" Ya tab'e baki yace "Let's just go ba sai mun k'arasa bama" tayi saurin girgiza masa kai tana lumshe idanunta da take jin suna mata wani irin yaji da zafi² tace "A'ah! We w
on't do that" ya kalleta zai yi magana Hajiya ta d'ago za tayi magana da Maimunatu ta hango inuwarsu ta bayan pillar,ta zubawa gurin ido kafin tace "who's there.!?" Gaban Nusrah ya fad'i ta marairaice fuska tace "Ka gani ko.!?" Ya sake tab'e baki ya fito y
ana harhad'e fuska yayi sallama,Hajiya ta saki fuska tana masa maraba saboda ba kad'an ba tayi farin ciki da zuwansa,har ya yi gaba ya waiwaya yaga bata fito daga inda take ba,ya dawo da baya yana kallonta yace "will u come out or not.!?" Ta kalleshi tana
marairaicewa tace "Be quiet please" yace "Ank'i ayi shirun" tace "Please.!" Yadda tawani runtse ido abun ya so bashi dariya,ya fuske yace "Will u pass ko sai kinsa na d'auke ki a gabansu.!?" Tayi saurin bud'e idonta tace "Kai yanzu sai ka dauke ni.!?" He b
egan to unbuttoning his shirts hand,quickly ta kalleshi tace "What are u planning to do.!?" Ya kalleta yana had'e rai yace "Wai da d'aukar kin zanyi kinga na rage miki tafiyan tunda yana yi miki wahala" ta zaro ido tace "I didn't tell u so" yace "ai ba sai
kin fad'a ba,ni na san haka ne" ta tsaya kallonsa kamar yadda yake yi,Hajiya taga bai k'araso ba ta sake kallonsa,ganin kamar magana yake yi tace "Noor kai da waye ne.!?" Yayi saurin kallonta a hankali yayi murmushi ya rik'o hannunta ya janyota waje,Hajiy
a tana ganinta ta sake sakin fuska tace "Baby! What a surprise.!" Ta harare shi ta gefen ido a hankali ta fara d'aga k'afarta tana tafiya,yayi k'wafa yace "Za mu koma gida ai" har suka k'araso bata yarda ta sake kallonsa ba suka gaisa da Hajiya,suna gama g
aisawa da Hajiya kawai sai yaja baki yayi shiru,yak'i ya tambayi ya mai jiki sai da Nusrah ta nuna masa sannan yace "Arhm.! Ya mai jiki.!?" Hajiya ta amsa calmly bcos ta ga abunda ya faru,Aatif dake zaune yana watching nasu since their arrival ya rasa me z
aiyi,yana tunanin will he speak to them since they have ignored him or will he leave.? Daya rasa abun yi and ya gaji da kallon su ya mik'e a salub'e yace "Hajiya zan koma" Hajiya data shiga hidima da jikokinta tace "Well,Aatif har tafiya za kayi.?" Yace "E
hh Hajiya" Hajiya tace "thank u very much" yace "Babu komai Hajiya Allah k'ara lafiya" tace "Ameen,mun gode sosai ka gaida Daddyn ka,ka yiwa Mommyn naka godiya" ya amsa yayi musu sallama,ko kallo bai ishi Nuraz ba har ya fice,Maimunatu ta shigo ta zauna ta
na kallon Nuraz da yak'i sakin jiki tace "Hajiya sun shiga gurinsa ne.!?" Hajiya tayi murmushi tace "A'ah ki bari su huta mana ko.!?" Maimunatu tayi murmushi itama bata sake cewa komai ba,basu dad'e da zuwa ba y'ay'an Maimunatu suka shigo su uku namiji d'a
ya da mata biyu,in honor of seeing them suka gaida su,Nuraz ya kallesu kad'an though the children were impressed saboda tarbiyyar da suka samu amma ya fuske ya mik'awa *ARYAN* hannu,shima yayi masa murmushi ya mik'a masa hannu kamar yadda yayi though Nuraz
