Showing 1 words to 3000 words out of 58120 words
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(1)
Gidan Big Daddy.
04:40pm.
“Wai ina tambayarku lafiya kun bini da ido dukkanku? Ke Seemah kin
ɗ
auko yarinya daga gidan mijinta, kai ma Turaki kazo kai dai Nana, kuma duk kun zauna jigun jigun, ke kuma Islaha yaushe k
ika sami ciki babu sanarwa?”
Mama Amina ta fa
ɗ
a, ganin dukkanmu mun zo kuma mun yi shiru, Sister Seemah ta ce.
“Mama, ki
ɗ
an jira dan Allah, yanzu zasu zo zaki ji komai ma.”
“Ba dai wani abin kuke son tayar wa ba ko? Kuna gani halin da ake ciki,
na jinyar Hajiya.”
“Ba wani abu ba ne Mama.”
Miƙewa na yi na ce da Turaki.
“Habiby ni dai zan tafi dan Allah.”
“Babu inda zaki na fa
ɗ
a miki.”
Yaban amsa, sister Seemah ta ce.
“Me ya sa zaki tafi?”
“Ni bana son su zo su same ni ana
n.”
“Me kika aikata mara kyau? Da zaki ji tsoron ha
ɗ
uwa da su?”
Na girgiza kai, ta ce.
“To ki koma ki zauna.”
Ba musu na zauna, Mama Amina ta sake cewa.
“Yaran nan dan Allah kar da ku ƙullo mana abinda ba zamu iya ba, kun ga dai jinya ce a
gabanmu.”
Daidai lokacin Hajiya Falmata ta shigo tana fa
ɗ
in.
“Wane irin iskanci ne haka? Ina son ganin ‘yata a ce na yi nan na yi nan.”
A lokacin Islaha ta miƙe tsaye, ta ruga wajen Hajiya Falmata ta fashe da kuka, Hajiya Falmata ta riƙe tana fa
ɗ
in.
“Me ya faru? Me ya sa meki? Kukan me kike?”
Ta girgiza kai, sannan ta ce.
“Mommy komai lafiya.”
“Wancan mara mutuncin ya ce ya sake ki ko? To zaman uban me kike a gidan Seemah?”
Ta fa
ɗ
a tana nuna Turaki, Mama Amina ta ce.
“Bangane ba?
Turaki kaine ka saki Islaha? Akan wane dalili?”
A lokacin ne kuma idon Alisha ya kai kan cikin Islaha da ya fito ya yi ƙato, ta ce.
“Sai da ka yi mata ciki shine zaka sake ta?”
Sai a lokacin na
ɗ
ago kaina, shima kuma ya
ɗ
aga ya kallesu sannan y
a ce.
“Ta yi wa kanta ciki dai, ni aina na yi mata, ku tambayeta, wannan cikin shine abinda ya sa na sake ta.”
“Kan ub*nk* Turaki.”
Hajiya Falmata ta danna masa ashar, sanna ta ce.
“Uban me kake nufi? Kana nufin ba cikinka ba ne jikin Islaha,
to na ubanka ka ne?”
“Ke fa matsala ta dake zagi, Haba Hajiya Falmata ki nustu mana.”
“Kinga Amina ƙyale ni, ai kinsan da komai tun da ‘yar a gidanki na sameta, kuma kinsan da ƙullin da suke shirin ƙullamata, amma baku ce komai ba sai yanzu, na zag
e shi to.”
“Mu babu wani abu da muka ƙulla mata, sai ma rufin asiri, Turaki ya kama Islaha da ciki, amma ya rufa mata asiri sabida gudun karta tozarta, amma kun zo nan kuna zaginsa.”
Sister Seemah ta fa
ɗ
a, Hajiya Falmata da Alisha har ha
ɗ
a baki suk
e wajen fa
ɗ
in.
“To cikin waye? Me kuke nufi?”
Alisha ta ƙara cewa.
“Seemah bana ciki da baƙin hali, har da ke za a zauna a ƙulla wannan sharrin? Bansan baƙin cikin da kike yi damu ya kai haka ba.”
