Showing 18001 words to 21000 words out of 167215 words

Chapter 7 - CIKI DA GASKIYA complete

/>
Alhmdllh ina k'ara samun bayanai akan su hajia babba, kinsanma wani Abu?.

A'a saikin fad'a.

Hhhhh wlhy mufeedah nakama shekaranjiya around 1:30am Na dare zata fita, batasan nagantaba, nafito d'aukar ruwa nasha, har tsakar gida nabita, naga tanatama d

'an gwari maigadi jaraba, yabud'e mata gate kuwa tafita, rok'onsa nayi akan yabarni naga inda zataje.

Kinsan minagani kuwa? Tana fita tacire hijjab d'in jikinta, wlhy daga ita sai bra da pant, saiwata shegiyar riga wadda da'ita da babu duk d'aya.



Motar wani guy tashiga, inanan zan kafa mata wani tarko, ALLAH sanadin haka sai hawan jini yakama uwarta.....

Hango ya khaleel natahowa yasaka Aysha fad'in kibari nakoma gida zamuyi waya, tayanke da sauri.

Motar yashigo suka cigaba da tafiya.

*_2month's ago_*

Kwanaki nata shurawa, bikinsu ya khaleel yamatso gab.

Aysha tanashan gyara wajen Ammah da Anty Mamie, harma da gwaggo bintu ( nace wannan bazai hana ya khaleel dakakiba

πŸ˜‚

gwaggo bintu

😜

).

Ga Anty Mamie ta

tsaya akanta wajen koyamata girke-girke dazama da miji, abinda ya khaleel keso da Wanda bayaso danta kiyaye kuma taci ribar zama dashi.

Tayi k'yau harta gaji, Ammah ma Na koya mata dabarun zama da miji irinna zamaninsu, sosai Aysha take fahimtar komai

daki-daki.

A6angaren hajia babba kam batawani d'auki bikin da muhimmanciba, ko kayan lefe da Shukurah tace zataje Dubai tahad'o hajia babba cewatayi uban Dubai d'in, y'ar talakawar za'a had'ama kaya asu tsada?.

Bazai yuwuba.

Kai Momy, it

amafa tazama d'iyarki, yakamatafa kugane khaleel shikad'aine namiji acikinmu, yakamata kuma a auransa mu nuna masa gata, kodan d'awainiyar dayakeyi damu, hakama Anty zuwairah nace nawa zamu had'a masa gudunmawa tace ko sisi bazata badaba, Momy kimata magan

a Dan ALLAH.

yo maganar ubanmi zan mata, wlhy ina bayanta gara tasiyama y'ay'anta kayan sakawa, idan zaiyi auren gaskiya saita masa, Dan wannan auren rusashshene, kwanakin Dana bashi nacika zan wargazashi.

Inzaki Adana kud'inkima sai aurensa d

a Aleeya ki Adana, inkuma zaki bashi kekika Sani, dama aii kema salla mammiyarce tamkar shi, karkuma kisake kirana akan bikinnan, dama zakiyi zamanki wajen y'ay'anki yafi miki alkairi basai kinsaka mijinki kashe kud'in jirgi abanzaba, ato kindaiji nafad'a

miki.

Hummm amma Momy.......

Ya isheni haka Dan ubanki.

Shiru Anty shukurah tayi, tace shikenan Momy sai anjima, insha ALLAH ana saura sati 1 zantaho.

Kekika Sani kuma.

Ya khaleel dake tsaye abakin k'ofa yanajin wayartasu yajuya

dabaya, Dan baya buk'atar momyn tasan yashigoma, wajen aiki zaije shine yashigo gaidata, maybi da yama zaije Gabon, amma dasafe yake sakaran dawowa.

Ko amma bai gaidaba yafice, saboda wayar Momy ta Sosa ransa, su Kansu su Adams sunlura ransa a6a

ce yake, yarasa miyasa Momy take masa hakane?, yakanji alabarin mutane idan mutum yanada y'ay'a maza dayawa, ya haifi mace 1 tak acikinsu takan samu gata fiye da kowa, hakama idan ya haifi mata da yawa, namiji yazama shikad'ai yakan samu gata fiyeda sauran



y'ay'an, amma shi agaresa ba haka baneba, Momy tafi nuna soyayyarta kan y'an uwansa mata, mawuyacine suyi rayuwar sati d'aya Momy batayi abinda zai Sosa zuciyarsaba agidannan, Anty Mamie daba ita ta haifeshiba, nononta kawai yasha, amma yafi samun kulawa

da kwanciyar hankali agareta.

