Showing 1 words to 3000 words out of 39547 words

Chapter 1 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

3

[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: _UMMU MAHER(MRS GREEN)_

https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60

*_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan sabaya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in har kika rasa ni'ima to tab

bas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? kin haihu kinƙi ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.

08

067329607.

*FACALA*

*TAKU NA BIYU*

PART TWO.

page 1

........sosai na waro manyan idanuwana, na fashe da wani irin marayan kuka, Ahmad ya cukumo likitan ya ha

ɗ

ashi da garu yana ce wa" kai kuwa kasan abinda kake fa

ɗ

a? matar tawa ce take da ciki? c

ikin ma har na wata hu

ɗ

u? Allah ya tsine maka albarka kuma wallahi sai na yi reporting

ɗ

in ka".

ni dai kasa magana na yi, saboda yadda kai na yake masifar juyamin yaya Zubair ya yi saurin zuwa ya

ɓ

an

ɓ

are hannun Ahmad daga wuyar likitan shi kuwa sai

maida numfashi ya ke, tamkar dai wanda ya yi yaƙi a filin daga ya koma gefe yana gyara wuyan rigarsa, Ahmad kuwa sai huci ya ke kamar tsohon zakin daya gaji da cin nama.

Yaya zubair ya ce"wai ba kada hankaline Ahmad? ace matarka na da ciki amman madadin

kayi murna sai kuma ka tadawa mutane hankali? ashe haryanzu baka daina wannan haukan ba?". ya fa

ɗ

i hakan yana huci tamkar namijin zaki.

nima kukan nake banida kuma niyyar dainawa, tamkar wacce aka aiko mata da mala'ikan mutuwa, ya juyo wajena cike da

haushina ya ce"ke ma taya mijin naki baƙin ciki kike? dama bakusan haihuwar shi ne kuma kuka samar da cikin? gaskiya na da

ɗ

e banga sakarkaru ba sai yau, amman ace mutane ku samu abin murna sai kuma ku hau kuka? Ashe ba banza ba Allah ya hanaku samun

ɗ

an,

tunda baku san yaron."

ya fa

ɗ

i hakan cikin haushi ya fito waje, don ba zai iya ko kallon wa

ɗ

annan sakarkarun ba, shi babu wanda ma yafi bashi haushi irin Rabiatu, to in banda shasha wa yake biyewa namiji idan baya son haihuwa, zai iya yiwuwa ma can ƙw

ayoyim haihuwar ya ke sha shiyasa bata samu cikin ba.

likitan kuwa tuni ya harzuƙa ya kalli Ahmad ya ce" idan kunsan baƙwa son cikin ai bai kamata ku samar dashi ba,Mtsss " ya yi tsaki sannan ya fita cikin som salon kare kansa.

yana fita ya ƙaraso g

areni sannan ya ce" Rabiatu yaushe kika canja hali? ban sanki da biye biye ba, ya akayi yanzu na kamaki da hakan? Bayan kinsan rabona dake mun da

ɗ

e bama wata biyar ba, ballantana ayi tunanin lokacin ya shiga".

a matuƙar harzuƙe na ce" ban sani ba Ahma

d, ban sani ba ko aruwa nasha ko kuma likitan ne ya fa

ɗ

a don yaji da

ɗ

in bakinsa, oho amman nima bansan duk yadda akayi hakan ya faru ba, sannan kai da kake zargina da gantali kai ka manta abinda kayi ne? kada ka manta Ahmad kasha zuwa gadon barcina na sunn

ah, ka yimin hira da mace sannan kasha dawomin gidana da ƙamshin daba dashi ka fita ba, sannan bayan hakan har jambaki nasha gani abayan rigarka, alamar macece tayi maka kiss na ta

ɓ

a fa

ɗ

a maka ko waninka? ban ta

ɓ

a fa

ɗ

a maka ba ko kuma waninka, saboda dai d

uk in kare haƙƙin aure, amman rana tsaka yanzu ni sai in fara saboda kai kana yi?".

mugun bugu ya kaiwa bakina, sannan ya fara magana da kakkausar murya me cike da amo, yadda kowa ma zai iya juyoshi shi bai damu ba ya ce" daman ai can ke lala tacciya

r ce? domin kuwa ke kika nunamin hanyar har nima na fara bnta, saboda haka kije ki nemo uban cikinki amman ni ba ni bane, sannan kada kiyi tunanin zan sakeki bazan ta

ɓ

a sakinki ba, amman wallahi kina raye da numfashinki zanyi auren huce takaici don bazan i

ya zama dake kina musgunawa rayuwata ba, don kinga ina mararinki da son ki tunda ba ke ka

ɗ

ai ce mace ba".

yana fa

ɗ

ar hakan ya fice tamkar ƙububuwa, na kalli bayan Ahmad ina wani irin tunani, da tunano wani lamari daya faru inason yin kuka amman na kasay

i, saboda ahalin yanzu zuciyata ta bushe sosai ji nake tamkar in kashe kai na, amman da yake bakine na ƴar musulmi wacce ta taso acikin som Allah da manzonsa, sai na fara kiran sunan Allah, na kasa ko da fa

ɗ

awa Ammi saboda wannan abin ba abune na da

ɗ

i da z

an fa

ɗ

a mata ba, na rasa dai inda zan sanya kai na saboda tashin hankalin halin dana shiga.

