Showing 117001 words to 120000 words out of 134583 words

Chapter 40 - UNCLE NE COMPLETE

maƙale kafa

ɗ

a tace "Ya Allah" sosai yay mmkin kafin su ƙara magana Papa ya nuf

u inda suke da sauri Jabir yace "ya subuhana kaga abinda nake magana ko?maza jeka kada ka tsaya" da sauri Jalal ya shiga motar ya jata da gudu yabar wajan, Zulfa tana ganin tafiyarsa ta fa

ɗ

a jikin Jabir ta saki kuka kanata ya shafa yace "sorry" babu zato b

abu tsammani yaji tace "kaga ya tafi?"

Da sauri ya

ɗ

aga ta daga jikinsa yana kallonta yayinda ita kuma take kallon direction

ɗ

in da motar ta bi,cikin farin ciki ya ce "what are you saying,ohyyyaa say it again yi magana" kasa magana tayi sai kwa

ɓ

e fuska ta

dake kamar zata saki kuka kamata yay suka nufi cikin wajan,tun daga nesa Jabir yake bin Abbou da kallo Abbou kuma yana tsaye jikin mota yana kallon Mama wacce take masa bayanin taga mai kama da Zulfa amma ta nemeta ta rasa, da fashin da akai yasa yay saur

i juyawa da sauri ya ware idanunsa ganin ƙanin nasa tsaye a gabansa,cikin rawar muryars Abbou yace "Lily.." kasa magana Jabir yay sai jikin yayan nasa daya fa

ɗ

a a tare kuma suka saki kukan farin ciki, cikin kuka Abbou yace "Lily..ashe aƙwai ranar da zata z

o na ganka? Ashe zan ƙara ganin wani nawa a duniya?tunda muka zo nan nake ganin kamar nasan Birnin cikin ikon Allah kuma na tuna komai nawa har na fahimci asalina nazo,naƙi ƙarasawa ne sbd tsoro da kuma fargaba"Jabir ma yace "am happy to see you Loly na, k

ullum cikin kewarka nake ina kuma roƙan Allah ya nuna min kai sai gashi dalilin cutar Zulfa Allah ya kawoka kuma dalilin ƴarka" zare jikinsa Abbou yay Lokaci guda kuma yaji kansa ya sara da sauri kuma yace "wacece Zulfa? Wace kuma ƴarta?" Murmushi Jabir ya

y yace "Loly Jalilerh is my daughter" da sauri kuma Abbou ya ce "Da gaske kake Lily..?"jinjina kai Jabir yay yace "I'll tell you everything Loly,bari nakai wannan ƴar rigimar ciki"Irfan dai na tsaye tun zuwan Jabir idanunsa ya sauka akan Zulfa kasa

ɗ

auke i

danunsa yay sbd sallar kamarta da bobo daya gani,komai nasu

ɗ

aya ne, bambanci tsakanin shine ita mace shi namiji,tun kafin su ƙara su wajan da Mama tai cikin motar tana fa

ɗ

in "wannan wanne kalar lukutar masifa ce? Gari duk tarin arna huuuuuu² yau naga abin

da yafi ƙarfina" tana mita ta shige motar, Abbou ya ce "wace haka kake magana?" Jabir yay Murmushi tare da juyawa bayansa yaga ta juyawa bayanta idanunta na kan hanyar da Jalal yabi duk tunaninta ko zai dawo,a hankali Abbou ya

ɗ

ura idanunsa a bayanta ya fa

ra kallonta from head to toe gabansa yaji ya buga da ƙarfin gaske da sauri kuma ya nufi inda take yana zuwa ya kalleta da sauri juyawa jin motsin mutum idanu hu

ɗ

u sukai da Abbou tana ganinsa tai saurin jaa baya sbd tsoran da taji,da wani mugun sauri Abbou

ya fisgota ta fa

ɗ

a jikinsa ƙanƙameta yay sosai a jikinsa ko tunanin Irfan da Mama da suke wajan bai yi ba, duk halinda Zulfa take ciki bai hana ta saki ajjiyar zuciya mai ƙarfi ba,wani sanyi taji yana ratsata bata san lokacin data rungome Abbou ba,cikin ts

antsar farin ciki Abbou yace "Hubby da gaske kece,ma sha Allah, Allhamdulillah birahamatikaaaa tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala"sai kuma hawaye shaaaa ya fara bin fuskarsa,lufff Zulfa tayi jikin mijin nata duk da bata gama gane wane ba,amma ya

ji zuciyarta ta samu nutsuwa dashi,sakinta yay yana kallon Jabir yace "Lily..ina kasameta?da mmki Jabir yace "shekaru masu yawa ina tare da ita,kusan a ranar data haihu ne ma,amma who is she?"ajjiyar zuciya Abbou ya sauke ya ce "she is my wife" jinjina kai