Yanzu kokan aurenan itace ta zaunar dashi tamasa nasiha da Nuna masa muhimmancin biyayya ga iyaye, da alkairin datake hango masa a auren, kullum tsaye take Kansu wajen kwantar da hankalinsa itada Amman akan auren, amma ga

Momy bahaka baneba.

Wanan wace iriyar rayuwace, shidai basain dad'in uwaba wlhy, gata da ranta amma maraya yafishi jindad'i......

Adams yak'ara magana akaro Na hud'u, sir! Munzofa.

Firgigita yabud'e idonsa, tareda yin k'aramin tsaki,

Natafi wata duniyarne Adams, bara naje wajen Oga nafito, kafin nafito kasanarma su fharuk ina nemansu a office d'ina.

OK sir!

Adams yafad'a yana masa salute.



Yad'an dad'e a office d'in ogan nasa, suna tattaunawa akan abinda zai kaish

i Gabon, dakuma mutuwar David Wanda khaleel d'in ya tabbatar da anbasa gubane aruwa yasha, kuma anhad'a kaine dawani makusancinsa, tunda bakowane ke shiga inda David yakeba, ya khaleel yace sir!.

Inazargin wasunmu Na taredasu David, Dan a shekaran jiy

a nafara tatsar wasu bayanai agaresa, Yakuma tabbatarmin zai fad'amin jami'an tsaron dake basu taimako akan harkokinsu, shine jiya muka wayi gari an kashesa, nasaka anrufemin masu tsaron k'ofar, har sai sun sanarmin Wanda yayi aika-aikar, dansunsanshi, amm

a sunk'i fad'a saboda wani dalilinsu nadaban.

Ha...ha..hakane, yakamata mu tsananta bincike akan kisan nashi, dan.... Dan babu wani bare dazai shigo yayi wanan aika-aikar.

Wani murmushin kasaita ya khaleel yayi, cikin izzarsa yace karka damu

sir, y'ar manuniya zata nuna, kuma wlhy kosu wanene saisunyi Dana sanin 6atamin aiki, sannan mutuwar David bashine zaisa su ku6ta daga farautata ba, saima hanya dasuka nuna mini, alk'awarine saina gurfanar dasu bisa guywoyinsu agabana!!.

Y'ar zabu

ra Oga yayi, Dan maganar khaleel d'in tashigeshi.

Batareda sauraren komaiba ya khaleel yay salute nashi yafice daga office.

Ajiyar zuciya Oga yayi (babu zancen fad'in matsayinsa, saboda tsaro

πŸ˜‚πŸ‘πŸ»

), gaba d'aya ya tsorata da j! d'in, yasan yaron

gwarzone, kuma tabbas saiya bankad'osu, zuface tashiga keto masa, dolene su sake taku, kuma sud'au mataki wajen ragema Ibraheem Abdallah j kaifi, amma tayaya?, Dan sunan yaron yarigaya yayi tsawa a hukumarsu, manyan k'asashen duniya sun sanshi, kuma sunay

i dashi.

Miye mafita yanzu??....

A office d'insa yatarar dasu Solomon, atare sukayi salutes nashi, yazauna akujera yana binsu da kallo.

Mahmud ya'ake cikine?.

Yes sir, mun kammala komai, kamar yanda kabuk'ata mun tankad'e da rair

aye wad'anda sukeda kusanci sosai da barau modibbo, so aranarma da kukaso kamashi akwai wata number da'aka masa massege da ita, cewar gakunan zuwa garesa.

Inaga wananne yakawo matsala harya farga yagudu bayan yaga messenge d'in.

OK wanene mai num

ber?.

Macece gaskiya, yasaka mata hajjaju kawai.

OK. Yanzu mutane nawane kuka tace acikinsu?.