Balaraba na tsaye abakin

ɗ

akin da aka ƙwantar dani, tayi tsaye da ƙaton cikinta hannunta

ɗ

aya yana kan ƙugunta tana murmushin mgunta, ta kalli yaya Zubair ta

ce" to ai wanman shashancin banza ne, ta yaya Allah zai baka wannan babbar kyautar kace wai kai baka so, gaskiyar magana dukkansu basu yiwa kansu adalci ba, cikin nan da suke ta nema kuma sai yanzu Allah ya yi,ai bai kamata su butulcewa Allah ba".

ta fa

ɗ

i hakan cikin salon mugunta da kuma nuna tausayi duk alokaci

ɗ

aya.

Zubair ya ce"tashi mu tafi don ni wallahi bazan iya zama a asibitin nan ba".

Tuni ya tashi zai tafi sai ga Ahmad ma ya fito a mugun fusace.

Balaraba ta ƙunshe dariyarta, sannan ta matsa

kusa da Ahmad ta ce"haba ƙanina me kumw nakeji haka? ya za'ayi ku da kuke neman abu kun samu rana tsaka kuzo kuna sa'insa har haka"?.

Ahmad ya ce" muje can gda idan mukaje zan yi muku bayanin duk abinda ke faruwa".

cikin makirci ta ce"to ita ƙanwar tawa

an sallameta ne"?.

Wani kallo ya wurga mata har sai da ƴaƴan hanjinta suka ka

ɗ

a, sannan ya ce" ku taho mu tafi don minti

ɗ

aya idan na ƙarayi awajen nan zai iya sanya zuciyata bugawa".

babu shiri taja bakinta tayi shiru, ta ce azuciyarta oh Balaraba ga

rin munafunci zaki janyowa kanki masifa".

Yaya Zubair kuwa tuni yayi gaba, saboda ko da basu tafi da Rabiatun ba bai damu ba tunda da ya

ɗ

auketa me hankali ashe ba me hankalin bace.

wata likitace ta shigo

ɗ

akin da nake

ɗ

auke da takardu a hannunta ta

ce"baiwar Allah ba an sallame ki bane".? ta fa

ɗ

i hakan da

ɗ

an ƙarfi don na jiyo sosai don na tsunduma cikin tunani, da sauri na kalleta ba tare dana ce komi ba, sannan na tashi na sanya hijabina na kama hanya zan tafi sai kuwa ta ce" baiwar Allah kada ki

tafi kina cikin wannan damuwar, don na lura ko inda kike sanya ƙafarki baki sani ba, kawai dai tafiya kike yi ba tare da kinsan inda kike jefa ƙafar ba".

ban san ya akayi ba sai naji wani irin jiri nake ji, kaina ya fara juyamin ina ganinta tana magana am

man na kasa maida mata saboda nauyin kaina dana keji gamida jiri da kuma hajijiya".

da sauri ta ƙaraso inda nake, ta

ɗ

agoni da sauri ta ƙwantar dani, ta

ɗ

an

ɗ

ebo ruwa tana watsamin afuskata ahankali cike da kulawa ta ce"sannu baiwar Allah, amman don All

ah me yake faruwa ne? tunda naga ke ka

ɗ

ai na tarar anan".?

bayan na dawo hayyacina na fa

ɗ

a mata duk abinda ya faru, tun daga farkon abinda ya kawoni asibiti har zuwa yanzu.

ta

ɗ

an kalleni cikin tausayi ta ce"baiwar Allah abu

ɗ

aya da zan fa

ɗ

a miki amats

ayin shawara shi ne kiyi haƙuri, sannan ki koyi haƙuri wajen

ɓ

oyewa iyayenki duk damuwar da kike ciki,tunda kin daga gani kina son mijinki ni

ɗ

innan haƙurin dana kasayi kenan agidan mijina, har mukazo yanzu yana biyoni gidana da yake ni ba ƴar nan garin ba

ce ni ƴar garin bauchi ce, to amman ba nida ko

ɗ

a

ɗ

aya dashi ahalin yanzu, biyo bayan

ɓ

arin dana yi abaya sai ya zamanto daga baya ko samun ma bana yi, saboda likitoci sun tabbatarmin ba zan ƙara haihuwa ba, wannan maganar ita ta ƙara tunzura zuciyata sabo

da mijina mutum ne me takura sosai, ko da farko likitoci sun bamu shawara amman yayi fatali da ita, sannan mahaifiyarsa macece me mugun kishi da

