Showing 24001 words to 27000 words out of 134583 words

Chapter 9 - UNCLE NE COMPLETE

ya kuma yi ba tare kuma da yace komai ba yyi ficewarsa daga

cikin gidan,yana fita ya ƙarasa jikin motar Aryan ya sanya ke ya bu

ɗ

e kai tsaye mazaunin drever ya zauna,hannu yasa yaja murfin motar yyiwa motar key,da sauri Aryan ya ƙarasu yace "am sorry na tsayar dakai" lumshe ido Jalal yyi tare da fesar da wani zazzaf

an numfashi ta cikin bakinsa kafin yyiwa motar revers yace "no na fasa fitar dakai,naga kana abu mai muhimmanci" yana fa

ɗ

in hakan yaja motar da gudu daman tuni baba Habu ya bu

ɗ

e masa get,kai tsaye ya fice daga cikin gidan.

baki sake Aryan yabi mot

ar da kallo harya fice daga cikin gidan,juyawa yyi ya koma yana shiga Jalilerh ta miƙe tsaye tare da ƙarasuwa wajan ta fa

ɗ

a jikinsa tace "oyoyo" kanta ya shafa tare da janyeta a jikinsa yace "beb na fasa fitar ai tunda baki so" murmushi tayi har saida dimp

les

ɗ

inta suka loma cikin jin da

ɗ

i ta ƙara shiga jikinsa tace "Thank You brother" hannunta ya kama yace "zauna kiyi kallo zan watsa ruwa na huta kafin ai la'asar" sakinsa tayi kafin ta tace "mene la'asar?" suit

ɗ

in jikinsa ya cire tare da riƙeta a hannu ya

ce " nasan a garinku kuna zuwa Church ko?to muma a nan muna zuwa masjid muyi ibadan mukaiwa Allah kukanmu tare da gaya masa buƙatun mu,kuma sai kiga alfarmar Annabi Muhammad (s.w.a) ya biya mana dukkan abinda muke nema wajansa" shuru Jalilerh tayi tana sau

raran abinda yake fa

ɗ

a mata,kafin tayi saurin fa

ɗ

in "amma mene yasa bakwai roƙan jesus?" murmushi yayi mata tare da bata dukkan nutsuwarsa yace "jesus shine Annabi Isa Alaihissalam,kuma

ɗ

a ga Maryam,shima Allah subhanahu wata'ala shine ya hallicesa kamar y

adda ya halicci Annabi Muhammad,kuma babu wanda muke da ikon bauta wa sai Allah,sannan kuma muyi Annabi Muhammad mubaya'a domin shine Annabi gsky,kuma shine mai cetanmu ranar lahira" Mameey dake sakkowa daga upstrais ta

ɗ

ura da fa

ɗ

in "kuma dukkan wanda ya

yarda da Allah ya zama dole ya yarda da Annabi Muhammad (s.w.a)ko a Bible bayan an ambaci Annabi Isa,sai aka ambaci Annabi Muhammad wanda hakan na nufin babu wani Annabi bayan shi" ta ƙare maganar tana sakkowa daga saman bene nan.

waje ta samu ta

zauna gefen da Jalilerh ke zaune tace "my dear babu wanda zai maki dole,amma dai addinin musulunci shine addinin gsky dole zaki hqr da zamanmu a tare dake sabida zaki dinga ganin abubuwan da maki san dasu ba,ina fatan Jalilerh ta gane nufi na" ita sam ta

kasa gane maganarsu amma tana

ɗ

aukan ta amatsayin gsky,domin ta samu zuciyarta da kwadayin jin labarin addinin Musulunci,gefe guda kuma idan ta tuna birnin nufar da kuma Papa,da uwa SUNDU sai taji bata ƙaunar jin abinda suke fa

