Showing 3001 words to 6000 words out of 134583 words
jin tsanarsa fiye da ko yaushe, Mama kam abubuwa da yawa ne sukai mata cunkoshe a zuciya domin rashin Zulfa a rayuwarta babban gi
ɓ
ine tana dannewa
ne kawai sabida Lamir domin tasan halinsa,Jamal da tun
ɗ
azo take kukan rashin yayarta ta tace "Mama yanzu shikenan mun rasa adda Zulfa?"shafa kanta Mama tayi tace "kiyi hakuri Auta muci gaba da addu'a Ubangiji ya kaita hannu na gari in sha Allah ba zata
wulaƙanta ba"gaba
ɗ
aya suka ha
ɗ
a baki wajan fa
ɗ
in "in sha Allah"
Misalin 8 na dare Jabir da Joseph suka ƙarasu hospital
ɗ
in direct office
ɗ
in Dr suka nufa,sallama
ɗ
auke a bakinsa ya shiga ciki da murmushi Dr ya amsa sallamar tare da bashi waje ya z
auna,bayan sun gaisa ne Jabir ya kalli Dr yace "yaya jikin nata?"shuru Dr yay kafin ya numfasa yace "aƙwai matsala wallahi"lumshe idanu Jabir yay kafin yaja numfashi yace "tame kenan?"cikin nutsuwa Dr ya zare farin glass
ɗ
in dake manne a idanunsa numfashi
ya sauke kafin ya samu damar fa
ɗ
in "bayan halin da take ciki na haihuwa da kuma jinjigar da yasu kamata Allah bai yi ba,a fahimtar kda nayi mata
ɗ
azo na fahimci aƙwai juyewar tunani a tare da ita,ma'ana dai ta samu ta
ɓ
in ƙwaƙwalwa,babban tashin hankalin ba
ta magana sannan kuma taƙi yadda kowa ya ta
ɓ
a ta,da kayar akai mata wanka aka sauya mata kayan jikinta"wani gumi ne ya fara karyowa Jabir gaba
ɗ
aya jikinsa ya
ɗ
auki rawa, cikin Hausar sa da baya fita sosai yace "innalillahi ya subuhanallah meke nan hakan?"
Joseph ne ya amshi zan can ta hanyar fa
ɗ
in "yalla
ɓ
ai kawai mu sallami Dr muyi tafiyarmu mene za muyi da mahaukaciya wacce bamu san a salinta ba"
ɗ
an tsaki Jabir yaja cikin tashin hankalin da yake ciki yace "Dr mene matsalar daya haukata ta? jinjina kai Dr
yay tare da fa
ɗ
in "shine abinda har yanzu bamu gano ba,duk abinda muka bincika a jikinta yana nuna komai normal only God know what happen to her"
miƙewa Jabir yay kana yay waje abinsa ganin hakan yasa Joseph da Dr suka mara masa baya,kai tsaye room 12 y
a nufa inda aka ƙwantar da ita,a sanyaye ya
ɗ
ura hannunsa a saman handle
ɗ
in ƙofar tare da
ɗ
an turawa ka
ɗ
an tura kansa yay cikin
ɗ
akin haka kawai ya samu kansa da fa
ɗ
uwar gaba,runtsa idanunsa yay kana ya fara karatu addu'ar da yazo masa,a ƙwance ya sameta
ta rufe idanunta gaba
ɗ
aya tulin sumar dake ganta ya baje saman pillow'n da aka
ɗ
ura mata kanta "ka ganta ko? tun
ɗ
azo a haka take ko tea taƙi sha" jinjina kai Jabir yay kana yace "tafiya zamuyi" jin haka yasa Joseph zaro idanu cikin halshan turanci yace "
tayaya ne zamu shiga BIRNIN NUFAR da MUSULMA bayan kaima kasan ba zaman da
ɗ
i kake ba sabida musuluntar da kayi" wata harara Jabir ya watsawa Joseph hakan tasa yay shuru bai ƙara fa
ɗ
in komai ba "Dr tashe ta"cikin dabara Dr ya fara bubbuga pillow'n da take k
ai a zabure ta miƙe zaune tare da ƙanƙame pillow'n a ƙirjinta ha
ɗ
i da jijjigashi,gaba
ɗ
aya zuba mata idanu sukai suna kallon ikon ALLAH,a hankali kuma ta tura hannunta cikin riga ta fara
ƙ
oƙarin fito da Nonon ta da duk alamu a tunaninta wannan pillow'n kal
lon babynta take masa,ganin hakan yasa Jabir yay saurin fa
ɗ
in "keee mene haka"duk da irin tsawar da yake mata amma ko a jikinta,ganin da gske fito da nonon take sonyi yasa yay saurin ƙarawa inda take zaune,yana zuwa yasa hannu ya fincikota zuwa gabansa hak
an kuma yay dai-dai da fitowar...