ɗ

anta, duk abinda ya siyamin ko ni na siya sai kiji tana ce wa na gama mata da

ɗ

anta, wannan damuwar ta ha

ɗ

u ta

yimin yawa saboda haka na takura masa akan sai ya sake ni, shima zuciya ta

ɗ

ebe shi ya yankamin har saki uku".

cike da tausayinta na ce" amman yanzu kin koma wajen iyayenki"?.

tambayar tawa sai naga kamar ta ƙona mata rai ne, sai ta ce"uhm ke dai ayi

sha'ani wai

ɗ

an birni ya cuci na ƙauye, amman ba zancan komawa wajen iyaye na saboda tunda na kira Babana na fa

ɗ

a masa ce wa yayi kada in sake in komo masa gida don bai da wajen ajje bazawara, duk abinda Aminu yayi min arayuwa amman na tubure sai ya sakeni

, saboda haka inje duk inda zan shiga in shiga shi babu ruwansa da ni".

sosai naji tausayinta, don ayadda take fa

ɗ

amin maganar kana kallon fuskarta kasan tana tsananin kewar wasu abubuwa wa

ɗ

anda ta kasa samu.

ta bani lambar wayarta ko zan kirata ni

ma na bata tawa sannan na taso na fito, ko ku

ɗ

in motar da zan shiga ma ba nidashi haka na dinga tafiya kusan awa biyu akan hanya, ina cikin tafiyar naji hon abayana na juya da sauri don ganin ko waye?.

da sauri na waro ido ganin Anty Tahira, oganmu ta w

ajen aikin decoration da kuma ƙwalliya.

da murna ta na gaidata, sai kallona take yadda nayi wurjanjan dani ƙafafuna sunyi butu butu tamkar wacce aka ciro cikin ƙasa,

ɗ

an ƙwalina ahannu mayafina sai sa

ɓ

ulewa yake,ga bakina abushe ga wani irin baƙi danayi d

aga jiya zuwa yau kawai.

tuni na hango tausayina fal zuciyarta ta ce"Adawiyya ina zakije ne haka? ga rana gashi kuma naga duk kin canja kamar ba ke ba"?.

duk alokaci

ɗ

aya ta yimin wannan tambayar? Na sunkuyar da kaina ƙasa na ce" ba komai Anty".

b

ayan na shiga motar ta ce" haba Adawiyya ya zakice min wai ba komi? bayan ko kina gidanku ba haka kike ba, balle yanzu da kikayi aure don ni rabona dake tun ranar bikinki, kuma tun lokacin ni bana ƙasar ma baki

ɗ

aya ina Turkey ne an

ɗ

aukemu wani aikin, dom

in naso ace lokacin ma kina free ba kida aure da mun tafi tare don nasan su Ammi ba zasu hana ba don sunyi matuƙar yarda dani".

kasa fa

ɗ

a mata matsalar dana ke ciki saboda ko daman can ina da zurfin ciki sosai.

duk tambayar duniya naƙi fa

ɗ

a mata, ko

da zamu rabu 10k ta

ɗ

akko ta bani tamkar daman ta

ɗ

akko

ɗ

inne saboda ni, na yi mata godiya sosai itama ta bani lambar da take amfani da ita tace zata kirani,na yi mata godiya sosai sannan muka rabu kowa yana tunanin

ɗ

an uwansa don har ga Allah Anty Tahira

mutum ce sosai, ba tada mugunta ko sanda muke aiki da ita ga ta da son mutane sosai.

Har zan tafi sai na jiyo muryarta tana ce wa"am Adawiyya ni kuwa na manta ban fa

ɗ

a miki ba, ƙwanaki akazo nemanki wajena.................."

gaba na ne ya fa

ɗ

i sosai, t

o waye

ɗ

in yazo nema na? daga take ko ya ke"?.

*** *** ***

tafiya ya ke cike da ƙwarjini, da ka ganshi kaha dakakkan namiji me cike da ƙasaita amman baya tafiya tamkar mace, cike da tafiyar nan wacce ake cewa ta zaki ya ƙara

so

ɓ

angaren mahaifiyarsa, fuskarsa kamar an yi masa wahayi.

autar momma ya fara gani a falo, da handbag

ɗ

inta kamar makaranta ma zata je.

ta ce"ina wuni ya Galadima".

ya amsa mata cike da fara'a ya ce" ina Ƙhalbi ko tana

ɓ

angaren me martaba"?.

ya fa

ɗ

i

hakan ba tare daya kalle ta ba.

azuciyarta kuwa ce wa take, anya kuwa yau bro ba albishir aka yi masa da gidan aljanna ba? don ita dai bata ta

ɓ

a ganin dariya akan wannan miskilar fuskar ba, to ko dai don anyi masa aure ne?.

ganin bata amsa masa ba sai

kallonsa take ya ce" ke tunanin me kike yi"?.

