Showing 6001 words to 9000 words out of 167215 words

Chapter 3 - CIKI DA GASKIYA complete

ma'aikaci dake awajen yada

wo gabansa ya tsaya, sunyi tsit suna sauraren abinda zai fad'a.

Saida yagama k'are musu kallo tareda nazarinsu su duka, bai yarda yayi aiki da kowanne acikinsuba, Dan yanada tabbacin akwai munafukai acikinsu, ya sauke numfashi alokaci d'aya da furzar

da huci.

Sannan yagyara zamansa, yakuma kafesu da idanu, suma kowannensu idonsa Na Kansu, wani Na hango acikinsu sai ta6e baki yakeyi da hararar ya khaleel a fakaice, (araina nace gaskiyar ya khaleel fa, akwai muna fukai acikinsu).....

Mag

anar ya khaleel ce takatsemin tunanina namaida hankalina akansa, jinayi yana fad'in, kuje duk d'inku nabaku hutun kwanaki 5, yau tsawon watanni 4 kenan dabaku aikin bincike akan Godwin amma babu wani kwakwkwarar magana, idan naso yin aikin da kaina zanyi n

agano acikin kwana 1 kacal, amma ku sai yawo da hankali kukemin ko? Saboda anbaku aikin dayafi nawa muhimmanci, OK banida matsala daku, kuje Ku huta, amma Ku tabbatar idan har nagano saka hannun waninku wajen 6atamin aiki da akayi 3weeks daya wuce wlhy sai

ya raina kansa, kunsan halina basai wani yabaku labariba, zaku iya tafiya.

Jikinsu duk asanyaye suka fara had'a kayansu suna ficewa, wasunsu basuda laifi, sakasu akayi akan dole, Wanda yake Harar ya khaleel kuwa sai jinjina kai yakeyi da cije

le6e.

Adams nakula dashi, yay dariya azuciyarsa, yana fad'in zakayi mai daliline alokacin da boss yakamaka dumu-dumu a hannunsa.

Bayan duk sun fice ya khaleel yamaida kallonsa kan su Adams.

Solomon & Juned kuyimin bincike akan dawa-dawaye

a contact d'in barau modibbo, sannan da mutum nawa yake hud'a arana.

Kai kuma Taheer kaida Faruk kumin binciken asusun bankin barau modibbo, da adadin kud'ad'en dake cikinsu, Kausar da Mahmud kuma inaso duk wani airport dake Nigeria ahana barau

modibbo jirgi yatashi dashi, dadukkan wani abinsa mai muhimmanci kada yayi aiki, irinsu I'd cart dadai sauransu.

Banason kuskure, Ku kula sosai akan abinda zakuyi, danshi tsuntsune mai wayo, *Tsuntsu mai wayo kuma, tabaki ake kamashi*.

OK Sir!.

Suka fad'a atare gaba d'aya.



Wani 6angare daban Na d'akin suka shiga, Adams ya kunna dukkan computers d'ikin, dandanan komai yakawo wuta, kowa yazauna gaban computer d'aya, shiru kakeji babu wani mai motsi, saina k'arar danne-danne, ya khaleel nat

saye akansu saikace malami da d'alibai a d'akin exam.

Faruk yad'ago yana fad'in lallai wannan mutumin d'an cakwakiyane, asusun bankinsafa kusan 16 ne, aciki da wajen k'asarnan, kai d'an bala'ine wannan wlhy sir.

d'aure fuska ya khaleel y

ayi, yace Faruk ka kula, bawasane yataramu ananba, banason shashanci.

Da sauri Faruk yace sorry sir.



Kausar tace, "sir! Gashifa yana shirin barin k'asar ta Kano state, jirginsa zai d'aga zuwa k'asar Germany da k'arfe 5pm.

K'arasow

a ya khaleel yayi inda suke, yaja kujera ya zauna kusadasu, computer tamatso masa da ita, yasaka siririn farin glass a idonsa yafara dubawa anutse.

