Showing 147001 words to 150000 words out of 178087 words

Chapter 50 - KWARATA COMPLETE



yace akwai ku

ɗ

i , nace nawa ne Baba ? Yace dubu

ɗ

ari biyu ne , nace tou kiramin wannan lambar na ƙarasa maganar kamar zan fa

ɗ

a masa ,

Duba sunan da akayi saving in number yayi yai murmushi tare da cewa iye Mamana ta fara soyayya ya ƙarasa maganar ya

na kallona kuma cikin zaulaya yayi maganar , cikin jin kunya na zauna kusa dashi ina dafa kafa

ɗ

arshi nace aini bana soyayya , yace ai ba wani ne ya bani labari ba nine na gani da idona , tou me yasa kace haka ? A dai² lokacin da yacemin wayar a kashe take

,

Cikin rashin jin da

ɗ

i na anshi wayar kaina ya fara min ciwo haka nan naji

ɓ

acin rai ya lullu

ɓ

emin zuciya , cike da damuwa na fito tsakar gida , amma sai naga gidan kamar yana juyawa , Baba kuma yana min magana daga bayana wallahi kwata² banajin a

binda yake fa

ɗ

a ,

Wai ance ana kiran Sultana , da sauri na fara kakka

ɓ

a idona daya cika da hawaye inayin dariya cikin farin ciki , nayi ƙofar gida da gudu Babana ya fito da sauri ya biyo bayana yana lafiya ? Turus na tsaya ganin Umar , nayi tunanin

zanga Dikko babu shi , sake cika da hawaye idona yayi nace ina yake ? Miƙomin makullun mota yayi a dai² lokacin da Baba ya fito yace gashi yace a kawo miki kuma akwai ku

ɗ

i a but wai kisha mai , sai ki bani tukuwici in wuce , nace tou ina shi Dikko yake ya

aiko ka ? Umar yace yayi tafiya ,

Kallona Baba yayi yace waye ya kawo wannan motar ? Hawayen da suka taru a idanuwa na suka samu damar gangarowa daga saman kumatu na , da sauri na juya na rumgume Babana ina kuka ,

ɗ

agoni yayi daga jikinshi yace

wai miye ? Waye ya baki wannan motar ?

Cikin kuka nace Dikko ne , kallon motar Babana yayi sannan ya kalli Umar yace wai wane Dikko ne ? Da hannunshi yayi mishi nuni da doki , kallona Baba ya sakeyi yace meke tsakaninki dashi ? Goge hawaye nayi na

anshi makullin na bu

ɗ

e but in motar , bandir in "yan dubu² ne guda goma , guda biyar na ba Umar nayi godiya , shima godiya yayi ya wuce abunshi...

Umar yana tafiya Babana yace wai Mamana ke ya akayi ya baki wannan motar ne ? Nace shi yaga dama ya

bani ita ba roƙarshi nayi ba , kallon motar Babana ya sakeyi yace aiko wannan motar bata hawuwa wurinki garin nan saidai a siyar da ita kuma duk ma garin nan bana tunanin akwai mai siyenta shima ƙuruciya tasa ya siyeta , { ba rashin ku

ɗ

i baba yake magana b

a da yace baya tunanin akwai mai siyenta } babu dai wanda zai ware wannnan ku

ɗ

a

ɗ

en ya siyi wannan motar kawai dan dai ya hau , murmushi nayi ka

ɗ

an nace baza'a siyar da ita ba gaskiya ,

Baba yace ki hauta ace miki wa Mamana ? Nace idan na hauta kaji

yadda za'a kirani , tou ina zaki ajiye wannan mota ? Nace gidan dokunanshi zata riƙa kwana ... Allah ya tsare Babana ya fa

ɗ

a , na ansa da Amin ,

Da kaina nakai ma masu gadin gidan ajiyar mota , suma kansu mamaki ya kamasu ya akayi motar mai gidans

u tazo wurina ? Saboda kowa ya sani tashi ce shi

ɗ

aya yake da ita duk kaf cikar fa

ɗ

in garin katsina , dan anyi surutun motar sosai a lokacin daya siyota kuma har yanzu ba'a gama ba , wannan ansa basu da mai basu ita....

