Showing 150001 words to 153000 words out of 178087 words

Chapter 51 - KWARATA COMPLETE

/>
Sassauta muryarshi yayi sannan yaci gaba da cewa , tana da tarbiyya , nine zan bada wannan shedar , asalinta kuma yana tare da asalina , tabbas bata gane ko

mai sai karuwanci , nine na yanka mata tikitin karuwanci nace ta koyo dan tamin riƙo da bazan ta

ɓ

a tunani wata mace a duniya ba sai ita , ta shafe kaf illahirin zuciyata , tabi cikin kwalwata da jinin jikina , yarinya ƙarama mai tafiya dai² da irin rayuwar

da nake so , zan bata labarin ki , kuma ince kina mata gori itama ta goranta miki tunda dai uba baifi uba , sa'arki

ɗ

aya ma da mamanki ta ha

ɗ

o da momy ai da ina ganinki sai nayi amai...

Goge maganar tayi dai tare da nunawa Dikko ya bata haƙƙinta ,

shareta yayi ya shige toilet, bai da

ɗ

e ba ya fito da alama alwallah yayo , itama shiga tayi tayo alwallah ya gabatar da komai kamar yadda yayi a daren farkonsu da Sadiya cikin natsuwa , bayan sun gama suka koma gado anan Dikko ya farke sabuwar amaryarshi k

uma ya sameta a cikakkiyar budurwarta ,

Yayi farin ciki dan a tunaninshi yadda take ta nuna ha

ɗ

ama tana zalama baiyi tunanin zai sameta a cikakkiyar mace ba , komai yaji gaskiya amma Dikko yace gishiri yayi yawwa , { tasha kayan mata sosai } dan s

hi Allah ya bashi ilimin gane tsurun mace idan ta ha

ɗ

a da "yan dubaru ya sani , amma wallahi An mata itadai ta dabance...

Sai kukan kissa matar Dikko keyi , cikin nuna tasha wahala , Dikko kuwa

ɗ

an jirgiwa yayi ya kifar da kanshi saman katifa tunani

n yadda darenshi ya kasance da Sultana yakeyi , wallahi ya cuci budurcin An mata daya kar

ɓ

a ta ƙarfi da yaji , ƙaramar yarinya da ƙananan shekaru ya saki ƙarfinshi ya ha

ɗ

a da magunguna yaje mata a gigice , bata ta

ɓ

a gani ba kuma bata ta

ɓ

a ji ba sai a gares

hi , me yasa ....?

Me yasa? Me yasa haka ta faru ? Dole kice bakyasan Dikko saboda Dikko ya zama mugu a wurinki , An mata da kinyi haƙuri kin bani dama a karo na biyu da kinyi alfahari dani , da bazan barki kiyi kuka ba , bazan barki kiyi baƙin ciki ba

, shi kenan kin fita a hannuna zaki tafi wurin mai rabo ya

ɗ

aukeki ya dasa wasan sa daga inda na tsaya...

A hankali ya lumshe kyawawan idonuwanshi a bayyane yace Allah ya sanyaya miki zuciyarki , a tunaninta da ita ake tace amin mijina , har yanzu

idonshi a rufe yace kin yafemin kenan ? Ummm ai bakamin komai ba ma , kenan babu zafi ? Umm umm , to me yasa ki key kuka ? Ba komai , sai yanzu ya gane bada Sultana yake maganar ba , bu

ɗ

e idonshi yayi da sauri ya ganshi kwance akan sabuwar amaryar shi , k

uma "yar uwa a gareshi...

Ko tsakar dare dana farka haka naci gaba da gwada wayar Dikko wanda ya zamarmin kamar hauka dan ƙaranci ban kira wayarshi ba a rana na kirashi sau 200 da wani abu ,

Ina zaune tsakar daren nan ina ta aikin neman

wayar naji maganar Baba ƙasa² daga bayan

ɗ

akina dake daga tagar

ɗ

akin sai a fice zaure a fita ƙofar gida , bana iya jiyo abinda Baba yake cewa saidai naji maganar Amisty cikin shagaba tana cewa nidai Dady don Allah... Ta ƙarasa maganar kamar tana kuka !

Da sauri na haska fitila na duba agogo naga 3:45am cikin sauri na miƙe na sake matsawa da kunnena jikin window naji shin da gaske Amisty ce ko kuwa dai wata ce daban ! Wallahi Amisty ce dan duk duniya babu mai irin wannan muryar sai ita , me suke ce

wa ? Me ya ha

ɗ

a Amisty da Babana a wannan salasunan daren ? Me ke tsakanin Amisty da Baba ? Duk wannan tambayar banda ansoshinsu nayi yunƙurin yin wani abu tunani na ya tsaya cak domin kaina ya riga da ya juya...

