Showing 114001 words to 117000 words out of 178087 words
damuwa ko nayi miki wani abu bai miki da
ɗ
i ba ne ?
Karkata kanta tayi gefe hawaye suna ci gaba da gangaro mata , za
ma Dikko yayi gefen gado ya tattaro natsuwarshi fuskar Sadiya ya tallafo da duka hannayenshi yace mene ne ? Ki fa
ɗ
amin wai meke damunki ne ? Dakel ta
ɗ
aga bakinta zatayi magana a daidai lokacin da wayarshi ta fara ringing , cirowa yayi ya duba , Umar ne da
n haka ya
ɗ
auka tare da cewa ina ne..... ?
Bayani Umar
ɗ
in yayi masa , bayan ya gama Dikko ya kashe wayarshi , shafa gefen fuskar Sadiya yayi ina zuwa , yana fa
ɗ
in haka ya miƙe ya fito daga
ɗ
akin , ita kuma taci gaba da kuka , bayan ya fito yacewa
Mom insha zaije ya dawo yanzu , Allah ya tsare tayi masa Al ' Ameen da sauran tawagarshi suka rufa mishi baya.... !
A bakin get suka
ɗ
auki Umar suka nufo inda muke taro , a lokacin anci rabin shagali itama Hafsa ta taho dan ta wulaƙantani tunda gi
dan Babanta ne , amma tana zuwa labari yasha banban duk wannan taron jama'ar bai hana uban Hafsa rungumeni ba ya yanko cake yana bani a baki , gaba
ɗ
aya wurin aka
ɗ
auki sowa da ihu shi dama Alaji tunda ya ajiye kayan party nace kawai yaje tunda taron mata
ne babu maza , kuma yayi tafiyarshi...
Lalla
ɓ
awa tayi ta koma da baya ba tare data bari wani yaji koya ganta ba , ihu akaci gaba dayi sakin sauti akayi yadda ya kamata mata sukaci gaba da farantawa she
ɗ
an ,
Hafsa tana fita taci karo da D
ikko ya fito daga mota , da gudu ta nufi wurinshi tana kuka cikin kuka ta fara fa
ɗ
a mishi abinda Sultana tayi mata niko nace danma baki ga vidio ba , number wayar Sultana Dikko ya ansa a hannun Hafsa ya fara kiranta ,
Muna ta cashewa wayata ta fara zur
zur dan ba ƙara takeyi ba murzawa takeyi sai kaji sautinta yana shiga maka hannu burbur ,
ɗ
auka nayi naci gaba da kwantace ba tare dana jira naji ko waye ba ,
Cikin wata irin murya yace fito gani nan na kasa gane gidan , wallahi banyi tunanin Dikko bane
nayo waje , ina fitowa naga Hafsa tsaye da wanda bansan ko waye ba domin ya juya bana ganin fuskarshi sai bayanshi , cike da mugunta nayo wurinta dan a tunani na taga vidio zamu cashe rashin mutunci ,
Saida nazo gabansu na gane Dikko bu
ɗ
e baki na
yi da zumar nayi magana ya wanka min wani irin gigitaccen mari harsai dana juya kamar ranfa saboda karfin mari kafin in dawo hayyacina ya sake wankamin wani firgitacce wanda saida nayi
ɗ
imuwar tunani na dan wallahi a daidai lokacin da zaka tambayeni suna n
a bansan abinda zan fa
ɗ
a maka ba ,
Ƙara
ɗ
aga hannunshi yayi zai kaimin wani marin a gigice na riƙe hannun cikin kuka nace yi haƙuri don Allah , a tsawace yace tou shiga mota , har yanzu dafe nake da inda ya mareni na nufi wurin motar da kanshi ya
bu
ɗ
emin na shiga sannan shima ya shigo dani dashi ne a baya , rufe murfin motar yayi Al' Ameen yaja sauran motocin suka biyo bayanmu...
Duƙar da kaina ƙasa nayi ina kuka cikin sauti mara hayani jikina sai kyarma yake dan har yanzu marin shiga ji
kina yakeyi ,
20/09/2019
Jamila Musa .....