Jabir yay yace "ikon Allah,muje ciki to" gaba

ɗ

aya sukabi bayan Jabir ganin hakan yasa Zulfa tayi sauri ta zame hannunta daga na Abbou tai wajan Jabir ta sakar masa

dry,da idanu kawai Abbou ya bita ganin babu abin da ya sauya daga gare ta tai wani mugun ƙ

yau babu wanda zai ce ita haifi Jalal ta zama kamar wata budurwa duk da tarin shekarunta,amma yanayin hutu kuma da

ɗ

in da

ɗ

awa ba haihu take ba bare ta tsofa,har side

ɗ

in Papa Jabir ya shigar dasu da sauri Abbou ya sunkuyar da kansa sbd kallon da yaga Papa

na aika masa dashi, gaba

ɗ

aya suka zube gabansa banda Mama da tai tsaye tana

ɗ

in parlour'n da kallo,

ɓ

angaren Papa yay shiru ne sbd maganganun Uwa sundu dake masa yawo a cikin kunnansa wato duk wannan haukan da yake ita badan Allah take tare dashi ba,tasa

ta rasa komai nasa yaywa

ɗ

an daya haifa kurciya yabar gari a kan kawai ya musulunta,tasa ya wargatsa farin cikin jikanya sa akan wani ban zan dalili nata,mene ha

ɗ

in sa da hanzarin buƙatar ta? matsalar ta ita kakaninsa ne amma mene yasa ta zabi ramuwar gayy

a a kansa da kuma zuri'arsa? Yana ta Abu tsakani da Allah a tunaninsa duk shine dai-dai ganin yadda tun iyaye da kakanni ake bin maganarta,amma yau shine take fa

ɗ

awa bata ƙaunarsa duk tayi haka ne sbd kisan da kakan Papa yaywa jikanta ba tare da saninsa ba

wanda shi kansa bai san hakan ya faru,ta ina zai

ɓ

ullo mata? Gashi tace idan har ba numfashinta ne ya

ɗ

auke babu mai dakatar da ita a kan abinda tayi niyya,ta

ɗ

auki al'ƙawarin tarwatsa masa zuri'a,yaya zai yi yanzu? Mene mafita iska ya fesar yana runtsa i

danunsa,kafin a hankali kuma ya hare hannayensa idanunsa akan Abbou yace "come here Loly" da sauri Abbou ya tashi yana zuwa ya shige jikin mahaifin nasa ya saki wani marayan kuka cikin ƙasa da Murya Papa yace "am sorry Loly i know am hurt you amma babu yad

da na iya all this destiny ya haifar dashi so Please forgive ur father,i luv u Soo much bazan iya cutar dakai cikin nutsuwata ba"cikin kuka Abbou yace "stop saying that Papa wlh na yafe maka tuntuni daman burina bai huce naga ranar da Allah zai nuna min wa

ni nawa ba"a nan Jabir ya nunawa Papa Zulfa yace matar Abbou sosai yay mmki sannan ya shida ma Papa cewa JALILERH tana wajansu duk tsayin shekarun nan,cikin takaici Papa ya rufe idanunsa wato rashin sani yafi dare duhu ya cutar da yaronsa da gansa sannan y

a cutar da jikansa da jikanyarsa wannne irin masifa ce haka? Sosai Papa yaji da

ɗ

in ganin Mama duk taƙi sakin jikinta ta koma wajan ƴarta ta zauna tana mata surutu, Irfan ya gaida Papa haka suka fara shirya kafin a kawo masu abinci lokacin Sallah yay suka m

iƙe shi dai Papa yana kallonsu gwanin sha'awa.