Le6ensa ya cije sannan yafara danne-danne, zuwacan yace Adams?.

Da sauri Adams ya amsa da yes s

ir!.

Kiramin number d'in Captain Salis muzambil.

OK Sir!.

Da sauri yafara laluben number a contact d'in ya khaleel, babu dad'ewa yasameshi, saidai bai d'agaba, yakuma kira a alokaci nabiyu, saida takusa tsinkewa yad'aga, da sauri Adams ya karama

ya khaleel a kunne, muryar Captain salis yajiyo yana fad'in sorry j! Wlhy ina wani aikine kana lfy?.

Lfy lau Captain, ya aikinka?.

Alhmdllh, kaima yanaka?.

Munata fama fa.

Captain please akwai jirgin dazai tashi yau zuwa Germany?.



Yes, Of course j!, akwai 5pm, zakayi tafiyane?.

A'a, INA wani bincikene, ngd sosai

OK thanks you j!.

Karka damu.

Cire wayar yayi daga kunnensa tareda turama kausar computer d'in gabanta.

Yamik'e tsaye yana fad'in Adams inaso atura sec

urity report zuwa Immigration office yanzu da hanzari, dansuyi seizing d'in passport d'in barau modibbo, adakatar dashi daga barin k'asar.

Ok sir!.

cigaba da musu bayani da dabarun dazasubi wajen tafiyar aikinsu, duk kuwa da dukansu gwarazane akan

sanin sirrin computer...

_____________________________

Saida mama tayima Aysha tsiya sannan tad'an saki jikinta, ita mamakima abin kebata, to kodama can hasashenta baiyi daidaiba akan ko Aysha nasan khaleel d'in?.

Duk Wanda ya

ga halin da ayshar take ciki tun ajiya zai tabbatar batason aurenne?.

Amma tasan yanda zata 6ulloma lamarin kodan ta ku6tar da marainiyar y'arta.



Aysha kam bayan tayi wanka saita d'auki wayarta takoma can bayan d'akunan gidan, Number d'in Ant

y meerah takira, babu dad'ewa tad'aga.

Tana d'agawa tasaki kuka, cikin mamaki meerah tace k! Lfyarki kuwa? Ko wanine yarasu?.

A'a, Aysha tafad'a cikin shashshekar kuka.

Tomiya faru?.

Aysha Na kuka ta zayyanema meerah komai, a mamakin aysha sa

itaji meerah ta daddage ta rangad'a gud'a.

Da sauri Aysha ta janye wayar daga kunnenta, saida ta tabbatar Anty meerah tagama sannan tamaida wayar tana kuma rushewa da kukan.

Kai kujimin sakara, tomiye abin kukan kuma, ALLAH ya cika miki burink

i, baki ta6a zaton zaki samu khaleel a matsayin mijin aureba, amma cikin sauk'i ALLAH yabakishi, ko yanzu kin daina sonsane?.

Nifa Anty meerah bawai Na daina sonsa bane, amma naso ace koda zan sameshi sai burinmu yacika akansu hajia babba tukunna

, yanzu yaza'ayi ina auremsa nasamu damar d'aukar fansa akan abinda mahaifiyarsa tamin?.

Yo aii wannan shinema mai sauk'i Aysha, kada ki 6ata abin farincikin d'aya samemu da bak'incikin mak'iyanmu, yanzudai kibari gobe idan ALLAH ya kaimu zamu dawo Ab

uja, idan nazo zamu tattauna, harda batun message da aka miki akan gwaggo bintu, danni abin yafa d'auremin kai, nayi iya hasashena nagaza binciko ko wanene?.

Wlhy bake kad'aiba Anty meerah, ina cikin son gano wanene, aka kuma hargitsamin kwakwalwa da

maganarnan, yanzudai saikin dawo d'in sannan, agaidamin mom da Raudat dasu Safwan.

OK saimun dawo, zasuji.

___________________________

Hajia babba kam gidan hajia khaltum taje da sanyin safiyarnan.