ɗ

a,sabida ba zata iya da azab

ar da za'a gana mata domin tasan hukuncin da akewa dukkan wanda ya musulunta a birnin nasu,hawayen da take ƙoƙarin mayarwa ne suka samu damar sakkowa ta cikin idanunta,da sauri Aryan ya tsuguna a gabanta yace "ohhh beb why Are you cry? ki daina kinji ban s

on ganin hawayen" ya ƙare maganar yana share mata hawayen tare da miƙewa yace "Mameey yunwa na keji fa,bari na fito amma" dry tayi masa tace "babu

abinda ka iya sai raki kamar kai ka

ɗ

ai ne mai ciki,kasan dole sai kowa ya dawo gida sannan za'a ci abinci" dr

y yyi mata yana shigewa part

ɗ

insu yana fa

ɗ

in "i knew" bayan shigewarsa Nihila tayi sallama Mameey ce kawai da amsa mata banda Jalilerh wacce bata san muhimmancin amsa sallamar ba,zama tayi tsakaninsu tace "washh Mameeyna na gaji rana yunwa,kai Mameey kara

tu aƙwai wahala wlh" ta ƙare maganar tana kama hannun Jalilerh tace "sister muje ciki ko" miƙewa Nihila tayi tace "Mameey ya gidan shuru wai?ina bobo,yaya Ara

yan,yaya,Irfan,yaya imran duk suna ina?" miƙewa Mameey tayi ta nufi kitchen tana tafe tana fa

ɗ

i

n "baby duk masa gidan fa" tana fa

ɗ

in haka ta ƙarasa ciki ta samu Laure harta kammala girki,ta zuba komai cikin cular,itama part

ɗ

inta ta koma domin yin wanka ta shirya kafin la'asar.

Nihila na shiga ta kalli Jalilerh tace "ina fatan ki sauya pat

ɗ

in

jikinki,kuma kinyi wanka kin sauya kaya?" girgiza kai Jalilerh tayi alamar "a'a" da sauri Nihila tace "kan uba,wlh wari za kina yi idan baki gyara jikinki,baki san najasa bace?" turo baki Jalilerh tayi domin sai maganar Jalal ta fa

ɗ

o mata inda yake cewa wa

ri take,ita kuma ta

ɗ

auki al'ƙawari bashi mamaki sai yasan ita ya gayawa,cikin shagwa

ɓ

a tace "to yaya zanyi?" ta ƙare maganar hawaye na sauka daga cikin idanunta,cikin bathroom Nihila ta shiga ta ha

ɗ

a mata ruwa mai zafi tare da saka mata turaren wanka da k

uma wani magani wanda Mummy ta bata,tana gamawa ta fito tace "ga ruwa can kije kiyi wanka kamar yadda na gaya maki,idan kin gama kiyi brush ki busar da wannan tulin sumar,da alama ke ko damunki ba tayi" ita dai bata ce mata komai ba ta shige cikin bathroom



ɗ

in.

A hankali yake dreving motar cikin ƙwarewa,duk da ya da

ɗ

e rabonsa da dreving amma hakan bai sa ya manta yadda ake ba,yadda yake murza kan motar a zafafe zaka tabbatar yana cikin damuwa,banda sakin numfashi da ajjiyar zuciya babu abinda yake,

yaci ace yaje inda zashi amma ko rabin zuwa baiyi ba,sabida yadda yake tafiyar kamar bai son tafiyar,a haka ya samu ya ƙarasa inda ake saida manyan motoci Masu ƙyau da tsari, parking yyi tare da kifa kansa a kan abin dreving

ɗ

in,so yake yaji sauƙin abinda

ya keji a ransa da zuciyarsa,amma abin ƙara yawa yake tun yana jurewa har rauninsa so yake ya bai yana,banda ƙarfin addu'a,da tuni ƙwaƙwalwarsa ta jima da daina aiki,da tuni mutane sun daina ganin girmansa,da tuni mutane sun fara gudunsa,amma duk da hakan

zuciyarsa na sashi son ya aikata abinda sam bai dace ba,a gefe

ɗ

aya kuma babu abinda yake sha'awa ko kuma fata ace ya cimma sai burin daya tasu dashi tun yana Shekara biyar,burine wanda yake ganin bashi daya kawo abin ba hatta mutanen da abin bai shafa ba

zasu ji da

ɗ

in sa kuma za suyi alfahari dashi, tabbas dole ya aiwarta dashi koda zai zama tawaya a nasa bangaren,baka da wani sauran dama wannan itace damarka Jalal,lalurar dake damunsa ba zata hanashi ai watar da abinda yyi niya ba,a hankali ya

ɗ

ago firgi

tattun idanunsa da suka janye ka

ɗ

an sukai jaaa sabida zallar damuwar dake a ransa, lumshe idanunsa yyi kafin a hankali ya

