Showing 60001 words to 63000 words out of 178087 words

Chapter 21 - KWARATA COMPLETE



ɗ

akin, dawowa yayi ya bu

ɗ

e baya inda nake kwance rai hannun Allah, ciro robor ƙarin ruwan yayi ya fara riƙewa sannan ya

ɗ

aukeni ya shiga ciki, a falo ya kwantar dani saman kujera 3s

ieter saida ya gyara ruwan suka ci gaba da shiga sannan ya fita tare da rufe

ɗ

akin ta waje...

Motar ya

ɗ

auke daga bakin ƙofar falon sannan ya ajiyeta a inda suke ajiye motoci, motar ta gidansu ce kuma jami'an suma na gidansu ne yayi amfani dasu.

..

Dawowa yayi tare da rufe

ɗ

akin sannan ya wuce ciki, wanka yayi ya cire manyan kaya zuwa ƙanana, falo ya dawo ya zauna yana jiran lokacin da zan bu

ɗ

e idona ya ha

ɗ

a partyn shagalin wulaƙantani,

Zama yayi saman kujera wacce take kallona

, ba abinda yake tashin shi a wurin saidai yaje yayi sallah ya dawo, idan yazo ya zauna kuwa lokaci zuwa lokaci yakan kalli agogon hannushi sannan ya kalli inda nake kwance, waya kuwa idan an kishi saida ya duba kawai ya latse,

Ruwa ma daya ƙare s

hine ya cire min, bai da

ɗ

e da zama ba aka fara dukan ƙofar

ɗ

akin,

ɗ

an latse baki yayi tare da cewa waye ? Dikko bu

ɗ

e nice, muryar yayarshi yaji miƙewa yayi yaje ya bu

ɗ

e ƙofar suka shigo cikin falon tare,

Salati nayi a daidai wannan lokacin jin

muryar Dikko da sunanshi da aka kira, wani irin abu naji ya daki zuciyata, na ƙara lafewa bamma yi gigin tashi ba haka kuma ban kuskura na bu

ɗ

e idona ba, amma jikina ya mutu murus , zama yayi a saman kujerar da yake itama kusa dashi ta zauna saman hannun k

ujera sannan tace ina ka samo larabawan daji ? Ta fa

ɗ

i maganar tare dayin dariya...

Banza yayi baice mata komai ba, dariya ta sakeyi tare da jan gemunshi sannan tace dan ubanka bakaji ina maka magana, tayi maganar cikin sigar zaulaya, tsoki yayi ta

re da cewa ni bana san irin abinda kikemin yayi maganar cikin ha

ɗ

e rai kamar dai yanda ya saba, kaiji

ɗ

an iska ni zaka

ɗ

aure ma fuska ko mutuwa zakayi na fa

ɗ

a maka bazan daina janka ba, duk wannan ha

ɗ

e ha

ɗ

en fuskar gabana aka haife saida ma nayi aure dan u

banka kazo duniya wane girma zakayi gabana, ko inda take bai kalla ba, kuma baiyi murmushi ba bare tasa ran zaiyi dariya, sansar wauta dai tayi ta nunawa da sakarci amma Dikko tunda yace mata baya san abinda take mishi bai sake magana ba saida ta ƙari rash

in wayanta sannan ta taho inda nake kwance...

Ko kallonta baiyi ba dan hankalinshi ma yana kan wayarshi amma yana kallonmu da zuciyarshi, tsaye tayi gabana idona da jikina suka

ɗ

auki kyarma da sauri na bu

ɗ

e ido na kalleta a tsorace sai kuma na

kallo inda Dikko yake zaune amma yanzu bayacim cingom maido kallona nayi wurinta kawai sai na fashe da kuka....

Sai yanzu ya

ɗ

ago kanshi cikin tsawa yace ki rufemin baki, da sauri na ha

ɗ

e kukan tare da rufe idona dan wallahi a halin yanzu tsoro

n Dikko nakeji dan na fara tunanin kila mahaukaci ne amma har yanzu jikina bai daina kyarma ba.

Juyawa yayar tashi tayi tai mishi magana da yaren arna { turanci } bansan abinda sukace ba,

ɗ

an

ɓ

ata fuska yayi sannan ya ajiye wayarshi shima yayi m

ata magana cikin irin harshen da tayi masa, Allah ya bata lafiya ta fa

ɗ

a tare da cewa zan koma wurin momy da Allah kayi ƙoƙari ka shigo, da kanshi ya amsa mata, saida ta ƙara kallona sannan ta kalli Dikko ta sakeyin magana da yaren

ɗ

azu, kyakkyawan murmush

i yayi sannan yace ngode ya fa

ɗ

i maganar tare da

ɗ

auko cingom ya fara ci, abinda na fahimta cin cingom in kila yana da ƙa'ida domin yafi amfani dashi a wasu lokutta wanda shi ka

ɗ

ai yasan su...