Sister Seemah ta miƙe a fusace ta ce.
“Ba
ƙ
in ciki! Akan me? Me kuke fini? Cima mai kyau? Suttura mai kyau? Aikin yi? Ilimi? Ko aure? Idan baku fini
ɗ
aya anan ba, to babu abinda zai sa na yi muku baƙin ciki, ita ‘yar taku ku tambayeta mana, me ya sa da duk baku ce da ita komai ba, ku tambayeta cik
in waye a jikinta? Mugun ƙazafin da kuka je kuna ya
ɗ
awa akan Turaki da matarsa Nana, shine ya juye muku, ya koma kan taku
ɗ
iyar da shi uban da yasa ku ya
ɗ
a sharrin.”
“Seemah, Turaki ku nutsu, ku yi min bayanin komai cikim hausar da zangane.”
Mama Ami
na ta fa
ɗ
a, Seemah ta ce.
“Mama ya dai yi miki, ko ita Islaha ko Nana, amma nima babu wani abu da nasani wanda har zan iya ba da bayani yanda za a gane, nasan dai Turaki Islaha.”
“Islaha.”
Mama Amina ta kira ta, ta amsa, Mama Amina ta ce.
“Me
ya faru ya sake ki?”
“Me kuwa ya faru, kuna so ku
ɗ
aura mata wani sharri na daban dai, ke Islaha baki da hankali ne?”
Hajiya Falmata ta fa
ɗ
a, Islaha fa fashe da kuka, a taki na ji wani iri tausayinta ya mamaye rayuwata, bana son naga mace na kuka,
sai kawai na tuno kaina a cikin halin da na shiga shekarun baya, cikin muryar kuka ta ce.
“Cikine da ni.”
“Ciki ai duk mun gani.”
Alisha ta fa
ɗ
a, Mama Amina ta ce.
“To ai ciki abun farin ciki ne, ban ta
ɓ
a ganin inda aka yi saki akan sami a c
iki ba, tun bayan wajen Habibun Fargar Jaji sai kuma kai Turaki.”
“A’a Mama, ciki kowanne abun so ne a wajen mahaifinsa, amma ni dai bazan amshi
ɗ
an da ba nawa ba, tun da ita kanta tasan babu wani abu da ya ta
ɓ
a ha
ɗ
ani da ita na mu’amalar aure, kwatsam
sai ganinta na yi da ciki.”
“Hasbunallahu wani’imal wakil.”
Mama Amina ta fa
ɗ
a, Hajiya Falmata ta ce.
“A gidan ubanwa? Turaki wallahi baka isa ka hulaƙanta min
ɗ
iya ba, kana nufin cikin a ruwa ta sha? Ko a wani wajen ta samu?”
“Gatanan ku t
ambayeta.”
Turaki ya fa
ɗ
a, Mama Amina ta ce.
“Dan Allah duk ku nustu abun nan ba na haka ba ne, kusan a yanzu hankalin mazajen mu baya jikinsu, yana wajen mahaifiyarsu, dan Allah ku nustu mu samar da mafita a tsakaninmu.”
“Ai wallahi babu wata m
afita, Turaki ka hulaƙanta ni, ka hulaƙanta
ɗ
iyata, ka ci mutuncin ‘yan uwanta dake tsakanin iyayenku maza, a yanzu nasan suna hanyar dawowa ƙasa to wallahi suzo sai dai amincin dak tsakaninsu ya tarwatse, amma wallahi Turaki sai na yi shari’ah da kai.”
“A’a Hajiya Falmata, dan Allah ki sauke zuciya ƙasa, fushi da zafi babu inda zasu kai ki, har yanzu ita yarinyar ba aji ta bakin ta ba.”
Ni dai na zama ‘yar kallo, daga na kalli wannan sai na kalli wannna, duk inda baki ke motsi idona na kai, Alisha
ta ce.
“To me zata ce? Bayan an ƙaƙabata mata sharri, an shirya mata tarko, ana so ayi mata mummunan Sartse a rayuwa.”
