Showing 129001 words to 132000 words out of 178087 words
ban yafewa kaina ,
ɗ
aukar fansa ƙudirina ne kuma muradi nane ko ba da
ɗ
e ko ba jima saina kafawa Dikko tarihin da bazai ta
ɓ
a
gogowa a rayuwarshi ba ,
Maganar cewa idan na kawo mishi na 20 zai rufe ƙofa dani nayi masa rata har abada nayi masa nisan da bazai iya kamoni ba , yanda Annabi ya gagari arna haka na gagareka Dikko sa'a
ɗ
aya kawai nake nema fita daga hannunka am
ma da zaran na zare tou kwankin hararka sun soma...
Dukan sitiyarin mota Dikko yayi a daidai wannan lokacin yace wallahi ƙarya kike , dan tunda ya fito daga gidan zuciyarshi tana fa
ɗ
a mishi Sultana tana sanshi tabbas kuma akwai wannan soyayya domi
n yaga soyayyashi kwance a cikin idanuwanta !
Da safe tunda nayi sallah asuba nayi wanka na shirya cikin kayan makaranta , jakata na
ɗ
auka da sauran ku
ɗ
ina da ban kashe ba nayo babban palo ,
Na da
ɗ
e dan nafi ƙarfin awa
ɗ
aya amma babu Dik
ko babu alamarshi kuma babu mota ko
ɗ
aya a gidan , tun ina zama na marmari har na fara gajiya na kwanta saidai na kalli agogo nayi tsoki dan gani ma nake lokutan basa sauri , raina fa ya gama
ɓ
aci sosai dan har nayi tunanin kila bayau zan koma ba ,
Ƙarfe 9:46am ya shigo gidan , a kasalance ya fito daga cikin motar ya nufo palo , kallo 3 nayi mishi kafin ya iso na kauda kaina , kamar yayi kuka dan yanayin fuskarshi ya nuna rai a ha
ɗ
e kamar hadarin tsakar dare ,
Da sallama ya shigo palon bai
ko kalli inda nake ba ya wuce ciki , na ansa sallamar na gaishe shi bai ansa ba ya wuce , murmushi nayi a zuciyata nace kila matarshi taci ƙaniyarshi , mugu kenan sai lahira a gane halinshi...
Yayi fata² da awowi biyu sannan ya fito tunda ya fito
ƙ
aramin palon ƙamshin turarunshi ya fara zagaye cikin gidan nan lungu da saƙo bana tunanin akwai inda ƙamshin bai kai ba , ƙamshin turare mai da
ɗ
i mai jefa mutum cikin wani irin baƙon yanayi mai wahalar mantawa ,
Bayan kamar minti biyu ya iso ciki
n babban palo , wallahi dole tasa na juya dan yanda naji ƙamshi inga wace shiga yayi haka ? Dan nasan bazaiyi wannan ƙamshin a banza ba , yanayin ƙamshin nasan yanayin ha
ɗ
uwar da zaiyi kuma ba'a magana , dan duk yanda zan musulta muku kyawun Dikko zakuga k
amar shiri ne abun , gaskiya Dikko yana da kyau fiye da duk yanda mutum yake zato , tunda nake a rayuwa ban ta
ɓ
a ganin wayayyen namiji
ɗ
an gayu mai saurin shiga rai kamar Dikko ba , ko ta ina babu inda mutum ya isa ya kushe shi saidai wani halin daban dan
ɗ
an adam 9 yake bai cika 10 ba , Dikko yana da aji yana da natsuwar da ko mace tayi natsuwarshi taci Allah bu
ɗ
a ,
Baida yawan dariya haka kuma bai cika murmushi ba , idan kuma yaji mugunta ya fara dariya kai kanka sai abun ya burge ka domin dariya
tana mishi kyau , haka kuma murmushi ke ƙara ƙawata kawunshi , kuma yanayin
ɗ
aure fuska ma dai yana mishi kyau gaskiya !