ɗ

auki gorar dake kusa dashi,ya

ɓ

alle murfin gorar sai da ya shanye tass kana ya ajjiye gorar a gefe guda,a hankali yaji zuciyarsa nayi

masa sanyi nutsuwa ta fara saukar masa,cikin ransa yake ƙara jaddada sunayen Allah a haka harya samu damuwar dake ransa a kaso 100,80 ta tafi,fitowa yyi daga motar tare da sanya hannayensa duk biyun a cikin aljihun rigarsa,cikin jarumta kuzari nutsuwa yak

e taka ƙafafunsa tamkar ba shine yake cikin damuwa ba,sosai haiba da kamala da ƙwarjini ya sauka a saman fuskarsa,a haka ya ƙarasa

shiga wajan motocin ganin ƴan mata a wajan yasa ya ha

ɗ

e ransa tamau,da sauri ma'aikatan wajan suka ƙarasu inda yake tsaye ya

bashi kujera tare da tambayarsa wacce kalan mota ya keso,hannu yasa ya shafi sajen fuskarsa cikin wata dadda

ɗ

ar murya mai da

ɗ

i yace "alrdy na za

ɓ

a,nama tura ku

ɗ

in,kawai ina son a kawomin ita gida yau" ya ƙare maganar yana sauke ajjiyar zuciya sabida tsayin

da maganar tayi masa,cikin girmamawa mutumin yace "ok are you Muhammad Jalal Kabeer bobo ko?" miƙewa tsaye yyi tare dayin gaba sabida ƴan matan da yaga sunyo wajan yana tafe yace "Yes i am"

yana shigewa motar ƴan matan ma zuwa wajan, tsaki Hibba t

ayi tace "wlh Ikram kin cuceni,tun

ɗ

azo nake son nazo wajan wannan guy

ɗ

in amma kika ƙi rakoni yanzu kalli a sarar da kika jamin?" ta ƙare maganar kamar zatai kuka,cikin dryar mugunta Ikram tace "kee mene ya hanaki zuwa wajansa? dole sai na rakaki wai?" ci

kin damuwa Hibba tace "wlh ƙwarjini yyimin ko idanunsa na kasa kalla,wlh ina sonsa?" zare ido Ikram tayi cikin mmki tace "so kuma Hibba? kina cikin hankalinki kowa? daga ganin mutum sai fa

ɗ

in kalmar so wlh wannan haukan ba da Ikram ba" hannun Ikram ta kama

tace "wlh Ikram ina son shi,ha salima ban ta

ɓ

a ganin mutum da yyimin kamarsa ba,yana da ƙyau sosai,yana da ilimi uwa uba ku

ɗ

i,jin kansa ya ƙara ru

ɗ

anu" zuwa yanzu kallon baki da hankali Ikram ta fara yiwa Hibba kafin tace wani abu Hibba ta kalli manager'n

wajan tace "dan Allah ka taimakamin da address

ɗ

in mutumin nan ko kuma number waya" har ya zura hannu a aljihunsa sai kuma ya ciro hannun yace "hajia bana da ko

ɗ

aya daga cikin abinda kika tambaya" gdy tayi masa tare da jan hannun Ikram suka shiga Mota su

ka bar wajan,a ranta kuma tayi al'ƙawari dukkan inda ya shiga saita nemo sa in dai ya raye.

3:30 dai-dai yyi parking a parking space,yana fitowa ko cikin gidan bai shiga ba,ya nufi masjid kasan cewar yana da al'wala shiyasa bai ma tsaya yin wata al'w

alar ba,a masallacin ya samu Abbou da Aryan da Irfan da Imran,da kuma abokinsa Jafar,salla ya jasu ana idarwa yyiwa masu jiransa karatu tare dayin azkar, bayan ya fito kai tsaye ya shiga cikin gidan a danning table ya gansu zaune har da Jafar ba tare daya

ƙ

ara kallon su ba,ya juya zuwa part

ɗ

insu,jinjina kai Jafar yyi a ransa yana mamakin mislikanci Jalal, haka Jafar ya zauna a gidan har dare tsakaninsa da Jalal ya gansa a masallaci.

washegari tun asuba bai koma bacci sabida a yau ya keson yaje neman a

binda ya sanya ya fita ƙasar Paris karatu, 7 na safe ya shirya cikin wani farin boyal mai manyan zane,mara nauyi da kuma duhu,domin hatta singlet