Faruk yace su 37 ne sir.

OK.

Yakamata abisu d'aya bayan d'aya amin bincike akan sana'oinsu, da address nasu, har ita macen da tamasa mas

sage d'in.

OK sir.

Solomon yace amma sir kana ganin lokaci baiyiba dazaku kama barau modibbo?.

Hakane Solomon, zamu kamashi, amma inason kama Alhaji Aliyu bushasha ne first, danshine ogansa nalura, kokuma nace babban dila d'insa, to kafin ku

ma nakamashi dolene mucigaba da bibiyar barau modibbo dansamun wasu bayanan sirri daga garesa batareda shima yasaniba.

Muna kamashi barau modibbo yanzu, Alhaji Aliyu zai gudu wlhy, kumashi mutumne mai wayon tsiya, baya hud'd'a da wayar tafi da gida

nka, saidai yaransa..

Lallai yanada wayo, cewar kausar.

Sun tattauna sosai gameda wasu ayyukan sannan ya sallameshi suka tafi.

Shikuma yacigaba da 'yan ayyukansa, yana son kammala komai akan lokaci, saboda nanda 2weeks binkin taheer, tsakanin

su sati uku ne acal.

Ga aiki yamusu yawa, ad'an tsakaninnan, hankalinsa yarabu biyu. Ga shirin bikinsa shi kansa, damma k'annensa suna tsaye akan komai da baffansa.

Shi satin bikinma yana Saudia, sai ana 3days d'aurin aure zai dawo Nigeria.

Akwana atashi, babu wuya wajen ALLAH, biki saura kwanaki 10 kacal..............

✍

🏿

πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

❀❀❀❀❀

[9/6, 8:54 PM] Aysha Galadima: *_Typing

πŸ“²

_*





🀰🏻

*_CIKI DA GASKIYA........_*



_{

πŸ”ͺ

wuk'a bata hudashi

πŸ—‘

}_





*_Bilyn Abdull ce

πŸ€™πŸ»

_*

*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*

_~Home of experts and perfect writers~_

*_Sadaukarwa_*

_My sweet dady_

~(ALLAH ya gafarta maka)~

🀲🏻😭

*_part 2_*

(littafi na biyu

πŸ“•

)

*_wannan page nawani duk masoyin ciki da gaskiya ne aduk inda kuke, ngd sosai da k'yauna, ALLAH yabar zuminci, inayinku irin million's d'innan wlhy._*



😍😍😍😍

❀❀❀❀

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

8

⃣

Alhamdulillahi shirin biki ya kankama, anatama Inda zasu zauna fenti, can baya kusadasu ya Sultan, tunda aka saka ranar auren baffah yasakashi za6en yanda yakeso agina masa nasa wajen, yakuwa za6a.

Tun sannan aketa ginin, hargashi ankammala c

ikin nasara.

Kaf gidan kowa yanata shiryama wannan biki, dukda uban tafiya yace babu wani shagali daza ayi, acewarsa da kud'in daza 6arnatar wajen wani dinner, lunch, mother day.....etc, gamma ataimakama marasa k'arfi dashi.

Baffa yaji dad'in ha

kan sosai, kuma yasaka masa albarka.

Hajia babba kam ko a jikinta, da ayi dakar ayi duk uwar ubansu d'aya, yarantama basa wani nuna murnar Auren, saboda anhad'a yayansu da Aysha, amma sunata burin sai lokacin bikinsa da Aleeya, sukad'ai sukasan misu

ka shirya.

Nidai nace uhhhhmmm.

😏

______________________

Aysha kishirya gobe idan ALLAH yakaimu zaku wuce Kano keda gwagggonki.

Lah mama da gaske?.

Eh mana, can zaki koma, nasanarma baffanku ma, nima insha ALLAH ranar laraba za

ntaho gaba d'aya, kokinje Kano karkiyarda wani yabaki wani abin

cushe-cushe ko wani ganyen magani kisha, banason shaye-shayen maganin matannan wlhy, Dan abubuwane masu illah, mutanene kawai suka Gaza gane haka, kingadai anan mamien ku tabaki tsaftatatttu i

tada Ammah, tunda nonon rak'umine Dana shanu sai kayan marmari dasu aya Zuma kanimfari mazarkwaila dafanfar gyad'a dadai sauransu, wad'annan basa cutarwa tunda damacan ALLAH ya halatta mana shansu koda badan wannan manufarba, shiyyasama nahanaki shan nawa

jen bintu gaskiya.