Da sauri ta ce" tana

ɗ

akinta ita da mama Lanta".

bai ƙara ce mata komi ba ya wuce zuwa

ɗ

akin, dom zuciyarsa cike take da son ganin mahaifiyarsa abar tinƙahonsa, abar alfaharinsa abar ƙaunarsa.

Autar Momma

ta dannawa Amira kira.

tana

ɗ

agawa ta ce

"albishirinki".

Amira ta ce"goro".

"fari ko ja"?.

"fari".

"yanzun naga angonki ya shigo, wallahi bakiga bakinsa ba kamar gonar audiga, ni dai ina jin tun da na sanshi har zuwa yanzu ban ta

ɓ

a ga

nin yadda yake wannan smiling

ɗ

in ba sai yau, duk da yana yi amman very sure bai ta

ɓ

a yin na yau ba".

daga can

ɓ

angaren Amira taji da

ɗ

i sosai, tana

ɓ

angaren Gwaggwala ba damar yin magana, don tunda aka

ɗ

aura aure Gwaggwala tace adawo da ita nan ta zauna

don babu abinda ta iya sai charting, hatta girki bata iya ba ballantana yadda zata zauna da mijinta.

Amira tayi

ɗ

an ƙasa da murya ta ce" kinsan fa yau ina wajen Gwaggwala,

ɗ

azu ma kar

ɓ

emin wayata tayi wai na fiya danna waya, shiyasa ban iya komi ba s

ai yanzun ta bani rabon dai zaki bani babban story me da

ɗ

i irin wannan".

Autar momma ta ce" oh wannan tsohuwa ko jarababbiya, to wallahi ki cire kunya ki zage da nemowa kanki matsayi don ni dai na fa

ɗ

a miki waye bro

ɗ

ina, duk dama naga ya kar

ɓ

i auren ba w

ani jayayya gashi har da smiling, saboda haka idan na dawo daga skull zanzo wajen Gwaggwalar sai dai ta kore ni, don wallahi sai na kusan sanyata kuka idan nazo, ba ta

ɗ

akko ki bane saboda komi saboda ni ta

ɗ

auke ki, to ai ba a raba jini da hanta".......ma

ganar tata ce ta sarƙe ganin shigowar yaya Aamiru"........

*NA YI MUKU ALƘAWARIN KOYAR DA WASU ABUBUWA KAMAR MAGUNGUNAN MU NA MATA, DA KOYAR DA GIRKI ADUKKANIN PAGE ƊINA*

*MIJINKI A TAFIN HANNUNKI*

Wannna matsin dauke yake da magunguna guda shida

Wanda kuma sune mafi shahara wajen Mallaka ta hanyar ganyen magani ba tareda sihiriba

Idan kun lura akwai



(1)Dan kadafi

(2)hana kishiya

(3)kafi malam

(4)bita zaizai

(5)manta uwa

(6)Mallaka

Wadannan kusan kowacce mace me hada magani tasansu

saidai wajen sarrafasu shine babban aikin domin sahihin mallaka ne ba ruwanki da boka cikin sauki Zaki shawo kan miskilin mijinki matukar yana saduwa dake ko kuma yanacin abincinki domin maganin kala ukune na farko akwai Wanda Zaki shafa agabanki lokacind

a Zaki sadu da mijinki zaiji babu mace irinki saboda dadinki zaiyi jarabarki sosai

Sai kuma Wanda Zaki hada kinasha zai kara miki ni ima ta daban Wanda idan mijinki ya sadu dake shi kadai yasan yanda zaiji

[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: _*





F

𝘼

C

𝘼

L

𝘼







*

_

{{}}Ta fi kishiya

🔥

{{}}

TAKU NA 2 (Book 2)

_BY_

_*©UMMU M

𝘼

HER(MRS GREEN)*_

💚

*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION





_*

*AREWABOOK$





*

FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60



*UMMU MAHER COLL

ECTION

👛👠

*

https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C

*_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan sabaya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? kin haihu kinƙi

ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.

08067329607.





2

da sauri ta juyo ta ce" ya Aami

ru ka shigo mana".

ɗ

an kallonta ya yi, sannan ya ce" am daman wajen Galadima naje, sai kuma naga baya

ɓ

angarensa shi ne na ce bari in biyosa nan ko yana nan".

ya fa

ɗ

i hakan kamar an matso maganar tashi daga cikin ƙahon ƙirjinsa.



ganin kamar a

ɗ

ara

re ya ke sai ta ce"ok ai yanzu shigowar ka kenan ya shiga wajen Fulani, amman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login