Idona na sauka kan idonshi gabana ya yanke ya fa
ɗ
i , yasha ƙananan kaya abunshi yayi kyau cikar zatinsa da ƙwarjinsa ya ƙara
fitowa sosai , bai kalleni ba ya yayi kamar ma bana nan saida yazo dai² inda nake zaune yace muje ,
Ajiyar zuciya na sauke na
ɗ
auka jakata nabi bayanshi dan shi tuni ya fice daga palon , lokacin dana fito harya shiga mota , ina bu
ɗ
e murfin motar za
n shiga baya zaune naga shine zauna , fuska a ha
ɗ
e kamar an aiko mishi da sauƙon mutuwa ,
Kawai dai naji babu da
ɗ
i yanayin yanda yake ta ha
ɗ
e rai duk na kama kaina haka nan naji duk na takura , jakata na fara sakawa sannan na shiga na rufe na kall
i wani gefe daban ba na driver ba kuma bana Dikko ba , yau an sako Al ' Ameen wani mai girman kan bala'e ne , kamar jira yake na rufe ƙofa ya bige mota kamar zai tashi sama ,
Saida muka fara biyawa Alheri clinic acan matar Dikko take shi ka
ɗ
ai ya
fita yaje ya dubota bai wani da
ɗ
e ba ya dawo yana gaba wata kyakkyawar budurwa tana biyoshi baya har suka iso wurin mota ,
Bu
ɗ
e motar yayi ya
ɗ
auki wayoyinshi daya bari lokacin da zaije wurin Sadiya , gaba ya koma ya zauna ita kuma ta shigo baya
, kallona tayi ƙasa da sama sannan tayi tsoki tare da fa
ɗ
in wata kalma da turanci amma ko miye tanayin maganar da zafi ne ,
Ɗaga kaina nayi na kalli cikin madubi inda Dikko yake kallona , sam yau idonshi hankalin shi da tunaninshi baya wuri na , d
a gudu driver ya sauko daga inda aka tanada dan ajiye motoci ya ibi hanya yaci gaba da falfala gudu babu ji babu gani ,
Saida mukayi tafiya sosai sannan ta sake fa
ɗ
ar irin kalmar data fa
ɗ
a daga farko tana hararata , shiru nayi banyi magana ba , b
ayan wani lokaci tace au na manta ashe da daƙiƙiya nake magana jahila karuwar banza karuwar wofi , wani irin
ɓ
acin rai na ha
ɗ
eye dakel lumfashina ya fara yawo tsakanin duniya da lahira , taci gaba da cewa karya wacce iyayenki suka kasa baki tarbiya balba
ɗ
a
ɗɗ
iya dake
ɗ
iyar
ɗ
an caca ,
Murmushi nayi mai cin zuciya amma banyi magana ba dan na fahimci tana da sauran magana , ci gaba tayi da cewa ni sweetheart baya
ɓ
oyemin komai ni nace yayimin rainonki zuwa ranar da za'a
ɗ
aura mana aure zaki dawo gidan
a kuma gidan mijina da zama a nan zan fara baki azabar tausayin da yasa kika shigo rayuwata Sadiya ma da tamin hawan ƙawara ya kikaga lamarinta ya ƙare ? Zata tafi duniyar mutuwa babu jimawa ,
Murmushi nayi tare da gyara zamana na kalleta sosai sa
nnan nace idan kin isa ki sake maimaita abinda kika fa
ɗ
a daga farko ! Nace jahila , nace ni ba jahila bace dan abinda na sani ko uwarki bata sanshi ba , ina da ilimin addini sittin ce a kaina sakara izihinki nawa ke ? Tayi shiru nace tou kinga
ɗ
an caca tu
n nan ya nuna tarbiyarshi tafi irin wacce babanki ya baki ,
Da kika cemin karuwa tabbas ni karuwa ce bazaki shaida hakan ba saina kasa tallata a bakin titi uban naki idan ya gani zai kwasa , ni da kika gani kamar
ɗ
an silif nake ko mutum baici ba sa
ina burgeshi idan kuma harya ta
ɓ
a kwanon zai ta
ɓ
o cikin idan baici ba saiya lashe hannu , tabbas zan nuna miki kaidina da kuma illar kirana da karuwa da kikayi ,
Matsalarki da Sadiya ba tawa bace amma tabbas sai ubanki ya ta
ɓ
a nan da nan ya kuma m
aida miyanshi , na fa
ɗ
i maganar tare da nuna mata wuraren da idonta ke iya gani sannan nace dake da Dikko duk nafi ƙarfinku kuma kinyi ganganci shigowa rayuwata abun harina ya koma biyu daga yanzun nan zanci gaba da hararki kuma in hari Dikko , mari takaim
in , nima na rama daga nan muma cakume da kokowa daga zaune ,
Da sauri Dikko ya juyo yace miye haka kuma ? Cikin
ɓ
acin rai nace ban sani ba baƙin munafiki dakai , zaro ido yayi yace ai bake nake tambaya ba , cike da masifa nace nima ai bakai nake
ba ansa ba , Ashiru yi parking inji Dikko , da sauri ya gurji gefen titi ƙayyyyy yayi parking har lokacin bamu daina bige² ba ,
Ni Dikko ya fara fiddowa tunda ni nake saitin daya bu
ɗ
e murfin motar yana fizgoni ya mareni yace nine munafikin An mata
? Kafin ya sauke hannunshi nima na zabgaga mishi mari nace kaine mana munafiki dama akwai wani bayan kai ?
