Showing 174001 words to 177000 words out of 178087 words

Chapter 59 - KWARATA COMPLETE

,

itama dai kyakkyawa ce kamar buzuwa hutu ya tabbata ga kyakkyawar matar nan ,

Ɗan zamowa tayi daga cikin kujera tace yarinya ya sunan ki ? Ɗan kauda idona nayi dan bata girmanta nace suna na Sultana , meye tsakaninki da

ɗ

a na ? Cikin ladabi nace

babu , miye dalilin da yasa ya

ɗ

auki mota ya baki ? Shiru nayi dan banda ansar bata , dake nake , nayi shiru , tace tou saurara kiji da farko zaki bada makullin motar nan aka kawomin shi , na biyu kuma ki fita daga harkar Dikko idan ma yana miki ƙarya yan

a sanki tou ƙarya yake miki baya sanki , ya fa

ɗ

amin bakina da nashi yace halakar dake zaiyi da soyayyar shi ya kaiki ya baro ki , kuma tun yanzu ya kaiki ya dawo domin kin tafi kuma Dikko ya dawo , dama in banda baki da lissafi ya za'ayi a ha

ɗ

a doki da jak

i ? Siga ko a fa

ɗ

ar sunan ba iri

ɗ

aya ne ba , ina ke ina zinari ? Matsayin Dikko ya wuce naki ki tuna idan kin manta , gidajen da kuke haya gaba

ɗ

aya ya tattara ya siye ya mayar dasu gidan kiwon dokunan shi ,

"Yar talaka waye ya kaiki kiwon dok

i ? Jidda tace kuma ita ba jinin sarauta ba , Momy tace duk dinari sunanshi dinari akwai na talaka akwai na masu ku

ɗ

i wallahi Dikko babban zinari ne koda ku

ɗ

inka saida rabonka kuma ba'a saka irin ka

ɗɗ

ararshi a caca tsaftatacce ne shi baida sirki ba'a ha

ɗ

as

hi da komai ba ko goro baya ci bare yasha sigari ke ko naki uban kwalbewa yakeyi kuma saiya raba titi biyu tirrr da sanin zuri'ar da ubansu baya ciyar dasu ,

Tadai wulaƙanta ni sosai ta fa

ɗ

i duk wasu sirrika na gidanmu abun dai babu da

ɗ

in ji , ta t

ozartamin Babana bawan Allah da yana can lahira duk a gaban Jiddah tayi min wannan wulaƙancin sannan ta rufe da cewa in tattara inbar garin katsina saboda jahar mijinta ne idan taji labarina kusa ² wallahi zata

ɓ

atar dani , Al ' Ameen maida banza ka taho d

a makullin motar

ɗ

ana ,

Jiki a sanyaye na miƙe na kalli Al ' Ameen dake gefena nace mu ha

ɗ

u gidanmu in baka , Momy tace ku ha

ɗ

u a ina ? Ki bishi ku tafi tare , ko inda take ban kalla ba nayi gaba abuna yau banda inajin mutuwar Babana tana yagar

min zuciyata da babu abinda zai hanani na fa

ɗ

awa matar nan miyagun kalamai masu zafi .

Da sauri na fita daga gidan zuciyata tana tafarfasa kamar zata zubo ƙasa saboda azabar zafi , nayi tafiya mai nisan gaske sannan na samu abin hawa , gashi ban

da ko sisi ku

ɗ

ina an sace su duka , a ƙofar gidanmu na samu Al ' Ameen nacewa mai napep in ya jirani ina zuwa yace to ,

Gida na shiga na

ɗ

auko mukulin mota na bawa Al ' Ameen ya tafi , shi kuma mai napep nace masa kana san katifa ? Dan gidan babu

kowa duk kowa ya kama gabanshi , mai napep yacemin hajiya siyarwa zakiyi ne ? Nace Eh idan na samu masu siya dan siyar idan ban samu ba sai na bayar kyauta tashi zamuyi ....

Dame ² zaki siyar ne ? Nace katifa labulaye sai gas sai tukunya

ɗ

aya bokiti

n wanka da dai sauran tarkacenmu na mata idan kuma kana da ku

ɗ

i kawai ka bani dubu 3 ka kwashe duka , da sauri ya warwaro 3k ya bani , muka koma dashi gida har ledar tsakar

ɗ

akin saida ya cire ganin katifar mai mutunci ce yace hajiya bara na ƙara miki

ɗ

ari

biyar nace ngode ,

Yana cikin kwashe kayan wayar Mamy ta fara ringing da sauri na

ɗ

auka cikin wahalalliyar murya tace Mamy mu ha

ɗ

u dake general yanzu ² tafiya za'ayi dani gida a daren nan , wane

ɗ

aki kike ne ? Emargency da kinzo ki kirani amma k

arki da

ɗ

e nace tou , a wurin nabar mai napep na fice daga anguwarmu ina mai cike da kewarta.