free pages dai babu
😝😝
yawa domin da wuri na keson mu fara shiga cikin labarin na ko dako
ɗ
aya ba muyi ba 08119237616
6/10/21, 1:02 PM - Buhainat: _
✿
UNCLE NE
✨
_
_
✍
🏿
NIMCYLUV_
*5-6*
Wani baƙin hayaƙi daga cikin bakinta zuwa sama,few minutes jikinta ya saki numfashi ta ya tsaya cak kamar
ɗ
aukewar ruwan sama,numfashi Jabir yaja and he trying to control his self, tabbas abinda yake tunani ya zama gsky she lost her mine,numfashi yaja
tare da ƙare mata kallo musamman yadda ta ƙwanta jikinsa,cikin ƙasa da murya yace "i most go with her definitely" ganin har yanzu haƙin yaƙi daina fita daga bakinta yasa ya kalli Dr yace "do something Please" dan bai san mene zaice mata haka kuma bai san
ta ina zai fara ba,gaba
ɗ
aya yaushe ya rabauta da shiga musulunci, ya ilahi help me,what should i do? jin Dr ya fara yi mata addu'a tare da Tofa mata a kunne yasa shima yay shuru yana sauraransa haka nan yaji karatun yay masa da
ɗ
i,sosai yay mata har aka sa
mu hayaƙin ta tsaya nan da nan wani zufa ya fara feso mata a saman forehead nata,kallon Jabir Dr yay kana yace "sai dai a tafi da ita haka,dan indai idanunta biyu babu wanda ya isa ya fiddata daga cikin room
ɗ
in nan bare hospital
ɗ
in,jin jina kai Jabir yay
alamar gamsuwa gaba
ɗ
aya yay abinda ya dace na biyan ku
ɗ
i da kuma ku
ɗ
in nurse
ɗ
in data kula da ita, and they give them her medicine,rasa yadda zaiyi ya
ɗ
auketa zuwa mota yay hakan yasa ya kalli Joseph yace " take her into the car"sosai Joseph lamarin uban
gidan nasa ke bashi mamaki ba tare da yace komai ba ya ƙarasa inda take ƙwance flat like corps,harya kai hannu zai
ɗ
auke ta yaji ance "No!! stop" cikin nutsuwa Jabir ya ƙarasu inda take ƙwance kana ya na
ɗ
a hannu suit
ɗ
insa, bisimillah yay kana ya lumshe i
danunsa sosai yay mamakin rashin nauyinta,cikin nutsuwa ya ƙarasa da ita zuwa compund na hospital
ɗ
in tare da sanya ta a back side ya ƙwantar da ita, Joseph shima mazaunin drever ya zauna tare da yiwa motar key yana jin Jabir ya shiga, Jabir
side
ɗ
in mai
zaiman banza ya zauna yana zama Joseph yaja motar da gudu suka nufi hotel
ɗ
in da suka sauka a cikinsa,gaba
ɗ
aya hankalinsa ya gama yin gida ga
ɓ
angare na zuciyarsa yana fargabar shiga da Zulfa cikin birninsu,dawa zata zauna?wane zai yarda da ita? tayaya za
ta zauna a cikin mutumane irin na birninsu, Joseph ne ya tari numfashinsa yace "oga You need to think,amma aƙwai ha
ɗ
ari a zuwanta birnin NUFAR hatta shugaba ba zai yadda ba,kai zai iya kasheta fa akan dai ya zauna da mai sa
ɓ
anin addininsa"jinjina kai Jabir
yay yace "i knew,but he is my father dole nasan weakness nasa,dan haka you don't have to worry, a cikin wannan daren suka gama komai na tafiyarsu yadda gari na wayewa zasu
ɗ
auki hanya, Zulfa kam hanyar yanzu bata san a duniyar da take ciki ba,duk irin a.c
'n dake ka
ɗ
awa a
ɗ
akin hakan bai yana jikinta zubar da wata zufa mai yawan gaske ba,fita sukai daga
ɗ
akin suka kama na kusa dashi domin he never sleep with a women in the same room ba hakan tasa yabar mata
ɗ
akin ba tare da sanin abinda zai iya faruwa cikin
dare ba.