Da sauri Ashiru ya kauda kanshi , murmushi Dikko yayi yace An mata ni kika mara ? Nace waye kai ? Dikkon banza Dikko wofi , fitowa tayi da
ga cikin motar ta kamani da kokowa duk da banda ƙarfi na firgice sosai dan na tsani inji an aibata Babana , kokowa mukaci gaba dayi Dikko ya riƙeni na sake fizgewa mukaci gaba da fa
ɗ
a , ya ƙara riƙeni sosai hannun damarshi ya riƙo min ƙuguna dashi hannun h
aggunshi kuma ya
ɗ
agomin fuskata kowa yana kallon kwayar idon kowa ,
Cikin maganarshi maisa natsuwa yace An mata yau kuma Dikkon ne na banza da wofi ? Ni An mata ? Kinmin adalci kenan ? A gaban mutanen dake ganin girmana zaki tozarni ? Mi yasa ba
kimin jiya ba ? Me yayi zafi haka haba An matana.... Ya ƙarasa maganar kamar zaiyi kuka , cikin kuka nace cewa fa tayi Babana
ɗ
an caca kuma kaine kace mata ni karuwa ce kuma karya fa
😭
jahila fa
😭
daƙiƙiya balba
ɗ
a
ɗɗ
iya fa wai Babana bai bani tarbiya ba ir
in wannan shedar zakuyi ma Baba ?
Tsareni yayi da idanuwanshi masu
ɗ
aukar hankali sannan yace tou kiyi haƙuri , rufe idanuwana nayi nace inyi haƙuri a aibata min Babana ? Dikko ya ƙara cewa kiyi haƙuri , bu
ɗ
e idanuwa na nayi tare da cewa wallahi
Babana bai kasa bani tarbiyya ba kuma kai zaka sheda haka wata rana sakeni , sakina yayi baiyi kaddama ba mota na koma na
ɗ
auko jakata nazo gabanshi na zazzageta nace ga jakar ka nan ga sauran ku
ɗ
inka nan idan naje gida zan bada cikonka a kawo maka ,
Ina fa
ɗ
in haka nayi gaba , Dikko yace ina zaki je ? Juyowa nayi cike da
ɓ
acin rai nace zanje gidan ubanda ya hafeni ne , nasan darajar
ɗ
an caca kuma nasan mutuncinshi , kallon inda budurwar take nayi nace sunana MARYAM ALIYU MUHAMMAD BINNA { Sultana }
ki fara kuka tun daga yanzu domin kwanakin baƙin cikinki sun soma daga yau , mafita
ɗ
aya kawai shine ki mutu ki huta amma tabbas bazan goge ku
ɗ
ina akanki ba wallahi ׳ ,
Kamar sakarai haka Dikko ya tsaya yana kallona , nunasu nayi dukansu da
ɗ
an y
atsa nace gata nan gatanan ku , goge hawaye nayi nai gaba cikin
ɓ
acin rai , Dikko ya sake cewa wai An mata miye kikeyi haka ? Tsayawa nayi amma ban juyo ba nace idan ka sakemin magana saina tona maka asiri.......