💅🏻
⚜
*BRILLIANT WRITERS ASSO*
🖊
_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}-_
*KWARATA*
_{{Kalu bale gareku matan aure}}_
*JAMILA MUSA* _{ meelat musa }_
_Sadaukar wa gareku,_
👇🏻
*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat }}_
&
*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*
🅿
------ 36
Duƙiyar ta isheni na
ɗ
ago hannuwana na rumgume kujerar da
ake kira da mai zaman banza , ta kusa da Al 'Ameen babu kowa akai dan haka na rumgumeta kawai naci gaba kuka ,
Kallon hannuna Dikko yayi idonshi ya sauka akan wayata kawai ya miƙa hannunshi da zumar cirota daga wurina , da sauri na ƙara riƙe wayar
gam tunda bana saka ma waya wasu malatsan sirri wanda saini na bu
ɗ
e da kaina zata bu
ɗ
e a bu
ɗ
e take zaka iya shiga duk inda kake so...
Da ƙarfinshi ya fizgi wayar kafin yayi mata kyakkyawan riƙo na fizgeta a hannunshi dan bai kamata ace anga wanna
n
ɗ
aukar ba bai kamata ba , miƙo hannunshi yayi tare da kauda kanshi gefe yace bani ,
Girgiza kaina nayi alamar a , a , cikin tausassar murya ya matso da fuskarshi kusa dani yace bani wayarki nace , matsawa nayi tare da ƙara saƙe wayar a bayana , s
hima matsowa yayi kusa dani yace zaki bani ko sai kinci cingom ne ... ?
Cikin kuka nace dan Allah ka shafamin lafiya , kallona yayi gefe da gefe sannan yace ta ina zan shafa miki inyi sauri dan nafi so kiyi lafiya da nisan kwana ya ƙarasa maganar y
anamin kallo mai nuni da rainin hankali , nima kallon raini hankali nayi masa amma banyi magana ba ,
Shima shiru yayi bai sake magana ba kuma ya daina maganar in bashi waya , daga haka dukanmu babu wanda ya sake magana har muka zo inda zamuzo , duk saur
an motocin a waje suka tsaya tamu ka
ɗ
ai ce aka bu
ɗ
e ma get muka shiga , bayan Al ' Ameen yayi parking ya fita daga cikin motar aka barni daga ni sai Dikko !
Al ' Ameen na fita Dikko ya sake taro hannu in bashi waya , cikin kalar ban tausayi na maid
a hannuwana baya tare da cewa dan Allah kayi haƙuri , ni nace kinyimin laifi ne ? Wayarki kawai zaki bani nace ya ƙarasa maganar cikin kausasa murya yana zazzaro idanuwa ,
Tsoro naji ya kamani sosai dan haka da sauri na miƙawa Dikko wayar , ansa y
ayi yana mai min ƙwafa tare tare da latso wayar haske ya bayyana , kafin ya shiga inda yake so kiran Amisty ya shigo cikin wayar , badai serving nake da sunan mutum ba lamba ce kawai , dan haka kiran sunan lambar dana ajiye number Amisty yayi sannan ya sha
fa wayar ya kara a kunnenshi ,
Dafe kaina kawai nayi lokacin da Amisty ta fara watso kalamai masu zafi da
ɓ
atanci akaina sai ta ciko bakinta da ashariya sannan ta luƙaƙamin tare da furta wallahi idonta idona sai takaini kiyama ta dawo , maganganun
dai babu da
ɗ
i dan har mahaifina ta saka duka dai abun gwananin ban takaici , tana zurara zagin wayar Hafsa ta shigo , amma bai
ɗ
auka ba saida Amisty ta sauka ta kashe wayar , har ya gama waya da Amisty kiran Hafsa daya tsinke sai ta sake kira....
Itama Hafsa ta tata nata rashin mutunci itama a kalaman nata maganganu tayi masu kyaushi itama dai abun babu da
ɗ
in ji , idan tayi magana taji Dikko baice uhum ba , sai tace kina jina ko ? Sai yace Umm itama itace ta gaji ta kashe wayarta...
Cikin takaic
i Dikko ya kalleni tare da cewa fita , ina zanje ? Rumtse idanuwanshi yayi tare da sake cewa fita bana san ganin ki wallahi komai zai iya faruwa ki fita kafin naji miki ciwo , ƙaruwa hawaye na sukayi nace da Allah wai ina zanje ? Ki fita........ Ya fa
ɗ
a ci
kin murya maisa firgici babu shiri na bu
ɗ
e mota na fito , sai yaita yin abun kamar wani shafar aljannu ,
Ina fita Al ' Ameen yace muje ciki yayi gaba babu musu na bishi muka matsa , makulli yasa ya bu
ɗ
e ƙofa sannan ya shiga , nima shiga nayi palo n
e mai girman gaske sai wasu ƙoƙofofi biyu da bansan ko ina ne ba , makullin ya ajiyemin a saman hannun kujera yamin saida safe....
