Showing 21001 words to 24000 words out of 134583 words

Chapter 8 - UNCLE NE COMPLETE

fatan kayi nasara dai?"

miƙewa yyi yace "Allahamdulillah wlh Finally yau naga ƙarshen shari'ar,kuma at the end nayi nasara"

ma sha Allah cewar Abbou ya fa

ɗ

a yana mai sakkowa daga saman bene, cikin jin da

ɗ

i Mummy tace "i knew ai duk yarana babu ragun

ɗ

aka Allah ya taimake ku baki

ɗ

aya"

tsaki Jalal yyi kana ya kalli Abbou a gajarce yace "muje lokaci fa" yana fa

ɗ

in hakan yyi fi

cewarsa sam Aryan bai damu ba,domin yasan Jalal tun ba yanzu ba, lokacin da yake Paris idan suna chart sai ya

ɗ

auki sama da awa uku ba tare daya masa replay ba,kuma yana online,idan ya kirasa vedio call tsakaninsa dashi uhm to a'a,ko kuma yace a kira masa

Nihila su gaisa,a hakanma sunfi shaƙuwa dashi akansu Irfan,zama ya gyara yana mai ƙarewa Jalilerh kallo wacce take bacci cike da ƙwanciyar hankali,haka nan yaji wani abu ya

ɗ

arsu a ransa game da ita,sosai ƙyanta ya ru

ɗ

esa haka nan ya samu kansa da kallon f

uskarta.

Jalal kai tsaye masjid ya nufa yana zuwa mutane duk suka miƙe alamar daman shi suke jira,wajan liman yaje ya tsaya tare da tada kabbarar harama,ya bu

ɗ

e baki zai fara karatu kenan yaji kansa ya sara da ƙarfi har sai da..

_Littafin Uncle n

e na ku

ɗ

i ne,wanda ya keso zai iya biyan 300 idan kuma vip kakeso inda zaka samu sauran littafan dana rubuta na ku

ɗ

i saika biya 600 posting sau biyu a rana_

_zaka turo ku

ɗ

inka ta wannan number asusun 0116886423 account name sulaiman Naima s, bank name u

nioun bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin mgn ta number ka biya kayi karatu cikin nutsuwa

👌🏻

_

6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: Da mmki Education secretary

ɗ

in yake kallon Jalal kafin yace "uhm muda muka

ɗ

auke ka karatu zuwa Paris as valunteer,d

uk ba kaga wannan ba, har kai ne kake da bakin cewa zaka bamu aiki,mene kake dashi? dame kake taƙama da zaka bamu aikinsa...!,?" ya ƙare mgnar yana

ɗ

an

ɗ

aga muryarsa,kallonsa Jalal yyi da lumshasshun idanunsa kafin yyi pouting lips

ɗ

insa cikin jan numfashi

yace.

"ai sauƙi na nema maku,daman kuma da ra'ayin hakan naje karatun,bawai dole nake maka ba amma dai na fa

ɗ

a maka nike da aikin da zan baku"jinjina kai Education secretary

ɗ

in yyi kafin yace "mene aikin?" hand back

ɗ

insa da yazo da ita ya

ɗ

auka tare

da zuge zip

ɗ

inta ya fara ciro wasu takardun,bayan ya gama ya tura gaban mutum yace "dukkan baya nan da zai nuna shaidar ni haifaffan garin ibadan ne aƙwai shi a nan...," ajjiyar zuciya ya sauke tare dajan sajen fuskarsa ya ƙara da fa

ɗ

in "takaddun primary

,secondry, University duk aƙwai su nan,dukkan shaidar da zata nuna ingancin ILIMINA,da kuma nagarta ta, aƙwai ciki" yana fa

ɗ

in haka yaja bakinsa yyi shuru yana sauraran abinda Education secretary

ɗ

in zai fa

ɗ

a, murmushi yyi ya fara duba file

ɗ

in nasa tare

da fa

ɗ

in "what the you want,all this na mene Jalal?"miƙewa Jalal yyi tare da mayar da farin glass