ɗ

in jikinsa ana gani,wata Black

ɗ

in hula mai taushi ya

ɗ

auka ya saka,sannan ya

ɗ

auki Black half covert shoe ya

saka,yana gamawa ya fesa turare,kana ya fito cikin nutsuwa tare da rufe side

ɗ

insa,a babban parlour ya samu Nihila ta fito da shirin makaranta, wajansa ta ƙarasa tace "good mrng bobo" kansa ya

ɗ

aga aikam cikin Sa'a idanunsa ya fa

ɗ

a cikin na Jalilerh wacce

tayi tsaye tana kallonsa ta saman bene,daman jikinsa ya basa kallonsa ake,kansa ya

ɗ

auke yace "mrng too baby so ya school

ɗ

in kina karatu dai ko?" washe baki tayi ta fara zuba masa surutu da sauri yasa lallausan tafin hannunsa ya rufe mata baki a hankal

i kuma yace "talkative" a haka suka ƙarasa gaban dalleliyar motarsa wacce ake yyi yanzu,wacce ta kasance blue black, sosai Nihila ta fara santin motar domin tana bacci jiya aka kawo masa ita, mazaunin drever ya shiga yace ta shigo ya kaita,sosai taji da

ɗ

i

yau

ɗ

aya yayan nata zai fita da ita,har

makarantar ya kaita kana ya juya ya nufi gidan Gwamnati,yana zuwa ana tashi daga zaman MAJALISTA, kai tsaye office da zai sa dashi da shugaban ilimi na ƙasar ibadan ga nufa,yana zuwa kai tsaye aka bashi damar shiga,k

ujera yaja ya zauna bayan ya zauna,yace "mrng sir" murmushi Mustapha yyi tare da fa

ɗ

in "Muhammad Jalal Kabeeru bobo

ɗ

alibai da yawa su amshi ofer ta aikinsu wasu ma a ranar da kuka dawo,kai kuma shuru daba ina da niyar kiranka domin kazo ka fa

ɗ

i aikin da k

akeso,kasan cewa kaine

ɗ

alibin da yafi kowa samun result mai ƙyau,dan haka yanzu ka fa

ɗ

i aikin da kakeso" murmushi gefen baki yyi a ransa yana mmkin mutanan da idan suka fara mgn basa tsayawa, lumshe ido yyi kafin yaja numfashi cikin wata murya mai ƙwarji

ni yace "bana son aikinku,nine dai na keson baku nawa aikin...

Uncle ne is'nt free if You need contact me...300 for nrml 600 for vip

0116886423 sulaiman naima s unioun bank.

send ur Evidence to 08119237616

6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: "baki iya

neman permission ba ko?" ya ƙare maganar yana ware

ɗ

aurin da Mummy tayiwa sumar kanta,turo baki gaba tayi cikin Muryar shagwa

ɓ

a tace "zafi fa" waro idanu yyi waje tare da fa

ɗ

in "where?" hannu tasa ta nuna dwon lips

ɗ

inta inda ya mur

ɗ

e mata, bai ce mata ko

mai ba sai sumar kanta da yabi da kallo,harga Allah yana ƙaunar yaga suma mai yawa shiyasa a karan kansa ba bai fiye cire tasa ba,matsawa yyi can gefe tare da zama saman sofa yaci gaba da kallon tafsir a sunna t.v, ha

ɗ

e rai yyi sosai kamar ba shine yyi mgn

yanzu ba,ganin hakan yasa ta kwa

ɓ

e fuska tare da juyawa zata bar

ɗ

akin..,cikin ƙasa da murya kamar mai ra

ɗ

a yace "kee ubanwa zai zuban?" ya ƙarasa tambayar yana ƙara maida hankalinsa ga tafsir

ɗ

in da ake,tsaye tayi masa aka after 20 seconds ta ƙarasu waja

n zata ta

ɓ

a jug

ɗ

in taji saukar muryarsa yana fa

ɗ

in "out..!" yadda yyi maganar yana

ɗ

aga murya yasa ta tsorata dashi,da sauri tabar

ɗ

akin jikinta duka rawa yake,tana fita ta ha

ɗ

u da Aryan zai shiga side

ɗ

insa da gudu ta fa

ɗ

a jikinsa ta saki kuka,bayanta ya

shiga bubbugawa tare da shafa sumar kanta yace "stop cry beb..and keda wa kike kuka?" ya tambaye ta tare dasa hannu ya fara goge mata hawayen dake saman fuskarta,shuru tayi masa ba tare da tace komai ba, attention