25/09/2019
K
uyi haƙuri don Allah wallahi banajin da
ɗ
i wannan ma dakel nayi shi ,
*JAMILA MUSA...*
💅🏻
⚜
*BRILLIANT WRITERS ASSO*
🖊
_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}-_
*KWARATA*
_{{Kalu bale gareku matan aure}}_
*JAMILA MUSA* _{ meelat musa }_
_Sadaukar wa gareku,_
👇🏻
*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat }}_
&
*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*
🅿
------ 41
Dariya Dikko yayi mai
shiga zuciya yace tou miye ribarki idan kin tunamin asiri ? Ai asirina da naki a ha
ɗ
e yake ki tona tunda ban riƙe miki baki ba , amma ki sani idan kin tonashi sai ki fara neman hanyar da zaki rufeshi saboda tabbas wata rana zaki zama ni , ni kuma zan zama
ke , kije abunki amma duk abinda zaki kiyi na hankali da tunani , cikon ku
ɗ
i kuma da kike magana bake ba da wani abu ya shiga tsakani dake nake ganin mutunciki da ƙimarki saboda kina da wani matsayi na musamma a rayuwata da zuciyata wanda ta dalilinshi kum
a nake
ɗ
aga miki ƙafa , duk abinda ya fita hannuna na gama dashi har abadan abada ,
Kuma zuciyata ta fa
ɗ
amin cewa ko kin tafi sai kin dawo bata ta
ɓ
a fa
ɗ
amin ƙarya akanki ba duk abinda ta fa
ɗ
amin gaske ne , idan akacemin An mata ta mutu ina da yaƙi
ni zuciyata tacemin a , a tou tabbas idan nazo zan ganki kina numfashi , sauka lafiya amma banda kukan dare dan ina buƙatar bacci a wannan lokacin kiyi kuka da safe kiyi da rana amma idan har kikayi kukan dare gani nan zan dawo ,
Kallon budurwar y
ayi ya nuna mata da hannu ke koma mota muje , shiga tayi mota shi kuma ya biyo bayana , gabana yasha yace An mata karki zo kiyi abunda zai zama matsala a rayuwarmu , ki manta da abinda ya faru baya mu fuskanci sabuwar rayuwa ,
Cikin kuka na kalles
hi nace har ƙarshen numfashi na bana fatan na sake kasancewa dakai wallahi , kuma zuciyarka ta fa
ɗ
a maka gaskiya tabbas zan dawo amma
ɗ
aukar fansa zata dawo dani ,
Murmushi yayi tare da cewa haba yarinya , Dikko ne fa ! Kin manta nine na koya mik
i ? Nine nayi kuma nine na fara baki idan da
ɗ
i kikaji ko zafi duk nine dai , ruwa idan da rabonka cikin sa ko ka zuba a kwando bai maka yoyo , ni ba abin farautarki bane zaki duk jarumtatai yana ganin ƙimar mafarauci a wancan karon suma kikayi , wannan kar
on ma haka zata sake faruwa dake ba suma ba har jinya sai kinyi , idan kin dawo
ɗ
auka fansa zaki gane Dikko ba sa'ar wasanki bane domin saina baki azabar da sai kinyi fitsarin wahala bayan kin dawo daga duniyar suma , tsoro na zai shigeki a lokacin da kika
kasance dani a shifim
ɗ
a
ɗ
aya , idan kuma Dikko baya nan zakiyi kuka bacci ya gagareki gidan biki ko suna Dikko yana tare dake a zuciyarki domin zan zame miki garkuwa , da hannun damarshi ya daki na haggu yace wallahi jarumi
ɗ
aya ake a ƙarni nine jarumin w
annan lokaci , Dikko jarumin maza ne kuma ke da kanki zaki fa
ɗ
a keje ki dawo ina nan ina jiranki ,
Idan kuma soyayya ta dawo dake , ƙasa ya kalla yana nazari bayan wani lokaci ya kalloni yace tabbas zaki zo zuwa gareni kina roƙon na baki soyayya ta
, nace wa ni ? Yace tabbas ranar zata zo , nuna kaina nayi tare daci gaba da cewa yi haƙuri Dikko ka manta da wannan wasan kwaikwayon naka har abadan duniya hakan bazai yuwu ba , murmushi yayi tare da ta
ɓ
a daidai saitin zuciyarshi yace ina da tabbacin zak
i soni kamar dai yadda na fa
ɗ
a , ko kina da tabbacin cewa baza ki ta
ɓ
a so na ba ? Nace Eh har abadan abada , murmushi yayi yace ƙarya kikeyi , nace da gaske nake , yace zaki gani nima nace zaka gani , girgiza kanshi yayi yace jeki abunki ,
Ci ga
ba nayi da tafiya har yanzu yana tsaye a wurin dana barshi , motoci masu komawa katsina nayi ta
ɗ
agawa hannu har Allah yasa na samu masu ragemin hanya shiga nayi na nufo katsina yayin da Dikko ya shiga suka kama hanyar abuja ,
Budurwar Dikko kuma g
a wayarta a hannuna , domin dana koma mota dama ba jaka na koma
ɗ
aukowa ba waya na
ɗ
auko abinda yasa na fito da jaka dan karsu zargi ni na sace kuma nasan idan sukayi gaba zasuyi tunanin wurin fitowa ta yada ita , Baba da Mama da kowa nata yana cikin waya.
..