_Anty kina karanta min littafi,kisan cewa ban ta

ɓ

a maki Allah isa ba haka ne? Ban ta

ɓ

a cewa ban yafe ba,amma duk da haka ba zaki tausaya min ki biyani haƙƙina ba,just 300 naira ta gagara,yanzo ma baz

an Allah ya isa ba amma dan Allah stop reading my book please idan kina so kibiya 300 ta wannan asusun 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 masu fitar min da book kun da

ɗ

e baku fitar ba,idan kuka ka dai nama baku tsoran Al

lah

😏😂

_

A hankali Jalal ya tura ƙofar bathroom

ɗ

in ya fito sanye da bathrobe iya gwuiwa jikinsa na

ɗ

igar da ruwa ga faffa

ɗ

an ƙirjinsa dake waje bakin gashi yay ƙwance lufff saman ƙirjinsa,ga wajan ciwonsa an saka masa bandeji a wajan,da alama kafin ya

ƙ

arasa hotel

ɗ

in sai da yaje hospital, kallonta yay yaga still tana zaune ta kasa koda mutsi daga ita sai towel tunda tayi wankan da yace mata take zaune,zama yay ya shiga shafa lotion da parfumes masu sanyin da

ɗ

i,bayan ya gama ya nufi wajan kayansa ya

ɗ

au

ki wata Brown

ɗ

in jallabiya ya saka jikin ƙara yasa ya

ɗ

an leƙa ta window'n baya yaga ashe ruwa ne ya fara sauka,wata ƙara jallabiya ya

ɗ

auka ya nufi

inda take zaune, ganinsa yasa tai sauri kwa

ɓ

e fuska haka nan taji yau yay mata kwarjini ga wani

ɗ

an tsoran

su daya fara shigarta,bai ce mata komai ba yasa tattausan hannunsa ya miƙar da ita tsaye a hankali kuma ya ware towel

ɗ

in jikinta da sauri ta riƙe towel

ɗ

in tana kallonsa,kallon da take masa ne yasa ya fahimci abinda take nufi bai rabu da ita ba sai da ya

janye towel

ɗ

in,da sauri ya fisgi numfashinsa Lokaci da idanunsa ya sauka a saman brest

ɗ

inta,tunda yake bai ta

ɓ

a ganin booms tsirara haka ba,kuka ta saka masa tare da shigewa jikinsa tana

ɓ

oye ƙirjinta ita adole bata son ya gane mata ƙirji,shi dry ma ta b

asa hakan yasa ya

ɗ

an murmusa tare da cireta a jikinta da sauri ta kulle idanunta harya gama sanya mata jallabiya tare da

ɗ

ura mata veil

ɗ

in abayarta a kanta,cikin nutsuwa ya jasu Sallah raka'a biyu bayan sun idar ya kalleta yace "me kika sani game da addi

nin musulunci" bata kawo komai ba ta fara zayyana masa duk abin da ta sani, shiru yay yana kallon yadda take kutsa jajayen la

ɓɓ

anta masu kauri da ƙyau sunyi masifar birgesa, lumshe idanunsa yay yana jin tsigar jikinsa na tashi,some few seconds ya bu

ɗ

e idan

unsa ya sauke a kanta matsuwa yay sosai kusa da ita tare da kama saman forehead

ɗ

in ta ya shiga yin addu'a a cikin ransa,bayan ya gama yace "me kike son ci?" Girgiza mai kai tayi sai kuma tace "Uncle mu koma Ibadan" ta

ɓ

e yay yana duba messages

ɗ

in daya shi

go ta cikin email

ɗ

insa waro idanunsa yay yana ƙara duba message

_Muna murna da bamu offer aiki da kayi na adadin 10m_

Shiru yay yana mmki wanne aiki? Yaushe yay sing a wata pepper?suwa ma ya bawa aikin? Ganin yanayinsa ya sauya tace "what wrong?"mi

ƙ

ewa yay ba tare daya kulata ba,shi tunanin yadda mu'amala da ita yake duk da cewa yana cin wata matsananciyar sha'awar ta,baya tunanin yana da feelings sai ya ganta,zare jallabiyar jikinsa yay ya rage daga shi sai boxer, kwanciya yay a saman bed tare da k

ashe hasken room

ɗ

in,ganin duhu yasa Jalilerh miƙewa da sauri sbd Allah yay mata tsoran duhu musamman yanzo da hadari yaywa sama ƙawayansa sai rugogi yake ga wata tsawa da ake, da sauri tace "Uncle" banza yay mata yana ƙare mata kallo ta cikin dark