Banyi magana ba na saki baki kamar lefen wawiya ina kallonsu suka fice daga gidan , dan daga cikin palon zuwa bakin
get ba wani nisa kuma daga cikin palon kana hange duk wanda yake bakin get , wuri na samu na zauna ina maijin takaicin rashin kasancewar wayana a kusa dani ,
A
ɓ
angaren masu party kuwa saidai shagali yayi nisa sannan aka gane bani a wurin , nemana
aka farayi amma ina mutane basu ankara ba Dikko yayi layar
ɓ
ata dani , wasa ² abu ya zama gaske yayin da wasu ke cewa sunga anmin waya na fita , nemana aka shiga yi amma babu ni kuma babu labarina....
Dikko kuwa asibiti suka fara zuwa ya ƙara dub
a Sadiya da jiki yayi mata nasiha ya lallasheta , saidai tayi murmushi mai tattare da ƙuna da baƙin ciki tabi Dikko da kallo mai ban tausayi , duk da yawan murmushi ba
ɗ
abi'arshi bane idan tayi murmushi shima sai yayi mata dan ta samu natsuwa domin shi kan
shi yasan murmushin shi wani sirrintaccen sirri ne da Allah yayi masa baiwa dashi badan halinshi ba , murmushi yana ma Dikko kyau sosai kuma murmushin shi yana da
ɗ
aukar hankali da burge duk wanda ya gani ,
Saida Sadiya ta samu bacci Dikko yayi sa
llama da wanda zasu kwana da ita ya wuce gida , yana zuwa wanka yayi bayan ya fito ya saka riga da gajeran wando na jersey palo ya dawo ya zauna zuciyar shi na mishi babu da
ɗ
i , gaskiya tunda yake a shakarunshi bai ta
ɓ
a cin karo da yarinya mai taurinka da
rashin ji kanta cike da iskanci ba irin Sultana , a shekarunta har tasan taje ta
ɗ
auko vidion tsiraicin uban wani ta tura ma
ɗ
iyarshi ,
Shi kuma Babanta shima dai anyi tsohon banza ka rasa wacce zakayi lalata da ita sai ƙawar
ɗ
iyar daka haifa , kai
abu yayi muni gaskiya , jinjina kanshi yayi shi idan shine duk su Sultana ba mata bane a wurinshi , ko iskanci zakayi da sakarci ai ka samu macen da ta cika mace ta ansa sunanta takai mace ta ko ina da ko ina mai cikakkiyar zarra ba wannan jagwalgwalon ya
ran ba ,
Ya da
ɗ
e yana zaune palo yana tsaƙawa yana kuncewa wallahi zai tsaya saman ƙafafuwan shi ya cusa wa An mata soyayyarshi a zuciyarta idan ya riƙo ragamar rayuwata wato zuciya yasha da ita kuma ya gama da ita har abadan duniya , zata ga
girmanshi tasan darajarshi saboda wannan kamun da yayiwa rayuwarta ,
Wayarta ya bu
ɗ
e yayi binciken duk da zaiyi bayan ya gama ya rufe wayar gaba
ɗ
aya tare da zamewa saman kujera yaci gaba da bacci !
A
ɓ
angaren Babana kuma yana can gidan c
aca baisan wainar da ake toyawa ba a gidan , yana can ya shawu an zinatu kuma akaci gaba da caca , baya tunanin komai na
ɓ
acin rai bare kuma halin da iyalinshi suke ciki , sabgar gabanshi ya saka a gaba kuma ita yakeyi baiji duk fa
ɗ
in duniyar nan ba akwai
mai iya dakatar dashi akan abinda ya saka kanshi ba....
Gajiya nayi da tsayuwa na tunkari ƙoƙofin biyu da na gani a jere , ƙofa
ɗ
aya a rufe take
ɗ
aya kuma a bu
ɗ
e , turawa nayi na shiga da sallama a baki na ,
ɗ
an madaidaicin palo ne da kujeru masu ky
an gaske na leda , sai labulaye masu kyau da tsada wanda suka dace da kujerun , a gefe kuma ga ƙatuwar talabijin girke a tebirin ajiyarta kamar zata
ɓ
aro ƙasa saboda girman ta , abundai zabburgewa , ciki na shiga wato
ɗ
akin bacci babu gado sai ƙatuwar kati
fa da "yar ƙaramar talabijin liƙe a bango , labulayen suma irin na palo ne , toilet na leƙa sannan na fito daga
ɗ
akin duka nayo waje inga ko ni
ɗ
aya ce a gidan !
