Showing 63001 words to 66000 words out of 167215 words

Chapter 22 - CIKI DA GASKIYA complete

Fita yayi batareda ya kalli ko inda Aysha takeba.

Aysha ta ta6e baki cikin hanlin ko inkula, yana fita takira Rufaida da Sadiya a waya, tahad'asu waje d'aya suna hira, dayake shashashune k

owacce k'uruciya Na d'ibarta, sai sukaita bama juna labarin first night d'insu.



Nace, "ALLAH ya shiryaku".

😏



******

Afalo ya iske k'annen nasa duk, har samarin suna kallon kwallo, 'yan matan kuma suna d'ayan group d'in kujerun kowacc

e da waya a hannu, masu charts nayi, masu karatun novels nayi, k'annensa ne 'ya'yan Momy kawai babu, damasu basa shiga cikin yaran gidan..

Gaidashi suka shigayi yana amsawa da k'yar, dan abinda Aysha tamasa ya 6ata masa rai.

Musleem ya k'uns

he baki da hannu, cikin magana k'asa-k'asa yacema zunnurain, ''ya zunnurain bakaga ya khaleel yak'ara kaurin wuyaba da haske?".

Zunnurain ma dariyar yayi yace, "gulmamme ALLAH yasa yajika, kaikam aure aiba wasaba, Nima kwannan zan shigo da maganata

gida, tuzurancin nan ya isheni, bazanso nayi tuzuranci irin Na ya khaleel ba gaskiya, yanda yanzun ake yayin mutuwarnan farat d'aya".

Dariya duk sukayi, dansinji mi zunnurain d'in yace.

A 6angaren momy ma kowanne da hidimar dayakeyi, was

u waya wasu laptop, gaisheshi suka shigayi, yakuma kicin-kicin da rai, Dan ganin bak'uwar fuska cikin k'annen nasa, wadda ya tabbatar itace Aleeya.

Aleeya kam dukta rikice, ashema guy d'in yafi had'uwa a fili fiyeda hoto, ita saitagama picture d'insa

data gani kamar anrage masa k'yawune, tama kasa cewa uffan, saibinsa take da kallo kawai.

Yazauna kusada Momy da itama idonta ke kansa, ita batasan irin wannan hali Na Ibraheem ba.......

Maganarsa ta katse mata tunani.

"Momy

gani, ance kina kirana".

''To ba doleba na kiraka Ibraheem, koka mance munada bak'uwane?".

" hummm, kusan haka d'in momy, kinsan aiki yasha kaina ga iyali, amma amin afuwa. Ita bak'uwar bata iya gaisuwa bane?".

Murmushi momy yayi, tasan

d'an nata dason girma, "ta iya mana Ibraheem, Aleeya ga Ibraheem nan".

Da k'yar Aleeya ta iya saita kanta, gaba d'aya tagama raina ajinta agabansa, amma abinka da wayayyiya girman turai, ido yarigaya ya bud'e, saita wayance, "o!, sorry my boo.., ya

aikin naka? Ina fata komai normal?".

Bai amsaba, hakama bai kalletaba, sai harara daya makama k'annensa, aii da sauri kowacce tatashi tabar falon, momy ma saita mik'e, tasan Ibraheem akwai kunya, bazai ta6a amsawa Aleeya magana tana wajenba, " bara

Na watsa ruwa nima".

Aleeya Ce kad'ai tace, "to momcy afito lfy".

Ya khaleel kam bai tankaba, Dan haushine yakuma kamashi akan rashin kunyar yarinyar, Dan rashin mutunci agaban mahaifiyarsa zatawani kirashi da boo!, "mtsoow" yaja siririn ts

aki.

Wanda yasaka Aleeya kafeshi da idanu, 100% ya khaleel yamata, tanason namiji mai aji da mulki, duk kuma tagansu agunsa.

"Bakida abincewane? Natashi natafi, nabar matata ita kad'ai".

Murmushi Aleeya yayi, dukda maganarsa ta k'ar

she tamata zafi saita danne, cikin salon wayayyun mata tace, " my boo, ajinkafa yafi tsada, tsada, nazacima fiye dahaka agareka, domin irinka ko'a masarautun duniya kad'anne, saidai nalura kaiba Prince baneba, king ne da kansa gabad'aya, ina alfahari da sa

munka amatsayin miji, Wanda nadad'e ina bulayin nema, dukda zuciyata nayawan gargad'ata akan azar6a6i, harda tsoratar dani akan nacika kaud'i, bana bama karatunta muhimmanci, Dan ina alfari banta6a neman Abu narasaba".

Tayi crossing k'afarta, tana ka

d'ai idanunta manya, "hummm kasan wani Abu kuwa?", batajira amsarsaba tacigaba..