ɗ

in, kw

a

ɓ

e fuska tayi tana turo baki gaba, murmushi kawai ya saki yana kallon yadda take turo ƙaramin bakinta gaba,bai jira tace wani abu yasa hannu ya jawota gaba

ɗ

aya ta fa

ɗ

a jikinsa kallonta yay murya can ƙasa wacce tai slow da yawa yace "mene?" Tace "tsoro in

a" hannu yasa ya fara sama da jallabiyar jikinta ganin hakan yasa tai saurin riƙe hannunsa tace "me zakai" ta

ɓ

e baki yay yace "to tashi ki fita,ni ba zaki zauna kusa dani wannan rigar na wari ba" marai-raice fuska tayi tace "ayya amma ƙamshi naji tana yi

fa" kamar ƙaramin yaro yace "ni banji ba" kamar zatai kuka tace "amma babu ƙyau wanda ba muharraminka ba yaga jikinka kaika fa

ɗ

i haka" zare rigar yay ba tare daya kullata ba ya cillar da ita can gefe,sauri sanya hannu tayi ta rufe tsayayyun brest

ɗ

inta tar

e da rufe idanunta tana jikin ƙirjinta na bugawa da ƙarfi, hannunsa yasa ya ƙwantar da ita a gefe tare da juyo da fuskarta sosai numfashinsu ya ha

ɗ

u waje guda, yatsarsa yasa ya fara zagaye lips

ɗ

inta masu shegen ƙyau,a hankali kuma ya ƙara jan fuskarsa zuw

a tata kallonsa tayi tace "Uncle" gira ya

ɗ

aga mata alamar "Yes" ba tare da yay magana ba, hannunsa dake saman lips

ɗ

inta yasa a hankali ya ware bakinsa a hankali kuma ya tura hancinsa cikin bakin nata kamshin da yaji yasa yay saurin janye bakinsa da saur

i ta tura duka bakinsa cikin nata bakin..

7/26/21, 8:08 AM - Buhainat: _106-107_

_Afuwa afuwa afuwa Habibaties

🥰

nasan You have been waiting for me wlh so please bear with me

🤲🏼

kusan idan aski yazo gaban goshi yafi bada citta

😂

Ehhhhhhhmn kun gane

ai some pages ya rage mana masu fitar min da book Jazakallahu bilkhair ma ha

ɗ

e a can...._

Wata nauyayyiyar ajiyar zcy Jalal ya sauke lokacin da yaji

ɗ

umin bakinsa da nata sun ha

ɗ

e waje guda, slowly ya fara bata wani hot kiss mai tsayawa a zuciyar

ko wacce mace balle adult irin Jalilerh wacce lokaci

ɗ

aya za'a iya birkita mata tunaninta duba da cewa bata saba akan abun ba hasali ma banda Jalal

ɗ

in babu wanda yay try na kiss nata,yadda yake kissing bakinta yasa tsoro da fargaba suka gama cika zuciyar

ta,a hankali ta fara ƙoƙarin zare bakinta amma ta kasa sbd yadda ya mirgina ta a ƙasansa ya sakar mata dukkan nauyinsa,yadda bakinta yake masa da

ɗ

i ya kejin har wani gar

ɗ

i² yawonta yake masa ya dage wajan ƙara jan red lips

ɗ

inta wanda suka ƙara yin ƙasa sb

d shansu da yayi,a

ɗ

an zafafe ya fara yawo da hannunsa a jikinta a sonsa na cire rigar jikinta, jikinta ne ya

ɗ

auki rawa tana jin tsigar jikinta na tashi ga wani abu daya fara bin jikinta,lokacin daya samu narar cire rigar sai daya fisgi numfashinsa sbd ya

dda fresh skin

ɗ

insu ya ha

ɗ

u waje guda,a hankali kuma ruwan sama ya fara sauka ka

ɗ

an²,da sauri ta fisge bakinta hawaye na bin idanunta tana jin bugun zcyarta na ƙaruwa,cikin rawar murya tace "Uncle me...me zakai.. min?" Ta fa