ɗ

insa yace "i want be a president"cikin

ɗ

aga murya ha

ɗ

i da mmki yace "what..!?president,meye ha

ɗ

in ka da zama shugaban ƙasa kai da kake babban likita mai zama

n kansa,na

ɗ

auka ma za kace asibiti ka keso a bu

ɗ

e maka,gsky Jalal kayi tunani zaka saka kanka a ha

ɗ

ari domin ha

ɗ

a ta kara da President Mubarak Yahya cibo,ba ƙaramin ha

ɗ

ari bane,kai ne baka san shi ba,amma ni nayi masa farin sani" mai maƙon jikin Jalal yyi

sanyi saima ƙara jan kujera da yyi,tare da juya kujerar ya

ɗ

an fesar da numfashi few seconds ya kalli mutumin yace "meye naka ciki? iya kaci ka kai maganata ga shugaban jam'iyya,dukkan abinda yace kana da number na" yana fa

ɗ

in haka ya miƙe tsaye,tare da m

iƙawa Education secretary

ɗ

in hannu sukai musabawa kana yyi ficewarsa daga office

ɗ

in,zama Mustapha yyi yana tunanin maganar Jalal, tabbas yana da nagartar da za'a bashi dukkan abinda ya keso,amma bai ta

ɓ

a tunanin abinda zai nema ba kenan,ganin bashi da w

ata mafita dole ya miƙa maganar Jalal ga shugaban jam'iyya,da wannan tunanin ya miƙe ya fara ha

ɗ

a kayansa da kuma file

ɗ

in da Jalal ya bashi kai tsaye shima ya bar office,tare da bawa p.a

ɗ

insa saƙon dukkan wanda yazo nemansa ace ya jira zuwa gobe,domin ya

u bazai samu zama ba...,da "okey sir" ta amsa shi kuma ya nufi harabar waje inda yake ajjiye motarsa, Jalal na fita ya da

ɗ

e cikin motarsa kafin ya fesar da wani numfashi mai zafi kana yyiwa motar key yabar wajan gaba

ɗ

aya,a parking space yyi parking motar

yana gamawa,ya

ɗ

aga kansa ya kalli Moll

ɗ

in,gaba

ɗ

aya bai son hayaniya da kuma tarin jama'a amma dole ya shiga dan bai son

ɓ

ata ran Mummynsa,a hankali ya bu

ɗ

e murfin motar ya fito,yana fitowa yaja gajiyayyun idanunsa ya rufe sabida wata dadda

ɗ

ar iska daya

buge fuskarsa,agogan hannunsa ya kalla yaga 11:30 sai a lokacin ya tuna ko coffee da yake sha yau bai sha ba,cikin takonsa na taƙama,ya shige cikin moll yana shiga ma'aikatan wajan sukai masa barka da zuwa,ganin ya shafe 30 second a tsaye ya sanya wata ma'

aikaciya ƙarasuwa wajansa tace "sir what the you want?" ba tare daya kalleta ba yaci gaba da latsa wayarsa yana fa

ɗ

in "ki ha

ɗ

amin kaya na mace, komai da komai" cikin mutuntawa tace "ok sir shekaru fa? ta

ɓ

e baki yyi tare da manna wayar a kunansa kana yace "

16 to 17 yrs" da sauri ta juya ta fara ha

ɗ

a masa dukkan wasu kaya na sawa da mace zata buƙata,abaya irin marasa nauyin nan, fakistan,seket da riga na ƴan kanti,dugun wando jeans,vest, underwears,dasu pat, yana daga tsaye yake kallon abinda take ha

ɗ

awa koma

i ta

ɗ

auka sai yaga ya dace da ita,sauke idanunsa yyi yaci gaba da fa

ɗ

in "Jafar i want see You,but bana gida yanzu zuwa dare ina free" daga can bangaren Jafar yaja tsaki cikin takaicin halin Jalal

ɗ

in yace "kana da matsala wlh mutum yyita nunƙufarci shi

ɗ

a

ya wannan ba rayuwa bace" lumshe ido Jalal yyi yace some few seconds yace "Thank God tunda bada wani nai ba,bye i will back you lrt"wayar ya katse tare da kallon matar, da hannu yyi mata nuni takai masa mota,yana daga cikin ya danna key