“Idan har kuka bar nan baku tsaya an fahimci magana ba, wallahi babu abinda zai ƙara shigar dani wannan maganar, haka Turaki haka
matarsa.”
Sister Seemah ta fa
ɗ
a, a fusace Islaha ta ce.
“Sabida gaki uwarmu? To ba zamu tsaya ba, sai dai kuma mu ha
ɗ
u a gaban alƙali.”
“Kuje to, zaku sha kunya ne da cikin shige, tun da ita kanta ‘yar taku bata musu ba, ta fa
ɗ
i wanda ya yi mata
cikin, ko kuma wanda ta bawa kanta suke aikata abunda suka ga dama, har ta kaisu ga samin ciki.”
Sister Seemah ta sake fa
ɗ
a, a daidai lokacin Big Daddy ya shigo, bai ma san da mutane a cikin falon ba ya shigo yana cewa.
“Hajiya, ‘yan biyu fa sun s
auka, yau dai gasu anan ba tare da sun
ɗ
ibe wata uku uku da suka saba
ɗ
iba ba….”
Maganarshi ta katse ganin falon ciki da mutane, kallon
ɗ
ai
ɗ
ai ya yi mana, sannan ya ce.
“Lafiyanku?”
Mama Amina ta ce.
“Sannu da zuwa, lafiya Alhamdulillah.”
“Me ya tara ku haka, gashi kowa rai a
ɓ
ace?”
“Sharri suke son ƙullawa
ɗ
iyata, kuma wallahi babu wanda ya isa, ni dai wannan aure na Islaha da Turaki ba shi da wata rana.”
Sai da ya sake ƙare mana kallo, ya sauke idonshi a kaina na ji jikina ya far
a
ɓ
ari, bansan me ya sa mutumin nan baya sona ba, gani yake duk wata fitina ni ce nake taso musu da ita.
“Me ya faru?”
Ya tambaya, Mama Amina ta ce.
“Ni dai ina zaune naga Turaki da Nana sun zo, nazata ma ziyara ce suka kawo min, can sai ga Seem
ah da Islaha, na fara tambayarsu me ya faru sai ga Hajiya Falmata da Islaha, shine fa cacar baki ya fara, sunƙi tsayawa ma a fahimci kan komai, abinda kawai na fahimat shine Turaki ya saki Islaha, sabida ya ganta da ciki wanda ya ce bana shi ba ne.”
“Ta
ya ya gane bana shi ba ne?”
Big Daddy ya katse ta.
“To shi dai ya ce, babu wani abu na mu’amalal aure a tsakaninsu, kuma a kafin yanzu ma wancan zama da suka yi tabbas ya fa
ɗ
i haka, kuma Islaha bata musa ba, a duba da girman cikin da ke jikin Islah
a ya kai wata takwas, to kuma ko wancan zaman na so banajin anyi wata hu
ɗ
u, tabbas maganar abar a tsaya a duba ce.”
Waje ya samu ya zauna, sannan ya ce.
“Falmata, Islaha, Alisha dukkan ku ku zauna.”
Zama suka yi, suna ta ha
ɗ
e rai ya ce.
“Turak
i wannan maganar ta shafi wannan matar taka? Idan ta shafe ta ta zauna, idan ba ta shafe ta ba ta tashi ta tafi.”
Ji na yi gaba
ɗ
aya na muzanta, ba fara ƙoƙarin miƙewa na bar wajen, Sistr Seemah ta ce.
“Daddy ta shafe ta, tun da abokiyar zamanta ce,
kuma sun tattauna da ita akan cikin.”
Ya kau da kai daga kallona, ya kalli Turaki ya ce.
“Me ya faru daga farko?”
