Showing 171001 words to 174000 words out of 233169 words
so ki yi ha
k'uri kije kinji?" Tayi shiru tana kallonsa,yace "will u?" ta girgiza kai a hankali alamar a'a,ya girgiza kai shima yace "Kada muyi haka da ke" tace "Ni gaskiya ba na so" yace "u will" tace "A'aahh!" Yace "Ehh!" Tace "well,why don't u go?" Yace "Na fad'a m
iki ina da aiki ai" tace "Nima ai ina zuwa skul" yayi murmushi ya wuce zai shiga bathroom,ta bishi da kallo kafin tace "Ok! Saboda kana fushi shi ne za ka tafi ka barni?" Ya juyo da sauri yana kallonta,ta had'e rai kamar ba ita ce tayi maganar ba,yace "Me
kika yi min da zan yi fushi?" Tace "na sani ko dan na ce ba zan je ba shi ne kake fushi" ya girgiza kai cikin takaici yace "Kawai kuma saboda kince ba za kije ba sai nayi fushi?" Tayi shiru tana turo baki gaba,yace "C'mon ban yi fushi ba" ta kalleshi kamar
za ta yi magana sai kuma ta fasa,ya girgiza kai bai ce mata komai ba har ta k'araso,a toilet bai wani tsaya biye ta son kansa ba,suka yi wanka suka fito,after sun yi shirin bacci suna kwance yaja numfashi a hankali yana kallon shadow d'inta,muryarsa a low
tone yace "Kinji me na fad'a miki?" Ta girgiza kai tace "A'a" yace "Jibi za ki tafi" tana b'ata rai tace "Toh" daga haka she didn't say anything sai matsawa da tayi ta rabu da jikinsa,he just look at her shadow,though a cikin duhu ne ya san yanzu tana nan
kamar za ta fashe,yayi murmushi ya sake matso da ita jikinsa,ta fara ture shi tana son k'wacewa,ya rik'eta tightly yace "Me kike yi haka? A haka za mu yi sallama?" Ta fashe da kuka tana cewa "Ni wollahi ba na son zuwa,kawai dan an fi k'arfina ne,but Allah
ya sani har zuciyata ba na son zuwa" saurin kunna bedside lamp yayi,yana kallon yadda take kuka yace "Shi kenan tunda ba kya so ki zauna,amma duk wanda ya tambaya zan sanar masa ban isa dake ba" tana kuka take fad'in "Ni bance haka ba,tunda ka ce naje zan
tafi but ba don ina so zan je ba" ya tab'e baki ya kashe lamp shade d'in yana fad'in "Ke kika sani kuma" tana jinsa ya kwanta bata yi magana ba ta matso jikinsa,ya d'ago da sauri yace "What else?" Tace "I'm sorry" yace "No kada ki damu,i'm not angry" tace
"To ai na ce zanje" ya tab'e baki yace "A'a ki barshi kawai ba sai kin je ba tunda ba kya so,kada mu takura miki" a jikinsa ta kwanta hannunta sun k'i tsayawa guri d'aya tace "Ai dama ni banyi maka musu ba,kawai dai na fad'i abunda yake raina ne" ya gyad'
a kai bai ce komai ba,tace "will u?" Yace "Ke za'a bawa hak'uri ba ni ba" tayi shiru bata sake cewa komai ba sai ta tura hannunta cikin rigarsa tana lalubensa,da sauri ya rik'e mata hannu yace "Kin ga please ki bari nayi bacci,da safe ina da tarin aikin da
zanyi a hospital" harararsa tayi tana tab'e baki,duka suka yi shiru da taji haushi ta cire hannunta daga cikin rigarsa,da aka jima ta sake mayarwa ta ci gaba da wasa da kwantaccen gashin dake wajen,da taji bai hanata ba ta yi tunanin ko yayi bacci,a hanka
li ta kai hannunta saman fuskarsa tana tab'awa,ya rufe idanunsa and said nothing,saman lips d'insa ta kai yatsanta tana shafawa like tana sa masa lipstick,ya share lamuranta yak'i yarda ya nuna mata idonsa biyu,da ta gaji da kanta ta bari sanadiyyar baccin
da ya d'auke ta,yana jin numfashinta ya canja yanayin fita yayi ajiyar zuciya ya gyara mata kwanciya.