ɗ

in motar Boot

ɗ

in

ya bu

ɗ

e, a.t.m ya bayar suka ciri ku

ɗ

insu,cikin mota ya koma yyi mata key kana yabar cikin moll,a hanya ya tsaya a wani super market ya siyi apple, strawberry, inibi, chocolate,yougurt, ice cream, shurt bread,da duk wasu takarkacan zaƙi,kana yasa aka kawo

masa gashasshen kifi ana gama ha

ɗ

a masa,ya nufi gida yana zuwa yyi parking ya fito, cikin Sa'a yaga Murtala mai gyaran shuka da hannu ya kirasa yana zuwa ya durkosawa yace "yalla

ɓ

ai barka da dawowa" lumshe ido yyi ya bude hakan alamace ta ya amsa masa, Bo

ot ya bu

ɗ

e yace "kai ciki" gaba

ɗ

aya Murtala ya fara kwasar kayan yana shigewa dasu cikin gidan,bayan an kwashe komai ya rufe Boot

ɗ

in,shi kuma ya juya zuwa masjid,bayan an idar da sallah ya fito daga masjid,yana ƙoƙarin shiga gida Nusaibat na fitowa,da id

anu ta kafesa har ta ƙarasu inda yake tsaye, shikam kota kanta baimi ba ya tura kansa cikin compund

ɗ

in gidan,yana shiga shima Abbou ya fito daga masjid

ɗ

in,kallon Nusaibat yyi yace "a'a daughter har kin fito kenan" kaita

ɗ

aga masa tare da fa

ɗ

in "eh Abbou"

murmushi yyi mata yace "kuma sai yanzu bobo ya shigo gidan,aida kin tsaye kun gaisa,ba kya yi zaman banza ba" kanta a ƙasa tace "a'a naga ya gaji zan dawo ne ai" jinjina kai yyi yace "ok sai kinzo" da haka ta shige gida a tare suka jera ita da Alhaji Muba

rak mahaifinta zuwa cikin gidan....,lokacin daya shiga gidan babu kowa a main parlour sai Mama ta tisa gashasshen kifin da yazo dashi tana ci hannu baka hannu ƙwarya,fito da ido waje yyi tare da fa

ɗ

in "yau naga kama

ɓ

era" washe baki tayi tace "a'a Muhammad

u lale ai nace tun da naga kifin nan nace nawa ne ka siyo min, sabida kam cikin yaran nan babu mai tunanin siyomin wani abu sai kai, ahhh to ka dama Imran yaji labari,kaiii Allah dai ya ƙyauta mana ai ban ta

ɓ

a ganin marowacin yaro kamarsa ba kuma..." dry I

mran yyi yace "wato matar nan baki da al'ƙibila,yanzo fa kika gama fa

ɗ

in yaya Jalal bashi da kirki mislikanci yyi masa yawa,baki ta

ɓ

a ganin Mutum mai taurin zuciya irinsa ba,gashi ƙato kamar basa mude dukkan matar da zata auresa ba ƙaramin jahadi zatai ba.

..kai ni wani abunma bakina bazai iya fa

ɗ

in sa ba domin yyi muni" salati Mama ta zabga tare da sauri ha

ɗ

iye kifin data saka a bakinta tace "yau naji ha

ɗ

in fa

ɗ

a Allah Nagode maka ina da sheda ina yarinyar nan mai irin sunanka dan Allah fa

ɗ

a masa gsky..." ta

ƙare maganar tana kallon Jalilerh wacce take ƙwance tana

kallon Jalal da duk maganar da ake idanunsa a rufe yake,shima sai lokacin ya bu

ɗ

e idanunsa ya sauke a cikin nata idon,sauke idanunta tayi,kayan jikinta yabi da kallo ganin wando three gauter a jikin

ta sai ƙaramar riga wacce ta fito da surar jikinta ga yadda gashinta yyi ƙwance a gefen fuskar,

ɗ

an ƙwana biyon da tayi a gidan gaba

ɗ

aya ta sauya kamar ba ita ba, Aryan dake tsaye tun

ɗ

azo a bakin ƙofa yace "beb ke kifa

ɗ

i gsky mana tunda a gabanki akai" y

a fa

ɗ

i maganar yana shigowa cikin parlour'n,turo baki tayi gaba cikin ƙaramar muryarta tace "ban iya mai-mai tawa aƙwai tsayi maganar" salati Mama ta kuma rafkawa tace "daman da ganin yarinyar nan muguwace babu Allah a ranta,amma akan idanunki na fa