Na shiga cikin

ɗ

imuwar rayuw

a nayi kukan rashin Dikko nayi harna gode Allah , na rasa ina zan saka kaina naji da

ɗ

i , "yar jakar daya bani a lokacin da muka kama shago dasu Amisty na

ɗ

auko na zazzage , cingom in daya bani nashi na

ɗ

auka nayi ta ci ina ha

ɗ

iyewa , saida naji zan mutu na

haƙura na tattara sauran na mayar ,

Na fa

ɗ

awa iska ina san Dikko bansan adadin kalamai nawa suka fita daga sautin bakina ba , baida wani amfani dan Dikko dai baya nan kuma bazaiji ba , nayi kukan rashin Dikko har tsawon sati

ɗ

aya ina zubar da hawa

ye duk nabi na rame na susuce , na kira wayarshi kullum dai maganar

ɗ

aya a kashe , duk lokacin dana kira wayarshi naji kashe sai nayi kuka kuma bazan daina kukan rashin ka ba Dikko har abadan duniya....

Bayan wata

ɗ

aya ,

Abubuwa da dama

sun faru , Babana ya warke tas kamar bai ta

ɓ

a wani rashin lafiya ba , su Amisty kuma an ƙaro iskanci domin dai suma a anguwarmu suka sayi gida ,

Ta siyi motar hawa ta baro iyayenta tana zaman kanta , Nana ma ta tashi daga gidanmu ta koma nasu A

misty , Saude A ` i Zalifa Karima ma duk sun tare a can , Hafsa ma nan take yini amma bata kwana , itama Asma'u anyi mata register kuma suna fa

ɗ

a cewa yanzu zanga yanda ake shugabar duk wani

ɗ

an iska daya kwana a katsina suna da masaukinshi , idan inajin n

ima wata ƙwaro ce na kafa manya ²n karuwai kamar nasu...

Lokacin da naji saƙon su Amisty dariya nayi , bana san komawa ruwa dan naji kwata bana sha'awar karuwanci dan zuciyata bata da lokacin sauraren kowa saboda Dikko yabi ya mamayeta da soyayyar

shi , kafin inyi wani nazari na yanke hukunci naji gam × ³ a cikin kaina , kamar wacce aljannu yake shiga jikinta haka jikina ya fara fizge² idanuwana sunamin zafi sosai , kaina ya juye , nace tabbas zasu san nawa ba kalar nasu bane mu zuba mu gani dani da

su.

A wannan halin Mamy ta sameni , bayan mun gaisa ta fara rattafomin bayani akan Baban budurwar Dikko , wacce mukayi fa

ɗ

a da ita a mota.....

30/9/09/2019

*JAMILA MUSA....*

💅🏻

⚜

*BRILLIANT WRITERS ASSO*

🖊

_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}-_

*KWARATA*

_{{Kalu bale gareku matan aure}}_

*JAMILA MUSA* _{ meelat musa }_

_Sadaukar wa gareku,_

👇🏻

*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat

}}_

&

*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*

🅿

------ 46

Tsare Mamy nayi da ido na kasa magana duk saida ta gama bu

ɗ

emin komai ta ƙare da cewa harma ta gayyato shi zaizo katsina jibi , har ta gama kallonta nakeyi

saida takai nunfashinta ƙarshe nayi murmushi amma har yanzu idona akanta yake , kuma banyi magana ba ,

Mamy taci gaba da cewa tou ya kike ganin za'ayi idan yazo ? Zance gaki ko kuwa ? Shiru nayi na

ɗ

ora wayata a saman goshina na rufe idona na dama

ina nazari ,

_Kije abunki amma duk abinda zaki kiyi na hankali da tunani ,_

_Ni bana zarginki har abadan duniya anma dan Allah karki sake ki bari zuciya da sharrin shai

ɗ

an yasa aimin wasan danbe dake , ni

ɗ

aya tak na isheki bana gajiy

a kuma bazan ta

ɓ

a gajiya dake ba har ƙarshen numfashi na,_

_Jarumi

ɗ

aya tak akeyi a ƙarni nine jarumin wannan lokaci , Dikko jarumin maza ne kuma ke da kanki zaki fa

ɗ

a kije ki dawo ina nan ina jiranki....!_

Hawaye ya gangaromin daga ciki

n ido nace a ina kake jirana inzo ....? Murmushi Mamy tayi tare da cewa soyayya ? Shiru nayi ina hawaye , dariya tayi sosai tace har kin bani tausayi Sultana uban waye ya shiga zuciyarki har kike kuka ?