*****
Tashi ta fara k'ok'arin yi za ta tafi yayi saurin rik'eta yana girgiza kai,ta kalleshi tace "What am i going to do? I asked u what wa
s going on ka k'i ka fad'a,ya kake so nayi?" Kalmar da ta fara zuwa bakinsa shi ne "I'm sorry" ta girgiza kai because bata fahimci abunda yake nufi ba,and then tace "what happened?" Yana kallonta a nutse yace "Forgive me please for what i did" tayi shiru t
a zuba masa ido tana kallonsa,ya sake cewa "Na cuci kaina,and na jahilci kaina da lamarin Ubangiji" ta kasa magana sai kallonsa da take yi,ya ci gaba da magana "idan banda na yi wancan zargin,ya kamata ace ni da kaina ko wani ne ya fad'a na k'aryata shi,me
yasa na yarda? Bayan ni da kaina na bud'e ki? Why lokacin da Hajiya ta tambayeni na kasa fahimtar abunda take nufi?" Quickly ta rufe masa baki da hannunta,fuskarta babu fara'a tace "Idan kana son zaman lafiya da ni,ka daina yi min maganar nan,i don't want
to be reminded of the past" jikinsa har b'ari yake wajen fad'in "in Allah ya yarda i won't" tace "it will be better" daga hakan he didn't say anything sai dai duk inda ta motsa idanunsa suna kanta,bata tsaya saurarensa ba taje tayi wanka,tana fitowa ta gy
ara jikinta ta dawo ta kwanta,sai lokacin Rafeek ya fara k'ok'arin tashi ya tsarkake jikinsa,har ya tafi ya dawo ta kalleshi da mamaki ganin yana dawowa,bata iya tace masa komai ba taga yana kallonta,and it seems yana son cewa wani abu,tayi shiru tana jira
n taji ya fad'a but ya kasa,ta juya a hankali ta ci gaba da abunda take yi,ya tsaya daf da ita kamar zai shige jikinta,tayi saurin kallonsa da kyar yace "can i ask u something?" She rolled her eyes tana kallonsa,yadda ta tsare shi da ido duk sai ya hargits
e da sauri yace "Shi kenan ma" ya juya quickly ya shige bathroom but zuciyarsa cike take fal da tunani iri²,yana shiga yayi wanka ya fito cikin zumud'i,a kwance ya tarar da ita a tsakiyar bed d'in da phone a hannunta,har ya gama shiryawa bata yarda ta kall
eshi ba sai da ya fara tahowa inda take sannan ta d'ago idanunta,yayi ajiyar zuciya dake bayyanar da samun nutsuwarsa ya zauna kad'an a gefen bed d'in yana ci gaba da tunani,da taga ba shi da niyyar kwantawa ta ajiye wayar lokacin littafin *K'ANIN AJALI* o
f an online writer named *MANAB Y'AR BABA* da taga an turo a old girls na skul d'insu take karantawa,to see that she was alone,da ta zauna tunani yayi affecting kwakwalwarta shi ne ta fara karantawa,sai kuma taji littafin yayi mata dad'i sosai,a hankali ta
gyara kwanciyarta tace "Mu kwana lafiya" tana fad'a ta rufe idonta tana karanto bedtime prayers,Rafeek da yayi shiru ya kasa magana da ya gaji da takurawa zuciyarsa akan sanin abunda yafi k'arfinsa bai san lokacin da yace "Wai dama mata suna koma virgin?"