ɗ

i koma

i kice wai baki sani ba,ehhh ai ba abun mmki bane tunda ahlil kitab ce ke" miƙewa Jalal yyi tare da fa

ɗ

in "uhm wannan kifin dai na barba

ɗ

a giya ciki" da sauri ta furzar dana bakinta tace "ahhha kai dai Muhammad aƙwai mugun mutum,ashee dai nayi gsky banda m

ugunta babu abinda ka iya,kabarni naita turawa a cikina..,haba shiyasa naji na fara juyawa idanuna yana janyewa wlh ka sani nai maye ban yafe ba" Imran ne yyi dry yace "da kuwa kinyi ƙyau da mayen" miƙewa tayi ta fara kumfar baki tare da fa

ɗ

in "wlh gidanku

zan bar maku,sbd kunga ina zaman cin arziƙi ko? nima da Lamir yana nan bako isa ku ganni a wannan shegen gidan naku ba,gidan kamar za'a sai da mutum lungo da saƙo,jiya na leƙa wani waje na

ɗ

auka irin ruwanan ne dake taruwa ashe naku na mugunta ne banda wa

nnan yaron Murtala nake fa

ɗ

a maku da tuni nayi iyooo a ciki" duk miskilancinsa sai da yyi murmushi, Abbou da Mummy dake sakkowa daga saman bene Abbou yace "gidanku bobo me kai mata ne" waro ido Jalal yyi tare da juyawa idanunsa yace "kawai gigin tsofa ne"

kallon Abbou tayi tace "Nagode Allah daya nuna maka abinda Muhammadu kemin,haka jiyama sabida na shiga

ɗ

akin sa neman wannan abun na roba wanda ake lakata da cokali ya koroni" girgiza kai bobo yyi jin abin hadda sharri kallo Irfan yyi wanda shigowarsa kena

n daga makaranta sabida lecture ne yace "kai min kayan nan side

ɗ

ina" yana fa

ɗ

in haka ya shige cikin part

ɗ

insa, Abbou da kƴar ya lalla

ɓ

a Mama tayi shuru, Jalal bayan yyi wanka ya sauya kayansa ya zauna daga shi sai three gauter ko singlet

ɗ

in dake sakawa

yau bai saka ba,yana zaune yana watching t.v yaji an turo ƙofar kai ya

ɗ

aga dan ganin wake shigowa,kamar yadda yyi zato itace h riƙe da tray a hannunta sai kuma dugun jug da ƙanan glass cup guda biyu, miƙewa yyi ya nufi wajan t.v ya

ɗ

auki remote,tana ajji

ye tray

ɗ

in a saman table ta juya da sauri zata bar parlour'n tako biyu yyi ya sanya hannu ya damƙo ta, hannu yasa a saman lips

ɗ

inta ya kama ya mur

ɗ

a da ƙarfi zafin data jine yasa ta kifa kanta a ƙirjinsa ta saki kuka tana yarfe hannu,ganin yadda take kuk

an yasa shi zagaya hannunsa ya rungometa a jikinsa tare da

ɗ

ura la

ɓɓ

ansa a saman kunanta ya

ɗ

an busa mata iskar bakinsa yace..

Uncle ne is'nt free if you need contact me.. 300 for nmrl grp 600 for vip 0116886423 sulaiman naima a unioun bank

s

end ur evidence of payement to 08119237616

ka biya ka karanta..idan ka za

ɓ

i na...

🤷🏻

‍♀

︿

6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: Ya saka hannunsa ya dafe saman kansa,a zuciyarsa yana mai karantu sunayen Allah guda 99,har kan ya lafa

masa,kana ya fara karatun cikin

nutsuwa da kuma kamala,a haka suka idar da sallah zuhur

ɗ

in, bayan an sallame anyi azkar wasu suka buƙaci Jalal da yayi masu ƙarin karatu haka ya fara karatun nan kowa ya zauna yana sauraran sautin dadda

ɗ

ar muryarsa,kowa yaja Kur'ani gabansa yana kalla a

mma shi idanunsa lumshe yake yana karatun cikin ƙwarewa.