“Big Daddy, kamar yanda na fa
ɗ
a tun a wancan zaman namu, Islaha tun aurenmu ba ta ta
ɓ
a bari ko magana na yi da ita ba, da ta ganni
zata
ɓ
oye, ba ta fara magana da ni ba sai da na auri Nana, shima ba magana ce ba kwai neman fa
ɗ
a ne, haka nake raba musu kwana da Nana, amma duk ranar kwanan Islaha a falo nake kwanciya, sabida bana samun
ɗ
akinta a bu
ɗ
e, abinci kafin na aure Nana ni ke yi
da kaina, bayan na auri Nana ya zama ko da yaushe ita ce ke yi, babu ranar kwananta da ba na ta ba, ana haka na daina ganin ko jin motsin Islaha a cikin gidan, tun ban fargaba Nana ta farga, ta yi min magana sai na ce ta bari kwananta ya zagayo zan duba ta
, kwana biyu Nana ta daina yi min zancen Islaha, idan naje
ɗ
akin Islaha kwana zan dai ji mostinta amma bazan yi ido biyu da ita ba, sai wata rana na dawo daga ofis zan
ɗ
auki file da na manta, har na fita sai na ji ina son ganinta, sai kawai na shiga part
ɗ
in nata, abinda na gani yaban mamaki, wai Islaha sai tsaye ga kuma ƙaton ciki a jikinta, a take na tambayeta wannan mene, kuma na waye, ta fara kuka sai da na yi mata jan ido, sannan ta ce da ni cikin Sardauna ne a tare da ita, har ma Nana ta sani ita taba
ta shawarar kar ta fa
ɗ
amin ta bari zata gaya min da kaina, a farko ban yarda ba, tin da naga ba magana suke da Nana ba, babu abinda zai sa ta rufa mata asiri, bayan ta tabbatar min da cikin Sardauna ne na ga bazan iya ba, na yanke shwarar zan kawo ta nan,
na sake ta saki
ɗ
aya, a lokacin kuma Nana ta dawo, ta tabbatar min ta san da zancen kuma abinda yasa bata fa
ɗ
an ba, tana tsoron kar na shiga
ɓ
acin rai na saki Islaha, sai dai kuma bata san na riga na saki Islaha ba, daga nan ta bada shwarar a ajiyeta wajen
Sister Seemah zuwa ta haihu a bawa Sardauna
ɗ
an sa, ni kuma na mayar mata da aurenta, amma kuma Mamanta da Alisha sun matsa, sai zageni suke suna cewa na fito musu da ‘yar su, ƙarshe dai na ce musu suje tana gidan sister Seemah.”
Big Daddy ya juya ya k
alleni, ya ce.
“Ke ta ina maganar ta shafe ki?”
Bakina yana rawa na fara magana.
“Ni.. ni.”
“Alhaji duk ka ki
ɗ
ima yarinyar nan, ka sanya mata tsoronka na ba gaira ba dalili.”
Mama Amina ta fa
ɗ
a, Sister Seemah ta ce.
“Eyh wallahi Dad,
gani kake kaman ita ke kunna fa
ɗ
a a tsakaninsu, kuma ba haka ba ne.”
Ƙ
walla na ji ta fara zuba a idona na yi saurin gogewa, na yi ƙasa da kaina.
“Islaha.”
Ya kira sunanta, ta amsa da.
“Na’am.”
“Fa
ɗ
amin naki
ɓ
angaren.”
Itama muryarta k
amar za ta yi kuka ta ce.
“Tun farko ni bana son Yaya Turaki, ban ta
ɓ
a son shi ba, ban ta
ɓ
a jin sonsa a raina ba, Yaya Sardauna nake so, shi nake ji a raina, kuma shi nake son aura, lokacin da na ji ya yi aure na shiga damuwa kuma na ji babu wadda na ts
ana kamar matarsa, ina cikin tsanarta ya zo ya same ni ya ce da ni, wai na shiga na fita nasan duk yanda zan yi na na ta
ɓ
ata Nana a cikin ‘yan uwa,
ɓ
atawar da kowa zai tsaneta, har a sa shi ya sake ta ni kuma sai ya aure ni.”
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(2)
“Husbunallahu wani’imal wakil, duk Sardauna
ɗ
in?”
Mama Amina ta fa
ɗ
a, Big Daddy ya miƙe ya ce.
“Duk ku jira ni, ina ga yau ƙarshen kowacce ƙarya zai ƙare, kowa sai ya hallara a wajen nan.”