Da sauri Lolly ta bud'e ido tana kallonsa,sai dai tayi shiru bata ce komai ba saboda mamakin furucin da yayi,ya rik'o hanunta softly yace "Please sanar da ni" tayi ajiyar zuciya tace "How do i know?" Yayi shiru kamar mai tunanin abunda zai fad'a,tace "Bab
u wacce take komawa wannan matakin sai dai halittar kowa daban" yayi saurin tsareta da ido kafin yace "But if u say so,ni dai na ji kin.." Sai yayi shiru ya kasa kaiwa k'arshe,tayi k'asa da idonta shyly,a hankali kamar ba za tayi magana ba tace "Kamar yadd
a na fad'a halittar kowa daban,and wancan lokacin ai sau d'aya ne ko?" Yayi still yana kallonta,da sauri ta juya masa baya,yayi k'ayataccen murmushi a fili ya furta "Well na fahimta yanzun,but bayan nan ai kin haihu" bata yarda ta juyo ba tace "Ai CS suka
yi min" yace "CS?" Ta gyad'a kai tana janye rigarta kad'an,idanunsa ya sauke akan gefen cikinta,tabon da ya gani a gurin assured him lallai da gaske yankata aka yi,ya kai hannunsa saitin wajen yana tab'awa,a hankali ta rufe idanunta,duka sunyi shiru babu w
anda yake magana but har lokacin bai d'auke hannunsa daga gurin ba,ya rufe idonsa yana jin kamar yanzun komai ya faru,a hankali ya matso ya had'e jikinsa da na ta,suka yi ajiyar zuciya tare,k'asa² yace "Forgive me.." Quickly tayi replying masa "I forgive u
",yace "Thank u" daga hakan she didn't say anything anymore ta rufe idonta because ba ta so irin wannan hiran ya dunga intervening a tsakaninsu,ba'a d'auki lokaci ba bacci ya d'auke ta,ba tare da ta san lokacin da yayi baccin ba.
The next morning
a b'angaren su Nusrah,da wuri Nuraz ya fita duk yadda taso ta fahimci condition d'insa was beyond her knowledge,kasancewar ranar bata je ko ina ba tana gida,shi kam tun da yaje hospital ya kirata sau d'aya ya tambayi lafiyarta bai sake kira ba,har lokacin
da ya saba dawowa gida yayi,while a side d'insu su Lolly was like a new page of life full of success,happiness da samun y'anci. Gaba d'aya ranar Rafeek bai fita even wajen apartment ba,bare asa rai zai bar gidan,Hajiya ma was in her apartment kasancewar t
a fad'a musu ba za ta sake shigowa inda suke ba,idan sun ga dama su gyara tsakaninsu in sun k'i kuma she will split up their relationship,tun daga ranar kuwa ta d'auke musu leg ta daina shigowa sai dai suje su gaisheta su dawo.
Lokacin da Nuraz ya
dawo daga hospital bai tarar da kowa a parlor ba,cike da mamaki ya wuce bedroom d'insu because all the days he couldn't understand what was going on a gidan and da ya tambayi su Kalthom saboda ba ya ganinsu,Hajiya tace wai ita tace su koma gida,duk yadda
yaso ta fad'a masa if there was a problem,amma she just told him haka kawai tace su koma,yana shigowa ya tarar da Nusrah ta fito daga bathroom,tayi masa barka da dawowa,ya amsa fuskarsa babu fara'a,za ta yi magana taga ya wuce,tayi shiru tana jin takaicin
yadda yake shareta ga shi gobe dai² lokacin ba ta nan,ta daure bata ce komai ba har ya shiga wanka ya fito,duk abunda yake yi since ya shigo bai kalli inda take ba,she managed to bring him some water,bai kalleta ba yace "What about ur trip?" Ta d'ago kanta
ta kalleshi,kafin tayi magana yace "Na tambaye ki baki ba ni amsa ba" tayi ajiyar zuciya tace "Kai nake jira dama ka dawo" yace "Saboda tare za mu tafi?" Murmushi ne ya sub'uce mata,tana kallonsa tace "Idan kace haka nima zanfi son ace mun tafi taren" tun
shigowarsa sai yanzun ya d'ago kansa,yana kallonta da wani irin busashshen murmushi yace "Hakan ba zai yiwu ba" tace "Shi kenan,dama na san ba za kaje ba" yace "and dama babu wanda yace miki za ni" tashi tayi za ta fita yace "Ki shirya yanzun za mu fita"
ta amsa lokacin da take k'ok'arin fita,yace "Where are u going again?" Tace "Zan je wajen Aunty na dawo",he didn't say anything until she left,ba'a jima sosai ba ta dawo,ta shirya as he told her then suka fita.