" Aleeya nada tarin masoya, turawa da bak'ak'e, kuma duk sun zauce akan sonta, duk burinsu shine su mallaki Aleeya, idan zan kafa za6en mijin aure, to tabbas sama da

mutum babu adadi zasu jefa k'uri'ar Neman za6in aurena, amma abin al'ajab. Kallo d'aya tak namaka ajikin hoto sai zuciya da kwanji suka fara azar6a6in gogayyar kar6arka amatsayin mijin aure, Dan zuciyata tayi dai-dai da samun irin tsarin da kullum take za

na taswurarsa, aganina babu Wanda ya cancanci samun k'uri'ar aurena sai babban gwarzon jarumi irinka, so Aleeya tabaka makullin zuciyata kawai, basai kasha wahala wajen lalubeba".

Tunda tafara magana yake danna wayarsa, ko kallo bata isheshibama,

wannan surutunma datake zubawa, kallon mai kwantaccen

notikan kai yake mata, (lallai Aysha ta cancanci zama matarsa 100%, dukda kasancewarta k'aramar yarinya akwai aji da sanin darajar kai, wani lokacin yakanyi zargin Aysha Na sonsa, amma iya kamun kanta d

a jan ajinta yakan ruguza hasashensa), abin mamaki yau saiga ballagazar mace agabansa, dukda yasha gamo da irinsu Aleeya, amma yakula farashinta yafi nakowa sauka acikinsu, ahaka kuma momy take fata tazama uwar 'ya'yansa, lallai akwai babban aiki agabansa,

gatadai afuska kamar mai aji, amma a zance wawuyace.....

"My boo!.. Naji kayi shiru, kobaka gamsu da bayanina baneba?".

"Naji, zan duba", yamik'e yana kallon agogon hannunsa, "uhm kinga bara naje, kina neman Shiga time d'in matata".



Mamaki da tsoro suka lullu6e Aleeya, yandafa take tunanin guy d'innan yawuce nan, irin wannan rainin haka, ta sauka k'asarnan takirashi a waya bai d'aukaba, yadawo aiki bai nemi inda takeba saida aka kirashi, tsabar ya maidata 'Yar iska, tasaki baki tan

a masa magana Yakama danna waya batareda ya kulataba, shine dankuma cin fuska zai mik'e yace wani tashiga time d'in matarsa, hummm".

Harya kama handle d'in k'ofa zai fice momy ta katseshi, " a'a Ibraheem harkun gama gaisawar?".

Juyowa yayi

yana k'ara d'aure face, cikin dakiyar murya yace, "eh momy bara naje muyi magana da baffah".

Momy ta washe Baki, "to maddalah yayi k'yau".

Ita azatonta zaije akan maganar aleeyane, tace, " zaka dawo tanan kenan?".

"A'a momy, zanje Na kw

anta danna gaji"

"To shikenan, ainaga da sauran dare, dadai yadawo kunsake gaisawa, da safe saikuyi maganar da baffan naku".

Aransa yace, " jifa momy dawani zance, itakuma matatafa?", amma afili saiyace "a'a momy gwammadai naje d'in, ita sai

tayi hak'urin goben".

"Babu damuwa ALLAH ya kaimu goven, daughter tashi kimasa rakkiya ko".

"OK momcy".

Shikam baima jira k'arshen zancenba yafice.

Afalo duk k'annensa suka zubo musu ido, babu mai damar cewa wani Abu, amma kowan

ne mamaki da tambayoyi fal ransa, ita kanta Aleeya tasha jinin jikinta, Dan sanda ta iso gidan d'azun babu kowa, batayi zaton ganin familie d'in dayawa hakaba.

Tunda suka fita ko juyowa baiyiba barema yanuna yasan tana binsa, saida yakusa k'ofar daza

ta sadashi da 6angarensu sannan yatsaya, batareda ya juyoba yace, ''har wajen baffan zaki binine?".

Yanzunkam abinda yata6a mata zuciya, da ajinta da komai, itada mazan tuturawa da bak'ak'en fata ke gurfana agabanta suna rok'on tasosu, tana wulak'a

ntasu, amma itace abin yazo kanta?, Dan kawai tace tana son wannan man d'in yake dizgata.

Kasa daurewa tayi tace, ''haba alhaji, dannazo gidanku kake wulak'antani?".

" idan haka tunaninki yabaki, hakane", yacigaba da tafiyarsa, harya shige ya

maida k'ofar yarufe tana kallonsa kamar tasamu magiji.

Murmushi tasaki, tajuya takoma tana ayyanawa azuciyarta, komi zaiyi bazatayi fushiba, saita mallakeshi zata rama dukkan abinda yamata.