Wasu irin mur
ɗ
a
ɗ
in ƙattin mutane na gani marasa kyan gani yanayin duk ko wane
ɗ
aya k
amar
ɗ
an rastilin amma su wan
ɗ
an nan baƙaƙe ne , suna gani suka yo kaina suna wata irin magana mai tada hankali wallahi saboda tsoro saida na saki fitsari a wurin , saboda wallahi siffar su bata da kyan gani abun tsoro ce abun firgici ce idan kuma sukayi m
agana sai kaji kamar ba duniya kake ba , tsaye nayi wurin saboda tsoro na kasa gaba na kasa baya , ru
ɗ
ewa tasa na manta da ina da ƙafafuwa ...
Tunzura babbansu yayi yanayin shi ya nuna yana cikin
ɓ
acin rai dan haka yayi wani irin kuka mai motsa t
unani ya ƙara takowa dan ya samu damar matsowa kusa dani , nidai bansan ya akayi na ruga ba saidai kawai na ganni saman katifa har na lullu
ɓ
e da bargo ina kuka ! Bansan lokacin da bacci ya
ɗ
aukeni ba ,
Da safe Dikko daga masallaci asibiti suka nuf
a daga shi sai Al ' Ameen , har yaje ya dawo Sadiya bacci takeyi , bayan ya dawo gida ne ya kira danjin ita kuma An mata ko ta kwana lafiya , lafiyanta qalau suka fa
ɗ
a tare da bashi labarin abinda ya faru , mugu yaji mugunta , dariya Dikko yayi sosai tare
da cewa zaizo anjima ai ,
Ba'a mugun sarki sai mugun bafade , Al ' Ameen bayan Dikko ya gama waya yace mai gida dan girman Allah ka kyale yarinyar nan tayi tafiyarta , sai kace dai itace ka
ɗ
ai mace a duniya ? Yarinya mara kunya mara tarbiyya mara
ɗ
a'a masu gajeren asali wallahi mutuncin gidanku da nasabarku da kai kanka taka mutuntakar ta wuce ace kana sauraren yarinyar nan wallahi , kana da zarrar da duk macen data ganka duniya sai tayi addu'a ta sameka a matsayin abokin rayuwarta.
Kana bab
ban asali ga cikar zati ga kyau ga kwarjini me zakayi da yarinya mara tarbiyar ? A hankali Dikko ya lumshe idanuwanshi dan duk duniya idan akwai kalma mafi muni da
ɗ
aci a wurin shi bata wuce ace An mata bata da tarbiyya ba , Al ' Ameen yaci gaba da cewa uw
a uba ku
ɗ
i kana da cikar arziƙin da zaka iya auro mace ko wace iri ce kai ko babu ku
ɗ
in sai ta so ka dan kyan ka , abin kunya daci baya ne ka auri
ɗ
iyar
ɗ
an caca mashayin giya manemin mat....
Hannu Dikko ya
ɗ
aga alamar dakatar dashi , shiru yayi bay
an yayi shiru yayi masa nuni da ya fita kawai , Allah ya baka haƙuri mai gida ya fa
ɗ
a cikin girmamawa sannan yabar
ɗ
akin ,
Fitar Al ' Ameen Dikko ya fara nazarin maganganun shi tabbas duk abinda ya fa
ɗ
a ba ƙarya bane ba , ko wane mai asali yana so
ya auro mai asali gidan tarbiyar da mutunci amma miye aibun An mata ? Duk dai ha
ɗ
a jini da mutane banza bashi da wani amfani dan ba'a gane matsalar hakan sai zuri'a sunzo dan iskanci jini yake bi , tou amma mi yasa ita An mata batajin magana ne ? Wani sash
e na zuciyarshi yace ba komai wata rana zata daina , idan har mace tana shakkun namiji idan dai ya shata mata doka tou fa tabbas ba zata karyata ba , wani sashe kuma cewa yayi matsalar ba'a nan take ba , tsoki Dikko yayi tare da cewa da Allah ku barni...
A
ɓ
angare na kuma , da asuba ina farkawa kayan jikina na cire na wanke su saboda na
ɓ
atasu da fitsari na goge katifar dake da leda a jikinta kila ma sabuwa ce