Bayan tafiyar su Mama Alhaji Kabeer miƙewa yay tare da nufar upstairs har yaje last tsep sai kuma ya dawo da baya zuwa inda Mameey ke zaune tare da Jalal,ba tare da yay magana ba yace "bani JALAL" kallonsa tayi tace "tayaya zaka iya kula dashi
bayan kasa a koda yaushe zai iya neman a abinci?"ganin tana wasting time
ɗ
insa kawai ya sanya hannu ya amshi JALAL dake ƙwance cikin showel yana bacci,a haka ya nufi saman bene dashi yana zuwa ya nufi part
ɗ
insa dake farcing part
ɗ
in Mameey, direct can be
droom
ɗ
insa ya shige yana zuwa ya ƙwantar da Jalal a saman bed
ɗ
in kana shi kuma ya shige bathroom,taken shower yay tare da
ɗ
aura al'wala domin sai lokacin ya tuna bai sallar isha'i ba,cikin saurin daya rage masa yay shirya cikin farar jallabiya tare da fe
sa parfume
ɗ
in da yake fesawa yayin sallah,paryer mat ya shimfi
ɗ
a ya gabatar da salla sosai yay addu'a tare da roƙan Ubangijin Allah ya bai yana masa Zulfa cikin kwanciyar hankali da kuma ishasshiyar lafiya,lumshe idanunsa yay hakan ya bawa hawayen dake ma
ƙ
ale a cikinsu damar fitowa,abubuwa da yawa sun ha
ɗ
e masa ba tare
ɗ
aya san menene silar faruwarsu ba,tabbas a ace yasan wanene shi babu shakka da a yau zaije ga danginsa amma rashin sani ya zauna al'umma na jifansa da kalamar marasa da
ɗ
i da kuma ma'ana,sai
a yanzu ya fahimci ku
ɗ
i baya siyan farin ciki, ku
ɗ
i baya siyan ƙwanciyar hankali,da ace ya nayi da a yau ku
ɗ
i sai yay masa maganin damuwarsa,wata zuciyarsa ke fa
ɗ
a masa anya Zulfa ba tana sane ta gudu ba,da sauri ya girgiza kansa tare dasa hannu ya share
hawayen dake bin saman fuskarsa,yasan zuciyace kawai ke gaya masa hakan amma babu yadda za'ai Zulfa ta tafi ta barsa yay amana da irin soyayyar dake tsakaninsu,sosai ya
ɓ
ata time yana tunanin akan abinda baya da mafita wajan 3:00 na dare yaji kukan Jalal d
a sauri ya miƙe ya isa garesa,tarwai yaga ya bu
ɗ
e idanunsa sai juyasu yake musamman idanun nasa da suka kasance manya masu blue
ɗ
in balls,hannu yasa ya
ɗ
auke sa cikin sanyin murya ya fara yi masa wata dadda
ɗ
ar waƙar "uwa tana da da
ɗ
i mahaifiya tayi mana ko
mai" shuru Jalal yay tare da tura ƙaramin yatsarsa (kinsar) a ƙaramin bakinsa cikin nutsuwa ya fara tsotsar yatsantsar tamkar ana feeding nasa,wasu sabbin hawayenne ya kara fitowa daga idanun Alhaji Kabeer sabida tausayi
ɗ
an nasa cikin wata narkakkiyar mur
ya yace "Bobona haka rayuwa tayi dakai tun kana baby ko,don't worry everthing will be fine in sha Allah,dole aƙwai ƙalubale cikin rayuwarka Bobona Am so sorry my love" ya fa
ɗ
i hakan yana kai bakinsa saman goshin Jalal ya sumbata da sauri ya miƙe tsaye tare
dayin waje da gudu,yana zuwa parlour'n sama ya fara laluban inda Zulfa ta saba
ɓ
oye masa idan tayi laifi,yayi hakan a tunaninsa ko tana nan,haka yayta dubawa amma ko
alamunta babu a gidan, Jalal har yanzu idanunsa biyu da alama irin yaran nanne da basa ba