Saida nayi shashshekar kuka sannan na kalli M

amy da ido

ɗ

aya nace ni kike tausayi ? Tace Eh ai soyayya babu abinda ke cikinta sai wahala da dana sanin da bashi da amfani , murmushi nayi mai ƙuna nace gara ki tausayimin dan a halin yanzu banma san a babin da nake ba ,

Yana so na har yanzu ko

ya goge ni daga zuciyarshi banma sani ba , dama yace idan bana sansa zai tafi kuma bazai sake dawowa ba , yazo a lokacin da bansan waye shi ba , kuma ya tafi ya barni a dai² lokacin daya koyawa zuciyata soyayyarshi , bazan gaji ba , ba kuma zan daina fa

ɗ

a

ba har kalma na ƙarshe a duniya , ina sanka ׳ Na ƙarasa maganar ina goge hawaye ,

Tsoki Mamy tayi tare da cewa yanzu kinji abinda na fa

ɗ

a miki , sai magana na gaba , akwai wani mijin ƙawata yaga wata anan anguwar yana so ya

ɓ

ata dare

ɗ

aya tak da i

ta , tou na biyota bayan nayi bincike sai akacemin matar aure ce , dana fa

ɗ

a mishi sai yace min dama matar auren yake nema shin zaki iya kawo mishi ita ? Akan wane farashi ? Na tambayi Mamy , tacemin 50k nace kai haba zunubin fa akwai girma , yadai ƙara wa

ni abu...

Mamy tace Sultana haka zai baki , kallonta nayi ido cikin ido nace gaskiya ƙarya kikeyi ke kika rage ku

ɗ

in da za'a bani , Sultana ni nake ƙarya ? Nace yo wace ce ke da baki ƙarya ? Mamy tace dama naga kin raina ni ko girma na baki bani ?

Murmushi nayi da gefen baki na , nace babu wanda ya kawoni bariki ni na shiga da kaina , bana ƙarƙashin kowa ina bisa ƙarƙashin ikon zuciyata ne , banda uwar

ɗ

aki haka kuma banda ubangida , bana nema wurin kowa dan kowa baida abin bani , wannan harkar ra'

ayina ne yasa na shiga badan ra'ayin kowa ba , abuna yana jikina naki yana jikinki , tayuwu ke ki bada naki a baki 1k wannan ra'ayinki ne kuma kinji kina iyawa ne , niko babu dalili na bu

ɗ

ewa namijin banza ƙafata ya hauni ya sauka ya bani ku

ɗ

in da bazasu k

ashemin kwarnafi ba ,

Ban kawo ki bariki ba baki kawoni ba ,baki koyamin ba haka nima ban koya miki ba , a rana tsaka muka ha

ɗ

u kin gama gogewarki nima idona biyu kika ganni ba bacci nake ba , tuni na bushe fitilar idona , banda Aunty banda Yaya ba

nda Mama haka kuma banda uwar

ɗ

aki a bariki wallahi , ta yuwu ma kila namiji

ɗ

aya ya nemu a tare yana gamawa dake ya jawo ƙafata , wane girma gareki a wurina ? Sana'ar fa iri

ɗ

aya ce , uwar data haifeni ma data ga bata iyawa kayanta ta tattara ta kama gaba

nta tou bare fa ke banzar bazara kashi a masai , na fa

ɗ

a kuma zan sake maimaitawa idan bakiji ba kiji , idan kuma kin manta ki sake fahimta ,

Matar aure bana kawota a dubu 50k wallahi idan dai yana so tou dubu

ɗ

ari biyar zai bani nayi miki alƙawari

kuma ki mishi albishir a cikin sati

ɗ

aya tak zan kawota babu asiri babu bori , idan haka yayi miki to idan bai miki ba a daina cinikin dan bana san rainin hankali da yawa....

Shiru Mamy tayi tana kallona ni kuma naci gaba da gwada layin Dikko , can

kuma tace tou za'a baki rabin ku

ɗ

in idan an gama sai a cika miki , ba tare dana kalleta ba nace ni bana da sasshen jikin mutum , Mamy tace kamar ya kuma ? Nace tou kamar yadda zaki bani rabin ku

ɗ

i ! Me zan ciro na fara kawo mishi ? Mamy tace Sultana zan b

aki rabin ku

ɗ

i idan aka gama na cika miki , tsoki nayi nace kinga da Allah ki tashi kina

ɓ

atamin magana a banza , kije idan kun shirya ansar mace kuzo da dubu

ɗ

ari biyar na gama magana....

