Showing 51001 words to 54000 words out of 178087 words

Chapter 18 - KWARATA COMPLETE

iso ak

awai kaya a ƙasa, yana shigowa ya ganku wayyo shikenan labari zai canja salo, ni kuma ina da wata dabara

ɗ

aya amma bazan fa

ɗ

a muku ba saboda karuwa bata da amana,

Nana tace tou mu da muke da aure fa ? Kallon ta nayi ƙasa da sama sannan nace duk isk

anci da kukeyi keda A ` i sai yanzu kika tuna Allah ? Tsoki nayi tare da cewa tunda na lura kema kinasan duniyar sai in

ɗ

aukeki aiki ki riƙa sharewa kina gogewa, ke kuma Karima idan mijinki ya barki zan zuba miki kayan mata da maza na gyaran harka duk wata

zan baki dubu biyar ko anyi ciniki ko ba'ayi ba, amma idan mijinki ya barki fa.

Tun kafin in rufe bakina Karima tace koma bai barni sai naje wallahi, dubu biyar fa ? Ina nan kullum zaune gida naira hamsin ma wahala take min , kuma Sultana ki rubu

ta a jikin takarda duk wanda zaizo ya taho da kaza kinga idan anci an rage ai muma zamu maida miyanmu.....

Kallon Karima nayi sannan nace kazar Lbura'uba, an fa

ɗ

a miki *kwartancin* wahala zamuyi ? Kudai kuyi ta addu'a a samu bakin titi, addu'a s

ukayi tayi Allah ya taimaka ya bada sa'a, daga ƙarshe dai kowa ya kama gabanshi, nima na kulle

ɗ

akina na fantsa ma cikin gari...

Ina bakin titi tsaye naji wayata tana ta kururuwa dan haka dole na dakata, fiddota nayi na duba dan ganin mai kirana

, Lamba 2 wato Bello kenan,

ɗ

auka nayi tare dayin sallama, bayan ya ansa na gaishe shi, bai ansa gaisuwar ba yace ke Uwar masu gida hotuna na gani ?

Amma ai ka gane ko waye a jikin hotunan ko ? Eh nine , tou ku

ɗ

i zaka bani naira budu

ɗ

ari biyar na

n da gobe idan Allah ya kaimu idan kuma kace babu sai ina watsa su duniya kowa ya kalla kyauta.... Ɗanka da matarka da abokanka duk suna kwance a saman gado zasusha kallo abunsu...

Sirikinka da surukarka zasusha kallon siriki tsirara... Tou nab

arka lafiya, ina fa

ɗ

in haka na katse kiranshi, ina duba yanayin samun mutum kafin na yanka mishi haraji, Bello baida ko sisi kuma baida wata sana'a data wuce caca, kuma caca ba kullum akeyinta ba, gashi kuma na sace ku

ɗ

a

ɗ

anshi kaff da na gani a mota ba dam

uwa na bane nidai ku

ɗ

i kawai, ina gama waya da Bello na kira lamba3 wato d c o, mai girma

ɗ

an sanda yarinyar jiya ce, Maryam Sultana Aliyu Binna, ya garin ? Haka nayi masa bayani bayan ya

ɗ

auki wayata....

Hajiya ya kike ? Lafiya qalau kana ta i

na haka ne ? Yace naje ganin gida ne baby, cikin salon cuta na kwantar da murya ƙasa ƙasa nace kuma "yar la

ɓ

ai maimakon ka kirani inyi rakiya ? Murmushi yayi sannan yace wallahi nima tafiyar bazata ce wife ina ce bata lafiya, tou lallai wannan kuwa da sa'a

take wace ce ita, dan bansan abinda wife in take nufi ba, dana dangantata da mace saboda naji yayi magana da sunan jinsin mace ne, yace wife itace ba lafiya,

D c o yace matata nace, danshi yanda yake kallon wayewa ta ya

ɗ

auka wata shegiyar batur

iya ce, danaji yace mata nace ai shine nace wannan tana da sa'a, da kaji kuma nace wace ce ita ina tambayarka amarya ne ko uwar gida ?

D c o yace ai mata ta

ɗ

aya ce, nace tou yayi kyau yaushe zaka dawo ne ? Zan dawo amma sai ta samu sauƙi, to Allah

ya sawaƙe ya bata lafiya, d c o ya amsa da amin mukayi sallama.....

Lallai duk yanda akayi wannan matar tashi tasan damarta ne, idan ta riƙe d c o sosai taya zamu samu wani abu a wurinshi ne to ? Wato ita munafika nufinta ita

ɗ

aya zataci ? Taci gi

dansu bari dai d c o in ya dawo bata ƙara ganinshi dan ubanta ba rashin lafiya ba ko mutuwa tayi sai anyi jana'izarta baije ba....