Napep nahau babu

ɓ

ata lokaci muka isa general a lokacin har an fiddo matar za'a sakata a mota ina kiranta ta

ɗ

auka na fa

ɗ

a mata na iso , tace ta ganni i

tace aka kamo in matso inda suke , da sauri na matsa wurin duk na gaishe su suka ansa tacemin ina Mamyn take ? Cike da damuwa nace mata Aunty ta rigamu gidan gaskiya , ni nice Sultana , salati matar tayi tare dayin kabbara tace tou Sultana shiga mota muje

, nace tou babu wani wasi² ko kokonto na shiga mota ahalinta suka shiga muka fice daga asibitin bansan garin da zamu ba....

01:30am ihun Al ' Ameen ya kara

ɗ

e kaf ilahirin girman gidan gwamnati , a

ɗ

akinshi ya farayi mishi wata irin azzalimar shaƙa

ra bayan an ƙwaƙwale Al ' Ameen daga hannunshi dakel , shine Al ' Ameen in ya fito da gudu ya nufi inda zai ha

ɗ

o da Dady dan yasan duk girman gidan nan babu wanda ya isa ya hana Dikko yayi mishi wani abu saishi , kuma duk Umar ne ya ƙara zuga Dikko yadda y

a kamata kuma duk zagi dacin zarafin da akayiwa Sultana saida ya la

ɓ

e yaji kuma ya fa

ɗ

awa Dikko , tsakanin Abuja da katsina ji yayi tayi mishi nisa yaci titi yadda ya kamata Allah dai kawai ya kawoshi katsina dan Ashiru ma baiyi tunanin zaizo katsina da ra

yuwa....

Ihu Al ' Ameen yakeyi a taimakeni zai kasheni yayin da Dikko ya koma mota cikin

ɓ

acin rai yabi Al ' Ameen da gudu , na bani na lalace gefe² ya riƙe hayewa inda mota bata hawa amma hankalin Dikko ya fita daga jikinshi duk mai lumfashin da

ke gidan nan babba da yaro babu wanda bai fito , cikin tashin hankali Dady ya tunkari motar yana Babana meye haka kakeyi wai ?

Da gudu Al ' Ameen ya

ɓ

oye a bayan Dady cikin tsananin

ɓ

acin rai Dady yace meya ha

ɗ

aka dashi ne ? Al ' Ameen yace babu a

binda nayi mishi kawai ina

ɗ

aki kwance yaje yaita dukana da ya gaji kuma shine ya shaƙeni ,

Dikko da aka fito daga mota dakel yace babu abinda kamin ko ? Dady yace Babana wai meke damunka ne ? Cikin tsananin

ɓ

acin rai yace saifa na kasheshi matsa

lata kafin na gano kanamun munafinci ne amma da zaran na gano ka tou babu sauran amfaninka a duniya da ƙarfin bala'e zan shaƙeka saina kashe ka hankalina zai kwanta ,

Momy data iso yanzu tace ka kashe tunda kai mahaukaci ne , kamar jira yake tayi

magana ya fizgo Al ' Ameen yayi mishi kyakkyawar shaƙa yana zaka sake shiga sabgata ? Ina makullin mota ta dan ubanka ? Dady yace sakarshi Babana ! Dikko yaci gaba da cewa tunda kake kaga ina shiga sabgar wani a gidan nan ne ? Ubanka ne ya bata motar ko ni

? Har kaine ka isa ka ta

ɓ

a An mata ,

Saida Al ' Ameen yayi fitsari a wando saboda azaba kuma anyi a cire Dikko daga riƙon da yayi mishi an kasa , saida Dady yasa hannu aka ciroshi dakel bayan Al 'Ameen ya suma , wani irin ihu Dikko yayi mai tada

hankali yayi wata irin jijjiga ya sake tattaka Al ' Ameen zaiyi magana lumfashin ya tsaya ,

Su Ashiru suka

ɗ

aukeshi aka shiga dashi ciki kamar yadda Dady ya bada umarni , cikin bedroom aka kai Dikko saman gado aka kwantar dashi , koda Momy ta shigo Dad

y cewa yayi ta fita baisan ganinta kuma wallahi idan bata fita harkar Baban shi da yarinyar nan da yake magana wani abu ya sameshi wannan Jiddah da kika matsa kika auro mishi wallahi saina sashi ya saketa , Dady yaci gaba da cewa ai nima ina da "yan uwa ku

ma suma suna da"ya "ya sai yaje ya auro yarinya mai

ɗ

a'a da tarbiyar.