Fita tayi daga

ɗ

akin tare dajan ƙofar garam, har yan

zu idanuwa na a rufe suke jikina kuma bai daina kyarma ba, tashi yayi yaje ya kulle

ɗ

akin sannan ya dawo ya zauna, cikin kujera ya tura hannunshi ya zauro wata irin zureriyar wuƙa sai kyalli takeyi saboda sabinta,

Ke zo nan , kamar ina jira na

tashi dan nasan babu wata ke a

ɗ

akin sai ni, da sauri na isa gabanshi na durƙusa cikin tsoro na sauke kaina ƙasa, cikin natsatstsiyar murya yace kalli ,

ɗ

ago kaina nayi na kalleshi amma ba ido cikin ido ba, cikin murya maisa natsuwa yace mi yasa bakijin m

agana ? Shiru nayi naci gaba da lissafin "yan yatsu na, bana san ina magana ina maimaitawa, raina yana sauri

ɓ

acin ne , banda haƙuri zuciyata a kusa take ina tambayarki kawai ki bani amsa...

Mi ya ha

ɗ

aki da Muntari kikayi mishi vidio ? Wata iri

n mummunar fa

ɗ

uwar gaba naji kardai Alhaji ya nunawa Dikko vidion nan, Dikko kuwa

ɗ

oro tsinin wuƙarshi yayi daidai saitin maƙoshina, wanda ya shaƙeni a gaban mutane lallai zai iya kasheni tunda babu mai ganinmu sai Allah, ina san ganin idonshi domin ta na

n ne ka

ɗ

ai zan iya gano idan Alhaji ya bashi labarin vidio,

Ɗan kartar min wuya yayi da wuƙar tare da cewa ke nake sauraro, cak na

ɗ

auke numfashina tare da kallon kwayar idonshi sannan nace waye Muntari ? Na tambayeshi ne dan san gano ko gaskiy

a ne ? Da ƙafarshi ya takamin baki sannan ya halbi daidai saitin hancina har saida jini ya fita.

Ƙasa ƙasa yayo da wuƙar daidai saitin ƙirjina inda daya burma min ita tawa ta ƙare, cikin kuka na riƙe wuƙar tare da cewa to yanzu kuma laifin me

nayi maka ? Na ƙarasa maganar hawaye na kwarara daga cikin idona, shima hawaye ne kwance a cikin kwayar idonshi cikin damuwa yace saki wuƙar kinji, sakin wuƙar nayi sannan yace zaki iya kasheni ? Cikin rashin fahimta nace kamar ya zan iya kisa bayan nasan

ba abune mai kyau ba ?

Dikko yace tou mi yasa kika za

ɓ

i zunubi mafi muni a rayuwarki ? Kin kuwa san illolin dake tattare da zina ? Kinsan bala'en ta kinsan matsalolin da take haifarwa ? Kina ƙaramar yarinyarki ki tunkari mazan bariki, kinsan bal

a'e kuwa irin na mazan bariki ? Kinsan ha

ɗ

arinsu ? Mazan bariki basa ta

ɓ

a jin tausayin macen bariki kuma basa tattalata basu san darajarta ba haka kuma bazasu ta

ɓ

a raga mata daidai da

ɗ

igon kwayar zarraba bariki ta fito kuma shi za'ayi da ita tunda sunsan

idan sun lalataki gobe ma wata zasu nema, kinga kuwa da wannan bala'e da kika bashi gaba kawai gara ki sokawa Dikko wuƙa ki huta ya ƙarasa maganar tare da miƙomin wuƙar....

Kallonshi nayi amma banyi magana ba, murmushi yayi tare da ciro cingom

in bakin shi yace na ƙoshi ko zaki ci ne ? Banza nayi kamar banji ba ,

ɗ

aga kafa

ɗ

un shi yayi tare da cewa kin huta

🤷🏻

‍♂, ya fa

ɗ

i maganar tare da maida cingom inshi cikin bakinshi yabi ni da kallon rainin hankali,

Shiru na wasu mintoci sannan y

ace kinsan abinda yasa nazo dake gidan nan ? Keda ke gidanki idan kinyi magana tou na tankawa Dikko, ci gaba yayi da cewa anan ka