Napep na hau na nufi gidan Alhaji marenin wayau na, tsoho ya tsufa amma zuciyar bata mutu ba, bu

ɗ

e na samu gidan da

n haka na banka kaina tsaye na shiga, babu dawakuna ko guda

ɗ

aya duk an fitar dasu an share gidan ƙwal gwanin burgewa, sai cire yana akeyi ana wani kakka

ɓ

e kakka

ɓ

e get in gida sai wanke shi akeyi ana goge duk inda yayi ƙura....

Cikin masu sharar

na tamabaya lafiya ko Alhaji ya tashi ne ? Yace lafiya qalau bai tashi ba ubangidan shi ne zai dawo gobe, tsoki nayi tare da cewa shine ake ta wani share share ? Yace Eh , Dikko ko ? Na tambayi yaron yace Eh ai ance ma ya iso yana Abuja ko zasuyi me ne ne

? Amma dai naji ance jirgin safe zaibi yaje kano akwai abinda zasuyi sannan zai shigo katsina....

Jinjina kai nayi sannan nace tou shi ina Alhajin ne ? Ai sun tafi kano taroshi, daga nan har kano suka tafi su taho dashi saboda tsabar basu da aikinyi ?

Yaron yace ai ba rashin aikinyi bane ba hajiya duk abinda kika ga sunayi dan sun san zasu samu, Alhaji fa baya saida fari baya saida baƙi kiwon dokuna yake amma kiji irin dukiyar dake gareshi, sun san suna samu da D ---K

ɗ

in ne shi yasa suke laƙafe dashi,

da yana nan da baya nan ku

ɗ

i suke samu kamar tashin hankali...

Tou zan tafi kawai mayi waya dashi, jakata na bu

ɗ

e nayi ma yaron alheri godiya yayi tayi tare da cewa Allah ya kareki ya ƙara arziƙi hajiya ubangiji yasa kifi haka Allah ya ƙara lilka d

arajarki ngode sosai. Ban saurareshi ba nayi waje abu na,

Gida na koma saida nayi sallah isha'e sannan na fara nazari akan Alhaji abinda zance masa kawai ya bani mota da gida sai in fita daga harkarshi, dan ni duk inda zanji ƙamshi ko labarin sunan

D ---K na tsani wurin tsakani da Allah bana san Dikko na tsani rayuwarshi wallahi, amma idan har Allah yayi min cikakken arziƙi saina wulaƙanta ma Dikko rayuwa,

Wani irin baƙin ciki naji yana tasomin hawaye ya cikamin ido na abinda ya faru tsaƙan

ina da Dikko ya dawomin sabo fil a zuciyata, zuciya ta tace min ƙaryane baza a fita daga harkar Dikko ba sai na halakashi, kamar mai aljannu lokaci guda na burkuce nayi nayi na saita kaina amma na kasa wuƙa na

ɗ

auko tare da kwarara wani irin ihu nace walla

hi saina kashe ka........ Na ƙarasa maganar cikin kururuwa.

Duk wanda ke gidan nan babu wanda baiji ihuna ba, da gudu Nana da Karima sukayo

ɗ

akina amma banda su A ` i saboda yau da wuri suka tafi gida. Lokacin da su Nana suka shigo duk na yanyanki

wasu wurare na jikina da wuƙa, abin ya tada musu hankali dakel suka riƙeni suna tambayata waye Sultana kallon Nana nayi cikin kuka nace wallahi saina kashe shi gobe zai shigo katsina bana ko ƙaunar jin irin sunanshi a rayuwata....

Innalillahi w

a'inna ilaihir raji'un, shine abinda Dikko ya fa

ɗ

a a daidai wannan lokacin tare da janye ruwan dake gabanshi, hankalin kowa yayo kanshi tare da tambayar lafiya ranka ya da

ɗ

e ? Dafa ƙirjishi yayi tare da cewa gabana ke fa

ɗ

uwa babu gaira babu dalili.



Duk kusa dashi suka matsa suna mishi sannu, kallon babban yaronshi yayi sannan yace maza kiramin gida,

ɗ

aukar waya yayi ya kiro dadyn dikko, babu

ɓ

ata lokaci dady ya

ɗ

auka D --- K babu ko gaisuwa yace Dady lafiyanka qalau kuwa ? Murmushi Dady yayi tar

e da cewa mi kuwa zai sameni ? Bayan ina nan zaune cikin iyalina muna farin ciki saboda zuwanka ! Dikko yace Dady karka

ɓ

oyemin dan Allah miye ? Dady yace tsaya ma kaji, saida ya ha

ɗ

a Dikko da kowa yayi magana sannan yace kaji ko ?