At night bayan sun dawo kasancewar
siyayya ne suka je yi,har lokacin fuskarsa bata wani canja sosai ba,ta d'ago ta kalleshi bata bari ya gane abunda take yi ba ta tashi,ya bita da kallo,ta wuce wajen closet ta d'auki abunda za ta d'auka then ta shige bathroom,ya bita da kallo ganin kamar wa
nka za tayi,bai ce mata komai ba ya kyaleta because ya fahimci daga jiya zuwa yau neman rigima kawai take yi,itama bata damu ba tayi wankan da kyar because ta saba yi tare da shi,tana fitowa daga cikin tube ta wuce dai² wajen mirror ta tsaya,k'aramar kwalb
ar da ta ajiye mai d'auke da perfume oily one ta d'auka,duk wasu lungunan jikinta d'aya bayan d'aya sai da ta bisu,tana gamawa ta rufe tana yin murmushi,sai da ta gyara zaman towel d'inta then ta fara k'ok'arin fitowa,a zaune ta tarar da shi kamar yadda ta
barshi,ta fara tahowa a hankali cikin salon tafiyar da ta san za ta ja hankali da ra'ayinsa,d'agowa yayi jiyo sautin bud'e k'ofa,a lokaci guda kuma fragrance na perfume da ta saka ya biyo iska ya kawowa hancinsa ziyara,yayi still yana kallonta ko k'iftawa
ya kasa yi har ta zo wucewa,da sauri yace "Rooh!" Slowly tayi looking back at him tana yin k'asa da idanunta ta mayar da su half open,ya yafito ta da hannu yana cewa "come" babu musu ta fara tahowa inda yake,tana zuwa ta tsaya tana turo baki tace "here i
am" hannunta ya rik'o yana kallonta daga sama har k'asa and began to squeeze his face like yana neman sanin wani abun,ta daure tace "what happened?" Saurin janyota yayi ya zaunar on his thighs,looking at her eagerly yace "What perfume do u apply?" Ta bud'e
ido tace "perfume?" Ya gyad'a kai yana shinshinar jikinta,tace "Nima ban san sunan ba" yace "Mmm! Amma kamar na san shi" tayi murmushi bata ce komai ba,ya d'ago fuskarsa dake saman k'irjinta yace "Who gave u?" Kai tsaye tace "Hajiya kaka" ya gyad'a kai ya
na lumshe idanunsa,bai sake cewa komai ba ya fara warware towel d'in jikinta,da sauri ta rik'e ya d'ago idanunsa da suka koma like he drunk something yace "Mene ne?" Ta had'iye saliva's kamar mai jin tsoron abunda zai faru tace "Ka bari na sa kaya" ya girg
iza kai yana rik'e waist d'inta sosai da sake cusa fuskarsa a cikin jikinta yace "I can't",dariya ce ta kusa kwace mata saboda duk abunda take yi tana sane shiri tayi masa,and Hajiya ta yi musu gargad'i kafin ta basu turaren,ta d'ora hannu a wuyansa tana m
arairaicewa tace "please ka ga gobe zan tafi,ya kamata na kwanta da wuri" ajiyar zuciya yayi numfashinsa yana fita da sauri² yace "Uhn! Sallama za mu yi" breast d'inta da ya matsa ne suka sa ta yin y'ar karamar k'ara,ya d'ago idanunsa da suke lumshewa yana
bud'esu da kyar yace "Sorry! I'm just going to miss them" kamar za tayi kuka tace "Let's go together please" ya girgiza kai yana rufe mata baki da nasa eagerly like the one who was told she wouldn't return,ya fara aika mata sak'onninsa,herself duk da har
lokacin bata gama yarda za ta yi tafiyar ba,haka ta dage ta ba shi kulawar da ya dace,daren ranar suka raya shi suna farantawa junansu.