cci da dare,jin ana jijjigashi yasa ya fara kuka "inyaaaaa yaaaaa" cikin sauri Alhaji Kabeer ya fara jijjigashi amma ina sam baya ganewa,hakan tasa ya nufi part
ɗ
in Mameey cikin Sa'a yaga part
ɗ
in a bu
ɗ
e da sallama ya shiga sosai yay mamakin ganin glass cu
p a saman ƙaramin table, girgiza kai kawai yay har juya zai ya hangi fidar da aka Jiƙawa bobo zam-zam da dabino
ɗ
auka yay ya bashi bayan yasha ya jijjigashi cikin ƙaramin lokaci yay bacci a kuma lokacin aka fara kiraye-kiraye sallar asuba ganin daren Laha
di ne washegari ya tashi Litinin ya ƙarasa fridge ya
ɗ
auki gorar ruwan swn ya
ɓ
alle murfin yasha sosai, kana ya
ɗ
auki niyar a zumi, bedroom
ɗ
in Mameey ya nufa sabida jiyo nishi da yay sama-sama handle
ɗ
in ƙofar ya mur
ɗ
a tare da tura kansa ciki saurin ja ba
ya yay sabida abinda yaga Mameey nayi...
free pages dai babu yawa ahhha
😝
08119237616
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _
✿
UNCLE NE
✨
_
_
✍
🏿
NIMCYLUV_
*7-8*
Juyi take sosai akan makeken royal bed
ɗ
in ta sai nishi take sa
ma-sama hannunta dafe da mararta,wani zafi da ra
ɗ
a
ɗ
i ta keji a ƙasan mararta,cikin tauyawa halin da take ciki ya samu bed side inda wata sofa ke ajjiye ya ƙwantar da bobo, jiki a sanyaye ya ƙarasa inda take a ƙwancen cikin sanyin murya yace "what is going
on dear?"ya tambaya yana miƙa hannu domin ta
ɓ
a inda take riƙewa,cikin zafin ciwo tace "don't touch me Abbou Jalal" da mamaki ya kalleta yace "mene yasa? bayan kina halin ciwo" hawayen da take
ɓ
oyewa ne suka shiga fita daga cikin idanunta kafin taja numfash
i tace "babu abinda zakai min,duk da nasan ciwo na kaine maganinsa amma a yanzu kai
ɗ
in kamar gidan ashana ne babu ashanar ciki"
ɗ
an waro idanu yay da mamaki a kan fuskarsa kamar bazai magana ba sai kuma yace "yana da ƙyau nasan mene matsalar ki,koda bazan
iya yi maki magani ba" kafin yay wani dugun tunani yaji tasa hannu ta jawoshi jikinta tare da ƙoƙarin ha
ɗ
e bakinsu waje guda da saurin ya juyar da kansa gefe guda tare da fa
ɗ
in "azumi zanyi alrdy nayi sahur so ki rabo dani" kanta ta sunkuyar gefe guda ba t
are da tace komai ba,yasan tabbas yana shiga hakkƙinta amma yaya zai yi,a duk sanda yay sex da ita yana jinsa tamkar a gidan bread yaya take so yay mata, dalilin hakan yake danne abinda ya
keji a game da ita sabida bayaso ya nuna mata banbanci a tsakaninta
da zulfa,hannu yasa ya
ɗ
ago ta zuwa jikinsa cikin sanyin murya yace "look dear kalleni"
ɗ
ago kai tayi ta kallesa cikin fahimta ya shafi kanta yace "ba tun yanzo ba nasha gaya maku aƙwai infection jikinki,wanda shine yake ƙara sanya maki ciwon marar, and in
a da tabbacin shine yasa har yanzo baki samu dace da haihuwa ba"cikin mamaki take kallonsa kafin tace "wanne irin infection kuma?"murmushi yay yace "nifa doctor ne dear kuma na tabbatar kina dashi domin ina jin haka a tare dake"
infection kashi uku ne.