Yanzunma a fallo haka su amal sukai mata ratai da id

anu, kamar zasu cinyeta d'anya harta shige 6angaren momy.

Suka fara 'Yar gulmarsu k'usk'us.

😂

.lol



Ya iske Aysha afalo tana kallo, itama bai tanka mataba yashige d'akinsa, kusan mintuna 30 saigashi yafito, yaci kwalliya cikin k'ananun ka

ya sai bulala k'amshi yakeyi.

Murya a cunkushe yad'an dubi ayshan yace, "zan fita".

"Fita kuma? A wannan Daren ya khaleel? ".

Idonta yacika da kwallah, yana kallonta, amma bai bata amsaba yafice abinsa.

Sai kwallah shar-shar s

ukafara bin kumatun Aysha, tazauna jagwab a kujera tana cigaba da kukanta, zuciyata Na zafi, waishin tayaya zata maido da hankalin ya khaleel kantane? Bazata 6oyeba tana k'aunar mijinta sosai, tanakuma fatar yakasance da ita, tasamu kulawarsa 100% har Aba

dan, gaskiya bazata iya jurewaba, to wai inama zaije adarennan? Takuma rushewa da kuka

😭

.

Sallamar datajine tasakata saurin goge hawayenta, zeenatu Ce d'aya daga cikin masu aikin gidan.

Ta rissina tana gaida Aysha, dukda ta girmrta sosai.



Aysha ta jinjina mata kai, "lafiya dai zeenatu?".

"Eh, Anty, dama ya khaleel ne yace Nazo natayaki kwana zaije wani wajene".

Jimm Aysha tayi, sai zuwa can,tace, " to zoki xauna, ngd"..

Zeenatu tak'araso cikin falon, zata zauna k'asa Aysh

a tace, ''a zauna saman kujera mana".

" a'a Anty nanma yayi wlhy".

Haka suka zauna shiru saboda rashin sabo, kowacce idonta a tv, sai wajen 11 Aysha taga zinatu tafara gyangyad'i, tace, "tashi muje Na nuna miki d'aki ki kwanta".

"To Anty ngd

".

Bayan Aysha taraka zinatu saita dawo falon ta zauna Dan ita damuwa ta busar Mata da idon Nata, ko barcin bataji ma....................

✍

❤❤❤❤❤❤

😍😍😍😍😍😍👍🏻

[9/24, 3:26 PM] Aysha Galadima: *_Typing

📲

_*







🤰🏻

*_CIKI DA GASKIYA........_*

_{

🔪

wuk'a bata hudashi

🗡

}_





*_Bilyn Abdull ce

🤙🏻

_*

*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*

_~Home of experts and perfect writers~_

*_Sadaukarwa_*

_My

sweet dady_

~(ALLAH ya gafarta maka)~

🤲🏻😭

*_part 2_*

(littafi na biyu

📕

)

_'Dungurun gum yau shafin nakine *Ummulkhairi Shehu sardauna* ina godiya da soyayya ALLAH yabarmu tare, bilyn Abdull na k'aunarki irin Trillio

ns d'innan

💓💓💓💓😄👍🏻

_

2

⃣

3

⃣

Ya khaleel yana fita suka had'u da Adams, Adams yabud'e masa baya da sauri, dakatar dashi yayi. Yabud'e gaban motar yazauna, Adams yadawo mazaunin driver yaja motar sukabar anguwar, suna tafiya sunad'an ta

ttaunawa akan aikin dazasuje, har suka iso wani katafaren club

Tun a k'ofar club d'in suka fara gamo da 'yan mata da samari, duk cikin shigar rashin mutunci, saika rantse a turai suke ba 9ja ba, kuma harda cikakkun 'ya'yan hausawa awajen

😢

.



Duk da aikin ya khaleel yasha kaishi irin wad'annan wajajen, harma da inda yafishi fitsararru, Hakan bai hanashi jan tagwayen tsakiba, da Neman kariya wajen ubangiji gudun fad'awa tarkon shaid'an, babu abinda zai hana sha'awa bijiro maka a irin wad'ann

an wajajen inhar Kannada lafiya, dakuma raunin imani.

Shikansa Adams tsigar jikinsa sai tashi takeyi, addu'a kawai yakeyi ALLAH yasa sugama abinda yakawosu dawuri subar wajen kafin shaid'an yayi tasiri akansa.

Jikin beer parlor suka k'ara

sa, irin kantarnan da ake zuba kayan shaye-shaye aciki, sai a gewaye inda mutane kan tsaya su jingina.

Ya khaleel ya zauna a kujerar nan maid'an tsayi tajikin table d'in. Shima Adams zaman yayi.

Wata budurwa dake tsaye jingine da table d'

in sai hambud'ar giya takeyi da'aka zuba cikin irin k'ananun glass cups d'innan, ta shanye Na

hannunta idonta akan ya khaleel. Wanda shima satar kallonta yakeyi da takaici.