Ajiyar zuciya Dikko y

ayi kamar wanda yasha kuka ya ƙoshi sannan yace kawai haka nan naji gabana yana fa

ɗ

uwa, Dady yace saboda zaka ga ganni ne, kayi ta addu'a Allaah ya tsare kuma kayi bacci da wuri, jinjina kai Dikko yayi tare dayi ma Dady sallama suka ajiye waya....



Dakel su Nana suka lallasheni nayi shiru, Karima tace inyi ta addu'a don Allah sharrin shai

ɗ

an ne, nace tou amma har yanzu ban daina baƙin ciki ba, saida suka tabbar hankalina ya kwanta sannan suka tafi bayan sunsha fama na fa

ɗ

a musu ko waye naƙi fa

ɗ

a musu

...

Suna fita na rufe

ɗ

akina nayi addu'a na kwanta bacci,

Da safe kuwa misalin 12:45pm na fara gwagwa

ɗ

awa Alhaji kira, bawan Allah banda zufa babu abinda yake ha

ɗ

awa, idanuwanshi sunyi jajir saboda tsabar tashin hankali duk wanda ke wuri

n saida Alhaji ya bashi tausayi duk da babu wanda yasan abinda yake damunshi, amma banda Dikko dakeyin kyakkyawan murmushin dake fito masa da tsananin kyawunshi, da yasan yanda yakeyin kyau idan yanayin murmushi daya dawwama yanayin fara'a, duk da ko baiyi

murmushi ba yana da kyau sosai gaskiya, taunar rainin hankali yake ma cingom in bakinshi sannan yace wai har yanzu ta hanaka ka huta ne ?

Kamar Alhaji yana jira yace Eh ranka yada

ɗ

e, Dikko yace bani ita, Alhaji yace ai kiran ya tsinki,

ɗ

aure fusk

a Dikko yayi sannan yace kirawo min ita...............

23/08/2019

*JAMILA MUSA*

🤙🏻

Ina mana barka da juma'a,

⚜

*BRILLIANT WRITERS ASSO*

🖊

_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}

-_

*KWARATA*

_{{Kalu bale gareku matan aure}}_

*JAMILA MUSA* _{ meelat musa }_

_Sadaukar wa gareku,_

👇🏻

*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat }}_

&

*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*

🅿

------ 17

_Don Allah kuyi haƙuri mu dukanmu mubi labarin nan a hankali, wannan labari na fa

ɗ

a muku yanda yake, an rage wasu abubuwa ne wasu kuma an gyara su, labarin yana da yawa sosai ba'ayi komai ba yanzun muka fara wasan , kuyi haƙuri

muje a hankali, ni jamila musa nake cewa asha karatu lafiya...._

Gajiya nayi da kira ba'a

ɗ

auka ba dan haka na haƙura banyi yunƙurin sake kira ba, ina ƙoƙarin ajiye wayata kira ya shigo a cikin wayata mamaki ya kamani sosai ganin kiran Alha

ji, taya zai kirani bayan ni na kirashi da kaina bai

ɗ

auka ba ?

Haka nan naji tsikar jikina ta tashi zuciyata namin wasi wasi lallai akwai wata ƙullallah da ake son

ɗ

aura min, duk yanda akayi wani baƙon lamari zai faru tou amma bansan ko miye ba,

kashedi zuciyata tamin tare da hanani

ɗ

aukar wayar, sau biyu aka kira ban

ɗ

auka ba dan haka suka haƙura basu sake kira ba...

Kallon Alhaji Dikko yayi sannan yace yarinyar nan zata kai shekaru nawa ? Saida Alhaji ya kwantar da kai cikin biyay

ya sannan yace baza ta wuce sha shidda zuwa sha bakwai ba, D --- K yace tou wallahi wannan yarinya tasan abinda takeyi kila shekarunta ya wuce yanda kake tunaninta tana abunta da lissafi, amma baka ta

ɓ

a kiranta a waya ba ko ... ?

Alhaji yace Eh

gaskiya chat ka

ɗ

ai mukeyi da ita, sai ranar da ta turomin vidion nan shine na kirata, amma daga ranar ban sake kiranta ba saidai ta kirani, Dikko yace tou jikinta ya bata ba kaine kake kiranta ba shi yasa bata

ɗ

auka waya ba, amma nasan zata kiraka zuwa an

jima zatayi tunanin wayar ta koma hannunka, ajiye wayar yayi a gefenshi suka ci gaba da abinda sukeyi..