In the morning he helped her to get ready,duk inda ya matsa sai ta juya ta kalleshi,not to mention how much she
looked at him,ya gaji yana rik'e da ita lokacin za su fita yace "What's up?" Ta girgiza kai tana b'oye hawayen da suke son zubo mata,da sauri yace "What are u going to do?" Ta sake girgiza masa kai,though she wanted to talk but she completely felt ta kasa
,inwardly kuma she just feel ta fasa tafiyar because tana ji a jikinta kamar akwai abunda yake shirin faruwa,da sauri ta rungume shi ta fashe da kuka,yayi murmushi muryarsa k'asa² yace "Why are u crying? u're just going to tour and u'll be back,what's the
point here?" Cikin kuka tace "I don't want to go" saurin d'agota yayi yana b'ata fuska yace "Za ki fara ko?" Ta girgiza kai da sauri,yace "please banda kuka kin ji,idan kin tafi za muyi video call za ki ganni,nima zan ganki and kina tare da Abbah na san ba
zai bari ki shiga damuwa ba,so please kada ki sawa ranki damuwa,kin tuna abunda Dr Paredes ya fad'a ko?" Ta gyad'a kai a hankali yace "well ki kiyaye please,i'll keep calling u and asking about ur health,but i won't ask u zan tambayi baby naji idan kin yi
tunani da yawa ko kin sawa kanki damuwa,u know he'll say it to me right?" dariya tayi da ya bayyana hak'oranta ya lakuce mata hanci yana yin dariya,a nutse yace "Oyah let not to miss a flight",babu musu tana jikinsa suka fara tafiya yana yi mata hirar yad
da zai yi kewarta tana yin murmushi. Suna fitowa suka tarar da Rafeek da Lolly suna jiran fitowarsu,so they later went out together,sun fara shiga apartment d'in Hajiya suka yi sallama da Nusrah then suka yi accompany d'inta to airport,lokacin da jirginsu
zai tashi kamar kada su rabu a haka ta wuce suna d'aga mata hannu har jirginsu ya tashi,later on suka kamo hanyar dawowa while ita kuma they continued to pass through the clouds.....
After a few hours....
*NIGERIA...*
#Sha
re pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(T
ʜ
ᴇ
ᴘ
ꜱ
ʏ
ᴄ
ʜɪ
ᴀᴛ
ʀɪ
ꜱ
ᴛ
)..
💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
*Allahumma ballighna ramadhana bil
iimaan..
👏
*
A biggest thank to u *HAFSAT ABBAS (SAWWAMA) & MR'S J.MOON*,u are so special and kind to me,thank u so much.
🙏
P
ᴀ
ɢ
ᴇ
45.
#N
ɪɢʜ
ᴛᴍᴀ
ʀ
ᴇ
*NIGERIA...*
Lokacin da jirginsu ya sauka a airport na Malam Aminu Kano tana s
auka ta kunna wayarta,sak'on Nuraz ne ya fara shigowa,tayi murmushi kafin ta bud'e message d'in sai ta fara k'ok'arin kiransa,but har kiran ya katse bai d'auka ba,kafin ta sake kira here he calls her back,tayi ajiyar zuciya ta amsa sallamar da yayi mata,ya
ce "have u landed?" Tace "yeah! currently ma i'm at the airport" ya gyad'a kai kamar tana ganinsa yace "Hope kun isa lafiya?" Tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido for the tiredness dake cin jikinta,yace "Idan kin k'arasa gida za muyi magana" tace "Ok bye"
suna yin sallama ta ci gaba da jan trolley d'inta,tana fitowa before