Yana fa
ɗ
in haka ya fic
e.
*******
Bayan awa uku.
Ɗ
akin ya cika da duk wani ahali na Ta’ambo da ya mallaki hankalinsa, Big Daddy ne babba da Matarsa Mama Amina, sai kuma Musa wanda yake mahaifinsu Islaha da matarsa Hajiya Falmata, sai Alhassan mahaifinsu Turaki da matar
sa Mommy, sai Alhussain wanda yake a matsayin mahaifin Sardauna da matarsa Nafisa. Sai kuma ‘ya’yansu duka. Seemah babba daga gidan Big Daddy, Alisha mai biye mata daga gidan Abbah Musa, sai Sardauna daga gidan Second Daddy (sunan da ake kiran Alhussain a
cikin gidan gaba
ɗ
aya) sai Turaki daga gidan Frist Dad (shima sunan da ake kiran mahiafinsa kenan) sai kuma sauran ‘yan gidan, ciki har da ni.
Big Daddy ya yi gyayan murya sannan ya fara magana.
“Dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ma
ɗ
aukakin
Sarki da ya hallice mu cikin zuri’ah guda
ɗ
aya, tsira da aminci su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammadu. Ya ‘yan uwana, abinda ya sa na tara ku anan da dukkan ahalinku shine, ina so mu warware wani zare da ya da
ɗ
e yana ƙulli a tsakaninmu, wanda ni kaina
na gaza gane asalin gaskiyyar zaren. Islaha ta so nan.”
Ya fa
ɗ
a yana nuna mata kusa da shi, ta miƙe ta taku, a take na kai idona kan Sardauna na ga yanda ya yi matuƙar ka
ɗ
uwa da ganin cikin a jikin Islaha, dan daman tin da yanzo tana zaune waje
ɗ
aya b
a ta ko motsa ba, idanunsa suka fito waje gaba
ɗ
aya, a take ya fara fitar da zufa, na yi murmushi a raina na ce. ‘Sardauna yau ƙarya ta ƙare.’ Sai da Islaha ta ƙarasa ta zauna, sannan ya yi ƙasa da kansa, Big Daddy ya ce.
“A tarihin gidan nan muna zaune
lafiya, ‘yar rigimar dake tsakani ba ta ta
ɓ
a shafar mu ba, ba a ta
ɓ
a zuwa gabana an kawo ƙara ba sai akan wannan yarinyar.”
Ya fa
ɗ
a yana nuna ni, a take na ji gabana ya fa
ɗ
i, bayan idon mutane ya yi kaina baki
ɗ
aya, na yi ƙasa da kaina a take na ji jik
ina ya fara karkarwa, sai da na ji Lamrah ta sannu ta dafe ni, sannan na iya nutsuwa.
“Ina zaune na fara jin ƙana nan magana akan cewar matar Sardauna tana yawo bin maza da aurenta, na shiga tsananin tashin hankali da ki
ɗ
ima, mace mai bin maza da aurent
a a cikin ahalinmu? Abun gaba
ɗ
aya ya
ɗ
aga min hankali, na ji duk yarinyar ta fitar min a rai. Sannan na ji kuma ana cewa wai Abubakar Turaki take
bi, anan na fara shakku akan al’amarin amma ban nuna ba, ana haka Sardauna yazo da zancen ƙarin aure, na yi f
arin cikin jin haka sosai, sabida yarinyar duk ta fitar min a rai, na amince masa yaje ya yi sabon aure, bayan auren da watanni na samu labarin ya saki matarsa ta farko, na yi hamadala da cewar komai ya ƙare. ‘Yan wattani ka
ɗ
an Sardauna ya sameni da zancen
Turaki ya ci gaba da bin tsohuwar matarsa, har da hotona na shaida duk ya kawo min. A wannan lokacin na ji yarinyar ta ƙara fita a raina matuƙa, ana haka Islaha ta tare ni da zancen tana son Abubuakar da aure, na yi murna sosai sabida a ganina zumunci ne
da zai ƙara ƙulluwa cikin