ɗ

insa ya ƙara mayarwa kanta yace " you re

fused to answer my question,keda waye beb?" ƙara shagwa

ɓ

e fuska tayi tace "uncle ne,ina jin tsoron sa" dry yyi mata yana jan hancinta yace "ehyeee keda uncle

ɗ

in naki" baya ta juya masa tana ƙara matso hawayen idanunta ,ganin baice mata komai ba yasa ta fa

she da kuka tana buga leg

ɗ

inta a ƙasan tarazo,da sauri ya matsu kusanta ya jawota zuwa jikinsa yace "ohhh sorry beb, kin san uncle bai son hayaniya,kuma bai son magana biyu saiki kiyaye" kaita

ɗ

aga masa alamar "to" murmushi yyi mata yace "good gril,maza j

eki ga Nihila can ta dawo" jin hakan yasa ta sake sa da sauri ta nufi parlour'n,tana zuwa taga Nihila zaune kusa da Mameey jikinta ta fa

ɗ

a tace "wlcm sister" dry Nihila tayi tace "Thank You dear,muje kiji wata magana" tana fa

ɗ

in haka taja hannunta zuwa ups

trais,da dry Mummy da Mameey suka bisu, Mama kam na ƙwance da rubar ice cream kusa da ita a haka tayi bacci, yana zaune saman sofa yana speading coffee a bakinsa,ya

ɗ

ura leg

ɗ

insa saman table

ɗ

in time to time yakan lumshe idanunsa tare da fesar da numfashi

ta bakinsa,a haka ya samu ya shanye 1 cup na coffee

ɗ

in,yana nan zaune idanu lumshe Jafar yyi sallama ya shigo,ware idanunsa yyi ya saukesu aƙan Jafar daya

zauna gefen sa tare da tsiyayar coffee a cup ya fara sha,

ɓ

ata rai Jalal yyi kamar wanda akaiwa dole

yace "why zaka shigo min without my permission?" dry Jafar yyi tare da

ɗ

auka remote ya sauya channel

ɗ

in zuwa zee world, ya fara kallon series

ɗ

in twist of fate "ni nasan ba aure gareka ba,bare nayi tunanin idan na shigo babu izininka zanga abinda bai dac

e ba" banza Jalal yyi masa har sai da ya gama surutunsa kana yace "yunwa fa na keji,dan naga kai kamar azumi kake" still nan ma Jalal bai kula sa ba,sai

ɗ

aukan remote da yyi ya sauya channel,tsaki Jafar yace "wannan ai rainin hankali ne,kai kake kallon ko

ni?,da zaka sauyamin" sai a lokacin Jalal ya bu

ɗ

e idanunsa tare da saukeso akan Jafar,iska ya fesar kana ya ƙara lafewa jikin sofar,some minutes ya ƙara kallon Jafar yace "ina son zama president of ibadan what is ur opinion?" zare idanu Jafar yyi yace "ar

e you mad? kasan me kace kuwa shugaba ƙasa fa Jalal" gira guda

ɗ

aya ya

ɗ

aga masa tare da

ɗ

aga shoulders

ɗ

insa tare da ware su alamar "so what..!?" jinjina kai Jafar yyi tare da kallon Jalal sosai yace "look Jafar you can do what ever you want to do,but zam

a president ba sauƙi,and kuma kasan wanene president Mubarak Yahya cibo kowa,kana sane da cewa dukkan wanda ya ha

ɗ

a takara dashi sai dai wani bashi ba,idan kai baka son rayuwarka to aƙwai masu buƙatar ta just like me, please Jalal forget all think kayi far

cing rayuwarka na gaba" ya ƙare maganar cikin sigar lallashi..," kallo

ɗ

aya bobo yyiwa Jafar ya

ɗ

auke kai kafin yaja ajjiyar zuciya yace "kasan mene cikar buri?" cikin

ɓ

acin rai Jafar ya miƙe tsaye yace "ban sani ba sai kai fa

ɗ

an,wlh saina ha

ɗ

aka da Abbou

yanzu ma dan ance baya nanne,but i will be back in sha Allah"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login