Kullum kina gidan yarinya ke ko kunya bakyaji kin hana yarinya ta zauna

ɗ

akin mijinta kullum tana gidan surukai , tou kayi mata gori tazo ta kwana kuma ko Dikko baya aurenta nan

gidan uwarta ne saita kwana kaje ka koreta tana can ta kwanta , tsoki Dady yayi mai nuni da bata da hankali ,

Nan yabar Momy tsaye ya

ɗ

auko maganin Dikko ya zuba mishi a baki , da sauri ya bu

ɗ

e idonshi maganar Umar taci gaba da dawo mishi wai Jid

dah ta bugawa An mata kai a mota , ta daketa har ta fasa mata baki , kuma ka fa

ɗ

awa Dikko saboda ni banajin tsoronshi , murmushi yayi ciwon mugunta ya tashi da sauri ya diro daga saman gadon ya fita Momy tabi bayanshi da sauri , kafin ta fito harya

ɓ

ace ma

ta ya nufi part inta ,

Kwance ya samu Jiddah saman gado tayi

ɗ

ai² tana shan iskan A C bata da wata damuwa hankalinta kwance , ƙafarta ya riƙo ya jawota ƙiyyy a firgice ta bu

ɗ

e idonta wayyo Allahna Yaya me nayi maka ? Dake da waye kuka je gidansu

An mata ? A tsorace ta nuna mishi ƙanwarshi dake kwance gefenta tana bacci , kallon ƙanwar tashi yayi sannan ya sake kallon Jiddah yace bana dukanki amma ki tattara ki kama gabanki ki tafi gidan babanki babu wanda yaji babu wanda ya gani har sai na gano An

mata ,

Idan baki tafi ba na rantse da Allah sakinki zanyi kuma saki na wulaƙaci da tozarci amma in kika ha

ɗ

a ya nayi ² sai ki

ɓ

ace abinki babu wanda yaji babu wanda ya gani , idan wani ya kirani ya bani haƙuri zan sakeki ne , idan kika sake daw

owa gidan nan ba tare da An mata ta dawo ba saki ne , idan har kika bari Momy taji ta zageni ko tamin fa

ɗ

a saina sakeki ya ƙarasa maganar yana fizgo ƙanwarshi itama da sauri ta bu

ɗ

e idonta wayyo Allahna na shiga 3 tasan haukan Dikko Yaya wallahi Momy ta ai

keni itace tace naje , wani irin mari yayi mata saida ya bata kashin bala'e yace idan ta aikeki gobe sai kije ,

Kuma a gidan nan An mata zata dawo da zama idan akwai wanda ya isa saiya hanata zama na gani , wasu kwashe ² ma sunzo bare kuma matar

ishashsshe , wallahi idan dai na ganta a daren nan saita kwana gidan kallon banza ko harara wani yayi mata saina makantashi har abadan duniya , Momy data shigo yanzu tace da Allah rufemin baki sakaran banza ka kawota gidan nan kaga yadda zanci mutuncinta a

gaban idonka , baiba Momy ansa ba yace ma Jiddah kuma ki anso mata makullin motar ta kafin kiji babu da

ɗ

i ,

Momy tace makullin mota yana hannuna Jiddah zata riƙa hawa motar , ta

ɓ

e baki Dikko yayi yace ba komai An mata dai ta hau ta bata kwance yan

a fa

ɗ

in haka ya fita yaci gaba da kiran wayar An mata...

Dikko na fita Jiddah tace Momy idan Allah ya kaimu gobe zanje gida , Momy tace lafiya ? Jiddah tace tunda muka dawo daga america nake cewa zanje ² Allah bai bani ikon zuwa ba , Momy tace sai

kuma cikin dare zaki fa

ɗ

amin zaki ? Jiddah tace kiyi haƙuri Momy ai kwana biyu zanyi in dawo , Momy tace tou Allah ya kaimu , sun dai da

ɗ

e suna

ɗ

an firarsu sannan kowa ya kwanta yayin da Jiddah tayi ƙudirin warware soyayyar Sultana daga zuciyar Dikko ,

Wurin Dady ya koma har yanzu yana kiran An mata amma taƙi

ɗ

aukar waya ita ai dole tayi fushi , shi kuma bai daina kiranta ba , a gaban idona kiranshi yake shigowa kuma a gaban idona yake tsinkewa dukan kiraye ²n da yayi min ina ganin su,