ɗ

ai zanyi magana dake cikin natsuwa, ki daina hayemin kuma ki rage rashin kunya sannan ki taka a hankali duniya taƙaitacciya ce

ga kowa amma babu kamar mace,

Ki taka sannu An mata ki fa

ɗ

amin duk abinda kike so a duniyar nan ko miye zan miki kuma zan baki idan dai zaisa ki kwantar da hankali ki natsu, kuma ba yau ka

ɗ

ai ba zan ci gaba da kyautata miki daga nan har ranar da

numfashina zai bar gangar jikina zanci gaba da kyautata miki dan kiyi farin ciki , ke yarinya ce baki san komai na rayuwa ba, amma zan sake fa

ɗ

a Allah ya baki sa'ar rayuwa da har kika shigo rayuwata she

ɗ

an kuma ya samu galaba a kaina, tunda ni zina ba ai

kina bane ban ta

ɓ

a ba tunda nake wallahi sai a kanki.

Kinsha dani kuma kin gama dani har badan duniya, kina da matsayi na musamman da bazai ta

ɓ

a goguwa a zuciyata ba kuma kin shiga cikin babban tarihin da bazai ta

ɓ

a gogewa ba a rayuwata har abad

an duniya , duk wacce ta shigo kece farko, ni ha

ɗ

uwata dake na barshi matsayin ƙaddara kuma bansan abinda ubangiji yake nufi da ita ba.

Daga ni harke babu wanda yasan abinda anjima zatayi bare gobe, amma ina riƙonki da Allah kiyi haƙuri kuma ki yafemin

akan duk wani abu daya faru tsakanina dake, ta

ɓ

e bakina nayi tare dayi magana ƙasa ƙasa amma baiji abinda nace ba, Eye ? Ya tambayani tare da yatsina fuska yace banji me kike fa

ɗ

a ba ,

Kai tsaye na kalleshi tare da cewa bazan yafe maka ba har ab

adan duniya, jinjina kai yayi tare da cewa to ba komai Allah yasa rashin yafiyar shine alkairi a rayuwata, kina buƙatar wani abu ne daga gareni ? Ni bana san komai saboda baka da abinda zaka bani ni bakayi ku

ɗ

in da zaka taimakeni dashi ba har yanzu, bai sa

ke magana ba, ya

ɗ

auki wayarshi ya kira mutumin daya kawoni yace yazo ya mai dani gida...

Ci gaba nayi da zage zagena ƙasa ƙasa yanda bazai iya juyoni ba, anan nayi ganganci

ɗ

aya kunsan masu iya magana sunce idan mutum matsiyaci ne ko an sakashi a tandu

n man shanu aka tsamo shi haka nan zai fito jikinshi ƙamas.

Babu wani

ɓ

ata lokaci mutumin ya iso, Dikko yana jin tsayuwar mota yaje ya bu

ɗ

e

ɗ

akin ki ya dawo ya zauna, da sallama mutumin ya shigo tare da kallona yace muje, tashi nayi tare da ƙar

a kallon Dikko har yanzu bakinshi yana motsawa cikin salo mai burgewa da

ɗ

aukar hankali yana cin cingom inshi cikin kwanciyar hankali , gaskiya nidai yanamin kyau idan yana cin cingom, amma fa bana ƙaunarshi, bai kallemu ba kuma baiyi mana magana ba hankal

in shi yana saman wayarshi,

Nayi tunanin DK zaiyi ta ha

ɗ

ani da Allah ko kuma idan yaga zan tafi zai kirani amma ko

ɗ

aya ba abinda ya faru, haka nan naji babu da

ɗ

i haƙura kawai nayi na shiga mota muka tafi, 11:30pm a cikin

ɗ

akina tayi min, daga

Nana sai Karima kawai a gidan sunata jajantamin.

Kuma sune suka fa

ɗ

amin mutuwar Alhaji, nayi kuka sosai musamman ma a lokacin dana ga vidion dana

ɗ

auka muna ai kata sa

ɓ

on Allah wani irin imani da tsoron Allah ya tsargamin zuciya tare da ganin kam

ar mutuwa zanyi yanzu yanzu,

Na da

ɗ

e ina kukan mutuwar Alhaji a cikin kwanaki ukku daga nan kuma na

ɓ

arar da lamarin zance mutuwarshi muka fuskanci rayuwar bariki.....

Bani canzawa, kuma yanzu aka fara....

Muje zuwa....