bayan sun kammala sukai masa gdy shima miƙewa yyi tare da ficewa daga masjid

ɗ

in, ƙofar get

ɗ

in gidansu ya samu Abbou tsaye shida Alhaji muktar suna tattaunawa,suna ganinsa sukai shuru,kallo

n Abbou yyi kana ya kalli abokin Abbou yace "barkan ku da hutawa" cikin nuna kulawa Alhaji muktar yace "yawwa Muhammad Jalal yaya karatun" lumshe ido yyi tare da pouting lips

ɗ

insa yace "Allahamdulillah" yana fa

ɗ

in hakan ya kalli Abbou cikin ƙasa da murya

yace "Abbou ban key

ɗ

in motarka zani duba motar dana saka a kawomin sbd gobe aƙwai inda zani mai muhimmanci" hannu Abbou yasa a aljihunsa yace "to! aikam na bar key

ɗ

in a main parlour bari na kira Aryan ya kawo maka" girgiza kai Jalal yyi tare dayin hanyar

ƙaramin get yana tafe yana fa

ɗ

in "no bari naje" ya ƙarasa maganar yana shigewa cikin gidan.

Bayan shigewarsa Alhaji Kabeeru ya kalli Abbou cikin damuwa da maganar da suke yace "anya Jalal lfy yake? naga ya fa

ɗ

a ko kuma a haka yake ne,kasan rabona

dashi tun yana ƙarami" numfashi Abbou ya sauke cikin damuwar shima yace "Ni kaina lamarinsa yana bani mamaki,amma tun ranar daya dawo gida nasan baya cikin nutsuwarsa kuma lfy bata ishe sa ba,lamarin Jalal yana damuna shiyasa ma yanke shawarar abinda naga

ya dace banda kai da liman babu wanda ya san da wannan lamarin hatta shi Jalal

ɗ

in banso ya sani, nasan wata rana zaiyi alfahari da abinda nayi masa"

murmushi Alhaji muktar yyi domin ya fahimci manufar abokin nasa,da kuma babban dalilinsa akan wannan lama

ri,kuma shima yana tare dashi "yanzu yaushe za'ai kenan?"

"dole mu jira sanda liman zai dawo masjid sabida ina son komai ya tafi yadda mukeso" da wannan maganar Alhaji muktar yace "shikenan Allah ya taimaka yyi jagora" sallama sukai kowa ya shige cikin g

idansa.

tura ƙaramin get Abbou yyi ya shiga cikin gidan nasa,yana shiga ya samu baba habu da Laure suna cece kucan nasu da suka saba, girgiza kai kawai yayi ya nufi cikin gidansa.

yana shiga cikin gidan ya samu Aryan da Jalilerh suna magan

a wacce ta shinta kenan daga bacci, duk irin baccin da tayi akan idanunsa,sabida ko cikin part

ɗ

insa baije ba,zama yyi akan sofa yana mai kallon Jalilerh wacce itama shi take kallo kansa ya

ɗ

auke yace "dear naji Mummy tana kema ba kiji da

ɗ

i ba, Allah ya b

aki lfy ya jikin yanzu?" cikin jin da

ɗ

in kulawar daya bata tace "naji da

ɗ

i yanzu Abbou" dry Aryan ya fara yi sabida Hausar da yaji tayi Turo baki tayi tare da shagwa

ɓ

e fuska cikin Muryar shagwa

ɓ

a tace "Abbou ka ganta ko" shima Abbou danne dryar dake shirin

ƙwace masa yyi yace da

ɗ

an ha

ɗ

e rai yace "rabo dashi kinji, Jalilerh shima ai bai iya magana ba" yana fa

ɗ

i hakan yana juyawa bayansa sabida takun da yaji a bayansa,shima Aryan juyawar yyi, Jalilerh kuma

saurin sunkuyar da kai ƙasa tayi sabida tun kafin ya

ƙarasu dadda

ɗ

an turarensa yyi mata sallama, miƙewa Aryan yyi yace "Abbou zan raka yaya" da sauri Jalilerh ta riƙe hannun Aryan tace "zani" wani banzan kallo Jalal ya watsa ba wanda ya sanya tayi saurin zame hannunta daga jikin Aryan,shi kuma Aryan san bai

kula da hakan ba,hannunta ya riƙe tare da sunkuyawa ka

ɗ

an yace "yanzu yaya zan raka,ki bari week end yazo sai mu fita tare da Nihila kinji beb" kanta ta gya

ɗ

a masa alamar yadda,wani tsakin Jalal

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login