Buga kaina nayi da ƙarfin bala'e a

jikin bango na kurma wani irin ihu duk wanda ke cikin gidan saida yayo waje saboda ƙarfin ihun da amonshi ni kuma na fito da gudu nayo hanyar fita , babu Amisty domin tuni ta fice , ina ƙoƙarin fita Baba ya riƙeni da ƙarfi yana lafiya ? Fizge ² na farayi n

a kwace nayi waje , da gudu ya bini ya riƙoni nafi ƙarfin riƙonshi domin na sake zuƙewa daga riƙon da yayimin , cikin tashin hankali zugar gidanmu suka yo kaina dakel suka kaini ƙasa suka daddanne ni na birkice gaba

ɗ

ayansu na watse su , na yanki santa , y

ayuna maza suka taimaka aka kamani aka mayar dani cikin gida ,

Kowa tambayar abinda ya sameni yakeyi ? Murmushi nayi mai ciwo na kalli Baba nace ina ka

ɓ

oyeta ne ? Cikin rashin fahimta yace wa ? Kafi kowa saninta me takeyi a gidan nan a wannan lok

acin me tazo yi me take nema...? Baba yace wai wace ce ? Ga sunan Amisty a zuciyata amma ƙiri² ya gagara na fa

ɗ

a a baki na , nace ita mana ita wace ce ? Kai ji nan na nunashi da

ɗ

an yatsa nace tana ina karfa ka

ɗ

aukeni mahaukaci nasan abinda nake ina ka

ɓ

o

yeta ne ?

Amma Baba sai ya fara tofa min addu'a yana cewa aljannu sun kama uwar masu gida , a taimakamin da addu'a , inaji ina gani Baba yasa aka mayar dani mahaukaciyar ƙarfi da yaji , kowa yayi ta tofamin yawu , banda yanda zanyi dole nayi shiru amma

wannan abun bai gogemin daga zuciya ba kuma saina bi salsala na gano abinda ke tsakanin Baba da Amisty , maganar Mamy ta dawo min a kaina kamar yanzu take fa

ɗ

amin maganar...

_Gaskiya an samu matsala shi kanshi Binna da yasan waye Hafsa a wurinshi d

aya ha

ɗ

e zuciya ya mutu , itama bata san wayenta ba , shima Baban Hafsa baisan ke wacecen shi ba , kowa iskanci ² gaba

ɗ

ayan ahali sun zaman *KWARATA...*_

Lallai akwai alamar tambaya a wurin nan amma waye zai fiddo maganar daga cikin zuciyata ? Way

e ? Waye zai taimakeni ne ? Wai wace ce ni ? Anya kuwa ni mutunce ? Mutane kuwa suna gani na ? Wai meke damun rayuwata ? Me ke damun kwalwata ? Wannan wane irin masifa ne ? Wace irin rayuwa nakeyi ? Ina mahaifiyata wai me Baba ya

ɗ

aukeni ? Me nene ׳ na ƙ

arasa maganar ina

ɗ

aga muryata wanda ina tunanin duk mutumin dake anguwar nan yaji irin hayagagar da nakeyi...

Fashewa nayi da wani irin kuka nace tabbas ko wace ce ni da sanin wace irin rayuwa nakeyi amsar tana wurinki , ku

ɗ

in da Mamy ta bani na



ɗ

auko na irga suna nan yadda ta bani su , maidasu nayi na aje , amma a zuciyata nayi alƙawari zan bautata mata tiƙuru kuma zan bata girmanta kamar yadda take so zan nemo matar nan kuma zan kaita zan bawa Mamy ku

ɗ

inta kuma zanci gaba da farauto mata duk wa

nda take so adalci

ɗ

aya zatamin ta warwaremin sirrin rayuwata wannan shine kawai mafita....

Gari na waye nayi wanka yau ko inda Babana yake ban kalla ba kuma ban gaishe shi ba , makulin mota ta na buƙata ya bani amma sai yacemin wai anci motar a ca

ca , kallonshi nayi nace ni bansan caca ba mota ta kawai na sani kuma sai ka biyata ,

Mamana ni kike cewa saina biyaki mota ? Kaine ka siyata ne ? Ai ko ban siya ba naci albarkacin haihuwarki da nayi , ka maidani ciki idan kaji munin maganar amm

a sai ka biya wannan motar babu gudu babu ja da baya kuma ba abinda ya dameni na baka daga yanzun nan zuwa bayan sallah isha'e ... Ina fa

ɗ

in haka nayi waje abuna na barshi ta tagumi...