Koma barci basu tashiba, it

ace ta tashesu, Aminiya lfy kuwa da farra safiyarnan?.

Inafa lfy aminiya, inacikin tashin hankali wlhy, wai Alhaji yarasa da wadda zai had'a Ibraheem aure sai jinin fad'ima makiyyata.



๐Ÿ˜ณ

bangane mikike nufiba.

Mtsowww wataran kemafa sai a

hankali, to Alhaji ne jiya da daddare yataramu shida munafukar tsohuwarnan, wlhy dabadan yayar mahaifiyata baceba dasaina saka an6atar min da ita............takwashe duk abinda yafaru tasanar mata.

Humm lallaima Alhaji Abdallah, mijinnan nakifa shi

ma akwai taurinkan tsiya, to inbanda abinsa yama za'ayi yahad'a jinin kura da kare a rami d'aya? Ke baki fad'a masaba Ibraheem d'in yanada wadda zai aura.

Na nawa kuma?, nafad'a shegiyar tsohuwarnan tace aure babu fashi, yakikeso nayi? Wlhy kullu

m addu'a nakeyi ALLAH ya kashe jemammar tsohuwarnan muhuta, danni itace kawai matsalata agidan, tashigemin hanci, narasa yanda zan fyatota tafito wlhy.

K'yakkkkh aii insun San wata basu san wataba, kibarsu suyi auren kawai.

Kamarya nabarsu

aminiya? Kinsan kuwa mikike fad'a?.

Hhhh nikuwa nasani aminiya, kawo kunnenki kiji.

Da sauri hajia babba tamik'a kunnenta, hajia khaltum ta gwargwad'a mata maganar, dariya suka kwashe da ita harda tafawa, hajia babba tace wannan shawara tayi am

iniya, kinga daga baya sai ayi bikinsu da Aleeya.

Yauwa kokefa, dad'ina dake akwai fahimta wlhy, da duk kinbi kin tashi hankalinki abanza.

Hummm kibari kawai, wlhy jiya ko barcima banyiba, yanda naga rana haka naga dare, amma yanzu zuciyata s

akayau wlhy.

Hhhhhhh to mud'in Na wasane aminiya.....suka kwashe da dariya suna tafawa

๐Ÿ˜‚๐Ÿ–๐Ÿฝ๐Ÿ–๐Ÿ˜‚

.

saikace wasu k'ananun yara

๐Ÿ˜

.

___________________

Gwaggo bintu nad'akinta Na 6angaren mama, zaune take abakin gado ta rabga uban tagu

mi, abin duniya dukya isheta, mamaki takeyi duk yanda ta k'untata rayuwar Aysha abaya amma yanzu taketa Neman hanyar kubtar da ita, anya kuwa bawani abu Aysha ke shiryama rayuwartaba? Kai Lamarin da mamaki gaskiya.....da sauri tad'ago kanta danjin alamar s

higowar mutum.

Mamace tashigo d'akin NATA.

A'a bintu lfy kuwa?.

Cikin kame-kame tace babu komai fad'ima, amma Dan girman ALLAH kiyafemin abubuwan danamiki lokacin kina gidan Yaya, wlhy sharrin shaid'anne, tabbas ke mutuniyar kirkice, tunda b

aki dubi halayena Na bayaba kika taimakamin, ngd sosai.

Murmushi mama tayi tareda zama bakin gadon itama, babu komai bintu, aii yarigaya yawuce, nayafe miki, kowa yana kuskure arayuwarsa aii.

Gwaggo bintu ta jinjinakai tana share hawaye, dasake

jinjina k'yak'yk'yawar zuciya irin ta mama, dukda tanada fad'a amma mutumce mai matuk'ar sauk'inkai idan ka iya zama da ita.

Nikam bintu wai Dan ALLAH waye yakai Aysha karatu k'asar waje agidanan?...............