ya girme masa,ya zauna a kusa da shi yana kallonsa da tunanin inda ya san fuskarsa,y'an matan suka zauna kusa da Nusrah suna mata hira babbar duka da ba zata wuce 18yrs ba ta fad'a mata sunanta *KALTHOM*,kasancewar they had no friends apart of mutanen k'a
sar mu,nan da nan suka saki jiki da Nusrah sai janta Kalthom take da hira,cikin k'ank'anin lokaci suka saba,the young lady who never passed 13yrs asked Nusrah's name Nusrah tayi mata murmushi tace "Nusrah" suka yi murmushi a tare da y'ar uwarta suka ce "Ki
na da suna mai kyau kamar ke" tayi murmushi tace "U too",karamar da har lokacin bata fad'a mata sunan ta ba,tace "Ni ai baki san suna na ba" Nusrah ta sake yin murmushi tace "Ehh duk da haka na san mai kyau ne kamar ke" kalthom tayi dariya tace "kaii! Suna
n tsofaffi aka saka mata fa" Nusrah tace "Ai yafi dad'i sunan tsofaffin" Kalthom ta kyalkyale da dariya saboda tsokana take ji tace "Do u know what her name is.!?" Nusrah ta girgiza kai tace "A'ah" tayi caraf tace "sunan Hajiya ne aka samin fa" Nusrah ta g
irgiza kai tana murmushi,Kalthom tana sake yin dariya tace "Sunan ta.. Na fad'a.!?" Kafin ta fad'a Hajiya tayi magana "Kinga Kalthom ki fita idona,ke saboda rashin girma kullum ki tsokaneta kuyi ta rigima kamar wasu k'ananun yara shi ne burinki ko.!?" Tana
dariya tace "Hajiya to ai sunan tsoffin ne gareta" Hajiya tace "Sannu mai sunan y'an gayu,aka fad'a miki ita nata sunan bai da dad'i ne.!?" Tace "A'ah ni dai ban fad'a ba" Hajiya tace "Kima fad'a ki ga yadda zanyi dake" ta sauke kai k'asa tana yiwa k'anwa
rtan gwalo,ta shagwab'e fuska tace "Hajiya kinga tana min gwalo ko" throw pillow Hajiya ta jefowa Kalthom tace "Ja'ira za ta aikata",Maimunatu dake gefe tana duba ayatur-ruk'yah cikin littafin Addu'a'u min kitabi was-sunnah tace "Hajiya wollahi da kin fita
sabgar *JIAN* tafi kowa tsokana kuma tafi kowa saurin kuka,ga kai k'ara kamar me,kuma wani abun ita take janyowa ayi rikicin,ga ta da d'an banzan ragwanci,ko yaya ka tab'a ta yanzun ta b'are maka baki" Hajiya tace "Ku kuka sani,ni dai ba zan saki takwara
na rik'e iska ba,ko me za tayi ina bayanta" Jian tasa dariya ganin an goyi bayanta tana tsokanar kalthom,,haka sukai ta zama shiru sai dai ko yayi mata magana da ido,basu wani jima sosai ba Nuraz ya mik'e yana kallon Nusrah,he wants her to leave but the wa
y they look at him makes him feel ashamed,Hajiya da taga haka bata ce da shi komai ba sai murmushin data k'irk'iro tace "Ba dai tafiya za kuyi ba.!?" Yayi ajiyar zuciya sama² yace "A'a Hajiya komawa za muyi" ta daure tace "Kuma baku shiga kunga jikin nasa
ba" kamar zaice "Ba sai ya jeba" ya daure dai bai ce komai ba,Hajiya tace "Aryaan maza raka su suga jikin kawun ku" ya mik'e cikin ladabi ya wuce gaba,suka bisa a baya not because Nuraz wanted to go after him,tun kafin su k'arasa bedroom d'in san wanda tsa
kaninsa da su glass curtain wall ne da babu k'ofa suka hango shi,kwance yake saman wani irin lafiyayyen royal,duk inda tunanin mutum yake lamarin dole ya burge shi,k'asa² yadda ita da yayi maganar dominta ita kad'ai za taji yace "Kin