Ina fita na shiga maƙota na nuna hoton matar da Mamy ta turomi

n a wayata nace da Allah ina neman gidanta , matar tacemin lafiya dai ko ? Nace lafiya qalau gwamnati tace a taimakawa masu ƙaramin ƙarfi wanda suke shan wahala a gidan aurensu , an

ɗ

auko jaddawalin sunan ko wace macen aure da ƙaramin katin hotonta , sai n

aga ita kamar tafi kowa shan wahala shine nake so ita a taimaka mata da yawa , mata da ku

ɗ

i sai Allah kuma nayi haka dan in rubzata rami itama , ta haka zanji wane irin hali matar take nasan komai nata kafin na isa gidanta , !

Murmushi matar tayi

tare da

ɗ

aukomin kujera na zauna tace amma Sultana kunsan kuna da hanyar taimako shine mu ba'a saka sunanmu ba ? Jakata na zuge na fiddo damen "yan dubu² nace kin gansu nan kowa da sunanshi ai bansan kuna buƙata ba , itama banda tabbacin da zataje ko bazat

a ba ,

Tace zuwa kai , muje na rakaki gidan ta amma don Allah nima kisa a rubuta suna na don Allah , nace baki da matsala , saman ƙyaure ta

ɗ

auko hijabinta tana ba yaranta umarni karsuyi mata

ɓ

arna idan Babansu ya shigo ta shiga maƙota baza ta jim

a ba ,

Ta gaban gidan Amisty muka wuce gaba

ɗ

ayansu suna ƙofar gida hada Asma'u an saka kujeru na roba Amisty kuma tana ta tofi da hayaƙin sigari , yayin da wata tantiriyar "yar iska ke shan shisha tana murza hayaƙin cikin ƙwarewa da gogewa a cik

in harkar ,

Har mun wuce naji bana iya haƙuri na dawo da baya , dai² Amisty na tsaya na ciro sigarin daga cikin bakinta na kasheta a saman goshinta , wata irin ƙara tayi saboda zafi ta riƙo hannuna na , da hannun damata na riƙe hannunta saboda dana hagg

un na kashe mata tabar sannan nace na rantse da Allah duk ranar da hasashena ya zamo gaskiya yadda na murje wannan sigarin a goshinki haka zan murje miki rayuwa..

Gaba dayan su sukayo kaina suna kee.... Nace heeee ku saurara na kaso daku sannan ku



ɗ

auka domin yanzu babu sauran muradin

ɗ

aukar fansa a zuciyata ina neman rayuwata ne amma idan kuka bari na

ɗ

auki zafi anbaliyar wuta zan fara hattaranku domin ni fetir ce kuma sai cikin wuta nake amaina !

Kallon Amisty nayi nace ki fara addu'ar

ku

ɓ

uta daga sharrina domin na yanzu ba irin na baya bane , na yanzu maciji zansa ya cinye kwansa { uba ne zai kwanta da "yar sa } ki kiyayi ha

ɗ

uwa ta da ke domin abin bazai miki kyau ba ,

Sakinta nayi na kalli matar nace mata muje... Wuce su mukay

i muka tunkari gidan matan , da sallama muka shiga , ta amsa mana cikin sakin fuska tare da shinfi

ɗ

a tabarma tace ku zauna sannunku da zuwa ,

Zama mukayi , baiwar Allah ta dama

ɗ

an kokonta da

ɗ

umamen tuwo suna ci ita da yaranta tana ma Allah godiy

a , amma dole tayi haƙuri domin Sultana ta shigo mata rayuwa , mijinta ya fito daga cikin

ɗ

aki muka gaisa dashi ita kuma tabi bayanshi danyi mishi rakiya , wayyo bawan Allah kayi haƙuri Sultana tazo yanzu zan firgita maka iyalinka ka kasa gane gabanta bar

e bayanta...