Dan sai 10:58pm muka iso garin Daura , kuma tun muna hanya Dikko yake kiran wayata har yanzu kusan biyu da rabi yaƙi daina kirana , ni

ɗ

aya ce kwance a

ɗ

akin da aka bani gidan "yan gayu komai dai yaji bakin gwargwado matar da ta taho dani tace na kwanta d

a safe zamuyi magana ,

Hawaye ya cikamin ido tausayin Dikko ya kamani sosai dan abinda na lura idan za'a kwana a haka bazai daina kirana ba haƙura nayi na

ɗ

auki wayar cikin kuka nace ka daina kirana mayaudari mai yaudararin kalamai , Dikko yace A

n mata wai mi yasa ke birkitaccen tunani gareki ne ? Kaine mai birkitaccen tunani ashe da kake cewa ka ƙagara gari ya waye kazo gareni duk yaudara ce , ka shirya munafircinka shine kasa aka wulaƙantani aka tozartani aka zage Babana da baisan irin rayuwar d

a nakeyi ba a halin yanzu , to na bar katsina sai ka zuba ruwa ƙasa kasha kuma daga nan gaba naci kada Allah yasa na sake ganinka ko a mafarki na , a haka dama kake tunanin zance ina tsanka ? Tou bana sanka na tsanake ׳ ,

Cikin hayani Dikko yace

kada Allah yasa ki soni An mata idan baki so ni ba zan mutu ne ? Sai lalla

ɓ

aki nakeyi kin

ɗ

aukeni kamar wani sakarai sai gagari nake tsakanin rayuwata da taki , baki saurarawa kiji abinda zan fa

ɗ

a miki kije kiyi duk abinda kika ga dama idan kin tashi ma ki

bar Nigeria ƙarewar katsina nima kada Allah yasa na sake ganinki a barci na sai me , ƙaramar yarinya dake , sassauta murya yayi yace kiji tsoron Allah An mata domin ubangiji yana iya jarabtarki da irin soyayya da ya jarabeni da ita taki , me nayi miki haka

kika tsaneni don Allah ? Haba An matana nasan kina san Dikkonki kuma kina tausayina kiyi haƙuri yanzu kina ina inzo ?

Fashewa nayi da kuka idan har nace bana san Dikko nayi ƙarya ina sanshi ׳ amma nasan babu yadda za'ayi gidansu su bari ya au

reni saidai kawai mu dawwama muna soyayya , duk soyayyar da babu aure a cikinta ta zama shirme ni haka rayuwata zata ƙare tsanin sama da ƙasa ? Saina hau sai na sauko ? Me yasa zuciyata ta cuceni ta koyi soyayyar wanda tasan yafi ƙarfinta ,

A ga

jiye Dikko ya kwanta saman kujera 2siater yace inajinki kina ina ne ? Ina ina sai kuma nayi shiru , kina ina Nidai kayi haƙuri bazan fa

ɗ

a ba , cikin sigar lallashi yace ai nasan zaki fa

ɗ

a irin

ɗ

an jan ajin nan ne na mata kuma duk a rasa wanda za'aja ma aji

saini An mata ni ko bana iya ja miki aji wallahi saboda baida wani anfani inja miki aji ince na jawa wa aji ? Da kinsan yadda na

ɗ

aukeki wallahi da baki fara tafiya kika barni ba , amma nasan kema wasa kike kina katsina ,

Ina katsina amma bana

cikin katsina , yace ai na sani saboda wallahi inajinki kusa dani amma zaki

ɓ

atamin rai a daren kuma dole sai kinyi saboda yarinta , baza ka sake samuna a waya ba , kuma baza ka sake gani na har abadan duniya ba , murmushi yayi tare da cewa ƙarya kikeyi ,

zaka gani shima yace kema zaki gani , yana fa

ɗ

in haka na kashe wayata gaba

ɗ

aya ,

Koda Dikko ya sake kiran wayar Sultana yaji ta kashe cikin ihu yace Dady ta kasheni , dan dama a gabanshi yake wayar , wallahi idan bata bu

ɗ

e layin nan nima zan ruf

e rayuwata kowa ya huta ,

Cikin tashin hankali Dady ya dafe zuciyarshi yace Babana idan dai ka kasheni ka huta , shima Dikkon yace nima idan na mutu kowa ya huta wallahi idan bata bu

ɗ

e wayar nan ba zan zama shafaffen a cikin "yan kwanakin nan , cik

e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login