โœ

๐Ÿฟ

One Love my

Fan's

๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

โคโคโคโคโคโค

[9/6, 5:54 AM] Aysha Galadima: *_Typing

๐Ÿ“ฒ

_*





๐Ÿคฐ๐Ÿป

*_CIKI DA GASKIYA........_*

_{

๐Ÿ”ช

wuk'a bata hudashi

๐Ÿ—ก

}_





*_Bilyn Abdull ce

๐Ÿค™๐Ÿป

_*

*_HASKE WRITERS

ASSOCIATION_*

_~Home of experts and perfect writers~_

*_Sadaukarwa_*

_My sweet dady_

~(ALLAH ya gafarta maka)~

๐Ÿคฒ๐Ÿป๐Ÿ˜ญ

*_part 2_*

(littafi na biyu

๐Ÿ“•

)

4

โƒฃ

Bak'aramar fad'uwa gaban

gwaggo bintu yayiba, tuni har zufa tafara ketowa a sassan jikinta, tuna gargad'in daya matane yasakata saita kanta da sauri, murya adake tace fad'ima Wanda ya kai Aysha karatu yace karna fad'a.

Bara namiki dallah-dallah yanda zaki fahimceni, lokacin d

anazo da Aysha gidannan kowa ya tausaya mata, sannan kuma Aysha tacigaba da tayani y'an ayyukan gida nakeyi, wannan yasakashi kirana gefe yamin tanbayoyi akan Aysha, ban 6oye masa komaiba Na sanar masa, shine yace zai taimaka mata taje makaranta, abinda ya

sa aka danganta tafiyar tata da taimakon mai ciki danku barine, nasan kai tsaye Yaya bilyamin bazai yarda Aysha tatafi karatu wata k'asaba.

Amma Dan ALLAH ki fahimceni, shi yace domin ALLAH yayi, shiyyasa bayason kowa yasani.

Ajiyar zuciya mama

ta sauke, danta yarda da zancen Na gwaggo bintu.

Tace, "to amma miyasa tunda Aysha tatafi karatu bakizo kano ba? Har bikinsu Hafsat amma babuke?.

Hakane, hakan tafaru sakamakon Lagos danaje kulada zuwairah d'iyar hajia babba, tasamu ciki yana ba

ta matsalane daga Bayama ta haifu d'an babu rai, wlhy fad'ima nasha wahala awajenta itada y'ay'anta, wannan dalilinne yasaka harnayi jiyyarnan a asibiti.

To bintu rayuwa sai hak'uri aii, gashi yawuce kamar ma ba'ayiba.

Aysha dake jikin k'ofa la6e

tasaki ajiyar zuciya tareda fad'in Alhamdllh.

Da sauri tabar jikin k'ofar danjin alamun mama zata fito...

_____________________

Hankalin barau modibbo atashe yake sosai, Dan antabatar masa jirgi bazai tashi dashiba, hukumar shigi da fici

ta k'asa tayi seizing d'in passport d'insa.

Baigama fita daga wannan rikitarba yaga alamun rufe asusun bankunansa da akayi gaba d'aya, zuface tafa keto mata addukan sassan jikinsa, cikin sassarfa yake fitowa daga airport d'in tamkar zai kifa k'asa,

yaransa biyu nabinsa abaya, sukansu akid'imen suke

๐Ÿคฃ

.

_______________________

Muna saurarenka j, tund'azun ka kiramu amma kayi shiru ka kasa magana, shin meke damunkane haka? Nifa tunda safe nafuskanci bakada walwala gaskiya.



Ajiyar zuciya ya khaleel ya sauke, cikin cije le6ensa yace hakane Taheer, inacikin matsala gaskiya.

Joseph yace matsalarmi j!?, idan akan kama barau modibbo ne aimun d'akko hanya, ko yanzu mukaso kamashi zamu kamashi.

Ba wannanne matsalarb

a Joseph.

To miye? Cewar youseef?.

Aure!.

Aure!! Kuma? Kakeson yi?.

d'an Harar Taheer d'in yayi, ya gyara zamansa sosai, muryarsa cinkushe da d'aci yabasu labarin komai daya faru, dan ya yarda dasu, bashida abokan dasuka San sirrinsa

sama dasu d'in, suma duk kukansu shi suke fad'amawa.