Nasan Yaya bazata bakiba itama, tunda bataso, kannena kawai nakeji da asma'u sai matar Ahmad, amma Na gargad'i Hafsat da fadeelah, tunda suma sunsan bamumusu wannan shashancin ba.

Damu zauna 6ata lokaci wajan baku wannan

shirmen da 6ata kud'inmu gamma mu nutsu wajen koya muku zaman auren da biyayya, maganin mata baya hana d'a namiji ya wulak'antaki idan yaso, idanda matanmu nada hankali dasun gane hakan, (wlhy naga matarda tahad'a kayan mata ta kwankwad'arma cikinta da yam

ma da daddare mijin yaji dad'insa, washe gari da safe sa6ani yashiga tsakaninsu ya sheshshek'ama fuskarta marika), shin Dan ALLAH maganin mata yayi riba kenan?, alokacinfa dasuke tareda sune kawai sukejin dad'in har miji yamiki wani sambatun banza, dazarar

buk'atarsa tabiya shikenan anwuce wajen, wannan bazai hana yaci ubankiba, bazai hanashi cin zarafinkiba, bazai hanshi ya sakekiba, bazai hanashi yimiki kishiyaba, shin mata nawane suke amfani da kayan d'a'a amma basu fita daga cin kashin d'a namijiba, ga

cututtuka dakiketa tanadama kanki wanda bazasu bayyana agarekiba sai lokacin da tsufa yazo miki, shin Dan ALLAH miye abin birgewa duk inda kika zauna kika tashi aganshi jik'e da ruwa, wannan wace iriyar masiface?, mutanan da maganin mata sukesha?, bama su

sanshiba, amma suna zaune lafiya da mazajensu, wani aurenma sai anyi mace zata San mijinta, miji yasan matarsa, amma saikiga aurensu ana kiran shekararsa 80-70-60, kuma suna zaune lfy, ko sa6ani zakiga baya yawan shiga tsakaninsu.

tsakaninku da

ALLAH awannan zamanin aure nawane kekai shekara 10 kacal babu tashin hankali da masifu acikinsa, awannan zamanin inhar mace sukai zaman lfy Na kwana uku da mijinta acikin sati, to wlhy kwana hud'u cikin fad'ane, mafi yawancin abinda ke faruwa kenan, kuma k

oda yaushe kud'inki nagidan dillaliyar kayan mata, bakiciba, bakiba y'ay'anki sunciba, bakiba iyayenki sun sakamiki albarkaba, baki taimakawa marasashiba, saikije kisha abinda zai ruguza rayuwarki batareda kinsan hakanba, kedai kawai mijinki yaji dad'i, ya

ringa zunduma ihu lokacin dayake taredake, indan anhad'u gidan suna ko biki kiringa bama sauran mata labarin sambatun dayake miki da ihu, mata suna dariya ana cafkewa da miki jinjina kinci gari.

Haba mata, wannan wace iriyar asarace haka, sirrin auren

kine agidan biki? Kaiconmu wlhy, ALLAH kuma ya tsinema duk ma'auratan dake fallasa sirrin aurensu, wlhy mugyara, keba karuwaba amma rayuwar aurenki tafi ta karuwai fita fili, wa'iyazubillah, Dan ALLAH mu kiyaye mata.

Aysha karki yarda koda da kus

kure hakan takasance dake, kada naji kada nagani.

Kuka sosai Aysha keyi, tana jinjinama mama kai, kidaina kuka dan bama ayi komaiba, abinda yasa nabarki saboda kina kusadanine, akoda yaushe zan ringa nuna miki kuskuren abinda ke hana rayuwar aurenmu

k'arko awannan zamanin.

Tashikije ki kimtsa komanki, Dan duk za'a maidasu 6angarenku kafin natafi.

To mama, ngd, tafita tana cigaba da kuka.