26/08/2019

*JAMILA MUSA...*

🤙🏻

⚜

*BRILLIANT WRITERS ASSO*

🖊

_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}-_

*KWARATA*

_{{Kalu bale gareku matan aure}}_

*JAMIL

A MUSA* _{ meelat musa }_

_Sadaukar wa gareku,_

👇🏻

*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat }}_

&

*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*

🅿

------ 20

*_Shafin ga gaba

ɗ

ayanshi kyauta ne ga group mai albarka da mutanen c

ikinshi masu mutunci MEELAT MUSA FANS kuna fa sakani nisha

ɗ

i idan kuna sharfi nakanyi dariya sosai domin kuma ilimi ne na musamma ngode sosai Allah ya ƙara haƙuri da juriya, wata ma dai wai cewa tayi Oga Dikko ! Star Dikko ubangidan KWARATA , nafa gode All

ah ya baku wayoyi masu riƙon caji da caja mai saurin cika hand set amin... Ni Meelat ko ince JAMILA MUSA nake cewa asha karatu lafiya...._*

*_Ina miƙa saƙon ta'aziyya ga "yar uwa kuma abokiyar aiki haziƙar marubuciya Fadeela Lami

ɗ

o ina tayaki jimam

in rashin

ɗ

an uwanki Allah ya jiƙanshi ubangiji ya amfani zuri'ar daya bari , Allah ya baku haƙurin rashin sa annabi yasan da zuwanshi, mu kuma Allah ya kyautata namu zuwan bayan nasu ubangiji yasa mu cika da imani idan ajalinmu yazo..... Am3n ya Allah..._

*

Duniya sabuwa inji masu iya magana yayin da wani yake kuka a lokacin wani yake farin ciki, kukan mutuwa da jimimmamin rayuwa yana gidan Alhaji Muntari yayin da a gidan da muke haya yau muke shagalewa muna raƙashewa muna cin duniyar mu da

tsinke...

Zaune muke a saman tabarma yayin da ni nasha riga da zani na atamfa nayi

ɗ

aurin

ɗ

an kwali na irin na sabbin karuwai, na nemi bakin kwalli na dadda

ɓ

awa bakina, ga kitso na matan bariki da aka yanyaramin

ɗ

inki rigata ya kameni sosai duk

rabin halittun jikina sunyo waje, kallo

ɗ

aya zakamin kasan ni tantiriyar karuwa ce wacce ta anshi lasisin iskanci bada jimawa ba, yanayi na ya fita a cikinsu kana gani na zaka gane nice uwar gidan *kwarata...*

Miƙe ƙafafuwa na nayi a saman tabarma

nayi zama irin na matan da basu da kamun kai, a gefen damata Amisty ce zaune da jaddawalin sabuwar bariki mai fara aiki a cikin satin nan..

Nana , Karima , Hafsa , Amisty , A ` i da Saude duk suna wurin daga gabana suna ta bani wani irin matsayi

na musamman sai kace nayi musu asiri zakayi mamakin yanda suke darajani, yaran nawa dai su shidda ne duk dani mun zama bakwai mune sabbin *kwarata* a cikin wannan zamani kuma nice shugaba kuma zanzo da salon da tarihina bazai gogu ba a cikin tarihin birni

n garin katsina...

Juyawa nayi gefen hagguna zuga ce ta "yan daba dana

ɗ

auko su haya zan riƙa basu albashi duk ƙarshen wata, dalilina kuwa na

ɗ

aukarsu duk yana cikin labarin, sunsha kitso irin na

ɗ

iyan kafirawa kallo

ɗ

aya dai zakayi musu ka tabba

tar sunsha iskanci sun ƙoshi...

Saida na gama kallesu tsaff sannan na fara nazari da tunani , na farko dai zamanin ga ya canja rayuwa bata tafiya dole saida ilimi, waye zan samu mai amana da zai riƙa karantawa rubutuwa da fassarawa idan anmin tu

raci, babu shi zuciyata ta bani amsa tare da cewa karki sake ki yadda da matan bariki dan basu da amana...

Kallon Amisty nayi tare da cewa karanto min ina saurarenki, miƙomin takardar tayi , murmushi nayi bance komai ba na ansa, biro na

ɗ

auka na j

uya bayan takardar nayi rubutu da labarci kamar yanda nayi a police station miƙa mata nayi bayan na gama rubutawa sannan nace ha

ɗ

a dukansu ki karanto ina saurarenki...

Zazzare ido ta farayi ta ƙurawa jaddawalin ido, alifun kanshi idan zaki kasheta

bata iya karantawa ba, ganin ta kasa nace tou ki kiyayi kanki da duniya duk baiwar ki wani yafi ki, kece kika rubuta kuma kece zaki ya

ɗ

a ba kowa ba, karki damu basai naji abinda ke ciki ba, kije kawai....

Ku tashi muje na fa

ɗ

i maganar tare da miƙ

ewa tsaye,

ɗ

aki na koma na

ɗ

auko gyale na sannan na fito, gaba nayi zugar daba ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login