ɗ

i maganar a rarrabe kamar ƴar

kuyo,zare ba kinsa yay Yana fitar da numfashi da sauri² kamar wanda yay tsere ƙare mata kallo yay da jajayen idanunsa wanda suke janye tare da sauya kala,cikin wata kasalalliyar Murya yace "aƙwai zafi ne?"kaita gya

ɗ

a masa,

ɓ

ata fuska yay kamar tana ganinsa

yace "ke ƙadangare ne da zaki

ɗ

agamun kai banso"cikin ƙasa sa murya wacce take nuni da tsoro tace "ban ƙarawa kayi hqr"

"good girl"ya fa

ɗ

a yana tura yatsansa cikin rabin cibiyarta,jinta a

ɗ

an kumbure yasa yay saurin juyo da ita gabansa,tare da kafeta da

idanu yace "mene wannan?"turo baki tayi har lips

ɗ

inta na gogar nasa cikin shagwa

ɓ

a tace "cibi ne"baice komai ba ya tattare riganta zuwa sama nan ƙyawawan santala² laps

ɗ

inta suka bai yana sai sheƙi suke abin sha'awa.

a hankali kuma a taushashe ya

ɗ

ura la

ɓɓ

ansa a saman cibiyar cikin nutsuwa ya fiddo da halshansa ya fara zagaye cibin.

numfashi da sauke sabida wani irin abu daya tsarga mata ga wani zilla da taji a saman mararta.

a hankali yake zagaye cibiyar da sharshen tare dasa hannu ya fara shafa saman

mararta,jiyay numfashinsa ya fara fisga sabida mararsa da tayi wani zillo tare da soma harbawa.

a hankali a hankali ya fara ƙasa da hannunsa harya samu nasarar tura hannunsa cikin pant

ɗ

inta.

cikin sabon daya shigeta ta fara girgiza kai murya na rawa tac

e "no please banso ka bari babu da

ɗ

i fa"

"uhm..ohh" shine kawai abinda yace mata zare kansa yay daga cikinta tare da miƙa hannunsa a bed side ya kashe lamp nan take wani light blue

ɗ

in haske ya bai yana.

hannu yasa ya

ɗ

agota zuwa jikinsa baki

ɗ

aya tare d

a tattare red sleepyn dress

ɗ

in dake jikinsa harya samu nasarar zare ƴar ƙaramar rigar.

saurin lumshe idanu yay sabida tozali da brest

ɗ

inta da yay wanda suka saka ya rasa numfashinsa na wasu seconds

hannu tasa ta kare ƙirjinta tare da lumshe idanunta.

nasa idan ya ware akanta,sam bazai jure hakan ba,yay hqrin na kusan shekaru goma babu mace,tayaya yanzu zai hqr bayan ga halalliyarsa a gabansa kuma yana da tabbacin zata

ɗ

auki buƙatarsa,domin idanunta kawai ya kalla yasan tana

ɗ

auke da matsanancin feelin

ga dole zai rabata dashi.

tabbas a yau yake son mai data cikakkiyar mace,a cikin wanne dare mai tarin ni'ima yake son saka ƙwan halittarsa cikin mahaifarta.

cikin goshewar tunani ya ƙwantar da ita tare da ƙwanciya samanta yay mata runfa.

idanu ta ƙura m

asa sabida wani ni'imataccen ƙyau da yay mata.

murmushi yay mata tare da sanya tafin hannunsa ya rufe mata idanu,a hankali ya

ɗ

ura red lips

ɗ

insa a saman nata.

ɗ

aya hannun yasa a gefen cikinta tare da matsewa.

zafin data jine yasa tayi saurin bu

ɗ

e baki

zatai kuka hakan ya bashi damar tura halshensa cikin bakinta.

ƙ

ara matsa cikin nata yay ga mamakinsa sai haji ta saki numfashi tare da saurin kama tongue

ɗ

insa a cikin bakinta ta fara tsotsa.

wani ƙyaƙƙyawan sucking taiwa tongue

ɗ

in.

a zafafe ya cafki l

ips

ɗ

inta ya fara bata wani hurt kiss mai tsayawa a zuciya.

gaba

ɗ

aya hannunsa ya saka ya fara yawo dashi a jikinta.

gaba

ɗ

aya ya fita hayyacinsa ya

ɗ

auki 10minutes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login