01/10/2019



*JAMILA MUSA....*

💅🏻

⚜

*BRILLIANT WRITERS ASSO*

🖊

_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}-_

*KWARATA*

_{{Ka

lu bale gareku matan aure}}_

*JAMILA MUSA* _{ meelat musa }_

_Sadaukar wa gareku,_

👇🏻

*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat }}_

&

*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*

🅿

------ 47

Cikin sakin fuska ta shigo

cikin gidan bayan ta dawo daga rakiyar mijinta , a mutunce ta zauna kusa damu saman tabarmar da muke aka gaisa a mutunce suka

ɗ

an ta

ɓ

a fira a tsakanin su da matar da muka zo tare mai nuni da akwai sanayya mai girma tsakaninsu ,

Bayan sun gama gai

sawa da Maman Sadiq itace wacce muka zo da ita , ita kuma mai gidan naji Maman Sadiq in tana kiranta da Ummu Affan , Maman Sadiq tace tou Sultana wannan itace kike nema ko ? Murmushi nayi cikin jin kunya nace itace , kallona matar tayi tace lafiya dai ko ?

Nace lafiya lau , Ummu Affan tace ya akayi ne ?

Nace dama ƙungiyace gwamnati ta bu

ɗ

e domin taimakawa matan aure marasa ƙarfi , an

ɗ

auki sunayen wasu matan da kuma yawan "ya "yansu , mai girma gwamna ya bada izini dan gyara siyasar shi , shin kina

da wata sana'a da kikeyi ko bakya da ?

Ummu Affan tace gaskiya bana sana'ar komai , tou mi kike buƙata wannan gwamnati mai adalci ta taimaka miki dashi wanda zaki taimaki kanki da kuma iyalinki a cikin gida ba tare da kinsha wahala ba ? Tace Eh to

u gaskiya idan dai san samu da gaske za'a taimakamin a siyamin injin marka

ɗ

e da kuma injin taliya domin shine abinda yayi ƙaranci a wannan anguwa tamu , tou amma bashi za'a raba kayan ko kyauta ?

Nace haba wane kuma da gaske Ummu Affan ? Kinga a

i ban ta

ɓ

a zuwa gidanki ba sai yau , kuma duk mutumin daka gani a gidan ka ai da dalili , gwamnati tsaye take a kan ƙafafuwanta dan ganin ta taimaki talakanta , idan zaki amince ma ai sai a na

ɗ

aki shugabar ƙungiya ki tattaro mana matan aure wa

ɗ

anda suke sa

n taimako kinga ke sai ki zama shugabarsu idan yaso sai a baki ku

ɗ

in da kuma kayayyanki da gwamnati zata bayar ke kuma saiki riƙa raba musu ya kika gani ?

Maman Sadiq tace to ni me za'a bani ne ? Nace ke kuma sai a na

ɗ

aki matemakiyar Ummu Affan amm

a ban sani ba ko mazajenku zasu riƙa barinku kuje wurin taro ? Dan naga duk lokacin da ake taro dubu goma ² ake bawa duk wacce ta halacci taron , Maman Sadiq ta zaro ido tare da cewa dubu goma ? Nace sosai ma idan ma gwamna yazo wurin taron dubu ishirin ak

e rabawa ga duk mace

ɗ

aya ga lemu ga ruwan roba hada naman kaji ga abinci mai kyau kici ki

ɗ

aurowa yaranki a leda...

Ummu Affan tace dubu ishirin ? Nace sosai ma , tace idan dai taron bana dare bane wallahi sai muje ko ƙawata ? Suka kashe da Maman

Sadiq , Maman Sadiq tace aini ko na daren ne wallahi ina iya zuwa uwar me ake baka auren ƙaddara auren ya zanyi ? Auren cida kai ? Kana gida zaune kullum kamar mai takaba babu wani ci gaban rayuwa sai tsofewa kakeyi kai baka mori rayuwarka ba kazo a wahala

ka rayu a ƙunci ka koma a alakoro , nidai gaskiya ina zuwa ,

Nace tou ki bari muji ta bakin shugabar ƙungiya mana ? Na ƙarasa maganar a dai² lokacin dana zage jakata na fiddo irin ku

ɗ

in dana fiddo a gidan Maman Sadiq dubu biyar² naba ko wace a ci

kinsu nace idan kunyi shawara ku neme ni , gaba

ɗ

ayansu dubu biyar² ta ru

ɗ

asu dan yanayin fuskarsu ya nuna haka , ina basu nayi sallama dasu na wuce gida abuna...

Fitar Sultana daga gidan sukaci gaba da tattaunawa yayin da Ummu Affan tace ni zan fa

ɗ

awa Abbu Affan idan ya yadda , Maman Sadiq tace ki rabu dashi kinsan mazanmu baƙin ciki garesu su ka

ɗ

ai suke so su ƙaru da sunga hanyar da zaka samu sai su nemi bulo da suminti su ya

ɓ

eta , kiyi shirunki kici gaba da sabgar gabanki gaki shugabar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login