"Hii", 'tafad'a tana d'aga masa hannu

🙋🏻

‍♀'.

d'an murmushin yak'e

😁

yayi shima yace mata, "hii".

Saves ta kallah tamasa sigina da ido, da nuna yatsun hannunta uku.

Kansa ya jinjina mata, sannan yajuya ya d'akko kwalaben guilder guda uku acikin Kantar glass d'in wajen, ya goge kofuna biyu yazuba k'ank'ara

yakawo gabansu ya khaleel dake kallon Shiga da fitar mutane cikin kwarewar aiki.

Ajiye kofunan dayayi yasaka ya khaleel juyowa ya kalleshi, Save's yanuna masa budurwarnan data saka aka kawo musu, ta kannema ya khaleel ido d'aya tareda lashe la66anta

da harshe.

Guntun murmushi yasaki tareda kauda kansa, matsowa tayi kusadashi ta d'ora hannayenta saman cinyarsa, a'uziyya yayi azuciyarsa cikin dabara yaxame jikinsa, rankwafowa yayi saitin kunnrnta yace, " kozamu zaunane?".

Jajayen idanun

ta tad'ago ta kalleshi, cikin salon barikanci ta kanne masa ido d'aya tana mayaudarin murmushi.

Awasukujeru sukaje suka zauna.

Giyan datayi Order aka biyosu da ita wajen, har saves yajuya zai koma yamasa sigina, siiii!! Jimana my man.

S

aves yadawo yana sauraren ya khaleel.

"Kawo mana sorpt drinks".

"O, my friend!, why? bazakasha wannanba danasaka akawo?".

Guntun murmushi yayi, yasaka yatsansa yana Sosa girarsa, cikin basarwa yace, ''no, banashan giya".

" w

hy?".

Tasake tambayarsa.

Bakinsa yad'an ta6e tareda d'age kafad'a yace, "haka kawai".

🤷🏻

‍♂

" woow, amma ka birgeni, rayuwarka abin sha'awa, handsome irinka baya shaye-shaye, akwai k'ayatarwa a tsarinka".

Adams yay guntun dariya, y

ana fad'in ''kad'anma kenan daga abubuwan dake tattare dashi".

Jinjina tama khaleel dukda bata fahimci maganar Adams d'inba sosai, saboda ba bahaushiya baceba, tamik'ama ya khaleel hannu alamun su gaisa "am blessing".

Amma saiya basar b

ai bataba, saiya wayance dafad'in, "Nice name, Ibraheem Abdallah, ko kice j!".

" woow komai naka daban Dana kowa".

Murmushi yasake yi, amma Baice komaiba.

Tayima saves alamun yazo, da Sauri saigashi, giya takuma buk'ata kwalba biyu,

amma sai ya khaleel ya dakatar da saves d'in akan karya kawo, ya kalleta cikin nuna kulawa yace, "please ki huta mana".

Batace komaiba sai guntuwar dariya Datayi.

Suduka kowa ya maida hankalinsa wajen waige-waige, da Alama kowannens

u da abinda yake nema, shiru nawani lokaci sannan ya khaleel ya jefeta da tambayar data sakata maido hankalinta Kansa. Ahankali hira tacigaba da gudana atsakaninsu, yayinda Rabin hankalin ya khaleel yake wajen nazarin jama'ar club d'in, shikam Adams gaba d

'aya yamaida hankalinsa ga mutane.

Itama ya khaleel yalura baduk hankalinta ke kansaba, kamar kuwa an tsikareta saiyaga tamik'e,

da Sauri yace, " lafiya kuwa".

Cikin rabuwar hankalinta biyu tace, "please 2minutes".

Tana d'aga k'afa z

ata bar wajen wani cart yafad'o daga aljihun wandonta.

Kiranta ya khaleel yashigayi danta d'auka, amma INA bata jishiba ma, ganin harta fice ya sunkuya ya d'auka, bin bayanta yayi da Sauri domin kaimata batareda ya dubaba.

Waige-waige yafara a

waje amma bai gantaba,



🤦🏻

‍♂Omg saikace aljana, haryayi shirin juyawa ciki saiya duba cart d'in, yazaro ido waje dan ganin kowacece ita ajikin ID cart d'in.

A hanzarce yafara bincikenta cikin mutanen dake tsaye a wajen, cikin dabara yake du

bata, cikin sa'a kuwa yasamota tsakanin wasu motoci tana kici-kicin kama wani guy, daka ganta kasan tasamu kyakykyawan training, saidai giyar datasha ta haddasama k'arfinta rauni, duk da shima guy d'in abuge yake, amma bai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login