Jakarta ta bu

ɗ

e ta

ɗ

auko dubu

ɗ

ari biyu tace gashi zan cika

miki anjima , ai banma da lokacinta bare kuma tayi tunanin naji abinda tace , can kuma tace kin cika kafiya gasu bara na ranta cikin ku

ɗ

in ƙawata idan naje banki na cire ita saina bata , da gefen idona na kalli ku

ɗ

in , miƙomin tayi na ansa na tusasu fes s

un cika , hoton matar ta turamin a wayata tace gata nan kuma bama so sai tazo tayi ta wani noƙe ² nace inki so kije abunki ,

Har zata fita nace , maganar mai zuwa katsina kuma jibi akwai Hamida akwai yaran gidan Baba ƙarami ki taimakamin suma su shi

go sahunmu tafiyar zatamin dai² , Mamy tace baki da damuwa , godiya nayi mata ta wuce abunta , ni kuma naci gaba da nazari akan hanyar da zan fiddo matar aure a kaita wurin mijin da ba nata ba kuma banma ta

ɓ

a magana da ita ba ina dai ganinta tana wucewa !

*America...*

Mai gida Dikko ne kwance a gefen gado , ya ƙurawa waya ido ko kiftawa bayayi , daga can ƙarshen gado kuma amaryace sanye cikin wata irin tsadajjiyar alkebba , mutum biyar suka kawota kuma kwanansu biyu yau suka juya bayan sun

ƙara gyarewa ango amarya suka shiryata cikin shiga ta alfarma da

ɗ

aukar hankali , bayan tafiyar "yan rakiyarta ta dawo

ɗ

akin da take tunanin nan ne

ɗ

akin mijinta ta tsareshi da kallo kamar kwarton namiji yaga wawan zama..

Tafi minti 15 zaune bata

ji yayi magana ba , dan haka ta tashi tsaye ta zare alkabbar ta ajiye a gefen gado , cikin gogewa da bu

ɗ

ewar ido ta fara tafiya cikin natsuwa ta zagaya inda Dikko yake kwance.

Kafin ta iso Dikko ya tashi da niyar shiga toilet , da sauri tasha gaba

nshi tace haba ina ne kuma zakaje ne bayan kayi wanka , kallonta yayi sannan yace zan tsaya kiyi ta kallona ne kamar banda aikin yi ne ? Haba Yayana aiko kaine kake da aikin yi a gabanka , nuna kanta tayi daga sama har ƙasa tace mai wannan zundumemiyar mac

e inashi ina bacci a daren nan ? Ga kallo kuma ga aiki , kasan yanzu ba'a sake da miji mai mummuna ma ta tattala abinta ina gani mai tsadajjiyar fuska da ƙira mai

ɗ

aukar hankali kamar ka ? Ai banga ta zama ba aiki ya sameni harsai na goge tambarin

ɗ

iyan

ɗ

a

n caca a zuciyarka...

Wace ce

ɗ

iyan

ɗ

an caca ? Dikko ya tambayeta yana mata kallo mai nuni da zaici ubanta ! Haba Yaya DK kana tunanin bansan komai ba ? Kaf labarinta a hannuna yake , me zakayi da wannan yarinyar ? Yarinya mara tarbiya , marar

asali jahila da bata gane komai sai karuwanci..

Murmushi Dikko yayi maicin rai dan duk duniya ya tsani a famo mishi ciwon tunanin An mata , haka kuma ya tsani a soketa , cikin ƙunar rai yace ni na sanki tun baki san kanki ba , haka kuma nasan way

e ahalin babanki ciki da waje , idan har zan duba girma da tsatson ahali da tarbiyar iyaye ke ko matsayin mai aikin gida na baki ba , da cancanta aka bimin wurin auren da aka yomin ke kinsan baki kai cikin layin matan da zanbi hanya

ɗ

aya dasu ba , An mata

bata sanki ba kuma baki gabanta dan bata san da zuwanki ba , tana can tana rayuwarta bake ba ko ni bata da lokacina bana san munanan kalamai yana fitowa daga bakin ki akanta , ba ƙoƙarin gogeta zakiyi ba domin bata gogowa har abadan duniya a zuciyata , ida

n dai zaki iya kiyi ƙoƙari ki kafa soyayyarki a zuciyata shine abinda zakiy farko kenan ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login