Ina ajiye wayar kiran Bello yana shigowa,

ɗ

auka nayi bayan mun gaisa yace min Uwar masu gida nifa har yanzu ban samu ku

ɗ

in da kike magana ba,

jinjina kaina nayi tare da murmushi nace kanajin wasa bazan iya tura hotunan ka ba a yanar giza gizo ko ? Tou wai babu zan baki ne ? Cikin fa

ɗ

a yace tou banda su ko satowa zanyi in baki saboda inajin tsoronki to ki turawa uwar yanar giza gizo dan kutumar

ubanki ko an fa

ɗ

a miki tsoronki nakeji ko inajin tsoron a ganni tsirara, idan baki sani ba har gasar fitowa tsirara nayi daga ƙofar gida na har bakin masallacin juma'a naje ranar juma'a babu kaya a jikina na dawo, ni zaki

ɗ

auka hoto kimin hauka ? Tou bake

ba ubanki ma nafi ƙarfinshi ki riƙe kiyi ta kallo mtsw ya kashe wayatshi....

Murmushi nayi tare dabin wayar da kallo, har zan haƙura wata zuciyar tace wallahi ƙarya yakeyi bai wani fita tsirara ba idan kika fahimci maganar shi ta farko a sadudance yayi

miki magana, karki sauƙaƙa mishi number wayar matarshi zaki fita ki samo ki tura mata zata bashi labari, idan kin tura mata ni na sani sai ya kiraki, idan ya kiraki sai kice kin turawa

ɗ

anshi ma, shi kuma

ɗ

an ba hoton za'a tura mishi ba voice note za'ayi m

ishi da wasu maganganu masu zafi zuciya zata tunzurashi yayi ma baban magana, tashi dai ki fita duk ki samo numbobinsu ki dawo sannan musan abunyi...

Bello kuma shida abokinshi suka kashe sannan yace na fa

ɗ

a mata, abokin yace tou yanzu zata shafa m

aka lafiya kaga kun rabu lafiya zata gaji da ajiyar hotunan ta gogesu, Bello yace ni tsoro na

ɗ

aya tace ta turawa wata ƙawarta hotunan fa, karka damu sun gaji su goge dan ubansu, dariya sukayi tare da ƙara kashe wa cikin duniyanci....

Ina fitowa

daga wanka nace ba'asan tsiyar nasara ba sai zashi ganin gida, zakayi dana sanin hanani ku

ɗ

in nan, kila kuma rabona ne yake da yawa ku

ɗ

in zasu sake yawa.

Har na gama shiri da abinda nake saƙawa nake warwarewa, Nana na kwa

ɗ

awa kira ta kwararo da g

udunta tazo, kallonta nayi sannan nace Nana aiki yamin yawa zan fita neman wurin zama sannan kuma zanje wurin wani Alhaji dake tamin rainin hankali, ai kinsan majalissar babana ko ? Nana tace Eh na sani, nace ai kinma san Bello abokinshi ko ? Nana tace sos

ai ma, tou lambar wayar matarshi da babban

ɗ

anshi zaki kawo number wayoyinsu zan baki dubu

ɗ

aya...

Yashe baki Nana tayi sannan tace godiya nake Sultana, wani sauran biredi da naman da naci jiya na rage na miƙa mata ansa tayi taita kwarara godiya ha

rta fita, tana fita nima na tattara nawa ya nawa na fita nabar gidan...

A ƙofar gidan Alhaji napep ya sauke ni, wasu irin zuƙa zuƙa motoci tun daga ƙofar gida har cikin get in gidan, kuma yauma get

ɗ

in a bu

ɗ

e yake daga inda nake tsaye ina hango kom

ai na gidan !

Matashin jiya daya fa

ɗ

a min cewa Alhaji yayi tafiya shine yazo wurina da sauri ya gaisheni cikin girmamawa ansawa nayi cikin sakin fuska sannan nace gidan naku lafiya naga taron motoci ?

Lafiya qalau ubangidan nasu ne ya dawo ko g

ida ma baije ba ya fara da ganin dokuna, jiya da aka fidda dawakunan doki

ɗ

aya ya kare a ƙafa shine ya fara da ganinshi kafin ya wuce.

D --- K ne ya fito daga cikin palon yana magana daga ganin yanayin maganar shi fa

ɗ

a yakeyi, saida ya fito ts

akar gidan sannan ya riƙe ƙugunshi da duka hannuwan shi biyu yaci gaba da magana amma bana iya jiyo abinda suke cewa saboda tazarar dake tsakaninmu.

Zubinsu da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login