C
iwon sanyin da ke damun mata kala kala ne. Amma zamu takaita akan guda 3 wanda sune suka fi cutar da mata.
1- Wanda bacteriya ta ke janyowa (Bacterial vaginosis)
2- Wanda fungi ke janyowa (Yeast Infection ko Candidiasis)
3-wanda ake kamuwa ta han
yar jima'i
"yanzu dear bana cikin nutsuwata kema sheda ne" hannunsa ta jawo ta dora5 saman mararta tare da cusa shi,lumshe idanunsa sabida bai son abinda take buƙata a tare dashi "but i need you"hannunsa za zare zare da miƙewa ba tare da yace komai ba ya
nufi inda Jalal ke ƙwance yana bacci
ɗ
aukar sa yay tare da dawowa inda take ƙwancen a gaban ta ya anjiyeshi tare da fa
ɗ
in " i don't mean to hurt you please try to understand me ko babu yawa,ko nace zan maki abinda kike buƙata nai ƙarya you alre6 knew Zulf
a is missed"shuru kawai tayi masa tana kallon bobo dake bacci harya gama maganarsa ya fice.
A can Golden tuilp jericho hotel fitowar Jabir kenan daga bathroom yana sanye da ƙaramin towel a waist
ɗ
insa sai kuma dari blue a hannunsa ya goge jikinsa dash
i,cikin sauri yake gudanar da komai tym to tym ha kan jaa tsaki ka
ɗ
an,gaban dressing mirrow ya ƙarasa tare da tsurawa kansa idanu,
ɗ
an waro idanu yay ganin a wuni guda ya fa
ɗ
a sam ya bata rabonsa da abinci tun jiya da safe,ya mutsa fuska yay tare da fa
ɗ
in
"look Jabir control ur self komai zai dai-dai everthing will be fine but yaya zanyi da Papa?yanzu nasan suna shirya bikin ha
ɗ
a samari da ƴan mata domin tantance wanda suka isa aure tabbas naje da waccen yarinyar sai a ha
ɗ
ata da wani shin yaya zanyi ne,ohh
God help me"wayarsa ce ta fara ringing alamar kira yazo masa,murmushi ya saki tare da picking call
ɗ
in ya manna a kunnansa yace "Selemu alaika" dry Katarina tayi sabida wata hausa da taji yay mata "hello brother how Are you?" lumshe idanu yay yace "adey fn
y na and u?" miƙewa tsaye tayi sabida tafiyar da taji a bayanta cikin sauri ta shige cikin bathroom tace " Papa ya sanya a saka maka idanu indai harya tabbata ka musulunta ko kuma anga kana sallah a tsireka da kibiya i don't want to lose you dan Allah kada
ka dawo"wani murmushi takaici yay yace "all this akan na musulunta ne? dole zan dawo i will back you"cikin Muryar kuka tace "but..."ohh ya rabbi see lrt" yana fa
ɗ
in hakan yay rejecting call
ɗ
in cikin sauri ya fara shiri yana gamawa Joseph yana zuwa ticket
ɗ
in ya nuna masa harda na Zulfa jinjina kai Jabir yay yace "good job" trolley kayansa ya bawa Joseph kana ya gama shiryawa cikin wasu ƙananun kaya masu ƙyau, direct Joseph wajan motar hotel
ɗ
in ya nufa yana zuwa ya zoba kayan a Boot ya shiga gefen drever
ya zauna, Jabir kansa ya tura cikin
ɗ
akin a zaune ya sameta gaba
ɗ
aya ta hargitsa gashin kanta ga kuma pillow data rungome sai cusa masa kyawawan breat
ɗ
in ta a
baki sai jijjigashi take tare da shafa saman pillow'n like tana shafa kan babynta(jaririnta) sh
uru yay mata yana kallon ikon Allah ganin tym na tafiya yasa yace "ohyyya Madam come Les go" da sauri ta
ɗ
ago kanta tare da ƙanƙame pillow'n hannunta cikin