Gaba d'aya suka kwashe da dariya, sai faman ta6awa sukeyi, tsantsar farinciki ta bayyana a fuskar kowannensu, Youseef yace alhmdllh j!, gaskiya mundad'e bamuyi makamancin farincikin nanba,

dama kullum damuwarmu zamuyi aure mu barka, abin Na matuk'ar cin zuciyarmu, lallai Ubangijinmu ya kar6i addu'oinmu, ALLAH nun gode maka.

K'aramin tsaki yayi yana Harar youseef d'in, kai Malam bamaganar wasa nakeyibafa, ya ina fad'a muku

damuwata zaku maidani wani shakatafi?.

Nifa banason aurennan, kuma bansan hanyar dazanbi Na yakiceshiba saboda baffah, please kubani shawara mana.

Amma miyasa baka son auren j!?.

Saboda bana sonta Joseph.

Tab, nifa kana

bani mamaki wlhy, tokai wa kakeso kuwa arayuwarka? Banta6a ganin kayi budurwaba tunda nake, shin bazakayi aure baneba arayuwarka, kome? Katuna addininkufa yabaku damar auren har mata hud'u, kaiko ko d'ayarma ka kasa kayi, badole baffah yaza6a maka da kans

aba.

Kunga duk wannan cecekucen baima tasoba, j! Kafad'a manane danmubaka shawara?.

Khaleel ya jinjina kansa.

To inhar shawararmu kake nema, kama iyayenka biyayya, tunda kagadai bawata kakesoba barema kace saboda soyayyartane,

insha ALLAH darajar biyayyar dazakaimusu nangaba saika sota fiyema da tunanin mai hankali.

Kaga saura 4weeks kawai bikin Joseph, daga nan saina youseef, nima Dady yasanarmin zuwa jibi za'a saka ranar aurena, kai kad'aine dama damuwarmu, to ALLAH ya

yaye mana, kawai kayi hak'uri musha biki please, dukda bansan yarinyarba, nasan baffah bazai maka za6in banzaba wlhy, eyeeee angonba, harfa kafara k'yallin goshi Na angwanci.

๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜†

.

Taheer yak'are maganar da tsokana.

Gaba d'aya suka kwashe dadriya

, amma banda khaleel Wanda yaja tsaki yana fad'in d'an iska kawai, aikai matsalarka kenan mtsoww!.

Hhhhhhhh karka wani doje wlhy, nasan muna funcika j!, akwaika da taku akan Abu, saikayi kamar baka damuba, amma k'asan ranka kana son abin.

๐Ÿคจ

Azumin

dakakeyi wani lokaci namiye?.

Na k'aniyarkane mara mutunci, tashi kabarmin office d'an iska kawai.

Hhh ai wlhy babu inda zanje sai ankai k'arshen maganar nan dani, dolene shirin yazama Na musamman, dukfa d'aurewar nan taka ranar saikay

i shaku-shaku da babbar riga Alhaji.



๐Ÿ˜‚

dariya suka kwashe da'ita suduka, harda khaleel, zan iya cewa yaune karan farko danaga yayi dariyar da har hakwaransa suka fito fili.

Wlhy yaronnan bakada kirki, cewar ya khaleel yana nuna Taheer. Bayan su

n tsagaita da dariyar khaleel yace kud'in abokaine Na gari, wad'anda suke taka rawar gani a sashen tarihin gwagwar mayar rayuwar Ibraheem Abdallah, babu abinda zan cemuku saidai naita mana addu'ar cin ribar abota har a aljanna.

Ameen suka amsa gaba d'a

ya.

Joseph yace, "ansaka rana kenan?".

Kwanciya khaleel yayi jikin kujera, muryarsa a sanyaye yace basu sakaba, amma yau uncle ma'aruff nacan Kano zasu tattauna da iyayenta.

To ALLAH ya sanya alkairi. Yasa ayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login