Mama tabita da kallon tausayi, tana tausayama d'iyar tata da dududu bata wuce shekaru 18 ba, gata

da k'aramin jiki, bandama karatun kasashen waje ba irin namu baneba da saifama yanzu ayshar zata kammala Secondary nata, amma gata ayanzu hartana bautar k'asa (NYSC) d'inta

____________________

Yauwa Amatullah, kune y'an zamani, dama zuw

anki nake jira, bud'e d'akincan Na bak'i muje kiduba kayancan idan sunyi, idan kuma akwai abinda za'a k'ara ko za'a sake kinga zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu saimu shiga kasuwa, Dan yakamata akaisu ranar alhamis ko.

To Anty Mamie kayan miye haka?.



Mujedai kigani mana.



Woow Anty mamie! Kayan auren ya khaleel ne?.

Sune Ama...

Masha ALLAH, akwati shidda, wlhy sunyi k'yau akwatinan, zama sukayi bakin gado, anty Ama.... tamasu fillah-fillah, kai wlhy komai yayi Anty, komai dama ayishi

dai-dai misali yafi, amma nuna fariyarnan bata birgeni nidai.

Aii Ama...ita rayuwa basai ka nuna kaid'in maishi baneba, koda kanada kud'inda zakayi abinda fiyeda nak'asa dakai yayi, karkace saikayi Wanda ya ninninka nasa, wannan shike saka Wanda k'a

rfinsa bai kaiba burin yin kamar nakan, wannan fariyarce tasaka zaman y'anmata da zawarawa yawa, kowa burinta sai anyi mata abinda akama k'awarta lokacin aurenta, hakama iyayenmu burinsu Aueen y'ay'ansu yafi nakowa, Idan ankawo lefen auran d'iyar makwafta

sudinga hura hanci aina d'iyansu yafi, sukansu samarin burinsu suyi bajinta tamkar ta auren wane, shiyyasa saikiga fitintinu sunyi yawa acikin bikin auren, da rayuwar auren kanta bayan anyishi, zakiga ma'aurata burinsu ayi events kala-kala Na k'awa da birg

iyewa awajen shagalin aurensu, ad'akko mawak'a masu zamani da t

ashe su wak'esu, alik'a y'an dubu-dubu bugun Abuja ana takasu, amarya da Ango su d'au k'yalk'yali cikin kayan kece raini Na alfarma, wuyan amarya da hannunta kaga ruwan gwal k'irar Dubai nata k

'yal-k'yal, k'awayen amarya da abokan ango da dangi ank'ure wanka cikin kayan birgewa, ga camera man agefe yanata k'yastu, washe gari dukwata kafar media tad'auka anyi auren wance da wane, abinda ke 6atamin raima wai kayan lefen aurenki dazarar ankawo zaki

fara ganin ana yawo da hotunansu a social media, y'an group ga kayan auren

🀣

.

Sukuma saisu d'auki shewa, kai amma wance kingama morewa, ALLAH dai ya maidamu danshinki, kai wacece addu'a gareki haka, muma abamu Dan ALLAH

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

, kujifa wawanci.



Kekam anfasa miki kai, kinacan dad'i kamar yakasheki kayan aurenki sun birge mutane

😏

.

Sai ank'are biki kaf ango yayta sace kayan da d'aid'aya yana maidawa shagon daya aro

🀣

.

Inkuwa siya yayi dagaske ma da sauk'i, amma dasun k'are kikace wa

ne kayana sun tsufa zaice duk kayan Dana saka miki alefe kice sun kare, kinsan wahalar danaci natarasune? K'ilama y'an uwankine suka kwashe anga banza, to banidashi nikam

😜

.

Wlhy tundaga k'aryar biki ake fara samo matsaloli a aure, please mukula D

an ALLAH.

Hakane wlhy Mamie, ALLAH dai yasa mudace, amma yanzu wannan baffah ne yasa ahad'a ko ya khaleel.

A'a Ama... Gudunmawa tace, babana yamin magana akan lefen, amma nace masa yad'an saurareni, shima baffan naku dayay maganar haka Na sanar

masa.

Yanzu saiki nemo su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login